Showing 42001 words to 45000 words out of 61257 words

Chapter 15 - THE VIRGIN MAID Hausa Novels by Maman Teddy.pdf

19 Oct 2025

2308

Yaga tayi
tari na ƙwace mata , hannun ta tasa tana dafe ƙirjin ta ,tare da faɗin Zafi wayyo Umma na...
idanun ta yaga sun rufe yayin ......!

Kar ku manta kuyi mana Subscribe a YouTube channel ɗin mu mai suna MAMAN TEDDY
HAUSA NOVELS AUDIO mun gode .!

https://www.youtube.com/@mamanteddy4123.!https://www.youtube.com/@mamanteddy4123
Subscribe our new YouTube channel pls @ MAMAN TEDDY HAUSA NOVELS AUDIO

DOMUN SAMUN LITTAFAN MMN TEDDY NA SAURARE DA ZARAR MUN ƊAURA MAZA KU
YI MANA SUBSCRIBE KAR KU MANTA DA DANNA MANA LIKE MUN GODE....
https://www.youtube.com/@mamanteddy4123

R

" Hannun ta tasa tana toshe bakin ta da take jin Wani Abu na biyo mata bayan tarin nata .
Idanun ta ne suka ƙaƙƙafe dai dai lokacin da Farouk ke riƙo ta yana mannata da jikin sa
...Ummu .! Kee Buɗe idanun ki .. Ummu.!!! Ya kuma kirar sunan ta a karo na biyu. Ya Farouk
Jini ,Jini ya Farouk duba hannun ta kaga Ni ... Hankalin sa a tashe ya maida idanun sa kan
Hannun ta , wanda nan take yaga jini duk da ba yawa ne dashi ba ,amma dagani kasan tarin da
tayi ne ya fito daga Bakin ta ...Meke damun ta ne? . Tambayar da yake mawa kan sa kenan
,kamin cikin sauri yace " Beener maza yi driving ki kaimu Asibiti . Ya Farouk Mutuwa ne tayi? Ya
Farouk Wallahi ina tsoro . Cikin wani irin hautsinanniyar Murya cike da doka mata tsawa yace "
Cewa nayi ki koma can ki kaimu asibitin dake kusa...bana ganin gabana ba zan iya driving ba a
yanzu . Jikin Beenerfa na Rawa ta fito tana nufar mazaunin Driver kamin ta shiga tana ma
moton key ,cikin wani irin gudu ta ke driving din tare da nufar wani asibiti dake kusa dasu .

***

Zaune Mom Zeenatu take familyn Ɗan Shuwa duka , ciki harda Alh Ahmad Shuwa , Daddy
Mom Salma duka iyayen zaune suke , idanun Mom Zeena y karkaɗa yayi jajir ,hannun tasa
tana goge Ƙwallahn dake sauka mata da hankie . Domun a yanzu Mom Salma ta fayyace masu
duk wani Abu dake faruwa tsakanin Ummu da Beenerfa ,daku ma Abun da Malam Kadarko ya
aikata masu ,wato mahaifin Beener . Momy...!! Momyyyy tun daga Falon farko Take ƙwala kirar
Sunan Momy , Wanda jin haka yasa Mom Salma Saurin miƙewa tana faɗin " My baby . Da gudu
Beenerfa ta ƙariko tana faɗawa jikin Momy tare da rushewa da kuka tana faɗin " Momy Yah
Farouk ya sa Ummu a tension , Tana Aman Jini ... Innalilahi wa'inna ilaihir rajiun . Duka suka
furta tare da miƙewa tsaye. Me ya samu Ummun? Me Farouk ɗin yayi mata?. Daddy Yayi
maganan yana kallon Beenerfa ,wanda cikin Muryar shashsheƙa ta fara cewa " Wai ce mata
yayi shi ne mijin ta , Bai kawo ta nan ba sai da mahaifin ta ya daura masu aure ,don haka kula
Nurein da take yi Zunubi ne . Cike da tashin hankali Mom Zeena ta riƙe Hannun Beenerfa tare
da rungume ta jikin ta tana shafa kan ta , Is okay my baby , ƙwantar da hankalin ki ,ki faɗa
mana yanzu Farouk ɗin yana ina ne?. Nurein ne ya tsaya turussss yana kallon su duka ,don
shigowar shi Falon dai dai Beenerfa na faɗa masu yanda Sukayi tsakanin Farouk da Ummu .

Juyawa Mom Zeena tayi cikin Sauri tare da cewa " Ku mu tafi muga halin da Ummun ke ciki a

yanzu. Hankulan su duka a tashe suka rumfato tare da nufar farfajiyar gidan ...Nurein ne ya ja
moton tare da ficewa daga Harabar gidan cikin wani irin matsanancin gudu ..."

Zaune Farouk yake a gaban Doctor da take masa bayani akan ciwon Ummun yayi da cikin
tsananin damuwa ya kalli Likitan yana cewa ' Kina nufin Zuciyar Ummu ... Innalilahi wa'inna
ilaihir rajiun Me ya same ta? Ciwon Zuciya ne da ita ?. Furucin da Mom Salma tayi kenan
Ƙwallahn da ta dade tana dannewa suka fara kwaranya mata . Miƙewa tsaye Farouk yayi ,don
baiji Shigowan su Office din ba ,sai da wannan maganan nata da yaji kamar saukar Aradu . No
Mom ba wani .....Kai Farouk yi mun shiru , mugu makiriiii , Duk kai ka jawo wannan Abun ,a yau
Ummu ta mutu wallahi kana da kamasho akan mutuwar ta... Mom Zeena tayi magana tare da
ƙarikowa izuwa gaban Farouk da yayi shiru , ko ba'a faɗa maka kallo ɗaya zaka masa ka gane
yana cikin tashin hankali . Sumar jikin sa duk sun mimmiƙe . Kasan ka Auri Ummu shine zaka
kawo ta aikatau ? Har ka nuna halin ko in kula da ita? Gaskiya Omar zuciyar ka babu Imani
sam...Ɗago da Idanun sa yayi wanda suka kada suka yi ja Kana yace " I'm sorry Mom". Wani
irin mari ta ɗauke shi dashi Tassssss. Kamin a zafafe Ta juya tana cewa " Sai ka Rabu da
Ummu , Ba zaka Zauna da ita ba ka ƙarika kashe ta . Nurein shi ya cancanta ba kai ba. Ganin
Wannan masifa irin na Hajiya Zeenatu yasa Momy Saurin isa inda Omar yake tana sa Hannun
tare da rungume sa tana cewa " Hajiya Zeena mubi komai a hankali ba laifin Ɗana bane ba.!


Tsayawa Mom Zeena tayi tana huci kamin Daddy suce , Duƙa mu natsu yanzu ina ita Yarinyar
take ? Kuma sannan ya pacentage Ɗin Ciwon nata yake ne?. Hummmm numfawa Doctor tayi
kamin tace " Alhmdllh Sir ,yanzu ma Yarinyar a ko wani lokaci zata iya farfadowa ,kuma idan
muka ɗaurata akan magani zata iya rabuwa da wannan ciwon Inshaallh . Amma don ALLAH a
rinƙa kiyaye mawa Abun da zai tada mata da hankali ". Juyawa Momy tayi cikin Sauri tana cewa
" Ina Nurein?. Jin haka yasa dukan su juyawa amma babu Nurein a inda suke ... Saurin fita
suka yi ba tare da sun tsaya bi ta kan Likitan ba ....Farouk ne ya nufi da su inda Ɗakin Da
Ummu take , shugan su ke da Wuya Suka cidda Nurein gurfane gwiwowin sa ƙasa a gaban
gadon Ummu yana riƙe da hannun ta ,idanun sa ya tsira mata , zafafan Hawaye na bin kuncin
sa...Mom Zeena ce zuciyar ta karaya sai hawaye
sharrrrrr....!https://www.youtube.com/@mamanteddy4123 Subscribe our new YouTube channel
pls @ MAMAN TEDDY HAUSA NOVELS AUDIO

DOMUN SAMUN LITTAFAN MMN TEDDY NA SAURARE DA ZARAR MUN ƊAURA MAZA KU
YI MANA SUBSCRIBE KAR KU MANTA DA DANNA MANA LIKE MUN GODE....
https://www.youtube.com/@mamanteddy4123

S

Tsayawa Farouk yayi yakasa motsa ko ɗan yatsa ,duk da zuciyar sa na masa zafin Taɓa
Hannun Ummu da Nurein yayi , A hankali Ummu ta fara motsa idanun ta ,tare da Ware su a
saman Fuskar Nurein wanda bai san ma ta farka ba . Jan numfashi tayi tana saukewa tare da
motsa bakin ta tana faɗin " Yah Nurein ."

Ɗago da idanun sa yayi wanda suka kaɗa sukayi jah , Rashin Son yagan ta cikin tashin Hankali
yasa shi Sakin Murmushi yana shafa gyefen fuskar ta ,tare da cewa " Ya jikin naki yanzu? Kina
jin lafiya Sosai Ummu?. Ɗan murmusawa tayi tana gyaɗa masa kai tare da cewa " Ya Nurein
ina Beenerfa?. Saurin juyowa Beenerfa tayi a hankali ta fara takawa tamkar Wanda ƙwanya ya
fashe mata a ciki tana isa bakin gadon da Ummu take ta tsaya ....Ɗago ido Ummu tayi tana
kallon Beenerfa, kamin tayi mata magana ne Beenerfa ta ce" Ya jikin naki Ummu? Yah
Farouk.....Maganan nata ne ya ɗauke sakamakon zuwa Wasu zafafan hawaye da yazo mata .
I'm very sorry for what I did . Kiyi haƙuri Ummu ....Momy Ki ba Ummu haƙuri Akan Abun da nayi
mata , Ba wai bana Son ta bane ba ,a'a Haushin Fina ne da tayi kokari a class ta Zo first
position ,Ni kuma second ,wannan dalilin yasa na ji bana Son ta ,ba wai bana Son ta har cikin
zuciya ta ba ne ba , a'a Momy Ina Son ta , Yanzu gashi akan magana ta yana neman tarwatsa
zuciyar ta , Ni ce silar faruwan komai ...Saurin isa inda Beenerfa take Mom Salma tayi tana
rungume ta ,tare da shafa bayan ta tana rarrashin ta a hankali . Ɗago da Fuskar ta Beenerfa
tayi a hankali Ta furta" Momy Kiyi haƙuri ina neman kashe maki gudan jinin ki yar cikin wacce
kikayi naƙuda kika haifa." Idanun Mom Salma ne yayo Waje firgici ne ya ɗarsu mata ,ba ita
kaɗai ba har Nurein da Farouk da basu san komai ba , Farouk ya san Beenerfa ba yar Momy
bace ,amma kuma bai san Cewar Ummu itace yar nata ba . Mom Zeena Daddy duka hankulan
su ya tashi jin wannan furucin na Beener . Ummu kuwa jin kan ta take tamkar zai tarwatse
saboda tashin hankali ..Wannan wacce irin magana ce Beenerfa? Meye kike faɗi haka? Momy
bata da Yar da ta wuce ki, Sai dai nasan nice silsilar duka wani matsalolin ki ,shigowa ta
rayuwar ku Tamkar musiba ce . Ummu tayi maganan Hawaye na cigaba da kwaranya idanun ta
. Shaƙar iska Beenerfa tayi kamin ta taka izuwa gaban Gadon Da Ummu take , a hankali ta
tsuguna kaman yanda Nurein yayi kamin ta cigaba da cewa" Kece Yar Momy wacce ta haifa da
cikin ta ,Ni kuma Mahaifina shi ya zalunce ke ya rabaki da jin dadin ki ,ya kuma azabtar dake ....


" Da Fari ban san komai ba , Wannan yasani nake nuna miki tsananin ƙiyayya , Momy kin san a
wacce Rana ce nasan Ummu yar kuce??. Beener tayi maganan tana share Hawayen fuskar ta
,wanda yafi mata ƙuna ,zuciyar ta jin ta take tamkar zata tarwatse . Shiru Momy tayi Ta kasa
cewa komai ...nan Beenerfa ta cigaba da cewa " A ranan da Daddy ya fita da Ummu yayi mata
shopping duk maganganun da kuka fadi bayan tafiya na dawo kuma naji ...Tun daga Wannan
Lokaci na ɗauki Aniyar ganin Cewar Ummu ta rama duka abun da nayi mata , Saboda sanina a
wannan Rana Daddy ya faɗa mata cewa " Kune iyayen ta , Ni kuma iyayen ta sune nawa
iyayen . Daddy Ina Son ka...! Furucin Da Beenerfa tayi kenan tana ƙare zubewa tare da zaman
dirshan A wurin tana rushewa da kuka mafi ciwo . Me yasa Mahaifi na yayi mun haka?. Cikin
Tsananin kuka Mom Zeena ta nufi inda Beenerfa ke zaune tana riƙe ta , yayin da kowa a wurin
ke share ƙwallah . Ƙwace jikin ta tayi daga na Mom Zeena ,tana ƙara Matsawa inda Ummu take
hannu Beenerfa tasa tana goge mata hawayen dake zuba mata . Baki da lafiya Ummu , ba ina
baki wannan labarin don hankalin ki ya tashi bane ba ,a'a Saboda na yaba miki karamcin da
kika yi mun , kina da karamci kaman Momyn ki , Ni kuma na zamana yar tijara tamkar mahaifi
na , Shiyasa Nurein tun a fari yayi ruwa yayi tsaki akan cewan " Kece zaɓin sa ,ke yake So
,hummmm Abun ka ga Soyayyar jini , yaji Sonki a zuciyar sa saboda kin kasance ke ɗin jinin sa
ce.

Ummu ya kamata kuyi mamakin wani Abu guda ,shine ranan dana Fara yarda mukayi break
fast dake ban tashi ba ,kamar yanda na saba , ba kuyi wannan tunanin ba ?. Sunan Kin san
Momy Daddy mahaifan ki ne ,baki taɓa mai damun da martani akan zagi da cin mutuncin da
nake miki ba . Haka Mom Bata taɓa sauya mun ko nuna mun cewan Ni ɗin ba ɗiyar ta bace .

Katse Beenerfa Ummu tayi cikin matsanancin kuka da Muryar ta har yana ɗashewa kana tace "
Waya faɗa miki cewar Ke ba yar Momy bace? Ke yar Momy ne ,kina Son Momy Ni kuma Umma
na nake so ,Don ALLAH mu bar a haka ...kar Umma na itama ta shiga tension Kaman yanda
muke ciki a yanzu . Hummmm Ummu ba'a Taɓa Sauya mawa Tuwo suna , a bakin Daddy naji
ya faɗi wannan maganan , kuma tabbas haka yake , Momy Daddy mahaifan ki ne su suka haife
ki , Haka Yaya na Da kullum nake kishin sa nake jin sa a yayana jinin jiki na Mijin ki ne Ya
Farouk , ina baki hakuri don ALLAH Kuyi haƙuri ki yafe mun Ummu , Ko wa a kwai irin nasa
ƙaddarar Rayuwar wannan itace nawa , wanda kika gani a yanzu itace taki . Nayi miki wannan
abun ne a class nace miki cook din Gidan mu ba don komai ba ,sai don ina so naga kema kin
rama cin mutuncin da na dade ina yi miki ko sau daya ne ,amma baki rama ba ... Momy kullum
bata sauya ba tare muke barci ta bar ki ke ,ko kiyu ko bakiyi ba bata dubawa duka saboda taga
kullum ina cikin walwala . Kuna da karamci ,nice na zama na gurɓatacc.... Farouk ne yayi
Saurin sa hannun sa yana rufe bakin Beenerfa tare da ɗagota yana Rungume ta da jikin sa ....
Kusan mintuna biyar shashsheƙar kuka ke tashi a wurin ... Hannun Beenerfa ya kama suna
ficewa tare . Wanda nan take Momy ta kuma fashewa da kuka ,tausayin su duka ya kamata .


Tabbas Beenerfa ta faɗi gaskiya da tace " Ummu tana da karamci , don bata taɓa sanin wai
Daddy ya sanar mawa Ummu cewa sune iyayen ta ba sai a yanzu kuma a yau. Nurein ne ya
taso yana Rungume Momy tare da mata magana cikin Muryar Hankali da kuma rarrashi. Mam
pls Sorry for Daddy ,nasan zakiji Daddy Bai Ƙyauta ba faɗa mawa Ummu da yayi ,amma itama
tayi hankali da bata taɓa nuna maku komai ba ta tsaya a matsayin ta na yar aiki . Yah Farouk
duka shine silsilar faruwar duka wannan abubuwa .

Sir Patient din mu Bata buƙatar abun da zai rinka tada mata da hankali fa , a ko wani lokaci
zuciyar ta na iya bagawa ,wanda daga nan komai zai iya faruwa ,cewan Nurse Hajja da
shigowar ta kenan . Don ALLAH Alhaji Mu rinƙa kiyaye Abun da zai daga mata hankali ,ciwon
nata fa....Okay Nurse Bari mu fita . Ummu kiyi barci Kinji . Cewan Alh Ahmad Shuwa suna
juyawa tare da Daddy suka bar Dakin ...Nurein ne ya tashi yana ficewa shima daga Dakin ,Mom
Zeena ce ta ƙarika gaban gadon tana kamawa tare da sakin mawa Ummu murmushi na
tausayawa . Ɗago da idanun ta Ummu tayi suna haɗa ido da Mom Salma tayi Saurin kau da
kan ta , Don bata Son Mom ta Yi mata kallon ya da Uwa ,har a yanzu zuciyar ta na can gurin
Umman ta .

Lumshe ido Ummu tayi kaman mai jin barci kamin ta Hajiya Zeenatu cike da kau da komai tace

" Hajiya Salma tana son barci ne yanzu bari na gyara mata kwanciyar ...

**
Zaune suka a Bedroom din Beenerfa yayin da Har a wannan lokacin Beener kuka ta keyi
idanun ta sun gagara dakatawa da xubda hawayen. Hannun sa Farouk yasa yana rarrashin ta
tare da cewa " Baki ci abinci ba Beener ,me kike Son ci a kawo miki ?. Girgiza masa kai tayi
tare da cewa " No Ya Farouk , Bana Son cin komai , Yah Farouk ina Son Momy Daddy da kai
bana Son rabuwa daku ... Ƙwallahn da yayi ta ɓoyewa ne suka zubo masa ,wanda cikin sauri
yasa hannun sa yana ɗauke su ... ba zamu rasa ki Beener ,kin san Yah Farouk na Son ki ko?.
Gyaɗa masa kai tayi alamun Ehh. To mu nan tare. Motsa bakin ta tayi a hankali tare da cewa "
Ina so zanyi barci yanzu . Likita yace Yau za'a sallami Ummu ta dawo gida , Kaje ka taho dasu
Ni zanyi barci kamin ku dawo... Okay Yayi maganan tare da gyara mata fillo yana cewa To Oyaa
Sleep" . I love you Ya Farouk . Shiru yayi kamin yayi murmushi kaman yanda suka saba yana
cewa " Love You too Beener . Juyawa yayi tare da ficewa daga Ɗakin , yana ɗaukar keys din sa
tare da nufar farfajiyar aje motocin gidan , Don ya koma asibiti . Tana jin motsin fitar sa ,ta mike
a hankali tana zama , tagumi ta saka tana lumshe idanun ta sai kuka .


A hankali ta miƙe tana nufar Waldrob ɗin ta , trolly bag din ta ta ɗauka tana fara zuba kayan ta
ciki , juyawa tayi idanun ta na sauka a bango Bedroom ɗin nata , wanda a sama hoton Daddy
ne ,sai gyefe da ga tsakiya hoton Momy da Farouk ko wannensu daban daban , daga kuma
ƙasa nata ne . Jan trolly din nata tayi tana isa jikin bangon , hannun ta takai a hankali tana
sauko da hoton Daddy da yake cikin shigar su ta manya , Fuskar shi cikin fara'a . Ƙanƙame
Hoton tayi tana manna shi a saman ƙirjin ta , Daddy Zan tafi , Zan yi kyewar ka.... I will miss you
my Dad. Ko mawa tayi ta aje hoton a saman sofa cushine din ta ,kamin ta kuma saka hannu
tana dauko hoton Momy Salma .


Baki na ba zai taba iya furta kalon ɗin da yake miki ba Momy ,ina Son ki , A Farkon rayuwata
,farkon buɗe idanuna ke na fara gani , I love You Momy and I will Miss you mam . Zan kyewar ki
, Dole na Tafi saboda Baba shine silsilar faruwar duka komai namu ... Amma Ku yafe masa .
Juyawa tayi tana kallon saman gadon ta ,inda Mom kullum take kwantawa duk idan zata yi barci
ta kalla , tana tuno da yanda Take shafa mata kan ta tare da sata tayi barci cikin daɗin rai tayi ,
sai ta kuma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login