Showing 57001 words to 60000 words out of 80879 words

Chapter 20 - Inda Rai B1 True Books Available Rubutawa Aisha Aliyu Garkuwa .pdf

da farin
ciki kada ki damu da fushin da yayi.
Nasan kishi yake toh ya kwantar da hankalinsa shi yayi Sa'a ma ya kai matsayin mutumin da
ake kallonsa amatsayin wanda za'a iya rayuwar Aure dashi ai Ni matsayina bai wuce matsayin
Bestie ba”.
Ya faɗi maganar daya fito daga ainihin ƙoƙon zuciyarsa.
Jin yanda ya kai ƙarshen maganar yasa ta kallesa cikin gaskiya da gaskiya tace.
“Ai matsayinka ya wuce matsayin Bestie Taj”.
Cikin sauri mai haɗe da nutsuwa da kamun kai yace.
“Toh matsayina matsayin meyene in ya wuce Matsayin Bestie?”.
Murmushi tayi tare da cewa.
“Matsayinka ya zama matsayin ɗan uwa tamkar Yah Muhammad haka nake ganinka Taj”.
Gajeren tsaki yaja tare da cewa.
“Hmmm mu tafi”.
Kai ta gyaɗa kana suka nufi mota ta shiga mazaunin Driver yayin da ya zauna gefen mai zaman
banza.
Ta kunna motar anutse take driving ɗin yayin da yake gefenta azaune.

Ahankali ya kalli zara-zaran yatsunta dake kan stearing tana juyawa numfashi ya fesar tare da
cewa.
“Ki ƙara gudu yanda kike tafiyar nan yaushe zamu isa? Dan Allah ma bani inja motar nan”.
Ya kai ƙarshen maganar yana mai lumshe idanunsa tare da shaƙan ƙamshin humranta daya
cika motar
Kallon yanda ya lunshe idanunsa tayi sai kuma tayi Murmushi tace.
“Tajjjj Um-um Ni zanje ka kifar damu”.
Idanunsa dake lumshe ya buɗe tare da faɗin.
“Ban gane in kifar damu ba kamar wani kasko”.
Murmushi tayi kana tace.
“Yanda ka saba gudu da jirgi in baka mota kaje ka tsinke min stearing mota Ni ba ruwana ina
tsoro mu tafi ahankali”.
Murmushi kawai yayi ya maida kansa jikin motar ya jingina tare buɗe lips inshi a hankali yace.

“Hmmm ai kuwa duk abinda zanja innsarrafa bazan barshi ya sararaba”.
Bata ji me yace ba, haka yasa taci gaba da tuƙin.
A haka suka isa gidan Hajja Umma sun sha hira kafin ya tafi bayan ya mata Alkhairi mai wuyar
mancewa, daga nan suka wuce gidan Ummominta da gidan Uncle Naseer da Uncle Ali gidan
Garkuwa ce karshen zuwa sosai tayi farin ciki da zuwa su kana tayi musu tarba na musamman
sosai ya yaba da karamcinta duk anan suka fi daɗewa kafin daga bisani sukayi mata sallama
suka tafi...

Ƙarfe 11:00 AM suka dawo gida.
Wanda kuma 1:00 AM jirginsu zai tashi daga Yola zuwa Abuja.
Ƙarfe uku na yamma kuma jirginsu zai tashi daga Abuja Nigeria to Addis Ababa Ethiopia.

Kasancewar su Yah Muhammad,Yah Sadik, Adam, Hamisu sun san yau zai tafi, kana yau ɗin
week end ne yasa basu fita ba har ma da Adam da yake ɗan kasuwa bai fita ba.

Duk suka tsaya suka sallamesa cike da kewar juna.
Sosai Abba yasa akayi masa addu'oi masu yawa tare dayi masa Godiya cikin jin daɗi da
mutunta juna suka rabu...

Misalin sha biyu saura kwata duk tsaye suke a harabar gidan.
A hankili ya ɗan rusuna ya shafa kan Khalid tare da cewa.
“My boy kace, pilot kake son zama ko?”.
Cikin da sanyi yace.
“Yess Uncle Taj ina so in zama kamar kai!”.
Cikin so yace.
“In sha Allah kuwa zaka zama pilot my boy kaine zaka zama magajin Uncle Taj”.
Ya ƙare maganar yana shafa kansa tare da girgiza mishi kai ganin idanun yaron ya cika da
hawaye.
Sai kuma ya ɗan riƙo hannun Mahmud tare da cewa.
“My son kace kai kuma Doctor kakeson zama ko”.
Cikin kunya yace.
“Eh Uncle Taj”.
Yana mai jawoshi jikinsa yace.
“Baka da matsala kana gama Secondary School zan kaika India kayi karatu a can, kana
gamawa kujeran aikinka a AL-AHLI Afisha Hospital Qatar na jiranka”.
Sai kuma ya kalli Minat yace.
“Kefa My Daughter?”.
Tana ɗan ƙara ruggume Laylah tace.
“Uncle Taj nida Laylah duk medicine mukeso muma”.
Kusan duk tare sukayi dariya.
Abba ne yace.
“Kun zama family Doctors and pilot's kenan”.
Ya ƙare maganar yana shafa kan Laylah tare da cewa.

“Laylah zamuyi kewarki”.
Tana ɗan matse hawaye tace.
“Abba nima zanyi kewarku”.
Sai kuma suka kalli Hamisu dake cewa.
“Toh Laylah mu zauna mana”.
Da sauri ta kalli Taj tare da cewa.
“Uncle Taj kace mishi yayi haƙuri nayi kewar Ummeey shiyasa zanmu tafi”.
Yah Muhammad ne ya ɗan kallesu tare da cewa.
“Lokaci ya tafi fa”.
Shi kuwa Taj ta gefen ido ya kalli Ishmah dake jingine da motarta tayi ƙasa da kanta ko ƙala
bata ceba.
Sai kuma duk suka fara amsawa da Amin Ya Allah.
Jin Abba nata jero addu'o'i.
Aunty Maryam da Aunty Nana ne suka buɗewa Laylah marfin mota na baya ita da Minat da
Khairat suka shiga Khalid da Mahamud kuma suka zauna a gaba kusa da
Ya Muhammad.

Ishmah kuwa driving set ta zauna yayinda Taj ke gefen mai zaman banza ɗin.
Da kanta take driving suka nufi airport.
Yayin da Yah Muhammad yake gabansu tana biye dashi a baya.
A hankali Abba ke binsu a baya yana mai jero masa addu'a da godiya har suka fice a gidan.

A hankali tasa hannun ta ɗan ƙara volume ɗin Radio cikin motar, a hankali ya ɗan juyo ya
kalleta dai-dai lokacin da suka hau kan titin Airport
“Ishmah!”. Ya kira sunanta a hankali.
Bata amsaba kuma bata juyo ta kalleshi ba.
A hankali ta ɗan juyo idanunta dake cike da ruwan hawaye jin ya kirata da wani sabon suna.
A hankali ya ɗan juyo jikinsa duka ya fuskanceta tare da motsa lips inshi a hankali yace.
“Maeeshah!”. a hankali ta ɗan taune gefen lip inta na ƙasa.
“Yau kuma kece da kunna kiɗa harda ƙure volume”.
A hankali ta gyaɗa mishi kai murya can ƙasa tace.
“Kayi hakuri ai bani na sakaba gidan Radio Poolaku ne suka saka”.
Ta ƙare maganar tana kai hannunta kan Radio alamun zata kashe a hankali yace.
“Me ake faɗa a waƙar ɗan fassara min”.
Cikin sanyi tace.
“In fassarama da fillancin ko da larabci”.
Yana mai ɗan lumshe idanunsa yace.
“Da fillanci”
Dai-dai lokacin kuma aka iso kan baitin da mawaƙiyar ke cewa.
“Kaga komai za'a bayar dan ya zama fansar ma ɓoyar sonka bazan ambata ba”.
Sai kuma ta ɗan ƙara volume ɗin tare da ɗan ƙara gudun motar tare da ci gaba da bin waƙar.
“Da ace so zahiri ne, sai yazo mana baɗininini abinda nakewa duba”.
Sai kuma tayi saurin juyowa tana kallonsa dai-dai lokacin data karya kwanan shiga cikin Airport

ɗin jin ya amshi baitin waƙar da cewa.
“Najeeh zance naki dai-dai dana cikin rai nawa sai dai. Ni bazaiyiwu na ambata ba. Zan kiraki
masoyiyaa ko ince zinariyaaa, kin zamanna idaniyata ko meye ke zaki hango”.
Ya ƙare baitin waƙar da lumshe sexy eyes dinsa da sunka sauya launi.
Ita kuwa Ishmah a hankali tayi parking dai-dai lokacin da suka iso bakin mashigar matafiyan, sai
kuma ta ɗan juyo tare dayin guntun murmushi kana tace.
“Ka zamanna idan ganina ko meye kai zaka hangoooh”.
Ta ƙare ajiye baitin waƙar tare da share siraran hawayenta da sunka zubo.
A hankali yasa hannunsa tare da kashe Radio, sassayan numfashi mai nauyi ya fesar tare da
shaƙan sanyin Ac da ƙamshinta.
“Kin mance kin fassara min waƙar tun randa naga kin sakashi a status naki”.
Kai ta jinjina mishi alamun ta tuna.

Sai kuma duk suka gyara zama tare da fuskantar juna.
Dai-dai lokacin kuma Yah Muhammad dasu Laylah duk suka shiga cikin holl ɗin yayinda
Mahamud da Khalid ke jan trollings insu Taj ɗin.

Agogon hannunta ta ɗan kalla tare da ɗan juyowa ta kalleshi kana a hankali tace.
“Saura 40 minute ku tashi”.
Sai kuma ta ɗan jingina kanta da jikin kujerar murya can ƙasan maƙoshinta tace.
“Taj”.
A hankali yace.
“Na'am Maeeshah”.
Ido na cikowa da hawaye tace.
“Taj yanzu in ka tafi sai yaushe zan sake ganinka?”.
Jingina kansa yayi shima tare da ɗan lumshe idanunsa kana yace.
“Duk sanda kike son ganina, ki gaya min Maeeshah zanzo ki ganni kinji ko”.
A hankali ta gyaɗa kanta dai-dai lokacin kuma hawayenta suka kwaranyo kan kuncinta.

Zuwa yanzu shima kansa ji yake, tamkar ya saki kuka ko zaiji sauƙin suyan da zuciyarsa keyi a
hankali yace.
“Meyasa kike kuka Maeeshah?”.
Murya na rawa tace.
“Zanyi miss inka over Taj, na rasa Daddy na, kazo ka cike min rabin gurbinta, yanzu kuma
kaima zaka tafi, ƙasarku ban san yaushe zan ƙara ganinka ba”.
A hankali ya motsa lips inshi tare da cewa.
“In sha Allah nine zan cike miki gurbin rashin Daddy baki ɗaya, muddin na samu dama bazaki
sake zubda hawayen kiba, zan hana maraici raɓarki, zan nesanta zuciyarki da damuwa zan
kusantata da farin ciki.”
Ganin Yah Muhammad ya ɗan ƙonƙosa musu glass ɗin metarne yasashi buɗewa.
“Ka fito an gama komai”.
To yace kana ya ɗan ɗaga glass ɗin.
“Aysha!”. Ya kirata da sunan da bai taɓa kiranta da shiba.

“Na'am”. Ta amsa tare da bashi dukkan nutsuwarta.
Gyara zamansa yayi da kyau tare da fara mata dukkan bayanin da Abba yayi mishi a kanta sai
kuma ya ɗaura da cewa.
“Dan Allah Aysha kisa Abba farin ciki, ki fitar da masoyin zuciyarki, kiyi aure domin shine cikar
daraja da kimar duk wata ƴa mace, ki rabashi da zargin mutane da suke masa kallon shi ya
sangartaki, yace ince miki bashi da wani buri a duniya daya wuce ganin kinyi aure, ya ƙara da
cewa baya son Uncle Bello ya dawo yayi miki auren dole, shiyasa yace in faɗa Miki in da hali ki
koma gidan su Khalid ki riƙe yaranki”.
Ya ƙare maganar murya na rawa hawaye na zubo mishi.
Yayinda itama tuni take zubda hawayen murya cike da rauni tace.
“Taj kaine kake cewa inyi aure, in koma gidan su Khalid”.
Kawai sai ta saki shesh-sheƙan kuka mai cike da rauni da abinda ita kanta bata san menene
shiba.
Yah Salam shine abinda ya iya furtawa saboda jin yana loosing confidence inshi duka har ya
gaza control ɗin kansa.
A hankali ya kai tafu kan hannunsa ya tallabe fuskantar cikin sanyi ya fara sharce mata hawaye
da manyan yatsunsa yana faɗin.
“So sorry don't cry Maeeshah”.
Jin ɗumin tafukan hannunsa ne yasa bugun zuciyarta dai-dai har ya bawa hawayenta damar
tsayuwa.
Hango Yan Muhammad na taho garesu ne, yasashi saurin janye hannunsa daga tallabe
fuskantar da yayi sai kuma ya miƙa mata hannun alamun so yake suyi musabaha.
Cikin sanyi ta nuna mishi sama da idanunta alamun Allah ya hana.
Cikin sanyi ya jujjuya mata kai still bai janye hannunsa ba...


Alamomin infection sune kamar haka. Rashin sha'awa. Ƙaiƙayin gaba Kiji idan ya fara miki
ƙaiƙayi kamar zakiyi hauka. Warin ko ƙarnin wurin. Fitar farin Ruwa mai fatsi-fatsi. Ƙurajen su
ɗan fetso ƙananan ko ƴan manya, melewar fatar wurin, Tusan gaba. Bushewar gaba, Rashin
ni'ima. Buɗewar gaba, domin har budurwa infection na iya buɗata. Ciwon mara ko ciki mai
tsanani yayi al'ada, rashin haihuwa, domin har baƙin mahaifa take toshewa. Ko kirinƙajin wani
abu na miki yawo ƙasan mara, ko jin zafi yayin yin fitsari, da kuma sdw, da dai sauran
abubudann ban lissafa Sune manyan alamomin infection.
Shin kin kuwa san illar da infection keyi miki, amman kinajin ɗaya daga cikin alamominta kinyi
bulum buƙui da ita a jikinki. To bari kiji illolin infection wato cutar sanyi.
Rashin haihuwa, ƙyara da hantara a wurin miji domin muddin kina tare da ita baki da wata
daraja a idanu nai, sabida ƙyamas kike ba damshi bare wata ni'ima mai Taste, Kinga kenan
shinfida ta lalace, in kuwa shinfiɗa ta lalace dole kiga sauyin fuska, domin su maza dole
sunason wurin da kwaranya, zaki kasance baki da wani daɗi da ɗumin da mai gida ke buƙata.
Kinga duk tsabtarki da kyanki da iya girkinki shinfidarki ta zama lami. Kiyiwa Allah ki nemawa
kanki lafiya ki samawa mijinki da ke kanki nitsuwa.
KADA KUJI IYA WANNAN DOMIN AKWAI MUGUN INFECTION WANDA BAYA BAYYANA
KANSA. Wanda kawai sai dai kijiki, kamar kwalta kin bushe ƙyamas ya dauke miki dukkan

sinadaran ni'imomin ki, da sha'awarki, duk kayan matan da zakisha a wofi zadai kiji ƴan uwa da
abokan arziƙi da ƙawayenki na yaba miki magunguna GARKUWAR MA'AURATA, amman ke in
kinsha jiya I yau, duk nacin oga da yi miki wasannin bazaki ji sha'awa ba, toh wlh muguwar
infection ce, wacce bata bayyana kanta har sai ta gama yi miki rugu-rugu. Ta lalata miki zaman
aure. Lokacin da zata bayyana sai kiji Doctor's suna kira miki, ovarian cyst, ko kuma fibrod duk
a cikin chronic infection ne yar uwa. INFECTION set ɗinmu na kowa da kowane Mata, Maza,
Bazawara, Budurwa, Maijego, Yara, Ke yar uwa Wlh har maiciki zatasha, bashi da matsalar
komai Maganin na Gargajiya ne mai rakake INFECTION ya fito miki dashi, wlh duk nacin
infection koda na cikin mahaifane bi'izinillahi ta'ala zaki rabu dashi, cutar infection cutace mai
masifar naci, so yar uwa kana dole ki nace masa da maganin set ɗin na 10k ne kuma maganin
kala biyarne nasha da kala uku na tsarki ɗaya na shafawa ɗaya. Yar uwa idan har kin saya to
kiyi ƙoƙarin kisha da mijinki, in akwai abokiyar zama, kisa miji ya saya mata, domin ko kin rabu
da shin dai ita tana dashi tofa kin kashe macijine baki cire kaiba, ma'ana zai sake dawo miki.
Idan kuna da yara suma a saya musu, domin tsoron kada ya riƙa a jikinsu musamman ya'ya
mata ya buɗa miki ƴa tun tana ƙaramarta, ki aurar da ita miji na muku kallon lalatattun iyaye da
baku iya bada tarbiyaba. Saboda yamayin garin yasa ina raba rabin set ɗin in sa miki komai
rabi-rabi 5k amman set ɗin 10k ne. Idan kin san a shirye kike ga account number na nan
0005388578 Jaiz bank AISHA ALIYU GARKUWA, ki turo kuɗinki kafin kiyi min mgn ta
WHATSAPP NUMBER'N na 08069423567 sai ki turo min shaidar biyanki, domin akwaishi
Available ko yau kika tura kuɗinki, gobe kayanki zai taho, ina bada sari ko sayan ɗaɗɗaya.
Farashin Sari da sauƙi daga kan mutum 3 ko 6 ko 12. Kai ko na mutum 24 kikeso in Sha Allah
zaki samu.
Please dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada kimin mgn ki bari sai kin shirya. Taku ce
dai GARKUWAR MA'AURATA.
Dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada kimin mgn, masu cewa wai sun goda suga
number'n nayine, ko kuma a'a bari dai in na shirya zan sake miki mgn, ko kuma yanzu dai kuɗin
bai cikaba tukun sai sun cika, ko kuma a wanne gari kike, kai munyi nisa, toh ai duk nisan state
da kike ba ruwan mota ba inda bazai kai mikiba, nake turawa ƴan ƙasashen wajema. Kuyiwa
Allah da Manzonsa in dai in kinsan Baki shirya sayan kaya ba kuyi haƙuri kada kumin mgnar ku
bari sai kun shirya,kada kuzo mu ɓatawa juna lokaci Allah y sni na tsani harkar ƙranta,
duk bayani na gamayi in dai saya zakiyi ga kuɗin kaya ga account no ga numberta ai sai ki biya
kawai kafin kimin mgn. Tunda dai ga alamominshi dka.


By
*GARKUWAR MARUBUTA*
[1/14, 11:37 AM] Leematu: ✈️

*INDA RAI*

*BOOK ONE PAGE 12*
NA
*AYSHA ALIYU GARKUWA*




*Littafin INDA RAI na kiɗine yanzu free pages ne mukeyi kuma saura ƙiris su ƙare 1k ne kacal
yar uwa ki saya ki karanta cikin aminci 0661110170 GTBank Aisha Aliyu Garkuwa sai ki turo min
shaidar biyanki ta wannan number 09097853276, Gareku Mutanen kasar Niger +22790899076
Ga number da zakuyiwa magana ta wurin Mommy zaku biya 1000fc jaka ɗaya kenan rak zaku
tura mata*


*Masu son Maganin infection da maganin mata, ku marmatso wannan account no in ne naku ta
ciki zaku turo kuɗin ku 0005388578 Jaiz bank AISHA ALIYU GARKUWA, Sai ki turo shaidar
biyanki ta WHATSAPP NUMBER'N na 08069423567. akwai sabbin kaya masu zafi suna nan
bisa hanya, ki turo kuɗinki a saki cikin lissafi. Kayanen mata masu zafi sadidan daga Chadi
akwaisu Garukan daka, gumbunan, Tsumummuka, cida Ciccibi Abodi cida kaza ci da jan nama
kwanon ƙasaitacciyar mace butar sirri, furar mata, gumbar madara Gumbar kolli mai ƙyallin
al'khairi gumbar uku al'khairi, gumbar da ba'a baiwa mai kishiya, gumbar riɗi, garin maɗi garin
melɗamhi garin ilanwaddihi garin mallaka, tsumin riɗi tsumin tsirtai tsumin kinfi budurwa, tsumin
riɗi, tsumin ta baje Sabaya, matsin maliƙi mai masifar matse mace matsin daɗi har maɗiga, mai
ɗan kare kyau. Kullacar sirri al'ajabu shu'umar Humra, da duk sauran kan ƙamshi. Haɗin
amarya budurwa ko bazawara haɗin mai jego ko uwar gida, akwaisu Available set ɗinmu hawa
hawane akwai manya akwai ƙananan, ƙanan daga 40k ne 35k 30k 25k 20k 15k ragayar alkhairi
13k 10k shine ƙarami haɗina na karshe sai kuma haɗin robar ƙasaitacciyar shi 5k ne shine
ƙarshen haɗina kenan... Manyan set ɗin kuma daga 50k 60k 70k 80k 90k 100k ke zaki faɗi
haɗin nawa kikeso anyi miki kana kimin bayanin yadda kikeso da matsalarki ni kuwa nasan
abinda zan haɗa miki, ina araha kam amman ina hana bashi*

“Saura 30 minute fa ku tashi”.
Ya Muhammad Ya faɗa.
Cikin sanyin jiki yace.
“Okay ina zuwa”.
Kai ya gyaɗa kana ya koma ciki, ganin dafa gaske bazai fita bane yasa ta miƙo mishi hanunta, a
hankali ya haɗe tafukan hannunsu wuri ɗaya tare da lumshe idanunsa da suka sauya launi
murya can ƙasan maƙoshinsa yace.
“Idan ina tare dake ji nakeyi duk abin da nake muradi na duniya yana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login