Showing 42001 words to 45000 words out of 121454 words
Chapter 15 - MUWADDAT Complete book Hausa Novels by Aysha Bagudu .pdf
own risk ......
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
*this page it will be the last free page*
*ga masu bukatar karanta labarin muwaddah zasu biya 300 ta wannan account number din
2175076611 Aishat abdullahi zenith bank sai a turawa wannan number 08032384602 alert
domin tabbatarwa , ga masu bukatar turo kati zasu tura katin mtn ta wannan number
08059623096 bama bukatar vtu transfer ko kati*
page 15
Gabad'aya yanayinsa yayi mugu mugun tayar mata da hankali ,ta rasa yadda zata yi ta shawo
kansa ya sauko daga dokin fushin da yayi da ita ,tsawon minti goma suna nan a haka suna
kallon junansu cike da matsanancin shaukin juna, batare da wani acikinsu yayi yunkurin cewa
d'an'uwansa wani abu illa numfashi da suke sauke da karfin gaske ... .
ganin yayi shiru har lokacin yaki yi mata mgn, yasa ta bud'e bakinta da kyar tace "kayi hakuri
mana bunayya ,kayi min magana ,zuciyata ta kasa jurar wannan fushin naka , da zan iya ,da
yanzu na barka a nan na kama gabana....
Sanin halin miskilancinta da yayi, yasan ba k'aramin aikinta bane ta barshi agurin ta kama
gabanta, dan haka muryarsa na rawa yace "shi..shikenan nan.....na hakura amman karki sake
barina, ta janye jikinta ta kamo fuskarsa da hannuwanta duka ta had'e fuskokinsu " bazan sake
ba, saboda bazan iya rayuwa babu kanina ba ...... cike da sanyi jiki ya kamo laulausar tafin hannuta cikin nasa yana massaging ahankali ahankali
yana cigaba da kallon kwayar idanunta ,tare da jin wani irin sauyi na daban a gabadaya ilahirin
sansar jikinsa ,ta koina ajikinsa jike yake sharkaf da ruwan gumi tun daga samansa har kasa
tsiyaya yake tsabar tashin hankalin daya tsinci kanshi , ahankali yasoma jin wani irin sanyi me
tattatre da tausayinta na ratsa jikinsa kana muryarsa ta fito ahankali tmkr mai koyon mgn yace
"nima ina bukatarki bazan iya rayuwa babu ke ba ,shin kin shirya rayuwa dani?
Ya sake had'e fuskokinsu guri daya yana shakar numfashinta dake gauraye da nasa "lip's dinsa
ya d'aura saman nata "nayi kewarki sosai baby .. .
"nima nayi kewarka sosai cikin kuka ta fad'a tana Shafa fuskarsa, nayi matukar kewarka auwal
ta sake maimaita tana lumshe ido "kin yi alkwarin bazaki sake yin nisa ki barni ba.. ?
"eh na yarda "
dariya mai had'e da kuka tashiga yi masa tana shafa fuskarsa cike da matsanancin shaukinsa,
" a gaskiyar mgn muwaddah kinyi nasara sarke zuciyata da soyayyarki , dan kuwa na kusan
haukacewa akanki, kwata kwata bana bukatar na rasaki ,wallahi idan na rasaki akwai damuwa,
amman na rasa me yasa ummi take neman dakushe mana rayuwa "me yasa baby?
"plz karki bari arabamu yasoma shashshafa sansar jikinta cikin shaukin kauna yana 'ko'karin
ciro brest dinta daga cikin rigarta, tayi saurin rike hannunsa tana sauke naunauyen ajiyar zuciya
"dan Allah baby karki haramta min nonuwan nan, karki haramta min jikinki, Allah ina sonsu babu
abinda ke tayar min da hankali kamar naji duminsu .... ya cigaba da shafa saman kirjinta yana
lumshe ido .
gabad'aya ya kashe mata jiki da salon wasaninsa kusan minti biyu suka d'auka a haka sannan
ta kira sunansa cikin sanyayiyar muryarta me kashe jiki "auwal karka manta inda muke fa.
"shikenan ni bani da 'yancin ta'ba jikinki akoina sai kin nemi 'bata min rai ?
"no ba haka nake nufi ba amman.. lokaci daya hawaye ya sake gangarowa bisa kuncinta wanda
yasa ta katse abinda take son fad'a ,
ya kai hannunsa ya d'ago fuskarta yana sanya kwayar idanunsa cikin nata , yana kallo yadda
lokaci daya idanuwanta suka k
rikid'e suka canza kala tsabar kuka, ahankali yace "shikenan na bari ki bar kukan haka, dan
bana son ganki kina zubar da hawaye ya fad'i hk tare da kamota ya zaunar daita agefenshi.
"muwaddah na yarda na amincewa zuciyata bazan iya rayuwa babu ke ba ina sonki fiyye da
tunaninki ,amman zan so na sake ji daga bakinki ,shin kina sona zaki aureni ...?
shiru tayi taki cewa dashi komai "kin amince kina son muhammed auwal zaki auresa?
ahankali ta girgiza masa kai ala'mun a'a sannan tace "nifa bana maka soyayya irinta aure sai
irinta 'yan'uwnka...
yayi murmushi kawai yana girgiza kai, ya cigaba da mgn "ki daina jin tsoro ko fargaban nuna
kina sona, ki zauna kiyi tunani sosai akan lamarinmu dake, daga ni har ke muna matsanancin
son juna zance son 'yan'uwantaka kike min ma duk bai taso ba, saboda bazan ta'ba yarda da
bakya sona ba......
"ni dai nasan ina sonki da dukkanin rayuwata, soyayya kuma irinta aure ba wai 'yan'uwantaka
ba...
" na yarda kana matsanacin sona amman ni... ..
"amman ke fa?
"karki yiwa kanki karya mana ,daga baya kizo ki ganni da wata ki nemi tayarwa da kanki hankali
ya k'arasa mgnr yana murmushi , itama din murmushi tayi tace "ka gwada mana wallahi babu
abinda zanyi saboda Kai kanina ne ,ta yaya zanyi kishin kanina?
ta k'arasa mgnr tana jan dogon hancinsa nan suka shiga hira, bangaren M. A tsantsar soyayyar
muwaddat ne ke bin dukkanin ilahirin jikinsa, yayinda ita kuma ta dinga jin wani irin abu na yawo
a gabad'aya ilahirin jikinta mai kama da shocking wanda ya haddasawa kirjinta tsananta
bugawa, tsawon minti talatin suna zaune suna hira suna kallon junansu jikinsu na tsuma saboda
feeling's din dake kaiwa zuciyoyinsu farmaki, muryarta a matukar sanyaye tace "yakamata kaci
abinci fa "karki damu ganinki kad'ai ya kosar dani, dan ma kinki bani dama na ji dumin jikinki
.....
tayi murmushi batare da tace masa komai ba
can kmr minti goma sai ga yaya akram ya shigo d'akin da sallama nan ya iskesu zaune rike
da hannun juna ,tana ganin yaya akram tayi saurin zare yatsun hannunta dake cikin nasa tare
da yi masa sannu da zuwa ta mike tsaye, ta baro bangaren zuciyarta na wani irin harbawa ta
koma cikin gida shi kuwa M. A keyarsa ya d'an tsotsa ala'mun jin kunya "yaushe a garin auwal?
Yaya akram ya fad'a yana ajiye jakar hannunsa.
M.A ya shafa sumar kansa kana yace" ban fi awa daya da zuwa ba ,yaya jikin naka?
"gani nan dai auwal sai godiyar ubangiji .
M.A yace "yakamata dai kaje kaga kwararen likita .
yaya akram yayi dariya yace "wani kwararen likita zan nema byn gashi agabana ai kai ne
kwararen likitan da zai dubani ya k'arasa mgnr yana zama kusa dashi Yana murmushi .
murmushi M. A ya sake yi kana yace "to yanzu meke damunka first kafin nasan ta inda zan
fara?
"wallahi auwal babu abinda ke damuna sai tarin damuwa, damuwa ce ta maidani haka, idan
kaji yadda bugun zuciyata ke tafiya sai ka sha mamaki, ya kamo hannunM.A ya d'aura a daidai
saitin zuciyarsa "kaji yadda zuciya ke bugawa?
M. A ya lumshe kyawawan idanunsa yace"naji yaya akram amman kai kuwa tunanin me kakeyi
haka?
meye damuwarka ahalin yanzu ?
"na d'auka ni za'a samu da wannan damuwar.
girgiza kai yaya akram yayi sannan yace "damuwata tana da halaka da zamana a kasar nan
auwal amman karka damu nan gaba zan sanar maka da komai ya dafa kafad'ar M.A ya mike
tsaye yashiga d'aki, M. A yayi shiru kawai yabi bayan yaya akram da kallo yana tunani wani irin
damuwa ce hk ke damunsa .
muwaddah na shiga d'akinta ta fad'a kan makeken gadonta tana fitar da numfashi da kyar
had'e da dafe saitin zuciyarta da take jin yana dokawa"wayyo Allah nah auwal ina sonka ina
muradinka da dukkanin rayuwata, amman yazama dole na hakura da soyayyarka saboda nasan
ummi ba zata yarda ba ....
************
kwana auwal biyar a gidan sai ga faiza tayiwa gidan diran makiya sakamakon samun labarin
zuwan M.A da tayi ,wani irin mugun haushi M. A yaji lokacin daya samun labarin dawowarta dan
yaso har yagama abinda ya kawo shi ya wuce basu had'u daita ba, dan duk sanda ya zo Hutu,
takanas take zuwa lagos saboda shi, bare yanzu daya kawo kansa gidansu da zumar zai yi
wasu kwanaki abinda bai ta 'bayi ba , iya dadewarsa baya wuce kwana daya ko biyu shima sai
idan yaya akram na kasar ne, a bangarensa sam faiza bata gabansa dan ko fuska baya sakar
mata saboda gani yake tayi bala'in rainashi da har takewa rayuwarsa shishigi, duk abinda take
yana ankare daita da duk wani motsinta, da rawar jikin datake akansa har ma da yadda take
son had'a jikinta danashi amman shi ko ajikinsa dan ba itace agababsa ba muwaddah yake so
da muradin mallaka arayuwarsa..
**********
da misalin karfe takwas na dare yana zaune a parlour'n yaya akram sanye cikin wasu haddun
fararen kayan bacci ,riga da gajeren wando iya cinyarsa ya lankwashe kafarsa daya ,yayinda
dayar kafarsa ke mike yana karkad'ata ahankali ahankali, system ne agabansa yana duba
sakonin yayinda sauran yaran da suka shigo d'akin tare tuni sun koma bangaren mumy ,ita
kad'ai ce ta kasa ta tsare taki barin parlour'n, tun sanda tashigo take kallon TV ta kasa yi masa
magana saboda fargaba, domin kallon fuskarsa kad'ai ya isa ya saukarwa mutun da kasalar
kasa furta komai garesa , yayinda a zahirin km kacokan hankalinta da natsuwarta suna kansa
ne tana lura da duk wani motsinsa..
wayarsa dake gefensa ta d'auki k'ara sautin mai dadi ,faiza dake zaune a gefensa ta kai hanuta
ta d'auka ta mika masa,yaki d'agowa ya karbi wayar a hannunta har sai da wayar ta tsinke wani
kiran ya sake shigowa sannan ya mika mata hannu batare daya kalli inda take ba, yana amsar
wayar ya tsura screen din wayar ido yana kallo, sunan abokinsa nabeel ya gani yana yawo
akan screen din wayar, sai daya numfasa kana ya manna wayar a kunnensa batare daya ce
masa komai ba.
bangaren nabeel kuwa yana jin ya d'auka yace "ya'akayi ne friend nazo gida ban sa meka ba
ina ka shiga ne?
M. A ya furzar da iska daga bakinsa yace "wallahi bana nan ina ilori, but cikin satin nan zan
dawo,ahankali suka shiga hira atakaice, sannan sukayi sallama ya katse kiran ya ajiye wayar
ya cigaba da abinda yake..
Cike da sanyi jiki faiza ta matso kusa dashi zata fara damunsa da shirmenta na banza ya d'ago
kansa da sauri suka had'a ido, yadda bai d'auke idanunshi cikin nata ba haka itama ta kafeshi
da manya idanunta farare tas ,dan ita fara ce sol kalarsa, alama yayi mata da ido da ta bar
gurin.
amman faiza ta kasa aiwatar da umarninsa saboda wani irin zazzafan soyayyarsa dake fixgarta
ahankali ta lumshe idanunta tana jin wani iri sabon kaunarsa na sake shigarta cikin sananin
damuwa tace " dan Allah yaya ka barni a kusa da kai mana, zamana tare da kai yana k'ara min
karfin gwiwa da yaye min damuwar da nake ciki ,ina sonka yaya ,ba tun yanzu ba kasan da
haka ,ina sonka tun bansan ciwon kaina ba ,kayiwa Allah ka duba lamarina nima ,ka daina nuna
min kiyayya irin haka kasancewata mace ,ina da rauni bazan iya juriar wannan tsanar daga
gareka ba ,a duk sanda kake min kallon tsana ina jin tamkar na kashe kaina ne .. ta karasa
mgnr
Idanunta suka ciciko da ruwan hawaye, "kasani ba laifina bane , nima tsintar kaina nayi cikin
tafkin kaunarka Wanda nake jin bazan iya rayuwa babu kai ba ,na sha gaya maka yadda nake
jin sonka a zuciyata ....
"ba sai kin tunatar dani soyayyarki ba ya katseta ta hanyar fad'a mata hk ,yacigaba da mgn a
tsanake yana kawar da fuskarsa " ina son kisan wani abu faiza,sam ba kya cikin zuciyata da
duniyata gabadaya.. asalima ni yayarki muwaddat nake mutuwar so ba ke ba ,dan haka
wannan yazamo karonki na karshe da zaki zo min da wannan banzar maganar, dan bazan iya
auren duk macen data fara furta kalmar tana sona ba, wannan tsarina ne ba kuma zan sauke
shi ba, bare akan ke da bana sonki ...
Muryarta a matukar raunane tace
"Nasani ,nasan baka sona amman kayi la'akari da wasu abubuwa nima ina da ....
A matukar tsawace ya katseta ta hanyar furta "short up there karki tozarta kanki abanza dan
bazaki ta'ba samuna arayuwarki ba, and get out of this room now
,bana son sake jin komai daga bakinki , bana son sake d'aura idanuna akanki ......
babu musu ta mike sum sum ta fice daga d'akin tana jan tsaki .
kai tsaye tana shiga part din mumy d'akin muwaddat ta nufa tana shiga ta zauna kusa daita
tana share hawaye.. muwaddat ta waigo da sauri tana dubanta hankalinta a tashe "lafiya faiza
me ,yasameki kike kuka .. ?
Girgiza mata kai kawai faiza tayi tana ganin duk duniya babu mai sa'a kmrta tunda yaya
bunayya ya furta ita yake son.. yin duniya muwaddat tayi daita ta fad'a damuwarta amman faiza
taki jikinta na rawa ta mike zata bar d'akin
faiza tayi saurin riko hannuta "ina kuma zaki aunty ?
"babu fa abinda ke damuna " wai da mumy zan kira"
faiza ta girgiza mata kai "karki kirata dan Allah mumy zata matsa min ni kuma ban san abinda
zance mata yana damuna ba,"yanzu faiza har akwai abinda zaki iya boye mana?
"duk duniya fa mu yafi dacewa mu san damuwarki amman tunda hk kikace babu komai ta nufi
bayi ta barta zaune..
***********
abun mamaki tunda al'ameen ya d'aura idanunsa akan muwaddat ya rasa samun kwanciyar
hankali duk inda muwaddat take yana gurin yana barkwanci da kannenta Wanda kusan wannan
abun nayiwa muwaddah dadi, dan duk mai son kannenta tana sonshi uwa uba yadda yake
girmama iyayenta tare da mutuntasu .
Tsaye take a kitchen tana taya masu aiki ayyukan girki bisa umarnin mahaifiyarta ,domin ta
koya, dan taga alamun bawani girki ta iya ba,ranta bai so shiga kitchen din ba, amman da
yake tana shakar mahaifiyarta babu mutsu ta ware ta shiga cikinsu tana koyan nau'ikan abinci
,wani lokacin in ta takarkare tana girki har dariya abun yake bawa hjy hajara, domin ganin bata
saba ba ,dady ma da kansa yake lekawa kitchen dan yaci dariya ko yaya yaga tayi aiki sai yace
"ta taho ta huta wai tagaji bazai bari ta wahala ba ,dan yar amana ce, aiko haka za'a tasata
gaba da dariya ,shi kuwa al'amen bai San tana shiga kitchen ba sai ranar da safe yashiga
neman ruwan zafi sai yaganta acikin kitchen tana suyar dankali ,yan aiki guda biyu na zagaye
daita azumi na fere dankali yayinda ita kuma tabawa take yayyankawa dadaffen dankali tana
mikawa muwaddat tana tsomawa cikin kwai tana soyawa ,abun yayi matukar bawa ala'meen
mamaki domin da gani yasan muwaddat yar gata ce ta karshe ,babu yadda za'a yi asa irinta
wannan aikin wahalar a gidansu yana shiga kitchen duk ma'aikatan suka gaisheshi sannan
itama ta gaishe dashi daga nan ta d'auke kanta ta cigaba da aikin da take ,dan daga inda take
tsaye tana hango Auwal daya zauna rashe rashe kmr wani babban mutun yana kallonta ,tun
zuwanta gidan babu abinda ke had'ata da al'amen ,ban da gaisuwa asalima ko surutu yake da
yaran gidan bata tsoma musu baki ciki ,ballanatana yanzu da Auwal yayi kaka gida ya kasa ya
tsare wani lokacin har mamakin karfin halinsa take yadda yake da maseefar miskilanci da
girman kai da Jan aji matukar bada ita yake tare ba bazaka ta'ba jin motsin bakinsa ba,shiyasa
tunda yazo gidan babu yaron da ke shiga shirginsa..
ko jiya da ana kallo a main parlour'n din gidan su Iman da faiza suna surutu har ma da
al'ameen "ya buga musu tsawa tare da cewa gabadayanku in ba ku rufe min baki ba nida ku ne
masu shegen surutun tsiya ,take sukayi tsit dayake suna maseefar tsoronsa saboda tsare gida
da kamewa lokacin da momy ta kawo masa abinci ya amsa ya mika mata yace" ta kai masa
shima ya Mike zai koma part din yaya akram .
Iman ce tayi karfin halin kyalkyalewa da dariya saboda ganin yadda yaci magani kmr bai ta'ba
dariya ba, tace "haba yaya bunayya wai me yasa sai kayita wani cin magani kmr wani zaki , ka
saki ranka kawai mu caskare kmr yadda yaya al'ameen yake yi damu .
Yayi mata banza ya nufi hanyar waje, ta cigaba da magana tana jansa da wasa irin na abokan
wasa, "kai kamshin abincin nan fa ya doki hancina dayawa yaya in biyoku muci tare ?
Ya juyo da sauri "karki ki kuskura in ba so kike in wurgoki daga matattakalar bene ba '"yana fita
daga parlour'n suka kaure da ihu ,yayinda faiza tabi bayansa da wani irin kallo da batasan
manufar hkn ba..
ajiyar zuciya ta sauke tana sakar masa murmushi daga inda yake zaune yana aiko mata da
harara, tasan duk dan yaga al'ameen ne cikin kitchen din, ta sakar masa hararar wasa itama ta
dubi yaya alameen tace " am yaya kana bukatar wani abu ne ?daddar muryarta ce ta ratsa cikin
kunnen ala'meen da sauri ya jiyo suka dubi juna amman sai tayi saurin d'auke idanunta saboda
wani irin uwar hararar da bunayya ya banka mata yana gargadinta da idanunsa .
Al'ameen ya zuba mata ido sosai saboda maganarta