Showing 117001 words to 120000 words out of 121454 words
Chapter 40 - MUWADDAT Complete book Hausa Novels by Aysha Bagudu .pdf
suna sa
mutun yayi kowani irin girman kai suke sa mutun,mutun ya dinga jin kansa ishashen da babu
wanda ya isa sai shi,shi ke sa mutun ya dinga jin babu abinda ya isa yazo ya dameshi saboda
isarsa da takama ..
saboda haka ina mai jan hankalinka tunanin da kakeyi a wannan lokacin yayi yawa , ka bar
zuciyarka ta hutu ka yarda da kowani rin kaddara samu ko rashi..
M. A yayi tsit kansa na kasa ,ya kasa cewa komai har sai da Nabeel yayi shiru sannan ya d'ago
kai ya numfasa.
Nabeel gabad'aya naji zantuttuka ,kuma zanyi amfani dashi, ina son ku ta yani da addua duk
kwanaki nan bana jin dadin zuciyata da gangar jikina, ji nake tamkar ana zarar raina, jikina na
bani akwai abinda yake faruwa gida,ko Kuma yake Shirin faruwa da rayuwata , nayi waya gida
kowa na lafiya ban sani ba ko boye min suke .. "to kayi addu'a mana shine mafuta inji cewar nabeel, "Inshaallahu duk zamu tayaka da addua
amman ka saki ranka plz..
***********
tun daga lokacin da aka tsaida magana mai karfi tsakanin al'ameen da muwaddat shikenan
al'ameen ya maida lagos tamkar ilori da ogbomosho duk weekend din duniya a lagos take yi
masa, ta bangaren muwaddat babu yabo babu fallasa ta kan d'an sakar masa fuska ,shi kansa
al'ameen idan akace masa muwaddat bata sonshi a halin yanzu zaice karya ne , saboda irin
kulawar da take bashi idan tazo.....
wasa wasa bunaya ya kasa samun natsuwar zuciya duk da suna waya da chatting da
muwaddat kmr yadda suka saba amman duk sanda ya runtsa idanunsa sai ya kasa bacci, gashi
dai kowa ta bangarensa lafiya lau yake, dan babu wanda basa waya dashi har muwaddat bai ga
wata al'amun akwai wani damuwa attare daita ba yafi tunanin dai damuwar iya kansa kawai ta
tsaya kullun damuwarsa na sake karuwa ya rasa mai ke damunsa da rayuwarsa gabad'aya .
Haka nan ta bangaren faiza taki barinsa ya huta, kullun zata kirasahi a kalla sau goma , sai dai
duk nacinta haka zata gaji ta hakura dan daidai rana d'aya bunayya bai yi tunanin d'aukar
kiranta ba, dan bai San me take nufi dashi ba ,bayan ya fito ya bayyana mata abinda ke cikin
ranshi . Ta bangaren faiza kuwa babu abinda ke dawainiya daita sai zallar shaukinsa da farincikinki
burinta ya kusan cika tunda Yaya al'ameen zai zamo miji ga muwaddat tasan tabbas bunayya
zai zamo mallakinta ,ta d'auki tamarar zatayi komai idan dai zai zamo miji gareta ...
Haka nan yau cikin bacci ya mike a matukar zumbure yana mai dafe daidai saitin zuciyarsa
dake bugawa da karfi, nan fa gumi ya rufeshi ta koina ajikinsa, ahankali "yashiga furta kalmar
inna lillahi wa inna ilaihi rajiun.. .
cikin haka kiran faiza yashigo wayarsa yana dubawa yaga itace Yaja dogon tsarki tare da furta
another matsala kawai......
ya ajiye wayar yana gyara kwanciyarsa ,ita kuwa jin tayi kira ya kai sau goma sha bai da
niyyar d'auka kamar koda yaushe yasa taji ranta ya 'baci , ta dinga jin tamkar ana diga mata
dalma ne akan zuciyarta ,take zuciyarta ta harzuka tasoma tunanin abinda zata masa wanda
tasan babu makawa zai nemita domin Karin bayani .
Shiru yayi kawai yana tunanin matakin da zai d'auka akanta yaji shigowar sako da kmr bazai
duba ba sai dai yayi tunanin ko muwaddat ce,dan haka ya lalu'bo wayarsa sakon da idanunsa
suka ci karo dashi ne yasa shi tashi zaune da sauri yana sake dafe daidai saitin zuciyarsa dake
harbawa har wannan lokacin , da karfi ya furta "what..? "When ?
Kana ya tsurawa sako ido yana sake karantawa yana sake maimaita kalmar Inna lillahi wa Inna
lillahi raji'un ga abinda sakon ya kunsa"
_slm a lokacin danake rubuto maka wannan sakon ina cikin matsananci farinciki da annashuwa
,ina maka albishir da kaima zaka rasa cikar burinka daka girma dashi, yadda bazan sameka ba,
haka kaima ba zaka samu damar cika burinka, domin kuwa yau kimanin wata daya kenan da
aka saka ranar auren aunty muwaddat da yaya al'ameen har ma da sadaki atsakani, wannan
abu yayi min dadi ni faiza za'ayi to zero_
cikin wani irin tashi hankali ya zabura ya mike yana sakin qara tare da cewa "ba dai muwaddat
dina ba, muwaddat tawa ce ni kad'ai ,duk runtse duk wuya babu wanda ya isa ya aureta sai
ni...
nan take jikinsa ya shiga rawa ,yasoma k'ok'arin kiran faiza tana kallo wayar na ruri ta saki wani
shu"umin murmushi "ai nasan zaka kirani ,ni kuwa bazan d'auki kiranka ba ,kai ma kaji abinda
mutane sukeji ,tana kallo wayar na cigaba da k'ara amman taki d'auka daga karshe ma ta kashe
wayar gabad'aya tana dariyar mugunta .
Gajiyayi yasoma neman layin muwaddat domin jin gskyr lamari amman shiru bata d'auka ba,
gashi dai wayar tana ringing , hankalinsa yayi mugu mugun tashi yasoma ganin double, ya dafe
goshinsa da hannuwansa duka yashiga bin bagon d'akin ,can ya saki k'ara mai sauti sai ga
abokansa guda biyu sun shigo d'akin a matukar razane sukayo kansa suna tambayarsa "lafiya
M. A me yasameka?
yayi shiru kawai yana dubansu d'aya bayan daya tmkr wani zautacce,ya dungule hannunsa
d'aya ya naushi iska Yana furta " imposble .....wani ya aure muwaddat bani ba, ya wucesu cikin
sauri ya k'arasa gaban wardrobe dinsa ya bud'e saboda ya rasa me ya kamata ya fara yi
,akwatin kayansa ya janyo yashiga zuba kaya yana kiran waya "
sai lokaci suka fahimci abinda yasa ya fita haiyacinsa , suka matso kusa dashi suna tambayarsa
"yanzu ina zaka haka da kake k'ok'arin had'a kaya?
"Nigeria ya basu amsa atakaice ....."plz M. A.. ..
"don't dont say anything to me dan ba fahimtarku zanyi ba, sai sai.. .. yayi shiru tare da cilla da
wayar bai gama jin mai ake fad'a masa acikin wayar ba .......
"haba M. A kayi hakuri mana kasanyawa zuciyarka natsuwa ,karka tafi cikin wannan tashin
hankali ,Dan girman Allah ka bari zuwa ..."NO bazan bari ba sadik yayi maganar yana d'aga
murya ,Ni zata yiwa wannan wulakacin saboda taga ina sonta ?
"wallahi sai na bar kasar nan, kuma a yau idan ba haka ba zan haukacemuku ,zan na tashi
hankali kowa yau a gidan dan haka kusan yadda zan bar kasar nan .....
sai sai na ....ya kasa k'arasawa ya dunkule hannunsa ya bangon d'akin yana furzar da
numfashi mai zafi ..
Sadik ya rungume shi ajikinsa "plz m.a kayi hakuri zamu San yadda za'ayi ka bar kasar but at
least kasanyawa zuciyarka natsuwa.. numfashi kawai yake ja Yana saukewa tamkar mai cutar
asma yana girgiza kai ..shi kawai yasan halin tashin hankali dayake ciki .
nabeel najin yadda sadik ke fama dashi gurin bashi hakuri amman yaki ,yasa ya d'auki
wayarsa dake yashe da har lokacin ba'a katse Kiran ba ,cigabasa wayar ,inda yake tambayar
"ko akwai jirgi mai zuwa nigeria ayau din ?
daga can bangaren aka bashi amsa da akwai amman sai gobe karfe shida zai tashi na safe.
"okay ka mana booking ya fad'a atakaice cikin tashi hankali ,sannan ya dawo ga bunayya ya
tsura masa Ido Yana kallonsa ,duk ya wani firgice , gabad'aya ya rasa wani irin so bunayya
yake wa muwaddat ,tun haduwarsu yasan da zaman muwaddat ,itace macen data hana mata
dayawa samun gurbi acikin zuciyarsa ,duk macen daza tace tana son shi sai ya kusheta yace
"muwaddat dinsa tafita kaza , ranar dai babu wanda ya runtsa acikinsu , Allah Allah suka dinga
yi gari ya waye ya bar kasar..
Washegari tun asubar fari ya bar kasar london zuwa Nigeria ..
mmn sudais
2/10/20, 4:36 PM - imusamuhd(professor): Good
2/10/20, 4:38 PM - imusamuhd(professor):
MUWADDAT
~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
_AUNTY SALAMATU AYYUBA_
_(UMMIN KADUNA )_
~BEST AUNTY FOREVER AND EVER~
warning!!!
" don't read this novel if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for
mature people , if you read it, is for your own risk .....
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
*Wannan labarin na kudi ne idan kana /kina bukatar karantawa ki tuntu'bi wannan number
08059623096 or 08032384602*
page 36
...Yana sauka a murtala international airport dake jahar Lagos ,bai tsaya kiran kowa ba, kai
tsaye taxi ya d'auka zuwa fadeyi new side , yana zaune a bayan mota yana jijiga kafarsa d'aya
had'e da cizan lip's dinsa na kasa , banda rawa babu abinda jikinsa yake,duk wanda ya gansa
yasan akwai abinda ke damun zuciyarsa , sannan kallo d'aya zaka masa kasa cewar lallai an ta'bosa , sosai zuciyarsa ke bugawa da
karfin gaske, ya kudurcewa ransa komai zai faru sai dai ya faru amman yau ko shi ko
muwaddat acikin gidan ,
yaci alwashin sai shayar daita ruwan mamaki "ba dai shi tayiwa haka ba ,ya amince mata taci
amanarsa ,ya yarda da ita fiyye da komai dake cikin duniyar nan, amman ta rasa da abinda zata
saka masa dashi sai wasa da rayuwarsa, lallai yau za'ayi ruwan bala'i a gidan .....
wallahi sai ya tashi hankali kowa ,babu wanda zai bari ciki kuwa har da ummi abi da ita kan
uwar gayya ....suna isowa bakin rafkeken get din gidan ya fito daga cikin motar a matukar firgice
tamakar wani mahaukaci sabon kamu, tare da kamo duka lip's dinsa na kasa ya tura cikin
bakinsa .. cike da matsanancin tashin hankali ya nufi k'aramin get din gidan batare da ya tsaya ya sallami
mai taxi din daya kawoshi ba ..
kai tsaye cikin part din ummi ya nufa ya shiga nemanta ,aikon yaci sa'ar ganinta a kitchen ta
had'a zuma da madara cikin cup tana sha da spoon ahankali tana lumshe fararen idanunta .
juyowar nan da zata da niyyar fitowa taga cikin kitchen din taga mutun tsaye kikam tsaye
abakin kofar ketchen , yana kallonta cikin tsananin tashin hankali da hargitsi.... tattare da
tsagwaron 'bacin rai ,tamkar a mafarki take kallonsa ,dan hk ta murza idanunta da hannunta
d'aya ta gani mafarki take, ko kuwa dai da gaske bunayya take kallo agabanta yana huci
tamkar wani mayunwanci zaki .
Koda ta bud'e idanunta still shi din ta gani a tsaye agurin yana cigaba da kallonta cikin 'bacin
rai kafin daga baya yasoma magana cikin d'aga murya da zafin zuciya yana nufo inda take "
dole ki dinga min irin kallon mamaki mana saboda baki zaci ganina a daidai wannan lokacin ba
ko...?
"Macuciya maciya amanar ruhi kawai.. "dan me zaki yarda ki auri wani ki barni bayan kinsa
yadda nake tsananin kaunarki, da kaunar rayuwa dake ?
"ina can wata uwa duniya ina fama da tarin soyayyarki da tunanin yadda zan mallakeki
arayuwata ,ke kuma kina nan ,kina had'a min zagon kasan kassara min rayuwata da neman
yadda zaki kasheni ko?
Ya matso kusa daita sosai har suna iya jiyo bugun zuciyoyinsu, tare da kamo laulausar tafin
hannuta cikin tafin hannunsa ya rike gam "me na miki muwaddat dana cancaci haka daga
gareki?
"da kaunarki na rayu, na girma ina sonki kema kuma nasan kina mataanacin sona to me yasa
zaki yiwa auwal dinki hk?
ya k'arasa maganar yana fisgota zuwa kijinsa ya kamkame ajikinsa cikin tashin hankali
,gabad'aya ya narke mata ajiki yana furta "why muwaddat why did you do this me?
"Bancanci haka agurinki ba, me ..me yasa zaki auri wani ki barni ya k'arasa maganar yana
rabata da jikinsa yashiga jefa da duk abinda hannunsa yaci karo dashi acikin kitchen din yana
ihu.... " kin ci amanata da amanar yarda dana miki......
duk duniya babu macen da nake so nake jin dadinta fiyye dake amman shine zaki saka min da
hakan .
da shaukinki na rayu ajkina, hka zalika kema nasan kina jin dadina fiyye da komai
arayuwarki,me yasa zaki biyewa su ummi ki ci amanar kaunarmu ?
Cikin tashin hankali tashiga girgiza Masa Kai al'amun ba haka bane " wato ma yaudarata kike
tun tsawon lokacin nan? ya kai hannunsa zai cafki wuyanta tayi saurin gocewa cikin firgici ta
fito daga kitchen din a guje tana haki..
ya biyo bayanta a zuciye yana k'ok'arin fixgota "ina zaki gudu kije ai wallahi sai dai kisan yadda
zaki yi dani
idan ba haka ba ,zan tada hankalin kowa a gidan nan,?
" zan addabi ruhin maciya amana a daidai bakin kofar d'akinta ya turketa yashiga zuba mata
ruwan bala'I "zaki janyowa kanki maseefa muwaddat , wallahi sai na tarwatsa komai na
wannan auren da za'a yi ,ke hatta al'ameen din zaki sa na salwarta da rayuwarsa "me kika
d'auki ne ? " shasha ...,mahaukaci da bai San abinda yake ba?
" a she yaudarar kaina nake dana yarda dake? jikinta da muryarta na rawa tace "kayiwa Allah
kayi hakuri ,kayi shiru kar mutane sujika "
"an dade ba'a jini ba maciya amana kawai ,ai tunda har kika iya yarda zaki auri wani ki bani
wallahi kowa sai yaji abinda ke tsakanimu dake ?
batasan sanda ta durkusa agabansa ba, hawaye na gangarowa bisa kuncinta "kayiwa Allah
auwal karka min hk, karka tona asirinmu da wani ido zan dubi su ummi ?
"okay ni kuma wahalata ta tsawon shakara da shekaru ta tashi a banza kenan ?
"wallahi wallahi matukar baki bud'e baki kin fad'a musu cewar kin fasa wannan auren ba sai
kowa yaji abinda ke tsakanimu har shi wannan tsinanen da zai auri saura na sai yasan komai
....
Take jikinta ya sake d'aukar rawa taji wani Abu ya gilma mata tun da ga tsakiyar kirjinta zuwa
kasan mararta ,ta yi saurin runtse idanunta tana furta "ya Salam " hankalinta a matukar tashe
take saurararon magangunsa hawaye na gangaro mata, can data rasa yadda zatayi dashi ga
tashin hankali datake ciki ga ruwan balain dayake mata ,bata San sanda tayi magana cikin
daka masa tsawa ba tace "To wai yanzu bunayya yaya kake son nayi da rayuwata ne ?
tana gama fad'ar hk tayi luuuuuuu ta yanke jiki zata fad'i adaidai lokacin ummi ta sanyo kai cikin
parlour'n ,a matukar frigice yayi saurin tarota jikinsa ya rungumeta yana girgiza fuskatar
"muwaddat ... aysha nah....aunty nah karki min haka na rokeki karki mutu ki barni.....
cak numfashin ummi ya tsaya ya daina aiki sakamako hango muwaddat dinta kwance bata
numfashi.
wani irin razananniyar k'ara bunayya ya saki ya cici'beta bai tsaya wata wata ba sai waje,ummi
tabi bayansa da kallo jikinta na kyarma "me zata gani yau?
"Me ke shirin faruwa agidanta ?
Inda motar ummi ke parke ya nufa daita yayinda direbanta bello dake k'ok'arin rufewa , yana
hangoshi yayi saurin bud'e masa gidan bayan, bunayya ya sanyata a kujera baya ya k'araso
ya fixge key'n mota a Hannu bello dake k'ok'arin shiga ya tayar , yashiga motar ya figa aguje .
Jin tashin mota yasa ummi dawowa cikin haiyacinta jikinta na rawa ta fito tana ihun kiran
direbanta "bello ...!!!
aguje bello ya k'araso gareta dan daman yana tsaye ne yana mamakin abinda yasamu
muwaddat.
A rud'e ummi tace juya kan mo....ai kafin ta k'arasa maganarta ya nufi wata motar cikin sauri,
ya shiga yayi Mata key yana Jan motar baya , tashiga ta zauna jikinta na rawa kmr mazari,
aguje suka bi bayan bunayya da gudu, yayinda ummi ke Kiran waya zuwa hospital dinta dan
tasan can ya nufa.
tun kafin su k'araso tuni manya likitocin dake aiki a hospital din suna tsaye tsayuwar jiran
karasowarsu sakamakon kiran gaugawa da suka samu daga shugaban asibitin ,atare motar
bunayya data ummi suka k'araso ummi ta fito a gigice batare da ta tsaya rufe murfin kofar ba,
jikinta na wani irin kyarma aka turo gadon d'aura marasa lafiya jikin motar da bunayya yazo
daita , likitoci na k'ok'arin fito da muwaddat dake kwance tamkr matacciya, bunayya yaki yarda
,da kanshi ya cicci'bota ya d'aurata saman gadon marasa lafiya, aka shiga turawa cikin sauri
sauri zuwa cikin hospital, inda ummi da bunayya ke biye dasu, ummi na bada umarnin ayi
office dinta da muwaddat ,shima bunayya na bada umarnin ayi nashi office din daita.
D'akin duba marasa lafiya aka samu nasarar shiga daita, likitoci suka shiga rawar jiki k'ok'arin
dawo da numfashinta, har Allah ya taimaka ta sauke naunauyen ajiyar zuciya da atishawa
sannan suka mata allurar bacci suka firfito.
bayan fitarsu ummi ta cigaba da kula daita ta zuki jininta domin gano abinda ke damunta, gwajin
farko ummi ta tabbatar da muwaddat na d'auke da ciki , gabatan ne ya yanke ya bada