Showing 93001 words to 96000 words out of 121454 words

Chapter 32 - MUWADDAT Complete book Hausa Novels by Aysha Bagudu .pdf

03 Oct 2025

6686

labari daren jiya za'a yi etutu
a garin nan , gashi mu kuma har gurin daya na dare muna o'doba , zamu samu damar shigowa
ba sai gurin uku na dare ,shine mukayi tunanin mu samu guri mu kwana acikin garin, idan har
baka yarda ba abi , sai na kira maka mutanen da muka kwana agurinsu"

Still abi bai ce masa komai ba "bunayya ya kamo tafin hannunsa .. "abi ka yarda dani ,alokacin
nayita k'ok'arin kiran layunkaku ban sameku ba , har wayata ta mutu ..
"amman bari na jona wayata a caji na kira maka mutanen kaji daga bakinsu ...
ya mike jikinsa na rawa ya isa ya jona wayarsa, byn kmr minti biyar ya cire cazar wayar duk abi

na kallonsa, ahankali ya shiga neman number mutane ,tare da saka wayar a hand's
free,mumutumin ya d'auka bayan sun gaisa bunayya yayi masa godiya ,sannan ya had'ashi da
abi ,mutumin ya tabbatarwa abi "tabbas gidansa suka kwana ....
sai lokacin abi ya sauke ajiyar zuciya, yayinda daga muwaddat har bunayya addua suke acikin
zuciyayoyinsu kar Allah yasa mutumin yayi subutar baki yace tare suka kwana, Allah Allah
bunayya ya dinga yi mutumin ya kare yiwa abi bayani ..

Abi na gama jin komai ya Mike batare da yace musu komai ba, ya nufi d'akin ummi in daya
isketa har lokacin hawaye bai bar gangaro mata ba ,kuka take sosai kmr ana fixgar ranta "abi ya
kai hannunsa yana goge mata haway"dan girman Allah hubby ki bar kukan nan haka ,mu
godewa Allah da ba wani Abu ne ya samesu akan hanya ba ,gasu mun gansu a raye cikin
koshin lfy ,babu abinda yasamesu ..

"dole nayi kuka dan baka gane yadda naji ba daga daren jiya zuwa yau, ya'ya biyu alokacin
d'aya idan wani abu yasamesu ya kake son nayi da rayuwata ?
"babu ma abinda zai samesu nan ya shiga mata bayani kamar yadda mutumin ya sheida masa
" numfashi ta sauke da karfi tana furta kalmar "Alhamdullahi ,kana tayi shiru tana tunanin, "to ai
jiya bata ji labarin za'a yi oro ba, "ki bar dogon tunani hubby "mu godewa Allah da gara da
basu samu damar karasowa ba a wannan lokacin, yanzu da sunci karo da yan tsafin nan wani
abun yasamesu yaya zanyi kenan?

"Yaya dai zamuyi zakace sarkin son ya'ya ta fadi ,ai kin fini son ya'ya ya karasa mgnr yana Jan
karan hancinta "Dan haka ki yi hakuri mu godewa Allah, Allah ya sake tsare mana su, wallahi
jiya yadda naga rana haka naga dare "ai na lura da kai har kafini shiga damuwa gsky ,yayi
murmushi had'e da mikewa "bari na kira dpo na sheida masa sun dawo "okay to hakan na da
kyau yanzu suna ina ?
"Suna parlour'n dan ko magana bata shiga tsakanina dasu ba nace sai nazo naga gimbiya
tukunna abi fad'i yana neman layin dpo..


Shiru bunayya yayi yana duban muwaddat daga baya ya rufe fuskarsa da hannuwansa duka
saboda jin kunyar wata karyar da sake yi yanzu agabanta ,after like few seconds ya sauke
hannunsa yana furzar da iska tare da sakin ajiyar zuciya "kiyi hakuri kinji yadda nayi k'ok'arin
kare kanmu ta hanyar karya, ina sonki muwaddat har cikin zuciyata ,there's no doubt about that
..ya sake fad'a mata mahimmancinta garesa sannan mike tsam still idanunsa na kanta ki shiga
d'aki ki d'an huta zuwa anjima zanzo na miki allura kinji ,kiyi hakuri for what I did to you, I don't
mean to hurt you ...and sake of god kiyi control ta yadda ummi bazata fahimta ba, yanzu ma
nasan dan a rud'e take da yanzu ta tsaremu da tambayoyi..

Ahankali tayi kasa da kanta saboda matsananciyar kunyarsa data rufeta alokaci d'aya ,har
lokacin mamaki take acikin zuciyarta, "wai Auwal ne ya maidaita cikakkiyar mace?
"Muhammad Auwal kaninta shine ya kwana yana abu daya daita batare da gajiya ba ......
wannan abu yayi mugun tsaya mata arai ,har ya bar parlour'n kanta na kasa sunkuye tana

tsiyayar hawaye "

Gabad'aya hankalinta a tashe yake ,da abinda ya faru a tsakaninta da Auwal uwa uba ga
tashin hankali ummi da abi ke ciki akansu. "hakika bataji dadin yadda ummi ta zubda hawayenta
akansu ba, "meye ribarsu arayuwa su kuwa tunda zasuyi sanadin 'bacin ran iyayensu ?
Kuka take sosai har da shesheka sannan ta yunkura da kyar ta Mike tsaye.
da kyar take iya d'aga kafafunta saboda nauyin da sukayi mata ,saboda rad'adin azaban ciwon
da kansata keyi Wanda take jin tamkar anyi 'barin barkono ne agurin .

Tana shiga d'akin ta fad'a Kan gadonta ta kwanta lamo tana kudindine jikinta daya d'auki zafi
kmr garwashin wuta guri d'aya ,batafi minti Goma da kwanciya ba taji an turo kofar d'akin an
shigo ko ba'a gayawa mata ba tasan Wanda yashigo saboda daddan kamshin turarensa, inda
take kwance ya k'araso ya tsaya akanta yana kare mata kallo, kafin daga baya ya kai
hannunsa gefen wuyanta da sauri ya cire hannunsa sakamakon zafin daya ratsa tafin
hannunsa, yasoma k'ok'arin had'a ruwan allura a sirinji...
Ya yaye doguwar rigarta sama kad'an hankalin muwaddat ta tashi ta Mike zaune tana girgiza
masa kanta while hawaye nabin kuncinta ,shima hankalinsa a matukar tashe yace "Baki son
allura ?
Ta sake d'aga masa kai "kiyi hakuri nayi miki shine kawai zai rage miki rad'adi da kike ji kafin
ummi ta fahimci wani tace "ni dai ka barni kawai banason allura ni yanzu nafi bukatar mutuwa
da rayuwata ta fad'i hk gabanta na fad'uwa.

Ahankali ya ajiye sirinjin dake rike a hannunsa ya matso kusa daita sosai ya kamota jikinsa ya
matseta gam "ka bari Auwal nace banason abinda kake min ,banason karka min allura plz
tashiga dukan kirjinsa tana wani irin kuka tamkar ana zarar ranta ..
bakinsa ya kai yasoma lasar hawayen dake gangaro bisa kuncinta yana lasa wasu ruwan
hawayen na sake fitowa "bai yiwuwa na barki haka cikin wannan halin ,dole ne amatsayina na
mai alakin fad'awarki cikin wannan halin na kula da lafiyarki , ko kina son asirinmu ya tono ne ?
Tayi shiru ta saigaita da kuka datake tana shesheka .."ki bani amsa menene dalilinki da baki son
na miki allura bayan kinsa zata taimaka miki gurin samun kwarin jikinki ?

"Haka nan nidai kawai karka min kuma ka sakar min jiki kabar d'akin nan right now " I can't ya
fad'i da d'an karfi yana k'ara kallonta kwalla suka sake zubo mata,ya runtse idanunsa
"muwaddat dan Allah ki rufa min asiri kada ki raba min hankali gida biyu ga damuwar ummi da
abi ga taki damuwar yaya kike son nayi da rayuwata ? " Ahalin yanzu samun natsuwarki shine kwanciyar hankalina kece zan ra'ba naji sanyi ,kece
karfin gwaiwata, ki natsu ki kwantar min da hankalinki wallahi ina sonki..." yadda fiyye da
tunaninki muwaddat kuma bazan ta'ba cin amanarki ba ko in wulakantaki ba..


Idan kika cigaba da nuna damuwarki a fili wallahi babu tantama ummi zata fahimci komai ,duk
da dai sune silar fad'awarmu cikin wannan rayuwar ,na sani kema kuma kin sani ni dake kusan
jinsinmu d'aya ne ,kina da tsananin butar nmj atare dake haka zalika nima ina bukatar mace

,idan sun shirya aura min ke ko a yanzu am ready to marry you ..
tunda nasan ke dai baki da matsala kina sona " ...


"Bana sonka! bana sonka!! ...ta fad'a atakaice tana kuka gabanta na wani irin fad'uwa
"hankalinsa ya tashi matuka "muwaddat baki son aurena har yanzu ?
Tayi saurin d'aga masa kai alamar Eh sannan ta zame daga jikinsa ta kwanta tana juya masa
manya bombom dinta alamar yayi Mata allurar kawai ya kama gabansa, "Baki son aurena
saboda baki sona baki kaunata ?
Gabanta ya sake dukan tara tara ya fad'i, ta runtse idanunwata bai sake cewa komai ba ya
d'auki sirinji allura ya kware rigar gabadaya a fusace yayi sama daita ya daidaici idan zai mata
allura ya tsokama allurar ,ta rike zanin gadon da hannuwanta duka tana sake runtse idanunta
had'e da sakin k'ara mara sauti.
yatsan hannunsa ya kai ya danne kan audigar yana murza mata gurin gefenta ya dawo ya
kwanta yana kallon fuskarta shi kad'ai yasan abinda yake ji a zuciyarsa ,abu biyu ke
dawainiyya da zuciyarsa abu na farko farinciki amsar budurcinta da yayi Wanda yasan yarigada
yayiwa rayuwarta tsaiko.... abu na biyu kuwa shine bakinciki kiyayyarsa da take nunawa Wanda abaya ba haka take masa
ba ,kusan a wancan lokacin itace ke jansa zuwa jikinta sabanin yanzu ..
d'akin ya d'auki shiru ahankali ta bud'e idanunta suka sarke cikin nasa take zuciyarta ta buga da
karfin gaske "muwaddat na lura Sam baki damuwa da damuwata ,inyita rawar jiki akanki
amman ke burinki bawai ce ki wulakantani ba ko dan kinga ina sonki ne oho...?

"Nasan kina sane kike yin komai yanzu ki fad'a min me yasa baki sona ? Tayi shiru taki cewa
komai
"A tunanina kankatar shekaruna kike gani yasa kike gujewa aurena ,sai gashi a dare d'aya na
banbace miki komai ,na cika mararki taf har na miki yawa , kin tabbatar da zan iya da irinki
goma bama ke kad'ai ba ,a yanzu na fita tsawun yaro ko har yanzu yaro ne ni agurinki?
Ya tambayeta yana shafa gefen fuskarta " "Muhammad Auwal ba yaro bane ,nasan kin san da
haka , mantawa dai kikayi ko ba haka ba ?
Ta zabga masa harara "kin ci bashi ki bani labarin yadda kika ji a daren jiya nasan ko kince
zaki barni ,ba zaki samu kamar ni ba ,a wannan duniyar da maza dayawa suke da rauni agurin
AURATAYYA .

" murmushin gefen baki yayi yace "kin tabbatar da na miki yawa ko ?
Ta d'aga masa kai kawai dan tana son ya bar d'akin kafin ummi tashigo "to bani labarin yadda
kikaji daren jiya plz...
ta sake runtse idanunta tana goge sauran hawayenta "kinji muwaddat tel me how you feel ?

"Kaima kasan yadda naji ai"
"yayi yar dariya Allah ni ban sani ba ,sai kin gaya min ,abinda dai na lura kin fad'a wata duniyar
ne ta daban wacce ba irin tamu ba ,daga baya km girma ya fad'i warwaassss kika koma kuka ,

ya k'arasa yana cakumota saman ruwan cikinsa ya tsikari gefe da gefen cikinta , tayi tsalle tana
shigewa ciki. jikinsa batare data shiryawa hkn ba"wayyohlly Allah nah zafi .......
"sorry fad'a min gaskiyar lamarin ya fadi haka yana matsa bombom dinta da karfi da duka
hannuwansa ,ta runtse idanunta "plz ka barni Auwal bacci nake son yi "ki fad'a min sai na tashi
na barki ki huta ya sake matsa bombom dinta "zan fad'a plz ka daina matsa min ina jin wani iri
zafi a kasana "ina sauraranki. Tayi shiru kawai taki cewa komai yayi shiru "muwaddat ba dai fama da milki da izza ba, uwa uba
Jan aji, Wanda yake jin ya fara yi masa yawa, duk yadda yake jin kansa sai ya dinga ganin kmr
ta zarta shi a komai..

ahankali yashiga yawo
da hannuwansa duka ajikinta babu laifi zafin jikinta ya ragu sai abinda baza'a rasa ba
"muwaddat kin gama da zuciyata da rayuwata ,kin gama gano cewar ina matukar kaunarki shi
yasa kike min salo daban daban ya sake narke murya tamkar dai yadda take yin maganarta a
yangace "ki shirya rayuwarki tare da muhammed Auwal, saboda Auwal tamkar supergulob ne
ajikinki, bazai iya komai babu ke ba ,sai dai ke din ce kamar yar kauye Sam bakiyi min abinda
nake so,amman babu komai ni zanyi miki duk abinda kike so kawai ki fad'a dan bazan bari
wannan dadin naki ya wuceni ba.

"muwaddat kina da dadi sosai fiyye da yadda zuciyata ta dinga kissi min ,dan Allah karki barni
dan ba zan yarda ba ,idan kuma kiyi kokari barina zan zame miki karfen kafa .


Ta ja tsaki ganin yadda ya dage yana irin maganarta ,shima km yayi dariya yana busa mata
iskar bakinsa ko babu komai burinsa ya cika tunda yayi nasarar sanyata kwantar mata da
hankali, muryarta can kasa tace "haka ake maganar mata ?"ai ba maganar mata zaki ce ba
maganarki zaki ce ni muryarki da salon maganarki nayi ko ba haka kike magana kamar ana
cinki ba. ?

Tayi saurin runtse idanuwanta tana yatsina fuskarta , saboda yanayin dataji da kuma yanayin
yadda yake kallonta ,sai daya gama sukurkuta mata jiki da salonsa ,da d'ad'an kalamansa
sannan ya kwantar daita ya Mike tsaye "ga magani nan ki sha ,idan kinji wani guri na miki ciwo
let me know plz. "duk da nasan da wuya, wannan allurar ma kad'ai ta isa ,bata tanka masa ba
shima yasan bazatayi masa magana dan yasan halinta ya kama hanyar fita ya nufi d'akin ummi
..

**********
Tana zaune a d'akin tana waya da yayanta alhji mahmud, kallo daya tayi masa ta d'auke kanta
ta cigaba da wayar datake ,dan har lokacin haushinsa take ji, yasamu guri ya kwanta flat akan
gadonta yana jiran ta gama wayar, yana nan zaune kusan minti Goma yaji hirartata ta canza
alamun muny ta amshi wayar bai tashi ba saboda hakuri yake son sake bata had'e da dauke
mata hankalinta , zuwa wani lokaci Wanda yasan kafin lokacin muwaddat zataji daidai ajikinta
bazata iya gane komai ba ,bayan ta gama wayar ta dubeshi tana kawar da fuskarta har zata

Mike ya tashi zaune ya riko tafin hannuta "haba ummina fushin na menene haka ?
"Dan girman Allah kiyi hakuri wallahi hakan bazata sake faruwa ba ,nasani duk rashin jin
maganarki dana yi ne, dana bar tafiyar zuwa yau kamar yadda kikace da duk haka bata faru ba
,am really sorry my mamma.
Ya k'arasa maganar yana sakin hannunta tare da rike kunnenshi "tayi murmushi "kai ko Allah ya
shiryeka "ameen ummina "amman fa bazan shiru ba har sai kin min aure "ta girgiza kai
"maganarka duk bata wuce na aure ,wai bunayya
guda nawa kake?
" tun baka ta fasa ba zaka kone "ni dai ummi aure nake so wallahi .."to shikenan kabari ka
had'a master dinka so that sai ka kawo mata "haba ummi har 2yres na zauna banyi aure ba ?

Ta zaro idanu waje tana dubansa da mamaki "Allah ummi shekara biyu sunyi min yawa ni
danake son ki aurar dani nan da 2 month ,kuma ni babu wata mata da zan kawo daga waje
muwaddat dinki nake so dan Allah ummi kisa baki mana .
"wannane kuma baka isa ba ,kaje can ka Nemo Mata itama ta nemo nata mijin "plz ummi "nace
babu ruwana, abar ma zance haka nan dan bason dogon turaci, ina muwaddat din take sai
naga kamar ma bata da lafiya ko?
da sauri yace "wa lafiyarya lau take kawai action din umminta ne ya razanar daita, kinsata da
shegen tsoro tsiyya, ni ko aura min ita kikayi sai na sha aiki "uhmmm dan mara kunya .
"Allah ummi "
"ni kaga bari naje na duba jikin diyata ta juya ya kamo hannuta "ki barta bacci take nayi mata
allura "ummi ta hararesa "wa yasakaka ?

"Godiya ya yakamata kiyi min ummi "babu godiyar da zan maka tunda ba saka akayi ba, kaga
dama ne, ta cire hannunta ta fito daga d'akin shima ya biyo bayanta yana mata magiyar ta
bashi auren muwaddat "ka daina min magiya dan bazan baka diyata ba "idan baki bani aurenta
ba ai nayita cinta a banza ..yayi mgnr can kasan makoshi, tace "me kace ? "Cewa nayi na bar miki ita sai kibawa Wanda ya fini "ka zuba ido kuwa zaka gani ta sake juya .


kai tsaye d'akin muwaddat ta tashiga ta isketa kwance ,bacci yayi narasa d'aukarta sai dai kallo
daya tayi mata ta fahimci bata da isheshiyar lafiya saboda ramar datayi ,tunda suka shigo ta
fahimci hakan attare da ita amman damuwar datake ciki tasa bata maida hankali ba ,ta kai
hannunta ta ta'ba jikinta har lokacin jikinta da zafi sosai dan haka ta juya ta fita da niyyar zata
sake dawowa .


mmn sudais
2/4/20, 8:39 PM - imusamuhd(professor): ������
MUWADDAT
����
������

~NA~



*AYSHA A BAGUDO*




~DEDICATED TO~

_AUNTY SALAMATU AYYUBA_
_(UMMIN KADUNA )_

~BEST AUNTY FOREVER AND EVER~

warning!!!

don't read this novel if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for
mature people , if you read it, is for your own risk ......

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

*_wannan labarin na kudi ne, idan kina \kana bukatar karantawa ka tuntu'bi wannan number
08032384602 ko 08059623096,masu fitar min da novel godiya mai tarin yawa , the more
kuna fitarwa the more costomer's ke k'ara zuwa , i love you wujiga wujiga_*

page 28

.....muwaddat bata farka ba sai wuraren la'asar ta farka bakinta d'auke da salati ,yayinda ummi
da abi sun shigo d'akin yafi sau goma bata tashi ba, sai a karo na karshe ne da ummi tashigo
ita kad'ai ta iske ta farka tana zaune ta rafka uban tagumi .
a Sanyaye ta gyara zamanta tana duban ummi da shanyayyun idanunta da suka kod'e saboda
tsabar kukan da taci ,ahankali ummi ta matso kusa daita ta zauna had'e da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login