Showing 21001 words to 24000 words out of 41234 words

Chapter 8 - WALIJAAM BOOK 2 Hausa Novels by Maman Teddy .pdf

03 Nov 2025

1368

Amma da mamaki shekarun ka duka nawa yake da zaka haifo wannan yarinyar da ta kai 14
yrs....Mtsww karamin tsaki shatu tayi a hankali kamin tace a ranta tom ina ruwanki ,kodai kina
ciki ne?? .

Muryar Anwar taji yana cewa"Aa da yake nayi saurin Aure ne! Ehh gsky ne ga kama nan na
gani...cewan Diyana tana katse maasa mgnan don ta shuge da gske Shatun Yar sa ce.

Jin hakan yasa Jalila cewa "Allah sarki na fahimta....Kasan meye yarinyar ka tayi kuwa??
Girgixa kai Anwar yayi kaman bai sani ba kamun yace"Aa malama me tayi?.

Nan Jalila ta kwashe masa komai ta fada nasa har da saka hannun mahaifin nata da tayi na
karya".

Keeeekeeee.....Aisha abun da kkyi kenan ,kurum sai sukaga ya mike yana daukar wani ruler
dake saman table din Malama jalila yana nufan Shatu hadi da bugun ta dashi kaman gske ,nan
ko kofa yake duka". Wayyo Baffa Wayyo Baffa kayi hakuri baxan sake ba....Sai ba zaneki
yauuuu cewa yake yanayi daga rulern yana bugun ta kofan.....

Eyyyaa don Allah Baffan Shatun kayi hakuri ,ai har yanxu bata isa duka ba su ayanxu komai
sukayi wayau ne suke ganin sunyi...
Jalila dake zaune take mgnan ,ita kuma Diyana ta rike rula.

Muryar shatu sukaji tana kuka kaman gaske harda matso kwalkah yana gangaro wa saman
kuncin ta da cewa"Ai da Mama na tana da rai da baxaka bigeni ba.....

Bude baki Anwar yy na mamaki ,kamin cikin sauri ya rufe bakin yana rungumen Shatu d cewa'Yi
shiru Bby na ,baxan kara dukan ki ba kinji yi shiru allah yajikanta".

Girgixa kai su jalila da diya sukayi na tausayi n su ,wanda a hankali Anwar ya rada mata ,keee
Aisha idan suka gano mu ba ruwa na😆 .

Sakin ta yy yana rabata da jikin shi kamin yace wani abune Malama jalila tace kayi hakuri don
Allah babu komai Malama....

Muryar Mama Rahmatu suka jiyo wanda zasu wuce ta hanyar da Principal....kirjin Anwar ne ya
buga dam...wanda yy saurin jah baya kar ta hangosa ,amma a busa rashin sa'a sai Mama
Rahmatu taji muryar Shatu tana cewa "Eh aunty Mama na ta mutu......

Aisha me kkyi nan me kk cewa??? Mama rahmatu tayi mgnan tana shigowa da jikin ta office
din....

Shiru Shatu tayi itama tana kame kame...kamin mama tace Malama me yake faruwa ne??

Jalila ne ta hau kwashe mata duk yanda akayi da zuwan baban nata".

Mmki ne ya kama Mama Rahmatu sai cewa tayi "Baban ta kikace tom ina shi Baban nata inaso
na ganshi ......Ai gashinan Ma.

Shigowa mama tayi tana kallon Anwar da ya sunkuyar da kai na marasa gsky...kallon sa tayi
kamin tace "To sannu Baban ta!

Kaasa bata amsa yayi ,sai Mama ta juya ga Malama jalila tana fadin Bashine Baban ta
ba........Baban ta yana nan a gida haka kuma wannan maman nata da tace ta rasu tana nan da
ranta ,shi kuma da yazo a matsayin Baban ta to....................

GM
*🐄WALIJAAM🐄*

_*Littafin na kudi Normal grp 200....Vip grp 500...Spc grp 1k...zaki iya turo da katin MTN ta
wannan number 08081202932.....ko kuma ta wannan Account din Farida Hashim Stanbic
0028799846....Yan niger zakuna iya tuntu6an wannan number +22797780373 .*_

51_52
*Matsalolin mu a yau da ya shafi gidan Auren mu da kuma mazajen mu�*

_1)Miji na baya bani kula ni da y'ayana._

_2)Bai damu da kwanciyar hankalin mu ba...cin mu ko shan ,Ga Dukiyan da Arxikin ammma
bama ci"._

_3)Baya amfana mana komai sai dai yayi ma duniya kyautan riya a duniya kenan._

_4) Babu zaman lafiya a kullum sai fiti na babu kwanciyar hankali duk saboda arxikin da allah
ya masa._

_5)Idan kin gane shi a waje tamkar bashi ba saboda fara'a da yanda yake bude mawa mutanen
duniya hakora ,amma a cikin gidan shi kaman fir'auna saboda bala'i da iyalan shi._

_6) Miji na ko a dakin shi ne da yaji sallama ta ko shigowar y'ay'ana zakiga yayi wuff ya mike
yana rufe rufe inda ya ajiye dukiyar sa duk don kar mu gani ni da yara na"._

_7) Tsakanin mu dashi kullum babu ne ,amma komai na zamani kamin yayi yawata ko ya shigo
gari shi xai fara mallakar wannan abu._

_8) Mijina a kullum bai da aiki sai neman matan banza ,wanda kasah ce a kaina ,sai naga
nafisu komai babu abun da suka sani sai dai duniyar da iskancin ,amma a kullum idon shi na
kan yagaggun mata ._

_9) Bai damu da karatun yaran shi ba ,sai cewa yake idan kunyi bani xan amfana dashi ba ,
Haka idan kunyi nan gaba bakusan dani ba y'ay'an ku kadai kuka sani nan gaba...don haka
baxan dauki ragamar Karatun ya'y'an ki ba ,daga na islama har na zamani😥._

_10) Mijina ma kyautar shi da mutane ta riya ne kadai. Baya ganin darajata ....kuma kin san
duk meye yafi damuna na Aure shi bashi da komai tare mukayi wannan ARZIKIN._

_11)miji na ne idan ya dawo gida na masa kwalliya da kayataccen sutura ta, duk don na sanya
shi farin ciki daganin zaman lfyar mu idon shi ya karkato a kaina ,amma idan ya shigo ya kalleni

sai yace"Haba Mmn Bilal wannan kayan ne masu tsada zaki sanyasu a gida kurum don ki
zauna?.haba kije ki ciresu ki sanya tsofaffi..._

_12) Miji na Aikin shi kenan zina idon shi ya kyekyeshe babu kunya,ada baya yana jin kunya
amma a yanxu ko na kamashi bai damuwa._

_13)miji na Baya ganin dangi na y'an uwa da kima har ta uwar da ta haifeni indai akan kudi n sa
ne Dukiyarsa xai kyeta masu mutunci._

_14) zanyi wanka na shiga dakin shi cikin dare ,amma kin san Maman teddy🧸 mai zai
cemun?? Cewa xaiyi " Zuwaira koma Dakin ki kurum ki kwana da yara🤔🙄._

_15)Nayi masa ado na sanya masa kananun kaya don tarba ,amma daga shigowar shi wannan
wacce irin abune Zuwaira?? Haba da y'ay'an mu kk wannan shiga ...ba a gida na ba...jeki cire
kijifah mmn teddy wai na cire ,amma idon shi na kan matan duniya😭😭

_16)Namiji mugu ne😥 ,namiji bashi da Amana , namiji mugun ice ,namiji ba dan goyo bane
ba....ni maman teddy na fada maki hakan ..duk don ki fahimci halin da kike ciki yasani na saki
wannn PAGE din BONUS..._

_WANNAN DAI SHINE KAD'AN DAGA CIKIN MATSALOLIN MU MATA!! KUMA A 50% BAN
FADI 2% NA MATSALOLIN DA AKE ZUWA MUN DASHI BA._

Kina masa ladabi biyayyan aure ,Tattali kula.
Amma idan kin nemi shawarar wata ,sai tace maki" iya shawarar da xata baki shine ki ringa
tsafta kina kwalliya ,ki san yanda xaki masa mgn cike da kissa....Ki koyi yanda ake Hot Sex ai
xai daina bin matan ,idan kanshi na rawa ne ma xai daina , mgn cike da shagwa6a.... Kuji mun
Hauka da Sakarci mtswww ,wannan duk bashi ne mafita ba ,indai ga mazan xamanin nan ne
,ba ki isa ki fada mun cewa baki da matsala da mijin ki ba ,Wlh karya ne ni mman teddy na fada
karya kkyi...kuma duk wani girke girke da xaki koya na banxa haka duk wani KWALLIYA na
banza ,Duk Wani Maganin MATA da xaki sha na Banzane ,Haka duk wani iya Sex shima na
wofi neí ½í¸ .

Wannan yasa na taho maku da MALLAKAR MIJIN KI babu boka ba malam...Sirrika ne tadabam
ni uwar teddy nazo maki dashi ,amma idan kina bukata zaki bada 2k Kacal.

Duk wanda ya ce maki mallakar da akayi shi da Surori yana karyewa karya yayi ,ni na fadi...
_Mallaka ta hanyar Kwai_
_Mallaka ta hanyar Nama_
_Mallaka ta hanyar madara_
_Mallaka ta hanyar fatiha umul kur'an_
_Mallaka ta hanyar sutatul yusuf_
_Mallaka ta hanyar Arrahman_

_Mallaka ta hanyar izaja'a_
_Mallaka ta hanyar Yaseeeennnnn_

_Wannan kadanne daga cikin sirrirorin MALLAKA daga hannun Uwar teddy🧸_

_Kai abubuwan sirri ne 2k kacal xana baki ,wlh sai kince masa yi ,sannan xaiyi ,nidai rokona
daya kar ki cutar dashi ,abun da yasa xan bada wannan sirrin nasan mu mata muna da Rauni
matuka ,ba xamuyi cuta ba ,idan kk cutar da mijinki kina takama da kin mallake shi keda Allah".
Allah yasani don nayi gyara ne ga ma'aurata mu zauna lfy a gidajen auren mu xan baku. Wanda
suke son su xauna a grp din mallakan miji na parmanent zasu bada 3k ne kacal._

Kikayi masa wannan mallakar...
Wlh idan ance fita ka kalli mata baxai fita ba...Zakiga kula MALLAKA ce gsky xan baku sirrin ,
Amma duk abun da mijin ki ya koma kar kice xaki tausayin sa ,indai kin san da sauran imanin
mijin ki a zuciyar ki kar ki zomun don Allah...Don wlh kkkyi MALLAKAR bansan hanyar warware
shi ba....Don baya karyewa.Wannan yaasa nakira sunan uwar gida wanda tasan auren ba
yanxu ne ta shiga daga ciki ba , bare tace tasan wahalan da cutarwan da namiji gumu ta gumu
tasan waye da namiji.................Anan nake cewa UWAR GIDA MANYAN MATA SAI KUN
ZO......kar ki manta kudin 2k ne kacal ,ga masu bukatar grp kuma wanda kullum a cikin samun
sirrikan mallakar suke zasu biya 3k ne kacal...xaku iya tura kudun ku ta wannan Account farida
Hashim Stanbic Bank 0028799846 ,zakuma ku na iya magana dani ta wannan number
08081202932.

*Shafin yau dana gobe duka bonus ne zakuna iya share din shi a ko ina💃💃💃 duk kunsa
saboda meye?? Wannan sakon mallakar tasama�*

*********
WLJM
51_52

"To shi kuma wannan da kike ganin shi Ba baban tane ba ,Yayan tane". A tare suka sauke
numfashi kamin Anwar ya kalli Mama Rahmatu yana cewa" Mama Brk da sfy". Barka mana
shakiyi xamu hadu ai. Dariya Anwar yayi kamin cike da dan jin kunyan Mama Rahmatu ya kalli
Shatu yana kama kumatun ta da cewa"Kiyi karatu dakyau babyn Hamma".
Dariya tayi tana fadin tom Hamma sai ka dawo dauka na". Dukan su ,su Anty jalila Kallon su
Anwar da Shatu suke suna mmkin yanda ya goye mawa Kanwar sa baya. Murmushi su duka
sukayi banda Diyana da tayi shiru tana Kallon su kwallah na ciko mata ido...Mikewa tayi tana
saurin bin bayan Anwar ,wanda kowa bai bi takan Diyana ba ,don Mama Rahmatu ana can ana
fira da malama Jalila anan take kara damka mata amanan Shatun hadi da Amsan numbern
Mama rahmatu.

Wuuuuuu na shiga uku na ni shatu...abun da shatu tace kenan a hankali tana furta shikenn
Tsauri ya tsananta.....Waigawa tayi nan taga babu Diyana sai a sannan ta lura da fitan ta office
din .

Mama Na tafi class yanxu".cewan Shatu tana gyara xaman schlbag din ta hadi da ficewa da
sauri........

Itako Bangaren Diyana ji tayi lokaci guda tana jin wani abu game da Wannan Anwar da aka kira
da Yayan shatu . Kunsan abunka da larabawan shuwa sam basa kunya ko jin nauyin nuna
soyayyar su ga abun da yy masu.

Sannu Yayan Aisha". Cewan Diyana tana kallon Anwar dake kokarin da bude Moton nashi".
Dago da lumsassun idon shi yayi yana saukewa akan na Diyana da take sakin masa murmushi.

A dake ya bata amsa da yowa ,Da wani abu ne?.

Aa babu komai dama kawai ina so ne idan ba damuwa mu kullah abota?.

Kallon sama da kasa Anwar yy mata ,kamin a zuciyar shi yace kujimun wannan uwar sanaben?.
Bana hulda da mata haka ,bare har ya kai ga abota....yayi mgnan yana bude murfin
moton...wow da gaske hakan kake gsky ka burgenu ,Tom amma dakata don Allah "Tom naji
kadaukeni to tamkar Karamar kanwar ka ,yanda ka dauki Aisha...sai tayi kasa da muryan ta
tana cewa ni bana da yaya ,banada D'an uwa ni kadaiiii..... Ya isa hakan kkso ?? Ehhh". Ta
basa amsa a kage.

Humm tom shiknn ,na amince da hakan ,amma baxan dauke ki tamkar Aisha ba...ita tadabam
ce a zuciya ta da rayuwata baki daya". Ina son kanwan tawa da yawa. Yy mgnan yana
murmushi yana fadin bana hada soyayyarta da na kowa kinji

Taji dadin mgnan sa na ya amince da kudurin ta ,amma kawai sai ta cinci kanta dajin wani iri da
yace Shatun ta dabam ce a zuciyar sa.

Murmushi ta sakin masa kamin tace To yaya na bani numbern ka! Wani card ya bata kamin ya
shiga moton shi tana daga masa hannu har ya bace...kawai sai ta cinci kanta cikin nishadi.

Duk abun da ya faru a idon shatu ne da Maimoon ....Ahhhh Shatu da'alama Wannan kawan
Aunty jalilan ta fada tarkon yayan kine....Taga hadadde....waye hadadden ?? Cewan shatu tana
yatsina baki".

Hamma Anwar mana!.maimoon ta bata amsa a dakile itama.

Farr tayi da lulun idanun ta kamin tace"Duk kyaiun shi ai bai kaini ba". Wani irin dariya Maimoon
ta kwashe mata dashi tana yi tana karawa ,tun shatu na hakuri har ta kufula tayi banxa da ita....

A haka wani malami ya shigo hankalinsu ya koma kansa.

Abun da basu sani ba su duka ,Abbas yana bin bayan su a yau din ,har makarantar yazo
yakuna fahimtar anan Shatun ke karatu ,hakan yasa shi a yau daukan kudurin raba Shatu da
Anwar na har Abada".

Kuyi manage plz
GN
*🐄WALIJAAM🐄*

_*Littafin na kudi Normal grp 200....Vip grp 500...Spc grp 1k...zaki iya turo da katin MTN ta
wannan number 08081202932.....ko kuma ta wannan Account din Farida Hashim Stanbic
0028799846....Yan niger zakuna iya tuntu6an wannan number +22797780373 .*_

BONUS PAGE 53

*Matsalolin mu a yau da ya shafi gidan Auren mu da kuma mazajen mu�*

_1)Miji na baya bani kula ni da y'ayana._

_2)Bai damu da kwanciyar hankalin mu ba...cin mu ko shan ,Ga Dukiyan da Arxikin ammma
bama ci"._

_3)Baya amfana mana komai sai dai yayi ma duniya kyautan riya a duniya kenan._

_4) Babu zaman lafiya a kullum sai fiti na babu kwanciyar hankali duk saboda arxikin da allah
ya masa._

_5)Idan kin gane shi a waje tamkar bashi ba saboda fara'a da yanda yake bude mawa mutanen
duniya hakora ,amma a cikin gidan shi kaman fir'auna saboda bala'i da iyalan shi._

_6) Miji na ko a dakin shi ne da yaji sallama ta ko shigowar y'ay'ana zakiga yayi wuff ya mike
yana rufe rufe inda ya ajiye dukiyar sa duk don kar mu gani ni da yara na"._

_7) Tsakanin mu dashi kullum babu ne ,amma komai na zamani kamin yayi yawata ko ya shigo
gari shi xai fara mallakar wannan abu._

_8) Mijina a kullum bai da aiki sai neman matan banza ,wanda kasah ce a kaina ,sai naga
nafisu komai babu abun da suka sani sai dai duniyar da iskancin ,amma a kullum idon shi na
kan yagaggun mata ._

_9) Bai damu da karatun yaran shi ba ,sai cewa yake idan kunyi bani xan amfana dashi ba ,
Haka idan kunyi nan gaba bakusan dani ba y'ay'an ku kadai kuka sani nan gaba...don haka
baxan dauki ragamar Karatun ya'y'an ki ba ,daga na islama har na zamani😥._

_10) Mijina ma kyautar shi da mutane ta riya ne kadai. Baya ganin darajata ....kuma kin san
duk meye yafi damuna na Aure shi bashi da komai tare mukayi wannan ARZIKIN._

_11)miji na ne idan ya dawo gida na masa kwalliya da kayataccen sutura ta, duk don na sanya
shi farin ciki daganin zaman lfyar mu idon shi ya karkato a kaina ,amma idan ya shigo ya kalleni
sai yace"Haba Mmn Bilal wannan kayan ne masu tsada zaki sanyasu a gida kurum don ki
zauna?.haba kije ki ciresu ki sanya tsofaffi..._
_12) Miji na Aikin shi kenan zina idon shi ya kyekyeshe babu kunya,ada baya yana jin kunya
amma a yanxu ko na kamashi bai damuwa._

_13)miji na Baya ganin dangi na y'an uwa da kima har ta uwar da ta haifeni indai akan kudi n sa
ne Dukiyarsa xai kyeta masu mutunci._

_14) zanyi wanka na shiga dakin shi cikin dare ,amma kin san Maman teddy🧸 mai zai
cemun?? Cewa xaiyi " Zuwaira koma Dakin ki kurum ki kwana da yara🤔🙄._

_15)Nayi masa ado na sanya masa kananun kaya don tarba ,amma daga shigowar shi wannan
wacce irin abune Zuwaira?? Haba da y'ay'an mu kk wannan shiga ...ba a gida na ba...jeki cire
kijifah mmn teddy wai na cire ,amma idon shi na kan matan duniya😭😭

_16)Namiji mugu ne😥 ,namiji bashi da Amana , namiji mugun ice ,namiji ba dan goyo bane
ba....ni maman teddy na fada maki hakan ..duk don ki fahimci halin da kike ciki yasani na saki
wannn PAGE din BONUS..._

_WANNAN DAI SHINE KAD'AN DAGA CIKIN MATSALOLIN MU MATA!! KUMA A 50% BAN
FADI 2% NA MATSALOLIN DA AKE ZUWA MUN DASHI BA._

Kina masa ladabi biyayyan aure ,Tattali kula.
Amma idan kin nemi shawarar wata ,sai tace maki" iya shawarar da xata baki shine ki ringa
tsafta kina kwalliya ,ki san yanda xaki masa mgn cike da kissa....Ki koyi yanda ake Hot Sex ai
xai daina bin matan ,idan kanshi na rawa ne ma xai daina , mgn cike da shagwa6a.... Kuji mun
Hauka da Sakarci mtswww ,wannan duk bashi ne mafita ba ,indai ga mazan xamanin nan ne
,ba ki isa ki fada mun cewa baki da matsala da mijin ki ba ,Wlh karya ne ni mman teddy na fada
karya kkyi...kuma duk wani girke girke da xaki koya na banxa haka duk wani KWALLIYA na
banza ,Duk Wani Maganin MATA da xaki sha na Banzane ,Haka duk wani iya Sex shima na
wofi neí ½í¸ .

Wannan yasa na taho maku da MALLAKAR MIJIN KI babu boka ba malam...Sirrika ne tadabam
ni uwar teddy nazo maki dashi ,amma idan kina bukata zaki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login