Showing 120001 words to 121454 words out of 121454 words

Chapter 41 - MUWADDAT Complete book Hausa Novels by Aysha Bagudu .pdf

03 Oct 2025

6612

wani irun
rasssss..........

take kuma jikinta ya d'auki rawa, ta kuma k'ok'arin sake yi mata wani test din still dai the same
result yake bayarwa ,bata yarda ba,ta saita computer domin yi mata scan, ana ta hango ciki
kwance a mararta yana motsi ,kai kawai tashiga girgiza tana furta "impossible muwaddat dina
kai ba dai ita ba ....
Cikin matsanancin tashin hankali ta zuki jinita ta fito daga d'akin da sauri,bunayya dake zariya a
tsakankani d'akin yana gani fitowar ummin ya fada d'akin .

tana kwance idanunta a lumshe tana fidda numfashi ahankali, zuciyarta na bugawa da sauri
sauri ,ya mugun tsareta da tsumammun idanunsa kafin ahankali ya yaye rigar da take sanye
dashi sama, nan take idanunsa ya Kai kasan mararta inda zane dake gurin ya fito baro baro
al'amun mai juna biyu ,runtse idanunsa yayi gabansa na fad'uwa ya kamo hannuta yana kallon
farcenta, babu tantama ciki yake gani ajikinta Wanda yake da tabbacin nashi ne ,yayi saurin yin
sama da rigar sosai zuwa inda brest dinta suka bayyana ,ya sake Kai idanunsa kasan mararta
, tsagun dake kasan mararta ya fito rassss sai kyalli yake yi ,nonuwanta sun yi wani irin girma
kmr an hurasu, ya zaro nononta d'aya daga cikin bra dinta ya tsurawa kan nipples dinta ido
yana kallo yadda bakin yayi ......

kmr ya tashi ya gwadata domin sake tabbartawa yace "kai bazan bata lokacina a banza ba
...,duk alamomin dake jikinta sun rigada sun tabbatar masa da ciki gareta....

ahankali ya maida brest dinta cikin bra tare da sauke rigarta gumi na tsatsafo masa ,kafin kace
me tuni kamaninsa ya sake sauyawa, ya k'ara wata rama, haka ya juya ya wuce yana kukan
zuci ...

ummi kuwa wani babban hospital ta nufa tana kiran abi awaya yazo yasameta acan ,atare suka
shiga hospital din yayi saurin k'arasowa inda take yana tambayarta "hubby meke faruwa ne?
"jinin muwaddat na kawo a gwada min ...ta k'arasa mgnr tana kuka , "ke me yasa baza kiyi
mata gwajin da kanki ba?
"muje kawai tayi gaba da sauri shima ya biyo bayanta hankalinsa a tashe yana gyara babbar
rigarsa.

nan ma gwajin farko likitan yace juna biyu gareta ,wani irin kallo kallon ummi da abi sukewa

juna mai tattare da matsanancin tashin hankali.
"Kina jin abinda likita ya fad'a wai jinin muwaddat na d'auke da ciki ,"kai wannan ba gaskiya
bane ,da al'amun wannan mahaukacin doctor ne, bai San aikinsa ba ,ai duk laifinki ne ta yaya
kina babbar likita zaki kawo mutane wannan k'aramin hospital din dan kawai a 'batawa mutane
moon dinsu .. Baki ji yadda nake jin zuciyata ba a halin yanzu ,ina jin kamar ana zarar raina ne ,tashi tashi
muje kiyi mata gwajin da kanki koma abar shi gabad'aya domin banga ta yadda za'a yi
muwaddat tayi ciki ba ,sam wannan zance karya ne ba gaskiya ba ..
yana gama fad'a mata haka ya dubi likitan da yayi zaune rike da biro yana dubansa "likita kaje
ka sauya sana'a zuwa kwasar shara,Dan shi ne ya kamaceka ba aikin likitanci ba, ya janyo
hannu ummi cikin 'bacin rai suka fito tana goge hawaye saboda ita ta rigada ta yarda ta kuma
amince ciki ne ga muwaddat dinta " Abun tambaya wa yayi mata cikin ?

"Sannan a ina akayi shi?
shine abinda yake bata mamaki da d'aure mata kai daga asibitin nata asibinta suka nufa suka
d'auko muwaddat wacce tun barin bunayya d'akin ta farka tana kuka.

Tun a mota jikinta yayi sanyi sakamakon ganin irin kukan da ummi take, tambayarta take son yi
Amman ta kasa ,hk kawai take jin gabanta na fad'uwa har suka iso gida kuka ummi take shi dai
abi bai ce mata komai ba saboda direban dake cikin motar..


A parlour'n gidan sukayi masauki gabadayansu inda suka iske bunayya zaune rike da wayarsa
kallo daya yayi musu ya tabbatar da suna cikin tashin hankali fiyye da Wanda yake ciki ,ya
d'auke idanunsa akansu saboda Sam iyayensa basu bashi tausayi ba, idan ma akwai Wanda
zai tausayawa to muwaddat ce ,abi ne ya nunawa muwaddat gurin zama dan ta kasa samu
natsuwar zama saboda irin kukan data ga ummi keyi ,ta zauna da kyar jikinta na rawa haka
kirjinta na bugawa da karfin gaske sai lokacin tunanin ko bunayya ya fallasa sirrinsu ne yazo
zuciyarta, tunda ta zauna ummi ke kallonta tana zubda hawaye abi yace "wai meye haka ne
mukarama?

"wannan wani irin abu ne haka yarinyar nan nasan bata d'auke da komai ai kema cikakkiyar
likita ce mai zaman kanta why not ki gwadata ki tabbatar da gaskiyar lamarin, ummi ta kalleshi
da idanunta da suke cike da ruwan hawaye tace "gaskiya ne muwaddat na d'auke da ciki
saboda ni na fara gwada da farko ,zuciyata taki yarda ,shiyasa kaji na kiraka mukaje gurin
wannan likitan da nasan bazai fad'a min karya ba.

"What?
"How this thing happened?
Abi ya mike tsaye Yana kallon muwaddat a mugun atsorace "ciki muwaddat ?
"Ciki fa mukarama wani irin ciki gareta?
Ya juyo Yana sake duban muwaddat cike da tashin hankali ..

Yayinda take muwaddat ta fashe da kuka tana kallon bunayya dake zaune ya d'aura kafarsa
d'aya bisa d'aya Yana karkad'awa "lallai idan ya tabbata ciki gareta to bunayya ne "Inna lillahi
wa Inna lillahi raji'un"na shiga uku ni muwaddat ciki gareni ?
"To wazance yayi min ciki ?
Takarasa zance ciki wasu zafafan hawaye na wanke mata fuska ,Banda kalmar Inna lillahi wa
Inna lillahi raji'un babu abinda muwaddat take furtawa acikin zuciyarta sannan ta d'aura
hannuwanta duka saman kanta .

"Ba d'aura hannuwa saman Kai zaki yi ba , fad'a mana uban da yayi miki ciki zakiyi...
cikin wani irin yanayi na miskilanci yake kallonta batare da yayi tunani komai ba
shi asalima dadi faruwar lamarin yayi , sai dai muwaddat ta bashi tausayi, yana jin kmr ya
kamota jikinsa ya bata hakuri akan tashin hankali da take ciki .

Amman daya tuna abinda taso yi masa take yaji haushinta ya kamashi a ganinsa ma meye ya
faru da har zata dinga irin wannan kukan tana dubansa , ahankali yake k'ara mata karfin
gwaiwar amsa tambayar ummi ...

ummi banda kuka babu abinda take tana sake tambayarta Wanda yayi mata ciki amman
muwaddat tayi shiru taki yin magana illa kukan datake ..
Shima abi gabad'aya mutuwar tsaye yayi ya dawo tamkar mutun mutumin har sai da ummi tace
"abi kana jinmu kayi shiru kace wani abu mana," kace ta fad'a mana Wanda yayi mata Wannan
cikin..

Abi ya kasa magana dan bazai iya ba ,kwata kwata bashi da wannan jarumtar ,ran ummi yayi
matukar 'baci ganin tana neman 'bata musu lokaci ta mike tana k'ok'arin rufeta da duka abi ya
riko hannunta "ka sake ni na yiwa wannan munafukar Allah dukan mutuwa ,maci amanar ruhi
duk irin tarbiyar da muka baki wannana shine sakamakonmu ,"me zancewa yaya ......?
"Wani irin abun kunya ne wannan ?
"Muna d'aukarki salaha mun yarda dake mun amince miki a she zuwa kike kina yaudararmu
,kina cin amanarmu abayanmu ,ni ta ya ma kikayi acikin gidan nan baki fita koina ke kad'ai, baki
zuwa islamiyya ....
makaranta ni ke kaiki da kaina, hatta direba ban yarda ya kai min ke koina ba ,ko malamin
islamiyya yayi ciki ......

"kai ina wallahi bashi bane , tunda ga gurin karatunku can, ga mazaunina can ga naki ga na
malam " a idanuna ake yin komai ... ta k'arasa mgnr tare da fashewa da wani kuka..

"ban rike amanar da aka bani ba ko?
ta fadi haka tana duban abi dake zaune ya girgiza mata kai ,sannan ya kamota ya mai daita
Kan kujerar da ta tashi "ki samu natsuwa mukarama mu bita ahankali muji Wanda yayi mata ,
sannan ya numfasa ya Kira sunanta "muwaddat ......

ta d'ago kanta ahankali ta kalleshi tana kuka "waye yayi miki cikin jikinki ?

Bunayya dake zaune har lokacin rike da waya yace abi ummi ku daina wahalar da kanku cikina
ne .........
gabadaya suka rud'e suka gigice suka ma rasa ta ina maganar ta fito atsakaninsu ,shi kuma
bunayya da yayi maganar yayi kamar bashi ya fad'a ba, ya cigaba da latse latsen wayarsa
hankalin kwance ..


mmn sudais

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login