Showing 51001 words to 54000 words out of 61257 words
,wanda cikin sauri ya sa hannun sa yana tallabo fuskar ta " Beener waye ya maree ki haka?
Wani karen ne???. Yayi maganan cikin doka tsawa .
Hawayen da take danne su ne suka fara ƙwaranya mata , Auwalu ne ,amma laifi nayi masa ban
gama girki da wuri ba . Ina yake??. Yayi maganan yana rabata da jikin sa . Saurin riko sa
Beenerfa tayi cikin kuka tace " Idan kaje to nima zan tafi ,bazan kuma bari haɗu da kai ba , ka
bar shi kawai nace laifi nayi masa . Tsayawa Yayi yana maida huci mai zafi ,zuciyar sa kaman
ana watsa masa barkono . Yah Nurein Kayi hakuri muje Umma na jirar mu . Ummu tace tana
kama hannun Nurein , danne zuciyar sa yayi kamin yace " Ku muje to".
**
Hankalin Momy da su Daddy Yayi matuƙar tashi ganin babu Ummu a cikin gidan ,sai daga
bisani suke jin suna tare da Nurein sun taho Gombe . Zuciya irin a Omar magana ya kasa tun
da yaji haka ba magana sai dai da ganin sa kasan komai yana iya aikatawa . Wannan yasa
Mom Salma kirar Nurein tare da shaida masa su dawo a yau yau ba sai gobe ba.
Ƙarfe Hudu suka fito daga gidan Umma , yayin da suna shirin barin garin Gombe Nurein ya kalli
Ummu yana cewa " Kin san inda Auwalu yake???. A hankali ta gyaɗa masa kai tare da cewa "
Muje na nuna maka mashayar tasu. Yah Nurein ba magana zaka masa ba rama mata dukan
da yayi mata zakayi . Murmushi ya tsinci kan sa da yi yana cewa " Haka kike so? . Gyada masa
kai tayi alamun eh . Mashayar su Auwalu suka nufa ,inda A moto Ummu ta tsaya ,shi kuma
yana fita tare da haduwa da wasu mutanen yana tambayar waye Auwalu? Don baya jin zai iya
gane sa ,sau ɗaya suka taba haduwa . Can wani table ya nuna masa inda Auwalu ke zaune
yana shan sigari sai buƙar hayaƙin yake yi . Kaine Auwalu? Yaji Muryar Nurein a kunnen sa .
Ɗagowa Auwalu yayi cikin tacewa na yan iska yace " Eh nine faɗi me kake da bukata ....kamin
ya gama maganan sa shidai yaji duka ne tauuuu a saman fuskar sa... Miƙewa yayi a gigice
yana yo Kan Nurein . Nan suka fara kokawa , Nurein ya daga Auwalu ya sola da kasa ,don duk
shaye² ya gama cin ye shi ...dukan sa yake yana masa jina jina da fuska ....daƙyar mutane suka
iya dakatar da Nurein ,kana ya juyo yana cewa " Idan ka koma ka kafar Beener idan ka isa .
Nufar moton sa yayi ran sa bace yana mata key tare da barin wurin.
Tsam Ummu tayi kana tace" Ya Nurein ka jefa Beenerfa a bala'i. Shikenan Auwalu ...me kike so
ayi yanzu? Kamin ta ƙare maganan taji maganan sa?. Kallon sa tayi kana tace " Ya Nurein kana
sona?. Jan burki yayi yana kallon ta kamin yace " Sosai kuwa ,duk duniya ban taɓa wata wacce
nake so kaman ki ba Ummu. To indai kana Sona Ina rokon ka wannan soyayyar tawa ya koma
kan Beenerfa ,abun da nake So ka Aure ta ya Nurein .! Saurin kallon ta yayi ,kamin yace "
Ummu ...ya Nurein ta amsa shi tana ci-gaba da cewa" Ba zaka Aure Ni ba Yah Nurein , Ya
Farouk shine wanda yake da igiyoyin aure na a yanzu . Ka taimake Ni ka Auri Beener ,idan kayi
min haka nasan ka cika masoyi na na har Abada . Kuma bazan manta da ....is okay zan Aure ta
, shi kenan kin ji dadi?.
Da sauri ta faɗa jikin sa tana rungume sa cikin kuka tace " Thknyou Yah Nurein ,na gode my
champ . Murmushi yayi yana cewa " To cikani nayi driving mu koma gida ,yamma nayi . "
**
Mom yanzu wai kin san ƙarfe nawa ne? 8:pm basu dawo ba? Cewan Farouk yana kallon Momy
dake kaiwa da dawowa . Daddy Kuwa basu baki yake akan su kwantar da hankalin su
musamman Farouk da duka baya a natsuwar sa . Assalamu alaikum....Shiru Ummu tayi ganin
su duka a tsaye cirko cirko . Nurein ne shima ya shigo ,yayin da Momy tayi saurin nufar su tana
cewa " Me ya faru kuka yi dare ?. Momy kuyi haƙuri ...kamin ya kare magana ne Farouk ya
sharara ma Fuskar sa mari , Wayyo ya Nurein .! Ummu tayi maganan cikin rudu tare da nufar
Nurein , hakan ya kara bata mawa Farouk rai ,wannan yasa shi kai hannun sa yana fizgota
Ummu tare da cewa " Kin gama Kwanan gidan Momy daga Yau , Ba zaki ƙara ƙwana a gidan
nan ba sai a gida na,sai naga kafar da zaki ɗauka har kibi wani kato ku bar gari....Kamin Ummu
tayi maganan ita dai taga ya ja ta ne suna ficewa daga Falon ....Ihu ta fara tana ƙirar sunan
Momy da Daddy yah Nurein . Saurin baya Nurein yayi yana shirin nufar Farfajiyar gidan , wanda
Daddy ne yayi saurin cewa " a'a bar shi ya tafi da ita ,a yanzu shi yake da iko akan ta Bamu ba ,
shine mijin ta......!
Littafin THE VIRGIN MAID na kudi ne Complete nashi ₦500 via 6037312299 Mohammed Aisha
keystone bank ko katin MTN ta wannan Numbobi 08081202932/09061466409 .
*Albishiri-bishiri-bishiri masoya na , in Allah ya yarda On the 20th February 2023 zamu fara
sabon littafin mu mai suna SEXXI'ES HOUSE (Gidan ƙwarata return) ko ɗaga jin sunan kun san
da aƙwai badaƙala chakwakiya cikin wannan lbr kar ku sake ayi babu ku...kuɗin littafin dai dai
ne da yanda na saba sayar da ko wani littafi nawa mun gode ...taku har kullum Anty A'isha
MMN TEDDY for lyf*https://www.youtube.com/@mamanteddy4123 Subscribe our new YouTube
channel pls @ MAMAN TEDDY HAUSA NOVELS AUDIO
DOMUN SAMUN LITTAFAN MMN TEDDY NA SAURARE DA ZARAR MUN ƊAURA MAZA KU
YI MANA SUBSCRIBE KAR KU MANTA DA DANNA MANA LIKE MUN GODE....
https://www.youtube.com/@mamanteddy4123
W
Jikin Nurein ne yayi Sanyi , A hankali ya fara takawa tare da nufar cikin falon. Zama yayi jikin sa
babu ƙwari ƙwarai ,kana ya sauke numfashi mai ƙarfi yana mai da kallon sa ga Mom Salma da
ta zauna a gyefen sa har a lokacin tana riƙe da hannun sa . Muryar Daddy ne ya katse shirun
nasu a inda yake cewa " Nurein Kayi haƙuri kaji, nasan kana Son Ummu ,amma ka yi haƙuri
kabar Mawa....Daddy ba fa komai Ni na bar mawa Yaya Farouk , amma da zarar naga yana
wahalar mun da Ummu to zan yi duk yanda zanyi sai ya rabu da ita ,saboda ina Son ta na bar
masa ne ,saboda ya sha gabana akan ta . Kallon sa Momy tayi ganin yanda idanun sa suka
kaɗa ,Wasu irin Zafafan ƙwallah ne suka fara zuba masa , cikin sauri cike da dakiya irin tasu ta
maza yayi saurin goge ƙwallahn yana cewa " I love Ummu Mom, Ina Son Ummu , naso Nayi
rayuwa da Ummu rayuwar jin dadi ,amma ban yar ba tun da Yah Farouk ya aure ta . Kuma
sannan Itama Ummu tana Son ya Farouk ,wannan yasa ban Raba ta dashi ba ,da sai nayi
masa karfa karfa wallahi Daddy.
Cike da mamakin kalaman sa Daddy yace" Ummu ita ke Son Farouk ɗin?. Yass Dad". Ummu
nason Ya Farouk ,yarinta ne da Wauta ya hanata fahimtar hakan , Ko na Auri Ummu zuciyar ta
ba yake So ba Ya Farouk ne , tana mun soyayya irin na yaya da kanwa wanda suka fito ciki
daya . Hummmm Sauke numfashi yayi kana yace " Momy Please Daddy KU dawo da Beenerfa
cikin gidan nan ,zan Aure ta kaman yanda kuke so . Itama Ummu tana Son ganin nayi hakan .!
Lumshe ido Momy tayi hawaye na zubo mata na tsananin Tausayin Nurein . Tabbas irin
Wannan ake so ,mai sadaukar da farin cikin shi domun nashi . Nurein anan zaka kwana yau
saboda ba zan iya barin ka ,ka koma gida kai kadai ba a wannan halin da kake ciki . Momy tayi
maganan tana kama shi miƙewa yayi dai dai Daddy nacewa " Ki kaishi Dakin shi idan kin fito ki
same Ni muyi magana . Okay Muje Nurein. A hankali ya fara barin Falon tare da nufar Dakin da
ya saba sauka idan yana jin zaman gidan ,wanda rabon shi da kwanan gidan yafi Shekara biyu
.
**
Fito .! Wannan ce kalmar da ya haɗata dashi tun da ya saka ta a moton . Ware idanun ta tayi da
suka tasa suka yi ja , A hankali ta fara zuro da ƙafarta tare da kallon Fuskar sa da babu Harka a
ɗaure yake tamau . Fitowa tayi jikin ta a saluɓe ta fara bin gidan da kallo , Wow gida ne mai
ƙyaun gaske , bene ne hawa uku , a hankali take bin girman gidan da tsaruwan shi da kallo ,
zuciyar ta ne ya fara ce mata" To shi dama yana da Wannan mahaukacin gidan me yake a
gidan Daddy tsawon lokaci? Kuma wannan benen da ya daura shi hawa hawa duka na meye
haka ? . Motsin rufe kofar nasa ce tasa Ummu Saurin juyawa tana kallon inda yake . Hannun ta
yakama yana nufa da ita cikin gidan .
Idanun ta ne ke zubar da Hawaye , Tsoro ne ya kamata ganin falon da suka shigo komai na
Falon royals ne mai launin red da Golden . Har ta Cotton's din falon Red ne . Hannun ta ta
fuzge da ƙarfi tana ja baya tare da bin sa da Wani irin kallo .Wai don Allah laifi ne don nace
bana Son ka ? Bana Son ka.! Bana Son ka nace ,ana So dole ne?. Ka dame Ni , wallahi bazan
zauna da mazinaci ba Yah Farouk ,babu abun da ban sani ba naka ,Ni ganau ce ba jiyau ba ,
kaman yanda Maryam ta san komai na Amaan da Aydaan babu rufa rufan da za'a mata (
SEXXI'ES HOUSE ) . Nima haka a gaban idona kuka yi mawa yara nawa tozarci?. Bana Son ka
Ya Nurein ne kamili shi nake So .....Wani irin tartsatsatsa taji karar bugun hannun sa da yayi a
glass table din falon Nan take ya tarwatse .
Saurin ja baya tayi tana buɗe baki cike da tsoro tana ƙwarma ihu ganin jinin dake zuba a
hannun sa . Baya tayi da Sauri tana jingina da bango don a tunanin ta yau ya ƙare mata ta
shiga Uku a hannun sa .
Gani tayi yayi koma yana ja baya tare da zama a ɗaya daga kujerun falon , A hankali ta fara jin
ƙaurin Hayaƙi wanda yasa Ummu Saurin leƙawa tana karkato da kan ta tare da leƙen sa ta
baya . Sigari.! Ta furta maganan cike da jin Zafin shi ,shi kenan Ashe bayan hauka ma har
Sigari Mashayi ya Aure Ni....Kuka ta rushe dashi tana tsugunawa anan wurin gwiwowin ta ƙasa.
Don ALLAH ya Farouk ka rabu dani ka nemi Wata na roƙe ka , ka bari na Auri Wanda.... Huuuu
Wucin Hayaƙin da ya furxar yasa ta dakatawa da maganan a hankali idanun ta suka fara mata
gizo ,meye Wannan a wuyar shi ...? Tambayar da take mawa kan ta kenan a zuciya."
Wannan Ai Sarƙa ta ce da Sadauki na ya bani". Malam malam Ka bani sarƙar nan , Me yasa ka
ɗaukar mun ?. Na gaji da halin ka yanzu bana tsoron ka kayi mun duk abun da kayi niyyaaa. !
Ko kashe Ni ne kayi Yah Farouk I'm tired of you na gaji . Ta ƙare maganan tana maganan tare
da kai hannun ta tana ɗaurawa a saman kuncin ta zuwa wuyan ta . Warrr taji hannun ta akan
Sarkar da take masa maganan akai . Idanun ta ne suka yo Waje , Yayin da hankalin ta ya fara
dawowa jikin ta , a hankali ta tuno da ranan da Momy ta kawo mata sarƙar ta ,tana cewa "
Farouk yace akawo mata . Wani irin dafe kai tayi tana tuno da lokacin da ta amsa wannan
sarƙar daga Hannun Wanda tayi masa lakabi da Sadauki na." Maganan da tayi masa ne a
lokacin da ya bata ta tuno ,tana cewa" Wannan nawa ne Ni kaɗai , baka da wani kenan?.
Girgiza mata kai yayi kamin yace " Guda biyu ne gare Ni......Ɗago da lulun idanun ta ,tayi tana
ƙara ware su akan sa ,wanda bai san ma tana yi ba. Idanun Farouk a rufe suke babu abun da
yake sha sai sigarin nan nasa . Magana ya kasa mata ,hannun sa ta duba inda har a wannan
lokacin zuban jinin yake yi . Da gudu ta mike tana nufar inda yake ya juya baya , Rungume sa
Ummu tayi tana fashewa da kuka har da Shashsheƙa tana ƙara cikwikwiye shi kaman zata
shige jikin sa su haɗe Wuri guda . Cakkk ya tsaya da abun da yake yi . A hankali ya ɗago da
idanun sa da suke a rufe yana Ware su tare da juyowa yana fuskantar ta . Miƙewa Farouk yayi
tsaye yayin da Ummu ta ƙara riƙe sa tana rungume sa tare da ƙwantar da kan ta saman ƙirjin ki
.
Hannun sa yasa da karfi yana fincikar ta tare da Matsawa da ita daga jikin sa . Ke kin manta
waye ne Ni? Mazinaci ne fa , Kaman Amaan da Aydaan da kika ce SEXXI'ES HOUSE and now
kuma kin Zo kina shigewa jiki na me kike nufi kenan Malama?. Kuka ta kuma fashewa dashi
akaro na biyu tana kara ƙanƙame sa , Ya Farouk ina Son ka...! Ina Son ka ,ko ya kake ko wani
hali kake koda kowa zai guje ka ina nan tare da kai ,ina Nan tare da Sadauki na.! Jikin sa ne
yayi sanyi wanda nan take ya fahimci ta gane shi ɗin waye." Hannun sa yasa yana zagayawa
tare da Rungume ta shima , Yah Farouk me yasa ka ɓoye mun kai ne Sadauki na? Me yasa ka
rufe mun ,ya Farouk Kayi hakuri na tuba ba zan sake ba ...kayi haƙuri don Allah. Shiiiii ya isa
babu bada haƙuri tsakanin miji da mata ina Son ki Ummu sosai ba kaɗan ba ,zuciya ta ita kadai
ta san irin Son da Take miki .
Murmushi Ummu tayi kamin tayi baya tana kallon shi tare da ɗan masa alama da hannu yazo
gare ta . Matsawa yayi yana takawa zuwa inda take kaman wanda ta gama dashi . Da kan ta
tayi masa alama da ya sunkuyo wato ya rage tsawon sa . Are You going to kiss me?. Zaro ido
tayi jin maganan sa da yayi mata wanda bata ganin wai anan yayi wani Abu . Murmushi yayi
yana cewa " I'm Sorry love , Gani na zo . Hannun ta tasa tana ƙara ɗan ɗage tare da kai bakin
ta saitin kunnen sa . A hankali cike da zazzaƙar Muryar ta tamkar mai raɗa tace " I love You ".
Ɗago da idanun sa yayi yana jin Abun tamkar a mafarki kana yace " Serious .? Gyaɗa Masa kai
tayi tana sauke idanun ƙasa Alamun kunya . Cikin Sauri ya matsa gare ta yana sa hannun sa
tare da tallabo Fuskar ta , Bakin sa ya daura akan nata yana Kissing lips din ta cikin Salon
Romance Mai tada Jijiyoyin sha'awa . Kusan mintuna biyar yana tsotsan laɓɓan ta kamin a
hankali ya ɗago yana kallon Fuskar ta ,so yake su haɗa ido amma taƙi yarda suyi hakan ?.
Kaman Maraya cikin Sanyin murya yace " Ummu na ƙara yi ko sau ɗaya ne?. Gyaɗa masa kan
ta tayi alamun eh ,don a yau wani irin mugun tausayin sa taji tana yi .
Cikin Sauri jikin sa har kyrma yake yi yakara daura labɓan sa a wannan karon harshen ta ya
kama yana Tsotsa cikin wani irin masifaffen Sha'awar ta da Ke taso masa . Duk da kafarta yayi
tsami na tsayuwa don sun fi minti goma a haka sam bashi da alamun gajiyawa. A hankali taji
ya ɗago yana zare bakin sa kamin ya kalle ta yana cewa " Thknyou Ummu ,ya ƙare maganan
yana ƙara manna ta da jikin shi tare da rungume ta tsam a saman faffaɗan ƙirjin sa . Ƙwantawa
tayi tana yin lamo na kusan mintuna biyu ,kana suji Wayar sa ya fara ruri . Ɗago da Fuskar ta
tayi tana kallon sa kamin tace " Sadauki na ka ɗauka ana kira ." Sauke Numfashi yayi mai ƙarfi
kana ya kai hannun sa yana ɗaukar wayar tare da duban mai kirar . sunan Mufeedarh shine ya
fito saman screen ɗin Wawtan nasa ,wanda yasa Ummu jin wani iri ,a hankali tace " To ka
ɗauka mana?. Ba damuwa? Yayi maganan yana kallon ta . Girgiza masa kai tayi tana cewa "
No babu. Ɗaukar Wayar yayi, yayin da Mufeedarh ko jirar tambayar sa yana ina bata yi ba , ta
fara Zuba masa wasu irin Romantic Words Mai ƙarya zuciyar masoya , sai da ta gama duk
zuban ta yana jin ta kana yace " Thknyou good night . Datse kirar Yayi yana kallon Umma
wanda itama shi take kallo... Murmushi ya sakin mata yana cewa " Me kike Son ci yanzu?.
Juyawa tayi tana yin gaba kamin tace " Bani zaka tambaya ba haka ,masoyiyar ka wacce kuka
gama magana ita ya dace ka tambaya me take So bani ba . Shiru yayi mata kamin cikin sauri
yace " I'm very sorry Ummu ,nafa nemi izinin ki ,kene kika ce na ɗaga kirar ." Humm to naji kaje
Wurin ta mana . Sorry Pls kiyi haƙuri . Yayi