Showing 33001 words to 36000 words out of 41234 words

Chapter 12 - WALIJAAM BOOK 2 Hausa Novels by Maman Teddy .pdf

03 Nov 2025

1318

take tunanin a binnin zuciyar ta sai kuma
gashi a tsakiyar falon da take ,a gaban ta..tom ko me ya kawo shi?? Abun da Diyana tace
kenan kamin tace "Yaya na yau kaine a gidan mu?.

Juyowa yayi nan sukayi ido hudu da Diyana ,wani irin kallo yayi mata da sai da yasa bakin ta
rufewan da bata shirya ba ,don tagano abubuwa iri iri kwance a kwayar idon nasa.... Anwar na
tambayeki?? Yy mgnn Muryar sa babu alamun sassauci.


Girgixa masa kai Diyana tayi cike da shakkan sa kamin tace "Ya tafi barikin Sojoji na Pz. Wani
tsuwa yaja bai tsaya kuma tambayar ta komai ba ya fice daga falon yana barin gidan hadi da
komawa inda ya fito".

Ita kam Diyana ba yarinyace ba ,idan mutum na a hankalin shi ta sani tabbas ta fahimci da
akwai wata alaka tsakanun shi da Abbas din ne yasaka yake neman sa haka,kaman xai cinye

shi ...lura tayi da Haduwar tasu baxatayi kyau ba shiyasa ta basa amsa da bayanan ,amma
kuma a zahiri yana dakin shi .

Ke Diyana waye yazo nema na ne? Naji kaman muryar Anwar yazo nan gidan?? . Cewan
Abbas da fitowan shi kenan daga Bedroom din shi .


Humm nisawa Diyana tayi kamin daga bisani tace"Eh Yazo yanxu nasan kana bacci ne shiyasa
nace masa baka nan!.

Wani irin murmushi Abbas yayi don ya fahimci Diyana tsoro ne da kuma hasashen da akwai
wani abu tsakanin shi da Anwar yasaka ta fadin hakan. Me yasa kk ce maasa hakan bakisan
Abokina bane aminina?? . Yayo maganan yana Dariya irin na tatattun nan ,yasan abun da
yakawo Anwar gidanan ,yasan abu daya ne ya fahimci komai da yafaru tsakanin shi da Shatu".
Lah! Yah Abbas ai ban san abokin kane ba ,wow gsky naji dadin wannan abu naji dadi da ya
kasance hakan ! Tom Yah Abbas kadan taimakeni mana akan Anwar!!.

Kallon ta yayi yana dan daga gira hadi da hasashen kalaman nata kamin yace "Alright ina jinki.
Dama kin san Anwar din kenan ?

Aa kam ban san shiba ,a school din da Jalilah take ne nagan shi shida lil sister nashi ,tom uhm
tom kuma....sai ta tsaya tana masa kame kame....Wani dariya ya sheke dashi ,kamin Abbas din
yace kuma sai ki ka kware masa ko...kin fada Son Anwar din kenan mai zuciyar dutse". Yayi
mgnan yana dan ta6e baki ,kamin ya cigaba da cewa "Wannan hadin fah yayi kyau...bari naje
masa ma kinga sai ya amince dake ni kuma ya bani Shatouu na ,itadin dani ta dace ba da kowa
ba!!

Ina kkce masa nake ma?? Cike dajin dadi Mgnan Abbas din Diyah tace " Cemasa nayi kana
barack...
Humm tun da kince masa hakan bari nabi bayan sa.


Yana fadin hakan kamin ya jira jin ta bakin ta ya fice daga Falon yana nufan barikin sojojin....

*******

Shigowar Abbas falon yaasa Hankalin Anwar da Sadeeq duk dawowa akan shi ,da yake takon
takama abun shi....Wani zuciya ne ya ciyo Anwar don ji yake kaman Abbas yayi abun da yakeso
ne da Shatun abun kuma da yadade yana buri shiyasa yake wannan iskancin .


Batare da duk sunyi aune ba ,kawai ganin Anwar sukayi ya damki kwalar Abbas yana Auna

masa wani irin naushi... Da yasa Abbas saurin tarewa don ya lura Anwat din a kufule yake
kuma yasan irin.xuciyar shi . Sanin idan yakelesa tom.baxai barsa da numfashi bane yasa
Abbas fara mayar masa...... Ni xaka yaudara ni xaka cuta Abbas?? Aisha mata tace ba taka
ba!!! Anwar ke mgnan yana kai hannun sa saman wuyan Abbas yana kama masa wuya da yasa
numfashin Abbas barazanar daukewa". Wani irin 6an6are shi Sadeeq yayi daga jikin Abbas din
yana ture Anwar dakyer ,wanda Abbas baya yayi yana tari hadi da daukar ruwan roban dake
gyefen su yana kaiwa bakin sa.


Haba Anwar duk abotan mu akan.....??kai yimun shiru???.......Anwar din ya katse Sadeeq cikin
wani irin hargitsatsan murya mai cike da amsa kuwa. Hakan yaasa Sadeeeq shiru badon yaso
ba.


Amintan mu nada muhimmanci amma ita kuma matata bata dashi ko...Amanar Dad ce kuma
Alkawari nayi masa na xan kula da ita tamkar kaina!!!


Kai don Allah rufe mana baki Oga ,kar ka raina mana hankalin da kasa ba....maatar ka ma
kkcewa ,kuma da kakirani da mayaudari ai kaine cikakken mayaudari maciyi amana ...inban da
yaudara aini na fara son Aisha ,amma ka kewaya ka aurota wai a dole baka son ta amma ka
dole ,idan dole ne ka saketa mana sai na Aure ta!!! Cewan Abbas a matukar harxuke yana
mgnan hadi da matsowa inda Anwar yake .


Akan shatu zanyi komai Anwar ,ina kaunarta kuma baxan ta6a dainawa ba....hannu ya dunkula
Anwar yakai masa ,Wanda Nan Sadeeq yayi saurin tarewa ...kamun yace Abbas kana
hayyacin ka kuwa haba don allah mu fahimci juna mana ,Aisha yanxu Matace ga Anwar ta tashi
a mtsayin wacce xaka nema a aure....Sadeeq xan iya komai xan kauda duk wata mu'amalar
abota ,don ganin na mallaki Aisha .


A yanxu dai kawai sai dai nace kowa ya baxa basirar sa wajen ganin ya yi nasarar Kwatan
zuciyar ta .


Tabbas sai yau na gasgata Abbas kai banza ne ashe baka da kwakwalwa...sam baka dace da
Aikin soja ba ,wannan Shashanci ne ma tir da wannan hali naka ,cewan Anwar yana mgnan
cike da mawa Abbas rainin hankali hadi da nuna nasa da yatsa .


Inban da Hauka ta ina xakace wai kowa ya baxa basirar sa na kwaton zuciyarta ,ai babu kowa a
cikin zuciyar Aisha inbani mijin ta Anwar ba....Kuma sannan har kana tunanin akwai ranan da

xaka kar6e Aisha daga gareni??? Kayi gwari Yaro....Aisha tawace ni kadai ,ko mutuwa xanyi
xan roki allah ya dauki ran mu tare...bana ta6a tunanin xan iya tafiya na bar Aisha tayi rayuwa
da wani bayan ni ...kaji sakarai...tom ga fili gamai doki ka cigaba da bibiyar Aisha ,xakasan
waye Anwar... Da alamu kamantani.....


Humm ya girgixa kai yana fucewa daga falon fuuuuuuuuuu.....Don a mgnan Abbas ya fara
fahimtar Babu wani abu da ya hadashi da shatun ,hakan ne ya dan sanyaya zuciyar sa..amma
kuma wannan jinin na mene ne??! Tambayar da yake tayi mawa kwakwalwar sa kenan a haka
ya nufi gidan nashi har lokacin zuciyar shi zugin bakin ciki da takaici yakeyi ,tom ya akayi ma
har ya hadu da Shatu ?? Wannan wane irin sakaci ne yayi hakan .....


*******

Zama Abbas yayi a falon yana maida numfashi don shi a yanxu ne ma yakejin wani
axabtacciyar kaunan Shatu a zuciyar shi ,ina sonki yeah i'm really...anwar baka isa ka rabani da
Aisha ba....


Yana mgnan ne hadi da kai hannu yana sha inda Anwar yy masa rauni. Fist aid box Sadeeq ya
dauka yana daukar Auduga yana goge masa wurin da ya dan tasa n kumburin naushi ...
Hadi da bashi baki akan yabar Shatu matar anwar ce ba tashi ba...amma sai Abbas ma yahau
Zagin Sadeeq yana rufe shi da masifa kaman shine mijin shatun wato ANWAR.

Wlh wlh Allah babu mai rabani da Shatu sai mutuwa ,banga wani adoran duniyar nan da xaimun
iyaka da matata ba.....Mamaki ne yakama Sadeeq cewan da Abbas yayi wai matar shi tom ta
ina?? Tambyar da yy mawa kansa kenan.....


Kai dan fice mun daga falo da allah!!! Abbas yy mgnan yana kallon Sadeeq...in fice maka daga
falo Abbas??

Eh idan baxaka fita ba ni saina baka wuri idan naka ne?. Hummm nisawa Sadeeq yayi kamin ya
girgixa kai kurum yana cewa "Shikenan amma Abbas don Allah kar ka kara wani abu ba tare da
ka zurfafa tunanin ka ba .


Ko kallon inda yake Abbas baiyi ba ,ahaka Sadeeq ya fice daga Falon yana jin duk duniyar bata
masa dadi...wannan shine karo na farko da suka ta6a samun sa6uwan juna tsakanin su .

Su duka babu mai kwamciyar hankali...ko meke shirin faruwa ne allah masani".

******

Koda Anwar ya isa gidan shi ,sam ya gaxa sukuni gashi ya kasa koda shiga bedroom din nashi
bare yasan halin da Shatun ke cike fiye da awanni yana a falon shi sai kaiwa da komowa yake..
Daniel kam ganin hakan yasa shi guduwa yana 6uya can inda Anwar baxai ganoshi ba . Don
sosai ya tsorata da ganin yanayin Anwar din .



Itakam Shatu a wannan axabanne ta farfado daga daukewar numfashin da tayi sakamakon
sanyin A.C dake ratsa ko ina na wurin....kasa motsa koda dan yatsa tayi sai kwallahn dake
cigab da sauko mata...a haka tsawon lokaci kamin baccin wuya ya dauketa .


Mikewa Anwar yayi kurum lokaci daya ne tunanin Abubuwa suka dawo masa na dangane da
Shatun....sai da tunanin sa ya sasssaita ne ya fahimci damuwan ta. Fita yayi daga falon...kamin
can kaman mintuna talatin ya dawo.


Bedroom din sa ya nufa yana sa key hadi da budewa......A kwance take kaman yanda ya barta
yanajin shar6an kukan ta a hankali ,kuma ta cure wuri daya .


Nufan kayataccen gadon yayi yana zama gyefen bedside drower yana kirar sunan ta muryar sa
babu yabo babu fallasa .



Cikin wani irin sauri Shatu ta mike tana matsawa gyefe don bata san da shigowar saba ,ta riga
da ta cire mawa ranta cewan Anwar xai bude kofan ,ta dauka a haka xata kwana ciwon ya
kasheta ga marin da tasha .


Kasa amsa shi tayi sai sai dora hannun ta da tayi saman kuncin ta da ya kumbura saboda mari
,idon ta sun kumbura dakyer take iya budesu .


Mika mata Wani abu yayi a leda da bata san ko meye ba....wanda a hankali cikin rawar murya
da kuka ya cinye duk wani karfin shi tace " Na tuba Hamma don Allah ka maidani Rugar mu
wurin Umma na ,banda lfy...kai kuma dukana kakeyi.....

Amaimakon taji ya ce mata tom..sai jin muryar sa tayi yana cewa " kiyi amfani da wannan pad
ne ,Wannan kuma magani ne kisha ki ci abinci...daga nan ki shirya amsa mun tambayoyin dana
tanada maki...idan kuma kikayi mun tauri ,xaki kwana ido biyu yau baki bacci ba.....



Yana fada mata haka ya mike yana bata wuri .


Wani irin kuka Shatu ta rushe dashi tana kirar sunan Umman ta tazo ta ceceta a hannun
Anwar......






*Mmn teddy🧸*
*🐄WALIJAAM🐄*

_*Littafin na kudi Normal grp 200....Vip grp 500...Spc grp 1k...zaki iya turo da katin MTN ta
wannan number 08081202932.....ko kuma ta wannan Account din Farida Hashim Stanbic
0028799846....Yan niger zakuna iya tuntu6an wannan number +22797780373 .*_


BONUS PAGE 57


*Matsalolin mu a yau da ya shafi gidan Auren mu da kuma mazajen mu�*

_1)Miji na baya bani kula ni da y'ayana._

_2)Bai damu da kwanciyar hankalin mu ba...cin mu ko shan ,Ga Dukiyan da Arxikin ammma
bama ci"._

_3)Baya amfana mana komai sai dai yayi ma duniya kyautan riya a duniya kenan._

_4) Babu zaman lafiya a kullum sai fiti na babu kwanciyar hankali duk saboda arxikin da allah
ya masa._

_5)Idan kin gane shi a waje tamkar bashi ba saboda fara'a da yanda yake bude mawa mutanen
duniya hakora ,amma a cikin gidan shi kaman fir'auna saboda bala'i da iyalan shi._

_6) Miji na ko a dakin shi ne da yaji sallama ta ko shigowar y'ay'ana zakiga yayi wuff ya mike
yana rufe rufe inda ya ajiye dukiyar sa duk don kar mu gani ni da yara na"._

_7) Tsakanin mu dashi kullum babu ne ,amma komai na zamani kamin yayi yawata ko ya shigo
gari shi xai fara mallakar wannan abu._

_8) Mijina a kullum bai da aiki sai neman matan banza ,wanda kasah ce a kaina ,sai naga
nafisu komai babu abun da suka sani sai dai duniyar da iskancin ,amma a kullum idon shi na
kan yagaggun mata ._

_9) Bai damu da karatun yaran shi ba ,sai cewa yake idan kunyi bani xan amfana dashi ba ,
Haka idan kunyi nan gaba bakusan dani ba y'ay'an ku kadai kuka sani nan gaba...don haka
baxan dauki ragamar Karatun ya'y'an ki ba ,daga na islama har na zamani😥._

_10) Mijina ma kyautar shi da mutane ta riya ne kadai. Baya ganin darajata ....kuma kin san
duk meye yafi damuna na Aure shi bashi da komai tare mukayi wannan ARZIKIN._

_11)miji na ne idan ya dawo gida na masa kwalliya da kayataccen sutura ta, duk don na sanya
shi farin ciki daganin zaman lfyar mu idon shi ya karkato a kaina ,amma idan ya shigo ya kalleni
sai yace"Haba Mmn Bilal wannan kayan ne masu tsada zaki sanyasu a gida kurum don ki
zauna?.haba kije ki ciresu ki sanya tsofaffi..._
_12) Miji na Aikin shi kenan zina idon shi ya kyekyeshe babu kunya,ada baya yana jin kunya
amma a yanxu ko na kamashi bai damuwa._

_13)miji na Baya ganin dangi na y'an uwa da kima har ta uwar da ta haifeni indai akan kudi n sa
ne Dukiyarsa xai kyeta masu mutunci._

_14) zanyi wanka na shiga dakin shi cikin dare ,amma kin san Maman teddy🧸 mai zai
cemun?? Cewa xaiyi " Zuwaira koma Dakin ki kurum ki kwana da yara🤔🙄._

_15)Nayi masa ado na sanya masa kananun kaya don tarba ,amma daga shigowar shi wannan
wacce irin abune Zuwaira?? Haba da y'ay'an mu kk wannan shiga ...ba a gida na ba...jeki cire
kijifah mmn teddy wai na cire ,amma idon shi na kan matan duniya😭😭

_16)Namiji mugu ne😥 ,namiji bashi da Amana , namiji mugun ice ,namiji ba dan goyo bane
ba....ni maman teddy na fada maki hakan ..duk don ki fahimci halin da kike ciki yasani na saki
wannn PAGE din BONUS..._

_WANNAN DAI SHINE KAD'AN DAGA CIKIN MATSALOLIN MU MATA!! KUMA A 50% BAN
FADI 2% NA MATSALOLIN DA AKE ZUWA MUN DASHI BA._

Kina masa ladabi biyayyan aure ,Tattali kula.
Amma idan kin nemi shawarar wata ,sai tace maki" iya shawarar da xata baki shine ki ringa
tsafta kina kwalliya ,ki san yanda xaki masa mgn cike da kissa....Ki koyi yanda ake Hot Sex ai
xai daina bin matan ,idan kanshi na rawa ne ma xai daina , mgn cike da shagwa6a.... Kuji mun
Hauka da Sakarci mtswww ,wannan duk bashi ne mafita ba ,indai ga mazan xamanin nan ne
,ba ki isa ki fada mun cewa baki da matsala da mijin ki ba ,Wlh karya ne ni mman teddy na fada
karya kkyi...kuma duk wani girke girke da xaki koya na banxa haka duk wani KWALLIYA na
banza ,Duk Wani Maganin MATA da xaki sha na Banzane ,Haka duk wani iya Sex shima na
wofi neí ½í¸ .

Wannan yasa na taho maku da MALLAKAR MIJIN KI babu boka ba malam...Sirrika ne tadabam
ni uwar teddy nazo maki dashi ,amma idan kina bukata zaki bada 2k Kacal.

Duk wanda ya ce maki mallakar da akayi shi da Surori yana karyewa karya yayi ,ni na fadi...
_Mallaka ta hanyar Kwai_
_Mallaka ta hanyar Nama_
_Mallaka ta hanyar madara_
_Mallaka ta hanyar fatiha umul kur'an_
_Mallaka ta hanyar sutatul yusuf_
_Mallaka ta hanyar Arrahman_
_Mallaka ta hanyar izaja'a_
_Mallaka ta hanyar Yaseeeennnnn_

_Wannan kadanne daga cikin sirrirorin MALLAKA daga hannun Uwar teddy🧸_

_Kai abubuwan sirri ne 2k kacal xana baki ,wlh sai kince masa yi ,sannan xaiyi ,nidai rokona
daya kar ki cutar dashi ,abun da yasa xan bada wannan sirrin nasan mu mata muna da Rauni
matuka ,ba xamuyi cuta ba ,idan kk cutar da mijinki kina takama da kin mallake shi keda Allah".
Allah yasani don nayi gyara ne ga ma'aurata mu zauna lfy a gidajen auren mu xan baku. Wanda
suke son su xauna a grp din mallakan miji na parmanent zasu bada 3k ne kacal._

Kikayi masa wannan mallakar...
Wlh idan ance fita ka kalli mata baxai fita ba...Zakiga kula MALLAKA ce gsky xan baku sirrin ,
Amma duk abun da mijin ki ya koma kar kice xaki tausayin sa ,indai kin san da sauran imanin
mijin ki a zuciyar ki kar ki zomun don Allah...Don wlh kkkyi MALLAKAR bansan hanyar warware
shi ba....Don baya karyewa.Wannan yaasa nakira sunan uwar gida wanda tasan auren ba
yanxu ne ta shiga daga ciki ba , bare tace tasan wahalan da cutarwan da namiji gumu ta gumu
tasan waye da namiji.................Anan nake cewa UWAR GIDA MANYAN MATA SAI KUN
ZO......kar ki manta kudin 2k ne kacal ,ga masu bukatar grp kuma wanda kullum a cikin samun
sirrikan mallakar suke zasu biya 3k ne kacal...xaku iya tura kudun ku ta wannan Account farida
Hashim Stanbic Bank 0028799846 ,zakuma ku na iya magana dani ta wannan number
08081202932.

*********

"Kuka Shatun takeyi kaman ranta xai fice ,a haka tsawon lokaci tana a wannan hali ,kamin ta
muskuta jikin ta don ta mike amma ta gaxa yin hakan saboda tsamin da jikin ta yayi mata sosai .

Komawa tayi tana kwantawa wanda batasan tsawon lokacin da ta dauka a hakan ba .

Motsin shigowar sa ne yasa kirjin ta cigaba da bugawa na firgici da kuma tsoro...

Hannu Anwar yasa yana yaye Bargon da ta rufe jikin ta dashi ,kamin ya tsaya na kusan mintuna
biyu yana kallon ta. Ita dai idon ta a lumshe yake sai dai Hawayen dake bin kuncin ta .

Abun da bai ta6a yi mata bane taji ya dagota yana rumgumeta saman kirjin shi ,na kusan minti
daya wanda har a wannan lokacin Shatun bata bude idon ta ba ,don bata da wani saurin karfi a
lakan jikin ta...kawai sakin masa jiki tayi sharaf hakan yasa Anwar kai bakin shi dai dai saman
kuncin ta ,tsintar harshen sa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login