Showing 48001 words to 51000 words out of 121454 words

Chapter 17 - MUWADDAT Complete book Hausa Novels by Aysha Bagudu .pdf

03 Oct 2025

6532


matsa masa yatsun kafafunsa "da fari ina son muyi magana ta fahimtar juna dake akan
lamarinki da bunayya " abinda nake so dake ki saida hankalinki guri daya ki daina biyewa
shirmensa saboda har yanzu bunayya yaro ne k'arami akanki ko ba haka ba ? Jikinta a matukar sanyaye tace "hake ne abi "

Abi ya numfasa yacigaba da mgn " ki maida hankali ki k'arasa karatunki ,karatunki na da
matukar mahimmanci agareki dama al'umma gabadaya, domin ilimin diya mace na da matukar
mahimmanci, idan kin gama karatunki ga suraj nan ya nuna alamun yana sonki da aure ..

Tayi saurin yatsina fuska ranta a 'bace tace "wani suraj kuma ?
"Waye ma suraj abi ? Tayi masa tambayar tana jin yadda zuciyarta ke bugu da karfi.
Yayi murmushi kawai sannan yace vice chairman na kamfanina mana.

"o oh to ni..ni abi bana son shi ,me zanyi dashi mummuna dashi .
abi yayi dariya "kai muwaddat manya ,ina ruwanki da muninsa halayye kirki ake bukata ba kyau
ba, tayi murmushin "kawai abi ni bana sonshi gsky ,shikenan sai ki auri Umar kenan .
Ta zaro ido "wani Umar kuma ?
" dan makocina mana shima yana magun sonki har mahaifinsa yayi min magana "kai abi
shima bana sonshi wallahi ,ya fiyye surutu dayawa bazan iya auren mai yawan magana ba "to
shikenan sai ki auri nasir Dan abokina tunda naga shima yaron yana sonki "haba abi nasir din
da mukayi karatu tare yamaza'a yi na auresa ,meye bambacinsa da bunayya da kace shirme
yake sbd yace yana sona?

,"to to.. yanxu nagano bakin zaren kice kina son bunayya kenan ?
" saboda nasan shi ai ya had'a duka abubuwan da baki so ko?
Tayi murmushin "kai abi idan lokacin yayi zan zabo ma suruki kyakyawa mai hankali ,kuma mai
wadataccen ilimi sannan Miskili dan ni banason nmj mai yawan magana nafi son shiru shiru
cikin murmushi abi yace "ai duk wannan abubuwan da kika lisafin na bunayya ne sak
kyakkawa miskili shiru shiru mara son mgn,,
tayi murmushi tana rufe idanunta" Allah abi ba hk bane "to shikenan Allah ya nuna mana lokaci
da zarar kin kare karatu sai aure, saboda ina bukatar ganina da jikokina sukayi dariya
gabadaya abi yace "kinga yanzu wannan zangon idan kun koma makaranta zaki kare karatunki
,kiyi kokari kafin lokacin ki samomin suruki, miskili kyakyawa shiru shiru na aura masa ke na
huta suka sake kwashewa da wata dariya ....

suna cikin dariya bunayya ya d'aga labule yashigo parlour'n had'e da sallama yana gama
shigowa parlour'n yace "hirar me akeyi haka ne ake kyalkyalewa da dariya ?
"nima gani nazo ayi dani, agaya dariyar me ake?

Abi yace "ina bata zabi ne cikin masu bugamana sammaci a gida " "haba abi meyasa kake irin
haka ne ,byn kasan komai akaina?
cikin dry abi yace "o ni ishaq bunayya yaushe ka dawo haka ne ?

"To ni me nayi ?
ya fad'i hk yana take wa muwaddat kafa tare da sakar mata wani laulausar murmushi sharesa
tayi saboda suna gaban abi ,ahankali ya rusuna da kwayar idanunsa mai nuna alamun tsokana
yace "ta Alhaji nuhu kenan dama ni hakura nayi kawai ki karata da tsofafinki masu shegen muni
,dan ma kin samu yaro irina mai wankeken Jini yace zai aureki kikewa mutane salo gaki gasu
alhj nuhu ..


"Dan Girman Allah ka rabani da zance mutumin nan yana 'bata min rai wallahi zan iya daina fita
saboda shi ,"da kin kyauta min kuwa, ya fad'a hk da karyayye sauti mai nuna laushi ,ya sake
russunar da kwayar idanunsa cikin nata ,suka lumshe atare sakamakon azababbiyar soysyyar
da Allah yasanyawa zukatansu tun basu San me hakan yake nufi ba ..
Byn sun kammala abi ya Mike bunayya ya rufa masa baya zuwa bankony, suka zauna bisa irin
sakakkun kujeru nan na gargajiya da'ake sakawa Wanda mafi akasari anfi samunsa a irin
gidajen manya masu hannu da shuni..

Ganin haka yasa muwaddat ta nufi kitchen ta d'auko tire ta bud'e fridge ta d'auko ruwa da
tattaciyar inibi kasancewar shi abi yafi so, ta nufo inda suke ta ajiye tayi gaba ,bunayya ya janyo
jug din ya cikawa abi cup da ruwan inibi ya mikawa abi wannan ne kawai lemun da abi yafi so
tun tasowarsa har bisa ga yanxu domin yana k'ara masa kuzari da mazantaka da wuya suyi

rashinsa acikin gidan, kafin yakare an kawo wani ,abi ya amsa yana yasoma sha yana kallon M.
A yana murmushi domin yasan akwai magana abakinsa sai da M. A ya bari yagama sha
sannan yace "abi ina son mu sake yin magana ta karshe da kai akan baby"uhmmm ina jinka
fatan ka hakura ne kasoma neman admision na komawa karo karatu? "yanxu hk admission Dina na daf da fitowa daga jamiar Dana nema ,but nafi bukatar
muwaddat arayuwata akan komai "abi ka daina ganin kankatata wallahi ko mata hud'u ka aura
min zan iya rayuwa dasu ballanatana muwaddat da ban ta'ba jin wai yaya ce gare ni ba ...

Tunda yasoma magana abi yayi shiru yana nazarin maganarsa Anya ba hakura zaiyi ba kuwa
Amman kuma ai mahaifiyarsa tace batason auren zumuncin , bugu da k'ari ina bunayya ina
muwaddat?

A cewar ummi tayi masa girma kar azo a cutar daita daga baya azo ana danasani M.A ya
numfasa yace "abi babu irin macen dake duniya nan da zata iya fin karfin nmj matukar ba lusari
bane ,abi yayi murmushi yana dubansa ido cikin ido Amman ya kasa magana saboda alamarin
M. A na neman fin karfinsa.. "shikenan zan sake tuntubar umminka "Dan Allah abi kashowo min kanta kaji ya k'arasa mgnr
cike da shagwa'ba.

"InshaAllahu zanyi iya kokarina, da wannan suka kawo karshen hirar tasu Wanda basu sani ba
duk acikin kunne ummi sukayiwa koda abi ya sake tuntubarta da zance sharewa ummi tayi,
tashiga wata tsabgar da hidimomin gabanta tare da bawa abi kulawa ganin take zance M. A
shirme ne ,ta yaya za'a yi d'an 22 yres yayi aure?
*********
tana kwance a d'akinta taji motsi ana son shigowa d'akinta, zumbur ta Mike jikinta na rawa ta
sauko daga Kan gadon tasoma lalu'ben makunnin wutan d'akin kafin ta kunna har ya karaso
gareta ya rungumeta ajikinsa "ta bud'e bakinta zata kurma ihu yayi saurin rufe mata baki "baby
ni ne fa "ta sauke naunayen ajiyar zuciya "na kasa bacci ne gashi na kira layinki yaki Shiga"dan
Allah baby ki fito ki nunawa ummi kema kina sona mana , kuma ki zaki aureni ,ki nuna mata
muna tsananin son juna ni dake, nasan zata fi fahimtarki akaina, dan nasan muddin taji komai
daga bakinki zata yarda.

"wai dan Allah wa yace maka yana sonka ?
ni dai asanina ban ta'ba bud'e bakina nace ina sonka ba, kai ne dai ke shirmenka, kai ko ina
sonka misali bazan iya furtawa ummi ina sonka ba, dana furta haka gara .. hk nan tayi shiru ta
kasa k'arasa mgnrta.

"meyesa kike yi shiru?

"ki karasa maganarki mana, ba adduar mutuwa zakiyiwa kanki ba akan karya ba?

"kina sona muwaddah ,nasani kina sona so kuwa mai girma amman na rasa dalilin da yasa kike

nuna kmr baki sona, sannan kike nunawa ummi babu komai atsakaninmu alhali akwai .
"me yasa muwaddah?
ya k'arasa mgnr yana shafa mata sansar jiki.

"bunayya ka daina plz""kema ki daina abinda kike min ,ki daina boyewa ummi komai har
dayasa take ganin rashin dacewarmu.....

numfasa tayi cikin sarkewar murya tace
"Ummi na gani rashin dacewar aurenmu da kai, kmr yadda ni kaina nake hange ,bunyya kai
kani nane ...ahalin yanzu ma so nake nayi maka iyaka da komai nawa ..lips dinta ya kamo
yasoma tsotsa har ya bud'e bakinta ya zuba mata harshensa cikin yana sarrafa harshenta har
tsayuwa tasoma neman gagararsu dan duk jikinsu rawa yake zubewa sukayi akan gado "baby
idan kika bada mugudumuwar tayewa zukatanmu abinda suke muradi komai zai iya faruwa .....

wani irin sakonni na musamman yake aika mata , masu wuyar misaltuwa, ta yadda take jin duk
duniya idan ba M. A bazata iya rayuwa da kowa wani d'a namiji ba, yaron ya lakanci sirrin
sarrafa mace takowani bangare , duk inda ya kai hannunsa ajikinta sai taji wani irin zirrrrrr
gashin jikinta su mike komai ya nemi tsaya mata, kmr yadda take jinta a yanzu ajikinsa.. a d'akinta ma kusan raba dare sukayi yana murzata da romancing din jikinta kafin daga baya ya
baro d'akin yana layi tmkr wani mashayi gbdy yanayin idanunsa sun sauya haka ya wuce ya
koma bangarensa ya zube kan kujera..

********
muwaddat ta matsawa ummi akan tafiyarta Wanda Sam auwal bai sani ba dan tun dayaji ummi
tayi shiru ya d'auka ta bar zance ne, gbdy M. A ya kasa boye abinda ke cikin ransa ,ya matsa
muwaddah sosai gaban kowa mata
yake nuna tsananin sonta ,
Wannan dalilin yasa Ummi ta soma shirye shiryen
tafiyar muwaddat gurin iyayenta ta k'arasa hutunta acan ,domin har takira ta sheidamusu...

*still free page*


*domin bukatar karanta labarin muwaddat zaki biya 300 naira ta wannan account din
2175076611 zenith bank aishat abdullahi, idan kin biya zaki turawa wannan number
08032384602 domin tabbatarwa ,idan kuma katin mtn ,ko Etisalat ko glo zaki turo ,zaki tura ta
wannan number 08059623096*
Mmn sudais ce
2/4/20, 8:39 PM - imusamuhd(professor): ������
MUWADDAT
����
������

~NA~



*AYSHA A BAGUDO*


~DEDICATED TO~
_AUNTY SALAMATU AYYUBA_
_(UMMIN KADUNA )_

warning!!!

don't read this novel if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for
mature people , if you read it, is for your own risk .


WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim


page 12

.......washegari da ummi zata tafi hospital tace" muwaddah ta shirya suje ta duba lafiyarta ,duk
wani abinda ya kamata ummi tayi mata tayi ,inda ta gano muwaddah bata d'auke da cutar
komai ajikinta, illa malaria wanda mostly daman ita ke haddasawa mutun ciwon kai mai
tsananin, allurai tayi mata har guda uku da magunguna, da kyar muwaddah ta sha tana zuba
shagwa'ba ,byn ta sha maganin ta samu guri ta kwana akan gadon dake ajiye a office din
ummi...

sai gurin azahar suka koma gida ,muwaddah nata jiran ummi tayi mata zance tafiyarta ilori
aranar dan ita har tagama shirinta tun daren jiya, amma taji ummi ta share da zance, sai ma
gayyatar M. A asibintinta data ji tana yi ,"bunayya ina son gobe idan Allah ya kaimu ka shirya
ka fara zuwa asibiti domin taimakamin da wasu abubuwa kafin lokacin komawarka yayi.
tsadadden murmushin nan nasa yayi mai tafiyar da ruhi saboda dimples dinsa dake lotsawa a
duk sanda yayi, hakan ke sake fito da ainihin kyawun halittar da Allah yayi masa ,ahankali ya
motsa la'b'bansa tamkar mai koyan mgn yace "kai ummi yaushe zan kama zuwa wani asibiti ,
ai wannan asibintin naki sai ke, ni aikina ya wuce zuwa wannan asibintin naki ,ko kin manta

abinda na karanta ne ummi ?
"idan kin manta ummi bari na tuna miki d'anki muhammed auwal ishaq orthopedic sugyren ya
karanta a kasar london tsadadd'en
course din nan wanda samun likitoci irinmu ke da wuya a wannan lokacin ,ni yanzu idan ba
gani nayi fuskar mutun tayi damage ba,jikin mutun yayi dagadaga ba , ko bangaren macen da
brest dinta ya zama tsuma , ni kuma nayi k'ok'arin naga na maida shi na yarinya kmr
muwaddah da sauraransu, bazan tsaya wani 'bata lokacina akan wasu abubuwa ba, miwaddah
najin haka taja tsaki aikinka kenan duk maganarka bata wuce nono tayi mgnr a kasan ranta
tana kawar da idanunta daga garesa..

Ummi tace "Allah ya shiryeka bunayya, ban da abunka ai zaka iya zuwa, baza'a rasa wanda
zaka taimakawa ba, tunda kullun da irin matsalolin da muke fuskanta asibiti.

"a'a ummi bafa zani wani asibinti domin yin allura da k'arin ruwa ko cs da dai abubuwa
makamantansu ba, amman idan kun samu abinda ya danganci aikina kuna iya kirana....

ummi ta ba'ta fuskar tace "wannan girman kan naka da son girma nan ke had'ani da kai
wallahi, bansan inda ka samo irin wannan halin ba , mahaifinka sam babu ruwansa , "haba
ummi ki dai sake magana karki ce baki san inda na samu halaiyeta ba, ai ni komai nawa na abi
ne babu wani banbaci atsakaninmu sai abinda baza'a rasa ba,kuma ina alfahari da hkn ya
k'arasa maganar yana murmushi tare da kallon inda muwaddah ke zaune, wacce ko kallon inda
yake bata yi ba..
haka suka yita hirarsu ta tsakanin uwa da d'a, yayinda muwaddah
tayi shiru tana sauraransu, dataji hirar ta isheta ta mike ta koma d'aki,
bayan tafiyarta ummi ta sake fuskantarsa sosai da zancen ,da kayar dai ta samu ta shawo
kansa ya amince zashi a gobe..


washegari wuraren shabiyu saura ummi ta kira layinsa saboda taji shi shiru har lokacin bashi da
ala'mun zuwa ,lokacin da kiranta yashigo wayarsa yana makale da muwaddat a d'akinta yana
rud'ata da salon wasaninsa masu tsayawa arai da wuyar mantawa , mikewa zaune yayi daita
ajikinsa ya zaunar daita akan cinyarsa ,tayi yunkurin tashi Amman ya rike hannuta gam cikin
nashi yana murzawa ahankali ahankali, sannan ya lalu'bo wayar acikin aljihun wandosa yana
dubawa, kafin daga bisani ya d'auka muryarsa a kasalance yace "ummi ......
"Wai bazaka zo bane bunayya?
" zanzo mana ummi "

ummi tace "to ai naga har to 12 yanzu banganka ba "karki damu ummi nah gani nan zuwa
yanzu just give me some minit "to shikenan d'an albarka ina nan ina expecting din zuwanka,ya
katse kiran ya kwanta flat akan katifar tare da fixgo muwaddah samansa ,sai gata ta haye
ruwan cikin suna fuskantar juna ya had'e fuskarsu yana busa mata numfashinsa mai gauraye
da hucin sha'awarta kana yace " muje ki rakani asibitin gurin ummi, ta girgiza masa kai ala'mun
bazata ba.

"ba zaki ba?
tace "ka tafi dan Allah ina son na huta ,hannuwansa duka yasa ya kamo fuskarta ya d'aura lip's
dinsa akan nata yana yana yawo dashi kafin daga baya yasoma k'ok'arin tsotsa lis'p dinta ,tayi
saurin kawar da fuskarta gefe tana fidda numfashi sama sama tare da cewa"i don't like it
bunayya, banason abinda kake min, abubuwan da kake min kwanakin nan sun fara damuna plz
control your self.. ..
tana gama fad'ar haka ta kai hannuta kirjinsa tana k'ok'arin mikewa tsaye,bai mata komai ba
har tagama mikewa ta tsaya tare da jiya masa baya shi kuma ya tashi da kyar yana gyara
zaman rigarsa ya fice daga d'akin.

Tana ganin fitarsa ta sanyawa kofar d'akinta key ta koma tayi kwananciyarta tana fidda
numfashi sama sama dan ita kad'ai tasan yadda take ji ajikinta a duk sanda suka kasance tare
.

ahankali M.A yake direving yana tunanin muwaddah, har ya k'araso tangamemen asibintin
ummi wanda ya amsa sunansa saboda tsaruwar da yayi, amman still tunanin muwaddah yaki
barin cikin kwal'kwaluwarsa, yarasa wani irin zazzafan kauna take mata ?
Ya rasa me yasa yake sonta irin hk da har yake jin idan ya rasa arayuwarsa zai iya mutuwa ?


M. I profetional hospital shine sunan hospital din ummi , kai tsaye gurin da'aka tanada domin
ajiye motar M. D ya nufa yayi parking din motarsa a daidai lokacin da wasu daliban likitoci suka
fito harabar asibinti sanye da fararen kaya , "basma Kalli motar can inji cewar kausar tana
matsa yatsun hannun da karfi , basma a d'an kid'eme ta tsurawa tsaleliyar farar motar mai
bakin glass idanun tana kallo har lokacin da M. A ya fito daga cikin motar sanye da farin riga da
wando jeans baki ,sai bakin glass dake manne da idanunsa kallo daya yayi musu ya d'auke
kansa akansu ya soma neman layin ummi kira daya ta d'auka "ya'akayi bunayya ka k'araso
ne?
"eh ummi "okay ka bani minti biyu zansa a taho da kai, "haba ummi duk matsayina ,maimakon
kizo da kanki shine zaki turo wasu , ni dai dan Allah kizo da kanki kinji ummi nah"to shikenan
gani nan, ya katse kiran tare da maida wayar cikin aljihunsa ya rungume duka hannuwansa
akirji yana jiran fitowar ummi ,yayinda har lokacin basma da kausar idanunsa ke kansa suna
santin irin kyawun dayake dashi..

"ummi ta fito da kanta tarban tilon shagwa'ba'bben d'anta , hakan kuwa yayi masa dadi sosai
ya sakar mata murmushi ya riko hannunta"ummina ina sonki dayawa ...
"Nima haka yarona ina sonka fiyye da yadda kake sona , tare suka jera zuwa cikin asibinti
suna mgn kasa kasa , duk inda suka gilma sai an gaishe da ummi cike da girmamawa ,ita
kuma sai nunawa mutane M. A take , ga yaronta dake karatu a London, haka mutane sukayita
gaishe shi yana amsa musu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login