Showing 30001 words to 33000 words out of 121454 words
Chapter 11 - MUWADDAT Complete book Hausa Novels by Aysha Bagudu .pdf
atsakaninsu amman tarasa me yasa take biye masa, tabbas tasan tana matsanacin
son muhammed auwal fiyye da komai dake cikin duniya, amman bazataso su dinga aikata irin
wannan badalar ba .
wannan zuwan nasa yazo mata da salo daban daban masu gigita ruhi da gangar jiki har take jin
da wuya ta iya rabuwa dashi,shiyasa a halin yanzu take gudun kusancinsu saboda rauni dake
gareta,tana da rauni sosai ko ga wani nmj bare M. A da zuciyar ke mahaikacin so wanda ta
rayu da son shi,ta girma da muradin samun miji irinsa,..... ta dibi ruwa ta wanke fuska amman still hawaye na gangaro mata ,tana sake jin bakinciki
wannan rayuwar da take yi da kaninta ,wanda duk iyayensu ne silar komai, gabadaya ta yarda
jinsi daya garesu ita da kanin nata ,suna da rauni zuciya, sannan sha'awarsu a kusa take, anya
kuwa bazata tattara ta koma ilori har sanda zai tattara ya koma london ba, ?
tafi minti talatin acikin bayi tana barin hawaye sannan ta sake wanke fuskarta tayi wanka ta fito,
da sauri taje ta rufo kofarta ta dawo ta d'auki towel ta goge jikinta ta d'auko riga da wando na
bacci ta saka ,sannan ta d'aure gashinta da ribbon a tsakiyar kanta, ta bi lafiyar gado da zumar
gobe Inshaallahu zata bar gida ko zata samu natsuwar zuciya, kwanciyar ke da wuya wayarta
dake kan mirrow ta d'auki kara ,tsaki taja taki d'agawa a tunaninta ko M. A ne, kira kusan uku
akayi mata amma taki d'auka ganin kira yaki 'karewa yasa ta janyo wayar a zuciye zata kashe
sunan ummi ta gani ne yana yawo aka screen din wayar, dan hk ta sauke naunauyen ajiyar
zuciya ta mike zaune ta d'auka "hello ummi"
"ke lafiya najiki shiru har yanzu baki sauko kin ci abinci ba?"kuma ina kika shige nake ta faman
kiran waya shiru?
muryarta na craking tace "uhmm ammm kaina ke d'an min ciwo shine na kwanta "ummi tayi
shiru tana nazarin maganarta ta rasa dalilin dayasa duk sanda zasu kebance da M. A sai tayi
mata compalain din ciwon kai.. jin sheidan na neman kai zuciyarta wani bagire yasa tayi saurin
kawar da hkn a zuciyarta ta numfasa kana tace "ok ki fito ki ci abinci sai ki sha magani "
"to ummi ta fad'a muryarta a raunane gashin kanta ta nad'e ta tura cikin hulla ta d'auko k'aramin
hijab iya gwiwa ta saka ta fito tana taku ahankali kmr wace aka tsamo acikin ruwan sanyi .
M. A dake hirar karfin hali da abi ya d'ago kai ya kalleta,tana tafiya kmr batason taka kasa suna
had'a ido yaga ta had'e rai sosai kmr bata ta'ba dry ba, shima had'e rai yayi sosai yana cigaba
da kallonta kmr tsohon maye har da wani lasar lip's dinsa na kasa .
ahankali ta dinga takowa har k!araso zuwa inda suke tana jin kmr zuciyarta zata fito saboda
bugawa, tazo ta zauna kusa da ummi tana ra'ba jikinta danata tana sakin ajiyan zuciya
"wayyohlly allah ummi kaina.... tayi mgnr tana dafe goshinta.
ummi ta matsota sosai tana dafa kanta "sannu muwaddat ,"wannan ciwon kai ya fara damuna
,ina ganin gobe dake zan wuce asibiti tak'arasa mgnr tana kwallawa binta mai aiki kira "binta ta
amsa tare da fitowa daga kitchen ta tsaya gaban ummi tana rusunawa "ganin hjy"yauwa binta
jeki ki kawowa muwaddat abinci .. binta ta amsa da "to sannan ta juya da sauri.
ita kuma ummi ta mike tana sanarwa abi sannan ta nufi d'akinta domin d'auko mata magani.
abi ya mike ya dawo kujerar da ummi ta tashi shima M. A ya maso kusa daita had'e da riko
tafin hannuta cikin nasa yana mata sannu"baby sannu "kallonsa kawai abi yayi yana
mamakinsa duk ya wani kid'eme ya rud'e..
ahankali muwaddat tashiga zare hannuta daga cikin nasa, amman ya rike gam yaki sakar mata
hannu.
binta ta jero plet din abinci da drink kan tire ta fito ta ajiye tayi gaba.
har sanda ummi ta fito hannuta na cikin nasa sai wani narke mata yake yana mata sannu.
ummi na gama karasowa tac "kai maye haka da me kake son taji ?
"kawani zo zaka kara mata ciwon kai ,matsa can ta nuna masa kujerar daya baro..
shagwa'be fuska yayi kmr zaiyi kuka "haba ummi yanzu dan na damu da ciwonta shine wani
abu ,ni kawai ki barni haka dan Allah "Allah shiryeka bunayya kalli abinda kakeyi fa kmr wani
jinjiri, amman yanzu anace maka yaro zaka wan fitittike ka hau numfarfashi tsika alhalin yaro ne
kai k'arami . ....
M. A ya yatsina fuska yana mikawa ummi hannunsa daya "kawo maganin ni da kaina zan bata,
ta mika masa dan tasa nacinsa ,abinci ya bud'e ya dibo ya kai bakinta taki amsa "
muryarta a sanyaye tace "bani spoon din zanci da kaina "Allah kuwa baki isa ba, baki da lafiya
kina bukatar kulawa ,ke dai ki bud'e bakinki kawai ..
"nace banaso ko dole ne "ya kashe mata idonsa daya yana kallonta, daga abi har ummi ido
suka tsura musu kawai....
M. A ya marairaice muyar "abi dan Allah kace ta bud'e bakinta na bata taci "babu ruwana, tunda
tace kabarta ka hakura mana..
"plz abi.......
numfasawa abi yayi yana murmushi "banda rigima irintaka kabarta taci da kanta mana tunda
tace a'a "no abi karkace hk plz... .
abi ya girgiza kawai sannan yace "kai ko ...
M. A yayi saurin kai hannunsa bakinsa "plz abi "
"to shikenan baby yi hakuri ki bari yabaki jinki baby nah kinga bakida lfy kaninki nasonki sosai ..
"yauwa that's my dad... that's why I love you so much, amman abi she's my bby not you ...
abi yayi murmushi yace "ungo nan jairi mara kunya kawai, aransa yace wanna yaron fa ina
ganin duk abinda na bine sai ya tono shi .
M. A yayi kasa da muryarsa sosai yace "ammmm.. abi dan Allah ka duba maganarmu ta ranar
nan mana , wallahi abi da gaske nake yi ,ya fad'i hk yana kai spoon din abinci bakin muwaddat
, ta bud'e bakinta da kyar tana mai runtse idanunta .
abi yayi dry yace "karka damu zan duba lamarin, yakamata ma na gayawa umminka "a'a abi ni
dai karka wani gaya mata, idan har ka amince nasan nata mai sauki ne, saboda ummi nason
duk wani abinda kake so.
abi yayi murmushi yana duban ummi"kinga wannan rigimammen d'an naki ko.. "wani shirmen
yakewa naci ne? inji cewar ummi.
"ba shirme bane abune mai mahimamci wai au.... muwaddat naji inda zancesa ya dosa tasoma
tari...
take suka shiga jera mata sannu da rige rigen tsiyaya mata ruwa a glass cup .
M. A ya matsota sosai yana mata sannu tare da yin kasa da muryarsa "ki bi ahankali plz ya
mika mata cup din ruwa,ta amsa tasha ta ajiye, byn tasha ruwan ta d'an dawo natsuwarta yace
"ya daga jin za'a yi maganar aure har kin firgice ..?
idanunta ta d'ago ta zuba masa cikin zallar shaukinsa da take ciki, jikinta ba k'aramin mutuwa
yai ba, gyara mata zaman hijab dinta yayi "yana kallonta "ki k'arasa cin abinci ,kai kawai ta
gizgiza masa ala'mun ta koshi .
shi kuma ya nace sai ta karasa ummi tace "kai dole ne tace ta koshi haba yaya da naci hk ?
"dan girman allah ka bar ta shaki iska mai dadi, ka wani kanainaye min yarinya, oya matsa ko
ka tashi gabad'aya ka koma bangarenka..
"abi M. A ya kira sunan mahaifinsa "yes my love "dan Allah kace ummi ta barni da muwaddat ni
bansan me yasa take min irin hk akanta ba ,nifa ina sonta kusan ma nafita sonta...
gabad'aya suka kwashe da dariya ammn banda muwaddat data had'e rai ta mikowa ummi
hannu "ummi magani,ummi ta miko mata , M. A yayi wuf ya amshe "ni zan baki yariya, ba dai
baki da lafiya ba, yakarasa fad'i hk yana kafeta da idanu ..
"ni kabani nasha wallahi bunayya kai kanka ciwon kai ne "har ma da ulcer da hawan jini duk
kice na yarda, suka sake kwashewa da dariya abi ya mike yana dariya ya koma kusa da kujerar
ummi ya zauna.
"kina ji ko malama babu wani magani da zaki sha saboda nasan lafiyarki lau ,kawai auwal kike
missing "bunayya ta kira sunansa ,yana sanya kwayar idanunsa cikin nata batare da ya amsa
ba "ka bani magani na sha wallahi kaina ciwo yake min ,ina jin kmr kaina zai rabe gida biyu.
"lumshe ido yayi saboda sanyin muryata sannan ya mika mata maganin ya tsiyaya ruwa cikin
glass cup ya mika mata ta amsa ta kafa kai ta sha tare da mikewa ta kwanta tana kallon ummi
bakinta na motsi alamun tana son yin mgn, ummi da hankalinta ke kanta, ta tsura mata ido
"ya'akayi ne ko kina bukatar wani abu ne?
kmr zatayi mgn sai kuma tayi shiru.
ta girgiza mata kai daga inda M. A ke zaune hannunsa ne atsakiyar kafarta yana mata tafiyar
tsutsa wanda shi yasa ta kasa mgn, ganin yaki daina abinda yake mata ta mike zaune ta rafka
uban tagumi tana duban ummi.
ummi ta sake kallonta "wai ni kam lfy kike muwaddat idan kina tare da damuwa let me know?
"ko har yanzu kan ne?
tayi mata tmbyr ajere yayinda tuni hawaye sun fara ciccikowa a idanunta amman tayi saurin mai
dasu dakyar tace "ummi ina son gobe na tafi ilori na karasa hutuna a can nayi kewarsu eiman
"
tunda tasoma mgn tsumammun idanunsa ke kanta yana kallon dan karamin bakinta,ita kuwa
mgnrta take tmkr ba ta san da zamansa ba.
ummi tace "ok badamuwa Allah ya kaimu tace"ameen sannan ta mike ta nufi d'akinta..
bayanta yabi da kallo yana jin yadda yanayinsa ke sake sauyawa ,babu yadda ya iya hk ya
mike tsaye yayiwa iyayensa sallama, cike da takaicin abinda muwaddat tayi, "ko me take nufi da
zuwanta ilori ta barshi oho?
ai kuwa tayi a banza domin kuwa duk inda zata yana manne daita har sai an aura masa ita
tukunna kowa zai samu zaman lafiya.
ya nufi bangarensa, can kuryar d'akinsa ya shiga zuciyarsa cike da jin zafi ,hankalinsa ya tashi
ganin yadda duk ta firgice ya dade zaune sannan ya tashi yashiga bayi ya dauro alwala ya fito
tada sallah istihara yayi domin neman zabin Allah akan lamarinsa da muwadda domin shi
kansa na matukar tsoron yadda yake mugu mugun sonta, ya dade yana adduoi kafin daga baya
bacci ya d'aukesa a zaune ya kudundune kanshi..
*domin son cigaba da karanta labarin muwaddah zaka\zaki tura 300 naira ta wannan account
din 2175076611 aishat abdullahi zenith bank, sannan idan kin tura kudin zaki turawa wannan
number 08032384602 alert domin tabbatarwa, idan kuma katin mtn ko glo zaki turo ki nemi
wannan number 08059623096 ina maraba da masoyana da makiyyana*ν Ύν΄ν ΌνΏ»ν Ύν΄ν ΌνΏ»ν Ύν΄ν ΌνΏ»
mmn sudais
2/4/20, 8:39 PM - imusamuhd(professor):
MUWADDAT
~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
_AUNTY SALAMATU AYYUBA_
_(UMMIN KADUNA )_
warning!!!
don't read this novel if you know you are not married... βββcoz this book contains only for
mature people , if you read it, is for your own risk ......
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
page 6
back to the store....
bakin ummi d'auke da sallama tashiga cikin had'ad'en parlour'n gidan inda ta iske hjy hajara
na zaune tana faman yiwa muwaddat fad'a kmr zata bugeta , sallamar ummi ce ta katse fad'an
da take mata ,atare suka amsa mata sallamar sannan muwaddat ta mike da cikin sanyin jiki ta
rungume ummi tana zuba shagwaba tace "ummi nah oyoyo sannu da zuwa ,nayi kewarki ta fad'i
hk muryarta a raunane tmkr zatayi kuka duk da tana cikin murnar ganin ummi amman kana
ganinta kasan ranta a 'bace yake ..
lokaci daya ummi ta fahimci tana tattare da matsananciyar damuwa, amman hakan
bai hanata jin
wani irin sanyin dadi aranta ba, duk duniya babu halitar da take so kamar muwaddat "
rayuwarta ce muwaddat, domin kuwa ta sameta kafin tasamu duk wani farinciki daya danganci
jin dadin rayuwa a bangaren ya'ya, zareta tayi ajikinta ta kamo hannayenta a rud'e suka isa kan
kujera ta zaunar daita kana ta zauna tana ajiye jakar hannunta ,sannan ta tsura mata ido tana
dubanta fuskarta d'auke da tambayoyi..
"ki dai mata fad'a ba tsura mata tsumammun idanunki zakiyi ba, koda yake ai duk kece kika
lalatata , in ji cewar hjy hajara "
"haba aunty hajara yaya kuke son nayi da yarinyar ?
ke da yaya kun sata gaba da damuwa ,nima shine kuke son na damu rayuwarta?
"shiyasa bata kaunar zuwa gidan nan nake matsa mata zuwa hutu .
"daman wa yake bukatar ganinta, kema kinga damar zuwan nata ne, data zo da karta zo duk
daya ne agurina ,matukar dai yarona auwal zai zo garemu meye idan ita bata zo ba?
muwaddat na gama jin abinda mahaifiyarta ta fad'a ta rushe da kuka .
Ummi ta dubi hjy hajara ranta a matukar 'bace tace "gsky aunty hajara bason irin abinda kuke
yiwa yarinyar nan, karatu ne dai dole tayi domin inganta rayuwarta, amman duk wani takura
bashi bane maslaha ba , karku damu tunda abun yazo da Kora da hali yanzu zamu yi
tafiyarmu,mu bar muku gidanku " ko ba shikenan ba ?
"ku fi jirgin sama tafiya ,Idan ma kun tashi tafiyar kar ku tsaya a kasar nan, ku bar kasar
gabadaya nan zan San ranku ya 'baci ,ta juya fuuuuu ta shige cikinn d'akinta .
shiru ya biyo bayan tafiyar hjy hajara ,kafin daga baya ummi ta kamo hannunta duka cikin nata
ta kira sunanta ahankali "muwaddat meke damunki akan rashin son karatu haka? Kukanta ya
tsananta har da shesheka ,ta goge hawaye wasu na sake gangarowa ,ummi ta runtse idanunta
saboda jin zafin yadda take zubda hawaye akan abinda itace zata ci gajiyarsa a karshe, ganin
kukan nata yaki tsayawa domin hawayenta har saman hannunta take jin digarsa, ta bud'e
idanunta da kyar tana sake dubanta "kinga ba kuka na tmbyeki ba"me yasa baki son zurfafa
karatunki simple as that ?
Muryata cike da kuka tace "babu komai ,ni dai haka kawai na tsinci kaina da rashin son karatu,
ta k'arasa mgnr tana sake rushewa da wani matsanancin kuka.
"ki tsani karatu muwaddat ? ummi ta maimaita tana kallonta, muwaddat ta d'aga mata kai
ala'mun" eh"tana sake rushewa da kuka tamkar wacce aka aikowa sakon mutuwa.
"is okay banason jin kukaki yana ta'ba min zuciya ..
"to me zakiyi idan bakiyi karatu ba arayuwarki ?
" ko kuma aure kike so...?
wata irin matsananciyar kunya ce ta kamata , tabbas idan da zasu barta ,ita kan aure take so
akan karatu,tafi son tayi aure fiyye da komai ,but ba zata iya furtawa umminta haka ba,bazata
iya kallonta idanunta ta fad'a mata abinda ke cin ranta ba ,idan ma ta furta ,wa zata aura a halin
yanxu? ita da bata kula kowa.
"kinyi shiru kina tunani idan aure kike so ki bud'e baki ki sanarwa umminki ?
"bazan hanaki yin aure ba, amman kisani auren wannan zamanin yana bukatar jigo acikinsa
,domin baki san wand zaki aura ba tukunna , kiyi k'ok'ari ki zurfafa karatunki so that idan ma
auren zakiyi sai kiyi, kina cikin karatunki"amman zance aure yanzu bai ma taso ba ,Sam Sam
idan ma shine aranki gara tun wuri ki cire kiyi abinda zai fisheki da rayuwarki ..
Ganin muwaddat tayi shiru taki cewa komai har na wasu yan mintuna ,yasa ummi ta sake jeho
mata tambaya "ko akwai wanda kike so ne bamu sani ba ?
muwaddat tayi saurin girgiza mata kai alamar "a,a"
"to meyasa ba zaki saki ranki kiyi karatunki ba?
" duba yan mate dinki , kowace yanzu tana mataki na uku a jami'a amman ke sam kin kasa
maida hankalinki, idan fa ba zaki maida hankalinki akan karatunki ba ,wallahi zan zare hannuna
acikin lamarinki"
" haba yarinya sai fama ake dake akan abu daya meye illar yin karatu baya ga martabarki da zai
k'ara a idanun duniya ,karatu shine komai duk da shima auren yana da muhallinsa, but at least
ki tsaya kiyi facing din karatunki "kalleni a yanxu babu abinda yasa na taka matsayin da nake
sai karatu, fad'a ummi tashiga yi mata sosai ta inda take shiga ba nan take fita ba . muwaddat ta zube kasa bisa gwiwowinta tana kuka "ummi kiyi hkr na tuba ,dan Allah karki cire
hannunki acikin lamarina, ni dai karatun ne kawai banaso, amman daga yau nayi miki alkwarin
zanyi, zan tursasa zuciyata, zan saka lamarin karatu acikin raina..
"idan ki kayi min haka zan ji dadi sosai , domin shine burin ahlinki ,gabad'ayanmu burinmu bai
wuce muga mubaki tallafi na ingantaccen ilimi arayuwarki ba , dan baki da wani gata