Showing 6001 words to 9000 words out of 41234 words

Chapter 3 - WALIJAAM BOOK 2 Hausa Novels by Maman Teddy .pdf

03 Nov 2025

1373

na meye ne? Tsoron sa sosai ya
darsu mata a zuciya .
"Bedroom din ta ya nufa yana shiga ne ya fada privacyn ta yana dauro alwala ,bayan yayi sallah
ne yayi addu'oin shi na kusan mintoci goma kamin ya daga wayan sa yana kirar Number wani
daga cikin yaran sa akan yakawo masa spire keys.
Bayan ya datse kirar ne ya zauna wurin yana tunanin abubuwa sosai game da Shatu ,tabbas
yasan dai da akwai wani abun boyayya da take 6oye mawa iyayen nata da kowanta . Rintse
idon sa yayi yana tunano a hasashen shi fa ba suyi koda sati uku da haduwan su ba a bayan
barkin sojojin ,nan ya cigaba da tunano ta ,tabbas a wannan lokacin babu alama daya da xai
alamta cewan Tana dauke da juna biyu...sai dai bayan sun rabune komai ya faru ,tom amma ai
baa ta6a haihuwa a sati uku zuwa wata daya ba ,kai dole nasan gskiyar lamarin.. Dafe kansa ya
kumayi yana furxar da wani irin iska kamin yace"Kai wannan yarinya ta cuce ni ,ta ina tayi kama
da mai haihuwa ,kuma inbanda son a cutar dani ance ba ita tayi cikin ba me zaisa a hadani da
ita?? . Cije la66ansa yayi yana girgixa kai na cewan Shatu kin shiga uku a hannu na". Wayan sa
ce ta hau ruri wanda sai da yagama busar iskan shi yana dab da katsewa sannan ya daga
wayan ohk yace kamin ya mike daga tsaye daalama keys din ne aka kawo masa".

A falo ya hangyeta inda yabarta sai dai a wannan karon a zaune ya tadda Shatun tana kuka
hadi da shashsheka". Jin wani irin sanyi yaji don sai ya tsinci kansa cikin nishadi da sai da ya
bayyana a saman fuskar shi.

Bai bi takan ta ba ya juya yana ficewa daga falon...tana jin motsin ficewan sa kukan ta ya kuma
tsanan ta a zuciyar shatu cewa take shikenan Abba kun kawoni inda zaa kashe ni a kashe
banza ,wannan mutumin mugu ne tun haduwar mu ta farko na fahimci hakan bashi da zuciya
mai kyau ga bakin zuciya Wayyo ni Umma na ,Hardo kai kace baxaka zauna dani ba". Kawai

sai ta kara sakin wani irin azabtacciyar kuka da har makoshin ta na mata zafi don kuka.

Shigowan shi ne yasata yin shiru tana cigaba da shashsheka da sauke ajiyar zuciya a hankali a
hankali na wanda yy kuka ya gaji matuka .

Kallon inda takeyi yayi kurum sai ya tsinta kanshi da takowa zuwa inda take". Cikin wani irin
dakakkiyar murya yace mata bazakiyi Sallah ba sai hudan rana yayi . Bata ce masa komai ba
don so take tayi mgnan amma muryar ta ya disashe sam mgnan baya fita . Ra6a shi tayi tana
takawa hadi da nufan Hanyar bedroom din. Sai kuma tajah ta tsaya tana kallon Bedroom din da
ya kadota jiya ,tana kuma tsoron shiga a yanxu... Bai bi ta kanta ba ,don ya lura Shattun a
cewan shi ta na neman mulkan shine , Bedroom din dake kallon nata ya saka keys din yana
budewa don Hameeda ta riga da ta gama yanke wukunci .
Ganin ya shige ne yasata biyo bayan sa don ita ta dauka ita ya bude mawa...Ba tare da ta lura
ba tayi ta bin bayansa wanda shi bai ma lura da tana bin sa ba don ya dan bata tazara...

Wani wal² tagani idon ta na rawa saboda tsaruwan dakin don ko can da ya kadota batasan yaya
yake ba don cikin dare aka kaita ,itadai taji fulani yan uwanta sun rude sai kauyanci suke
zubawa .

Ganin irin hasken da ya mamaye dakin yasata tsayawa wuri daya cak badon ta shiryaba sai da
ta debi kusan minti biyu ,kamin tayi saurin cigaba da bin hanyar da taga ya nufa.

Wanda sam batayi aune ba ta ganta a wani dakin na dabam ,tsayawa tayi tana ware ware don
bata gansa anan wurin ba sai dai wani irin kara da takeji kaman na saukar ruwa ,amma ta rasa
ta inane ruwan ke zuba .

Shikam Anwar da yayi lamo a baf din da ya cika da ruwan dumi yana gasa jikin sa motsi ne
yajiyo wanda yasa shi mude lumsassun idanun sa ...Bin ta da kallo ya tsaya yi ,musamnan
ganin yanda take ware ware da idanu tana kalle_kalle alamu ma batasan inda ta shigo ba
,bakuma tasan ma yana ciki ba .
Yuyar da kansa yayi yana kara lumshe idon sa yana Cewa a ranshi wannan wacce irin
bagidajiyar yarinya ce?? Motsi yayi da ruwa yana zubashi saman sumar kanshi wanda sai a
sannan idon shattu ya sauka a saman kanshi ,wani irin zaro ido tayi waje ,tana saukesu sanan
fuskan Anwar hadu da bin kirjin shi da kallo wanda kwantaccen suma ya kwanta luf...Wani irin
rudeawa tayi tana gab bude bakin ta zata kwala ihu!
Keee!! Ya daka mata tsawa wanda yasa bakin nata rufewa jikin ta ko ina rawa yakeyi da gudu ta
fice daga Bathroom din...Da ido ya bita da kallo ,wanda har ta fice yana kallon ta don komai na
bathroom din glass ne wannan yasa har bedroom din shi yana hangowa ,ficewa tayi daga
bedroom din gaba daya wanda bai san kuma ina ta nufa ba! Kawai tsintar kanshi yayi da sakin
murmushi yana cigaba da Wanke jikin shi,kamin daga bisani ya nade jikin shi da rigar wankan
yana fitowa don kawai sai ya tsinci kansa da cewa " tom ina zataje?? Tambyar da ya tsinci
kwakwalwarsa na masa kenan ,a kakkauce ya shirya kansa cikin shigar sa ta suit sai dai t.shairt

din da yasa na sojoji...saurin fitowa yayi daga wajen bedroom din wanda ya tsinci muryar Daniel
cook yana ma Shatu mgn da cewa" Good morning ma! Binshi da kallo Shatu tayi don batasan
me yake ce mata ba ,ganin still yana tsaye bai jirga bane yasa ta kauda kanta gyefe ,nan ta
kuma tsinkayar muryar sa yana ce mata"Ma any thing you want?? Banza tayi masa kamin ta
taka tana matsawa daga inda yake hakan yasa Daniel a sanyaye nufan kitchen don bai lura da
tahowan Anwar ba .

Kamshin turaren sa ne taji yafara ziyartata ,wanda ya haddasa mata faduwar gaba . Jikin ta ne
yahau rawa tsoron Anwar ya gama kamata...bai bi ta kanta ba yajah ya zauna a daya daga cikin
kujerun falon yana jirar kammaluwan break fast nashi.
Ganin ya zaunan ne yasa Shatu a hankali takawa inda yake zaune ,Hawaye na cigaba da
gangaro masa sai kuka tana shashsheka hadi da jan majina . Don Allah kayi hakuri aradu ban
sani bane ,kayi hakuri kawai sai kuka shar sharrr hawaye ya hau bin kuncin ta .
Ruwan dake glasscup din dake akan table ya tsiyaya ya sha ,kamin ya mike daga tsaye yana
nufota hadi da takawa har inda take.... Murmushi ya sakin mata da batasan ne meye ba ,kamin
taji muryar sa yana cewa " Hmm Alright its Okay". Amm dama ai kin saba bin maza ko ,shiyasa
kike kawo mub kanki... Saurin dago idon ta tayi hawayen na kara zubo mata kaman fanfo
girgixa masa kai ta hauyi tana kuka alamun a'a wanda batayi aune ba taji ya rikota yana
rungumeta hadi da mannata da jikin sa....kawai sai taji yana kwantar da ita saman kujeran 3str
Dake bayan su yana gayewa saman ta hadi da sakin mata nauyin sa....kuka ta hauyi tana
turesa amma kaman dutse ko motsi ya gagara mata....Hannun sa ya kai saman........................



Mu tare a night update inshaaallh GM💃
🐄WLJM🐄
30_31

"Hannayen sa taji ya dora saman Kirjin ta yana yaye rigar nata nan take taffansa suka sauka
saman Nonuwanta da jiyo irin laushin su yasa shi kara lumshe ido yana jan wani irin numfashi
mai cike da sauk'i... Lokaci d'aya yaji Bananan sa ta mike tsaye kyemm yana jin wani irin yarrr
zammm..yarrr ,cigaba yayi da shafa nonuwan Shatu yana ligwigwita su wanda hakan yasa
Shatu Sakin kuka tana bigeshi hadi da kokarin mikewa daga kwancen da yayi mata amma ya
gagara mata...Kuka taasaka tana kirar sunan Umman ta a cikin wani irin kuka mai cike da
gunji...Motsin Daniel da taji ne yasata yin shiru tana riyastawa a zuciyar ta Ai yanxu Anwar ya
daga ta". Amma sai taji shiru yana ma cigaba da Bin jikin ta ne yana kokarin hade bakin shi da
nata...kaucer da Fuskan ta tayi saurin yi tana cigaba da mutsu mutsu da son kwatan kanta ...

A zuciyar ta tana kara jin tsanan Daniel da yakasa zuwa ya kwaceta a hannun Anwar duk da ya
gansun ,shikam Daniel Da baiga komai sai murmushi yake abunka ga inyamuri yana fadin Oga
sun kusa tafiya honeymoon...sai kaiwa da komowa yake yana Shirya masu break fast.
🐄WLJM🐄
30_31

"Hannayen sa taji ya dora saman Kirjin ta yana yaye rigar nata nan take taffansa suka sauka
saman Nonuwanta da jiyo irin laushin su yasa shi kara lumshe ido yana jan wani irin numfashi
mai cike da sauk'i... Lokaci d'aya yaji Bananan sa ta mike tsaye kyemm yana jin wani irin yarrr
zammm..yarrr ,cigaba yayi da shafa nonuwan Shatu yana ligwigwita su wanda hakan yasa
Shatu Sakin kuka tana bigeshi hadi da kokarin mikewa daga kwancen da yayi mata amma ya
gagara mata...Kuka taasaka tana kirar sunan Umman ta a cikin wani irin kuka mai cike da
gunji...Motsin Daniel da taji ne yasata yin shiru tana riyastawa a zuciyar ta Ai yanxu Anwar ya
daga ta". Amma sai taji shiru yana ma cigaba da Bin jikin ta ne yana kokarin hade bakin shi da
nata...kaucer da Fuskan ta tayi saurin yi tana cigaba da mutsu mutsu da son kwatan kanta ...

A zuciyar ta tana kara jin tsanan Daniel da yakasa zuwa ya kwaceta a hannun Anwar duk da ya
gansun ,shikam Daniel Da baiga komai sai murmushi yake abunka ga inyamuri yana fadin Oga
sun kusa tafiya honeymoon...sai kaiwa da komowa yake yana Shirya masu break fast.

Abun da Duk basu sani ba shi Anwar duk abun da yakeyi ba wai don akan kanshi bane
,Zabeena ya hango tana masu leke ta window shiyasa ya rungume Shatun yanayi mata hakan
duk don ya dasa mata bakin ciki ta tarkata ta bar masa gida don bayason yayi ma Shatun
abubuwan da ya tanada mata a gaban idon wani ,yafiso daga shi sai ita kamin nan a fara game
din....

Ganin har a lokacin Zabeenan tana laben ne yasa shi dago Shatu yana daukarta cak kaman yar
tsana yana nufan Bedroom din ta. Mutsu mutsu take tana son kwace kanta amma sosai yayi
mata rikon da bazata taba iya kwatan kannata ba.

Abun da yabata mamaki shine daga shigan su Bedroom ya kwantar da ita saman gadon yana
cewa " ke don Allah cika ni in tafiya ta..kin wani kankameni kinga Handsome.

Saurin bude idon ta tayi hadi da budesu warai tana kallon sa cike da mmkin mgnan da yayi wai
ta rike shi ,kallon hannun sa tayi da har a wannan lokacin yana zagaye da gangan jikin ta.
Kamun tayi masa mgn ne yace" daga yau nan ne bedroom dinki ,kar na kara ganin kafarki a
bedroom dina idan ba haka ba....sao ya cije la66an sa yana kwafa.
Hummm nisawa dai ita Shatu tayi tana sauke kafafun ta kasa hadi da mikewa...Ina ne zanyo
alwala". Tayi mgnan tana kallon shi ,ganin shima ita yake kallon yaaasa ta saurin sada idon ta
kasa tana wasa da yatsun ta .

Dai dai zai mata mgn ne wayan sa ta hau ruriiii... Hakan yasa shi da hannu yanu na mata
bathroom wanda cikin sauri cike da jin kunyan shi ta shige bandakin tana jin zafin Abubuwan da
yayi mata duk ya gama lagwide mata nonuwa....dafe kirjin ta tayi tana jin yanda Nonuwan ta
suka rike mata sukayi mata cir ko cirko kaman mai shayarwa...kun san nonon budurwa Ka ta6a
mata ta6awan farko dole sai taji sunyi mata tsami.

Yana ganin shigewan ta privacyn ya daga wayyan tasa Muryar Momyn tasa ce ta katse masa
dodon kunne cike da muryar fada ta faara cewa" Humm Kai allah wadan naka ya lalace ,tom
nidai kaji mai zan fadi maka wlh billahi Anwar kaji rantsuwa nayi maka ko ,indai wani abu ka
kuskuren yarda ya shiga tsakanin ka da Wannan bagidajiyan yarinyar wlh daga ranan nan ka je
kanemo wata uwar bani ba!!! Wani irin bugawa kirjin Anwar yayi kamin cikin sauri muryar sa har
rawa yake yace"Momy babu komai fah babu abun da nayi mata ,ni wlh bama na sonta plz
Mommy....kai rufa mun baki kadai ji mai nace maka ta katse shi hadi da datse wayan nata .

Wani irin jiri ne yaji ya debesa lokaci daya ,yana jin wani irin yanayi da yakasa tantance na
meye?? Zama yayi a wani dogon kushine 2str yana dafe kansa". Itakam Duk abun da yake fadi
bai sani ba a kunnen Shatu don ta fito takaasa sanin ta yanda xata yi amfani da komaina
bathroom din tagama ware ware bataga buta ba...jin mgnan da yake yi yasata saurin jah baya
tana komawa daga ciki.

Kawai tsaye tayi ciki tana cigaba da zubda kwallahn ita kanta da ta rasa sanin ta mecece ne??.

Ji tayi ya rikkk......


Gud night 💃💃💃
_*Littafin na kudi Normal grp 200....Vip grp 500...Spc grp 1k...zaki iya turo da katin MTN ta
wannan number 08081202932.....ko kuma ta wannan Account din Farida Hashim Stanbic
0028799846....Yan niger zakuna iya tuntu6an wannan number +22797780373 .*_
32_33
"Ji tayi ya riko mata hannu wanda sam Shatun bata lura da shigowan sa ba sai rikotan da yayi
saurin Jah baya tayi don ta dan ji tsoro ganin sa gaban ta da tayi". Duk da tajah bayan Har a
wannan lokacin bai cika hannun nata ba sai kashe ta da yayi da lumsassun idon sa kaman na
me jin bacci . Taho na nuna maki yanda zaki Alwalan?. Jin hakan yasata sakin jikin ta tana fara
kokarin takawa hadi da nufar inda yake...yana rike da hannun ta ya nufi da ita yana koya mata
yanda zatayi komai har amfani da shaya kamin ya fice daga Bathroom din yana nufan nasa
,don zuciyar sa sam bata masa dad'i. Nisawa yayi yana mao lumshe idanun shi hadi da tunanin
abubuwa ,wanda lokaci d'aya kwakwalwar shi yafara tunano masa mafita don sam bayason
bacin ran Mahaifiyar tashi .

Ko breakfast bai tsayayi ba ya mike yana nufar Falo ,a wannan lokacin ya tadda Zabeenart tana
fitowa daga dakin ta ,Nufosa tayi tana kokarin rungumesa amma sai yayi saurin rabata da jikin
shi yana amsa gaisuwar da take masa....Ki shirya yau inaso xanje Bauchi sai mu wuce tare
kawai....Shiru tayi tana dan tunani kamin Ta kara kokarin hugging din shi tana cewa"bari sai nayi
break sannan sai mu wuce kuma da wannn safiyar ne zamu wuce ? , Ai naga safe yaaa....Nop
hakan yayi mun ki shirya kiyi break din ki sameni a waje ".

Juyawa yayi yana takawa mai cike da mazantaka da zafin nama ,wanda dukan su basuyi aune
ba sukajiyo muryar Shatu cikin dad'ad'd'an kuma sanyayyar muryar ta tana fadin " Hamma!!

A tare suka jiyo wanda kamin yayi mgn tafara takowa cike da sal6in jiki ,bin ta da kallo yayi
yana kara bude segxy eyes din shi yana kare ma Shatun kallo ,Sai asannan ne duba da yanda
take nade da jikin ta da Zanin saken fulanin tayi daurin kirji ,sai mayafin ta da ta kuma rufe jikin
ta dashi...tafiya take amma ko ina na jikin ta rawa yakeyi .tsayawa yayi yana kallon komanta
hadi da saurin takowa inda take . Tsayawa tayi kamin ta bude baki ne zatayi masa mgn kaman
ance ta juya gyefe sai taga Zabeena tana kallon ta hadi da galla mata wasu irin harara hadi da
bin ta da wani irin kallo . Lokaci daya jikin ta yayi sanyi sai bakin ta da ta rufe don dole...idon ta
ta dago tana kallon shi ,ganin wani irin kallo da yake mata da takasa tantance ta menene yasata
Saurin dukar dakai kwallah na ciko idonta jikin ta sai ya hau rawa...murmushi yayi don yasan
yanayin abun da yayi mata. Rungumeta yayi tsam a kirjin ta ,sakin masa jiki tayi a wannan
lokacin don ta kasa sarrafa kanta ,jikin ta har a wannan lokacin rawa yakeyi kaman
mazari....Hannun shi yasa yana shafa lallausar gashin ta da zubo har gadon baya ,yyn da
mayafin da ta dora saman kanta ya kwa6e zuwa kasan kafadanta .


Dagota yayi yana kallon ta don yaji a wannan lokacin jikin nata ya daina kyerman,Wanda duk
kwarjinin shi ne ya debeta....Mene ya faru kina bukatar wani abu ne?? Yayi mgnan fuskan sa
babu yabo babu fallasa. Amaimakon ta bashi amsa sai kaawai kwallah ya ciko mata ido tana
kokarin sa masa kuka". Shiiiiiii yasa hannun sa a saman la66an sa kamin ya kuma hugging nata
yana mata mgn a hankali da cewa" Ya isa haka fada mun me kikeso?? . A hankali cikin
sanyayyar muryar ta tace" Ina neman kayan da xan saka ne bangani ba....Eyya sorry hear muje
na nuna maki ,yy mgnan yana dagota hadi da nufan Bedroom din ta da ita...Itakam Zabeena
wani kwallahn bakin ciki yana ciko idon ta. Ta6 aiko dole na fadi mawa Mom komai ,abun fa da
take gudu ya riga da ya faru!!! Wlh yanda ka tafi dani bauchi haka xaka dawo dani
mtswwww...tayi mgnan tana jan tsaki hadi da nufan kitchen tana kwada kirar daniel da yayi
nesa a aikin shi har yana dab da kammalawa .

******

Koda suka isa Bedroom din nata ,a gaban waldrob ya cika ta yana fadin kee wai wata irin
yarinya ce ,kiyita likemun kina shigemun ,kalli fa a gaban Zabeena kanwata babu kunya kin
wani kwakwimeni!! Kamin tayi masa mgn duk da yasan dama bazata yin ba yaci gaba da cewa
" don Allah ni kar ki kara rikeni indan kuma ba haka ba kin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login