Showing 6001 words to 9000 words out of 35201 words
Inteesar ta haɗe
girar sama data ƙasa dafata tayi kaɓar da hannun Hauwa'uh Inteesar tayi tare da cewa"bazan
ƙara zuwa ba Allah haka kurum inzo inda za'ah yita wulaƙantani Allah be wulaƙantaniba se wani
banza can wanda tarbiyyama cikakka bashi da ita". "haba Inteesar kinsan dai dole kije inbaso kike Abbah yayimiki wani abunba kowa da kika gani
yanada zuwa a irin wannan abun se kanayi kana kai zuciya nesa sannan zaka samu abinda
kake nema meya tsakanin yauda gobe goben muzo indai baso kike kijama Ummah abun
tsiyaba". "toh zanyi tinani akai danni bazan juri wulaƙanci wannan mara tarbiyyarba".
suna cikin hirarsu suka samu adaidaita suka hau suka nufi sileja.
Suna sauka sukaima juna sallama Inteesar nashiga soronsu taci karo da Bilki tana zance tazo
daidai wucesu tasaki tsaki tare da hararta tace"haka za'ah ƙare kullum cikin yawon bariki ba'ah
can ba'ah nan anrasa mashunshini dole a riƙayimana ƴan gicce-gicce to ahir ɗinki Bashir yafi
ƙarfinki".
murmushi kawai Inteesar tayi tare da yɗauke kanta tayi kamar bada ita takeba ta wuce abinta
koda tashiga ɗakinsu ta labartawa Ummansu komai ta nunamata tayi haƙuri taje goben da
sukacemata bata wani jima da zamaba tashiga aikin gida ba ita ta gama ba se tara na dare taje
tayi wanka sannan Uwar Gwarama taɗan zubomusu abinci kaɗan kamar yadda takeyi suka
ansa sukaɗan lasa suka kwanta.
Washe garima da wuri suka nufi Comphany ɗin Namijin duniya shiga sukayi nan suka nufi hall
ɗin da ake interview suna zuwa saka tadda bakowa sun juya kenan sukaga Sakatariya tana
kallonsu a yatsine kamar wadda taga kashi tace"a cikinku wacece Inteesar".
"gani".
kallon tara saura kwata tayiwa Inteesar a zuciyarta tace"kome wannan ɗiyar talakawan zatayi a
office ɗin Oga oho".
a fili kuma tace"kizo muje office ɗin Oga".
damm gaban Inteesar yabada lokaci ɗaya gumi yafara ketomata dakyar ta saita nutsuwarta
tace"muje".
nan sakatariya tayi gaba tabarsu nan kallonta Hauwa'uh tayi tare da cewa"muje naga kin tsaya".
cikin dauriya ta aro jarumta dankarta lura tace"tom".
nansuka bi bayan sakatariya har suka isa bakin katafaren office ɗinsa kallonta Feenah tayi cikin
yatsuna tace"kishiga".
"toh muje Hauwa'uh".
"a'ah Inteesar kawai yace ke kijirata anan ita tashiga".
lokaci ɗaya gaban Inteesar ya yanke tafaɗi komai nata seda ya tsaya cak saboda tinanin
haɗuwarta da Namijin duniya jitayi kamar ta kwasa da gudu a zuciyarta tace"nashiga uku Allah
yasa ba wani abun ya shiryamun ba saboda me za'ah ce ni kaɗai inshiga office ɗinsa anya
bada wani abun a ƙasaba kuwa ni Inteesar". wata zuciyar ce tace"kiyi addu'ah insha Allahu ba wani abunda ze faru se alkhairi kumama aiga
Hauwa taga shigar office ɗin nasa ko wani abunne ya faru zata bada sheda".
cikin ƙarfin hali tace"sena fito Hauwa'uh".
"tom Allah yabada sa'ah ".
"Ameen".
nanta danna wani switch ƙofa ta wangale cikin sauri zuciyarta tashiga bugawa da ƙarfi gefe
guda kuma tsoronsa ya dirarmata kanta a ƙasa tashiga tafiya!!!!!!!
*Yanzu naji duka naga ruwan comments naji daɗi nagode Allah uabarmu tare much love.*
Votes and comments
Plz share to others fisabilillah
_*Daga Alƙalamun ƴar Mutanen Gwarzo.*_r Mutanen Gwarzo.*_
*MAN OF THE WORLD*
(NAMIJIN DUNIYA)
*MALLAKIN*
*REAL EESHOW*
HOME OF QUALITIES WRITERS ASSOCI…
*BOOK 1*
*PAGES* 0️⃣7️⃣➡️0️⃣8️⃣
Dukda kanta na ƙasa hakan be hana ƙamshin daddaɗan turarensa ya bugi hancinta ba
lokaci ɗaya ta lumshe luli eyes ɗinta ta buɗesu akan tanƙamemen office ɗin Namijin duniya
daya gaji da haɗuwa da abubuwan more rayuwa juyawar nan da zatayi tayi ido huɗu da wani
tanƙamemen photon Namijin duniya yasha black suit a zaune ya ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya
sumar nan kamar kullum a kwance tayi luff da ita lokaci ɗaya taji wata mummunar faɗuwar gaba
wadda bata taɓa jintaba a hankali tashiga bin ko ina na office ɗin da kallo juyawar nan da zatayi
taci karo da Namijin duniya harɗe kan kujerar office tana juyashi karaf idanunsu yafaɗa na juna
da sauri Inteesar tayi ƙasa da kanta ƙirjinta na dukan tara-tara a haka harta isa gaban Namijin
duniya da yike ƴan rubuce-rubucensa bazato taji yace"saboda tsabar rashin tarbiyya
sallamarma baki iyaba".
dukda tasan bata da gaskiya amma hakan besata ta nunamasa ba sema ƙara haɗe rai datayi a
ciki-ciki tace"Salamu Alaikum".
ba tare daya ɗago ba kamar ammasa dole yace"wa'alaki salam".
"ina yini".
wani banzan kallo me cike da tsana yake cifanta dashi ganin haka yasa Inteesar ta ƙara shan
kunu ta tsuke ɗan pinky lips ɗinta niyyar zama takeyi akan ɗaya daka cikin kujerun dake gaban
table ɗinsa ba zato taji ya bugamata tsawa cikin gadara da nuna isa yace"karki haumin kujera
da wannan ƙazamin jikin naki da ba lallaima kina wankaba mara tsarki chairs ɗina na zaman
masu tsarkine bana zaman faƙirai irinki ba".
tsam Inteesar ta matsa tare da makamasa wata banzar harara cikin ɓacin rai tace"banzo nan
gurin danka wulaƙani ba dan haka Malam dakata ka iya bakinka danni ba sakarkarun
matannan bace wadda abin duniya ze rifemusu ido ayita yimusu wulaƙanci sunaji suna gani
saboda abun duniya me kake dashi me gareka kaifa mutum ne kamar kowa balle intsaya kayita
rainamun hankali inaji ina gani".
cikin muryarsa me nuni daya kai ƙololuwar ɓacin rai yace"kinsan ko dawa kike magana kuwa".
Kallonsa Inteesar tayi daga sama har ƙasa tace"eyi nasan da wanda nike magana man mara
sanin darajar ɗan adam wanda baida tarbiyya ko kaɗan a gari nike magana man".
cikin zafin nama yana huci kamar wani mayunwacin zaki yayi kanta lokaci ɗaya ganin yadda
yanayinsa ya canza yasa wani masifaffen tsoronsa ya dirarwa Inteesae tashiga yin baya yana
binta harta ƙure da bango ya ɗaga hannu da niyyar yarfamata saboda firgici hakan yasata rife
oily eyes ɗinta lokaci ɗaya eye lashes ɗinta suka sauka bazar tsintar kansa yayi da ƙin marinta
sema kallonta daya shigayi jin bataji saukar mari ba ne yasa Inteesar buɗe kyawawan eye balls
ɗinta ta saukesu akan Namijin duniya bazato taji hannunsa a saman waist ɗinta ya matseta da
jikinsa cikin ɗaga murya yace"cikin ni dake yau za'ah ga me tarbiyya dan yau sena nunamiki
bani da tarbiyya badai ni kike kira mara tarbiyya ba zan gwadamiki rashin tarbiyya". ta buɗe baki da niyyar yimasa magana kenan bazato taji bakinsa cikin nata dukda irin tutturesa
da take hakan besa ya kyaleta ba seda ya tsutsi bakinta kamar ba gobe jin alamu za'ah shigone
yasashi saurin sakin Inteesar daketa hawaye yakoma ya zauna sosai take kuka harda
shashsheƙa zatayi magana kenan Sakatariya Feenah tashigo suna haɗa ido da Inteesar
Feenah ta makamata wata uwar harara cikin takun ƴan bariki da ko ina na jikinta yana motsi
tana niyyar ƙarasawa inda namijin duniya ke zaune bazato taji muryarshi cikin ɓacin rai
yace"waya kirawoki da kawai zaki faɗowa mutane Office ba knocking".
batare data nuna taji haushi ba sema zaman rigar jikinta data shiga gyarawa tayi dan silifas ɗin
ƙirjinta yaƙara fitowa tace"sorry sir dama nashigone dan intambayeka ko kana buƙatar wani
abunne".
"dama in inada buƙatar wani abun ba danna switch nike ba".
"sorry sir".
tafaɗa cikin girmamawa ta juya ta ƙara bankawa Inteesar harara a zuciyarta tace"me wannan
ƙazamar yarinyar takeyi takeyi a office ɗin Oga da har yike dakamun tsawa".
wata zuciyarce tabata amsa da" sede in temakonta zeyi amma dai bade ya kula wannan
ƙazamar yarinyar da soyayyaba".
tafita cikin sauri ta fita ganin yanda Namijin duniya yawani haɗe rai.
Tana fita yamaida sexy eyes ɗinsa kan Inteesar data duƙurshe tana zubarda hawaye
yace"keeeh inkukan zakiyi ki fita waje inkingama kya shigo nayimiki abinda zan miki domin nan
ba gidan mutuwa bane".
a hankali batare data haɗa ido dashi ba ta miƙe da niyyar barin office ɗin tajishi cikin muryar isa
da taƙama yace"keeh banitakardunki ingani inya dacema a ɗaukeki aikin".
a zuciyarta tace"banda kar inkoma gida Abbah ya rifeni da faɗa wallahi da bazan kula wannan
tsinanneba amma yanzu yana iya tunda a office ɗinsa nike dole inkai zuciyata nesa".
sauke ajiyar zuciya tayi gefe guda kuma wata muguwar tsanar Namijin duniya taji jitake kamar
ta shaƙeshi ta huta a hankali tashiga takawa harta isa gabanshi bata bari ta ɗago idanunta ba
saboda gani take tunda take ba'ah taɓa muzantata irin yadda Namijin duniya ya muzantataba
batare data bari sun haɗa ido ba ta kauda kanta gefe tare da miƙamasa envelop ɗin documents
ɗinta a yatsune ya ansa tana kallonsa ta gefen idonta yashiga bubbuɗawa.
Seda yaɗau lokaci yana kallon result ɗinta a zuciyarsa yace"wow ammafa yarinyar nan tayi
ƙoƙari pharmacy".
a fili kuma taɓe baki yayi a yatsune ya kalleta tare da cewa"anyako wannan nakine ba takardun
ƙawarki kika aro ba dannasan kede yarda baki da tarbiyya bazeyiwu ki wani karanci pharmacy
ba koba komai na masu kwakwalwa ne bana irinki bane masu kwakwalwar kifiba".
banza tayi dashi harya gama zancensa sannan ya miƙamata tare da cewa"kije waje seki duba
inda sunanki yafito".
a fusace ta ɗauki takardunta tare yun fari da fararen oily eye ɗinta ta murguɗamasa small
pinky lips ɗinta tare da cewa"Allah ya isana mugu azzalumi kasamun wani ƙazamun bakinka
dayasha yawon bariki a tsarkakken bakine aiba ƙarya nayimaka ba ko yanzu ka gwadamun
rashin tarbiyyartaka".
taƙarasa zancenta tare da kwasa da gudu ta fice wata uwar tsuka Namijin duniya yasaki tare da
cewa"zakisan nine banda tarbiyya stupid kawai aidai zaki dawo ba tafiyarki kenanba".
ya miƙe tare da kallon agogon hannunsa yaɗauki phone ɗinsa ya nufi gurin pridge ɗinsa
yaɗauki ruwa yadawo yazauna ya ɓalli drugs ɗinsa yasha sannan ya miƙe ya nufi waje.
*INTEESAR POV*
Tana fita da gudu taga sakatariya ta tsareta da ƙananun idanunta tana kallonta tsaki tayi haɗe
da cewa"cusu ba karjini a haka zaki ƙare a titi ke inbanda tinkiyace ma wani yaganki ai seya
ɗauka dangin ogomoshoce se wani tsinanne ƙirji kike banƙaromasa saboda rashin aji ƙirjin
nakima kamar farantin fawa wama zegani harya burgeshi dan haka ina gargaɗarki niba sa'arki
bace kije can ku ƙarata kedashi amma inkikace zaki sakani zan baki mamaki banza mara aji".
tana gama faɗar maganarta zata wuce kenan taji sakatariya ta tintsire da dariya tare da nunata
sama da ƙasa tace"tayama za'ace classy irin Namijin duniya yasoki dubifa kayan jikinki duk a
koɗe sekace mabaraciya".
"ke yadama da harkike zargin wani abu amma ni na wuce ajin wannan ɗan iskan mutumin
dama sede irinku ƴan bariki karuwai da basusan mutuncin kansu ba".
tana gabama faɗamata haka ta wuce fuuu tabar sakatariya tsaye nan baki buɗe Namijin duniya
dake kallon duk abunda yike faruwane yasaki wani murmushin dabe shirya yinsaba
yace"gaskiya wannan yarinyar tana buƙatar general service wai ƙirji kamar farantin fawa amma
bata da mutunci". ya miƙe ya fice abunsa.
A farfajiyar Comphany ɗin taga Hauwa'uh tsaye tana jiranta ƙarasawa tayi inda take tare da
dafata tace"sorry sweetheart nabarki ke kaɗai tunɗazu".
sauke wata ajiyar zuciya Hauwa'uh tayi tare da cewa"bakomai ina nan ina tinanin Allah yasa ba
wani abun yayimikiba dan bakiji yadda ƙirjina yariƙa dukan tara-tara ba tunda kika shiga".
tinanowa tayi da ya haɗa bakinsa da nata saurin tofar da miyawun bakinta tayi tare da saurin
aro jarumta dankar Hauwa'uh tagane tace"kwantar da hankalinki ƙawata ba abinda yayimun
kidena ɗaga hankalinki kinji".
"masha Allah se yanzu naji hankalina ya kwanta muje to gurin da ake bawa koya takardar can
muji position ɗinmu dakanan semu biya gidan ɗinkinmu dan karmu rasa ɗinki next week ne
bikin Muneera Musa".
"toh muje".
nansuka nufi gurin da ake rabawa suna zuwa ana kiran sunan Hauwa'uh ansa tayi b tare data
buɗaba tana jiran akira Inteesar a ƙarshe aka kira Inteesar suna ganin mutane nata farinciki
zasu bar gurin sukaji wata mata tana cewa ƴar uwarta"daɗina da Comphany ɗinnan indai
mutum yayi karatu to zesamu muƙami babba idan kuma iya matakin secondry gareka shine
za'ah ɗauke a irinsu cleaners haka da massengers Comphany ɗinnan akwai adalci".
matsawa can gefe da mutane sukayi kowanne cikinsu yashiga buɗe takardarshi gabanta ya
buga damm sakamakon cin karo da sunanta a matsayin cleaner ɗin office ɗin Namijin duniya
wasu zafafan hawayene suka shiga sinitiri a idanunta cikin murna Hauwa'uh ta ɗago da niyyar
magana taga halin da ƙawarta take ciki tayi saurin fisge takardar hannun Inteesar ta duba sosai
taji bataji daɗiba cikin tausayin ƙawartata tace"kinga irin abinda nike faɗamiki ko a lokacinnan
kika zage kikayimasa rashin kunya san ranki dama na faɗamiki baze barkiba wallahi duk
gurinnan ba wanda yazo da karatun dayakai naki amma seyasa aka sakaki a matsayin cleaner
a office ɗinsa".
"Sweetheart bana taɓajin ina danasani a abunda nayiwa wannan sakaran sema ƙaramun
karsashi da yikeyi muje kinji".
tafaɗa tare da share hawayen dake zubomata "toh muje".
"congratulation Sweetheart kice kinzama sakatariyar Adam".
"nagode".
hararta Inteesar tayi nansuka jera suka tafi a bakin Comphany ɗin suka tsaya samun napep
basu wani jima da tsayuwaba wata jibgegiyar mota tayi parking a gabansu wani matashin gentle
guy ne yafito daga motar tare da zagayawa indasu Inteesar suke fuskarsa ɗauke da murmushi
ba ƙaramun kyakyawa bane bakinsa ɗauke da sallama ya isa garesu haɗa baki sukayi gurin
cewa"Wa'alaika salam".
"ƴammata ina zuwa haka be kamata haɗaɗɗun ƴammata kamarku suna tsaye rana na
dukansuba bayan daka ganinku ba kalar shiga ranar bane".
murmushi sukayi gabaki ɗayansu Hauwa'uh tace"waya faɗamaka haka Malam".
"hmmm aiba se wani ya faɗamunba bayan ga zuciyata a kusa dake dole insani".
yaƙarasa zancensa yana kallon Inteesar dariya Hauwa'uh tayi tace"inko hakane kayi dace da
zuciya mr kyau".
"aidama nasan zuciyata me kyauce kuzo muje inkaiku namanta ban faɗama zuciyata sunanaba
sunana Zaid".
"a'ah mungode me napep muke jira".
Inteesar da ke tinanin muzantata da Namijin duniya yike ce ta sauke wata ajiyar zuciya wadda
tasa su Zaid saurin kallonta yace"dan Allah ku shiga nakaiku kinga dakanan nasan gidansu
zuciyata".
Inteesar na shirin cewa a'ah taga Namijin duniya da anbuɗemasa mota ze shiga yana kallonsu
tace"toh mushiga Hauwa'uh".
nanya buɗewa Hauwa'uh baya ita kuma ya buɗemata front seat tana ɗaga ido caraf idonsu ya
sarƙe dana Namijin duniya ta taɓe baki tashige ya rife ya zaga ya shiga yajasu sauke ajiyar
zuciya Namijin duniya yayi a zuciyarsa yace" to wannan kuma meye haɗinta dashi da har suka
shiga motarsa kenan duk abinda nayimata bataji haushi ba kenan aiko dole da sake dukda
bankai ƙarshen plan ɗinba".
ɗaukar wayarsa yayi ya tura text bayan 30mins wayarsa tayi ringing ɗagawa yayi tare da yin
shiru daga ɗaya ɓangaren Ahmad yace"nagani amma kasan wani abu yarinyar nan taji haushi
sosai ganinka ne yasa ta nunamaka bataji haushiba plan ɗinmu yafara tafiya sucessful wallahi".
"ok to semu cigaba".
nansukayi sallama ya kashe tare da cewa driver"mu tafi".
nansuka ɗauki hanya.
Ɓangarensu Inteesar ko sun ɗanyi tafiya sannan Zaid yace"wacce unguwar zankaiku
gimbiyata".
"Suleja".
"ok amma baki faɗamun sunanki ba".
"sunana Inteesar".
"nice name ".
shiru tayi sukaita hirarsu shida Hauwa'uh tayimasa kwatancen gurin me ɗinki seda suka biya
yabiya musu kuɗin ɗinkinsu dukda basusoba suka yimasa godiya sannan suka ɗauki hanyar
gidansu daidai kwar gidansu ya tsaya yana gama parking suka buɗe suka fito hakan yasashi
shima fitowa yana wasa da ɗan key ɗin dake hannunsa yace"Hauwa'uh se gobe kuma". "eh Uncle Zaid".
"a'aaah godiya nike ƙawarmu ".
nantayimusu sallama ta wucetashiga gida kallon Inteesar yayi dake niyyar tafiya yace"ranki
shidaɗe kitsaya inada magana".
"toh inajinka".
"da farko sunana Zaid a unguwar Garki nike sunan mahaifina Cheif Judge Muhammad
Abdurrahman nagankine na yaba da nutsuwarki tunda naganki nafara murna nasamu muradin
zuciyata ina fatan zaki karɓi soyayyata".
dammm gaban Inteesar yabayar lokaci ɗaya wasu hawaye da take ƙoƙarin ɓoyewa suka shiga
silalomata domin tinda take ba'ah taɓa furtamata kalmar so ba se a ranar ganin haka Zaid
bakaramun gigicewa yayiba yaɗauka bata sonsa cikin karayar zuciya yace"Inteesar karki
cemun bakya sona ko ammiki miji". wani murmushin farinciki dabata shirya yinsaba ya suɓucemata tayi saurin juyamasa baya
tace"ba'ah mun miji ba ka kwantar da hankalinka nima ina sonka".
cikin jin kunya zata ruga kenan ya riƙe gefan hijab ɗinta tsayawa tayi murmushi Zaid yayi
yace"godiya nike gimbiyata gobe wuraren ƙarfe nawa zaki fita gurin aikin".
shiru tayi seda taɗau lokaci da alama tinani take sannan tace"around 9:30 haka".
"okay gimbiyata kijirani nazo nakaiku sena wuce office".
"tom mungode".
"no wayarkifa".
"bani da waya".
"okay to bara na baki ƙaramar wayata kafin nasan yadda zanyi".
"toh".
nanya shiga mota ya ɗakko haɗe da bandir ɗin 1k ya miƙamata ƙin amsar kuɗin tayi seda ya
zari guda biyar yabata sannan ta amsa sukayi sallama tashiga gida.
Ruƙayya da Uwar Gwarama dake raɓe tace"Innah kinga arziƙi ko gaskiya kisan yadda zakiyi
inasonsa dan Allah kisan yadda zakiyi".
"kwantar da hankalinki Ruƙayya indai wannan mejan kunnen ne sekin aureshi hauka nike inbari
ɗiyar Amina tayi aure gidan hutu aiko zan rasa zanin ɗaurawa bazata auri wannan mutumin
arziƙinba zakisha mamaki kidena wani ɗaga hankalinki aure dake dashi kamar da ƙasa muje
ciki". "yauwa Innah ta haka nike sonki Allah yabarmanake".
"Ameen".
nansuka shige tin daka zaure Uwar Gwarama take cewa"Malam! Malam!! Malam!!!".
fitowa Abbah yayi daka ban ɗaki a zabure hanunsa riƙe da buta yace"lafiya".
"inafa lafiya yanzu naga wannan me baƙin jinin da wani a mota yana lallatseta basusan ina
kallonsu ba naga yabata dunƙulin kuɗi ta amsa ba sharri nikemata ba zakaga hannunta da
kuɗi".
kallonta Abbah yayi zatayi magana yace"rifemun baki sakaran yarinya baki isa kin ɓatamun
suna a gari ba ana ganin ƙimata ko waye yike tattaɓakin gobe kice indai dagaske yike sonki ya
turo".
fuskarta na zubar da hawaye ta ɗagamasa kai zata wuce kenan Abbah yace"munafuka kinbani
kuɗin ko sena tattakaki".
miƙamasa tayi ya amsa ta wuce ɗakinsu .
AFTER ONE DAY
9:20min
Zaune take kusa da Khadija wayar da Zaid yabata tayi ƙara gabda zata tsinke ta ɗaga tare da
cewa"Salamu Alaikum".
"wa'alaiki salam gimbiyata ina waje ina jiranku".
"toh gamunan".
nanya kashe miƙewa tayi tare da kallon Hauwa'uh daketa magana da Khadija tace"sarkin surutu
yazo".
"toh muje".
nansuka yima Ummah sallama suka