Showing 27001 words to 30000 words out of 41234 words
Chapter 10 - WALIJAAM BOOK 2 Hausa Novels by Maman Teddy .pdf
bada 3k ne kacal._
Kikayi masa wannan mallakar...
Wlh idan ance fita ka kalli mata baxai fita ba...Zakiga kula MALLAKA ce gsky xan baku sirrin ,
Amma duk abun da mijin ki ya koma kar kice xaki tausayin sa ,indai kin san da sauran imanin
mijin ki a zuciyar ki kar ki zomun don Allah...Don wlh kkkyi MALLAKAR bansan hanyar warware
shi ba....Don baya karyewa.Wannan yaasa nakira sunan uwar gida wanda tasan auren ba
yanxu ne ta shiga daga ciki ba , bare tace tasan wahalan da cutarwan da namiji gumu ta gumu
tasan waye da namiji.................Anan nake cewa UWAR GIDA MANYAN MATA SAI KUN
ZO......kar ki manta kudin 2k ne kacal ,ga masu bukatar grp kuma wanda kullum a cikin samun
sirrikan mallakar suke zasu biya 3k ne kacal...xaku iya tura kudun ku ta wannan Account farida
Hashim Stanbic Bank 0028799846 ,zakuma ku na iya magana dani ta wannan number
08081202932.
*********
"Wayyo Yah Abbas jiniiiiii kawai sai tayi taga_taga xatayi baya......Tana ganin wani irin jiri da
duhuwa". Ganin yanda tayi baya yaasa shi saurin kai hannun shi yayi yana kokarin riko hannun
Shatun ,Jinin hannun shi na cigaba da kwaranya yana xuba .
Hannun ta takai tana riko na Abbas tana cigaba da rushewa da kuka mai ban tausayi wanda
tausayin Abbas din ne ya darsu mata lokaci daya....karamin Hijab din ta ta fixge daga wuyan ta
tana kokarin nade hannun Abbas din inda jinin ke zuba masa....Daga mata hannu yayi yana
janye milk din hijab din nata ,kamin daga bisani A hankali ya dago lulun idon sa da suka kada
sukayi jajirrrr ,banason ganin damuwan ki ,Ina sonki baxan daina fada ba har karshen rayuwata!
Ki soni don Allah Easha...!! Kuka ta kuma sawa tana xubewa gwiwowin ta nata6an tiles din
falon hannun ta rike dana Abbas.
Yah Abbas nifa Matar Hamma Anwar ne ,Don Allah kabar wannan mgnan ,kar ka kara kokarin ji
mawa kanka rauni akaina. Indai da gaske kana sona kar ka karayin irin haka saboda ni kaji Yah
Abbas?. Ta karke maganan tana jijjigar hannun sa .
Wani irin numfashi ya sauke yana jah da baya hadi da komawa ragwaf yana xama saman
royals din falon.
Bai ce mata komai ba tsawon kusan mintuna biyar ,kaman baxai mgn ba ne ta tsinci muryar
sa yana cewa "Aisha nike maki son gsky ba Anwar ba...shima yasan nafi sonki ,bayason ki ni
nadace dake bashi ba. Idan na rasaki komai xai iya faruwa .
Saurin matsawa tayi gyefen Shi a rarrafen da take kamin tace "Yah Abbas shi kenan Naji kana
sona , Nidai kawai Don Allah kar ka kara yanke kanka...wlh banason ganin Jinin ka na
zuba....Saurin mikewa yayi yana dagota tsaye kamin yace " Da gaske Easha ta kina sona
kenan?. Ita dai rasa me ma xatace masa ,tsoro takeji kar Hamma Anwar yazo ya gansu cikin
wannan halin .
Daga masa kai kurum tayi ,wani ihu yasaka na farin ciki kaman ba a hannun shi jinin ke xuba
ba...ji tayi ya dagata sama cak yana juyi da ita a falon nan....Thnk you so much my Easha
,really luv you...duk yana mgnan ne hadi da juyi da ita a tsakiyar falon ,don shi baya ganin
shatun a matsayin wai matar Aure ,ita kuma har a yanxu bata gama sanin wacece ita din ba
dakuma matsayin ta....
Dariya takeyi tana kyekyatawa don sai ya tuno mata da Anwar din hakan yasaba yi mata ...idan
baiyi mata hakan ba ma ,da bakin ta xata ce Hamma bakamun ba .
Yana jin hakan yasan mai take nufi ,sai ki ga ta y dagata cak yana juyi da ita". Ya isa Yah Abbas
ka saukeni ,ankoma break fah yanxu .
Sauke ta yayi a hankali ya daukar Wani farin hnkie mai dan girma yana Daure hannun nashi
.....Ganin yana kokarin daurawane yasa Ta saurin karban Hnkie din tana daura masa .
Hannun sa ta riko tana fadin Hamma Abbas muje ko sannu". Tayi mgnan tana kalllon Raunin
hannun nashi .
Murmushi yayi yana kama hannun ta suka fice daga falon hadi da nufan farfajiyar gidan .
Zuciyar shi cikin wani irin matsanancin nishadi wanda rabon da ya ji zuciyar tasa a hakan ya
manta .
Da hannun shi ya bude mata moton kamin ta shiga shima yana xagayawa mazaunin driver
yana yima moton key hadi da horn mai gadin ya bude masu suka fice daga gidan.
A moto kuwa ya furta mawa Shatu kalmar so babu adadi". Itadai Shatu zuciyar na tunanin
Anwar kar ya ganta don a tsorace take sai dai tayi ta murmushin yake .
Don a yanxu shayin fada mawa Abbas mgban dai xai 6ata masa rai takeyi saboda tsoron kar y
kara kokarin illata kansa ,musamman yanxu da suke tsakiyar kwalta sai dai kuma suyi accident
su mutu duka ,wannan yasa ta sakin masa murmushi don dole .
A dai dai Bitmas ya tsaya da moton yana cewa mata yana zuwa....bayan ya dawo ne ya ajiye
abubuwan da ya siyo mata a bayan moton...a haka ya dawo da ita CTC.
Ledan Iceream din ne da cakes din da ya siyo mata ya bata ,wanda dakyer yasamu ta amsa
,yana shigo da ita har cikin makarantan sannan ya juya.
Hamdala Shatu tayi tana shigewa class din da sauri don tasan ynxu haka ana kan masu karatu
ne .
Hakan ko ya faru ,bayan fitan Malaminn sune anan fa Maimoon ta fara bude Ledan hannun
shatu Ice creams ne da cakes. Ai nan Students din suka hau ihu suna mamaye seat din...Anan
fah a class din aka bude dandalin shan Ice cream da cake kowa najan nasa don har da
choculates gasunan kowanne da irin sa .
Ita dai Shatu sam ta kasa shan komai...duka daliban da kawayen ta suka cinye... Hankalin ta
sam ba akwance yake ba tama rasa meke mata dadi .
*********
Koda aka tashi gida ,kaman kullum Anwar ne yazo daukarta don haka yakeyi komai nasa
katseshi yakeyi ya taho ya maidata gida .
Sallama tayi da maimoon kamin ta shiga moton tana rife murfin moton .
Tun da ta gaishe shi ta kauda kan ta gyefe kawai ji tayi tana tsoron hada ido da Anwar din ,kar
ya gano wani abu . Kujimun yarin ta....Kurr yayi mata da ido don a yanayin ta yafara hasashen
wani abunnnn.......
Aisha wani abu na damunki ne??. Yy mgnan yana kallon fuskan ta.
Saurin dago kanta tayi tana girgixawa hadi da fadin aa Hamma babu komai .
Jin hakan kunsan Miskilanci irin na Anwar yana son kara mata wani tambayan amma miskilanci
da rashin son mgn ya hanashi....Kawai sai yayi key yana fara driving din moton hadi da hawa
babban titi .
Da isan su gida tayi saurin bude moton tana ficewa hadi da nufan falon . Ya lura da ganun canji
daga gareta sosai ,amma sai ya kauda komai dake zuciyarsa yana maida hankalin sa ga
Securityn gidan nashi ,sai da yagama masu mgn sannan ya nufi falon gidan....
Adai dai xata shige bedroom din tane ya shigo falon....Aisha".
Ya kira sunan ta cikin kwantacciyar muryar sa mai fitar da sauti ta jarumta .
Cak tajah ta tsaya ,wands batare da ta juyowa ba ya tako har inda take". Kiyi shirin islamiya yau
xaki fara zuwa". Abun da yace mata kenan yana konarin ra6a ta ya shiga Nashi bedroom din .
Hakan yasata sauke numfashi a hankali tana hamdallah tana daga kafan ta don shiga bedroom
din naata. Hannun ta taji ya riko kamin ta tsinkayi muryar sa cike da Matukar mmki da kuma
tuhuma yana cewa "Wannan jinin na meye a hijab dinki??.....
Wani irin bugawa kirjin ta yayi lokaci daya taji takasa natsar da hankalin ta". Babu komai
Hamma ".
Nanata mgnan nata yayi yana ceewaa "Babu komai ,this is not real ,karya kika faara mun ne ?.
Aa..Aaaa Wlh Hamma babu komai dazu ne Maimoon ta yanke da razorblade shine garin
na....Ohk tom jeki shirya kizo kuci abinci kinji..
Ki kara kulamun da kanki".
Daga kanta tayi tana saurin shigewa bedroom din ta...Towel ta daura tana nufan toilet wanda da
shigarta ta rasa abunyi kawai sai jin hawaye taji yana saukowa daga kwancin ta.... To a yanxu
waye xata fuskan ta da mgnan Abbas?? Lokaci daya kyewan Umman ta yazo mata kawai sai
kuka...sai da tayi mai isarta sannan ta fara gasa jikin ta da ruwan dumi .
Ganin ruwan baf din tayi ya xama jah saboda jini ,hakan yasata tunanin ko jinin abbas ne ya
xuba mata a jikin ta.
Don ruwan chnja kala yayi kadan alamun jah .
Sauya ruwan tayi tana kara wanke jikin ta ,sai kuma taji wani abu a hankali yana gangarowa ta
kasan ta....
Saurin mikewa tayi don jin bakon al'amarin tana mikewa tsaye...fita tayi a baf din tana dukawa
hadi da kai hannun ta inda taji abun na zuba mata a hankali .
Me xata gani?? Jini ta gani a hannun ta...tsoro ne ya kamata ,wanda ita sam batasan da zuwan
wannan bakon alamarin ba ,dama duk fulanin garin su adakunan mazajen su suke fara al'ada .
To ita gata batasan shi ba ma.
Itakuma Umma Babu lura kunsan fulani kunya har sai tasa basa kula da yaran nasu ...shiyasa
ita sam bata ta6a sanin Shatun tana Al'ada ba ko batayi....tsoro ne ya kama Shatu jin jinin har a
lokacin yana gangaro mata......... Wani irin kara ta kwalah hadi da ihu tana kirar sunan Hamma
Anwar..........................
Mmn teddyí ¾í·¸
*í ½í°„WALIJAAMí ½í°„*
_*Littafin na kudi Normal grp 200....Vip grp 500...Spc grp 1k...zaki iya turo da katin MTN ta
wannan number 08081202932.....ko kuma ta wannan Account din Farida Hashim Stanbic
0028799846....Yan niger zakuna iya tuntu6an wannan number +22797780373 .*_
PAGE 55
*Matsalolin mu a yau da ya shafi gidan Auren mu da kuma mazajen mu*
_1)Miji na baya bani kula ni da y'ayana._
_2)Bai damu da kwanciyar hankalin mu ba...cin mu ko shan ,Ga Dukiyan da Arxikin ammma
bama ci"._
_3)Baya amfana mana komai sai dai yayi ma duniya kyautan riya a duniya kenan._
_4) Babu zaman lafiya a kullum sai fiti na babu kwanciyar hankali duk saboda arxikin da allah
ya masa._
_5)Idan kin gane shi a waje tamkar bashi ba saboda fara'a da yanda yake bude mawa mutanen
duniya hakora ,amma a cikin gidan shi kaman fir'auna saboda bala'i da iyalan shi._
_6) Miji na ko a dakin shi ne da yaji sallama ta ko shigowar y'ay'ana zakiga yayi wuff ya mike
yana rufe rufe inda ya ajiye dukiyar sa duk don kar mu gani ni da yara na"._
_7) Tsakanin mu dashi kullum babu ne ,amma komai na zamani kamin yayi yawata ko ya shigo
gari shi xai fara mallakar wannan abu._
_8) Mijina a kullum bai da aiki sai neman matan banza ,wanda kasah ce a kaina ,sai naga
nafisu komai babu abun da suka sani sai dai duniyar da iskancin ,amma a kullum idon shi na
kan yagaggun mata ._
_9) Bai damu da karatun yaran shi ba ,sai cewa yake idan kunyi bani xan amfana dashi ba ,
Haka idan kunyi nan gaba bakusan dani ba y'ay'an ku kadai kuka sani nan gaba...don haka
baxan dauki ragamar Karatun ya'y'an ki ba ,daga na islama har na zamanií ½í¸¥._
_10) Mijina ma kyautar shi da mutane ta riya ne kadai. Baya ganin darajata ....kuma kin san
duk meye yafi damuna na Aure shi bashi da komai tare mukayi wannan ARZIKIN._
_11)miji na ne idan ya dawo gida na masa kwalliya da kayataccen sutura ta, duk don na sanya
shi farin ciki daganin zaman lfyar mu idon shi ya karkato a kaina ,amma idan ya shigo ya kalleni
sai yace"Haba Mmn Bilal wannan kayan ne masu tsada zaki sanyasu a gida kurum don ki
zauna?.haba kije ki ciresu ki sanya tsofaffi..._
_12) Miji na Aikin shi kenan zina idon shi ya kyekyeshe babu kunya,ada baya yana jin kunya
amma a yanxu ko na kamashi bai damuwa._
_13)miji na Baya ganin dangi na y'an uwa da kima har ta uwar da ta haifeni indai akan kudi n sa
ne Dukiyarsa xai kyeta masu mutunci._
_14) zanyi wanka na shiga dakin shi cikin dare ,amma kin san Maman teddyí ¾í·¸ mai zai
cemun?? Cewa xaiyi " Zuwaira koma Dakin ki kurum ki kwana da yaraí ¾í´”í ½í¹„._
_15)Nayi masa ado na sanya masa kananun kaya don tarba ,amma daga shigowar shi wannan
wacce irin abune Zuwaira?? Haba da y'ay'an mu kk wannan shiga ...ba a gida na ba...jeki cire
kijifah mmn teddy wai na cire ,amma idon shi na kan matan duniyaí ½í¸í ½í¸
_16)Namiji mugu neí ½í¸¥ ,namiji bashi da Amana , namiji mugun ice ,namiji ba dan goyo bane
ba....ni maman teddy na fada maki hakan ..duk don ki fahimci halin da kike ciki yasani na saki
wannn PAGE din BONUS..._
_WANNAN DAI SHINE KAD'AN DAGA CIKIN MATSALOLIN MU MATA!! KUMA A 50% BAN
FADI 2% NA MATSALOLIN DA AKE ZUWA MUN DASHI BA._
Kina masa ladabi biyayyan aure ,Tattali kula.
Amma idan kin nemi shawarar wata ,sai tace maki" iya shawarar da xata baki shine ki ringa
tsafta kina kwalliya ,ki san yanda xaki masa mgn cike da kissa....Ki koyi yanda ake Hot Sex ai
xai daina bin matan ,idan kanshi na rawa ne ma xai daina , mgn cike da shagwa6a.... Kuji mun
Hauka da Sakarci mtswww ,wannan duk bashi ne mafita ba ,indai ga mazan xamanin nan ne
,ba ki isa ki fada mun cewa baki da matsala da mijin ki ba ,Wlh karya ne ni mman teddy na fada
karya kkyi...kuma duk wani girke girke da xaki koya na banxa haka duk wani KWALLIYA na
banza ,Duk Wani Maganin MATA da xaki sha na Banzane ,Haka duk wani iya Sex shima na
wofi neí ½í¸ .
Wannan yasa na taho maku da MALLAKAR MIJIN KI babu boka ba malam...Sirrika ne tadabam
ni uwar teddy nazo maki dashi ,amma idan kina bukata zaki bada 2k Kacal.
Duk wanda ya ce maki mallakar da akayi shi da Surori yana karyewa karya yayi ,ni na fadi...
_Mallaka ta hanyar Kwai_
_Mallaka ta hanyar Nama_
_Mallaka ta hanyar madara_
_Mallaka ta hanyar fatiha umul kur'an_
_Mallaka ta hanyar sutatul yusuf_
_Mallaka ta hanyar Arrahman_
_Mallaka ta hanyar izaja'a_
_Mallaka ta hanyar Yaseeeennnnn_
_Wannan kadanne daga cikin sirrirorin MALLAKA daga hannun Uwar teddyí ¾í·¸_
_Kai abubuwan sirri ne 2k kacal xana baki ,wlh sai kince masa yi ,sannan xaiyi ,nidai rokona
daya kar ki cutar dashi ,abun da yasa xan bada wannan sirrin nasan mu mata muna da Rauni
matuka ,ba xamuyi cuta ba ,idan kk cutar da mijinki kina takama da kin mallake shi keda Allah".
Allah yasani don nayi gyara ne ga ma'aurata mu zauna lfy a gidajen auren mu xan baku. Wanda
suke son su xauna a grp din mallakan miji na parmanent zasu bada 3k ne kacal._
Kikayi masa wannan mallakar...
Wlh idan ance fita ka kalli mata baxai fita ba...Zakiga kula MALLAKA ce gsky xan baku sirrin ,
Amma duk abun da mijin ki ya koma kar kice xaki tausayin sa ,indai kin san da sauran imanin
mijin ki a zuciyar ki kar ki zomun don Allah...Don wlh kkkyi MALLAKAR bansan hanyar warware
shi ba....Don baya karyewa.Wannan yaasa nakira sunan uwar gida wanda tasan auren ba
yanxu ne ta shiga daga ciki ba , bare tace tasan wahalan da cutarwan da namiji gumu ta gumu
tasan waye da namiji.................Anan nake cewa UWAR GIDA MANYAN MATA SAI KUN
ZO......kar ki manta kudin 2k ne kacal ,ga masu bukatar grp kuma wanda kullum a cikin samun
sirrikan mallakar suke zasu biya 3k ne kacal...xaku iya tura kudun ku ta wannan Account farida
Hashim Stanbic Bank 0028799846 ,zakuma ku na iya magana dani ta wannan number
08081202932.
*********
"Ihu Shatu takeyi tana kururuwa kaman wanda zaa zarewa rai don firgici da tsoro...Sai kara
danna kururuwa take tana kirar sunan Hamma Anwar ".
Shi kam a bedroom din shi jiyayi muryan nata sama sama tana kirar shi ,amma sai ya cigaba da
abun da yakeyi don bai kawo cewa "Shatun ce ke kiran shi ba...Cigaba yayi da cumb din suman
shi a gaban mirrow yana gyara kanshi ,wanda ya sauya shigar sa zuwa ta kananun kaya...don
fitar sa ba yanxu ba kam yanaso ya huta ne ,Jin ta kara kwada kiran sa yasa shi lumshe ido
yana dafe kai a hankali a zuciyar shi yana cewa " Aisha baxata ta6a bari na na huta ba
sam...Hankalin shi ne yaji yakara tashi tuno da wannan jinin da ya gani a hijab din ta ,sam bai
gasgata abun da ta fadi masa ba ,bai kuma yarda ba ,sai dai shi mutum ne mara son ja
inja,bayason yawan magana shiyasa ya rabu da ita ,amma xuciyar shi na son tsananta bin cike
don ya gano gaskiyar abun da tafada din .
Yana wannan tunanin ne yaji ta kankanesa tana rungume dashi ta kwantar da Kanta a gadon
bayan sa tana cigaba da kukan ta hadi da kururuwa kaman xata tsaga masa daki.
Kanshi ne yaji yafara sara masa ,bayason hayaniya kuma bayason ganin kukan
shatun...zagayo da ita yayi ta dawo ta gaban shi ,daga ita sai towel shima din bawani xama ne
yayi a jikin nata ba ,gaba daya bata hayyacin ta ,hankalin ta a tashe yake ".
Ya rasa mame xaice mata don baisan meke damun nata ba ,kaawai sai yasa hannu yana
rungumeta tana kwantawa