Showing 15001 words to 18000 words out of 35201 words
a hankali
natsuwarsa tafara dawowa ya jawo system ɗinsa gabansa ya shiga operating amma rabin
hankalinsa nakanta harta kammala shararta tashiga morping tana gamawa ta nufi toilet ɗinsa ta
tsaftace masa tana shiga ta fashe da wani matsanancin kuka jin yadda ko riga ta shafi boobs
ɗinta ji take kamar tayi hauka seda tayi me isarta sannan ta share hawayenta ta ce"Allah ya isa
mugu bazan taɓa yafemaka ba ɗan iska kawai maye ji yadda ya kumburamun baki sabo da
mugunta ya samun wannan ƙazamun bakin nasa wan da yagama ɗobanashi a bakin ko wacce
tom and jerry Allah ya isana an yako wannan ba aljanu gareshi ba kuwa ko kulani ya yi bazan
sake kulashi ba duk masifarshi in yaga ba'ah kulashi ba ai dole ya haƙura domin ni bazanje
garin neman gira in rasa idoba haka kurum ya cuceni in rasa me aurena gwara in kyaleshi kome
zeyi mun insha Allahu bazan sake ɗaga ido in kalleshi ba ma bare har na kulashi ".
Tana gama maganarta ta wanke fuskarta da tayi jawur sabo da kuka tashiga wanke masa toilet.
Zau ne suka samesa yana danna system ɗinsa kamar wan da yike wani aiki me mahimmanci a
zahiri kuwa ba abin da zuciyarsa ke tuno masa da moment ɗinsu na ɗazu lokaci ɗaya yaji wani
irin farin ciki ya baibaye masa zuciya ya saki wani ƙayataccen murmushi har suka yi sallama
bema san sun yiba ganin haka yasasu ƙarasowa in da yake zau ne Adam ya tafa hannunsa
dai-dai fuskarsa wata ajiyar zuciya ya sauke tare da saurin kallonsu yawani haɗe girar sama
data ƙasa dankarsu kawomasa wargi zama suka yi Ahmad gyaran murya Ahmad ya yi tare da
ce wa"munzo ne dama akan maganar bikin Adam anjima za'ah fara dinner".
"Ok Allah ya kaimu".
"Ameen au na manta munyi requesting akan wannan aikin amma sun nuna se me aure lokacin
da zamu tafi Adam ma yana da aure kai kaɗaine baka da shi".
" What? Seme aure kuma?".
"Eh wai haka dokar aikin take".
"Toh yan zu meye abun yi kenan? Ina son nayi aikin kuma".
"Toh kayi aure".
"What? Kasanko mekake faɗa kuwa?".
"Ehyi ina nufin a cikin ƴammatan dake sonka ka ware ɗaya a ciki ka aura ina ganin zefi domin
nima kaina bazan so ka rasa gaskiya banaso mu rabu".
"Kasanko me kake faɗa kuwa? Har yau ban haɗu da wadda ta kwantamun ba kama dena
wannan zancen".
Suna wannan zancen Inteesar ta fito hannunta riƙe da morper da abin shara cike da nutsuwa
take tafiya kamar wadda kwai ya fashewa a ciki harta ƙarasa in da suke ganin yadda take tafiya
ko ina jikinta na shaking baƙaramun ɓaci ransa ya yiba ganin yadda hankalin su Ahmad yakoma
kanta.
Duƙawa tayi har ƙasa cikin siririyar muryarta me daɗin sauraro ta ce"Ina kwananku".
"lafiya ƙlau ya aiki".
"Alhamdulillah".
"masha Allah".
miƙewa tayi ba tare data kalli in da ya keba ta fara tafiya ta murɗa handle kenan zata fita taji
husky voice ɗinsa cikin tsare gida shi ala dole baya son raini ya ce" a gidanku ba'ah koya miki
yadda ake tarbar baƙi bane?".
Ya ƙarasa zancensa a hassale cikin sanyin murya ta ce"kayi haƙuri sir kai wa'innan kayan zanyi
dama na dawo".
taɓe baki ya yi ta wuce abinta ta fita bata jimaba ta shigo hannunta ɗauke da tray da glass cup
guda uku ta nufi gurin tanƙamemen deep freezer da ke office ɗin ta buɗe ta ɗakko champion ta
nufi in da tabarsu ta ajiye akan wani table ɗin dake gabansu sannan ta buɗe ta zuzzuba musu
ta ɗauka taba Ahmad da Adam sannan ta ɗauki na Namijin duniya ta miƙa masa damƙa ya yi
har da hannunta saurin ɗaga kai tayi ta kallesa da jajayen oily eyes ɗinta da suka fara tara
hawaye lokaci ɗaya jikinta ya hau rawa hakan yasa jus ɗin ya ɗan zuba akan haɗaɗɗen
takalmin Namijin duniya.
Wani banzan kallo ya watsamata jiki na ɓari ta ce"sorry sir".
Bata rufe bakiba taji ya watsamata jus ɗin dake hannunsa a jikinta ya jefar da glass ɗin dake
hannunsa ji kake tass ƙarar faɗuwar cup ɗin ya ce"kee wacce irin mahaukaciyace da har zaki
zubamun jus a jikin takalmi sabo da bakisan darajar ɗan Adam ba".
Be ƙarasa maganaba yaga tayi saurin duƙawa tasa doguwar rigar jikinta tana goge masa
takalmi ba tare data kulasa ba ta fita waje se gata ta dawo da kayan shara tasa handglop
tashiga tsintsince kwalbar sannan tashiga shara tana yi tana hawaye ta fice fuuuu tana kuka da
kallo gabaki ɗaya suka bita sauke numfashi Adam ya yi tare da ce wa"gaskiya yarinyar nan ta
rainaka over".
"Ashe bani kaɗai bane na lura da iskancin yarinyar nanba dole ne mu nemo solution ɗin rainin
nan su goge raini yakamata tasan ruwa ba sa'an kwando bane ace duk irin kwar jinin da Namijin
duniya keyiwa mutane ita batako ganinsa da gashi ko ɗaya dole da sake Wallahi".
"Gwara da kuka gani idanunku wannan shawarar taka Ahmad ba abin da taƙara jawomun face
raini ni ban san wacce irin yarinya bace wannan me kunnen ƙashi akanta nafara tinani a
rayuwata ba'ah taɓa wulaƙantani kamar yadda yarinyar nan takeba ita tafara sani doguwar
magana a rayuwata tun bayan mutuwar Ammi dole na koyamata hankali Wallahi". ya ƙarasa zancensa zuciyarsa na tafarfasa wani shu'umin murmushi Adam ya yi tare da dafa
kafaɗar Namijin duniya ya ce"calm down my man ina da wata shawara ina tinanin komai ya zo
ƙarshe zata gane kurenta".
Furzar da iska me zafi ya yi ya kalli Adam alamar yana jinsa sauke numfashi Ahmad ya yi ya
ce"muna jinka kayi shiru kuma".
dawowa ya yi daga dogon tinanin daya tafi ya ce"ina ganin abu ɗaya kawai zamu yi ba yan zu
muke neman yadda za'ayi Abdallah ya samu aikin nan ba to nesa tazo kusa semu jefi tsuntsu
biyu da dutse ɗaya".
"Bamu gane ba?".
Ce war Ahmad "hmm ina nufin Namijin duniya ya yi contract marriage da wannan yarinyar na
one week kaga seya samu aikin nan Allahumma sauƙi sannan ita kuma yaci ubanta da sex ya
cita san ransa ta yadda seta gane shayi ruwa ne sannan ya saketa ya maida ita ƙaramar
bazawarar ƙarfi da yaji ina ganin wannan shine besty solution". Saurin ɗago sexy eyes ɗinsa ya yi da suka yi mugun canza sabo da tsananin ɓacin rai ya
ce!!!!!!!!
Votes and Comments
Plz share
_*Daga Alƙalamun ƴa *MAN OF THE WORLD*
(NAMIJIN DUNIYA)
*MALLAKIN*
*REAL EESHOW*
HOME OF QUALITIES WRITER'S ASSO.
*BOOK 1*
*PAGES* 1️⃣7️⃣➡️1️⃣8️⃣
"Ban taɓa tunanin Adam dama baka ƙaunata ba se yau me zanyi da wannan kucakar
yarinyar da bata ganin girman nagaba da ita? karfa ka manta irin classy ɗin babe ɗin dake
bibiyata ina ya basu da kake ce wa inɓarjeta me zan ji a jikin wannan ƴar shilar yarinyar dako
ƙirjin kirki bata da shi? Mubar wannan zancen bana so gaskiya Allah ya kyauta in zubar da
girmana da ajina in haɗa gado da wannan kwailar yarinyar da Allah mubar wannan zancen
bana so wannan wacce irin banza shawarace wannan ai gwara ma ta Ahmad ban da raini ina
magana memakon tabani haƙuri sema ƙara gogamun dirty cloth ɗinta da tayi taƙara ɓata mun
takalmi dole sena saita mata zama zata dawo dai-dai".
Sorry abokina ban san zaka ji haushi haka ba amma ni a tunanina hakan shine mafita amma
tun da hakan ya ɓata maka rai kayi haƙuri inda wan da yi ke sonka be wuceni ba shi yasa ma
na baka wannan shawarar kayi tinani akai zaka gane in da na dosa".
"nariga na gama tinani Malam mubar wannan zancen bana son shawarar taka".
dafa kafaɗar Namijin duniya Ahmad ya yi ya ce"calm down dear kawo kunnenka kaji".
Matsar da kunnensa ya raɗa masa abu a kunne murmushi gabaki ɗaya suka yi suka cigaba da
tsare-tsaren yadda bikin ze kasance.
Ɓangaren Inteesar ko tana fita ta nufi ɓangaren da Hauwa'uh ke aiki samunta tayi zau ne cikin
farin ciki tana danna wayarta ƙarasa tayi gurinta ta zau na ƙamshin turarenta na emergency ne
yasa Hauwa'uh saurin ɗagowa ta kalleta tare da kallonta fashewa Inteesar tayi da kuka saurin
rugumota Hauwa'uh tayi cikin tashin hankali ta ce"ƙawata lafiya meya faru?". Cije lip ɗinta tayi tare da yin ƴar ƙara ta ce"shiii".
saurin kallonta Hauwa'uh tayi jin tayi ƴar ƙara sosai hankalin Hauwa'uh yaƙara tashi ta ce"meya
faru kinyi shiru dani se aikin kuka da kike tayi kin san yadda hankalina ko ya tashi dan Allah ki
faɗa mun ko wanine ya mutu ne?".
Girgiza mata kai Inteesar tayi cikin kuka ta labartawa Hauwa'uh abin da Namijin duniya ya yi
mata sauke ajiyar zuciya Hauwa'uh tayi ta ce"ina fata dai be shigekiba dai ko?".
"Eh bema yi hanyar ba amma bakiji yadda nonuwana suke mun zafiba Allah ya isa bazan taɓa
yafe masa ba niko mena tsarewa wannan mutumi da yike ƙoƙarin lallai se yaga bayana ya
ruguzamun rayuwata".
Taƙarasa zancenta zuciyarta na mata wani irin zafi yayin da wata irin muguwar tsanarsa na ƙara
nunkuwa a zuciyarta numfashi me zafi Hauwa'uh ta furzar cike da kulawa ta ce"kinga irin abin
da nike gaya miki ko a lokacin nan kika shafawa idanunki toka kikayita yi masa rashin kunya
gwara da Allah yasa kika gane kome ze miki kiyi banza da shi karki kulashi kome zeyi shi adone
a gurinsa tun da shi namijine ban da Allah ya kareki tsaf zeyi miki fyaɗe ya tsallakeki ya barki
nan kuma abin da za'ayi masa sabo da yan zu duniya ba gaskiya in kana da shi koka yi laifi
ba'ah hukuntaka yan zu abin da nikeso dake dan Allah kidena biye masa inyaga bakya kulashi
dole ya kyaleki ki sarara in ba hakaba kaiki zeyi ya baroki yanzu ribar biye masa da kika yi
yanata lallatseki a banza ba tare da ko sisinsa ba ke kuma da baki gane ba kinata biye masa
yanata kwasar ganima ya mai dake sakarai yana rage zafi dake".
saurin ɗaga jajayen lulu eyes ɗinta tayi ta ce"kina nufin wayau yikemun danya rage zafi dani
kenan".
Sosai ma kuwa abu mafi sauƙi kidena shiga harkarshi gabaki ɗaya koya tagaleki karki kulashi
kinji ƙawata".
"insha Allahu besty nadena biye masa".
"Yauwa ko kefa besty yau nefa dinner mu ko ƙunshi bamu yi ba ɗazu Asma'uh ta kirani ta ce
mun mu samesu a gidan lallen dama yan zu nike shirin zuwa insanar dake se kuma gaki".
Toh yan zu ya za'ayi kenan? Tun da kinga baki tashi daga aiki ba".
Muje na tambayi Oga Ahmad semu wuce tun da ke kin gama ".
Toh nima bara na kira Zaid seya kaimu".
"yauwa".
Nan suka jera suna hirarsu har suka isa inda Sakatariya feenerh ke zau ne zasu shiga kenan
cikin yauƙi ta taso ta kallesu sama da ƙasa kamar wadda taga kashi tana taunar shewing gum
ta ce"ina zaku shiga haka ba neman izini kamar anzu turakar tsoho?".
Taƙarasa zancenta tana me bankamusu uwar harara tintsirewa suka yi da dariya suka tafa
Inteesar ta ce"kee a wa da zamu nemi izini a gurinki da Allah bamu gurin muba sakarkarun
ƴammata bane irinki marasa kamun kai da zamu riƙa tallar kan mu muna cusa kanmu gun wa'in
da basu san munayiba kana abu ana hantararka amma keko a jikinki sema wani turo wannan
shafumurela ɗin ƙirjinki da kike ƙara yi sabo da sakarci andayi asara mutum yariƙa abu kamar
be taɓa shan inuwar silinba".
Keema dai ƙawata kina tunanin wannan a irin abubuwan da take yi na jahilai ta miki kama da
wa'in da suka sha inuwar siline ai irinsu ne masu zaman ɗumama benci a class in sun samu
wata dama kuma sunyita shuka daƙiƙancinsu su wai ala dile wayis".
Naji ɗin ai dai nafiki tun da har nakai matsayin sakatariya su wasu ko suda samun irin aikina
sede a lahira in ana samu sede a ƙare a goge-goge da shara gwarama ni na ɗumama benci na
zama sakatariya wasuko ko hanyar class ɗinma ba lallai sun sani ba shiyasa aka ƙare a
goge-goge ana kwarkwasa sabo da bariki ". Cike da masifa ta buɗi baki zata yi magana Hauwa'uh ta janyeta suka shige sukabar sakatariya
anan tanata masifa .
Knocking suka yi tsananta faɗuwa gabanta ya yi sabo da tuno ze iya wulaƙantata a gaban
Hauwa'uh zuciyarta ba abin da take se dukan tara-tara tashiga duniyar tinani daga ciki suka ji
muryar Adam ya ce"come in".
dafata da Hauwa'uh tayi ta ce"bestyna be a women mana be strong naga duk kin tsorata".
"hmm ba komai kuma Wallahi.
Ok toh muje".
I nan suka shige kanta a ƙasa ba tare data ɗago ba har suka ƙarasa in da suke zau ne shi da su
Ahmad ganin Hauwa'uh yasa Ahmad faɗaɗa murmushinsa ya ce"Hauwa'uh ƙawartaki kika
kawowa ziyara?".
A'ah sir gurinka nazo".
"Toh ina jinki ku ƙaraso man kamar wa'in da zamu kama".
Dariya Hauwa'uh tayi ban da Inteesar da tayi kicin-kicin da ranta kanta a ƙasa har suka ƙarasa
in da suke zau ne suka duƙa cikin girmawa Hauwa'uh ta ce"sir dama tambayarka zanyi in babu
abin da za'a yi maka dan Allah zamu tafi gidan ƙunshi bikin ƙawarmu za'ah fara yau takiramu
sun wuce gurin ƙunshi ". murmushi Ahmad ya yi tare da ce wa"ba abin da zaki yi mun nima dama yan zu zamu tashi yau
zamu fara program ɗin bikin Adam kice ku bazaku leƙo mana bikin namu ba kenan kije sekun
dawo Allah ya sanya Alkhairi ".
Ameen ya Allah sir nagode Sir Adam Allah ya sanya Alkhairi".
Ameen ya Allah Hauwa'uh nagode".
A jikinta taji kamar wani yana kallonta ɗago idanunta tayi da niyyar satar kallonsa jin kamar
baya gurin caraf suka yi four eyes da Namijin duniya da ke satar kallonta saurin mai da kanta
ƙasa tayi sabo da wani kwarjini da taga ya yi mata taɓata Hauwa'uh tayi alamar su tafi miƙewa
suka yi Hauwa'uh ta ce"mun gode se anjumanku". Yauwa".
Suna cikin tafiya wayar Inteesar tafara ringing ɗagawa tayi tare da sakin ƙayataccen murmushin
daya ƙara fito da tsananin kyawun da Allah ya bata cikin sanyin muryarta me kashe jikin duk
wani ɗa namiji me lafiya ta ce"Salamu Alaikum".
"Wa'alaki salam zuciyata na iso".
Toh gamu nan muma".
taƙarasa zancenta tare da kashe wayar damm ƙirjinsa ya bayar jin abin da ta ce a zuciyarsa ya
ce"da wa take waya da har take zumuɗi haka?".
Wata zuciyar ce ta ce"to kai meye naka nasanin dawa take waya ?".
Haka nan yaji wani mugun ɓacin rai ya baibaye shi ɓangarensu Inteesar ko tana katse waya
suka cigaba da tafiya bazato suka ji lion voice ɗinsa ta daki kunenta ya ce"kee! wa kika
tambaya da zaki bita ko ce miki aka yi kin gama aikinki na yau ne?".
Tsayawa suka yi cak jin abin da ya ce" ɗago oily eyes ɗinta tayi da suka fara tara ruwa ta kalli
Hauwa'uh murya na rawa sabo da kukan dake tahomata ta ce" sorry sir kije Zaid na waje a fara
yi miki in yaso in na tashi daga aiki sena biyoku".
"a'ah kibari na jiraki mutafi tare".
A'ah kitafi a fara yi miki a rage idan nazo ni kawai za'ah yiwa".
"toh muje na rakaki".
Toh.
Har sun fara tafiya cikin ɓacin rai ya ce"wa kika tambaya permission ɗin fita?".
Tsayawa tayi cikin sanyin da jikinta yayi lokaci ɗaya ta ce "sorry sir kije besty sena taho idan
kuma yamma ta cika yi ba lallai nazoba semu nazo ba sena kira ki sanar dani gidan kwalliya
nazo na sameku".
sosai taji tausayin ƙawarta na ratsa zuciyarta ta ce"toh".
Ta tafi tabar Inteesar komawa tayi ta tsaya ɗan nesa da in da suke zau ne tana share hawayen
dake ƙoƙarin zubo mata a zuciyarta tana dana sanin biye masa da tayi a rayuwarta har suka
gama hirarsu tsawon lokaci tana tsaye suka miƙe zasu tafi Adam ya ce"se mun haɗu anjima mu
yan zu zamu wuce". Basu hannu Namijin duniya ya yi tare da ce wa"toh sai mun haɗu a gurin dinner dan akwai wani
abu da zan ƙarasa idan kun shirya mayi waya".
Toh shi kenan".
Nan suka tafi suka barshi daga shi se Inteesar shiru office ɗin ya ɗauka na tsawon wani lokaci
ba abin da kake ji se ƙarar a.c da keta faman aiki kallon yadda ta takure alamun a.c tayi mata
yawa yayi tare da taɓe baki ya miƙe ya koma kan kujerarsa ya kunna system ɗinsa ya shiga
kallon wani series na ƴan korea me suna Play full kiss yama manta da wata Inteesar daketa
faman tsaiwa kamar wadda ta haɗiyi taɓarya yanata faman doka smile da alama film ɗin yana
kai masa a hankali ta ɗago lulu eyes ɗinta daketa zubar da ruwa ta kallesa gani tayi kallonsa
ma yike yi hankalinsa kwance yama manta da ita ga ƙafafunta daketa faman zafi sabo da
tsayuwa da taketa yi wani mugun tausayin kanta ne ya kamata a haka ta cigaba da tsayuwa ba
tare data nuna tagajiba ko wani sauyi a fuskarta lokaci zuwa lokaci tana share ƴan kwallolinta .
Wuraren ƙarfe biyar ya shigo office ɗin fuskar nan ba annuri a ciki-ciki ya ce"salamu Alaikum".
"Wa'alaika salam sannu da dawowa".
Taɓe baki ya yi ba tare daya amsa mata ba ya wuce ya zau na akan kujera ya ce"kya iya tafiya".
Cikin sanyin murya ba tare data nuna ta damuba ta ce"thank you sir".
Tafaɗa muryarta na rawa da kyar take iya ɗaga ƙafarta sabo da tsamin da tayi mata ga wani jiri
da yike ɗibarta luuu ta tafi zata faɗi tayi saurin dafa bango Namijin duniya dayasa hannu ze da
niyyar tareta saurin