Showing 27001 words to 30000 words out of 61257 words
&
WOMANIZING BOSS
I
Bns page
M²T
MAMAN TEDDY COLLECTION
Dealers in All kind of Supplements natural herbal with Zero chemical Reactions such As: Breast
Elargement ,Hips elargement , slimming capsules ,body Whitening capsule and more...;
Contact us via this number 08081202932 M²T come 1 come All️ .
Ga masu buƙatar sayen littafaina zaku na iya tuntubar number nawa 08081202932 ga kuma
jerun sunayen littafan .
Dijama ƴar Fulani₦200
Walijaam₦500
Siyasata₦300
Bintoto
Yar Aiki na₦200
Kawaliya
Yar waye₦200
My lady boss₦500
Gidan Ƙwarata₦300
Yar maula₦300
Zuma da maɗaci ₦300
Ƙwaryar sama₦300
Kwarton manya₦500
The sexy boss ₦500
Taɓarah ₦500
Bafullatanan Ruga₦200
*Littafin nan na kuɗi ne ga masu buƙatar cigaban sa Regular group ₦300...Vip group₦500...
Special₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta wannan
number 08081202932 taku har kullum Mmn teddy...*
I said What are you doing here? Beener ta kuma maimaita maganan tare da miƙewa daga
Kujerar da take kai , fork ɗin hannun ta ,ta aje a gyefe tana bin Ummu da wani irin kallo na
tsantsan tsana , tare da jifan ta da wani irin harara tamkar idanun ta zasu faɗo ƙasa . Cike da
ɓarin jiki da kuma tsoron ganin yanda Beenerfa ke Hararar Ummu ,tuno da dukan da tayi mawa
Ummu yasa Ummu a sanyeye cewa" Beener good morning. Morning Ɗin Uban ki yar matsiyata
kawai , Momy bake kika ce mun wannan yarinyar zata bar gidan nan kamin safe ba ? Yanzu me
take yi anan ?. Shiru Momy tayi ta kasa ba Beenerfa amsa ,Dad kuwa dakatawa yayi yana bin
Ummu da kallo , a karo na kuma farko da yayi ido biyu da Gudar jinin nasa his biological
Daughter , ƙurrr Yayi mawa Ummu da ido kamin su tsinkayi Muryar Beenerfa na cigaba da
sababi da tijara tana cewa " Shiru kuka yi kuma? Daddy wannan yarinyar ne nace bana Son
ganin ta a cikin gidan nan , Yah Farouk ka koreta .!
Cike da Muryar su ta manya da kuma kwantar da hankalin Beener Daddy ya fara cewa " Ya
isa...ya isa Beener So kike ta bar gidan ?. Eh Dad ta bari kawai...saboda kinga ajin mu ɗaya ,
haka muka saba gaisuwa a school morning ² shine anan ma zaki kalli tsaban idona a tsaye ki
gaishe Ni , Cox you mean I am your Mate . Ni batsarar ki bane ,kuma ko makarantar da kika
shigo ,uban ki baya da arziƙin Saka ki da kudin Aljihun sa , Dole sai dai aka biyo Scholarship .
Beener....!
Nurein ne ya kira sunan Beenerfa tare da daka mata wani irin gigitaccen Tsawa wanda yasa ta
saurin juyowa tana kallon sa . Wani huci ya sauke mai zafi cike da ƙunar Rai yake bin Beenerfa
da kallo , kamin yace yi mun ƙasa da idanun ki kamin na tashi na Wanke fuskar ki da
mari....Saurin ƙasa Beenerfa tayi da idanun ta tana juyawa tare da kallon inda Ummu ke tsaye
Fuskar ta duka ya kacame da hawaye ...a lokaci guda duka ta sauya kumatun ta sunyi jajir abun
ka ga farar fata , nan da nan duk ta sauya . Muryar Nurein ne ya katse su yana cewa " Ya
Farouk kana fa jin Abun da Baby Beener Ke faɗi? Me yasa bata san darajar ɗan Adam ba ne?
Yarinya ce ƙarama fa kamar ki ,kuma yanda Muke Son ki haka suma iyayen ta ke Son ta , ba
wai don basa ƙaunar ta bane yasa suka kawo ta wurin aikatau , baki san dalilin su ba...and
second Ya Farouk kai ka kawo ta Gidan nan ,amma kake barin Beener na ci ...... Enough.!
Shine Kalmar da Farouk yayi cikin haɗe girar sama da ta ƙasa , fuskar sa ya ɗaure tamau
kaman bai taɓa Dariya ba a rayuwar sa ta duniya .
Meye kuskuren Beener a cikin nan? Ƙarya ta faɗa ba yar aikin bane ,kuma talaka.! Kar na ƙara
jin ka kuma yi mawa Beenerfa tsawa , na faɗa maka hakan na biyu kenan . Miƙewa Nurein yayi
dai dai Beenerfa na koma ta zauna a mazaunin ta . Juyawa shi kuma Farouk yayi yana watsa
mawa Ummu wani irin kallo kana yace " She's Waiting . Jiki a sanyaye Ummu ta fara takowa
tare da ƙarisiwa zuwa Dirning table ɗin ...Komawa Nurein yayi ya zauna zuciyar sa na ta fasa .
This is impossible ,bazan ɗauki wannan shashancin na Bby Beener ba Sam .
A jiye Bowl ɗin Ummu tayi a saman dirning ɗin a gaban Beenerfa kamin ta juya tana cewa "
Hajiya Ina ƙwana . ! Wani irin yarrrmmm Mom Salma taji , Ƙwallan idanun ta ne tayi saurin
mayar dasu ,sam ta kasa Bama Ummu amsan gaisuwan nata ,kusan minti ɗaya suna a haka
,sai daga bisani Suka ji Muryar Daddy Yana cewa to Bismillah . Mom ne ta fara aje mawa kowa
abun da yake bukata a gaban sa kamin su fara yin break fast ɗin su ....gyefe Ummu ta tsaya
,kaman yanda Mama Asabe ta shaida mata tsarin aikin gidan nasu ,idan kika kai Kayan karin
kumallo Dirning table to zaki tsaya ne har su kammala sannan idan sun tashi ki kwashe kayan
ki kai wurin ajiyan su , wannan yasa Ummu tsayawa babu wanda ya kuma kallon ta ....
Hannayen ta ta sarƙafe duka biyun wuri guda , kan ta a ƙasa tana jirar su kusan mintuna goma
ta ji motsin tashi Nurein ...Ɗago da idanun ta tayi tana kallon sa , a zuciyar ta cewa take "
Hummmm lallai yaran masu kuɗi basa cin abinci da yawa ...Ni da nake da mugun ciiii ƙwano
babba Umma ke cika mun da tuwo na cinye shi tass ,wata zubin ma har na nemi ƙari ,amma shi
in jus 5mins ya miƙe means he's satisfied . Tana tsaka da wannan tunanin ne taji muryar Mom
Salma na faɗin " Nurein ina zaka kuma?. Ba tare da ya juyo ba ya ba Mom Amsa da cewa ' No
Mom Ina Zuwa . Dakatawa su duka sukayi kowa na bin Nurein da kallo banda Omar Farouk
dake maganan zuci da cewa " You Are wasting your time ...Ni kaɗai nasan dalili na na kawo ta
cikin gidan nan ...!M²T
MAMAN TEDDY COLLECTION
Dealers in All kind of Supplements natural herbal with Zero chemical Reactions such As: Breast
Elargement ,Hips elargement , slimming capsules ,body Whitening capsule and more...;
Contact us via this number 08081202932 M²T come 1 come All️
*Littafin nan na kudi ne , Regular group ₦300... VIP group₦500... Special₦1000 via
6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta wannan number 08081202932
ban yarda ki karanta mun ba tare da kin biya Ni ba Don ALLAH*
J
Kun san ina school kuyi manage da Morning Update ɗinan Shima babu yawa .
Tsayawa Ummu tayi tana kallon Nurein dake tun karota , kawai hakan nan ta tsinci ƙirjin ta yana
wani irin mugun buga mata . Kamin ta farga tuni ya iso Gareta yana kai hannun sa tare da riƙo
hannayen ta da suke a harɗe guri ɗaya . Saurin ɗago da fuskar ta tayi tare da zuba masa lulun
idanun ta ,bin sa da Kallon me kake nufi take yi ,jikin ta na ya fara ɓari na tsoro...Gani tayi ya
sakar mata Murmushi tare da fara mata magana kaman mai rarrashin ta akan wani Abu daban
..Taho muje kema kiyi breakfast Kinji . Tsayawa Ummu tayi tana tirjewa sam ta kasa masa
magana ga kuma idanun ta dake hango mata ɓangare guda da suka zubo masu ido ,ciki har da
Farouk da yake bin Nurein da Kallon Wannan Zaƙewar har ina?.
A'a Mama Asabe ta aje mana namu , idan mun gama komai zan ci nawa acan . No please taho
muje ya ƙare maganan yana kama hannun ta tare da sarƙewa da nashi , babu yanda ta iya
hakan nan tabi bayan sa , jan kujerar sa yayi yana cewa ta zauna a inda ya tashi ... Mom Salma
shiru ba tace Komai ba Haka ma Dad , Farouk kuwa ganin wannan iskanci na Nurein cigaba da
karin kumallon sa yayi bai tsaya bi ta kan sa ba ,a cewan sa duka aikin banza yake yi . Ummu
kuwa tsayawa tayi tsaye sam ta kasa zaman kaman yanda Nurein ya umarce ta , Ƙwallah ne ya
ciko idanun ta ,ta rasa samun mawa kan ta mafita . Nurein ne ya kuma magana da cewa "
Ummul khair ki zauna babu komai fa , Wake kike Tsoro Momy ko Daddy?.
Kasa dai na kallon sa Beenerfa tayi ji take kaman ta ɗaga Bowl ɗin Salad ɗin nan ta watsa ma
Fuskar Ummu ...Muryar Mom Salma ne ya katse su tana cewa " Cool my dear , Zauna muyi
break tare ....we are all lyk ur family , ki ɗauke Nurein Tamkar yaya ,haka Farouk , Beener kuwa
ai dama school friend ɗin ki ceeeeee.... Allah ya kyauta nayi ƙawa da Wannan gaiyar talaucin ,
Kuma Wallahi Momy ba zata zauna ba anan ,sai dai Ni na bata wuri ta zauna ita ... Ayya
Beenerfa Ya isa Haka Kinji , itama ƙawa ce , Kuma baki ganta yarinya bace kamar ki , ki bari
muyi break fast tare da ....Saurin katse Daddy Beener tayi tare da cewa " Ina tunanin wani abu ,
I'm sensing Some thing around . Itace kaɗai Yar Aiki a cikin gidan nan ne? Ko kuwa itace mai
yarinta kaman nawa ? Aƙwai su da yawa mai yasa bamu taɓa zama mun yi break daasu ba ,sai
ita a yanzu?.
Shiru Duka wurin aka yi .... Nurein ne ya kalli Ummu da itama a daidai wannan lokacin shi take
kallo . Oya Sit . Girgiza masa kai tayi , dai dai lokacin Beener na miƙewa tare da masifa tana
faɗin " Ba zata zauna ba anan , ai nan bai kama maka da wurin zaman ƴaƴan matsiyata ba . Me
yasa zata zauna anan?.
Saboda Ina Son ta.!
Yah Nurein kasan me kake faɗa kuwa? Wacece kake So? Ummul Khairat ?. Beener tayi
maganan cike da waro idanun ta waje . Yesss I love Ummu ,what next? .
Nurein Yayi maganan yana gyara mawa Ummu Kujerar da itama ta kasa tsaye ,jin wani irin jiri
take yana ɗibar ta , idanun ta na ganin bibiyu...
Impossible..! Omar Yayi maganan yana miƙewa shima tsaye.... Kallon sa Nurein yayi kamin
yace " To kai kuma Ya Farouk meye naka a ciki? I think Ni nace ina Son Ummu ,Ni nake Son
Auren ta na Zauna da ita babu ruwan wani a cikin ku .... Kai baka isa ba , Ka nemi Wata ba dai
Ummu ba , Kasan me yasa nace maka haka??? Farouk yayi maganan tare da takowa zuwa
inda Nurein ke tsaye . Saboda bata dace da kai ba...She's my Virgin maid da kuma nine kaɗai
ta dace , so You have to find another , ba dai ita ba... Ko da na kawo ta gidan nan bawai don
tayi mun aiki bane na kawo ta , a'a kawai hukunci ne zan mata na wahala , sai daga bisani na
gane Auren ta shine hanyar kaɗai da zai sa na huce takaicin abun da tayi mun .... Omar yayi
maganan idanun sa na sauyawa daga fari zuwa ja .
Ohk ai ba abun damuwa bane Yah Omar don Nace ina Son Ummu kaima kuma kana So , Naga
Zaka iya neman Soyayyar ta , nima zan iya , Allah yaba mai Rabo Sa'a. Wani irin zafi ne Omar
yaji a zuciyar sa wanda yafi zafin marin da Ummu tayi masa . Sam ya kasa controling kan sa
wurin ɗaga hannun sa yana sauke su a saman kuncin Nurein , yana sauke masa wani irin
gigitaccen Mari da sai da kaf ilahirin Falon duk girman sa sai da ya amsa . Wani irin karrrr³ jikin
Ummu keyi , cikin sauri ta juya tana shirin guduwa daga Wurin ,amma sai taji Hannun ta cikin na
Nurein . Kallon Fuskar sa tayi wanda ko damuwa bai nuna ba akan marin da yasha yanzu sai
ma murmushi da yayi yana cewa a zuciyar sa , Wannan shine karo na farko da Ya Farouk ya
taɓa mari na a rayuwa , Tabbas wannan abun da yayi mun ba zafin marin Ummu da tayi masa
ya tuno ba ,a'a Zafin Soyayyar da yake mata ne da gaske , wanda shi bai sani ba ....Ina Son
Ummu yake nan.! Kallon Omar yayi da gumi ke sauko masa ...ita ko Mom Salma Saurin riƙe
Farouk ɗin tayi , yayin da Daddy Yayi saurin dawowa side ɗin Nurein. Meke damun ku , duka
faɗa akan yarinya ɗaya??? Wannan wani irin Abun haushi ne da kuma ban kunya???. Daddy
ya fara maganan a zafafe cike kuma da ɓacin Rai .
Daddy .! Farouk ya kira sunan Daddy Yana bin Nurein da wani irin kallo , kamin yace " Sam
Daddy wannan yaron bai isa ba ,ba zai raina mana hankali ba , Ai Beenerfa ce zaka Aura kuma
ka sani , sai a yanzu kace Wannan yarinyar kake So? To baka isa ba.!
Murmushi Nurein yayi kamin yakai hannun sa yana shafa sumar gashin sa kan yace " Yah
Farouk ban ƙi Auren Beenerfa ba ,Amma kasani ai haɗawa ce dama ta iyaye ,yanzu Ummu ne
Zaɓi na ,ita nake So , kaima ai kana da Rufaida ka Aure ta mana . Kai Ni kake faɗa haka??.
Farouk yayi maganan yana yunƙurin cin mawa Nurein , Beenerfa kuwa kuka take yi kaman Ran
ta zai fita a wurin ....Mom Salma Itama Tuni hawayen ya fara bin kuncin ta , Hayaniyar su a
wurin yasa Ummu Saurin juyawa da gudu tana barin falon , Wanda ganin haka yasa Nurein
shima zame hannun sa daga na Daddy Yana Saurin bin bayan ta ....
Juyawa Umar Farouk yayi yana kallon Momy dake xubda hawaye , hannun sa yasa yana share
hawayen fuskar ta idanun sa ya karkaɗa yayi jajir kaman jam gauta ....Mom I'm very Sorry
please, Mom Ina Son na Auri Ummu ina so na rama abun da Ummu tayi mun ne kawai . Daga
nan idan na yi mata hukuncin da ya dace sai Nurein ya Aureta , Amma na riga shi . Wannan
wani irin shashanci ne ? Ina ɗaukar ku masu hankali ashe sam ba haka bane ba? To babu
wanda cikin ku zai Auri Ummu ,kuma na baku nan da mako biyu kowannen ku ya fito mun da
matar da zai Aura . Muryar Beenerfa ne ya katse Daddy da cikin Muryar kuka ta fara faɗin "
Daddy Ni Ya Nurein nake So shi xan Aura . Ni kuma Ummu nake So ita xan Aura...! Jin Muryar
Nurein yasa su duka saurin juyowa suna kallon sa , fuskar sa babu alamun wasa yake kallon
Beenerfa , yayin da Farouk ya katse shi da cewa " Baka isa ba Ummu Ni na kawota gidan nan
,a matsayin ƴar aiki yanzu Part ɗina Zata koma da aikin ,ban yarda ta kara yin komai anan ba
.........!M²T
MAMAN TEDDY COLLECTION
Dealers in All kind of Supplements natural herbal with Zero chemical Reactions such As: Breast
Elargement ,Hips elargement , slimming capsules ,body Whitening capsule and more...;
Contact us via this number 08081202932 M²T come 1 come All️
*Littafin nan na kudi ne , Regular group ₦300... VIP group₦500... Special₦1000 via
6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta wannan number 08081202932
ban yarda ki karanta mun ba tare da kin biya Ni ba Don ALLAH*
K
Yanzu Part ɗina kaɗai Zata na rinƙa aiki ,ba anan ba...Ya ilahi Allah , shine kalmar da Mom
Salma ta faɗi tare da dafe kuncin ta duk duniya ta rasa meke mata Daɗi , Juyawa Beenerfa tayi
da gudu cikin kuka na baƙin ciki da takaici tare da barin Falon tana hayewa up stairs ... Daddy
ne yayi Saurin kirar sunan Yar lelen nasa ,amma Ina ko waiwayen sa ba tayi ba ,don ranta yayi
ƙololuwa ɓaci ,bata ji bata gani ƙwata ƙwata... Hannun tasa a jikin ƙofan tana saka key tare da
komawa tana faɗawa Saman bed ɗin ta , teddy bear ta jawo tana rungumewa tare da manna
shi jikin ta ,tana mai cigaba da rushewa da kuka...kuka take sosai tana yi tare da zagin Ummu
,zagi na tijara da rashin mutunci , gashi kun san ya'yan manya sun iya faɗin Ƙalmar Talaka, ko
matsiyaci marar arziƙi . Hannun ta takai tana ɗaukar Wayar ta dake gyefen Laptop ɗin , a
hankali ta fara latsa Nomban Mom Zeenatu , Wanda bugu ɗaya biyu ta ɗauka tare da furta "
Happy weekend my Baby . Cike da Shashsheƙa na kuka Beener ta furta "Momy...! Jin yanayin
Muryar nata ya sa Hajiya Zeenatu fahimtar da akwai damuwa a tare da Beenerfa ,cikin Sauri da
kuma Muryar Rarrashi ta furta " My babe Waya taɓa mun ke da sanyin safiyar nan??. Ƙara
narkewa Beenerfa tayi tare da shagwaɓe Murya tana cewa Momy Yah Nurein ne , Yah Nurein
baya So na.!
In ji wane ya faɗi miki Haka Darling , please Cool Kinji , Yau Daddyn Nurein zai dawo , faɗa mun
komai yayi miki , don ina tunanin a satin nan za'a Tsaida maganan Komai tsakanin ku .... Mom
Ai yace sai na gama School