Showing 12001 words to 15000 words out of 35201 words

Chapter 5 - Man Of The World Book 1 by Real Eshow.pdf

28 Sep 2025

705

Inteesar ta faɗamaka saƙona kuwa?".
"a'ah Babah".
"aidama nasan bazata faɗamaka ba tunda ita ba auren bane a gabanta haka nace da ita indai
da gaske kake ka turo iyayenka a tsaida ranar biki domin nina gaji da gulmammakin jama'ar
unguwa duk inda na shiga ana nunani ".
Inteesar da kanta ke ƙasace ta share hawayenta taji Zaid yace"Babah dagaske nike son
Inteesar insha Allahu gobe zan turo iyayena domin banaso na rasata".

"to toh madallah ".
nan Abbah ya juya ze tafi Zaid yace"Babah ga wannan ayi cefane".
ya miƙamasa bandir ɗin ƴan ɗari bibiyu saurin miƙe hannu yayi tare da cewa"angode ".
nanya shige gida cikin murna kasa ɗaga idonta tayi ta kalli Zaid ganin haka yasa Zaid be
takurataba suka ɗan taɓa hira kaɗan tashiga gida tana shiga Zaid yabita da kallon tausayi lokaci
ɗaya yaji soyayyarta taƙara nunkuwa fiye da da a zuciyarsa yashiga tinanin anyako wannan
dagaske shine mahaifin zuciyarsa ba riƙonta yikeba ya juya zetafi kenan yaji muryar Uwar
Gwarama a bayansa tace"ɗannan tsaya ".
saurin juyawa yayi jin muryar babbar mace saurin duƙawa yayi a tinaninsa itace mahaifiyar
Inteesar yace"Ina yini Ummah".
"lafiya ƙlau ɗannan miƙe kaji dama magana nazo muyi dakai bakaine me neman auren Inteesar
ba?".
cikin girmamawa Zaid yace"eh nine Ummah insha Allahu gobe zan turo ".
"yaro aiba wannan ya kawoni ba temakonka nazo inyi yaro karka sake ka auri wannan yarinyar
data daɗe tana bin maza da sunan wai karatu take".
saurin ɗagowa Zaid yayi da mamakin jin kalamanta yace"bangane bin mazaba Ummah".
"karuwanci daka sani shi wannan yarinya takeyi itada wannan Hauwa kullum basu gun wancan
ƙaton yau gobe basu gun wancan ninan shedace saboda ƴar kishiyata ce shiyasa ko kare be
taɓa zuwa ƙofar gidannan da sunan yana sonta ba sekai kowa a unguwarnan yasan abinda
suke aikatawa shiyasa bata da mashinshini ko ɗaya shine danaji abinda Malam yike cewa nace
bari inzo insanar dakai komai amma akwai ƙanwarta Jamilah yarinyar kirkice in kana sonta
nabaka ita duniya da lahira ƴatace gama tanan tana fitowa daka gida Jamilah zoku gaisa man".
saurin ɗaga ido Zaid yayi dan yaga wacece Jamilah cikin yauƙi taƙaraso inda yike ana karairaya
kamar wata riƙaƙƙar ƴar bariki tana fari tace"ina yini".
murmushi Zaid yayi tare da cewa"lafiya ƙlau Jamilah sannunki".
"yauwa Ummah ni zan wuce makaranta".
" to ƴar albarka ayi karatu sosai".
"toh Ummah se anjuma babban Yayah se anjuma".
ta wuce tanata karairaya binta yayi da ido yana kallon ikon Allah yaji Uwar Gwarama
tace"Jamilah kenan ƴan makaranta kullum aikin kenan ba dare ba rana karatu ni har cemata
nike ta riƙa barin kwakwalwarta tana hutawa sede tayi murmushi ya kagani ɗana tayimaka?".
murmushi Zaid yayi tare da ƙara bin Jamilah da kallo yace!!!!!!!!!



_Bansamu nayi editing ba koda kunga typing errior aiki nike_



*Rashin comments ɗinku da votes shike sani ƙinyin typing saboda banajin daɗin irin abinda
kukemun koba komai na tsaya dogon lokaci ina typing danna farantamuku amma ku comments
and votes ya gagareku na ƙone a hannuna kullum se an wanke hannun amma haka na daure
inayi amma ku comments dabe wuce layi biyarba shi kuke kyashin yi.*

Votes and Comments
Plz share to others



_*Daga Alƙalamun ƴ *MAN OF THE WORLD*
(NAMIJIN DUNIYA)


*MALLAKIN*
*REAL EESHOW*


HOME OF QUALITIES WRITERS ASSOCI…


*BOOK 1*


*PAGES* 1️⃣3️⃣➡️1️⃣4️⃣



"Hmmm banyi mamakin jin irin abubuwan da suke fitowa daka bakinba domin kincemun ke
kishiyar maman Inteesar ce jin kalamanki akan Inteesar yaƙara tabbatarmun dakece babbar
mara tarbiyya da har kika iya fitowa waje gurin surikinki batare da mijinki yasani ba inma kina
tinanin wannan wasiƙar banzan da kika gama karantamun tayi tasiri a zuciyata to ba haka bane
domin ni ba abinda kalamanki suka ƙaramun face jin wata sabuwar soyayyar abar ƙaunata
Inteesar ta inda a zuciyata nikejin idan na rasa Inteesar zan shiga babbar matsala saboda haka
gobe insha Allahu idan mahaifana sun tashi zuwa da kuɗin aure zasu taho domin banaso
bikinnan ya wuce sati biyu kodon ke ɗiyarki kuma da kike magana koda na rasa matar aure a
duniya bazan taɓa auren wannan kucakar yarinyar ba".
sosai hankalin Uwar gwarama yayi ƙololuwar tashi tace"anyako ɗannan kana cikin tinaninka
kuwa ina ƙoƙarin temakonka daga sharrin wa'innan miyagun mutanen kana ƙara shigewa anya
ba shanyeka sukayiba kuwa".
murmushin daya ƙara fito da tsantsar kyawunsa yayi tare da cewa"Ummah kenan indai wannan
temakon ne banaso nagode se anjuma".
yaƙarasa zancensa tare da yin gaba yabar Uwar gwarama baki sake muryar Hauwa'uh taji a
bayanta tace"ke yanzu bakiji kunyaba kin zubar da girmanki a banza ba biyan buƙataba amma
gaskiya naji daɗin irin maganganun daya faɗamiki nasoma yaci mutuncinki wlh".

"keeeh zanci mutuncinki munafuka ashe laɓe kikemun kenan to kinyiwa Saratu tsinanniyar
yarinya wadda bata gaji arziƙiba ".
dariya Hauwa'uh tayi ta wuce da harara Uwar gwarama tabita tare da yin tsaki tace"tsinanne
yaro kawai ko kanason Jamilah ko bakasanta baka da matar data fita zanyi maganinka dani
kake zance".
nan taita masifarta daga ƙarshe ta nufi gida.



Zaune suke shida doctor Shuraim suna ƴar hira akayi knocking wata matashiyar Nurse naga ta
shiga hannunta riƙe da files cikin girmamawa taƙarasa cikin office ɗin bakinta ɗauke da sallama
amsamata sukayi cikin nutsuwa ta nufi gurin doctor Shuraim tamiƙamasa files ɗin hannunta
sannan ta juya ta tafi hannu yasa ya zaro takarda tare da warwareta ya duba gani yayi abinda
suka saba gani ne kullum ba canji sema abinda yaƙara ƙaruwa sosai yaji abokinnasa yaƙara
bashi tausayi ya miƙamasa tare da cewa" a zahirin gaskiya abokina bazan ɓoyemaka ba
magungunan da kakesha yanzu summa dena yimaka aiki gabaki ɗaya ina ganin zancennan dai
da bakaso shine mafita gaskiya domin abinnaka yayi worst sosai domin tunda nike a rayuwa
ban taɓa ganin mutum me matsala kamar takaba kayi tinani abokina".
sauke gauron numfashi Namijin duniya yayi tare da miƙewa kamar wanda aka yimasa dole da
yayi magana yace"a situation ɗin da nike nace zanbi shawararka akwai cutarwa gaskiya bana
tinanin haka zeyiwu".
"eh hakane abokina nasan da cutarwa amma inba hakaba ba wata mafitar dan situation ɗin da
kake inbakabi shawarar nanba to akwai babbar matsala".
miƙewa Namijin duniya yayi jiki ba kwari tare da ficewa yana fita ya nufi inda guard ɗinsa suke
jiransa kafin yaƙarasa har sun buɗemasa mota yashiga zama yayi akan kujera tare da lumshe
sexy eyes ɗinsa da sukayi mugun canza kala yashiga tinani akan maganganun doctor Shuraim
har suka isa gida bemasan sun isaba sejin drivernsa yayi yace"Sir mun iso". ba tare daya buɗe idanunsa ba yace"ok".
fita yayi ya buɗemasa a hankali ya buɗe rinannun sexy eyes ɗinsa da suka yimasa nauyi
yayinda yikejin wani irin yanayi a jikinsa me wuyar fassaruwa bazato yaji wasu hawaye masu
zafi na fita daga idanunsa a zuciyarsa yace"ya Allah kabani ikon cinye wannan jarabawar".
saurin share hawayensa yayi ya zura ƙafarsa waje a hankali yafita tare da saka baƙin glass a
idanunsa saboda bayason granny ko Abbih ɗinsa wani ya fuskanci yana cikin tsananin damuwa
yashiga tafiya .


"Gaskiya ni Mum banaso nagama ɓata time ɗina sannan naga guy ɗin wani ajawo akwai ƙura
wallahi Mum dan kinsan bani dakyau za'ah yita taƙarene dani dake ehe".
"nasani Mima amma ki tsaya kigansa idan bemikiba kiyimun duk abinda kikaga dama domin
nima inada terget akan yaron".
taɓe baki tayi tana kallon mahaifiyartata a wani sheƙe suna cikin magana wayar Mimah tayi
ƙara ɗagawa tayi tare da cewa"ganinan zuwa Husy ku tanadarmun wine ɗina nima".
tana gama faɗin haka ta kashe wayarta tare da kallon Mum tace"Mum ni zan wuce Club su

Husy nacan suna jirana munada shagali".
"wai Mimah har yanzu baki denashan giyaba da bin mazan da kikeyiba kenan a turaibako".
shiru Mimah tayi da Mum sema miƙewa datayi tare da cewa"next time ma haɗu dashi".
taƙarasa zancenta tare da ficewa saurin bin bayanta Mum tayi.


Kaciɓus sukayi da Namijin duniya dake ƙoƙarin shiga part ɗin sosai Mum taji daɗin ganinsa
cikin kwarkwasa irinta ƴan bariki tace"Son harka dawo".
saurin waigawa Mimah tayi dan ganin wanene Son ɗin kaciɓus tayi da haɗaɗɗiyar fuskar
Namijin duniya wow tafurta a zuciyarta tace"gaskiyane dole Mum tace nayimata duk abinda
naga dama indai bemunba amma guy ɗinnan yahaɗu ƙarshene".
yafara tafiya da niyyar wucewa yaji muryar Mum tace"Son ga ƙanwarka Mimah da nike
faɗamaka Allah yayi tagama karatunta ta dawo Mimah ga Abdallah".
tacikin glass Namijin duniya ya kalleta sama da ƙasa yaga wasu ƴan iskan kaya dasu da babu
duk ɗayane a jikinta ya taɓe baki Mimah da son Namijin duniya yagama cikamata zuciya ce
tayi caraf tace"sannu Yayah".
taɓe baki Namijin duniya yayi kamar bazeyi magana ba sekuma yace"sannu".
"yauwa Yayah".
wucewa yayi yabarsu nan tsaye suna kallonsa saurin jan hannunta Mum Mimah tayi suka shiga
ɗakin Mummy cikin zumuɗi Mimah tace"kai Mum amma gaskiya wannan karon kinyi abin arziƙi
yayi sosai inada surar da duk wani ɗa namiji me lafiya yaganni dole hankalinsa ya tashi amma
a tarihin rayuwata ban taɓa haɗuwa da ɗa namijin daya shiga raina lokaci ɗayaba se akan
wannan guy ɗin kinga wani irin kwarjini dayayimun harna manta a inda nike jinayi kamarnaje na
rugumesa haka na riƙaji ga wata irin muguwar sha'awarsa data dirarmun dole na mallakesa ban
taɓa son abu na rasashi ba dan haka Mum wannanma ki temakeni sameshi".
"damma bakisan wani abubane Mimah Namijin duniya shine mutum na uku a cikin jerin masu
kuɗi na duniya".
"what Mum dan Allah".
"wallahi kuwa ke dama ina zaki sani kinata sakarci".
"ki kwantar da hankalinki bakida wani miji bayanshi aurenki dashi kamar anyine kedai kawai ki
zubamun ido kiga yadda zanyi dashi badai niceba".
"yauwa Mummy na haka nike sonki".
"kedai abinda nikeso dake ki kwantar da hankalinki kifara shigar gargajiya kiga abinda ze faru
kawo kunnenki kiji".
nan tafaɗamata magana suka tafa Mum tace"gobe zanje gurin boka zakisha mamaki duk
girman kai irin na wannan yaron yadda zezamarmiki tamkar raƙumi da akala".
"hhh Mum amma bakida kyau".
"sosaima kuwa".
"nama fasa fita bara inje infesa wanka saboda insace zuciyarsa".
"yauwa ɗiyata".
tana wucewa Mummy tayi wani shu'umin murmushi wanda ita kaɗai tasan ma'anarsa tabi
bayanta.

*AFTER 3 DAYS*


Zaune yike a office yana cike files gefe guda kuma zuciyarsa ta matsamasa da tinaninta yau
kwana biyu rabonda yaganta a zuciyarsa yace"anyako lafiya take kuwa".
wata zuciyarce tace"tokai meye na damun kanka dan wannan mahaukaciyar yarinyar batazoba
".
sakin wani tsaki yayi meƙara tare dasa hannu yajawo system ɗinsa yashiga duba shige da
ficen ma'aikata tsaki yayi tare da miƙewa ya leƙa window hakan yayi daidai da fitowarsu
Inteesar daka motar Zaid suna dariya lokaci ɗaya yaji wani abu ya tokaremasa maƙoshi ga
wani irin mugun ɓacin ran dabesan na meneneba yakoma ya zauna ya cigaba da cike files
ɗinsa gefe guda kuma zuciyarsa ba abinda take se tafarfasa.


A hankali ta buɗe ƙofa cikin siririyar muryata me daɗin sauraro tace"salamu alaikum".
lumshe idanunsa yayi sakamakon wani irin baƙon yanayin dabe taɓa jiba a jikinsa ya
ziyarcesa saurin kauda kansa yayi daka kanta tare da taɓe baki cikin son sanin wa take
washewa baki yace"wa'alaiki salam yakamata kisan Comphanyna ba gurin nanaye bane da zaki
riƙa shigomun da ƙartin banza ki kiyaye sannan kuma irin wannan lokacin yakamata cleaner
yariƙa zuwa gurin aiki dama to zan cire kuɗin wannan ranar itama da kuma fashin da kikayi with
out permission kuɗinki saura dubu goma ruwankine ki riƙa zuwa da wuri ruwankine karki zo da
wuri ".
fuska a haɗe taƙarasa shiga ƙarasawa tayi har inda yike zaune kujerar office na juyashi bazato
yaji ta watsamishi abu a jikinsa dubawarnan dazeyi yaga kayan daya batane hattana pant ɗin
da yabata seda ta wankomasa kayansa da pad sabuwa guda ɗaya cikin kakkausar murya
tace"ga tsinannun kayanka nan dan haka karka ƙara kirana da ƙasƙantacciyar cleaner saboda
ba haka mahaifina ya raɗamunba ko cemaka akai talauci haukane dazan tsaya kana faɗamun
duk abinda yazo bakinka yakamata kasan niba lusarar mace bace ai wannan jahilcine mara
tarbiyya kawai".
taƙarasa zancenta tare da bugamasa wani uban tsaki ta wuce ta fara shararta lokaci ɗaya
ranshi yayi mugun ɓaci jijiyoyin kansa sukayi ruɗu-ruɗu sexy eyes ɗinsa ya canza kala zuwa ja
a hankali ya miƙe ya nufi inda take Inteesar dake shara ce taji ƙamshin turarensa yaƙaru saurin
miƙewa tayi mezata gani Namijin duniya yayo Allah yayo kanta lokaci ɗaya wani tsoronsa ya
dirarmata tashiga yin baya yana binta bazato ta faɗa kan wata haɗaɗiyar kujera binta yayi tare
da rungumota jikinsa yasaki wani shu'umin murmushin gefan baki ganin yadda lokaci ɗaya ta
jiƙe da gumi da hawaye yace"yau zan tabbatarmiki da rashin tarbiyyata".
murya na rawa tace"dan Allah kayi haƙuri nadena yanzuma tsautsayine na tuba nabi Allah
nabika bazan sakeba".
wani shu'umin murmushi dabe shirya yinsa bane ya suɓucemasa ganin yadda ta tsure yace!!!!!!!

Votes and Comments
Plz share to others



_*Daga Alƙalamun ƴar Mutanen Gwarzo.*_ar Mutanen Gwarzo.*_✍️ *MAN OF THE
WORLD*
(NAMIJIN DUNIYA)



*MALLAKIN*
*REAL EESHOW*


HOME OF QUALITIES WRITERS ASSOCI…


*BOOK 1*


*PAGES* 1️⃣5️⃣➡️1️⃣6️⃣


"Kee ƙaramar mara kunya yau zan nuna miki ni cikakken mara tarbiyya ne kamar yadda
kike kirana sekin faɗamun ya sunana".
Murya na rawa kamar zata yi kuka ta ce" Yayah Abdallah dan Allah kayi haƙuri bazan
sakemaka rashin kunya ba na tuba nabi Allah nabika dan Allah karka ruguzamun rayuwata
dana daɗe ina tanadawa mijin dazan aura na roƙeka dan Allah karka cutar dani".
taƙarasa zancenta tana mai fashewa da wani matsanancin kuka ganin yadda take kuka taƙara
cure jikinta waje ɗaya ne yaƙarasa Namijin duniya jin wani irin farin ciki ganin duk rashin
kunyarta tanata roƙonsa murmushin gefan baki ya yi wan da har seda beauty point ɗinsa suka
lotsa ya yi tare da saurin haɗe bakinsa da nata cike da mugunta yake sauke mata hot kiss tako
ina ba tare daya zare bakinsa a nataba ba zato taji hannunsa na ƙoƙarin zuge zip ɗin doguwar
rigar jikinta girgizamasa kai tashigayi tana zubda wasu irin zafafan hawaye Namijin duniya ko
bemasan tanayi ba yayi wurgi da dogon hijabin dake jikinta hakan yabashi damar zuge zip ɗin
gabaki ɗaya saka hannunsa ɗaya yayi ya zame rigar dake jikinta ya rage daga ita se skirt ɗan
ciki da pant da bra.



A hankali ya zame bakinsa a nata ya shiga bin ko ina na jikinta da kallo lokaci ɗaya ya sauke

wasu tagwayen ajiyar zuciya sakamakon tozali da ya yi da manya-manyan boobs ɗinta dake
cikin bra kamar su faso su fito sabo da yadda ya gansu a tsaitsaye a zafafe yasa hannu ya ɓalle
bottle ɗin bra ya wurgar da ita ajiyar zuciya ya shiga saukewa ɓangaren Inteesar ko ba abin da
take se aikin kuka domin hankalinta ya yi mugun tashi ba abin da jikinta keyi se aikin rawa tana
faman yiwa Namijin duniya magiya amma ina kamar da dutse take magana bema san tana yi
ba bazato taji ya fisgeta ta faɗa faffaɗan ƙirjinsa ya matseta gamm a tare suka sauke ajiyar
zuciya nan ya shiga bata hort kisses tako ina daga nan ya zura harshensa cikin kunnenta ya
shiga lasa kamar wani tsohon maye yana sauke ajiyar zuciya lallausan hannunsa ya kai kan
manyan nonuwanta da suke kamar auduga jin laushinsu da santsinsu yasa ya shiga aikin
murzasu a haukace daga bisani ya kafa baki kamar yaron goye ya shiga sha ya ɗora ɗaya
hannunsa akan nipple ɗinta ya shiga zagaye gurin lokaci ɗaya Namijin duniya ya birkice ba abin
da yake se aikin murza nonuwanta kamar Allah ya aikosa ɓangaren Inteesar ko ba abin da take
se aikin kuka suna cikin wannan halin telphone ɗin dake office ɗin tashiga ƙara tsayawa ya yi
cak ya ɗaga jajayen idanunsa da suka rine suka koma jawur ya yunƙura kamar wani ɗan maye
ya miƙe hannuwansa riƙe da mararsa da yake jinta kamar zata ɓalle.



Wata ajiyar zuciya ta sauke me ƙarfi tana hawaye ta miƙe a hankali sakamakon jin ko ina na
jikinta da tayi yana mata ciwo ga nipples ɗinta daba abin da suke se aikin zugi sabo da sun sha
matsa bana wasaba ta ɗauƙi doguwar rigarta tamai da domin a yanayin zugin da nonuwanta
sukemata bazata iya saka bra ba rigarma a hankali tasata ta ɗauki dogon hijabinta ta saka tare
da gyara ɗan kwalinta ta ɗauki bra ɗinta tasa a cikin ƴar jakarta ta share hawayenta ta nufi gurin
da take shara kamar wadda kazar da kwai ya fashewa a ciki ta ciga da shararta wata tsanar sa
na ƙara nunkuwa a zuciyarta.


Kamar wani ɗan giya haka yake tafiya yana mammatse ƙafafu sakamakon Hajiyarsa data miƙe
tayi sambal a haka harya isa gurin da telephone ɗin take cikin muryarsa data ƙara yin ƙasa
sabo da tsananin sha'awa ya kai wayar kunnensa tare da yin shiru daga ɗaya ɓangaren Ahmad
ya ce"sir dama su oga Ahmad ne suka zo". Aɗan daƙile ya ce"ok".
Ya kashe wayar tare da zubawa Inteesar rinannun idanunsa da suka ƙanƙance sabo da
tsananin sha'awar dake damunsa zama ya yi yashiga tunani a zuciyarsa ya ce"niko meke
damuna haka nike abu kamar wan da yasamu taɓin hankali? Me nike aikatawa haka ni kuwa
kan wannan kwailar yarinyar da harna kasa control ɗin kaina na aikata irin wannan abun ai
wannan sema taƙara rainani".
Tsaki ya yi tare da jin wani irin mugun haushin kansa daya kasa control ɗin kansa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login