Showing 39001 words to 41234 words out of 41234 words

Chapter 14 - WALIJAAM BOOK 2 Hausa Novels by Maman Teddy .pdf

03 Nov 2025

1277

Hjy haulatu ,daganan ne kuma ta samu Alhji jalingo akan tana son hada
auren Anwar da zabeena kai tsaye tayi mgnan.


Abun da Dad yace shine shi baida raayin ganin dan shi ya tara mata tun a ynxu nawa yake .
Amma indai yaga ya amunce xai aure zabeena yana son ta shknn. Zai amince da hakan amma
sai ya dawo daga ibadan zuwa bauchi sai ya hadasu su duka biyun tare .


Sosai Hjy Haulatu taji dadi ,tana kuma cewa allah yadawo da Anwar Bauchin don shi yana can
da rundunan nashi da aka bashi .

Batare da bata lokaci ba Hjy Haula ta kira shi taba fada masa komai hadi da cewa xaa tura
iyaye don su shiga mgnan yyn da ya dawo sai a tsaida lokaci .

Hankalin Anwar ya tashi sosai . Don baya da wata raayi na tara mata biyu ,amma kuma Mom ta
taso shi gaba ,don dole ya amince mata ba tare da Shatun tasan komai ba . A haka rayuwa ta
cigaba kullum shatu rayuwarta dada inganta yake .

Anwar na zuwa yy masu kwana biyu a zaria sannan ya wuce bauchi daganan ya koma ibadan .


Tana leka rugar su akai akai ,wanda da mama rahmatu suke zuwa ,duk ta kosa ta kammala
karatun ta ,don su dauko lil zahra yarinya tafyn ta take babu inda bata zuwa ,ga dan karan wayo
...

Tafiyan Anwar yasa Abbas kara shigeemawa Shatu ,wanda tsawon lokaci bata yarda yaudarar
shi ta ribace shi . Har gidan Mama Rahmatu yake zuwa ,wanda dama tasan shi da anwar hakan
yasa yasamu masauki sosai a gidan duk ba tare da sanin Anwar ba .


Kun san naci ,ga yawon kyauta ...haka Abbas xai tasa Shatu yy ta mata magiya hadi da hure
mata kunne ai Anwar ba son ta yake ba yaudarar ta yakeyi ,wata sain yy kaman yy mata
sajjada ,kiga yana kwallahn yaudara duk da shi har ga Allah d gske son Shatun yake bana
wasa ba .

Da hakan yafara siye zuciyar shatu ,tun batajin wani abu dangane dabAbbas din tafara jin ita
har ga Allah tana son shi...so bana wasa ba. Don abbas yabi ya siye zuciyar shatun da so da
kulawa .

Abakin Abbas takejin ashr har Aure Anwar xaiyi ,wannan yakara gasgata mata mgnan cewan
Da gaske Anwar ba son ta yakeyi ba.


Yakai yakawo kirar Anwar batason dauka ko mgn dashi idan ya kira Mama ,kin san miskilancin
Anwar shidai yaji tadaina yawan masa mgn don har sauri takeyi ma ya datse kirar .


Hakan yasa Anwar yy matukar zuciya da shatin yadaina kirar Mama A lokacin da yasan tana
gida . A haka ya kwashi kusan Shekara Shatu batasa Anwar a ido ba ,kuma bata damu ba . Da
wannan abun ne Yawon kira da nacin da Diyana ke masa tafara samun matsuguni a xuciyarsa .


Idan kunga shatu kunga yanda ta chanja ta koma wata irin clssc bb ,tana shiga ta alfarma....don
shigar Abya take ta dora space da yake mamaye mata rabin fuska...ta koma kaman wata irin
hadaddiyar balarabiya don kyau ,hakan yakara zauta Abbas matika ,kullum yana nace da Shatu
,itama indai kaga tana waya tom da Abbas ne......... Kullum suna shoprite republic d sauran

su....sosai yake shawar kasancewa yaji yy sex da shatun amma yana kauda kansa don auren
ta yakeson yi...yasan daga wannan lokaci Anwar na dawowa duk yanda Shatu xatayi na ganin
Anwar ya saketa ...saboda yanxu ya gasgata da gske soyayyar nasa shatun keyi .

Itakam mama Sam bata kawo komai ba anata ganin duka cikin kyautatawa ne duk abun da
Abbas kemawa Shatu.

*******

Murmushi tayi masa tana gyara rolling din da tayi da mayafin abayan ta kamin tace "Yah Abbas
Hubbyl kalb. Dariya yayi yana mika mata wani leda tasa hannu tana amsa . Hadi da juyawa don
ta nufi gate din gidan Mama rahmatu ta shiga .


Ji tayi ya riko hannun ta ,wanda mgn xata masa sai taga ya kashe mata ido yana
murmushi...kana ya cika hannun ta.murmushin tayi tana daga masa hannu kamin ya tada
moton yana barin wurin ... Tana tsaye tana binsa da kallo har ya mace ma layin . Wanda su duk
basu san da tsayuwar Anwar ba da moton shi kasantuwar ko ina na moton a rufe yake .


Nidai na rasa fassara mai fuskar sa ya nuna ,don yanda na ganshi a haka yake har ya tako
zuwa inda Shatun ke tsaye. Ji tayi an riko hannun ta..
Wanda bata jiyo ba sai kirar sunan Abbas tayi da "Yah Abbas..." jin wani rikl da ya kuma yi mata
yasata ambaton sunan da tasaba kirar shi da shi wato HUBBY na...


Tana juyowa kawao taga Anwar tsaye agaban ta ya sauke gasunba kwantacce gyefen fuskar
sa...idon na cikin bakin glss wanda yakara mata kwarjini ...baya tayi saurin yi tana rawar murya
da fadin Hamm..Hammma??".

Bai kula ta ba face kama hannun ta da yayi yana nufan moton shi da ita . Fuskar shi babu yabo
ba fallasa ,kaman baiga komai ba . Amma kuma sanin halin shi yasata fahimtar ya ganta da
Abbas din .


Moton y bude yana kokarin saka ta,nan ta cije tana kallon shi hadi da masa kallin ina xaka kaini
?
Wani iri mugun kallo yy mata wanda saida hantan cikin ta ya kada...kamin cike da kafiyan da
baisan ta dashi ba tace"Ina xaka kaini Hamma ,babu inda ni xani ?.


Shiga mu tafi!!! Yayi mgnan cikin wata irin murya...wanda bai bata tsoro ba sai cewa tayi nifa

babu inda xani Hamm.....wani irin tsawa ya daka mata da sai da wuri n ya amsa yana fadin
"Shiga nace!!!


Baya tayi da sauri tana shigewa ya rufe moton a zafafe ya koma mazaunin driver yana jan
moton hadi da barin layin Mama Rahmatu....ko ina xai kaita Allah masani?? Ko wani abu zaiyi
ma Shatun allah kadai ya sani .


Kuka takeyi a moton hadi da addua a ranta allah yasa ma wannan bakar zuciyar nasa ta
debesa yakaita rugar su ya saketa ,sai ta Auri mai son ta da nuna mata soyayya na gsky .


Mmki ne ya kamata ganin ta a kwatas din Sojojin zaria . Kamin ta masa mgn ne taji ya tsaya
yana bude moton nasa hadi da zuwa inda take ya bude . A salube ta fito jikin ta a yanxu yy
sanyi tsoron sa ya fara shigarta. Anya na yarda inshaga gidannan kuwa!?

Anya na yarda nabishi kuwa?! Abun da Shatun ke cewa kenan a zuciyarta kamin taji ya kama
hannun ta yana janta izuwa cikin gidan . Wanda yanda yake tfyn cikin wani ssarfa yasata gudu
gudu ita don saurin tfyn nas.............


Mu tare a littafin WALIJAAM book 3 .

_*Littafin na kudi Normal grp 200....Vip grp 500...Spc grp 1k...zaki iya turo da katin MTN ta
wannan number 08081202932.....ko kuma ta wannan Account din Farida Hashim Stanbic
0028799846....Yan niger zakuna iya tuntu6an wannan number +22797780373 .*_



*Matsalolin mu a yau da ya shafi gidan Auren mu da kuma mazajen mu�*

_1)Miji na baya bani kula ni da y'ayana._

_2)Bai damu da kwanciyar hankalin mu ba...cin mu ko shan ,Ga Dukiyan da Arxikin ammma
bama ci"._

_3)Baya amfana mana komai sai dai yayi ma duniya kyautan riya a duniya kenan._

_4) Babu zaman lafiya a kullum sai fiti na babu kwanciyar hankali duk saboda arxikin da allah
ya masa._

_5)Idan kin gane shi a waje tamkar bashi ba saboda fara'a da yanda yake bude mawa mutanen

duniya hakora ,amma a cikin gidan shi kaman fir'auna saboda bala'i da iyalan shi._

_6) Miji na ko a dakin shi ne da yaji sallama ta ko shigowar y'ay'ana zakiga yayi wuff ya mike
yana rufe rufe inda ya ajiye dukiyar sa duk don kar mu gani ni da yara na"._

_7) Tsakanin mu dashi kullum babu ne ,amma komai na zamani kamin yayi yawata ko ya shigo
gari shi xai fara mallakar wannan abu._

_8) Mijina a kullum bai da aiki sai neman matan banza ,wanda kasah ce a kaina ,sai naga
nafisu komai babu abun da suka sani sai dai duniyar da iskancin ,amma a kullum idon shi na
kan yagaggun mata ._

_9) Bai damu da karatun yaran shi ba ,sai cewa yake idan kunyi bani xan amfana dashi ba ,
Haka idan kunyi nan gaba bakusan dani ba y'ay'an ku kadai kuka sani nan gaba...don haka
baxan dauki ragamar Karatun ya'y'an ki ba ,daga na islama har na zamani😥._

_10) Mijina ma kyautar shi da mutane ta riya ne kadai. Baya ganin darajata ....kuma kin san
duk meye yafi damuna na Aure shi bashi da komai tare mukayi wannan ARZIKIN._

_11)miji na ne idan ya dawo gida na masa kwalliya da kayataccen sutura ta, duk don na sanya
shi farin ciki daganin zaman lfyar mu idon shi ya karkato a kaina ,amma idan ya shigo ya kalleni
sai yace"Haba Mmn Bilal wannan kayan ne masu tsada zaki sanyasu a gida kurum don ki
zauna?.haba kije ki ciresu ki sanya tsofaffi..._
_12) Miji na Aikin shi kenan zina idon shi ya kyekyeshe babu kunya,ada baya yana jin kunya
amma a yanxu ko na kamashi bai damuwa._

_13)miji na Baya ganin dangi na y'an uwa da kima har ta uwar da ta haifeni indai akan kudi n sa
ne Dukiyarsa xai kyeta masu mutunci._

_14) zanyi wanka na shiga dakin shi cikin dare ,amma kin san Maman teddy🧸 mai zai
cemun?? Cewa xaiyi " Zuwaira koma Dakin ki kurum ki kwana da yara🤔🙄._

_15)Nayi masa ado na sanya masa kananun kaya don tarba ,amma daga shigowar shi wannan
wacce irin abune Zuwaira?? Haba da y'ay'an mu kk wannan shiga ...ba a gida na ba...jeki cire
kijifah mmn teddy wai na cire ,amma idon shi na kan matan duniya😭😭

_16)Namiji mugu ne😥 ,namiji bashi da Amana , namiji mugun ice ,namiji ba dan goyo bane
ba....ni maman teddy na fada maki hakan ..duk don ki fahimci halin da kike ciki yasani na saki
wannn PAGE din BONUS..._

_WANNAN DAI SHINE KAD'AN DAGA CIKIN MATSALOLIN MU MATA!! KUMA A 50% BAN
FADI 2% NA MATSALOLIN DA AKE ZUWA MUN DASHI BA._

Kina masa ladabi biyayyan aure ,Tattali kula.
Amma idan kin nemi shawarar wata ,sai tace maki" iya shawarar da xata baki shine ki ringa
tsafta kina kwalliya ,ki san yanda xaki masa mgn cike da kissa....Ki koyi yanda ake Hot Sex ai
xai daina bin matan ,idan kanshi na rawa ne ma xai daina , mgn cike da shagwa6a.... Kuji mun
Hauka da Sakarci mtswww ,wannan duk bashi ne mafita ba ,indai ga mazan xamanin nan ne
,ba ki isa ki fada mun cewa baki da matsala da mijin ki ba ,Wlh karya ne ni mman teddy na fada
karya kkyi...kuma duk wani girke girke da xaki koya na banxa haka duk wani KWALLIYA na
banza ,Duk Wani Maganin MATA da xaki sha na Banzane ,Haka duk wani iya Sex shima na
wofi neí ½í¸ .

Wannan yasa na taho maku da MALLAKAR MIJIN KI babu boka ba malam...Sirrika ne tadabam
ni uwar teddy nazo maki dashi ,amma idan kina bukata zaki bada 2k Kacal.

Duk wanda ya ce maki mallakar da akayi shi da Surori yana karyewa karya yayi ,ni na fadi...
_Mallaka ta hanyar Kwai_
_Mallaka ta hanyar Nama_
_Mallaka ta hanyar madara_
_Mallaka ta hanyar fatiha umul kur'an_
_Mallaka ta hanyar sutatul yusuf_
_Mallaka ta hanyar Arrahman_
_Mallaka ta hanyar izaja'a_
_Mallaka ta hanyar Yaseeeennnnn_

_Wannan kadanne daga cikin sirrirorin MALLAKA daga hannun Uwar teddy🧸_

_Kai abubuwan sirri ne 2k kacal xana baki ,wlh sai kince masa yi ,sannan xaiyi ,nidai rokona
daya kar ki cutar dashi ,abun da yasa xan bada wannan sirrin nasan mu mata muna da Rauni
matuka ,ba xamuyi cuta ba ,idan kk cutar da mijinki kina takama da kin mallake shi keda Allah".
Allah yasani don nayi gyara ne ga ma'aurata mu zauna lfy a gidajen auren mu xan baku. Wanda
suke son su xauna a grp din mallakan miji na parmanent zasu bada 3k ne kacal._

Kikayi masa wannan mallakar...
Wlh idan ance fita ka kalli mata baxai fita ba...Zakiga kula MALLAKA ce gsky xan baku sirrin ,
Amma duk abun da mijin ki ya koma kar kice xaki tausayin sa ,indai kin san da sauran imanin
mijin ki a zuciyar ki kar ki zomun don Allah...Don wlh kkkyi MALLAKAR bansan hanyar warware
shi ba....Don baya karyewa.Wannan yaasa nakira sunan uwar gida wanda tasan auren ba
yanxu ne ta shiga daga ciki ba , bare tace tasan wahalan da cutarwan da namiji gumu ta gumu
tasan waye da namiji.................Anan nake cewa UWAR GIDA MANYAN MATA SAI KUN
ZO......kar ki manta kudin 2k ne kacal ,ga masu bukatar grp kuma wanda kullum a cikin samun
sirrikan mallakar suke zasu biya 3k ne kacal...xaku iya tura kudun ku ta wannan Account farida
Hashim Stanbic Bank 0028799846 ,zakuma ku na iya magana dani ta wannan number
08081202932.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login