Showing 9001 words to 12000 words out of 41234 words
Chapter 4 - WALIJAAM BOOK 2 Hausa Novels by Maman Teddy .pdf
san dai sauran....jiki don Allah ni Dad
wai wata kaddarar yasa shi aura mun wannan yar yarinyar ba ,yar ciki na mtswwwww.....Yana
mgnan ne hadi da bude waldrob din yana fadin ga kayan naki nan ki dau wanda zaki sa .
Yana fadin mata hakan ya juya yana barin ta a wannan wurin...itakam Zabeena sam ta hana
kanta sukuni ,da kyer take tsakar abincin gavan ta . Dirning din ya nufa yana hado mata
breakdin da zata bukata a wani tray da yaga Daniel ya hada wuri daya ,yana dauka baki daya
hadi da nufo bedroom din Shatun dashi....
Innalillahi hasbunallhu shikenan An Mallake Anwar ,Wlh wannan ba aikin allah bane sai dai
aikin sihiri ,tayaya Anwar zai dauki Abinci yakai ma wata ya mace ,ai ba a haifota ba a dunuyar
nan ,amma a yau wannan gajar ne yakeyi mawa bauta ". Yana dab da zama cook Daniel din ta .
Ta6 ai a wannan karon dole Mom ta mike daga zaunen da take.....
Bangaren Anwar kam koda ya shiga a wurin Waldrob din ya tadda Shatun tana ta
zakale_zakale don bataga kayan sakawa ba acewan ta wannan duk na yan iskane don barayin
sleepdrees din ta take ta dubawa .
A saman capet din dake a gaban Bed din ta ya ajiye mata tray din yana ficewa don bai tankata
ba ,humm yan shariyar yana kusa kenan!.
A falo kam a tsaye ya tadda zabeena tana gyara mayafin ta da cewa muje ko! Danne mmkin sa
yayi don yaga bata ci abincin kirki ba sam . Gaba yayi tana binsa a baya har suka fice daga
falon suna nufar cikin barikin inda anan ne ya shiga moton sa itama tana xama dayan bangaren
nasa . A haka suka bar Barack din hadi da daukar hanyan Bauchi .
*********
Bangaren Abbas kuwa sam bashi da walwala a daren jiya Sam yaki cin komai sai kaiwa da
komowa da yakeyi ,Zuciyar sa sosai tayi masa zafin gaske....hannun sa yakai yana bugun
mirrow din Dake vathroom din shi ,lokaci daya ya tarwatse kananun glass din na shugar hannun
shi jini yana fara gangaro masa . Jah baya yayi yana rintse idon sa hadi da zama yana bugun
kansa da hannun sa hadi da kirar Sunan Shatun a cikin wata irin wahalalliyar murya.
I luv you Aysha...i really luv u ,luv you forever and ever....ina maki so na har abada har karshen
rayuwata baxan bar son ki ba ,inajin kishin ki a kowani dakika na tuna da a yanxu kina tare da
waniin da ba Abbas ba...maslaha daya ce abani ke idan ba hakan ba komai na iya faruwa .
Fitowa yayi daga shi sai towel a kugun shi..dai dai Zulai na tana gyara masa gadon shi hadi da
sauya masa bedsheet din sa.
Wani irin tsanan yarinyar yaji yana Shigarsa ,keeeee!!! Ya daka mata wata uban tsawa da sai
da yasa jikin zulai rawa tana sakin sandar mopper din ta. Yi hakuri Yalla6ai. Tayi mgnan cike da
jin tsoro n Abbas din ,duk da iskanci ya kawota ya lasa mata zuma shine ta dawo yakaara mata
...
Kauda kansa yayi gyefe yana furxar da wani irin iskan mai zafi. Kaman ance ya waiga ganin
Zulai yy ta cire karamar hijabin jikin ta da kowacce maaikaciya take sakawa. Tana sunkuyiwa
nonuwanta na zazza6owa .
Wani irin kurrr yayi da ido kamin ya hadiye wani irin yawu ,hannun sa yakai yana rufe ko ina na
bedroom din . Keee zo nan?! Kallon shi tayi hadi da jin wwni irin sanyi tana mai farin cikin
fatsarta yakamo kifi .
Xama yayi a kan gadon sa yana jirar isowan zulai ,wanda ta tsaya a gaban sa tana kara
gansaro maasa kirjin ta...Hannin sa yakai yana shafa Tubula tumbulan nonuwn ta yana ta6e
bakin shi....Lumshe ido zulai tayi don dadi tana jin yanda yake jan nipple din ta yana wani irin
jansu hadi da mulmula mata washhhhh....tafara tana matse kafafuwan ta.
Wani irin kallo yayi mata duk da shima yana cikin yanayin da yagaxs controlling din kansa
,amma s hakan bai hanasa mulki ba yana fadin sauke mun duk wani kayan jikin ki...........
Cikin sauri Zulai ta kai hannu tana sauke kayan jikin ta tana wani mutsu_mutsu da kafa da tana
wani zunkude zunkude. A haka ta cire komai nata kana ya saki baki kaman wawa yana kallon
albarkatun ta....hannun sa yasa yana cigava da shafa break din ta hadi da kama nipples din ta
yana mulmulasu hadi da bin krjin ta gaba daya yana scrope hadi da shafan nonuwanta yana
murdasu kaaman zai cire mata kannnn...............
Maman teddyí ¾í·¸
í ½í°„WLJMí ½í°„
34_35
_*Littafin na kudi Normal grp 200....Vip grp 500...Spc grp 1k...zaki iya turo da katin MTN ta
wannan number 08081202932.....ko kuma ta wannan Account din Farida Hashim Stanbic
0028799846....Yan niger zakuna iya tuntu6an wannan number +22797780373 .*_
Matso kusa kiji wani sirrií ½í²‹í ¾í¶»í ¼í¿» Mafi sauki amma sai aiki mai matukar zafi ,sha yanxu aiki
yanxuí ½í¹Š Samu ruwan lipton din ki kar ki zuba suga cikin ta sai ki samu danyar kwaií ¾íµški fasa
shi hadi da cire York na cikin shi wasu na kiran shi da kwaiduwan kwai....idan kin yi hakan ki
zuba ta a wani abun ki karkada sai ki dauki Wannan ruwan lipton din naki ki zuba cikin
kadaddan kwaiduwan takií ½í°£.....Sai a kyenkyeme sai fa kin daure saboda karni hmmm amma ke
ajikin ki sai kin san da chanji bama ko ga Oga ba sai kin gaji da shaní ½í²‹ kun san mene sunan
wannan Hadin...Maida tsohuwa yarinyaí ¼í½‡í ¾íµš
******
Yana wani irin murxa mata nipples kaman zai ciresu ,wanda duk wannan abun da yakeyi Babu
abun da Zulai takeji sai dadi da sai wani uban lumshe ido takeyi tana nishin dadi hadi da kara
turo masa kirjin nata...
Knocking din da sukaji ne ya katse masu hanzarin su ,wanda lokaci daya Abbas ya baimawa
zuciyar shi sani da cewa " Diyana ce".
Wani irin kallo yayi mawa Zulai da nan take jikin ta ya hau rawa nan tayi saurin mayar da kayan
nata...tana baburodo hadi da saurin juyawa tana cigaba da Goge gogen ta ,Abbas ne ya mike
da kanshi yana bude kofan...Aiko kaman yanda yayi tsammani hakan yake " Diyana wanda
daga bude wansa ta hau sakin masa murmushi hadi da kamo hannun sa tana cewa " Yah
Abbas Zo muje Momy tana kirarka. Kaman zaice da ita a'a sai kuma ya biyo bayan ta.....Hadi da
nufan Falon Momyn tashi .
Bangaren Anwar kam Koda ya isa Gidan mahaifin nashi bai same shi gidan ba ,sai Dr Haula da
ya taddda bakaramun fada yasha ba...hadi da masa bakin indai ya kuskura wani abu ya hadasa
da Shatu ya nemi wata uwan ba ita ba". Hakuri yayi ta baima Hjy Haula amma duk a banza don
bashi ma wuri tayi wato yayi shi kadai .
Zabeena kam saurin bin bayan Dr tayi hakan yasa Anwar mikewa hadi da nufan bangaren
Mahaifin nashi...duk da yasan abune mai wuya samun shi a wannan lokacin. Tsintar kanshi yayi
da nufan coridour n Nashi yana bin koina da kallo kaman wanda yake neman wani abun na
dabam.
Idon shi ne ya sauka asaman wani littafi wanda bangon littafin ya zamana mai karfi cover din
blue ne .
Diary ,abun da ya ambata kenan kamin a zuciyar shi yace"Tayaya Daddy ya manta da diary din
shi anan wurin ,hannun shi yayi saurin kaiwa yana daukar Diary din yana nufan innerroom din
Mahaifin nashi don ya ajiye masa a can...
A tsakiyan Bedroom din ne Littafin ya fadi kasa ,wanda ciki n sauri Anwar yakai hannun shu
yana Dauka hadi da kokarin rufe Littafin.
Idon shi ne ya sauka akan wani line ,wanda nidai naga Anwar ne ya na gyara tsayuwar sa hadi
da bude lumsassun idon sa ,lokaci daya naga wani irin gumi na tsatstsafo masa kaman wanda
yayi gudu nakin kari ...
Fiye da minti sha biyar yana a wannan yanayin kamin ya saki littafin yana dafe kanshi dake
uban sara masa ,idon shi lokaci daya ya kada yayi jah....kara kai hannun shi yayi yana daukar
Diary din yana komawa da baya hadi da ajiyeshi a dai dai Coridour din da ya gani....A sarari ne
naji yana cewa "Indai wannanne dalilin Daddy ,yanda ka rufe mun baxan ta6a tona wannan sirri
ba ,baxan so ma kasan na sani ba".
Ajiye Diary dib yayi dai dai wurin yana Saurin ficewa daga part din a akan hanyar sa ce ta dawo
yana tafe yana tunani da cewa " Daddy nayi maka Alkawarin rike Aisha kaman yanda kakeso
,kuma nayi maka Alkawarin daukar duk wani ragama nata ,wanda zakai farin ciki da ganin
hakan...Nisawa yayi kamin ya cigaba da cewa " kema Mom zanyi duk abun da kkace bazan
sa6a ba inshaallh.
******
Bayan fitan Anwar kam babu dadewa ne Mama Rahmatu ta shigo gidan. Wanda nan take
tambayan Daniel Anwar anan yake shaida mata fitan shi y sanar masu zai tafi Bauchi .
Jin hakan yaaasa Mama Rahmatu nufan bedroom din Shatun don dama ta taho ne takara gyara
zaman nasu sosai hadi da kara mawa Anwar nasiha mai ratsa zuciya .
A bedroom ta tadda Shatun tana zaune har a wannan lokacin bata kimtsa kanta ba.
Sallama tayo tana kara shigowa daga ciki ,wanda ganin Mama Rahmatu yaasa Lokaci daya ta
ganeta hakan yaasa Shatu saurin sakin mawa Mama Rahma murmushi ...wanda itama
murmushun take mata.
"Mama?". Tayi mgnan tana murmushin da hakoran ta sai da suka bayyana. Na'am Aisha kina lfy
dai ko??. Mama Rahmatu tayi mgnan tana zama gyefen Shatu hadi da dafo kafadan ta .
Lfyl nan ta gaishe da Mama rahmatu wanda cike da so da kaunan shatun ta amsata ,tana
tamvyar ta meyasa bata sanya kaya ba.
Anan ne Shatun ta kwashe komai ta fadi mata akan cewan ita duk bataga kalon kayan sakawa
ba. Murmushi Baba rahmatu tayi tana nufan waldrob hadi da fiddo mawa shatun da wata riga
da skirt na atampha ,kamin tayi mata bayanin komai na kayan da lokacin saka ko wannen su ....
Mayuka ta bata ta shirya tsaf tana goge maikon fuskan ta da powder hadi da shafa mata
mouthglow dan dai dai.... Nan take bakin nata yafara shaining kaman tuffa.
Mama rahmatu ne ta hada mata break agaban ta gama breakfast din nata ,kamun su fito daga
falo suna cigaba da firan su tsawon lokaci ,tun Shatu na kin mata mgn don bata sake da itaba
sosai har ta saki jikin ta sosai........
Inshaallh anjima zan maku wani update diní ½í±
í ½í°„WLJMí ½í°„
_*Littafin na kudi Normal grp 200....Vip grp 500...Spc grp 1k...zaki iya turo da katin MTN ta
wannan number 08081202932.....ko kuma ta wannan Account din Farida Hashim Stanbic
0028799846....Yan niger zakuna iya tuntu6an wannan number +22797780373 .*_
36_37
"Wuraren yammaci Anwar ya shigo gidan wanda ganin Mama Rahmatu yayi matukar sanyaya
ransa don yana can yana tunanin halin da Yabar shatun ita daya ga gida babu kowa sai Daniel
,don bai tara mawa kansa wani jidali ba ,daniel kadai ya ajiye sai sauran lecrout da suke dan
kaiwa da komowa wannan in yana nan kuma in shine ya basu umarnin zuwa inda yake .
Yana can yana tunanin shin ma Shatun ta ci abinci ko aa ,don yasan ko Da Daniel yayi mata
mgn aikin banza yayi yasan batajin ko zo in kashe ki da turanci ,shi kuma Daniel shima baisan
ko zo in kasheka da Hausa ba...inyamuri ne rikakke ya dauko shi daga Zaman ibadan.
Mamakin shi yakama shatu ganin bayan sun gaisa da Mama Rahmatu babu abunda ya
tambayeta sai Aisha kin ci Abinci kuwa? Wannan tambyar yafara hada su...wanda daga masa
kai kurum tayi kamin tayi masa mgn ne Mama Rahmatu ta amshe da Eh taci don sai da nayi da
gaske sannan ,na lura bata cin abinci sosai ne".
Murmushi Anwar yayi wanda Cwwa yayi " ai Mama zataci ne indai muna tare dole ta koyi cin
abinci....dariya Mama rahmatu tasaka har tana karawa don tabbas ta yarda da zancen Anwar
din... Shima Dariyar yake banda Shatu da bata fahimtar inda xancen nasu ya dosa a yanxu .
Wannan yasa Shatu mamaki kwarai ganin yanda Anwar din ke kulata bini bini tambayar kina
son wani abu ne??. Sai tace masa a'a . Don a cewan ta wasan kwaikwayon da yasaba yi mata
ne .a gaban mutane ya nuna yana kyautata mata ,suna tafiya ya fara cin uban ta .
Tom a yanxu ma matsayar da tayi mawa Anwar din kenan...wuraren karfe shida Mama
Rahmatu ta tafi gidan ta ,don ashe itama anan Zarian take da zama.
Fita yayi yaje masallaci bayan ya dawo ne ya tadda Shatun a falo ta kure plsman dake bangon
falon da kallo ,tana kallon wani series film da bata fahimtar komai sai dai hoton mutanen da
sukeyi mata yawo a ciki .
Har ya iso inda take batq sani ba sai da taji ya kira sunan ta "Aysha".
Saurin juyowa tayi ganin shi tsaye yana kallon ta kamin y sakin mata murmushi da ya sanya
shatu sauke idanun ta kasa tana fadin " Naam Hamma ".
Hannun ta ya riko yana cewa"kinyi sallah kuwa?. Ware ware tayi da idon ta tana bin falon da
babu alamun duhuwa da kallo ,don bazakace mgriba tayi ba saboda hasken da ya mamaye ko
ina.
A'a Hamma".
Hmm nisawa yayi yana rike da hannun ta suka nufi bedroom din ta ,direct privacy ya nufah da
ita yana cewa ta dauro alwalan a gaban shi ya gani .
Ganin yanda take alwalan sam ba haka akeba ,kallon ta yayi kamin a hankali yace Aisha kinga
yanda ake alwalan duk yanda nayi kiyi.... Yana mgnan yana kare ma Shatun kallo yarintan ta
sosai yake gani don shi baya tsammanin wai ta cike 14 din da ake cewa takai.
A haka ya gama nuna mata suka fito tare...da hannun shi ya shimfida mata sallaya ,wanda
kamun ta tada ikama ne ya tsaya yana tambyar ta ya akeyin sallahn kanshi?.
Sosai yaji dadin jin yanda tayi masa bayanin komai yanda yake ne...nan yajah su6 su6un
kumatun ta yana fadin Lallai yau zan maki kyauta ta musamman...
Zaro ido tayi waje tana masa dariyar da bata ta6a masa ba ,kamin tace "Hamma meyaaa sa
zaka mun kyautan?.
Murmushi yayi yana cewa" Saboda kin ci duk tambayoyin da nayi maki ..yanxu yi sallahn ki
sameni a falo idan kin idar......................
GNí ½í²ƒ
*í ½í°„WALIJAAMí ½í°„*
_*Littafin na kudi Normal grp 200....Vip grp 500...Spc grp 1k...zaki iya turo da katin MTN ta
wannan number 08081202932.....ko kuma ta wannan Account din Farida Hashim Stanbic
0028799846....Yan niger zakuna iya tuntu6an wannan number +22797780373 .*_
38_39
_WANNAN PAGE DIN SADAUKARWA CE GAREKI Y'AR DAKI NA...UMMY MOM HANEEF
ALLAH YARAYA MANA ZURI'A AMEEN_
________________________
Murmushi ta kuma yima Anwar din tana daga masa kai alamun tom kamin ya fice ita kuma tana
fara sallahn.
Koda ta idar da sallahn kaman yanda yace mata hakan tayi don ko cire hijab din batayi ba ta
nufi Falo don ta tadda shi can.
Hangosa tayi idon shi na kan laptop din gaban sa wanda yanda yake operating kadai zai
tabbatar maka da abun da yakeyi mai matukar muhimmanci ne. Hummm wani furxar da iska
yayi kamin ya rufe laptop din yana duban Shatu da zaman ta kenan tana fadin Hamma gani
nazo! Kallon ta yayi ido cikin ido kamin yayi mata murmushi yana juyowa hadi da facing din
fuskarta...Murmushi takeyi masa yana rike da hannun ta duk biyun ,kamin ya bude baki zai mgn
ne ta katse shi cikin sauri tana dariya da cewa" Hamma na tun da kyauta ce zaka mun ,amm
nace don Allah Hamma na kabani za6i abun da xan za6a kasan ni xan fison abun da nake so
ko?? Tayi mgnan tana kallon shi. Shiru yayi yana mata kurr da ido yana tunano abubuwa da
yawa akan shatun...ganin ya tafi duniyar tunani gashi dai ita yake kallo amma sam hankalinsa
yayi nisa wurun wani tunanin tadabam da Shatun batasan da shi ba . Hakan da tagani ne
yasata kai hannun ta tana kama hannun shi hadi da girgixawa tana fadin" Hamma Anwar kana
jina kuwa...? Tayi maganan tana kai hanun ta daya tana kaiwa kusa da fuskar shi wai duk adole
ya dawo da hankalin sa kanta...shikam yana can yana mmkin dama Shatun nada Surutu haka?.
Murmushi yayi kamin yace"A'a Aisha bana ganin ki fah sam". Ehh Hamma baka gani na ? Baka
ganin komai kakeson kace?? Tana mgnan hadi da kai hannun ta tana kaishi dab da idon shi
don ita ta yarda vai ganin nata bata ta6a ganin yayi mata karya ba ,lokaci daya ta tuna da Kule
tw garin su da kishiyarta tama sihiri lokaci daya idon ta ya makance da rana tsaka .
Hakan yasa Shatu mikewa da sauri kwallah na ciko mata ido tana mikewa ko ina zataje oho!
Ganin hakan ya kuma tabbatar masa da Shatun akwai wawta tare da ita ,inbanda abun yarinta
suna zaune lau ga Laptop gaban shi don yace baya gani sai ta yarda?.
Hannu yakai da sauri yana jawota jikin shi hadi da saka mata dariya yana zaunar da ita jikin shi
da cewa" Inafa jinki kuma ina ganin ki...Tsayawa tayi tana kallon sa don sai a yanxu ta fahimci
Karya yake mata.
Dariya yakeyi sosai wanda cike da Raunatacciyar murya mai cike da shagwa6a ta kallashi tace
"Hamma kana sona kuwa?? Ka fadar mun da........kamin ta karake mgnan ne yayi saurin sa
hannu yana rungumeta kamin ya a hankali ya furta ina sonki ".
Saurin dagowa tayi tana kuma kallon sa hadi da masa murmushi kamin tace" Tom me yasa kayi
mun haka?. Baxan kara ba yayi mgnan yana kallon