Showing 36001 words to 39000 words out of 41234 words
Chapter 13 - WALIJAAM BOOK 2 Hausa Novels by Maman Teddy .pdf
tayi saman kuncinta yana lashe Hawayen ta yana tsotsan chin din
nata hadi mata wani sanyayyar kissing a ko ina na kuncin ta .
Jikin ta ne ya dau rawa jin wani abu da yake mata ,wanda bai ta6a yi mata ba ,bata kuma ta
ta6a ji ko ganin irin hakan ba . Hannu Shatun ta daga a hankali don babu karfi a jikin ta...Mika
hannun nata tayi don ta turesa gyefe amma kuma sai ji tayi ta dora hannun nata saman kirjin sa
hadi da sauke Taffanta saman kwantaccen suman saman kirjin nasa .
Wani irin numfashi taji Anwar ya sauke ,wanda nan ta kuma jin kissing din nata na karuwa da
sauri da sauri yake mata...a haka har ya saukar da harshen shi saman La66an ta...kama
lallausar la66an nata yayi yana tsotsa kaman ya samu alawan yara.
Tsoro ne ya kama Shatu kurum sai ta sa masa kuka hadi da kokarin Turesa gyefe don ta
kwance jikin ta daga garesa. Wani irin riko yayi mata ,yana kara manne bakin shi da
nata..tsawon mintuna biyar yana a haka hadi da sauke wani irin numfashi . Kasalan dake
dibarta ne yasata kasa sarrafa kanta sam. Kawai sakin jikin ta tayi yana sarrafata. Don ita a
yanxu abun na Anwar yafara bata tsoro da mmki , Yagama bugun ta kuma duk ya kumbura
mata kumatu yanxu yazo yana mata iskanci ... Ni Hamma ka cika ni naji da daya...Ni ba yar iska
bace ni ka rabu dani .
Bai bi takanta ba ,duk yana jiyo abun da take ce masan ,amma yakasa dagowa ji yayi kaman
andasa masa mayan karfe don mannuwa. Sai da yaji hankalin sa ya daidaita duk abun da
yakeji game da Shatun yaji ya sauka masa . Kamin daga busani ya dago fuskansa yana zare
harshen sa daga la66an ta .
Idon shi a lumshe yake ya dago fuskarta yana facing din nashi kamin yace "Ke Waye dan
iskan?. Yayi mgnan yana murtike fuska ,kaman bashi ba...ga idon shi a lumshe ,tabbas tasan
halin sa indai taga yana lumshe idon nan nashi tom yana jin yin tsiya ne.
Kuka tasa masa wanda Anwar ya rasa gane na meye ,na Shagwa6a ne ko ko kukan take dai
gske. Don komai na Shatun hakan take masa ,cike da sanyi da shagwa6a....Bakin ta yakama
yana murdewa wanda yasata sakin kara ,cewa yayi " Fada mun waye dan iskan??.
Uhm nifa bance ba ,ni ciki na kemun ciwo kuma sannan...sai tasa kuka tana kauda kanta gyefe
don batason ma ganin shi a yanxu .
Bai bata amsa ba ji tayi ya dauketa cak yana nufan Toilet da ita ,wanda dama oready ya hada
mata komai na amfanin ta .
A ruwan dumin yasata ,yana sauke kayan jikin ta . Damke kirjin ta tayi tana rufe nonuwan ta da
suke tsaye ba alamun rafkanawa . Kurr yayi mata da ido duk da ba ita yake kallo ba nonon nata
su suka fi tafiya da hankalin sa .
Kaman a yaune yafara ganin ta...gani yayi komai na Shatun ya sauya masa ,ta kara masa
girma da cika .
Dan hade fuska yayi yana fadin ke sauke hannun ki nayi maki wankan ,ko me kike nufi??. Cike
da muryar kuka tace "Ni Hamma ka tafi ni xanyi da kaina...bana son ka ganni..... Mtswwwww
tsaki yajah kaman baiga komai ba ,sai jah baya yyy yana cewa "Me xan gani Kwailan ki
dake...tom maxa cigaba da rufe kayan ki ,idan sun nuna sai ki shasu". Yana fadin hakan ya fice
daga dakin yana jin wani irin sanyin na ratsashi dajin wani irin kwantacciyar abubuwa dangane
da Shatun nashi .
Bedroom.din ta ya nufa yana dauko mata kayan da xata saka.
Dai dai yana dawowa ne ita kuma ta fito daure da towel...a sace yake kallon ta ganin yanda duk
ta sauya masa jiki yayi lu6u lu6u kaman ba Shatun shi ba...har gurun wuya take ijewa na masu
kiba....Tom amma ita har a yanxu bawani kibane tayi ba ,amma ta murje hips sun fito ga cikar
kirji.
Da kyer take iya tafiya wai duk a ciwon marane ta masu period .
Hamma Har fa yanxu jinin nan bai daina zubowa ba! Tayi mgnan tana takowa inda yake hadi da
kallon shi tana matso kwallah .
Gintse dariyar da tazo masa yayi...yana kallon ta fuska ba yabo ba fallasa kamin yace " Ah tom
ni mai xan maki ,cewa fa kkyi na fice maki daga toilet wato ga dan iskan da kk fada ko? To
kije.....kamin ya karke mgnan ne yaji ta rungumesa cike da muryar kuka tace "Yi hakuri Hamma
Anwar baxan sake ba, yanxu kaga na kara girma ne. Wani iri yaji tausayin Shatun ya kamasa
,yana son yaga yarinya irin haka ,bata da kafiya da rikon wani a ranta...koda ko taji zafi.
Dawo da ita yayi ta gaban shi yana cewa shiknnan bari na nuna maki yands xakiyi amfani ....kar
ki damu wannan abun da kk mgn ko wacce mace tana yin shi kinji Eashan Hamma Anwar ?.
Babu komai xai daina duk wata xai rinka xuwa maki kinji ki daina kuka . Yayi mgnan yana sa
hannu hadi da dauke mata hawayen .
Daga masa kai tayi tana gani ya nuna mata yanda zatayi komai ,sannan yasa mata nikam abun
mmki yabani da kunya ,har pant ma shine xai saka mata?. A haka ya shiryata tsaf..
Cikin riga da Skirt ta material Mai launin Maroon ...woww Abunka ga farar fata sosai yy matukar
amsan jikin ta .
Gani yayi ta wuce wurin mirrow tana goga ma fuskan ta powder hadi da goga lipstick pink tana
dan sha mouthglow kadan....Murmushi yana zuxuta kyaun da tayi itadai sam bata da harka
saboda marin da tasha a wurin shi dazu .
Hannun ta ya riko yana cewa muje ki ci abinci daganan kisha magani".
Dinning suka nufa a priderice ne da cocumber juise mai madara ,sai kayan Marmari a dinning
din. A plate ya xuba mata da farfesun kayan kayan ciki yana bata .
Gani yayi tana goge kwallah a sace don kar ya gani ,don batasan fitina tsoro Anwar yake bata
tun daga bugun da tasha .
Kuka kikeyi Aisha?? Ko har yanxu ciwon bai laba bane ko?. Kawai amaimakon tabasa amsa sai
hawaye kaman an bude famfo don kaman yanxu ne ma sula fara sauko mata .
Cike da yarinta tana dan turo karamin bakin ta tace " Bakaine ka mare ni ba ,kuma ka........sai
wani kukan yazo mata hakan yasata tsagaitawa da masa mgnan .
Mikewa yayi a hankali yana xuwa inda take ,rage tsawon sa yayi a gaban ta ,yana tsugunawa
kamin ya dago fuskan ta da hannun sa biyu yana kallon ta ido cikin ido...kana yace Sorry my
Easha . Baa son ran Hamma ne ya yi hakan ba...Ki yafe ma Hamma Anwar baxai karaba .
Dago idon ta tayi tana kallon fuskar shi da yanda take masa mgn da maraicen murya kaman
bashi ba.
Murmushi tayi tana make masa kafada alamun a'a.
Shima Dariya yayi da sai da hushiryar sa ya bayyana kamin yace " Tom bani punishment ,me
xanyi nayi maki tsallen kwado ,ko mene kkso nayi ,zanyi maki komeye indai Eashan Hamma
xata daina fushi da Hamman nata.
Dariya Shatu tasa tana kyakyatawa hadi da saurin mikewa daga saman kujerar tana nufan sa
hadi da kai hannu tana rungumesa......................
GM.
Albishirun ku yammata na hannun dama n Uwar teddy
Kuce mu goro naji ku fadi da babban murya yanda xan fayyace maku komai don faranta ran ku
tare da taimakawa duk don kaunan da uwar teddy keyi maku domun ko abun son so ne
lillahi❤️❤️❤️
Na fadi Mawa Matan Aure cewan ina bada MALLAKA ,Wanda yammata kun taho mun da kukan
ku akan kufa. Tom albishirin ku ..kaman yanda nasaki page din wancen na Mallakar nace
BONUS PAGE haka ma wannan na saki duk domun ku.......Don na taho maku da MGNNIN
FARIN JINI TA Y'AMMATA KASADAN DAGA HANNIN MMN TEDDY.
_FARIN JINI ta hanyar Nonon mu ta shanu_
_Ta hanyar amfani da madubi._
_Kai abubuwan sirri ne sai kun taho yammata manyam gari inbaku ba gari inkun yawa gari
ya6aci..._
Wannan Mgnan farin jini zai zo maku akan farashin 3k ne kacal. Ta wannan number xaku na
iya mgn 08081202932 .@yar mutan mallawa sunan kenan . Ko xaki iya tura kudin ta wannan
account. Farida Hashim Stanbic Bank 0028799846.
*Matsalolin yanmatan mu na yau da kullum da kuke fuskan ta*
_1)kullum aikin fita xance babu wani cikakkar mgnan kirki ,wato ba mgnan shiga iyaye cikin
mgn...._
_2) in fita naje na dawo babu mai kallona kaman ba cimakkar budurwa ce ta fita ba_
_3) Maza kallon inda nakr basayi har anfara mun tunanin kodai jinnu ke damuna?_
*_nikam uwar teddy nayi zaraf nace ba wasu jinnu farin jini ne dai ki taho na baki mgni ko da
aljanin sai ya gudu ayar alllah yafi karfin wasa....._*
_4) Yazo gurina tsakani na dashi mgnan banza ,baby ki xama social don na rike hannun ki ba
wani abu ne ba ,kiji fah mmn teddy?_
*_Nace gidan ku gidan ku nace shakiyin banza ,wlh kizo kiyi mgnin shi da sharadi indai
kaunar sa kkyi ,bason abun duniya kk masa ba._*
_5) Ga mazan har layi suke mun amma babu na aure ,kowa da kallon salon sa da bukatar sa._
_Kaiii matsalolun da yawa wannan kadanne daga cikin wanda na fado maku ,kar ku manta da
akwai na mallaka dama Farin jinin yammata duk wanda kuke da bukata.._
_Fatana dai kuji tsoron allah kar kuyi cuta don ALLAH_
*MMN TEDDY*
WLJM
END OF BOOK 2
"Murmushi yayi yana mai jin sanyi a zuciyar sa yana saka hannuwan sa biyu yana kara
rungumeta tsam a jikin shi ,tsawon lokaci suna a haka ,kamin daga bisani ya rabata da jikin shi
suna komawa saman Dinning...a wannan rana sosai Anwar yake kokarin ganin Ya kwantar da
hankalin shatun ,don ko bai fada mata bayason huldan su da Abbas ba ,a yanayin sa xata
fahimci baya bukatar wani mu'amala tsakanin ita da Abbas din.... Tun daga wannan rana Anwar
ya kuma saka tsauri akan Shatun ,da ganin ko wacce hanya da Abbas xai tun kari shatu ya
datse wannan Hanyan. Sosai yayi mawa malaman makarantan Su shatun Gargadi akan bai
yarda wani yakara zuwa wurin shatun ba su amince masa ba ,indai bashi ne ko kuma Mama
Rahmatu . Sosao Mr john yayi ta baimawa Anwar hakuri hadi da kara saka masu tsauri gaduk
wani hanyan da Abbas xai yi yinkurin sace shatun ko yy masu rainin hankalin da yayi masu a
kwanaki .
Shatu kuwa A kankanin lokaci tayi watsi da batun Abbas da ada yafara mata tasiri a zuciya ,don
tausayi ya bata a wancen karon . Tun Abbas na zuwa CTC har ya gaji ya daina duk na cin shi
,don a kullum fakon Shatun yake ,amma malaman su sunce masa sam basu yarda ba . Wani
yayan ta da ya kawota ya gargadesu sosai akanta .
Wannan yasaka Abbas hakura da zuwa mkarantar ,sai dai a kowani lokaci ya zuba wanda zasu
rinka fakon Masa Shatu ,don ganin fitowan ta da shigarta .
Sam Ya nuna mawa Sadeeq da Anwar kaman ya manta da xancen wata Shatu ,don tun
wannan sa6anin da suka samu ,basu kara wani fada ba ,Sun cigaba da amintannasu duk da
yajah baya bakaman da baya ba . Abbas na kokarin shigewa jikin Anwar kaman da ,kuma a
haka yy nasara ,don sosai Anwar ya sakin masa jiki kaman da...Kullum suna tare tsawon
watanni bai ta6a ce mass ina Shatun ba ,amma komai nashi a hannun shi yake kallon shi ,hadi
da bibiyar duk wani al'anarin shi .
Shikam Anwar komai Abbas xaiyi Kallon sa yake don har a wannan lokacin baiyarda da Abbas
,abunka ga miskili baka ta6a sanin cikin shi da kuma Abun dake xuciyar shi . Sosai Sadeeq yaji
dadin dawowan Abotan nasu ,tun daga nan babu wanda ya kara mgn akan Shatu....duka suka
cigaba da Rayuwar su cikin kwanciyar hankali .
********
A kullum Anwar ke kai Shatu CTC ,idan ta dawo 3:30pm zata shirya ya kaita islamiya . Kullum
inkagan shi bashi da lokaci saina Shatu . A haka sukayi hutun makarantan su...anan ne Shatun
ta tada masa da rigima akan sai ya kaita ruga ta kwana biyu .
Da fari yaso yace Aa ,amma ganin kin amincewan da tayi har xaxxa6i ta hauyi tana ciwo yasa
shi a washegari cewan ta shirya su je rugar surbajo .
Yaga abubuwa a wannan ruga do bai ta6a zuwaba sai a wannan karon....Sosai Baffa yaji dadin
yanda yaga Anwar na kulaa masa da Shatun nasa . Ta sauya fulanin Rugar haka suka fito
kallon Shatu ,maza kuma suka tsaitsaya kallon Anwar dake a moton shi da ya kasa ya tsare
yana xaman jirar Shatu. Itakam Shatu can tayi nisa fira da fulani yan uwan ta a gidan nasu .
Gashi sai wani nan nan take da Lil Zahra tana kallon yanda yarinyar har tana xama tana
rarrafawa.....sosai taji dadin hakan .
Kuma anan ne take fira da innawuro da tazo jin tahowar shatun yasata baro gidan mijin nata
tana xuwa don suga juna ,anan ne take fadin ai ita da lil zahra xata wuce . Ita dai Umma tana jin
su amma sam bata ce komai ba tana ta kir6an Fura don ta baimawa Anwar idan xai koma . shi
kuma baffa yasa akayi masa kwal6i kwal6i na nono kwarya kwarya.... Suna a hakanne Umma
taga ana shigo masu da kayan abinci buhu buhu ,har da wanda batasan ya ma ake sarrafashi
ba . Kayan abinci yanda kasanna gidan shi .
Can kuma saiga shi yasaka matasan fulanin maxa sun shigo da Set na akwati takwai. Wanda
duka ciki kayane na lil zahra....Wayyo zokiga farin ciki wurin Shatu abun baa mgn . Tini ta fara
gwada mawa yarinyar ana axar6a6i itadai Umma sai binta da ido take .
Godiya kam bakin baffa baa mgn ,wanda can wuraren yammaci ne Ita shatu ma ta dauka
Anwar ya tafi tajiyo mgnan sa daga wajen bukka yana cema Umma Zasu tafi .
Shutu..!!? Shatu!!!
Umma ta kirawo sunan shatun da tayi wuf ta fito tana kallon Anwar ,kamin Umma tayi mgn ne
tace " A'ahh wai dama Hamma baka tafi ba?. Ta ina kam xai tafi batare kukazo ba kike wannan
mgnan. Dakko mayafi kixo ku wuce . Kallon shi tayi nan ya sakin mata wani murmushi na rainin
hankali wato dole ta biyoshi . Kuka tafarayi tana ita ai ba haka sukayi ba ,indai xata bishi a yau
tom sai da lil zahra .
Shattuuuu!! Baffa ya kirawo sunan ta cike da mmki ,wanda kamin yy mgn tayi saurin nufan
bukka tana dauko mayafin ta hadi da sa6o lil zahra a dole tafiya da ita xatayi .
Nawa kike da xai tafi da yarinya...ke kanki rainon ki akeyi . Maza bani Zahra babu imda xaki da
ita . Cewan umma ta sa hannu tana amsan Zahra .
Umma da kin bar zahran mu tafi da ita tun da tana so....Aa Kam Anwar barta kurum...idan
lokacin ku dauketa yy kwazo amma ba yanxu ba gsky...ko tafy ba tayi fah.
Kwarai babu inda xaki tafi da Zahra ,maza fice mun daga garko. Mijin naki ne yake fadi ma kkyi
saboda raini?! Eiye Shatu?. Kuka shatu keyi tana girgixa kai hadi da cewa yi hakuri baffa ,na tafi
.
Shashan yarinya...Cewan Baffa yana tsuke fuska cike da dattaka ,ya kalli Anwar da yaso ya tafi
da lil zahra don kallo daya yy ma yarinyar yaji kaunan ta sosai a zuciyar shi . Shiyasa bai musa
ma Shatun ba yaji dadin Mgnan nata .
Kanaji Anwaru ,kayi hakuri da shatu sai hakuri akwaita da wawta ne kabar biye mata duk abun
da tace kai kuma sai kayi ?? Banason ganin hakan kam kuje allah ya tsare allah yakara rufun
asiri .
Yowa baffa ngd ummaun tafi...cike da kunya Umma tayi masu asauka lfy".
Yaji dadin nonon da furan da Umma tayi masa kyautan su .duk da shi bai iya sha ba,amma yy
farin ciki matuka kuma ya dauki alwashin koyan shan nonon .
A moto kam da kyer ANWAR ya iya rarrashin Shatu da yi mata alkawarin lil zahra na kara wayo
zai zo da kanshi ya dauketa . Jin hakan yasa Ta natsuwa .
**********
A kwana a tashi babu wuya a yau su Shatu sukayi exam din su na karshen 3rd term. Wanda a
class din su aka tsinta masu kokari da xaayi masu exam idan sun ci , xasuyi JSCE ba tare da
sunyi JS3 ba .
Cikin wanda aka za6a harda Ita Shatu da kawar nata da abota ya kara girma ,har gida Yamxu
Maimoon kebiyo ta ,amma ta kasa fahimtar cewa " Anwar mijin shatun ne ,a kullum kallon
Yayan shatu take masa ,Mama rahmatiu kuma maman su duka . Ita kanta Shatu mantawa take
da wai Anwar mijin ta ne ,kallon Hamman ta take masa . Sunyi exams kuma alhmdllh kunyi
passing a haka first term suka shiga SS1 ,subhanllh zo kiga Su Shatu jin kansu suke wasu
cikakkun yan mata .
Suna a hakanne kwatsam Akayi mawa Anwar sauyin matsayi zuwa na sama ,a hakkanne kuma
aka chnaji daga zaria ya koma Ibadan. Da fari yaso tafy da shatu ,amma sai Mama Rahmatu ta
nuna masa sam hakan baxai yiwuba saboda karatun ta . Don dole ya tafi ibadan din ,hakan ko
yy matukar faranta ran