Showing 39001 words to 42000 words out of 121454 words

Chapter 14 - MUWADDAT Complete book Hausa Novels by Aysha Bagudu .pdf

03 Oct 2025

6557

wuce soyayya ta yan'uwantaka yayi saurin katseta ta hanyar
fad'ar haka sannan yacigaba "amman kike iya mallaka min komai daya zamto soyayyyar zuciya
da zuciya ce kad'ai kan iya haifar da hakan "kina sona muwaddat so kuma mai girma, amma
tunda kin ajiye soyayyar tawa a muhalin yan'uwantaka shikenan sai da safe ... .....
"no ka.. ..
tun kafin tayi yunkurin cewa wani abu, kit taji ya kashe wayar ,tayi zaune Shiru agurin tana
duban screen din wayar dake rike a hannunta.

"wayyohhly Allah yayi fushi, "to me yasa zai yi fushi dani? tayiwa kanta tmbyr.
jikinta yayi mugu mugun sanyi, hankalinta ya tashi matuka, jikinta ya sauya ta kasa jurewa
maganganun daya fad'a mata "tabbas dan so tasan tana son shi fiyye da komai dake cikin
duniyar nan "but wannan shine babban abun kunya dazata aikata arayuwarta .
abun kunya ne gareta ace ta bayyanawa kaninta wannan soyayyar......" amman ai kina iya
bayyana masa wasu shashi na jikinki ,wannan shine babban abun kunyar gareki ?
zuciyarta ta jeho mata wannan tambayar.

zamewa tayi ta kwanta lamo akan katifar ta tana fidda numfashi sama sama yayinda idanunta
suka cicciko da hawaye"auwal ina sonka fiyye da komai arayuwata , ina cikin shaukin kaunarka
,wanda bansan ranar da zan daina maka wannan soyayyar ba ,amman basan yadda zan
bayyana maka ba..... hawaye ne yashiga gangarowa shar shar bisa kuncinta tana gogewa
wasu na sake biyo kuncinta ,muryarta cike da matsanancin kuka "ina matukar sonka auwal ina
sonka ... ta furta hkn a fili zuciyarta na dokawa .
ranar sam kasa runtsawa tayi duk inda ta juya fuskarsa take gani da komai nashi yana mata
gizo, bata ta'ba tunanin soyayyarsa zata mata kamu mai tsananin irin haka ba .
yadda bata samu runtsewa ba, haka shima bangarensa kusan raba dare yayi yana faman aiki a
kan system da watsawa jikinsa ruwa domin kwantar da sha'awar dake cinsa, kafin ahankali
bacci ya fara fixgarsa ya tattara komai ya ajiye ya kwanta yana sauke ajiyar zuciya.

pillow ya janyo kmr koda yaushe idan zai yi bacci ya rungume ajikinsa har sanda bacci ya
d'aukesa tattare da tunanin muwaddat .


washegari bata tashi da wuri ba saboda rashin ishashen baccin da bata yi ba, k'arar knowking
din da akewa kofar d'akinta ne ya farkar daita, "muwaddat muwaddat!! ......."
cikin muyar bacci ta amsa "na'am ummi had'e da yin mika..
"ki tashi mana lokacin tafiya makarata na wucewa fa "o...kay ummi na tashi ai, ummi na jin haka
ta juya ta koma bangarenta .

tashi tayi da kyar ta zauna ta ziro kafafunta kasa tana mai dafe ha'barta dan har lokacin bacci
bai fita cikin idanunta ba ,ta mike cikin sanyi jiki ta nufi bayi ta tasoma yin brush sannan ta
had'a ruwan wanka.

byn tayi wanka ta fito,ta shafa mai, essential fairness softening snd body lotion,sannan ta shirya
cikin wata had'add'iyar riga da siket sai doguwar abaya har kasa data d'aura a saman kayan ta
yane kanta da mayafin abayar .

ta k'arasa gaban mirrow ta kai hannu ta d'auko turare mai shegen karfi ,ta feshe gabad'aya
ilahirin jikinta ,ta d'auki jakarta ta rataya ta d'auki wayarta ta kunna ta dawo kan resting chair
ta zauna tana duba sakonin cikin wayar ko zata ci karo da sakon M.A amman babu .

shiru tayi kmr ta kirasa wani bangare na zuciyarta ta gargadeta da aikata haka , dan haka ta
mike jiki a sanyaye ta bar d'akin zuwa parlour'n
tana fitowa ta hango ummi da abi zaune a dining har sun fara breakfast saboda rashin
k'arasowarta,cike da girmamawa ta isa garesu ta gaishesu daya bayn daya kana taja kujera ta
zauna tana yatsina fuska , ummi ta d'ago ta du'beta ta d'anyi murmushi domin tasan abinda ke
damunta girgiza kai kawai tayi tasoma saving dinta kmr yadda ta saba, ta turo mata plet din
abincin gabanta "maza maza ki cinye lokaci na tafiya, muwaddat ta runtse idanunwata kad'an
tana sake yatsina fuska kmr wata k'aramar yarinya "ummi... ta kirata cike da shagwa'ba atare
suka d'ago daga ummi har abi suka tsura mata ido domin jin damuwarta "

"bana jin cin wannan abincin.......
ummi ta dubi abinci wainar masa ce wacce taji naman kaza da alaiyahu idanunta na kanta har
lokacin tace "to me zaki ci ki fad'a yanzu nasa mairo tayi miki.

tayi kasa da muryarta sannan tace "jollof din spaghetti zan.. ...
"kinyi late fa mamana har yaushe za.... "no kira mairo tayi mata kawai inji cewar abi, ba koda
yaushe mutun yake jin cin irin wad'an abincin ba most especial alokacin breakfast "

batare da bata lokaci ba ummi ta kira mairo ta bata umarni dafa mata abinda ta bukata cikin
lokacin kankani mairo ta kammala ta kawo mata.

gurin cin abinci ma sai da ummi tayi ta fama daita sannan tayi ta tsakura kmr wace ki tausayin
abincin , yayinda muwaddat ba wannnan tarairayar take bukata daga garesu ba, ita
makarantar ce batason zuwa ,tare da tunanin auwal.

abi ne yasoma mikewa yana tamabayar muwaddat ko akwai abinda take bukata ?tace "abi
kudin subcreb kawai nake bukata "ok zan sa ayi miki transfer ta dubu goma ai zai isheki?

"yes abi nagode ya dubi ummi "to madam sai na dawo "ta mike tsaye ta d'auko briefcase dinsa
suka jera kmr zasu shige jikin junansu tana gyara masa zaman hularsa , suna magana kasa
kasa wanda hakan bai hana muwaddat jinsu ba, tabi bayansu da kallo kawai tana girgiza kai,
su sam basa iya boye maitar soyayyarsu , ko cinye juna zasuyi oho? "gaban kowa nunawa juna tsansar soyayyar suke ,ta fad'i hkn aranta,ahankali ta ajiye spoon
din hannunta tare da had'e hannunwata duka tayi tagumi tana tunanin rayuwarsu.

adaidai bakin kofar fita ummi taja ta tsaya ta d'an rusuna tana mika masa briefcase dinsa ,yasa
hannu zai amsa idanunsa akanta yace " nagode hubby, Allah yayi miki albarka akoda yaushe
tsananin biyayyarki da kulawarki ke k'ara nusar da zuciyata cikin shaukin kaunarki wan...
tayi saurin kai hannunta kan bakinsa domin katse masa hanzari tana yi masa alamar yayi shiru
da maganar ... babu musu yayi shiru yayi murmushi yana yacigaba da kallonta "hubby plz ka
daina min irin hk bby fa na kusa, " runtse ido yayi yana murmushi sannan ya karbi briefcase ya
yayi gaba ta koma jikin window tana cigaba da kallinsa tana tsaye har sai da taga tashin
motarsa sannan ta juyo tashege d'akinta kai tsaye, kinsa kanta ta sake yi ta fito adaidai lokacin
da muwaddat ta mike "muwaddat kin gama ?

"uhm kawai tace tare da gyara jakarta tayi hanyar waje ummi ta biyo bayanta har zuwa inda aka
tanada domin ajiye motaci, da kanta ta bud'e mata gidan baya tashiga ta maida kofar ta rufe,
tana k'ok'arin zagayowa direbansu ya k'araso da sauri yana gaisheta, ta amsa tashiga gidan
baya ta zauna ya tadda motar suka fice daga gidan .
akan hanyarsu ummi take sanar mata nan da sati biyu wata daya auwal zai dawo ,duk da taji
dadi sosai amman sai ta dake tace "Allah ya dawo dashi lafiya, duk yadda ta dake hakan bai

hana ummi fahimtar tayi farinciki da jin zai dawo ba, dan kallo daya zaka mata kasan tana cikin
tsantsar farinciki ahankali ahankali ummi ta dinga janta da hira wanda daga baya ta dawo
nasiha "muwaddat ki rike mutuncinki da namu, ki daraja kanki a makarata ki kame daga
mugayen abokai, ki d'auki karatunki da daraja," dan Allah ina rokonki da ki maida hankalinki a
karatu, domin yanzu kan maza ya waye fiyye da tunaninki ,akan auren mata masu mai ilimi har
suka sauketa a makaranta nasihar ummi take mata .

to babu laifi fad'an ummi ya d'an shigeta sai dai bata jin zata so karatu sama da aure, ita da
zasu yi mata aure wallahi da sun gama mata komai arayuwarta, har taje ta dawo bata kiraM.A
ba, kmr yadda bai yi tunanin kiranta ba, ta cigaba da sabgoginta

***********

murtala international airport dake jahar lagos"cike yake makil da jama'a daga bangarori daban
daban, wasu na sauka wasu na k'ok'arin tashi a cikin masu sauka
wani hadadden matashi saurayi na hango yana saukowa daga matattakalar bene jirgi, kyau da
kuma yanayin fatar jikinsa kawai zaka kalla kasan lallai kudi da hutu sun zauna masa ba karya,
kayan jikinsa kuwa tun kan wando da rigarsa, takalmi har zuwa kan agogon dake d'aure da
tsintsiyar hannunsa bana kasar Nigeria bane na kasar London ne , kallo daya zaka masa
kasan komai dake jikinsa mai matukar tsada ne.. ahankali yacigaba da ta kowa har ya k'araso
inda ahlinsa ke tsaye suna jiran k'arasowarsa, tun daya doso inda suke ta kasa d'auke idanunta
akanshi saboda girman daya kara mai tattare da kurjini da haiba sam ba zakace d'an shekara
22 da biyu ba ne, kamshin turarensa ya sanya tayi saurin runtse idanunta sakamakon yanayin
data tsinci kanta na zallar shaukinsa .

lokaci daya taga yaja ya tsaya ya d'an juya kad'an yana yiwa wani matashi mai yanayin tsarinsa
magana ,had'e da mika masa hannu ita dai bataji abinda suka tautaunawa ba har sanda suka
saki hannun juna, matashin yayi murmushi sannan yayi wani bangaren daban, da alamun
shima anzo tarasa ne, shi kuma ya nufo inda suke, yana gama k'arasowa abi da ummi suka
shiga rigerigen isa garesa ummi ce tayi nasarar rungume shi ,kiss ummi ta fara yi masa all over
his face tana cewa ya bunayya nayi missing dinka... ta fad'a tana kallon fuskarsa dake fitar da
annuri kyau kmr shi ya halicci kansa sannan ya saketa rungume abi ajikinsa "you are welcome
my lovely son "tkns dad i love you so much "bunayya duk ka canza ,ka ganka kuwa ka k'ara
girma da kyau har kafi ni da abbanka kyau "ta fad'a cikin shaukin kaunarsa .

bangaren muwaddat kuwa tana tsaye murnar ganinsa yasa ta manta da inda suke..

tsaye yayi byn ya gama da iyayensa ya hard'e hannunyensa duka ak'irji idanunsa akanta, kasa
magana yayi yacigaba da tsayuwa har lokacin idanunsa na kanta yana kallonta fuskarsa cike
da walwala da farinciki amman ita ta had'e fuskarta sosai taki bari annuri ya bayyana akan
fuskarta ,wanda hakan yasa gabansa yashiga duka uku uku yana mamaki,ganin taki k'arasowa
garesa sannan taki yi masa sannu da zuwa yasa murna dawowarsa ta koma ciki.
,ahankali ya dinga kallonta yana jin bugun zuciyarsa na karuwa ,shiru yayi yana kallon

muwaddat da excitment is written all over yace "hummm tana kallona kmr bataji dadin
dawowata ba,alhalin nasan itace mutun ta farko da zatafi kowa murnar dawowana, Muryarsa a
tausashe yace "ke ba zaki min sannu da zuwa ba, kika tsaya kina kallona?

tayi masa fari da ido sannan tace "baza'a yi ba, daka dawo ka kalli inda nake ?"ai ta ummi da
abi kake yi ,me yasa kake tsammani zanyi maka sannu da zuwa, nunata yayi da yatsan
hannusa yana murmushi "babu ruwana ummi abi kuna jinta ko, "babu wani muna jinta ai gsky ta
fad'a inji cewar ummi "rabu dashi ummi wallahi yayi mugun rainane har da wani ce min ke
kmr shi da sa'arsa "karka manta har yanzu ina nan amatsayin auntynka.

aunty zaka dinga kirana ba wani muwaddat ko ke ba ,mara kunya kawai ta k'arasa mgnr tana
murmushi ,bata kai ga rufe bakinta ba ya matso kusa daita sosai cikin fushi ya tsaya gabanta
yana nunata da yatsa har jikinsa na tsuma yace "rainin kuma na nawa ?
so nawa zance miki ki daina min kallon yaro, muwaddat ki daina ce min yaro...wallahi ki kiyayeni
kina kirana yaro kmr ke kin haifeni ko kuma wata kanwar uwata, a filli zaka d'auka wasa yake
amman ba zahiri 'bacin ransa a bayyane yake magana yake cikin 'bacin rai ganin kmr da gaske
yaji haushin kiransa yaro datayi ,har yana neman da kusar da farinciki daya sauka dashi yasa
tayi gaba tana tafiya had'e da cewa yaro kazo muje gida kasa mutane suna ta faman kallonmu
.

muwaddat .. ya kira sunanta taja ta tsaya batare da ta amsa ba yayinda ummi da abi sukayi
murmushi"ai kun had'u kenan zaku dawo kmr karnuka ..
suka nufi inda motarsu take, shi kuma ya k'araso inda take ya had'e fuska tare da matsowa
kusa daita cikin yin kasa da murya had'e da tsura mata tsumammun idanunsa da suka sauya
kala yace "muwaddat wallahi ki daina min kallon yaro nan .."kiji tsoron abinda yaron zai iya
aikatawa "
"me zakayi ,babu abinda yaro kmrka zai iya yi duk cika baki ne, ta sake juyawa yayi saurin
janyota ya rike tafin hannuta cikin nasa yana massaging "ni nasan nayi miki yawa bazan miki
kad'an ba, idan kuma kina mutsu ko a yanxu zamu iya gwadawa ,dariya tayi cikin d'aukar
maganarsa shirme, ta sanya dayan hannuta ta zare hanunta dake rike cikin nasa sbd ganin
yadda idanun mutane yayi musu ca aka suna faman kallonsu.
domin gurin tmkr safiya ce sam bazakace dare bane saboda fitilun da sukayiwa gurin qawanya,
tacigaba da tafiyarta ahankali hips dinta na juyawa cikin rausaya tace "kanina kazo mu tafi gida
plz "shi kuwa tsumammun idanunsa ya tsurawa Hip's dinta tare da sauke ajiyar zuciya yana mai
lasar lip's dinsa da hadiye yawu saboda ,tuni makoshinsa da lips dinsa sun soma bushewa,
lokaci daya ransa yayi masefar bacci wani tuttukin bakinci ya caki tsokar dake makale da
kirjinsa ganin yadda hankalin mazan dake gurin suka bita da kallo,ko bai fad'a ba yasan
yabawa suke da kyawun surar jikinta wanda ko cikn hijab take sai anga yadda suke motsowa,
cikin sauri sauri da zafin rai yabiyo bayanta ya bud'e gidan bayan datake zaune yashiga adaidai
lokacin da direban su ammi yasoma k'ok'arin tayar da motar yashiga ya zauna yana cika yana
batsewa direba ya ja.

tunda yashigo motar idanunsa ke kanta yana kallonta cike da 'bacin rai "kanina kana son fushi
dayawa wallahi, ka daina fushi irin haka saboda baya kananun yara matasa irin kyau, zai fi
kyau ka saki fuskarka plz .

bata k'arasa mganrta ba ya matsota sosai tayi saurin dubansa shima ita yake kallo kana
yasoma magana cikin fushi "baki da kirki muwaddat sannan bakida tausayi..
naunauyen ajiyar zuciya ta sauke da karfin gaske sannan cikin siririyar muryarta tace "yanzu
kuma me nayi daga dawowarka ?
"komai ma kinyi dan girma allah me yasa kike min tallar jikinki? "
Hip's dinki ...
ta bud'e baki kenan zatayi magana tun bata soma ba yayi saurin had'e bakinsu guri daya.. dan
yasan kalmar raini ce zata biyo baya



Mmn sudais ce
2/4/20, 8:39 PM - imusamuhd(professor): ������
������
*MUWADDAT*
������


ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATUL ALLAH , INA MIQA D'INBIN GAISUWATA GAREKU
MASOYANA MASOYA LITTAIFAINA,TARE DA YI MUKU FATAN ALKAIRI A DUK INDA KUKE
ACIKIN FAD'IN DUNIYAR NAN .

A YAU NI AYSHA A BAGUDO MARUBUCIYAR AUREN SIRRI NAKE SON ISAR MUKU DA
SOKON CEWAR LABARIN MUWADDAT
YA DAWO NA KUDI GA DUK WANDA ALLAH YA HOREWA ABUN BIYA , LABARIN
MUWADDAT LABARI NE WANDA YA SAKANCE TRUE LIFE STORY.

SANNAN LABARIN NE DAKE TAFE DA TARIN SAKONNI MASU MATUKAR MAHIMMANCI
GA ALU'MMA GABAD'AYA,LABARIN MUWADDAT LABARI NE MAI MATUKAR D'AGA
HANKALI FIRGITARWA TSOROTARWA ,TATTARE DA TAKAICI DA BAKINCIKIN, TARE DA
FADAKAR DA WASU IYAYE MASU AIKATA ABUBUWAN DA BAI KAMATA BA AGABAN
YARANSU MASU K'ARANCIN SHEKARU, SANNAN DA D'AUKA BURI MARA MARAMA'ANA
AKAN YARANSU , WANDA DAGA KARSHE HAKAN ZAI HAIFAR MUSU DA DAMUWA
TSANTAR NADAMA DANASANI TARE DA ALLAH WADAI DA IRIN D'ABI'UNSU ,SHIYASA
LOKACIN DA LABARIN YAZO MIN NA HANGA NA HANGO NAGA BAI KAMATA NA BARWA
ZUCIYATA NI KADAI BA, SAKAMAKON MATSALAR DAKE TATTARE DA LABARIN ,WANDA
MAFI AKASARI ABINDA LABARIN KE TATTARE DASHI YANA FARUWA ACIKIN
RAYUWARTAMU NA YAU DA KULLUN WANNAN DALILI YASA NAGA YAKAMATA NA
ISAWAR ALU'MMA ,DOMIN MUGU TARE MU TSIRA TARE DAN MU INGANTA RAYUWAR

YARANMU TA HANYAR DATA DACE, DA KU'BUTAR DASU DAGA HALAKAR RAYUWA
,BUGU DA KARI LABARIN MUWADDAT DAUKE YAKE DA TSANTSAR SOYAYYA MAI
NISHADTARWA DA TSAYAWA ARAI .

*DOMIN BUKATAR KARANTA LABARIN MUWADDAT, ZAKI BIYA 300 TA WANNAN
ACCOUNT NUMBER DIN AISHAT ABDULLAHI 2175076611 ZENITH BANK, SAI A TURAWA
WANNAN NUMBER 08032384602 ALERT DOMIN* *TABBATARWA,KAR AMANTA BA'A
KIRAN NUMBER TABBATARWA SANNAN BA'A TURA VTU TA NUMBER, KAWAI ITA
NUMBER AN TANADAITA NE DAN TABBATARWA GA MASU TURO KUDI TA BANK NE,GA
MASU BUKATAR TURO KATI ZASU TURAWA WANNAN NUMBER 08059623096 KATIN MTN
KO GLO INA MARABA DA MASOYANA ABUN ALFAHARINA ...*
2/4/20, 8:39 PM - imusamuhd(professor): ������
MUWADDAT
����
������



~NA~



*AYSHA A BAGUDO*



~DEDICATED TO~
_AUNTY SALAMATU AYYUBA_
_(UMMIN KADUNA )_


warning!!!

don't read this novel if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for
mature people , if you read it, is for your

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login