Showing 15001 words to 18000 words out of 121454 words
Chapter 6 - MUWADDAT Complete book Hausa Novels by Aysha Bagudu .pdf
sanda kika yi min " ki bani
amsa kawai, zaki aureni idan kin gama karatunki nima na gama nawa ?
haka kawai ta tsinci kanta da girgiza masa kai ala'mun a'a had'e da kawar da fuskarta gefe
guda tana kallon d'akin "ba zaki auri muhammed auwal ba?
ta d'aga masa kai ala'mun eh "to yaya kike son yayi da rayuwarsa me tattare da shaukin
soyayyarki....?
"hakuri ta furta hkn tana 'ko'karin mikewa tsaye daga kan cinyarsa yayi saurin kamota ya
maidaita jikinsa "ki zauna bamu gama magana ba tukunnan "me yasa bazaki aureni ba?
"saboda kai kanina ne ,ta tsinci kanta da bashi amsa da abinda ba shine a cikin ranta ba, taso
ta amincewa soyayyarsa a wannan lokacin amman gabad'aya tarasa dalilin dayasa ta kasa
furta hakan a zahiri ,sai ma hango kankantarsa data yi yanxu idan ya aureta me zai ce mata?
tayiwa kanta tmbyr tana sake yunkura zata mike, wannan karon bai ce mata komai ba, haka
zalika bai yi yunkurin tsaidaita ba, saboda takaicin maganarta.
shiru tayi tare da tsura masa idanunta tana aika masa da wani irin kallon mai tadda sha'awa,
kallonta kawai yayi ya lumshe idanunshi dan a yadda yake jin kansa, idan yacigaba da kallonta
komai zai iya faruwa.
ta yatsin fuskarta tace "ina tsarabar da kazo min daita ?
"ka bani zan wuce kar ummi taga na jima ,ya nuna mata hanyar d'akinsa kawai da yatsan
hannusa batare da yace mata komai ba, saboda bazai iya magana ba, koda ma yace zai yi sam
sam muryarsa ba zata fito ba, gumi ne kawai yashiga tsa tsafo masa ta koina ajikinsa ,
gabadaya kwakwaluwarsa ta d'auki caji sakamakon d'acin kalmarta garesa .
yana kallon yadda tashiga jujjuya jikinta tana takawa ahankali, yayinda koina ajikinta yake
motsawa a duk taku daya daza tayi most especial hips dinta, cikin rausaya tashige cikin d'akin
tana cewa " wlh bunayya ka maseefar raina ni ...
yayi saurin d'auke idanunsa akan bombom dinta tare da sauke naunayen ajiyar zuciya yana
lasar lip's dinsa saboda wani abu daya ji ya tsagar masa tun daga kwal'kwaluwar kansa har
zuwa tsakiyar kafafunsa .
ahankali ya runtse idanunsa har sanda ta fito ta tsaya a gabansa idanunsa a runtse suke,
amman agaresa tar yake kallonta most especial kirjinta ....
"bunayya ta kira sunansa cikin sanyayiyar muryarta me dadin sauraro da kashe jikin duk wanda
yashiga kunnuwansa "banga komai ba, ni zan wuce idan zaka fito gobe kafito min dasu..
ta juya da niyyar barin d'akin ya riko damtsen hannunta sai gata agabansa tana yatsina fuska.
ya Bud'e idanunsa dake runtse tar akanta yana kallonta yana girgiza kai can km yasoma
k'ok'arin bud'e bakinsa,"i love you aysha......... .dan Allah ki soni mana kmr yadda nake sonki .
bakinta na rawa tace" nagaya maka karka sake furta wannan kalmar ,gara ka canza wata,
amman ban da wannan, sannan ka sakar min hannuna na wuce kana 'bata min lokaci ..
"to bby nah me kike son na fad'a to byn wannan kalmar ?
"ai duk abinda zan fad'a bai wuce wannan kalmar mahimmanci ba agurin , kawai ke dai, kin ki
fahimtata ne kawai, sannan bakya fahimtar yadda na kamu da matsanancin sonki, Allah aysha
ina sonki fiyye da komai, ina daya daga cikin wanda so yayiwa mugun kamu ,yake matukar yi
musu rad'ad'i a zuciya, shiyasa ban so bayyana miki hkn ba , dan kina yi min abinda kika ga
dama , kina careless da maganata, sam baki bata mahimancin daya dace"
"Ai maganartaka ce Sam sam bata da amfani ,Dan tsabar rashin kunya ka dubi tsabar idanuna
ka dinga gaya min kana so na ...
"to meye acikin dan nace ina sonki muwaddat ?
Ya katseta ta hanyar fad'ar hk yana tsareta da tsumammun idanunsa "meye dan na bayyana
miki sirrin dake raina ?
,"ni kad'ai nasan yadda nake ji akanki aysha ina sonki kinsan da haka ,wannan tishi ne kawai da
zuciyata ke sake miki ..
"Azahiri ina hango rainin da kika min sai dai kisani al'amari na aure Sam babu raini acikinsa
domin ni cikakken nmj ne Dana tattara duk wani muradin diya mace ,babu abinda bazan iya
miki ba .....
Zaro idanu waje tayi tana mamakin zantuttukansa gareta ,kwayar idanunsa kad'ai ya tabbatar
mata da gaske yake nufi, cikin sanyi jiki ta zare hannunta ta juya da niyyar barin d'akin dan
gabad'aya maganganunsa kunya suke bata .
"aysha.....ya kirata yana maida bayansa ya zauna sosai yana ware kafafunsa, kmr jira take ya
kirata ta tsaya cak batare da ta juyo ba, saboda yadda kirjinta ke dokawa "ki samu natsuwar
zuciya tukunna kafin ki fita daga d'akin domin matukar kika fita haka tabbas zaki fallasa abinda
ke cikin zuciyarki ..
Juyowa tayi cikin had'e fuska tana hararasa "ka fita idona Auwal banason wannan salon naka
,kai keda da zuciyata ko ni ?
Abinda kake nufi ne dai bazai yiwu atsakaninmu ba kai kanina ne ni yayarka ce..
"Misali idan zan kasance yayanki zaki yarda ki amincewa aurena ?
"Me zai hana ta bashi amsa da hakan ..
"To ki yarda kina sona kawai ..."bana sonka! bana sonka!! kuma karka sake nusartata da
wannan zance aikin baza kawai ,yaro k'arami da kai sai shegen fi'ili da manyance tsiya , ko ni
guda nawa nake ballanatana kai?
"ni wallahi har mamaki karfin halinka nakeyi.
"ka girma a idanuna ka bud'e idanunka ka tashi ka ganni acikin gidan amatsayin yayarka
Amman tsabar rainin hankali irin naka ka rasa wace zakace kana so wai sai ni ..
"saboda kece irin type Dina shiyasa ,dan nasa irina ne kawai zai iya gamsar dake ,sannan ko
mahaukaci ya kalli cikin kwayar idanunki zai tabbatar da kina son muhammed Auwal ,wai me
yasa kike ganin kmr ba zaki iya aurena ba ?
ta rausayar da kwayar idanunta cikin nasa tace "Saboda kamin kankata kuugunka yayi min
kad'an bazai iya ...
"Zan iya yin komai da kike tunani, ki cire wannan tunanin bby acikin kwakwaluwarki, wallahi
tallahi bby kinji na ratsen miki zan iya yin fiyye da abinda kike tunanin , duk wani abu da
cikakken d'a nmj zai yiwa mace ta fannin auratayya tsaf zan iya "wannan abar zai iya cika
mararki har ma ya saura ya k'arasa mgnr yana sake yin balance da kafafunsa yana shafa
saman mararsa.
a matukar firgice take kallonsa kafin daga bisani muryarta na craking tace "ni.. ni din Auwal ?
idanuwansa ya D'an lumshe mata kad'an yana d'age mata girarsa daya "kina mamaki ne ?
"Idan kina mamaki nr wallahi ki cire hakan acikin zuciyarki,tabbas muhammed Auwal yaro ne,
Amman ba irin yaron da kike tunani ba, dan siffarsa da halittar jikinsa ta bambamta data sauran
yara mazan da kika sani "wannan auwal din daban yake, idan kuma har yanxu kina ganin yaro
ne ni sai mu gwada abambance ....
ta janyo numfashi da kyar ta fesar tace "wallahi yau na sake tabbatar da ka rainani ,Amman duk
laifina ne, daman kuma ummi tasha gaya min sakewar danake maka tayi yawa..
mikewa yayi ya D'an tako zuwa inda take tsaye, ya matsota sosai kmr zai shige cikin jikinta taja
baya da sauri, ya sake matsota sosai ta yadda babu yadda zata iya matsawa, cikin rad'a yace"
ayshatul muwaddat karki manta kece kika fara fitowa da salon rainin daya girmama a zuciyar
auwal "ke wallahi bama ki isa ba,sai kin amincewa soyayyata dole ,karki manta abubuwan da
sukayita faru atsakaninmu a baya, idan ya 'bace acikin momery dinki ,ni yana nan kallonsa nake
kmr a yanzu abun yake faruwa , ya k'arasa mgnr yana sausauta muryarsa sosai tmkr zai saka
mata kuka "kece fa kika koyar dani yadda zan soki ,ban manta komai ba, komai yana cikin
kwalkwaluwata, Auwal bai San komai ba sai da kika koyar dashi yadda zai yi ,kece da kanki
kika koya min yadda ake shan baki da saffara kirjin mace ,tun babu komai akirjinki nake
sarrafasu da tsotsarsu, na tashi da burin mallakar duk wata diya mace mai irin surarki, sai dai
duk zaman danayi a kasar waje banga mai kayan dadi irin naki ba, saboda me bazan nemi
haukace miki ba ?
"wallahi matukar baki bani had'in kai ba za'a jimu a gidan nan ,kowa zai ji mu dake ..
Matsawa tayi baya ta manne da bango sosai ya sake matsota har numfashinsu na gauraya take
jikinta ya kama rawar , tana masa wani irin duba hankalinsa a tashe , yayinda zuciyarta ta cika
makil da mamakin zafafan zantuttukansa akanta, lallai ta tafka babban kuskure arayuwarta,
yau ita Auwal yake fad'awa wad'an nan zantuttuka ?
" yaron da'a saninta shiru shiru ne, ma'abocin rashin son magana da kula mutane ,domin ita
kanta ba kasafai yake shiga lamarunta ba, a tun sanda ya girma abubuwan da suka faru abaya
ne suka shiga dawo mata cikin 'kwal'kwaluwarta ,shi kuwa cikin murya mai cike da kasala yace
"kina mamakina ko ?
"Ki daina mamakina muwaddat kece kika fara ni kuma zan d'aura daga inda kika tsaya domin
cika burinmu, ya kamo tsintsiyar hannunta ya d'aura daidai saitin zuciyarsa dake dokawa "kinji
yadda zuciyata take bugawa akanki ko ?
"wallahi soyayyarki ce acikin zuciyata ba zallar sha'awa ba, ni dake jinsinmu daya ,kece macen
dazata jiyar da Auwal dadi duniya, na hanga na hango banga macen da nake ganin zan samu
natsuwa atare daita ba sai ke ,kece kawai zaki jiyar dani dadin Da nake bukata , saboda nasan
zaki fi kowace mace dadi a duniya ......
"inna lillahi wa inna ilaihi rajiun ta furta tana sauke Ajiyar zuciya da karfi, tana mai fixge
hannunta da karfi ,muryarta cike da in... ina tace "ma..mara kunya kawai ,wallahi Auwal baka
da kunya .
"to muwaddat ke zan ji kunya ...?ya fad'i hk yana sake matsota ya had'eta da kirjinsa muwaddat
ta lumshe idanunta tana jin yadda numfashinta dana M. A ke gauraya yana k'ok'arin had'e
bakinsu taki yarda "banson iskanci fa Auwal, wanda kayi d'azu ma kyaleka kawai nayi dan
babu yadda zanyi da kai ,kai ban san abinda yashiga tunani ba da har na barka ka sha bakina
.....
"ai dolenki kibarni na sha tunda soyayyata na yawo a jinin jikinki, kuma ma ai kece kika koya
min ,ta yaya kike tunani hanani yanzu ?
kema kinsa ba zai yiwu ba wallahi.
"zan had'aka da ummi fa"
"da kin taimakawa rayuwarmu domin nasan zatafi bawa maganar mahinmmaci ,sbd daga ni har
ke muna tsananin bukatar juna ya fad'i hkn yana toshe mata hanci ..
"wayyohlly Allah zaka kasheni ne?
"wayyo numfashina , wani iri nake ji ajikina idan ka ta'bani ,dan Allah karka sake shan bakina...
"karki damu yana da kyau kema ki ji irin abinda nake ji ajikina akanki ,ki san ba k'aramin k'ok'ari
nake yi ba ,tsawon shekaru kenan ina fama da muguwar sha'awarki da soyayyarki ,wanda kece
silar hadasa komai yana gama fad'ar haka ya lumshe idanunsa tare da had'e bakinsu guri
daya yashiga tsotsa lip's dinta yana shafa gefen fuskarta da hannuwansa duka ,yadda yake
tsotsar lip's dinta haka joystick dinsa ke mikewa ,tasoma k'ok'arin kwace bakinta "wayyohhly
Allah muwaddat karki yanke min jin dadi , ya sake had'e bakinsu guri daya ahankali yake
tsotsa lips dinta har yayi nasarar bud'e bakinta ya zira harshensa cikin bakinta tare da danna
hancinta babu yadda ta iya haka ta kama harshensa tana tsotsa kmr tasamu sweet .
shi kuma yana yawo da hannunsa a gabad'aya ilahirin jikinta tun tana turjewa har ta sadaukar
gabadaya ta sakar masa jikinta,yashiga romacing dinta son ranshi ,tabbas Auwal daban yake
acikin maza, kmr yadda yasha gaya mata domin babu yadda zata iya kwatar kanta daga garesa
,jin al'amun yana son kai hannunsa kirjinta yasa ta kamkameshi ajikinta ta manne kirjinta
danashi Wanda kad'an ya rage numfashinsa bai bar gangar jikinsa ba ,ajiyar HRT yashiga
saukewa . muryarta a sarke tace "Dan Allah ka barni haka ..ka barni !! na wuce ummi zata ...
Idanunsa dake yawo a jikinta yasa tayi saurin d'auke numfashi ta kasa k'arasa mgnrta tana haki
"iya haka ma kin ji ajikinki, dan haka ki daina rainani bby wallahi nafi karfinki, jarabata tafi
karfinki za'a tara maza d'ari kafin kisamu mai irina halitatta, Dan haka ki daina min kallon yaro
dan ni ba yaro bane ....
Yana gama fad'ar haka ya saketa ya fad'a cikin kujera mai zaman mutun uku yana sauke ajiye
zuciya, tsaki taja.. abinda tasan yafi tsana kenan arayuwarsa ,tun ba yau ba ya sha mata
Gargadi akan tsaki.
"karki sake yin tsaki nan ya fad'a yana tsura mata ido "me zakayi idan an sake ?
"Ke dai karki sake ,kinsa sarai babu abinda ke saurin 'bata min rai kmr tsaki, rufe bakinsa ke da
wuya ta sake yin wani ai kuwa ya Mike a harzuke yayo kanta yana shirin cafkota ....
kafin kiftawa da bismilla ya nemeta ya rasa kmr wata iska , yarasa yadda akayi ta 'bace tsalle
tayi, 'bacewa tayi shi dai bai sani ba sai nemanta yayi rasa ,aiko yace me zai yi ba dry ba
yashiga dariya "matsoraciya kawai da kin tsaya kinga yadda zanyi dake ,ita kuwa tana bayan
kujera jikinta na rawa .
ahankali idanunsa ya sauka akanta "ki fito ki wuce karki sa ummi ta biyo sahu ,taki fitowa har
sanda taji ya koma ya zauna,ta mike jikinta na kyarma ta bud'e kofar ta fita da sauri ..
A bakin kofar part dinsa ta tsaya tana haki tana sauke ajiyar zuciya cike da matsanancin
mamakin kanin nata, a yau yazo mata da abubuwa masu cike da ban mamaki da firgita zuciya,
Wanda ya haddasawa zuciyarta shiga rud'ani ,tsawon minti goma tana tsaye agurin sannan ta
nufi bangarensu ta tura kofar parlour'n tashiga tana sanya kanta ciki ,da ummi da abi idanunta
suka soma cin karo suna k'okarin shiga d'akin kmr zasu shige cikin juna ,
atare suka juyo suna dubanta a tsanake ummi tace "yauwa bby kin dawo ?
Muwaddat ta d'aga mata kai alamun Eh.
"Okay ki rufe koina ki je ki kwanta,ahankali muwaddat ta juya da niyyar rufe kofa, su kuma suka
k'arasa shigewa d'akin ..
Tana shiga d'akinta ta fad'a Kan gado ta kamkame jikinta guri daya tana shakar kamshin
turarensa ajikinta ,tana sake mamakin karfin hali irinn nasa, ko cikakken minti goma batayi ba
kiransa yashigo wayarta ta d'auka daga kwance datake, ajiye zuciya ya sauke yana buso mata
hucin numfashinsa yace "bby ki hau online plz "
me kuma zan maka nifa bacci nake ji ?
"Ni dai ki hau kawai ko nazo na sameki ,tasan halin nacinsa bazai barta ta huta ba, Dan haka
tace shikenan zan hau, ya katse kiran ,ita kuma tayi kwanciyarta tare da kashe wayar
gabadaya,tasanyawa kofarta key.
Har kusan karfe dayan dare yana contact dinta Amman bai ga alamun zata hau ba hkn yasa ya
hakura ya kwanta ..
*********
Washegari a sanyaye ya shigo parlour'n bakinsa d'auke da sallama, ya iske abi zaune cikin
tangameman parlour'n, wani k'aramin tebur ne agabansa mai cike da kayayyakin kalaci, dagin
soye soye da ababen sha iri iri alamar bai dade da yin breakfast ba, tunda ko kwashe kayan
kalacin ba azo anyi ba ,yayinda gefensa na dama muwaddat ce zaune tana kallo zeeword tana
kur'ban ruwan shayi ,abi ya d'ago ya dubi tilon d'ansa cike da fara'a da sakin fuska sannan yace
"ya'akayi ne bunayya me kake yi har wannan lokacin acikin part dinka har mun gama breakfast?
lumshe idanunshi kawai yayi yace "babu komai ban tashi da wuri bane ya k'arasa fad'ar hk
tare da cewa " gaida abi sannan yasamu guri ya zauna a yana fuskantar muwaddat ,abi ya
amsa "ka tashi lfy ya gajiyarka ?
"alhamdullahi
bari auntynka ta had'a maka abun kari ko?
kai kawai ya iya d'aga masa ya gyara zamansa yana canza cheenal.
ahankali ta mike "me zaka ci?
"ki bani abinda kika ce ya fad'a batare daya dubeta ba itama bata sake cewa komai ba tasoma
had'a masa ta tura k'aramin tebur gabansa ta kwashe sauran plet ta nufi kitchen.
tana barin gurin ya maida idanunsa akan mahaifinsa "abi ya furta muryarsa can kasa kmr mai
koyan magana "ya'akayi ne bunayya, kana bukatar wani abu ne?
"ko abincin ne bai yi maka ba?
"uhmm komai yayi ai ummina daban take acikin matan africa gurin girki she's perfect abi yayi
murmushin jin dadi an yabi masoyiyarsa.
"abi ina son muyi wata mgn mai mahimmanci da kai wanda ya shafi bangaren rayuwata "to ka
gama breakfast din mana sai muyi "no abi bazan iya sakawa cikina komai ba matukar ban
amayar da abinda ke cikin raina ba"
abi ya numfasa yana gyara zamansa "to ina sauraronka "M. A yayi shiru yana tunanin ta inda
zai fara "abi ya tsareshi da idanu "ina sauraronka ka fad'a min damuwarka duk da bana tunanin
wata damuwa ce mai tsanani "gsky abi nima a tunani bawata damuwa bace matukar za'a
fahimceni daman dai aure nake so nayi acikin lokacin nan, idan ma da hali ina son kafin na
koma hada Master's dina nayi ,na wuce tare da *matata* ......
abi yayi shiru yana kallonsa tare da sake maida hankalinsa gbdya akansa "aure nake son nayi
acikin lokacin nan,idan da halima ina son na wuce da