Showing 21001 words to 24000 words out of 35201 words
ɓarin naira kamar
basaso har akazo yanka cake ango ya gutsura yabawa amaryarsa a baki itama amarya ta
gutsura tabawa ango matsawa Inteesar tayi ta yanko cake ɗin da niyyar bawa Asma'uh yazuba
akan tsadadden takalmin Namijin duniya jikinta ne yashiga rawa sakamakon ganin kan takalmin
wanda cake ɗin ya zuba lokaci ɗaya oily eyes ɗinta suka tara ruwa murya na rawa tace"sorry
Sir".
ɓangaren Namijin duniya ko sosai ranshi yakai ƙololuwar ɓaci a tinaninsa dagangan tayimasa
haka saboda ta tozartashi ne gaban abokansa hakan yasa zuciyarsa ta hassala ba abinda yike
se huci hakan yasashi zama kan wata resting chair ya ɗaga idanunsa da suka rine saboda
tsananin ɓacin rai yazubawa Inteesar da zuwa wannan lokacin hawaye yagama wankemata
fuska saboda tsabar tsoron hukuncin dazemata murya na rawa taƙara cewa"sorry sir wallahi
bansan yazubarmaka akan takalmiba".
Saurin ɗagamata hannu yayi cikin ɓacin rai gamida isa da izza a gadarance yace"kima bar ɓata
bakinki gurin bani haƙuri domin bazan taɓa haƙuri ba sena hukuntaki daidai da abinda
kikayimun saboda bakisan darajar kuɗiba shiyasa kika samun wannan ƙazamun hannun naki
mara tsarki kika lalatamun takalmi kee wacece". wasu zafafan hawayene suka shiga sinturi akan kumatunta jin irin rashin mutuncin da yikemata
dakyar ta yaƙi zuciyarta dan batason ta biyemasa su raba hali cikin muryar kuka tace"kayi
haƙuri sir wallahi bansaniba".
taɓe baki Namijin duniya yayi a gadarance yace"kisa harshenki ki lasheshi na jikin takalmina
inkinaso in haƙuri kafin na irga uku ki lashe".
yaƙarasa zancensa tare da ƙara haɗe fuska jin abinda yace baƙaramun girgiza mutanen hall ɗin
yayiba a hankali ta duƙa da niyyar lashe cake ɗin kowa yabada attention ɗin lashewa zatayi
wasu daka cikin mutanen hall ɗin sun rirrife idanunsu saboda tausayin data basu se buɗe ido
sukayi sukaga bata tabar hall ɗin gabaki ɗaya sosai ran Namijin duniya yakai ƙololuwar ɓaci
ɗaga idannan dazeyi yaga wata me kama da Inteesar tasa hanky tana sharemasa cake ɗin
cikin sanyin murya tace"kayi haƙuri sir".
tana gama faɗin haka tabi bayan ƴar uwarta hakan yasa Namijin duniya ya fice a hall ɗin rai
ɓace.
Zaune suke a gaban boka Tsula Uwar gwarama na zayyanemasa labarin Zaid wata uwar dariya
Boka Tsula yayi tare da gintseta lokaci ɗaya yace"base kin ƙarasa ba ki kwantar da hankalinki
indai kan wannan ƙaramun alhakine indai zaku cika sharaɗan dazan gindaya muku auren
Jamilah da Zaidu kamar an ɗaura ne ammafa sede muci galaba akan Zaidu amma wannan
sheɗaniyar yarinyar kullum setayi addu'ah shiko yanada sake da ita".
tsaki Uwar Gwarama tayi haɗe da cewa"ai wannan munafukar uwartata kullum seta sasu a ɗaki
inajinsu sunyi ai so nike boka duk yadda za'ayi ayi banaso yaronnan ya auri yarinyar nan
saboda naci alwashin indai ina numfashi kozan rasa zanin ɗaurawa bazan taɓa barin jinin
Aminah yaji daɗin duniya ba seda su gani a wajen wani badai su ba boka kayi koma menene
zan aikata nidai buƙata tabiya".
wata uwar dariya boka Tsula yaƙara fashewa da ita lokaci ɗaya ya ɗaure fuska cikin muryasa
mara daɗin sauraro yace"sharaɗi na farko shine yau dole in sadu da Jamilah domin akwai wani
magani dazan zubamata a jikinta se abu na biyu kuma zan baku wani turare da zatayi hayaƙi
dashi zakusha mamaki domin Zaidu zezama tamkar raƙumi da akala tsakaninsa da Jamila se
yanda ta juyashi abinda nikeso daku dole inkunyi turaren ya shaƙa inba hakaba akwai
gagarumar matsala matsawar be shaƙaba".
wani daɗine ya mamaye zuciyar Uwar gwarama tace"ai boka indai wa'innan ne sharuɗan ba
wata matsala bara nabaku guri kaji daɗin zubamata maganin dakyau sannan zamuyi turare
dolensa ma ya shaƙeshi dan ubanshi be isa ya lalstamun shiriba Jamilah ki saki jikinki da boka
Tsula sosai saboda ya zubamiki maganin sosai yadda lokaci ɗaya mejan kunne ze manta da
wannan sakaran yarinyar".
"Toh Ummah kinsandai zan iya bada komai nawa matsawar burina zecika na auren mejan
kunne".
"yauwa tawan".
nanta miƙe ta fita baki bukkar boka Tsula ta barsu acan suna sheƙe ayarsu bayan 1hr sega
Jamilah ta fito daka bukkar tana gyara zani taƙarasa gurin Uwar gwarama tace"ga na turarenma
yabani da kuma wannan wai a barbaɗa a ƙofar ɗakinsu Inteesar ta tsallaks Ummah ".
"yauwa ƴar albarka ki kwantar da hankalinki zakisha mamaki yanda lamari ze canza lokaci
ɗaya".
"yauwa Ummah na ina alfahari dake".
"nima haka muyi mutafi dare nayi ".
"toh".
nansuka tafi kowannensu zuciyarsa cike da farincikin samun nasara da suke fata.
10:30pm
Tunda yakoma guest house ɗinsa ba abinda yike ss faman safa da marwa yike yana tinanin irin
mummunan matakin daya kamata ya ɗauka kan Inteesar katse shirun da sukayi Ahmad yayi ta
hanyar cewa!!!!!!
Votes and Comments
Plz share to others
*Soyayya ɗaya da zaki nunamun sister idan kin gama karantawa kiyi sharing zuwa group goma
da kike dashi shine kawai zansan kinayi na over kamar yadda nike yinku over.*
_*Daga Alƙalamun *MAN OF THE WORLD*
(NAMIJIN DUNIYA)
*MALLAKIN*
*REAL EESHOW*
HOME OF QUALITIES WRITERS ASSOCI…
*BOOK 1*
*PAGES* 2️⃣1️⃣➡️2️⃣2️⃣
"Wai yanzu meye abunyi ne yarinyar nan takai maƙura gurin rainaka fa ace tana ƙasanka
saboda rainin hankali kasata tayi abu taƙiyi a gaban bainar jama'ah saboda ta nunawa duniya
irin rainin data yimaka dole wannan karon mu ɗauki mumman mataki akanta seta yi danasanin
saninka a rayuwa ko ya kace Adam".
"maganarka gaskiya ce Ahmad dole musan abinyi gaskiya".
" ni ina ganin meze hana musa a yaran Namijin duniya suyi raping ɗinta ina ganin shine best
solution".
tunkafin yaƙarasa maganarsa Namijin duniya ya juya garesa a fusace cikin yanayin da tun
tasowarsu basu taɓa ganinsa a cikiba sukaji yace"what anya Ahmad ko kanada hankali kuwa
raping ɗinta fa kace aiko wani naga yana niyyar lalatamata rayuwa se inda ƙarfina yaƙare bare
nida kaina insa Allah yakyauta in ƙanwarka ce zakace ayimata hakane ". jin yadda yaketa huci ne yasasu kafesa da ido dafashi Adam yayi yace"calm down my man irin
wannan harzuƙa haka sekace wata ƙanwarka ko matarka kabari ayimata abinda harta mutu
bazata manta dashi ba a ganina bekamata ace da class ɗinmu da komai ba mu tsaya ƴar
wannan ƙaramar alhakin tana rainamana hankali ba duka nawa take da har zamu dinga westing
time akanta kaga malam ko kanaso ko bakaso dole haka za'ai gwara ayi a wuce gurinta ni ina
tinaninma ni zansa a ɗakkowa ita na mori wannan shegen jikinnata me mugun tayarwa da
mutane hankali dama na daɗe ina sha'awarta".
"haba Adam kayi kaɗan kamar ba amarya za'ah kawomaka ba jibi kabarni inshana kawai sede
inmu duka zamu mora domin nima na daɗe ina kwaɗaituwa da wannan karuwan jikin nata
baza'ah barni a bayaba bara na kira Damisa su ɗakkomana ita yau da ita zamuyi kodumo
koya kace Adam". " hakan yayi amma kuma wani hanzari ba guduba inyana ganin wannan shawarar bata yimasa
ba meze hana yabi tawa shawarar ta baya ".
Sosai ran Namijin duniya yakai ƙololuwar ɓaci lokaci ɗaya idanunsa suka sauya kala yayinda
jijiyoyin kansa suka tashi ruɗu-ruɗu saboda yasan halin abokan nasa indai sukaga yarinya ko
ɗiyar uban waye sesunsa anɗakkomasu ita ɗago jajayen idanunsa yayi ya zubawa aminan
nasa cikin takaici yace"ya isheku haka banason irin wannan zancen banzan naku kuma wallahi
duk wanda kukasa ya ɗakkota sede uwarsa ta haifi wani domin indai ina numfashi bazan taɓa
bari wani ya ɓatamata rayuwa ba".
mamakin yadda ya haƙiƙance yanata zazzaga musu masifa ne yakama su Ahmad domin
tunda suke a rayuwarsu basu taɓa ganin Namijin duniya a cikin irin wannan halinba dafashi
Adam yayi yace"anya ko abokina baka kamuba kuwa a tinanina inkaji wannan shawarar tamu
murna zakayi amma se mukaga akasin haka saboda irin abinda yarinyar nan takemaka yayi
yawa dukfa abinda kaga munayi saboda farin cikinka mukeyi badon wani ba".
A matuƙar fusace yace"Wannan ba mafita bace face shawarar banza data wofi wadda zata
kaini ta baroni wannan shine abu mafi muni da ƙazanta wanda zaku aikata acikin rayuwarku
domin narantse da wanda raina ke hannunsa idan ɗaya daga cikinku yayi kuskuren taɓa koda
tafin hannunta ne sena salwantar da rayuwarsa dan bazan nuna nasankuba wlh sena
nunamuku true colour ɗina dan zanbaku mamaki a duk biye-biyen matanku bantaɓa
sakamuku bakiba dan haka salin alin idanunku subar kan wannan yarinyar inba hakaba
zakusan wanene Abdallah".
Da mugun mamaki suke Kallonsa jin furucinsa kasa furta komai sukayi se kallon dake nuni da
tsantsar al'ajabi da suke binsa dashi baka jin ƙaran komai face saukar numfashinsa da yike
fitarwa kamar wani mayunwacin zaki ganin irin kallon da suke binsa dashine yasa a zuciyarsa
yace"ni Abdallah meke damuna ne mena faɗamusu naga suna bina da kallon mamaki na rasa
meke damuna kan wannan kucakar yarinyar ne".
dake miskilin ƙarshene bazaka lura da yanayin da yike cikiba sema wani ƙara shan kunu daya
ƙara ajiyar zuciya Ahmad ya sauƙe kana yakafe sa da idanu na wasu mintuna ahankali ya furta
"kadde kafara sonta my man".
Wani banzan kallo ya watsa masa cikin haɗa girar sama data ƙasa yace"Banason maganan
banza Meyakawo maganar so aciki wannan zancen kuma".
Adam da mamaki ya gama cikasa ne yace"Daga cikin kalamanka za'ah fahimci akwai kishin
yarinyar me ƙarfi a tare dakai domin badan soyayyaba babu abinda zesa kafaɗa mana magana
irin wannan wadda tun tasowarmu baka taɓa faɗamana ba ".
ajiyar zuciya ya sauƙe se yanzu ya tuna irin abinda yayiwa aminan nasa dafe kai yayi tare da
cewa "Babu ɗigon soyayyarta acikin zuciyata hasalima tsanarta nakeji me tsanani ko wa'inda
suka fita ajima ban kulasuba ma bare wata ita kona rasa matar aure bazan taɓa auren wannan
kwailar yarinyar ba wadda ko ƙirjin kirki bata dashi wa'inda suka fita komaima basa gabana
bare wata bera irinta anma ku tuna lefin data aikata be kai in ɗauki irin wannan hukuncin
akantaba baya ga haka bazanso ace anyiwa ƴata ƙanwata ko matata irin wannan ba shin
Mezesa Ni na ruguzawa wata rayuwarta duk abinda nayi nayisa ne domin tana ƙarƙashina
banaso ta ɓatamun suna a idon duniya ".
Kai suka jinjina cike da gamsuwa da kalamansa Murmushi Ahmad yayi yace"Wallahi har nayi
zaton ka faɗa tarkon ƙaunarta ".
Taɓe baki Namijin duniya yayi tare da shafa lallausar suman kansa data sha gyara yace"Allah
ya kyauta wa'inda suka fita komaima basu isheni kallo ba bare ita banason haka mubar wannan
zancen".
"sorry my man kawo kunnenka kaji wata hanya mafi sauƙi data kamata muyi maganinta cikin
sauƙi ba tare da tashin hankali ba".
"ok".
nanya matsa Ahmad ya raɗamasa magana a kunne wadda nikaina real eeshow banji me yike
cemasa ba se gani nayi Namijin duniya ya saki wani killer smile wanda shikaɗai yasan
ma'anarsa bayan wani lokaci suka miƙe suka nufi gida zuciyar kowannensu cike da farin cikin
samun mafita akan Inteesar.
Ɓangaren Inteesar ko tunda ta dawo gida take kuka hankalin Khadijat yayi mugun tashi ganin
yadda ƴar uwarta keta kuka taƙi magana murya a raunane Khadijat tace"Auntyna wai yaushene
zaki dena zubar da tsadaddun hawayenki akan abubuwan da basu taka kara sun karya bane
sanadin kukannan naki yasa ƙannenki a gida sun rainaki a wajema kina niyyar kijawa kanki
wani rainin ganin kinamasa kuka shiyasa yike ƙara rainaki dan Allah abinda nike so dake ko
yayimiki abu dukmun ɓatamiki ran daya yi karki ƙara nunamasa ko a fuska kinji haushi idan
yaga yana yimiki abu bakya damuwa haushi zekoma yanaji ki share hawayenki kinji Auntyna
maganin kukana idan kina kuka ni kuma waye ze sharen nawa kukan inaso kiyimun wani
alƙawari Aunty".
sosai kalaman Khadijah sukayi tasiri a zuciyar Inteesar ta share hawayenta tace"inajinki Khady".
"Aunty kiyimun alƙawarin duk inda kike zaki zama me ƙarfin zuciya bakomai zaki riƙa yiwa kuka
ba koda ko ya cancanci hakan karkiyi agaban maƙiyinki".
wani murmushi ne ya suɓucewa Inteesar wanda har seda beauty point ɗinta suka bayyana
tace"nayimiki my small sis insha Allah ".
"yauwa gwara da kika faɗamata Khady nima tintini nike bata wannan shawarar taƙiji".
nan sukaita hirarsu cike da nishaɗin bayan wani lokaci suka raka Hauwah har gida sannan suka
dawo cikin farinciki suka nufi ɗakin Ummahnsu.
AFTER ONE WEEK
Abubuwa da yawa sun faru cikiko har da soyayya me ƙarfi dake gudana a tsakanin Zaid da
Inteesar wanda a yanzu basa iya cikakken 1hr ɗaya beji ɗaya ba ɓangaren Namijin duniya ko
duk abinda yasan zeyi yaɓatawa Inteesar rai shiyikeyi dan yaga fishinta bata taɓa nunamasa
taji haushi koda abu yaɓatamata rai sede ta nemi wani gurin inda tasan bame ganinta tasha
kukanta domin ko bata tagaleshi ba shi seya tagaleta abu kaɗan zatayi yashiga lallatsemata ƙirji
yace shine purnishment ɗinta ko kuma yashiga kissing ɗinta da sunan hukunci ɓangarenta da
Zaid ko shirye-shiryen biki Umminsa keyi ka'in da na'in domin Abbanshi yace bayason a wuce
satinnan ba'ayi bikinba saboda yadda Zaid yabasu labarin yadda sukayi da Uwar Gwarama da
alƙawarin da yayi na bayason bikin ya wuce sati ɗaya.
Zaune take a offuce ɗin Namijin duniya waya manne a kunnenta se zabga murmushi take
tace"meyasa kake amsa na Hauwah ni nawa kace bakaso".
daga ɗaya ɓangaren Zaid yace"haba My 100% sure ɗina nina iya sakamiki suna se nine zakiji
kunyar samamun suna ni meyasa banji kunyar canzamiki sunanba to nidai ki zaɓamun ".
yaƙarasa zancensa cike da shagwaɓa kamar wani ƙaramin yaro dariya tayi sosai sannan
tace"to ɗan Ummih aikai namiji ne".
"au My 100% sure kina nufin mu maza bamu da kunya kenan".
zare sexy eyes ɗinta tayi kamar yana kallonta tace"nina isa faɗawa My Husband to be ɗina
bashi da kunya".
cikin jindaɗin sunan data kirashi dashi yace"wow ɗan ƙara faɗa inji amma sunan yamun daɗi
sosai".
cikin shagwaɓar data riga ta zamemata jiki tace"bazan faɗaba nidai ba ruwana".
"hmm to naji da wanne sunan kika saka a number ta nima zan faɗamiki sunan dana saka akan
number ki".
cikin shagwaɓaɓɓiyar murya ta maƙe kafaɗa kamar wata ƙaramar yarinya tace"naƙi wayon
baseka faɗamun kowa ya riƙe nasa ".
dariya Zaid yayi tare da cewa"to ai shikenan tunda bazaki faɗaba ammm dama Ummih tace
infaɗamiki ki sanar dasu Ummah gobe za'ah kawo lefe".
"tom zan sanar dasu insha Allah".
"yauwa anjuma zan shigo da yamma zankaiki ki gaida Ammi".
"toh Allah yakawoka".
"Ameen ya Allah I love you my 100% sure".
"love you more My husband to be".
cikin shauƙin juna sukayi sallama tana kashewa cikin zumuɗi tayi dialing no Hauwah tana
ɗagawa tace"Hauwah yace gobe zasu kawo lefe".
cikin murna tace"masha Allah ,Allah yakaimu amma gaskiya basu kyauta manaba memakon
yafaɗamana tun wuri musan snack ɗin da zamuyi amma se yanzu".
"wlh kuwa sannan kuma wai zezo anjuma muje mugaida Ammin su".
"toh Allah yakaimu".
"ameen ya Allah".
tana kashewa juyawar nan da zatayi sukayi ido huɗu da Namijin duniya ya zubamata
narkakkun sexy eyes ɗinsa da alama ya daɗe tsaye kanta batama san yana na kallonta ba .
Cikin inda -inda tace"amm sir wani abun za'ah yimaka ne?".
saurin janye idanunsa yayi yawani basar kamar ba kallon ta yike ba jin ta anbaci lefe yasa
lokaci ɗaya yaji lokaci ɗaya ransa yayi mugun ɓaci ga wani ƙullutun abu daya zo ya tsayamasa
a maƙogoro ya rasa meke damunsa a zuciyarsa yaketa faman maimata kalmar"lefe badai
lefanta za'ah kawo ba duka nawa take da iyayenta zasu yarda su aurar da ita amma kuma
wanne shegen take faɗawa I love you".
wata zuciyar ce tace"mijin da zata aura take faɗawa tokai meye naka danta faɗawa masoyinta
kalmar so ko sonta kakeyine".
wata zuciyar ce tace"Allah ya kyauta na na zauna ɓata lokaci gurin yin wata soyayya da
wannan kwailar yarinyar never".
yana cikin wannan zancen zucin yaji siririyar muryarta aɗan daburce tace"amm sir kana
buƙhatar wani abun ne?".
jin yadda tayi magana ne yasa tsigar jikinsa mugun tashi yayinda yaji wani irin yarrrrr tun daga
ƙafarsa har tsakiyar kansa yayinda lokaci ɗaya yaji gindinsa ya miƙe saurin saka hannunwansa
yayi a aljihu saboda kallo ɗaya zaka yimasa kaga yadda shatin gindinsa yadda ya jika wandon
lokaci ɗaya yaji wata muguwar sha'awah ta dabaibayesa dakyar ya iya cewa"ki tafi theater hall
yanzu".
"toh sir".
nanta fara tafiya tana juyamasa ɗuwawuka kamar wadda ke juyasu da gayya lokaci ɗaya yaji
wandonsa yayi mugun jiƙewa dakyar ya janye ƙafafunsa da suka yimasa nauyi ya nufi gurin
drower ɗin da yike aje drugs ya ɓalla ya ɗauki ruwan gora ya kora zauna kan kujera yana mai
maida numfashi 30mins sannan yaji yaɗanji sauƙi ya buɗe sexy eyes ɗinsa da suka ɗan
ƙanƙance a zuciyarsa yace"meyike damuna ne wai kan wannan kwailar yarinyar da ko
maganarta naji senaji hankalina yayi mugun tashi konama sha magani abanza".
wata zuciyar ce tace"ƙila sabon da kukayi ne yasa kakejin haka".
sauke ajiyar zuciya yayi tare da miƙewa ya ɗauki phones ɗinsa ya fita sakatariya Feenerh
tashiga takemasa baya suka nufi hall ɗin daya kira meeting ɗin.
Yana shiga yaga ya zauna akusa da aminansa su Ahmad nan Adam ya miƙe tare da ɗaukar
laudspeaker yace"salamu alakum".
amsawa jama'ah gurin sukayi da "wa'alaka salam".
"ba wani abu bane yasa muka taru ananba face daka yau munƙarawa duk wani ma'akaici dake
ƙarƙashinmu albashi saboda yanayi da ake fama dashi na tsadar rayuwa wanda takai takawo
ƙaramun ma'aikaci nauyi yayimasa yawa kuɗaɗen albashin da ake basu basu isa suyi hidimar
iyalansu wannan dalilin yasa muka yanke hukuncin ƙarawa duk wani ma'aikaci albashi". tafi hall ɗin ya ɗauka gabaki ɗaya