Showing 3001 words to 6000 words out of 41234 words

Chapter 2 - WALIJAAM BOOK 2 Hausa Novels by Maman Teddy .pdf

03 Nov 2025

1370

dauka akan shatum ne tsawon lokaci har 9pm sai
taji motsin shigowar angwaye....

Mikewa tayi tana la6ewa don jin komai na abun da zasuce ,amma sai muryar Anwar taji a
miskilance yana fadin ,tom nagode zaku iya tafiya".

Hhhh kujimun dan rainin hankali ,bamuga amaryar bane kake sa ran tafiyaru ko yaya kai muke
jira ka fito mana da amarya mu ganta ! Cewan Ibrahim wanda sauran nan suka amsa da kwarai
kuwa ciki harda Sadeeq .

To kujira na fito maku da ita ,ni kunga ma tafiyata bedroom dina nayi ,yana fadin haka ya nufi
hanyar da zai sada shi da bedroom din shi kai tsaye...

Lallai wannan dan rainin hankali ne ma ,kazo ka amsa kazan amarcin cewan Sadeeq yana
dariya...banza ya musu yana shigewa ,yyn da Sadeeq din yace gashinan mun ajiye maka a
gaida amarya aji mana da ita sosao plz..dariya duka suka saka kamin su juya suna ficewa daga
falon .
Shikam Anwar Ranshi duk wani irin yakejin zuciyar shi ,yarasa meke damun shi ,a hankali
yafara tunano da sinfurin kalolun azabtarwan da yace zaiyi akan wannan yarinya yana cije
la66an sa hadi da lasansu yana girgixa kai...


Babban rigar sa yafara cirewa na danyar gexna milk kamin ya fara cire wristwatch na hannun
shi a saman mirrow ,mmki ne ya kamashi dago idon sa da yayi kwatsam yaga Shatu a saman
gadon shi an rufe mata fuska da mayafi da kayan ta na fulani...Bude idon shi yakara yana
mutsikasu yana mai fadin No ba itace ba ,kodai tunanin Azaban da zai mata ne yasa shi saboda
kosawa yake ganin hazo hazon ta haka ... Cike da rashin tsoro ya sauke hularsa yana nufar
gadon da cewa indai ko itace aka ajiyemun ita a bed sai naaaaaaaaa....................







Topah dama hausawa na cewa laifin dadi karewa gashi a yanxu labarin take yanxu xamu fara...

Anan na kawo karshen free page na wannan littafi ,idan kin ga wani page na yawo bayan
wannan tom na sata ne kar ki karanta kawai rintse idon ki ki wuce ,kar kuci hakki,babu abu mafi
muni da yakai mutum yaci hakkin da banasa ba...

_*Idan kina bukatar karanta cigaban labarin nan zaki iya mgn ta wannan number
08081202932....ta hanyar turo da kudin ki kaman haka Vip payment 500....Normal payment
200...Special payment 1k ,iya kudin ka iya shagalinka💃💃...zaku iya turo da katin MTN ko
kuma ku tura ta wannan account din Farida Hashim Stanbic bank 0028799846....sai ki turo mun
da shaidar biyanki ta wannan number 08081202932....yan niger zaku biya 500f ne kacal katin
airtel zaku na iya tuntu6an wannan number mutanen niger +22797780373*_

_Share and share and share fisabillah_



*Mmn teddy🧸*
*🐄WLJM🐄*
26_27
_Babu abu mafi muni ga dan adam da ya wuce ya cin hakkin da ba nasa ba..kar da kuci hakki
na don banyarda wata ta karanta mun littafi idan ba biyan kudin ki kikayi ba....wannan hakki na
ne don Allah mu hane zukatan mu daga karanta abun da yake hakkin wani ne ALLAH ka
hanemu daga cin hakkin da ma namu ba ameen..._
_💃Ina uwar gida wanda take da karancin sha'awa da saurin gajiyawa a lokacin Saduwar
Aure...?? Inshaallh Maman teddy zata rinka baku sirrika da zai amfanemu baki daya..._
_1- Samun ingataccen Maniyyi Sperm..._
_2- Don karin karfin sha'awa..._
_*Ki samu Gojin ki wato kabewa ki 6are ta ki fidda y'ay'an cikin ta ki dafa sannan sai ki markad'e
ta kina ringa sha da madarar ruwa pick ,inda Ingatacciyar maniyi ne da karin karfin sha'awa
wannan guarantee kenan ga wanda bai iya dad'ewa a SEX ga magani nan uwar gidan oga.*_
_________________________
Mamaki ne ya kama Anwar matuka ganin Da gaske ne ba idon shi ne yake masa gizo ba
Shatun ce a saman gadon shi... Keee!!!?? Ya kira sunan ta a tsawace wanda sai da hantar cikin
shatu ya kada da jin irin tsawan da ya daka mata . Uban waye ya kawo mun ke Nan ehh?...Yayi
maganan a matukar kufule kuma cike da tsawa . Abunka ga muskilanci irin na Shatun kunsan dai bafullatana musamman irin shatun da bata da
sakewa da mutane rayuwarta a jeji ta saba yin shi . Ba tare da ta basa amsa ba kurum ta mike
tana sauka daga saman bed din... Hadi da soma takawa kaman zata fice daga dakin sai kuma
tajah ta tsaya fuskan ta har a wannan lokacin bata bude shi ba .
Bai lura da tsayuwarta ba don yana tunanin cewan mikewan da tayi ta fice masa daga dakin ne
,nan ya tsaya yana kwafa hadi da ya tsine baki hadi da fadi a zuciyar shi Shikenan yanxu
bedroom dina zai dau karnin wannan Nonon ,Dad baka san da wacce ka hadani ba ,wlh bana
son wannan karnin tasu mtswwww dogon tsaki yajah a sarari hadi da dago idanun shi yana
juyowa". Ganin ta yayi tsaye jikin bango "ahhhh ke wacce ma kike tsayuwar me kikemun anan?.
Yayi mgnan yana wani gimtse fuska " sai kuma ya kara murtike fuska ganin Shatun na shurin
mai sheshi Wani gara,duk maganan da yakeyi mata bata tanka sa ba .

Hmmm wai wannan yarinyar nan kunya ne takeji yace a can kasan makoshin sa ba tare da ta
jiyo mai yake fadi ba .

Ohh" dama don ana ce maku fulani da kunya shine kikeson nunaun anan ,amma duk kunyar
taki ce kika shigomun Bedroom saboda iskancu da jaraba dama ance kinyi abun kunya har da
yar shege ,shine yanda kika saba kaima sauran maza kan ki ,kika kawomun har kina saka rana
zaman kwanciyar hankali a gidannan ,sai kinyi dana sanin sani na a duniya har kika amince da
Aure na.... Fice mun daga Bedroom!!! Ya kuma mgnan a tsawace yana nufota..... Cike da
sanyan murya irin ta fulani Ga gabanta na tsanan ta buga mata tace" ai ban san ina ne dakin
nawa ba!

Wani irin shock yayi da jin muryar yarinyar ,shiru yayi na yan sekanni yana son tuno da inda ya
ta6a jin wannan muryar ,amma ya sha'afa"Ohh!" ashe ni kike jira na nuna maki dakin da zaki
kwanta ,zaki ficemun daga bedroom ko sao na zo nan wurin....Jin yanda yake mata mgn a
tsawace yasata juyawa cike da sal6in jiki tana takawa sad'ad'af kaman d'awisu tana ficewa
daga dakin ranta ya sosu matuka da maganganun da Anwar din yagama Sakin mata .

Shikam Anwar da ido ya rakata ,a ranshi yana fadin lallai wannan yarinyar ta kure a harkar
bariki inbanda iskanci da rashin mutum ci ki biyo mijinki har daki a daren farkon ku?" sannan ji
yanda take tafiya lyk Cat walking ,irin najan hankalin mazannan...kwafa yayi kamin yayi mgna a
sarari da cewa wanda sukafiki ban kallesu ba bare ke yar figigiya marar kunyan banza
mtswww....

Yaja karamin tsaki yana sauke kayan jikin sa hadi da nufan privacy don ya watsa ruwan dumi
koyaji dai_dai ya samu natsuwa a zuciyar sa.

Koda ya fito jikin sa sanye da rigar wanka sai karamin towel da yasa yana goge kwantacciyar
suman sa" waldrop din shi ya nufa wanda yake makale a jikin bangon dakin wani abu ya danna
a jikin bangon nan take Wurin ya bude yana jahhh murfin zuwa 6arayi guda .

Mamaki ne ya kamashi ganin Duk girman waldrop din kayan shatu ne da Daddy yasa akayi
nata order daga dubai ,duk suturun sakawa ne masu kyau da kayatuwa dukka babu ta kasa da
50k .

Sai asannan ne yafara bin ko ina da kallo nan yaga babu koman sa a dakin ,hmmm nisaawa
yayi yana fadin wannan ba aikin kowa bane sai na Hameeda ,itace tayi wannan aikin ,shiru yayi
yana bin agogon dake makale a bangon dakin da kallo ganin dare yafara nisa .

Amma duk da hakan sai ya daga wayan sa yana danna ma Hameeda kira ,wanda bugu daya
biyu ta daga taana dariya da cewa Angon mijinn Amarya... Ke Hameeda ina kayana suke! Yayi
mgnan a dake".

Dariya ne ya ciyota amma sai ta daddage ta danne tana ce masa ,yana dayan dakin mana ".
Bai kara ce mata komai ba ya datse kirar yana mikewa hadi da nufan Bedroom din Shatun da
takai masa kayan sa. Burda kofan yayi yaji a rufe ,nan take ya dafe kai don keys din da ta bashi
ya barshi hannun Sadeeq. Tsayawa yayi kurum kamin tunani yazo masa Guest room din sa ya
nufa ,anan ne ya samu daman saka kaya marasa nauyi ,kamin daga bisani ya fito .

Hango shatu yayi a falon kwance saman 2 seater na falon ta tattare jikin ta ,alamu dai ba bacci
take ba . Kaman zai wuce ta ne sai kuma ya tsaya yana fadin kije ki kwanta a ciki". Yana mgnan
ne hadi da zama saman 3str din falon don ya za6i kwanciyaa anan da ya kwana a dakin shi da
Hameeda tayi karfakarfa ta zama dashi na shatun .
Motsi batayi ba don tayi zuciya dashi da wulakancin da ya gama yi mata yanxu ,babu abun da
kwakwalwarta ke mata tunanowa sai cewan da yayi mata jarababbiya... Hakan yasata zubda
kwallahn bakin ciki da jin haushin mganganun sa a kanta .

Sarai ta jiyosa amma fushin da tayi ne yasata kasa motsa koda dan yatsa ,sai kawao cigaba da
kwanciyarta da tayi ma abunta .

Ganin bata motsa bane yasa Anwar yi mata shima banza yana jin haushin kanshi ma da har
yayi mata magana ta wulakantashi haka ,a ranshi yana fadin mai yabaikeka gashinan yar
kauyen yarinya ta wulakanta ka da girman ka da kimarka.

Komawa yayi yana dauko blanket yana dawowa falon hadi da dora fillown kujeran yana tada
kanshi dashi ,yana jan bargo a zuciyar shi ko cewa yake da ki kwana a bedroom da kar kiyi can
maki kanki kkyi mawa bani ba ".

A haka bacci ya dauke sa ,yyn da itakam Shatu ta 6ata tsawon dare idon ta biyu tana kuka
,kukan nata ya dadu ne ,kuma ya karu saboda ita ta gane Anwar shine sukayi haduwa har sau
biyu ba suyi rabuwar arxiki ba". Kuka take sosai hadi da tunanin ya rayuwar auren nasu zata
kaya ,shin yasan itace ya aura ko vai sani ba?? Idan baisan itace ba ranan da ya sani ya zai
dauki al'amarin?? Wannan tunanin da takeyi ne yasata kaiwa tsawon dare ,itama a hakan dai
bacci 6arawo ya dauke ta .

Abun da duk basu sani ba duk abunnan da sukeyi Zabeena na la6e ta window tana ganin komai
da sukeyi ,duk da bata fahimci komai nasun ba ,kuma bata jiyo mgnan kowa ba sai na Anwar
da yake fadin Shatu ta shiga daga bedroom ta kwanta .


Cije yatsa take hadi fara zubo da hawaye tana fadin Yanxu Anwar har yaga mata anan wurin
har da yake rokon ta ta shiga bedroom !!?" to idan ta shiga me ma zasuyi a ciki ,ko nace mai
xaiyi mata ?? Kai mutum a fuska ,duk nunawan da yake baya raayin ta ashe duk karya ne??
Kawai sai kuka ta barke dashi tana saka hannu hadi da rufe bakin ta don kar wanin su ya jiyo
,don shi Anwar baisan ma har a lokacin tana nan ba .

Kasa hakuri tayi ne yasaka ta awannan daren kirar Dr Haula tana shaida mata abunda Anwar
ke kokarin yi". Wani irin ashar Momyn Anwar tasaki wanda ita kanta batasan ta iya shi ba . Aikin
mu zai lalace tunkan mu fara ,ina baxan bar wannan abu ya faru ba . Cewan Momyn Anwar
tana wani irin haki kaman wacce tayi tseren gudu .
Kar ki damu Zabeena zan kira Anwar din yanzu ,inji inbanda iskancin da namiji mai zaiyi da
Wannan kayan yunwan kashe waya yanxu xan kira shi.

Datse kirar Zabeena tayi tana komawa hadi da cigaba da leka windon ko zataga Anwar ya daga
waya amma shuru ko ringing bataji ba .

Bangaren kam Momy ta kira Anwar sau ba adadi no answer don wayan tasa tana bedroom din
Shatu yabar shi can .

Hakan yasata cije yatsa tana tunanin abubuwa dabam dabam ne akan Anwar ,hadi da addu'ar
Allah yasa kar wani abu ya shuga tsakanin shi da Shatu a wannan dare .

********

Abbaas kuwa kaman yanda sukayi alkawari da wannan dattijuwar bafullatanan haka ya faru don
yaje kasuwan tudun wada ,kuma sun hadu da ita har rugar surbajo takaishi... Sanin Mahaifin
shatu da tayi ne yasata nufa da Abbas rumfan Almajiran shi ...nan sukayi gaisuwar mutum ci
wanda bai kasa a ido ba ya fadi ma Mahaifin shatu komai da yake tafe dashi .

Liman ne ya amshe shi da cewa allah hu akbar kabiran allah sarki yaro ,ai ko kayi hakuri sati
daya baya aka daura ma shatu aure ,kuma a yau dinnan akaita gidan mijin ta ta tare".

Wani irin bugawa kirjin Abbas yayi da sai da yasa hannunnsa ya dafe. Shiru yayi na tsawon
mintuna biyar don baimaa jin hakurin da Abba da liman ke bashi ... Nisawa yayi yana mai
godiya ga su Abba hadi da fiddo da rafa rafa na dari biyar yana ajiye masu ,amma nan sam
suka ki amsa .

Badon yaso ba ya maida kudaden sa ,yana mai sakin murmushun bakin ciki ,kuma dana rashin
damuwa ,don ya riga dama da yasan hakan xata iya faruwa. Sai dai dama ya lashi takobin ko
wacece Shatu ta aura sai ya kashe Auren ta aure shi .

Wannan dattijuwar yabaima kudun hadi da ce mata ta kai gidan Umman shatu a bata ,nab
itama yayi mata alheri sosai ,don ba karamun dadi yaji data nuna masa Wannan ruga ba. Aikin
shi yy rabi saura kadan ,don ya kudurta zai dawo rugar nan yayi kokarin samun majibinta Shatu

ya tambayi inda tayi auren daganan ne zai fara buga game din.

*******

Da subahi Anwar ya farka daga baccin d ya dauke sa ,mikewa yayi a hankali yana kara hasken
gloves din falon ,mmki ne ya kamashi ganin Shatu na nan inda ya barta itama daaalama a
haka baccin ya dauketa .


Jin muryar ta yayi tana bacci ne amma tana sambatu ,alamun mafarki takeyi..matsawa yayi
kusa da ita badon yasoba kawai zuciyarsa data matsa maaasa ne .

Wani irin gwaranci yaji tanayi acewan shi don fulatanci takeyi ,sai kuma taji a maganan nata
tana ambaton sunan HARD'O don duk a mgnan nata kirar sunan Hardon tafi
yawa..........................

Kar ki ci hakkina ta hanyar karantamun littafi baki biyani ba don ALLAH ,kudin littafin normal grp
200 ne...Vip grp 500....Special grp 1k kacal....zaki iya turo da katin mtn naki ta wannan number
08081202932...idan ta accoun ne kuma tanan...Farida Hashim stanbic bank 0028799846.....yan
niger xaku biya 500f katin airtel ta wannan number +22797780373....


Maman teddy🧸
08081202932
🐄WLJM🐄
28_29
Wannan wata hadin kayataccen humra ne 🧂,wanda mata da yawa sun mun magana akan shi
amma ban bayar da sirrin ba gsky kune kadai nayi ma Alkawari kuma zan cika shi...Da nace
hadin Humra kowacce ta riji'a ma Humrance iya Zallahn ta ake hadawa ,sai nice nasan sirrin
abun dake cikin wannan humrah..Nasan kin iya humra basai na tsaya koyawa ba ,munsan dai
hadin humra muna amfani da garin Humran ,bahur da dai sauran turarukan da zai kara hade
mana humran yazama ingatacciya... Bayan kin tanaji turaren ki na Humra ko wacce hadi kkyi
mata ya yi hakan ,abu daya ne zaki saka a wannan turare ko ki hade ki rinka shafa shi da
humran ki itace MADARAR LAILATUL SAHRA. Ba lailatul sahara ba ,madarar lailatul sahara
bayan lailatul sahara akwai madarar shi shi zaki nema ,wlh rantsuwa nayi maki indai kikayi
amfani dashi sai kin yi farin ciki ganin yanda hankalin oga zai kar kato izuwa gareki ,ko baya
kula dake a baya tom zakiga chanji daga ranan da kika fara amfani da wannan turaren...Shima
turare ne mai zaman kansa ,akwai masu shafa shi ita kadai ,saboda karfin shi ne yaasa nace ku
hada shi da Humrah ,kunga ko duk abun da nace Yafi humra wannan abun baa mgna...
Zawarawa kudaina Amfani dashi don Allah wlh jamawa kanmu mufiba ce muke da kanmu da
kanmu ,don idan kk shafata kika fita komai kk jawo mawa kanki ke kk sani ,nidai Maman teddy
ina zaria aradun Allah babu ruwana ...matan Aure zallah nabaimawa wannan sirrin🙊🍇

Ki kula sai da dare ko mai gida yana nan plz...
*******
Hardo sunan da ya nanata kenan ,kamin sam bai san lokacin da yakai hannun shi yana fixge
mayafin jikin ta ba...wani irin sakin mayafin yayi da sauri ganin kyakykyewan fuskan ta ya
bayyana . Wanda ita kuma a daidai wannan lokacin ne tayi gigif tana bude idanun ta da suke a
rufe...saurin muskutawa Shatu tayi tana mikewa daga tsayen da take ". Mamaki ta gani kwance
a saman fuskan shi ,wanda cike da murya can kasa kaman wanda aka tilasta shi yayo
maganan yace " ke ce?.
Gum tayi masa kaman baxata ce dashi komai ba ,don zuciyarta na fargaban wata maganan da
zai fito daga bakin sa hakan yasata daga masa kai tana motsa la66an ta da kyer kamin
tace"Eh".
Huuuumm wani irin nannauyan numfashi ya sauke kamin ya kasa ma sanin abun da zai ce
mata"Anya wannan yarinyar mutum ce kuwa cikakka? Bin ta da kallo yakeyi tun daga saman ta
har kasa ,nan yaga kyaun nata sai dai aka kira da kyaunkyau ,babu wani abu daya da ya
sa6anta ta da mutum. Dago idon sa yayi yana kallon fuskan ta itama a wannan lokacin shi take
kallo. Kallon sama da kasa yayi mata kamin ya ra6ata ya wuce yama raasa wani mataki zai
dauka a yanxu".
A tsaye ya barta nan wurin yayin da yana ra6ata ya wuce ta koma ta zauna saman cushine din
falon tana rafka tagumi hadi da fara hawayen da ta rasa sanin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login