Showing 30001 words to 33000 words out of 41234 words

Chapter 11 - WALIJAAM BOOK 2 Hausa Novels by Maman Teddy .pdf

03 Nov 2025

1279

saman kirjin shi . Jin dumin jikin shi da nata da yanda suke gogar
juna yasata yin shiru sai sauke ajiyar zuciya da takeyi....jin tayi shirun ta tsagaita da kukan yasa
shi yin mata mgn a miskilance da cewa "Meke damunki wani abune ya faru dake??.
Kallon shi tayi tana kara narkewa jikin sa wayyo Hamma na shiga Uku Yah Abbas
yasa......Gummmm tayi da bakin ta don itafa tsorone ya gama kamata ana ta tunanin Ko Dai
Abbas ne yayi mata wani abun shiyasa jini ke zubo mata ta kasan ta.... Tuno da 6oye mawa
Anwar din da tayi ne yasa ta sauri sufe bakin ta tana cigaba da kukan ta mai fitar da kunji kasa
kasa....

Tana matsawa daga jikin Anwar da idon shi ya zuba a kanta....Bin ta da kallo yake tun daga
sama har kasa ,wanda kamin tayi aune taji ya damkota ji tayi ya wanketa da wani irin mari da
sai da ta hango na barzahu .

Kamin ta dawo hayyacin tane ta kuma jin wani saukar marin da sai da ta kifa tayi taga taga xata
zube.....a matukar fusace ya dago ta yana son mata mgn amma bakar xuciyan da ta ciyosa
yaasa shi kasawa....So yake yy mgnan amma ya kasa. Wani irin huci yake idon shi ya kada yayi
jah kwallah na ciko kwarmin idon shi irin na masiffafun masu zuciyar nan....Tsoro ne ga radadin
azaba yagama kamata jikin ta koina sai rawa yake...bakin ta yaga yana motsi alamun zata basa
hakuri nan take ya hankada ta tana xubewa saman gadon nashi hadi da kifawa.....Sai a sannan
ya saketa daga rikon da yy mata ...Kuka ta rushe dashi tana fadin Wayyo Hamma....na tuba
kayi hakurrrr....Kamin ta karake mgn nan taji ya daka mata wani kazanannan tsawa ,wanda
baice da ita komai ba sai sunan Abbas da taji ya kira yana juyawa a harxuke hadi da ficewa

daga bedroom din .

Key taji ya murda mawa kofan kamin taji motsin tafiyarsa....wani irin jijjaga takeyi a lokaci daya
kanta namata wani irin ciwo ,Ga radadin zafin marin da tasha ga marar ta dake wani irin kulle
mata yana rikewa kaman ana karkatsa kasusuwan kugun ta.....

Wasu hawaye ne masu dumi suke xubo mata ,Hakoran ta na karuwa da juna ,Tun tana ji sama
sama ta dawo bata ji bata gani sai duhuwa can sai ji tayi difff...................

********

Na fara gajiya da wannan bokan mgnan gaskiya ,tun tuni cewa ake xaiyi sakin nan zai kori
yarinyar nan ,amma shiru kamam malam yaci shirwa?. Banni kurum na kira Anwar na sanar
masa na bashi wannan Matar ne tamkar matar haya....Shekara daya xaiyi da ita ya sake
ta....kuma don dole sao na tilasta masa ya amince da mgn ta cewan Hjy Haula da ke xaune
tsakiyar falon ta itada Hjy Baraka gyefe guda Zabeena ce keta kukan bakin ciki da takaici .

Jin mgnan Dr Haula yasaka Zabeeena Goge hawayen fuskan ta ,da tun tuni suke rarrashin ta
amma taki shiru ,Eh Mom haka kurum xamuyi gsky......Yy maki alkawarin hakan ,idan ba haka
Wlh Mom baxai Aure ni ba ,sai dai muga tafiya ta tafi har tazo ta haihu kinga ai shikennan kuma
babu sauran wata mgn...

Ke Zabeena yimun shiru ina hakan baxai ta6a yiwuwa ba!! Ta6 ina ai babu wata jikar Da xan
rike indai ba jinin kine dana Anwar ba ,Nama gargadesa kuma nasan tun da naja kunnen sa
akan kar wani abu ya hadasu to baxai yi ba.

Ki kwantar da hankalin ki kawai ,cewan Hjy Haula tana manna wayan ta saman kuncin ta ,tana
mai danna kirar Anwar da yake can yana neman Abbas....nikam uwar teddy addua nakeyi kar
allah ya hadasu ,don bansan wani irin danyar aiki xai aikata a wannan wurin ba idan sukayi
arba da Abbas bansan wani barnan xaa aikata ba!!

Gudu Anwar yake shararawa a moton shi don ya wade barack din duka babu Abbas ya fita tun
safe... Hakan yasa shi nufan gudan shi na G.R.A zaria don yasan nan ne kadai xai same shi a
yamxu.

Wuce manyan motoci yake baima sani ba ,ji yayi zuciyar na masa nauyi kaman an daura masa
babban dutsen kufaina.

A haka ya isa Gidan Abbas inda anan ne mahaifiyar sa take cike yanxu hakan don Basu koma
harta ita kan ta Diyana tana gidan a yanxu haka ". Wani irin Horn yayi wanda a firgice gate man
yazo yana bude masa gate din....a wani irin mahaukacin gudu ya shigo gidan wanda yasa
maaikatan saurin jah da baya .....Suna darewa shikam ko tsayawa gyara parking.......................

GN
*🐄WALIJAAM🐄*

_*Littafin na kudi Normal grp 200....Vip grp 500...Spc grp 1k...zaki iya turo da katin MTN ta
wannan number 08081202932.....ko kuma ta wannan Account din Farida Hashim Stanbic
0028799846....Yan niger zakuna iya tuntu6an wannan number +22797780373 .*_

56
*Matsalolin mu a yau da ya shafi gidan Auren mu da kuma mazajen mu�*

_1)Miji na baya bani kula ni da y'ayana._

_2)Bai damu da kwanciyar hankalin mu ba...cin mu ko shan ,Ga Dukiyan da Arxikin ammma
bama ci"._

_3)Baya amfana mana komai sai dai yayi ma duniya kyautan riya a duniya kenan._

_4) Babu zaman lafiya a kullum sai fiti na babu kwanciyar hankali duk saboda arxikin da allah
ya masa._

_5)Idan kin gane shi a waje tamkar bashi ba saboda fara'a da yanda yake bude mawa mutanen
duniya hakora ,amma a cikin gidan shi kaman fir'auna saboda bala'i da iyalan shi._

_6) Miji na ko a dakin shi ne da yaji sallama ta ko shigowar y'ay'ana zakiga yayi wuff ya mike
yana rufe rufe inda ya ajiye dukiyar sa duk don kar mu gani ni da yara na"._

_7) Tsakanin mu dashi kullum babu ne ,amma komai na zamani kamin yayi yawata ko ya shigo
gari shi xai fara mallakar wannan abu._

_8) Mijina a kullum bai da aiki sai neman matan banza ,wanda kasah ce a kaina ,sai naga
nafisu komai babu abun da suka sani sai dai duniyar da iskancin ,amma a kullum idon shi na
kan yagaggun mata ._

_9) Bai damu da karatun yaran shi ba ,sai cewa yake idan kunyi bani xan amfana dashi ba ,
Haka idan kunyi nan gaba bakusan dani ba y'ay'an ku kadai kuka sani nan gaba...don haka
baxan dauki ragamar Karatun ya'y'an ki ba ,daga na islama har na zamani😥._

_10) Mijina ma kyautar shi da mutane ta riya ne kadai. Baya ganin darajata ....kuma kin san
duk meye yafi damuna na Aure shi bashi da komai tare mukayi wannan ARZIKIN._

_11)miji na ne idan ya dawo gida na masa kwalliya da kayataccen sutura ta, duk don na sanya
shi farin ciki daganin zaman lfyar mu idon shi ya karkato a kaina ,amma idan ya shigo ya kalleni
sai yace"Haba Mmn Bilal wannan kayan ne masu tsada zaki sanyasu a gida kurum don ki
zauna?.haba kije ki ciresu ki sanya tsofaffi..._
_12) Miji na Aikin shi kenan zina idon shi ya kyekyeshe babu kunya,ada baya yana jin kunya
amma a yanxu ko na kamashi bai damuwa._

_13)miji na Baya ganin dangi na y'an uwa da kima har ta uwar da ta haifeni indai akan kudi n sa
ne Dukiyarsa xai kyeta masu mutunci._

_14) zanyi wanka na shiga dakin shi cikin dare ,amma kin san Maman teddy🧸 mai zai
cemun?? Cewa xaiyi " Zuwaira koma Dakin ki kurum ki kwana da yara🤔🙄._

_15)Nayi masa ado na sanya masa kananun kaya don tarba ,amma daga shigowar shi wannan
wacce irin abune Zuwaira?? Haba da y'ay'an mu kk wannan shiga ...ba a gida na ba...jeki cire
kijifah mmn teddy wai na cire ,amma idon shi na kan matan duniya😭😭

_16)Namiji mugu ne😥 ,namiji bashi da Amana , namiji mugun ice ,namiji ba dan goyo bane
ba....ni maman teddy na fada maki hakan ..duk don ki fahimci halin da kike ciki yasani na saki
wannn PAGE din BONUS..._

_WANNAN DAI SHINE KAD'AN DAGA CIKIN MATSALOLIN MU MATA!! KUMA A 50% BAN
FADI 2% NA MATSALOLIN DA AKE ZUWA MUN DASHI BA._

Kina masa ladabi biyayyan aure ,Tattali kula.
Amma idan kin nemi shawarar wata ,sai tace maki" iya shawarar da xata baki shine ki ringa
tsafta kina kwalliya ,ki san yanda xaki masa mgn cike da kissa....Ki koyi yanda ake Hot Sex ai

xai daina bin matan ,idan kanshi na rawa ne ma xai daina , mgn cike da shagwa6a.... Kuji mun
Hauka da Sakarci mtswww ,wannan duk bashi ne mafita ba ,indai ga mazan xamanin nan ne
,ba ki isa ki fada mun cewa baki da matsala da mijin ki ba ,Wlh karya ne ni mman teddy na fada
karya kkyi...kuma duk wani girke girke da xaki koya na banxa haka duk wani KWALLIYA na
banza ,Duk Wani Maganin MATA da xaki sha na Banzane ,Haka duk wani iya Sex shima na
wofi neí ½í¸ .

Wannan yasa na taho maku da MALLAKAR MIJIN KI babu boka ba malam...Sirrika ne tadabam
ni uwar teddy nazo maki dashi ,amma idan kina bukata zaki bada 2k Kacal.

Duk wanda ya ce maki mallakar da akayi shi da Surori yana karyewa karya yayi ,ni na fadi...
_Mallaka ta hanyar Kwai_
_Mallaka ta hanyar Nama_
_Mallaka ta hanyar madara_
_Mallaka ta hanyar fatiha umul kur'an_
_Mallaka ta hanyar sutatul yusuf_
_Mallaka ta hanyar Arrahman_
_Mallaka ta hanyar izaja'a_
_Mallaka ta hanyar Yaseeeennnnn_

_Wannan kadanne daga cikin sirrirorin MALLAKA daga hannun Uwar teddy🧸_

_Kai abubuwan sirri ne 2k kacal xana baki ,wlh sai kince masa yi ,sannan xaiyi ,nidai rokona
daya kar ki cutar dashi ,abun da yasa xan bada wannan sirrin nasan mu mata muna da Rauni
matuka ,ba xamuyi cuta ba ,idan kk cutar da mijinki kina takama da kin mallake shi keda Allah".
Allah yasani don nayi gyara ne ga ma'aurata mu zauna lfy a gidajen auren mu xan baku. Wanda
suke son su xauna a grp din mallakan miji na parmanent zasu bada 3k ne kacal._

Kikayi masa wannan mallakar...
Wlh idan ance fita ka kalli mata baxai fita ba...Zakiga kula MALLAKA ce gsky xan baku sirrin ,
Amma duk abun da mijin ki ya koma kar kice xaki tausayin sa ,indai kin san da sauran imanin
mijin ki a zuciyar ki kar ki zomun don Allah...Don wlh kkkyi MALLAKAR bansan hanyar warware
shi ba....Don baya karyewa.Wannan yaasa nakira sunan uwar gida wanda tasan auren ba
yanxu ne ta shiga daga ciki ba , bare tace tasan wahalan da cutarwan da namiji gumu ta gumu
tasan waye da namiji.................Anan nake cewa UWAR GIDA MANYAN MATA SAI KUN
ZO......kar ki manta kudin 2k ne kacal ,ga masu bukatar grp kuma wanda kullum a cikin samun
sirrikan mallakar suke zasu biya 3k ne kacal...xaku iya tura kudun ku ta wannan Account farida
Hashim Stanbic Bank 0028799846 ,zakuma ku na iya magana dani ta wannan number
08081202932.

*********

"Babban falon gidan Anwar ya nufa inda xai sada shi da ko ina".

Abbas!! Ya kwala kirar shi a tsakiyar falon gidan ba tare da yayi duba ga kowa na falon ba". Sai
uban haki yake saukewa kaman wanda yayi tseren gudu". Saurin mikewa daga tsaye Diyana
tayi tana rarraba ido cike da matukar mmki wanda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login