Showing 105001 words to 108000 words out of 121454 words
Chapter 36 - MUWADDAT Complete book Hausa Novels by Aysha Bagudu .pdf
mai aiki bata sake
cewa komai ba,kamar yadda muwaddat bata sake cewa komai ba , batare da 'bata lokaci ba
binta ta tattara kanukan abinci tayi hanyar waje ,tana yi mata sai da safe ....
Bayan fitar binta ta zame ta kwanta tana fidda numfashi sama sama tmkr mai cutar asma
ahankali har bacci ya d'auke ta.
cikin dare taji mutsumutsun mutun ajikinta yana lalubarta tare da lasar gefen wuyanta zuwa
dukiyar fulaninta ,lokaci d'aya ta bud'e idanunta tana k'ok'arin kunna wutar d'akin , yayi saurin
riko hannuta yace "me zakiyi ?
" ki yi baccinki kawai babu abinda zan yi miki kawai tumin jikinki zanji yayi mganr yana buso
mata numfashinsa da iskar bakinsa.
muwaddat ta d'an lumshe idanunta tana jin yadda numfashinta dana bunayya ke gauraya guri
d'aya , cikin murya mai cike da kasala yasoma magana "a she karya kika min ko?
"karya me nayi kuma tayi mgnr a shagwabe ?
"kika ce ummi zata dawo yau ashe sai gobe ..
"uhm nayi haka ne saboda na rabu da nacinka.."
"aiko karyarki ta sha karya yarinya ,dan wallahu ba zaki ta'ba rabuwa da nacina ba ,har duniya
ta nad'e, saboda kin zama ni ,na zama ke ,gashi bana gajiya dake, a duk sanda na kalleki
soyayarki na sake tsuma zuciyata ,dama gangar jikina ....
"na sha gaya miki kece rayuwata ,kece duniyata amman na lura baki d'auki hakan da
mahimmancin ba shi yasa Kika ki fito da soyayyarmu fili bare umminki ta fahimta ta amince da
aurenmu ....
Cike da wani irin salo mai wuyar misaltuwa ta shige jikinsa sosai tana mika ,wanda hkn da tayi
ya janyo jijiyarsa tayi saurin harbawa ..ya lumshe tsumammun idanunsa yana shafa sumar
kanta daya samu nasarar zubowa gadon bayanta ..
Muryarta cike da zolaya tace " ai koda su ummi sun amince da aurenmu,ni bazan aureka ba,
domin na tabbatarwa kaina kafi karfina a halin yanzu , dan bazan iya da kai ba...
"kullun abun d'aya ba'a gajiya kamar wani inji, yaro da kai sai jaraba tsiya"
ya kai bakinsa ya ciza gefen kunnenta yace "ya ne za'a yi haka Allah ya haliceni, ai ke ma irina
ce shiyasa muke mugun son juna .......
Ko na rabu dake ina da tabbacin bazaki barni ,bare Kuma ni dake mutu ka raba ya k'arasa
mgnr yana manna mata hot kiss ....
Take tasoma d'auke wuta ganin yana neman canza salo tayi saurin taka masa burki dan haka
ya cigaba romancing dinta sama yana fad'a mata kalaman soyayya masu sanyi da dadi
batare da sunyi komai ba ,ya ta'ba nan ,ya tsotse can ,haka dai har bacci yayi nasarar
d'aukarsu suna makale da juna ....
can tsakar dare jikinta ya sake d'aukar zafi rau , zafin jikinta ne ya tayar dashi daga baccin da
yake, ya tashi zaune ya tsura mata ido yana kallonta , jin al'amun baya tare daita yasa ta bud'e
idanunta ahankali tana nishi sama sama , ya kamo hannuta ta mike zaune , suna fuskantar
juna, ya kai hannunsa ya shafa fuskarta yace "daman baki da lafiya ne naji jikinki yayi mugun
zafi haka ?
ta yatsina fuska kmr zatayi kuka tace "dazu ne fa naji gefen kaina na min ciwo, amman ai naji
sauki, yanzu ne kuma
zafin jikin ya dawo "to me yasa baki kira kin fad'a min ba?
Muryarta a raunane tace "gani nayi naji sauki "
yayi shiru kawai yana cigaba da kallonta ahankali cike da shagwa'ba ta fad'a jikinsa ,da sanyi
jiki ya soma tattara gashin kanta Yana k'ok'arin tufkesu guri d'aya ,d'akin ya d'auki shiru
yadda bai sake yunkurin cewa komai ba ,haka zalika itama bata sake cewa komai ba, har
sanda ya gama had'e gashinta, tana kwance lamo ajikinsa yana tunanin yadda yake ganin
yanayinta acikin kwanakin ,har ga Allah baya karfafawa zuciyarsa abinda yake zarge a tattare
daita ,ba dan komai ba ,sai dan saboda tabbacin daya samu daga gareta akan al'adarta .
Ahankali ya kawar da zance zucin da yake ya kamota ya had'e fuskokinsu ya kamo lips din
yashiga tsotsa yana sake janyota jikinsa ya rungumeta tsam ,yana shafa bayanta zafin jikinta
na ratsashi ,cikin mayunwanci hali ta cire bakinta daga cikin bakinsa tana sauke naunayen
ajiyar zuciya . Shima ajiyar zuciya ya sauke yace "bari naje na kawo miki magani har allura ma sai nayi miki
ko?
ya yunkura zai sauko daga saman gadon tace "ka barshi kawai bari na watsawa jikina ruwa
zafin zai lafa ya marairaice mata kmr zai zubar mata da hawaye "haba kar ki min haka Mana
.." ki bari na kawo miki magani ki Sha ki samu sauki .
tace "ba wani abu yasa kaji na fad'i hk ba, saboda idanun mutane ne, kasan ba mu kad'ai bane
acikin gidan nan ba, akwai abi sannan binta mai aiki na nan, itama, karkaje tsautsayi yasa kayi
kicibis da daya daga cikinsu,aga ka fito daga d'akina a daidai wannan lokacin me zaka fad'a
musu?
yayi shiru kawai yayi yana kallonta saboda, yasan ta fishi gaskiya, dan haka da kansa yayi mata
wanka suka dawo kan bed, ya sanyata cikin jikinsa, duk da haka dai batayi ishashen bacci kirki
ba saboda tsananin zazzabi.
babu laifi washegari ta tashi zazzabin da sauki, tana kwance a d'akinta ya kira wayarta tana
d'auka ya tambayi jikinta, sannan ya k'ara da cewar tazo bangarensa ta amshi magani tace "taji
sauki ya bar maganinsa,yace "sosai kika ji sauki babu inda ke miki ciwo ?
tace "eh "
"to ki dai zo part dina yanzu ina son naji dumin jikinki da kaina ,dan na tabbatar da lafiyarki, tayi
shiru taki cewa komai, yace "kin yi shiru kina jina ko ba zaki zo ba, ni nazo da kaina na sameki?
da sauri tace" no karka zo plz wallahi har yanzu abi na gida bai fita ba, bai sake cewa daita
komai ba ya mike ya nufi bangaren ummi a daidai bakin kofar suka had'u da abi ya rusuna ya
gaishe dashi ,abi ya amsa cikin sakin fuska tare da cewa kana nan dai kana shirin tafiyarka ko?
ya kai hannunsa ya shafa sumar kansa yace "ina kan yi , sati na sama nake sa rai zan wuce
Inshaallahu "to Allah ya taimaka, Allah ya nuna mana lokaci, idan kana bukatar wani abu
kasanar min "okay abi Inshaallahu i will, abi ya sa kai ya fice shi kuma ya shiga parlour'n yana
shiga ta fito daga cikin d'akinta cikin riga da siket ta yafa mayafi daya bi da kalar kayanta tana
ganinsa ta had'e fuskarta taki bari annuri ya bayyana akan fuskata sbd ta tabbatar matsawar ya
k'araso gareta ,sai zance ya Sha bambam , wani abun zai mata, dinning area ta nufa kai tsaye
ta ja kujera baya ta zauna ta meida kanta kan abinci shima ya ja kujera ya zauna bai ce mata
komai illa hannusa daya kai gefen wuyanta, babu laifi normal jikinta babu zafi.
ta cire hannunsa ta d'auki plet biyu zata zuba masu abinci yace "ki had'a mana muci tare mana
,taki kula shi ta zuba abinci daban daban ta tura plet gabansa tasoma cin nata tana kallonsa ya
janye abinci data tura gabansa gefe yasoma ci cikin nata suna cikin cin abinci ya amshi spoon
dinta ya ajiye ganin ba wani abinci kirki take ci ba yasoma bata da farko kin amsa tayi sai
dataga yana shirin 'bata mata lokaci sannan ta bud'e bakinta tasoma amsa.
ya dibi abinci ya kai bakinta kenan ,ita Kuma ta bud'e bakinta da niyyar amsa ,sukaji ana
k'ok'arin shigowa parlour'n ,take gaban muwaddat ya fad'i ya shiga dokawa da sauri , ta rud'e ta
gigice tama rasa me yakamata tayi guduwa zata ko kuma zama zatayi ta cigaba da amsar
abinci,kafin kace me jikinta ya d'auki rawa saboda bata son abi ummi ko binta mai aiki su
ganta tare dashi a wannan halin,cikin rawar tasoma k'ok'arin mikewa da niyyar guduwa
bunayya ya riko laulausar tafin hannuta yana kai abincin bakinta"ka bari mana ba kasani ba ko
ummi ce......
ko gama rufe bakinta ba tayi ba abi ya bayyana cikin parlour'n aiko jikinta ya sake d'aukar rawa
tayi saurin sunkuyar da kanta kasa kirjinta na bugawa da karfi , shi kuwa bunayya waskewa yayi
ya sakar mata hannu ya kai spoon din abinci bakinsa, sai bayan da abi ya gama kallonsu tsab
sannan yace "kin gama Shirin zuwa makaranta dan yanzu umminki ta kirani wai mu saukeki a
?
da sauri ta d'aga masa kanta sama, al'amun eh, bunayya dake cin abinci yace "abi kayi
tafiyarka kawai zan sauketa "a'a umminku tace ni da kaina na.. .....
Yayi saurin katse abi ta hanyar cewa "to ni cinyeta zanyi ne , da ummi batason na kaita ?
"wannan kuma tsakaninku ne babu ruwana ,yayi mgnr yana murmushi sannan ya nufi hanyar
d'akinsa bunayya ya tsura mata ido "matsoraciya kawai ke komai tsoro yake baki?
"Kalli duk yadda Kika wani rude, Kika gigitace.
ta yatsina fuska kmr zatayi kuka tana kallonsa ido cikin ido domin alokacin sam bata so abi ya
gansu a yanayin daya taddasu ba ..
murmushi yayi "to ai sai ki sanyawa jikinki natsuwa tunda yashige, the next thing km ki maida
hankali mu k'arasa cin abincinmu ,tsaki taja tare da kai masa duka a saman kafad'arsa,
murmushi kawai yayi yana shafo tsakiyar tafin kafafunta da nashi yatsun, wani irin zirrrrrr taji
tayi saurin lumshe ido "wai kai bunayya me yasa kake yin irin hk ne...? "me nayi kuma yayi mgnr yana son daga murya tayi saurin rufe masa baki tana bashi hakuri,"yi
hakuri bance ka tara min mutane ba "
Ki taimaki kanki dan ni babu ruwana da duk wani mai ganinku idan ba'a son ganinmu hk ayi
mana aure .."haka kawai mutun da rashin da lafiya yace Yana son aure a tauye Masa haki
,wallahi tallahi kema zaki jawowa kanki ,dan abinda baki so shi zan dinga yi miki .ta kwa'be baki
"meye shi ?
Ya ware kafafunsa yace "ci ta hanci ta baki takoina da wahalata ta isheki zaki San yadda zakiyi
Dani "kai ni rabani da riginarka ..
cikin minti kad'an suka kammala cin abinci har lokacin abi bai fito ba ya tsura mata ido yana
kallonta gashi dai tashi take son yi tun kafin abi ya dawo ya samesu hk amman ta kasa ,cikin
zalaya tace "kaga malam dan Allah ka daina min irin wannan kallon, ta'be bakiyi yayi "ke da
wani ido kikaga ina kallonki? yana gama fad'ar hk ya Mike tsam ,cikin zolaya yana k'ok'arin bar part din ummi..yace " aunty
ki shiryawa anjija da wuri nima zan dawo zabani na rana naci kafin umminki ta dawo ta
kanainaye koina ......
Banza tayi Masa taking cewa komai har sansa ya k'arasa barin parlour'n.
muwaddat na shiga makaranta tasoma jin zazzabi sakamakon wani turaren abokiyar
karantunta data shaka,gefen kanta ya sara abu kmr wasa sai gashi tana kelaya amai duk
abinda tace sai data amayar dashi acikin kankani lokaci ,ta fita haiyacinta har wata yar daguwar
rama tayi, tayita d'aurewa ,da taga abun na son fin karfinta ta kira number abi tace a turo mata
direba bata da lafita, madadin abi ya tura mata direba kmr yadda ta buqata sai ya tura Mata
bunayya, inda yake fad'a ya kula daita ta hanyar taimaka Mata , cikin kankani lokaci ya k'araso
ya d'auke zuwa Gida ,tunda ta isa gida tashiga d'akinta da kyar ta kwanta bata sake fitowa ba,
Taimakon gaugauwa ya fara bata tare da maganin malaria a tunaninsa itace ke son takura Mata
, tunda complain din ciwon kai take , byn ya bata magani ya kwantar daita ajikinsa Yana
k'ok'arin rabata da kayan jikinta duk yadda taso ta dakatar dashi ta kasa saboda bata da kuzari
ajikinta ahankali ya rabata da kayan jikinta,shima ya cire kayan jikinsa ya had'eta jikinsa yana
shashshafata zafin jikinta na ratsa jikinsa , ko cikakken minti goma Basu d'auka a haka jikinta
yayi sanyi ,Aiko ya birkice mata ,ta hanyar turo Mata zafafan sakoninsa masu tsayawa arai ,
tun tana zamewa ajikinsa ya tarairayota har ta bada kai ,suka lula duniyar soyewa , yau kam ba
tayi Masa wani raki ko korafin gajiya ba, ita da kanta ma ke sake makaleshi ajikinta,tana
shafosa ahankali suka cigaba da murza fatan juna batare da tunanin want ba ............
jirgin yamma ummi ta biyo ,karfe 4:00 daidai na yammaci ranar ta sauka, tana sauka number
muwaddat tasoma nema kafin na kowa, sai dai wayar na ringing,amman ba'a d'auka, ta
k'arasa inda tasan zata ga direbanta.
bello direbanta na ganinta ya fito da sauri daga cikin motar, yana k'ok'arin bud'e mata kofar
baya had'e da gaisheta ta amsa sannan tashiga ya ja.
suna isa gidan babu wanda ta soma tambaya sai muwaddat, binta tayi mata sannu da zuwa
sannan ta k'ara da cewa" dazu ta dawo daga makaranta tana d'akinta kai tsaye d'akin ummi ta
nufa....
Mmn sudais
2/4/20, 8:39 PM - imusamuhd(professor):
MUWADDAT
~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
_AUNTY SALAMATU AYYUBA_
_(UMMIN KADUNA )_
~BEST AUNTY FOREVER AND EVER~
warning!!!
don't read this novel if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for
mature people , if you read it, is for your own risk .....
WATTPAD @HAUESH
Page 33
..Hannu ummi ta kai jikin handle din kofar d'akin domin bud'ewa ,taji kofar a rufe gam ,dan
haka tashinga buga kofar da karfin gaske cikin tsananin tashin hankali tana Kiran sunanta"
muwaddat! Muwaddat!!
Muwaddat dake kwance a saman fad'ad'den kirjin bunayya tana baccin gajiyar sex din da
sukayi , ta zabura tai wani irin hantsilowa daga kan gadon cikin tsananin tashin hankali tana
dafe kirjinta da duka hannuwanta tare da furta kalmar" Inna lillahi wa Inna ilaihi raji'un "yau mun
shiga uku..ummi ta dawo...."
Wani irin shu'umin kallo bunayya ya bita dashi kana yace "mun shiga uku ,ko kin shiga uku?
Murayarta na rawa tace " duka mun shiga daga ni har kai wallahi ...irin abinda nake gudu
kenan amman ....
"wata uwar
Harara ya zabga Mata Wanda yasa take ta had'iye abinda take son furtawa , k'ok'arin d'aukar
wondansa yayi ya saka hankalinsa a kwance , ya kai hannunsa ya janyo farar rigarsa dake
yashe kasa ya rataya a wuyansa " madam please open the door for me...."
"What ta furta a kid'eme tana girgiza masa kai?
"dan girman Allah karka min haka bunayya, ba..banason ummi ta ganmu tare ......" ka rufa
mana asiri bunayya ,ta kamo a hannuwansa cikin rud'ewa da matsanancin tashin hankali
,jikinta na sake d'aukar rawa sakamako sake Kira sunanta da ummi tai "muwaddat zo ki bud'e
min kofar ,ko jikin ne yayi tsanani ? Bata amsa illa jikinta daya kama rawa tmkr mazari "zo ..zo muje ka fita ta window tayi hanyar
window d'akin dashi ....
Da sauri ya fixge hannuwansa dake cikin nata yana nuna kirjinsa da yatsan hannunsa " ni ne
zan fita ta window ko wa?
tayi saurin d'aga masa kai al'amun "eh"
"Dan Allah ka rufin mana asiri ni da kai ,ban ta'ba sanin haka tashin hankali irin wannan
yake ba sai yau ,kwata kwata na manta cewar yau ummi zata dawo ....... ta k'arasa mgn
hawaye na gangarowa bisa kuncinta.
"ka rufa min asiri bunayya ,"ka taimaki rayuwata ka rufa min asiri bunayya!!tana mgnr tana kuka
tana jujjuya Masa hannuwanta tmkr wata k'aramar yarinya , bakinta na rawa tana k'ok'arin kai
gwiwowinta kasa ..
ya kai hannunsa ya kamota jikinsa zai rungumeta, ta yi saurin gocewa tana kuka "to yanzu me
kike son nayi ,ni dai gsky bazan iya fita ta window ba Allah ya sani , Koda kuwa hkn bashi da
wata illa ,bare Yana da ?
"Yanzu haka kina sake
' bata lokaci ne ,har sai kinsa ummin ta fahimci wani abu, ki bud'e kofar kawai ta ganmu ,ba
sai na fad'a Mata cewar Abi ne yace na taimaka na duba lafiyar ki ba.....
"ni..ni..dai a'a ,ummi nada saurin fahimta abu, hanyar bayi ta nufa dashi tana kuka "muje
bathroom dan Allah karka a'a .. suna shiga suka tsaya cirko cirko suna duban juna ,shi kam
bunayya ko dar bai ji ajikinsa ba ,asalima tsumammun idanunsa ya tsura mata yana k'ok'arin
rungumeta a ajikinsa, "muwaddat ki natsu plz duk kin wani rud'e ,ki samo mana mafuta , ummi
fa zata iya shigowa nan is better ta ganni a bedroom dinki akan nan ....
ba tace dashi komai ba, illa hawaye data cigaba da zubarwa tana k'ok'arin barin jikinsa kafin
kace me jikinta ya sake d'aukar zafi ,hankalinta a matukar tashe ta fito daga cikin bayin tana
kulle kofar tare da Murd'a