Showing 75001 words to 78000 words out of 132190 words

Chapter 26 - Matar Makaho Compelet Book by Rukayya Ibrahim Lawal.doc

bar duniya, Aranan haka na wuni da lugujen zuciya.

Haka ranan da zan makance, ma irin bugun nan na ringa ji, haka ranan da salim zai bar duniya,sumayya inaji a jikina akwai abinda zai faru dani duk da bansan gaibu ba.

"Subahanallah insha Allah ba abinda zai tinkare ka sai Alkhari"

Insha Allah....Sumayya!

"Na'am yayan khadija"

Don Allah sumayya, yau ki bani hakkina, sosai nakejin wani irin matsanacin bukata, tun da yamma.............


Ta bangaren hajiya kami, kamar yanda boka yace, haka ta d'auke mujiya har cikin gidansu, bayan ta saka kejin a buhu, a d'akin ta ta ajesa a karkashin gado, kamar d'a haka take masa jinya, A washe garin ranan da sumayya zata fara period, a daren ranan, Alarm kamila tasaka a wayan ta, da misalin karfe 2 na dare ya tashe ta, mikewa tayi a hankali ta bude kejin zata d'auki mujiya.

Da wani irin mugun sauri taja baya tare da zaro ido.....mujiya ne tayi mushe, bakinta har rawa yake ta d'auki waya, lalubo number Harira tayi, ta kara wayan a kunne

Ta bangaren Harira kam,tana tsaka da baccin ta,don a silent ta saka wayar sam bata san ma, wata kamila na kiranta ba

Jifa kamila tayi da wayan,jin Harira bata d'auka ba

Washe gari da sassafe koh karyawa,kamila batayi ba ta ciccibi mushen mujiyan nan, tayi gidan Harira,don wallahi ta kudurta A ranta bazai yuba, bazata kashe kudi abanza ba, sai an biyata kudin ta, haka kawai ita ba muhammad ba, ita kudin ta ya tafi

Koh sallama babu ta shigo falon Harira, tana kwala mata kira.

Da sauri mijin harira ya d'ago, yana kallon kamila, lafiya baiwar Allah?

Lafiyar kenan, ina Harira?

Kafun ma yayi magana, harira ta fitoh daga d'aki cikin mamaki jin muryan kamila da sassafen nan, kamila lafiya?

Lafiyar kenan, kika gannin nan,wallahi kinji na rantse bazanyi asaran kudina ba, kin sanni bani da mutunci tam.

Da sauri Harira ta kamo hannun kamila, sukayi wani d'aki dake cikin falon, ganin mijinta a zaune a falo, kamila ke kokarin tona mata tsilili

Ke kamila bana son iskanci kinji koh, zaki zo mini gida da sassafe,agaban mijina kina kokarin zubar mini da mutunci.

Au mijin da kikace kin shanye ne, har zakiji tsoron yasan wani abu a game dake?

Ji hauka toh don ka asirce, mutum sai akace ka fad'a masa ka masa asiri ?ji mahaukaciya

Ke duk ni ba wannan ba,mujiya ta mutu, tana boot na mota na,ki wuce mu koma inda muka karbo she, yaban kudina in yasan bai iyya aiki ba, mena karbamin kudi(daman wannan halin kamila ne indai akan kudin tane bata da mutunci)

Ke da sassafe, koh karyawa banyi bane, zan kama hanyar mutum biyu,toh baki isa ba, don uwarki ni, xaki tsaya kina bawa umurni.

Ganin Harira tad'au zafi, daman ita bata iyya fushi ba sam, yi hakuri Harira raina ne ya baci, don Allah ki taimaka,mu koma wajen mutumin nan.

Ki jirani nayi wanka, na karya saimu tafi?

Ok kawai tace tana zama,abakin gadon d'akin ta zabga tagumi.

Sai kusan 9 suka d'auki hanya, gabaki d'aya kamila sai masifa take, akan malamin bai iyya aiki ba

Bayan sun isa,aje masa kejin mujiyan, kamila tayi a gabansa

D'aukar mujiyan yayi ya kakkala, yanka cikinta yayi ya fitar da layan,warwarewa yayi atake, yaga rubutun sunan sumayya ya kone murus, kamar wanda aka saka kalanzir da petur aka banga masa, d'aga ido yayi ya kalli kamila.

A gaskiya raba Wa'innan ma'aurata baban matsalane, don asirin da aka musu mundin aka rabasu, xa'a iyya samun matsala aikin wasu warware wa zaiyi,gashi sun rike ibada sosai,koh wajen kofa da Aljan zai kusance su sun tushe sa,makiyansu na tare dasu, tabbas suka gane akwai mai kokarin bata musu shiri,zasu iyya ganin bayanki don su mutuwa koh Rayuwa,agunsu don cika buri ba kome bane.
Ina mai baki shawara,kamila ki hakura da kokarin rabasu,kidai nemi wani hanya da zaki malleke sa, Amma banda asiri tunda kika ga nayi iyya kokari na ba'a dace ba toh ki hakura.

Wani irin na hakura,sai dai kace baka iyya aiki ba, kuma maganar kudina, Amaida min tunda aiki baici ba.

Keeeeeeee!!!! dakata, bamason rashin kunya a wajen nan,inba haka ba wallahi zamuyi maganin ki, nan ba wajen shirme bane, kuma kudi inya shigo baya fita

Ganin tana kokarin magana,yasa Harira matse mata baki

Buge hannun Harira kamila tayi,don gabaki d'aya ranta ya gama baci,sosai zuciya ya ibeta,kai bokan banxa, bokan wufe mai karyan aiki,yana cin kudin mutane,wallahi baka isa kace zaka dakeni ka hanani kuka ba, kudina ne sai ka bani,tunda aiki na baka, kuma aiki baiyi kyau ba,kai harka isa kace zaka min abinda Allah bai mini ba?

O' kinsan da hakan ne,kikazo guna yau saina nuna miki aikin, nakan dutse gaskiya ne, wani irin maganganu yayi take kadangaru dake manne a jikin kokon,guda goma suka ruga da gudu zuwa jikin kamila, ai kam da sauri suka manne mata a jiki, daman dogon riga da d'an karamin gyele ta yafa, biyar sukayi kasan dogon rigan suka mamakale mata a cinya wasu sukayi cikinta wasu kan breast inta, suka makale wasu kam gashin kanta suka shiga suka kwanta.

Ai wani irin ihuuuu Harira ta sake, da gudu tayi waje, kamila kam wani rin tsalle tayi ta bugu da kasa hade da kurma ihu, tana bawa nakan dutse hakuri,amma ina koh kallon ta baiyi ba,jin kadangarun manne a jikinta, kamar sun samu jikin gatanga, yasata yarda d'an kwali da takalmi da gyele,da gudu ta ruga tayi waje tana ihu, jinsu sai yagushinta suke, b'anb'arawa tayi da gudu harta wuce, Harira data dade da fita,cikin gari ta fitoh tana ihu tana kokarin kwabe riganta Allah yasa akwai brz da dogon wando

Ai jama'a salati suka d'auka, ganin kadangaru mammanne,a jikin kamila gashi duk inda ta wuce sai wasu kadangaru dake wajen,sun bita da gudu,ai itama saita kwasa a guje suma suka bita gayya guda a baya

Duk mai imani inya kalli kamila saiya tausaya mata, wasu kam sai Allah kara suke mata jin tana sambatun, mugun abinda taso aikatawa hakan ya faru da ita

Harira batabi dakan kamila ba,duk tabi ta tsorata motar taja sai jala.

Tana isa gidan su kamila ta wuce direct, tana kuka ta sanar, da iyayen kamila abinda ya faru, sosai hankalinsu ya tashi, hade da tsinewa Harira,su sunsan yarsu batasan wajen boka ba Harira ne ta kaita

A take suka tasa keyar Hariya zuwa mutum biyu, suna isa ake sanar dasu ai kamila tayi daji,don gudu take kadangaru na binta, da gudu iyayenta suka nausa hanyar da aka nuna musu kamila tabi.

Kamar wasu zararu haka suka fasa daji, suna neman kamila,Acan gindin wani bishiyan kuka,suka ganta zaune sai ihu take tana kama kadangarun dake jikinta tana hurgarwa, da gudu zasu dawo su like mata, gabaki d'aya katangaru ne a mammanne a jikinta, wasu suna manne da jikin bishiyan da take kai, saboda basu samu fili ba abin gwanin tausayi gabaki d'aya ta zareeee.

Maman ta kam kwala kara tayi, tayan ke jiki ta fadi, da gudu baban ta yayi wajen da niyar kamo yarsa, duk da kadangarun sun matukar bashi tsoro, amma haka yayi ta maza

Ai kadangarun nan,na kallon baban kamila na tahowa da gudu suka zabura, sukayi kansa

Ganin kadangaru sun juya garesa,yasa sa b'anb'arawa da gudu yakoma baya,suma koma sukayi inda suke kamar da

Ganin Halin da maman kamila take ciki, yasa Harira da baban kamila,d'aukarta yayi suka fitoh cikin gari da ita,asibitin mutum biyu suka kaita, bayan an bata gado,waya baban kamila yayi ya kira maman sa, da yan uwansa ya sanar dasu abinda ke faruwa, Harira taso fecewa,Amma baban kamila yace ina, kafarsa kafar Harira in Harira taga tabar mutum biyu toh da kamila za'abar garin.............



08146017245 *hohoho wani Kaya Sai amale shin kunsan kayatattun magungunan Mata na maman haidar*
*Kayan maman haidar basuda matsala domin traditional medicine ne Kuma anahadasu da ingantattun itatuwa masu karfi da Basu da illah*


*1 Gumbar kankana da ayu* 2 *Gumbar ayu zallah* 3 *Gumbar Madara da kwakwa* 4 *Kaza mekwai* 5 *Zabo me zuma* 6 *Kaza me allurai 7 *Kwallin idonka inadona* 8 *Tauwadar mata* 9 *ketar larabawa magani me kankarowa mace kima da daraja*
10 *Maganin sanyi me fatattakarsa duk kuwa nacinsa Koda bakya haihuwa indai matsalar sanyice gwada wnnn*
11 *Maganin nono. Sahihi*
12 *Maganin hips and bobbs*
13 *hodar. Ni I'ma koramar mata*
14 *nakasan Mara babban sirri*
15 *kafi jijjibi*
16 *daga Sha Sai wanka kasaitacce magani*
17 *Dan kwankwalati namata da mazajensu Kevin Mata*
18 *matsin kinfi budurwa dubu ko haihuwa nawa kikai Babu magana*


*Maman haidar Bata tsaya anan ba*
*takawomuku hadaddan sabulun gyaran jiki da hadin dilka Mesa sheki da laushin fata gaman kitso Wanda laraba ke amfani dashi inkin gwada saikin dawo kudai kunemeta awannan number* 08146017245



>???
>د? *MATAR MAKAHO* =?h?
>د?
~ Na ~


('Tsokaci wannan shine novel na farko Koh da za'a ga mistake Koh typing error Amin afuwa=?L?
free book >?'?

Page6? 0? &6? 1?
Da sauri ta d'ago kanta jin yanda yayi maganar a matukar sanyaye, kamar wanda zai nemi Alfarma itafa halaliyar sace,amma ga yanda yake had'ata da Allah, yayi matukar kokari, yanzun ana neman kusan wata uku da auren su, koh ma fiye da haka, ba tare da ya taba tilasta ta akan hakkinsa, kullum ya bukace hakan, zata saka masa kuka, koma hakan koh baya so yake kyaleta.

Jin batace kome ba yasa sa lalubar fuskar ta,In baki Ra'ayi kiyi hakuri sumayya,na hakura.

Da sauri ta kamo nasa fuskar hawaye na cika mata ido, "yayan khadija hakkin kane fa?kaima da kanka ka fad'a, kaga kenan ni bani da damar hana ka, tunda naka ne, duk abinda zaka bukata a gareni mallakin kane, na amince kayi duk abinda kake so dani, ta karasa maganar da fashewa da kuka.

Jin ta fara kuka yasa muhammad, da sauri yace, sumayya kiyi hakuri nama hakura, shikenan tashi kisa kayanki mu kwanta.

"Ba kuka nake ba"

Hannu yasa ya shafo kumatun ta, toh me kike, kuma menene a fuskar taki?

"Kayi hakuri"

Fuskar sa ya had'a da tata fuskar, baki min kome ba sumayya.

"Toh insa kaya koh haka xamu kwanta" ?

Shikam ba karamin dariya sumayya ta basa ba harya kasa hakuri, saida ya dara, hhh menene haka kuma sumayya?

"Toh ba tambaya nayi ba, koh tambaya laifine"?

Ah ah ba laifi bane, yace yana d'aura fuskarsa a kafadar ta, yana goga mata gemunsa.

A hankali sumayya ta manne masa gam a jiki, hannu tasa ta kama gashin kansa, jin kamar zai zautar da ita, jin bakinsa akan wuyan ta.

Ahhhh, yace yana kamota, d'agota yayi gabaki d'ayan ta, yana lalube harya hau gadon, kwantar da ita yayi ya hau kanta, bakinsa ya jona cikin nata, sosai yake tsotsar bakin ta, jikinsa sai rawa yake.

Sosai sumayya ke tare da farga ba, don yanayin muhammad kawai yau zai tabbatar maka, da gaske yake son Angon cewa.

Washhh Ashhhhh sumayya tace, lokacin da taji muhammad ya yaye mata towel in jikinta, shima tuni ya watsar da nasa daga ita harshe babu sutura a jikinsu.......

Zafafan Romance Al'ameen yake wa sumayya, da zafi zafi don A lokacin bazaka taba tunanin koh baya gani ba, aikin dake gabansa kawai yake.

Sumayya dake kwance rumtsa ido tayi, jin Al'ameen na ware mata kafa, bakinsa d'auke da Addu'an saduwa da iyali

Kara ta kwala da karfi, tare da ware ido, jin wani Al'amari mai girma daya ratso rayuwarta, a karon farko hannunta dake free, ta d'aga a zabure ta cakumo gashin kansa.

Da karfi ya fizgo Hannunta, daga gashinsa ware hannun yayi ya danne da jikin katifa, sosai ya kara bada himma akan abinda yake, bai taba d'aukar zaiji wani d'adi ba tunda Abbajon sa ya barsu, wahalar rayuwa bai barsa ya tuna akwai wani dadin da zai iyya d'and'ana wa, maka mancin wannan dadin ba, sai gashi yau sumayya ke shayar dashi.

Sumayya kam gumi ta had'a sosai, duk da an fara yayyafi, Amma daga ita har muhammad zufane ya jikasu, sosai sumayya ke kuka tana goga kanta da jikin pillow, ba zafin da Al'ameen ke d'and'ana mata bane yafi ratsata, wani irin sarawa taji kanta nayi kamar wance ake fisgar gashin kanta da karfi, haka takeji a kanta kuka tasa, don abin ya hade mata biyu, ga azaban da Al'ameen ke gana mata sosai, kanta ke bugawa ji take kamar kwakwalwarta zai fita, sai salati take tana murza kan da filo.

Ta bangaren Al'ameen kam, yau ba'aji ba'a gani am amsa sunan MAKAHO yau, don koh kukan sumayya baji yake ba, hankali..sa na gefe, damuwar sa kawai yaji abinda yake gabansa.

Sumayya jin wasu irin bugawa da kanta keyi akai akai jijiyoyin kanta takeji kamar zasu tsinke, koh gani bata iyyawa yanzun sosai, duk da a duhu suke Amma duhun da take kallo yanzun yafi karfin duhun d'akin.

Sosai bakin ta ya bushe, sai shakuwa take, tana kiran ruwa da muryarta da baya fita sosai.

Amma ina muhammad baisan tanayi ba abinda yasa agaba yake fama.

Jan numfashi sumayya tayi da karfi jin wani irin wahalallen shakuwa, ya gudu da numfashin ta duka, sakewa tayi jagab ta koma jikin filo,

Muhammad bai farga da halinda sumayya take ciki ba sai da ya gama samun nutsuwa, A hankali ya zare jikinsa a nata, aiji yayi kamar an watsa masa Allurai a idanun sa, soki yakeji a cikin kwayan idonsa, sunfi d'ari rumtsa idon yayi da karfi, yana kiran sunan Allah jin wani irin barkono da soki na cakansa, tunda yake bai tabajin azaba irin wannan ba, kansa ya had'a da jikin gado da karfi ya buga ji kake gauuuuu ...........ya sulale kan katifar baya motse.

Har Asuba muhammad da sumayya suna sume, basu farfado ba, babu wanda yasan halinda suke ciki, sai mahallincin mu,

A Hankali sumayya ta fara motse, a hankali take kokarin bude idanunta, sai kuma ta maida su ta rufe da sauri, jin wani irin nauyi daya mata, sai da tafi minutes 10 kafun ta sake bude idon, a hankali harta budesu duka, ware idon tayi tana kallo dishi dishi har idanunta suka sauka akan muhammad, dake yashe a gefe ga goshin sa a fashe.

Cikin matukar razana ganin sa kamar wani matan ce, haftowa tayi da kuzari zata mike, kara ta sake tana Ambatan sunan Allah, ta koma ta kwanta jin wani irin rad'ad'i dake ratsata, ta kasa

A hankali ta mike zaune, tana cije lebenta, ta fara rarrafawa zuwa garesa, matsowa tayi sosai ta tattabasa jin baya motse, yasata sake kara"innalillahi wa'inna'illahi raji'um nashiga uku, don Allah muhammad karka tafi ka barni wayyo nashiga uku, wayyo mijina na bonu,ganin kamar suma yayi, sai kuma ta rarrafa da sauri taja blanket in ta rufe masa jiki, da rarrafe ta sauka akan gadon, towel inta dake yashe a kasa ta d'auka ta d'aura.

Firij ta wuce ta d'auki ruwa, haka ta rarrafa ta iso bakin gadon ta saitin da yake, hannu tasa ta bude bakin goran, ta tsiyaye ta wasa masa a fuska, Amma ina shuru muhammad bai tashi ba, kuka ta sake tana bulbula masa ruwan sanyin a fuska, Amma koh motse baiyi ba,"wayyo muhammad wayyo mijina, na shiga uku Allah ka taimake ni"

A matukar gigice ta saka kunnen ta a kan kirjinsa, jin zuciyarsa na bugawa, yasa hankalin ta kwanciya don ta gane suma yayi.

Tunawa tayi da number maimuna kanwar Ammar, a wayan ta koh ta kirata ne? ta had'ata da Ammar koh Zai taimaka mata mijinta ya tashi tunda itama, tana bukatn taimako, gashi bata san wazata kira ya tallafa musu ba.

Da rarrafe ta isa kusa da wayan d'auka tayi jikinta sai bari yake, ta kira maimuna tanajin ta d'aga tace"Assalamu Alaikum"

Wa'alaikumu salam Aunty sumayya ina kwana?

"Lafiya maimuna don Allah Ammar na gida"?

Lafiya kam aunty sumayya, naji muryan ki a dishe?

" nace miki Ammar na gida"?

Ah ah wallahi yau yabar gari da asuba lfy?

Kashe wayar in sumayya tayi, don bata da lokacin maimuna.

Da sauri wani tunanin yazo kanta, ta rarrafa ta isa wajen kayan sa, budewa tayi tana ciro masa kaya, in yaso sai ta saka masa, ta fita ta kira keke su tafi asibiti, duk da ba lafiya bane da ita, koh da rarrafe zata fita ta taimake rayuwar mijinta.

Kayan sa ta bude ta, dauko jallabiya tayi ta aje, tasa hannu zata d'auki gajeren wandon sa, taji hannunta ya taba wani abu mai karfi kamar gidan agogo, hannu tasa ta zaro abin, haka kawai taji hankalin ta bai kwanta da wannan karamin akwatin ba, hannu tasa ta bude.


Da sauri ta rufe Idanun ta ganin wani irin haske daya kashe mata ido,A hankali ta sake bude ido ta kurawa sarkan ido, yayi haske yasa ke mutuwa farine sosai, mai kyau sai zanen zaki dake tsakiyar gaban sarka, sosai sarkan ke sheki yana komawa normal.


Jiki na bari ta rike sarkan, indai bata manta ma Al'ameen yace baban shi ya basa sarka, koh dai wannan ne sarkan? menene dalilinsa na cirewa? a wuyansa, rarrafe tayi ta isa garesa, sarkan ta d'auka ta d'aura masa a wuya.


Ai sarkan nan na shiga wuyan Al'ameen, ya wani irin haske sosai sai kuma ya koma normal bai sake hasken ba.


Da rarrafe sumayya ta fita a kofar dikin"subhanallah"tace ganin har rana ya fitoh don lokacin ana neman, kusan karfe 8:00 na safe koh sallan asuba basuyi ba,da rarrafe ta shiga kitchen kittle ta jona a soket, tana zaune a wajen ya tafasa juyewa tayi a boket, ta sake saka wani saida ta juye kittle uku,sannan ta fara kokarin mikewa,don d'aukar boket in ta juye a band'aki, Amma ta kasa, kuka kawai ta sake, ta koma ta zauna.

Muhammad kam tunda sumayya ta fita a d'akin ya farka, sosai idanunsa ke masa zoge kamar an kwakule masa su,tun d'azun yana kwance don duk jikinsa a sake yake.


Da sauri ya mike zaune jin kukan sumayya ta window, sai yanzun tunanin abinda ya faru ya fado masa,take yaji tsikar jikinsa ya miki, hasbinallahu wani'imal wakin, yace yana mikewa zaune, dafa kansa yayi da karfi jin wani irin rad'adi a inda ya buge, a haka dai ya lallaba ya mike zaune, jin baida sutura a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login