Showing 60001 words to 61257 words out of 61257 words
Ummu tayi kamin tace " Eiye To Yah
Farouk dama zaka bar Ni na faɗi ne?. A'a yayi maganan yana kallon idanun ta , wanda itama
shi take kallo ,har kuma a lokacin bai sauke ta daga Ɗaga tan sama da yayi ba . Ganin yanda ta
sakankance yasa shi karkata ƙafarsa kaman zai sauka daga cushine ɗin . Haba ai nan ta
ƙankane sa tana sakin ƙara tana dariya tare da cewa " Wallh Ya Farouk abun naka ya koma
mugun ta ..Ni dai ka sauke Ni ya isheni haka . Ni kuma ban gajiya da Ɗaukar Wannan small
Babe ɗin tawa . Ni kuma na gaji don .....Wayar sa ce ta fara ruri wannan yasa shi Saurin kallon
Ummu yana cewa " Kin sani na manta da yau ne fa Ɗaurin Auren Nurein da Beenerfa , bari na
shirya kin san matsayi na na Babban Yaya uba nake . Hummmm nima bari na shirya muje tare .
Juyowa yayi yana kallon ta kamin yace " Ina ne zaki je? . Gidan Daddy ,Ina Son Naga
Momy....Tayi maganan tana shagwaɓe masa fuska kaman zata yi masa kuka . Tsayawa yayi
yana faɗawa Duniyar Tunanin anya zai iya fita ma ya bar ta kuwa .... Murmushi yayi kana yace "
naji amma da Sharaɗi ɗaya."
Faɗi Sharaɗin naka naji ,duk da dama ka iya faɗin Kana da Sharaɗi ɗaya . Zamu ƙara Sex Sau
ɗaya kamin mu tafi . Shagwaɓa ta hau masa tana maƙalƙale shi tare da faɗin " A'a nidai na gaji
sau uku da kenan .. nidai ...to shikenan bari na tafi Ni kaɗai to . Hauhh Bude baki tayi kamin
cikin Sauri tace Na yarda To , Amma minti nawa za muyi ?.
Murmushi yayi cike da jin Daɗin maganan nata kana yace " Ai kin san abun bayi da limit . Cuno
ɗan mitsulin bakin ta tayi tana shirin masa magana kawai taji ya ɗaga ta cak yana cewa " let go
in .
**
*Thailand*
Kaman yanda Nurein ya faɗi bayan an ɗaura masa Aure da matar sa , ko awa ɗaya ba'a yi ba
suka biyo Flight ɗin kasar Thailand ,don Gurxar amarcin su suji daɗin su anan . Ƙasa ce mai
yawan raɓa snow ga daɗin gaske ...babu yawan cikowan mutane ,sai ka karaɗa Hanya ba zaka
har kaje ka dawo ba zaka ga mutum ko Ɗaya ba ,kowa yana Gidan sa a kulluɓe da Iyalin sa .
Ba ka ganin yawan mutane sai A wuraren shaƙatawan su . Kasantuwar Nurein yasa Yanda
Beenerfa take bata Son hayaniya yasa shi zaɓan nan ,dama oready yana da masaukin sa gidan
Sa da ya fara mallaka a ƙasar Waje shine Thailand .
Nurein shi kan shi a yau ya san Beenerfa ta ƙware Wurin shige shige , Tun da suka sauka ko
hutawa bata yi ba ta watsa ruwa tana yin shigar ta ,wanda dama Ita shigar ta ko a gida Nigeria
irin nasu ne ....Fitowa tayi zuwa Falon tare da nufar inda Nurein ya saki baki yana kallon ta
,babu ko kunyar nan irin na Amaren mu na Hausa Fulani ta nufo shi tana hugging tare da
manna masa kiss a saman labɓan shi , Ya Nurein Rayuwar Mu mai daɗi anan za muyi ina jin
dadin kasancewa ta anan ... Murmushi yayi yana rungumeta tare da cewa " Muje kici Abinci
ko?. Murmushi Beenerfa tayi cike da jin dadi tace " I love You My booboo". Oh Sunana kenan."
Yanxu mun zama ma'aurata sunan ai yayi . Ɗan kallon ta yayi yana nazarin buɗewar idon
Beener kamin yaji tana cewa " Tunanin me kake yi ?. Love You too . Yayi maganan ba tare da
ya bata amsan tambayar ta ba . A manne da juna tamkar romio and Juliet suka nufi dirning
Room . Sam bayyi yunƙurin Ganin ya kusance ta da rana ba ,sai da da can dare ,kaman yanda
addinin Musulunci ya tsara haka yayi suka yi saloli raka'a biyu . Kamin suka an taya Duniyar
ma'aurata️ ba duniyar Watstsu ba eheidan kika je wani ƙato ya lalata miki rayuwa Al'ƙur'ani
dukan Walakiri zaki sha idan kema kina buƙatar ganin ki a wannan dausayi ,kawai Kice
mawa baby ya fito ayi magana da shi da iyayen ki ,a wannan lokaci komai kuka yi Lada kika
samo Hajiya . Mamaki ne ya ɗan kama Nurein jin Durin nata bana cikakkiyar mace ba , amma
kuma bai kama da Wanda tabi maza ba , sai dai daga Waje a wawage yake ,daga ciki ne a
matse gam. Ahhh Yah Nurein zafiii . Beener tayi maganan tana sakin masa kukan azaba don
duk da ta saba da ƙwaƙular ta da ake yi ,a yau taji Abun bana Wasa bane ba . Miƙewa yayi
daga yana ɗagota tare da fara mata tambayoyi akan ya akayi yaji Wurin haka?. Shiru Beenerfa
tayi jikin ta ne ya fara rawa ,jin ya kuma jefan ta sa tambayar maza kike bi dama?.
Wannan yasa ta cikin sauri cewa " A'a ya Nurein ,kawai kawai da dama...Dama Ƙawaye na ne
suke mun....! Innalilahi wa'inna ilaihir rajiun . Ya furta yana dafe kan sa . Kuka ta rushe dashi
cike da nadama tana cewa " Yah Nurein don Allah kayi haƙuri Wallh na bari ,kar kace baka
Sona ,don Allah kayi haƙuri . Ganin yanda duk ta diririce yasa shi saka hannun sa ya a
rungumeta tare da Cewa" Ina Son ki Beener ,bazan rabu dake ba .
To ka yafe mun?. Eh na yafe maki Amma Kar ki ƙara irin wannan kuskuren a rayuwa ,ki kuma
tuna zuwa ga ALLAH . shiru tayi tana ƙwantar da kanta a saman ƙirjin sa ,kana ya raɗa mata a
hankali da Barci zakiyi yanzu ko ? Oya sleep well . Yayi maganan yana ƙwantawa tare da
ƙwantar da ita saman ƙirjin sa yana ja masu Blanket ,Kun San yanayin weather Ƙasar .....
To ALHAMDULILLAH .! duk kan godiya ta tabbata ga Allah mai kowa mai komai da ya bani
damar kammala wannan littafi , Allah ka bamu ikon aiki da abin da yake mai kyau a cikin
wannan labari nawa Ni MMN TEDDY . Masha'allah Alhmdllh Ala kulli khal .
To sai kuma kun haɗu a cikin Sabon littafi na da zan fara shi a yau 20/2/23 mai suna SEXXI'ES
HOUSE .Gidan bariki gidan tatattu , Allah kuma ka shirya mana .
Daga Ƙarshe Don ALLAH mata mu ƙara kulawa akan Yawan fita ƙasashe Haihuwa da muke
,kema idan likita ce ko Nurse ,mu ƙara hattara da tsarkake imanin mu akan ko wani irin kuɗun
shaiɗan na duniya, ƙwaratan maza akwai su birjik a wannan zamani ,amma kuma wasu suna
shiryuwa ta hanyoyi da ban da ban,wasu kuma silar Auren mata kamilallu ,kaman Ummu da
Omar Farouk . Ita kuma Beenerfa sanadin Nurein Allah ya takaita mata ta shiryu .... ALHMDLLH
. Kar ku sake ayi wannan tafiyar ta gaba baku SEXXI'ES HOUSE Gidan Ƙwarata.!
MEENA VIP GROUP HAUSA NOVEL DOCUMENT for more information contact on
+234 7014979567
WhatsApp ONLY
Downloaded from GNOVELS.COM.NG
This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/gnovels
Twitter : https://twitter.com/gnovels
Telegram : https://t.me/gnovels