Showing 24001 words to 27000 words out of 41234 words
Chapter 9 - WALIJAAM BOOK 2 Hausa Novels by Maman Teddy .pdf
bada 2k Kacal.
Duk wanda ya ce maki mallakar da akayi shi da Surori yana karyewa karya yayi ,ni na fadi...
_Mallaka ta hanyar Kwai_
_Mallaka ta hanyar Nama_
_Mallaka ta hanyar madara_
_Mallaka ta hanyar fatiha umul kur'an_
_Mallaka ta hanyar sutatul yusuf_
_Mallaka ta hanyar Arrahman_
_Mallaka ta hanyar izaja'a_
_Mallaka ta hanyar Yaseeeennnnn_
_Wannan kadanne daga cikin sirrirorin MALLAKA daga hannun Uwar teddyí ¾í·¸_
_Kai abubuwan sirri ne 2k kacal xana baki ,wlh sai kince masa yi ,sannan xaiyi ,nidai rokona
daya kar ki cutar dashi ,abun da yasa xan bada wannan sirrin nasan mu mata muna da Rauni
matuka ,ba xamuyi cuta ba ,idan kk cutar da mijinki kina takama da kin mallake shi keda Allah".
Allah yasani don nayi gyara ne ga ma'aurata mu zauna lfy a gidajen auren mu xan baku. Wanda
suke son su xauna a grp din mallakan miji na parmanent zasu bada 3k ne kacal._
Kikayi masa wannan mallakar...
Wlh idan ance fita ka kalli mata baxai fita ba...Zakiga kula MALLAKA ce gsky xan baku sirrin ,
Amma duk abun da mijin ki ya koma kar kice xaki tausayin sa ,indai kin san da sauran imanin
mijin ki a zuciyar ki kar ki zomun don Allah...Don wlh kkkyi MALLAKAR bansan hanyar warware
shi ba....Don baya karyewa.Wannan yaasa nakira sunan uwar gida wanda tasan auren ba
yanxu ne ta shiga daga ciki ba , bare tace tasan wahalan da cutarwan da namiji gumu ta gumu
tasan waye da namiji.................Anan nake cewa UWAR GIDA MANYAN MATA SAI KUN
ZO......kar ki manta kudin 2k ne kacal ,ga masu bukatar grp kuma wanda kullum a cikin samun
sirrikan mallakar suke zasu biya 3k ne kacal...xaku iya tura kudun ku ta wannan Account farida
Hashim Stanbic Bank 0028799846 ,zakuma ku na iya magana dani ta wannan number
08081202932.
*Shafin yau dana gobe duka bonus ne zakuna iya share din shi a ko inaí ½í²ƒí ½í²ƒí ½í²ƒ duk kunsa
saboda meye?? Wannan sakon mallakar tasama*
*********
Haka Abbas yayi ta tsaye a karkashin bishoyiyon wajen Makarantar...Yana tunanin ta yanda zai
fara raba Zuciyar Shatu da soyayyar Anwar. Tabbas ya fahimci yarinyar da akwaita da saurin
sabo da sakin jiki da mutane ,Don haka dole xai xamana Anwar ya samu masauki a zuciyarta .
Hakan yasa shi tunanin Ba dauketa ne ya kamata yy ba....Fitowan Rahmatu yasa shi daga glss
din shi ta yanda babu yanda za'ayi ta hangoshi .
*****
Bangaren Shatu kuwa tun wannan dariyar da Maimoon keyi mata ta gimtse fuska har aka tashe
su break bata saki mata fuska ba sai daure daure take...acewan ta Tayaya Zata na rinka mata
dariya tana so tace" Anwar yafita kyau kenan? Ina wannan ba haka yake ba...nafishi kyau wlh!!
" cewan shatu a sarari tana kara jin takaici .
Ficewa tayi da break tana nufan student canteen don sayayan wani abu ,anan ma kowa ya
ganeta ina Maimoon din nata ,amma sai ta basu amsa da tana class tana jirar ta.
Habawa Aisha wai duk fushi kk don nace Hamma Yafiki kyau koda van ma riga da na fadi ba.
Cewan Maimoon tana tahowa zuwa inda Shatun take ,Fuskar ta dauke da murmushi ,kauda kai
kurum shatu tayi tana mika mata wani bons hadi da fadin sam banyi fushi ba dake
Maimoon....amma idan xaki fadi mgnan gsky Nafi Hamma kyau koda da kadanne...tayi mgnan
tana dariya.
Dariya itama Maimoon tasa kamin tace "Kwarai kuwa nasan da hakan ,amma gsky tsakanin
keda Hamma Anwar bansan wane yafi wani kyau ba . A takaice ma dai kuna mugun kama
shiyasa nakasa tantance wanda yafi kyaun tsakanin ke dashi .
Shiru Shatu tayi tana Kallon Maimoon ,kamun tayi murmushi a zuciyarta tace " Bakisan dawan
garin bane shiyasa ". Tom shiknn yamxu kk yi mgn". Mu tafi ko?".
Cewan Shatu tana kama Hannun Maimoon da tayi saurin janyewa tana ce mata" Wai Aisha
Yayunki nawa ne?.
Tayi mgnan tana kallon Shatun da itama a wannan lokacin ita take kallo". Yayyu kuma? Ni
Hamma na guda daya ne Anwar ,bayan shiiiiii....Daya kuma Maimoon ta katseta cike da mmki
,tom amma ai akwai a dangi ko?.
Meyasa kike fadin wannan mgnan ne haka ,kin ta6a ganin wani ne yace maki shi Hamma na
ne?.
Ehye gashi can ma a office din Vp yana jiran ki ,ai Vp yace na kiraki wai Yayan ki nasan ganin
ki".
Mamaki ne yaciyo Shatu ,a zuciyarta tana cewa tom waye kuma na dabam haka yayan ta kuma
,tom kila Hamma n nata ne Maimoon bata ganshi da kyau ba.
Hakan yasa su duka nufan Office din Vp....Mamaki da tsoro ne ya kamata ganin Abbas zaune
cikin shigarsa ta Sojoji alamu daga barack yake ya biyosu nan.
Yah Abbas mai kazoyi anan kuma?.
Abun da tace kenan tana Fiddo da idon ta waje....Murmushi ya sakin mata hadi da kashe mata
ido daya yana cewa nazo ganin K'anwata ce ,kuma a gida Mom na son mgn dake ".
Sakin Baki Shatu tayi tana kallon sa cike da Mamakin maganganun sa ,A gida mom nason mgn
dake!! To wata Mom din ce wacce batasan taba?.
Muryar Vp taji yana cewa " Shiknn Sir zaka iya tafiya da ita ,amma ayi hanzarin dawowa da ita
don sun kusa komawa break ". Bayar da Shadow space din sa Abbas yayi yana kama hannun
shatu da yimawa Vp godiya yana fita daga office din....ki dawo da wuri kinji Best friend cewan
Maimoon tana daga mata hannu .
Itadai Shatu takasa mgn kaman Wanda Abbas yayi mata rufa ido ya kuma rufe bakin ta ,takasa
cewa uhun saboda mamaki a haka suka fice daga School din .
*******
A rugar Surbajo kuwa Sosai Umma Fatima ke rainon Lil Zahra yarinya tayi wayo tamkar ba ita
ba". Tayi kiba jiki ya guru guru....abun sai wanda muka gani . Sosao suke baima Yarinyar kula
,don Umma bata yin nesa da ita sam duk rintsi .
Kullum tana hannun ta ko kunyar fulanin rugar a yanxu batayi ,don yanxu masu gulma da
tsegumi duk sun daina ,tin da sukaga Mijin shatun ,dakuma jin lbrn komai daga bakin liman .
Hardo kuwa sam yaki sakin jiki yau lfy gobe ciwo ,sai a yanxu yake nadama da danasani .idan
yaga Umma a hanya yy kaman ya nitse don kunya...haka zai gaida ta ,amma sam bata nuna
masa komai tw dauki komai nufi ne kuma kaddara ta Allah allah ya riga ya hukun ta Dama tun
can Hardon ba mijin shatun ne ba".
A haka rayuwar su ta cigaba Umma na rayuwarta cike dajin dadi da Kwanciyar hankali....A
Ranan Tarewan Inna wuro wato Kawar shatu ne ,umma ta nufi jirken su da ita akayi komai
,anan ne kuma takejin jita jitan wai har a yanxu akwai wani Dan binni da yake zuwa sosai yana
tambyar inda Shatun tayi Aure .
Wannan yasa hankalin Umma tashi ,wanda bikin nan a daddafe tayi shi ,yamma nayi ta goya Lil
zahara tana nufan hanyar nata jiron don ta sanar mawa Baffa abun dake faruwa ".
*******
Sam Shatu ita dai batasan ya akayi ba ta tsinci kanta cikin gidan Abbas ,bude mata moton yayi
yana sakin mata murmushi hadi da sauke wannan lulun idon nashi bisa kanta". Kallon sa tayi
kurum sai taji kwallah ya ciko kwarmin idon ta ,wani irin haushi na ciyota ,a harxuke kuma a
kufule kaman a wannan lokacin ne bakin ta ya bude a fushin da fadan da bata ta6a sanin ta iya
shiba tace "Yah Abbas me kakawo ni nan kayi mun?? Me yasa xaka dauko ni daga school ka
kawoni nan? Baxan fito ba wlh sai dai kayi duk abun da xakayi ".
Murmushi yayi mata yana bin ta da kallo ,hadi da cije la66an shi batayi zato ko tsammani ba taji
ya dagota cak yana daukarta hadi da nufa da ita cikin gidan nasa da babu kowa sai ma'aikatan
da dama nan ne gidan holewan sa da yammatan sa. Wannan abun da suka gani ba farkone ba
,sababbiyar sune sin saba gani .
Mutsu mutsu takeyi tana kokarin kwace kanta ,amma ina tayaya xata iya kwace kanta a hannun
soja .
Bai sauketa ko ina ba sai a tsakiyar falon gidan ,wanda sauketa da yayi ne yasa Shatu daga
hannu tana wanke shi da wani irin fari tassssss...Don hankalin ta ya gushe a wannan lokacin
tafara manta waye Abbas din ,ita dai a yanxu kallon mugu take masa kuma kwarto .
Amaimakon taga yaji zafi sai taga yayi baya yana xama saman daya daga cikin kujerun falon
yana bude kwalban giya yana fara daddaka ,kaman Anwar yanda ya saba .
Tsoro ne yafara kama Shatu kawai sai tafara jah baya tana haduwa da bangon falon ,zubewa
tayi tana wani irin rushewa da kuka mai ban tausayi da ta6a zuciya .
Yah Abbas mai nayi maka?? So kake Hamma Anwar ya kasheni da duka?? Ka kowoni nan
baya kasan school yakaini ya dawo ya daukeni?. Me yasa kk mun haka? Wai wannan shine
kakeso na ko kuma ka kina kkyi? Ka tsaneni Yah Abbas! Wlh baka sona!!!..... Kamin ta karke
mgnan ne taji yayi watsi da kwalban da glss cup din harda table din suka tar watse anan wurin...
Wanda jin haka da ganin hakan yasa shatu saka hannu tana danne kunnuwanta duka biyun
hawaye na cigaba da sakkowa daga kuncin ta...karar tarwatsewar glasses din har kwanyan ta .
Maganganun Shatun ne suka 6ata masa rai ga soyayyarta a ko wani secon nikkuwa yake
karayi ". Mikewa yayi yana tun karota wanda yasata saurin mikewa daga tsugunun da take..
Tana bi ta bayan royals din falon tana zagaye zagaye hadi da kirar sunan Yah Abbas kayi hakuri
don Allah". Kar ka mun komai ". Idon shine ya kada sosai yayi jah fuskan shi ya sauya kaman
bashi ba .
A inda ya fasa glass din ta tsaya tana dukawa hadi da daukan daya daga cikin kwalaban da
suka fashe tana jah baya anata ganin xatayi masa baraxana .
Yah Abbas wlh da gske nake indai ka matsoni xan yanke ka da wannan kwalban.....
Cigaba yy da nufota kamin cikin dakakkiyar muryarsa yace "Eashe ta ina sonki ,don kin yankeni
da wannan Baxai ta6a damuna ba ,nidai abun da zai daga mun hankali naga kin cutar mun da
kanki da wannan makamin....
Oh haka ne? Cewan shatu tana masa wani irin kallo ,to tabbas ta zabi cutar da kannata indai
xata tsira daga sharrin Abbas ta guje shi .
Kadata Yah Abbas xan yanke kaina da wannan makamin indao baka daina tun karoni ba.... Cak
yajah ya tsaya ganin takai Kwalban saitin hannun ta .
Tsayawa tayi tana kallon tana cigaba da shar6an kukan ta da cewa "Wlh allah zan iya komai
don ganin na....kamin ta karke mgnan ita dai batasan lokacin da tagan shi gaban ta ba ,yana
murde hannun ta hadi da kwace kwalban ,kuka tasaki hadi da saka ihun azaba.....
Hakan yasata sakin kwalban don dole...so kike ki cutar mun da kanki Aisha ? Ina sonki ,ban
kawoki nan don nayi maki komai ba ,na kowoki ne don kisani kuma ki fahimci cewan ina sonki
Aisha bazan kuma daina ba har abada ,kuma baxan bari wani y a zauna dake ba indai bani ne
ba.
Haba Yah Abbas wannan tatsuniyan kace kurum...tayaya xan san kana sona kaman yanda kk
ikirari kuma kake fadi?.
Zan iya bada komai saboda ke ,ciki harda rayuwata...kawai ji tayi kettttttt ya wani yanke kanshi
da wannan fasasshshen kwalban...abun ka da farin fata kawai nan da nan jini yafara bulbulowa
yana zuba kaman na haihuwa sharrrr yafara bin tales din Kasa..
Dafe kai shatu tayi tana saka hannu hadi da rufe bakin ta don tsoro ,gani tayi yana cigaba da
rubutu da kwalban a saman hannun tsintsiyan hannunshi ta gaba wanda batasan me take
rubutawa ba .
Hawaye ne yake cigaba da zuba mata lokaci daya ta fice hayyacin ta mgn ya gagara mata .
Juyowa da hannun nashi yayi gani tayi ya rubuta EASHA TA! .
Kawai sai jini ya balle shaerrrrr kaman a yanxune ma yake fara xuba....wani irin ihu Shatu ta
saki tana fadin..............................
_Mu tare a night update inshaallhí ½í²ƒí ½í²ƒí ½í²ƒ_
*í ½í°„WALIJAAMí ½í°„*
_*Littafin na kudi Normal grp 200....Vip grp 500...Spc grp 1k...zaki iya turo da katin MTN ta
wannan number 08081202932.....ko kuma ta wannan Account din Farida Hashim Stanbic
0028799846....Yan niger zakuna iya tuntu6an wannan number +22797780373 .*_
PAGE 54
*Matsalolin mu a yau da ya shafi gidan Auren mu da kuma mazajen mu*
_1)Miji na baya bani kula ni da y'ayana._
_2)Bai damu da kwanciyar hankalin mu ba...cin mu ko shan ,Ga Dukiyan da Arxikin ammma
bama ci"._
_3)Baya amfana mana komai sai dai yayi ma duniya kyautan riya a duniya kenan._
_4) Babu zaman lafiya a kullum sai fiti na babu kwanciyar hankali duk saboda arxikin da allah
ya masa._
_5)Idan kin gane shi a waje tamkar bashi ba saboda fara'a da yanda yake bude mawa mutanen
duniya hakora ,amma a cikin gidan shi kaman fir'auna saboda bala'i da iyalan shi._
_6) Miji na ko a dakin shi ne da yaji sallama ta ko shigowar y'ay'ana zakiga yayi wuff ya mike
yana rufe rufe inda ya ajiye dukiyar sa duk don kar mu gani ni da yara na"._
_7) Tsakanin mu dashi kullum babu ne ,amma komai na zamani kamin yayi yawata ko ya shigo
gari shi xai fara mallakar wannan abu._
_8) Mijina a kullum bai da aiki sai neman matan banza ,wanda kasah ce a kaina ,sai naga
nafisu komai babu abun da suka sani sai dai duniyar da iskancin ,amma a kullum idon shi na
kan yagaggun mata ._
_9) Bai damu da karatun yaran shi ba ,sai cewa yake idan kunyi bani xan amfana dashi ba ,
Haka idan kunyi nan gaba bakusan dani ba y'ay'an ku kadai kuka sani nan gaba...don haka
baxan dauki ragamar Karatun ya'y'an ki ba ,daga na islama har na zamanií ½í¸¥._
_10) Mijina ma kyautar shi da mutane ta riya ne kadai. Baya ganin darajata ....kuma kin san
duk meye yafi damuna na Aure shi bashi da komai tare mukayi wannan ARZIKIN._
_11)miji na ne idan ya dawo gida na masa kwalliya da kayataccen sutura ta, duk don na sanya
shi farin ciki daganin zaman lfyar mu idon shi ya karkato a kaina ,amma idan ya shigo ya kalleni
sai yace"Haba Mmn Bilal wannan kayan ne masu tsada zaki sanyasu a gida kurum don ki
zauna?.haba kije ki ciresu ki sanya tsofaffi..._
_12) Miji na Aikin shi kenan zina idon shi ya kyekyeshe babu kunya,ada baya yana jin kunya
amma a yanxu ko na kamashi bai damuwa._
_13)miji na Baya ganin dangi na y'an uwa da kima har ta uwar da ta haifeni indai akan kudi n sa
ne Dukiyarsa xai kyeta masu mutunci._
_14) zanyi wanka na shiga dakin shi cikin dare ,amma kin san Maman teddyí ¾í·¸ mai zai
cemun?? Cewa xaiyi " Zuwaira koma Dakin ki kurum ki kwana da yaraí ¾í´”í ½í¹„._
_15)Nayi masa ado na sanya masa kananun kaya don tarba ,amma daga shigowar shi wannan
wacce irin abune Zuwaira?? Haba da y'ay'an mu kk wannan shiga ...ba a gida na ba...jeki cire
kijifah mmn teddy wai na cire ,amma idon shi na kan matan duniyaí ½í¸í ½í¸
_16)Namiji mugu neí ½í¸¥ ,namiji bashi da Amana , namiji mugun ice ,namiji ba dan goyo bane
ba....ni maman teddy na fada maki hakan ..duk don ki fahimci halin da kike ciki yasani na saki
wannn PAGE din BONUS..._
_WANNAN DAI SHINE KAD'AN DAGA CIKIN MATSALOLIN MU MATA!! KUMA A 50% BAN
FADI 2% NA MATSALOLIN DA AKE ZUWA MUN DASHI BA._
Kina masa ladabi biyayyan aure ,Tattali kula.
Amma idan kin nemi shawarar wata ,sai tace maki" iya shawarar da xata baki shine ki ringa
tsafta kina kwalliya ,ki san yanda xaki masa mgn cike da kissa....Ki koyi yanda ake Hot Sex ai
xai daina bin matan ,idan kanshi na rawa ne ma xai daina , mgn cike da shagwa6a.... Kuji mun
Hauka da Sakarci mtswww ,wannan duk bashi ne mafita ba ,indai ga mazan xamanin nan ne
,ba ki isa ki fada mun cewa baki da matsala da mijin ki ba ,Wlh karya ne ni mman teddy na fada
karya kkyi...kuma duk wani girke girke da xaki koya na banxa haka duk wani KWALLIYA na
banza ,Duk Wani Maganin MATA da xaki sha na Banzane ,Haka duk wani iya Sex shima na
wofi neí ½í¸ .
Wannan yasa na taho maku da MALLAKAR MIJIN KI babu boka ba malam...Sirrika ne tadabam
ni uwar teddy nazo maki dashi ,amma idan kina bukata zaki bada 2k Kacal.
Duk wanda ya ce maki mallakar da akayi shi da Surori yana karyewa karya yayi ,ni na fadi...
_Mallaka ta hanyar Kwai_
_Mallaka ta hanyar Nama_
_Mallaka ta hanyar madara_
_Mallaka ta hanyar fatiha umul kur'an_
_Mallaka ta hanyar sutatul yusuf_
_Mallaka ta hanyar Arrahman_
_Mallaka ta hanyar izaja'a_
_Mallaka ta hanyar Yaseeeennnnn_
_Wannan kadanne daga cikin sirrirorin MALLAKA daga hannun Uwar teddyí ¾í·¸_
_Kai abubuwan sirri ne 2k kacal xana baki ,wlh sai kince masa yi ,sannan xaiyi ,nidai rokona
daya kar ki cutar dashi ,abun da yasa xan bada wannan sirrin nasan mu mata muna da Rauni
matuka ,ba xamuyi cuta ba ,idan kk cutar da mijinki kina takama da kin mallake shi keda Allah".
Allah yasani don nayi gyara ne ga ma'aurata mu zauna lfy a gidajen auren mu xan baku. Wanda
suke son su xauna a grp din mallakan miji na parmanent zasu