Showing 18001 words to 21000 words out of 41234 words

Chapter 7 - WALIJAAM BOOK 2 Hausa Novels by Maman Teddy .pdf

03 Nov 2025

1371

da
parate da kafafun su kaman wasu sojoji ,ta6 kafansu bai masu xafi ? Abunda Shatun tace
kenan suna shugewa wani Office daga saaman Stairs....Wanda tun shigowan ta daliban ke bin
ta da kallo har ta haye sama...Kowa fadi yake mashaallh wannan cute bby haka?.

A kujera ta zauna tana facing din Mama Rahmatu , sai Wannan matan Ashe itace Principal ta

wannan makaranta.


VP ta kira wato Mr john ,irin mutanen nan ne har gitsatstsu war war masu waasa da yara
matuka ,duk da kasancewan shi inyamuri a wannan lokacin ne kadai Shatu ta ganshi ,amma
Yanda ya jata jiki yana mata tambayoyi yasata saki dashi sosai suna fira ga Shatu da Surutun
karshe....Sam a interview basu sameta da wata matsala ba bangaren English babu matsala
,don harshen ta zaunu da turancin dai dai kuma tana fahimtar yaren... Sai dai yan tambayoyi
game da ilimin darasaa ne bata san wasu ba kashi 100 ciki dari talatin ta samu...Sosai mama
Rahmatu tayi Mmkin Shatun don batasan yaushe ta zama hakan ba....kunsan bafullatani
harshen sa ya dauru da turanci sai kaji kaman don harshen shi kadai akayi don dadi .


Hakan yasa ba tare da neman shawarar Mama Rahmatu ba ,don JSS 1 tace a sanya Shatu a
tunanin ta ,amma sai suka kai ta JSS2 kai tsaye...


Mama bata musasu ba,don ta lura Nan kusa Shatun xatayi making.

Rungume Mama rahmatu tayi tana fadin Mama sai na dawo! Tom Aisha ayi karatu dakyau..
Ai doki ya hana ta tsayawa yi ma mama mgn ta fice suna sauka daga kasan Stairs don isa
Class din jss2.


Murmushi Mama Rahmatu tayi suna cigaba da hira da Pricipal Hauwa ,Wanda bayan yan
mintuna Mamq ta mike da sauri tana duban wrist watch din hannun ta ganin zatayi late a wurin
Aikin ta ,yasa ta saurin mikewa tare sukayi a haka ta raka mama har wajen makarantar.....


Bangaren Shatu kuwa VP me ya kaita JSS2 wanda daganin shi malamin ya tsaya yana gaisar
da VP ,itakam Shatu ya hanata tsayuwa ,da sauri ta shige Ajin da daliban sukayi warrr da idon
su akan ta". Kowa sai mgn yake suna kusa dani xata xauna..kusa damu xata zauna ..
Ajin har sun fara surutu ne Malamin yy masu tsawa". Hakan yasa su yin shiru . A second Seat
yy ma shatu mazauni yana fadin ga New clssmate".

You are wlcm".

Cewan daliban ,Shatu na murmushi tace Thnk you".

A haka Malamin da taji ana kirar shi da uncle Anabeth cigana da koya masu Karatun yana
daukar su _BASIC SCIENCE_ ya cigaba da koyar dasu ,assignment ya basu kamin ya fice
daga Ajin wata malam ta shigo wanda sosai taga suna son Auntyn tasu...taana daukar su
english. Da ficewan ta Daliban suka yayyabe Desk din Shatu kowa na bata hannu suna

gaisawa ,hadi da fada mata sunan su ,itama tana fadin nata sunan wato Aisha".


Kamin lokaci kadan tuni Shatu ta sake tafara surutun ta,Wata ce Maimoona ta dau jakar ta tana
cewa ta dawo inda take zaune ,babu musu ta mike ta koma seat din ta ,da yake front seat ne
,shatu na jin dadi Don tafi son zama da irin ta mai surutun gske.


Hakan yasata barin wannan Seat din dunkum da aka kaita ta dawo na Maimoon.

Aunty Jalila ne ta shigo ,wanda tana masu karatu ,ganin sun fahimta yasa su cigaba da surutu
kawai abun su. Ita kuma macace mai zafin gaske ,duk da budurwace amma bata daukar wargi.


Kai ku tashi ku fita". Malama kiyi hakuri don Allah cewan Maimoon. Tana marairaicewa . Haka
itama Shatun tayi don baxataso a farkon xuwan ta har ace tayi zunubi ba.

Kusa meni a office idan antashe ku gida. Godiya sukayi mata suna cigaba da zama ,itama ta
kyelesu ne don ta lura suna da fahimta yaran wasa nedasu ,da kuma jin yaune Shatun ta fara
zuwa .

Koda aka tashi gida da suje Office din Aunty jalilah cewa tayi mahaifin su ta rubuto mata latter
su fada mata laifin da sukayi a class tana teaching nasu.



Da fitan su Maimoon tace kin san y zaayi Aisha ,bari kiga?. Dogon papar ta dauko tana rubutu
wai da sunan Mahaifin tane ke baima Jalila hakuri....harda sign din daddyn nata. Don jalila
yarinyace mai brain sosai.


Ganin hakan yasa Shatu amsa itama tana rubutawa wai da sunan baban tane ,harda su sign..

Dariya sukasaka suna fadin sai gobe xamu kai mata ,abun da basu sani ba shune duk abun da
sukeyi a idon Aunty Jalilah.

Murmushi kurum tayi tana girgixa kai da fadin yaro yaro ne .

Da fitowan su dai dai Anwar na zuwa don daukar Shatun...Hango maton sa da tayi ne yasa
cemawa Maimoon Hamma na yazo ,sai gobe!. Aa bari naje na gaida Yayan naki na ganshi...

A tare suka isa da Maimoon wanda tun tahowar su Anwar yake fadin shiknn tafiya ya tafi shatu
ta samu yar uwar surutu ,allah yasa banda Rashin ji dai.

Budo murfin moton shatu tayi tana shigewa ,yyn da Maimoon ke fadin Yaya sannu da zuwa ...
Murmushi ya kakaro kamin yace yowa...ya karatun? Lfyl yaya..to mashaallh ,a haka sukayi
sallama dacewa sai gobe idan kawa tazo sai su cigaba daga inda suka tsaya na rashin ji".

**********
Bangaren Abbas kamm anci nasarar daidaituwar numfashin shi duk da ba wani rauni yaji ba
amma sai da Mahaifiyar sa tataho ,da Diyana don dubasa....a kwana daya kacal aka sallameshi
,yana kuma komawa bakin aikin shi ,don bai gigin fadi mawa Mom din tashi komai ba ,acewan
shi shi xai solving din komai d hannun shi ,sai Anwar ya basa Matar shi ,don tun tuni yayi mawa
Shatu suna a zuciyar shi da matar shi .

A daya daga gidan sa na Tk zaria ,Mom ta sauka don ta bari sai taga lfyn sa sosai
sannan....wanan yasa Diyana yanke shawarar kai mawa Kawarta da sukayi karatu a GHANA
ziyara a makarantar da take koyarwa wato JALILAH.

**********

A gida Shatu tasha tambayoyi wanda yy mamkin kaita JSS2 da sukayi ,kuma duk abun da aka
koya mata ta iya rasss................... A washe gari da suka kaimawa Aunty Jalilah kar6an
takardan tayi hadi da ce masu suce tana son ganin mahaifin ko wannen su .


Topah wannan wacce irin malama ce?? Abun da suka cewa kennan. Hadi da sake sake,don ita
shatu dai tasan bata da wani mahaifi anan.....


Koda suka koma gida Nan Shatu take baima Anwar lbrn abun da yafaru tun daga farkon
haduwr su da mlm jaluila ,har zuwa mgnan takardan dasuka kai mata da sunan banban sune ya
rubuta ,hadi da marairaice masa kan cewa yaje ma Aunty Jalilah a matsayin shine mahaifin ta
,da kuma cewa" don allah Hamna idan ma na duka ne kayi mun yanda baxanji xafi ba ,kawai
dai kace mata kaine Baba na🙄🤣🤣......





To koyaya hakan zai faru ya kasance ?
Shin zasu kifar da tunanin malama jalilan ta yarda cewn Anwar din ne Baban Shatun koya???

Tom shi kanshi ma Anwar zai amunce yaje a matsayin mahaifin SHATUN?🤣

MMN TEDDY🧸
*🐄WALIJAAM🐄*

_*Littafin na kudi Normal grp 200....Vip grp 500...Spc grp 1k...zaki iya turo da katin MTN ta
wannan number 08081202932.....ko kuma ta wannan Account din Farida Hashim Stanbic
0028799846....Yan niger zakuna iya tuntu6an wannan number +22797780373 .*_

~BONUS PAGE~
49_50
*Matsalolin mu a yau da ya shafi gidan Auren mu da kuma mazajen mu�*

_1)Miji na baya bani kula ni da y'ayana._

_2)Bai damu da kwanciyar hankalin mu ba...cin mu ko shan ,Ga Dukiyan da Arxikin ammma
bama ci"._

_3)Baya amfana mana komai sai dai yayi ma duniya kyautan riya a duniya kenan._

_4) Babu zaman lafiya a kullum sai fiti na babu kwanciyar hankali duk saboda arxikin da allah
ya masa._

_5)Idan kin gane shi a waje tamkar bashi ba saboda fara'a da yanda yake bude mawa mutanen
duniya hakora ,amma a cikin gidan shi kaman fir'auna saboda bala'i da iyalan shi._

_6) Miji na ko a dakin shi ne da yaji sallama ta ko shigowar y'ay'ana zakiga yayi wuff ya mike
yana rufe rufe inda ya ajiye dukiyar sa duk don kar mu gani ni da yara na"._

_7) Tsakanin mu dashi kullum babu ne ,amma komai na zamani kamin yayi yawata ko ya shigo
gari shi xai fara mallakar wannan abu._

_8) Mijina a kullum bai da aiki sai neman matan banza ,wanda kasah ce a kaina ,sai naga
nafisu komai babu abun da suka sani sai dai duniyar da iskancin ,amma a kullum idon shi na
kan yagaggun mata ._

_9) Bai damu da karatun yaran shi ba ,sai cewa yake idan kunyi bani xan amfana dashi ba ,
Haka idan kunyi nan gaba bakusan dani ba y'ay'an ku kadai kuka sani nan gaba...don haka
baxan dauki ragamar Karatun ya'y'an ki ba ,daga na islama har na zamani😥._

_10) Mijina ma kyautar shi da mutane ta riya ne kadai. Baya ganin darajata ....kuma kin san
duk meye yafi damuna na Aure shi bashi da komai tare mukayi wannan ARZIKIN._

_11)miji na ne idan ya dawo gida na masa kwalliya da kayataccen sutura ta, duk don na sanya
shi farin ciki daganin zaman lfyar mu idon shi ya karkato a kaina ,amma idan ya shigo ya kalleni
sai yace"Haba Mmn Bilal wannan kayan ne masu tsada zaki sanyasu a gida kurum don ki
zauna?.haba kije ki ciresu ki sanya tsofaffi..._
_12) Miji na Aikin shi kenan zina idon shi ya kyekyeshe babu kunya,ada baya yana jin kunya
amma a yanxu ko na kamashi bai damuwa._

_13)miji na Baya ganin dangi na y'an uwa da kima har ta uwar da ta haifeni indai akan kudi n sa
ne Dukiyarsa xai kyeta masu mutunci._

_14) zanyi wanka na shiga dakin shi cikin dare ,amma kin san Maman teddy🧸 mai zai
cemun?? Cewa xaiyi " Zuwaira koma Dakin ki kurum ki kwana da yara🤔🙄._

_15)Nayi masa ado na sanya masa kananun kaya don tarba ,amma daga shigowar shi wannan
wacce irin abune Zuwaira?? Haba da y'ay'an mu kk wannan shiga ...ba a gida na ba...jeki cire
kijifah mmn teddy wai na cire ,amma idon shi na kan matan duniya😭😭

_16)Namiji mugu ne😥 ,namiji bashi da Amana , namiji mugun ice ,namiji ba dan goyo bane
ba....ni maman teddy na fada maki hakan ..duk don ki fahimci halin da kike ciki yasani na saki
wannn PAGE din BONUS..._

_WANNAN DAI SHINE KAD'AN DAGA CIKIN MATSALOLIN MU MATA!! KUMA A 50% BAN
FADI 2% NA MATSALOLIN DA AKE ZUWA MUN DASHI BA._

Kina masa ladabi biyayyan aure ,Tattali kula.
Amma idan kin nemi shawarar wata ,sai tace maki" iya shawarar da xata baki shine ki ringa
tsafta kina kwalliya ,ki san yanda xaki masa mgn cike da kissa....Ki koyi yanda ake Hot Sex ai
xai daina bin matan ,idan kanshi na rawa ne ma xai daina , mgn cike da shagwa6a.... Kuji mun
Hauka da Sakarci mtswww ,wannan duk bashi ne mafita ba ,indai ga mazan xamanin nan ne
,ba ki isa ki fada mun cewa baki da matsala da mijin ki ba ,Wlh karya ne ni mman teddy na fada
karya kkyi...kuma duk wani girke girke da xaki koya na banxa haka duk wani KWALLIYA na
banza ,Duk Wani Maganin MATA da xaki sha na Banzane ,Haka duk wani iya Sex shima na
wofi neí ½í¸ .

Wannan yasa na taho maku da MALLAKAR MIJIN KI babu boka ba malam...Sirrika ne tadabam
ni uwar teddy nazo maki dashi ,amma idan kina bukata zaki bada 2k Kacal.

Duk wanda ya ce maki mallakar da akayi shi da Surori yana karyewa karya yayi ,ni na fadi...
_Mallaka ta hanyar Kwai_
_Mallaka ta hanyar Nama_
_Mallaka ta hanyar madara_

_Mallaka ta hanyar fatiha umul kur'an_
_Mallaka ta hanyar sutatul yusuf_
_Mallaka ta hanyar Arrahman_
_Mallaka ta hanyar izaja'a_
_Mallaka ta hanyar Yaseeeennnnn_

_Wannan kadanne daga cikin sirrirorin MALLAKA daga hannun Uwar teddy🧸_

_Kai abubuwan sirri ne 2k kacal xana baki ,wlh sai kince masa yi ,sannan xaiyi ,nidai rokona
daya kar ki cutar dashi ,abun da yasa xan bada wannan sirrin nasan mu mata muna da Rauni
matuka ,ba xamuyi cuta ba ,idan kk cutar da mijinki kina takama da kin mallake shi keda Allah".
Allah yasani don nayi gyara ne ga ma'aurata mu zauna lfy a gidajen auren mu xan baku. Wanda
suke son su xauna a grp din mallakan miji na parmanent zasu bada 3k ne kacal._

Kikayi masa wannan mallakar...
Wlh idan ance fita ka kalli mata baxai fita ba...Zakiga kula MALLAKA ce gsky xan baku sirrin ,
Amma duk abun da mijin ki ya koma kar kice xaki tausayin sa ,indai kin san da sauran imanin
mijin ki a zuciyar ki kar ki zomun don Allah...Don wlh kkkyi MALLAKAR bansan hanyar warware
shi ba....Don baya karyewa.Wannan yaasa nakira sunan uwar gida wanda tasan auren ba
yanxu ne ta shiga daga ciki ba , bare tace tasan wahalan da cutarwan da namiji gumu ta gumu
tasan waye da namiji.................Anan nake cewa UWAR GIDA MANYAN MATA SAI KUN
ZO......kar ki manta kudin 2k ne kacal ,ga masu bukatar grp kuma wanda kullum a cikin samun
sirrikan mallakar suke zasu biya 3k ne kacal...xaku iya tura kudun ku ta wannan Account farida
Hashim Stanbic Bank 0028799846 ,zakuma ku na iya magana dani ta wannan number
08081202932.

*Shafin yau dana gobe duka bonus ne zakuna iya share din shi a ko ina💃💃💃 duk kunsa
saboda meye?? Wannan sakon mallakar tasama�*

*********

"Kallon Shatu Anwar yayi yaana mamakin Wayau da surutu irin nata ,tom shi yanxu ya je yy
mawa malama karya akan shine mahaifin ta kuwa?? Ba ma wannan ba wacce malama ce xata
kalleshi a shekarun sa wai ta yadda cewa shi ya haifi Shatu?

"Hamma".

Ta kira sunan nata tana kama hannun sa hadi da cigaba da cewa" Plz Hamma kaga kawai sai
mu raina mata hankali ko ba haka ba. Don Allah ka ceceni a hannun Wannan malaman in
bahaka ba wlh sai breadi ya fini laushi".

Dariya ne ya kwace mawa Anwar ,wanda nan ya hau darawa iya son ranshi ,kamin yace to jeki
kwanta yanxu dai".

Hamma kwanciya fa kace nayi ? Wai kuma nayi bacci kake saka rai? Ina banxa iya ba wlh ,ko
zullumi baxai barni ba". Tayi mgnan tana narke murya hadi da matso kwallah..nidai don Allah
Hamma ka yarda ka amince zaka fada mata kaine Baffa na kurum!.

Hummm sauke numfashi yayi yana kara nisaawa hadi da bin dara_daran idon ta da suka firfito
don tsoro da kallo. Murmushi yakuma yi mata a karo na biyu kamin yace"Shiknan xan je ,ki
shirya gobe xamuje tare.....yeeeee wani ihu Shatu tasaka tana fadawa jikin Anwar hadi da
rungume shi kam tana gdy...kamin ta nufi bedroom din ta cike da farin ciki matuka .
Kallon ta yakeyi a haka har ta6ace ma ganin sa kamin yy murmushi yana cigaba da duban
schoolbag din ta,yana ganin kokarin da Shatun keyi ,bangare daya na zuciyar shi yana farin
cikin ganin yayi kokarin sanya Shatu cikin farin ciki kaaman yanda Mahaifin nashi keso...

**********

Momy har yanxu shiru kaman Babu lbrn Anwar ,ko yawan kiran da yake maki abaya a yanxu
ma bayayi ,ya tare mawa Wannan Tsinanniyar bafullatanan....anya Momy bada akwai wani
abunne da ya shiga tsakanin su ba?".

Zabeena ce mai wannan maganan cike da damuwa da don daga hankalin itama uwar tasa...fita
Zatayi don safiya ne ,xata wuce asibitin ta ,amma mgnan Xabeena yasanya ta tsayawa nan
take taji kirjin ta na mata nauyi na Bakin ciki ....wayan ta ta fiddo tana kirar Numbern
Anwar....Wanda dai dai sun fito Zai kai Shatu School . Ganin sunan Hjy Haula a screen din
nashi yasa yaji kirjin shi ya buga ,wanda a hankali ya daga kirar yana ambaton Momy".

Uhmm kai rufamun baki..nace rufa mun baki ,Ya muke ciki da mgnan mu ne?? . Shiru yayi
kamin cike da ladabta yace "Mom Wani mgna kenan ai bamuyi mgn dake ba".

Inalillahi tab lallai na Yarda Cewa Anwar ba lafya lau kake ba ,dama nasan da hakan tun daga
amuncewar da kayi ka Auri wannan figaggiyar yarinyar nasan da akwai wani abun a
kasa...amma ka fadi mawa Ita Aishan tace mawa Uwar ta nafi karfin tani sai dai kai ,kuma
kaima din baxan bari ba ,wlh sai na yi mganin komai..... dama fulani ko dangin matsafa
bokaye.....mtswwww ta wani jah dogon tsaki tana datse kirar .


Ganin ya sauke Wayan ne yasa Shatu cewa " Hamma zo mu tafi Kar nayi late".

Humm sauke numfashi na gdy yy ga Allah da shatun ba taji komai ba ,kamin ya rike mata
hannu suna nufar moton na shi.....a CTC kuwa Iyayen Maimoona sun zo ,sosai suka bamawa
Malama Jalilah hakuri ,wanda cewa tayi babu komai yarinta ne ai. Har aka gama Assambly
Shatu bata taho ba ,Maimoon sai raba ido takeyi amma shiru babu Shatun.

Bayan sun koma Class ne ba dadewa Anwar ya kawo shatun ,wanda Office din Malama Jalila
suka nufa kai tsaye.....


Sannu Ranka yadade".
Abun da malama jalila tace kenan tana nuna masa kujera...


Ita kuma shatu na daga bayan sa...tana kallon Auntyn nasu .


Gaisawa sukayi a mutumce ,kamin yace "Ya tace tacemun kinason gani na".

Saure glass din idon ta Jalilah tayi kamin su hada ido da Diyana da ta kawo mata ziya tana
zaune daya daga cikin kujerun....Rufe baki jalilan tayi kamin tace"Y'ar ka ko kanwar ka??

Sosa kai Anwar yayi kamin yace"Aa Y'a tace ba kanwata ba....

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login