Showing 36001 words to 39000 words out of 40544 words
Chapter 13 - Aishah-Saddiqa 4 end Complete Novels by Sumayya Takori.pdf
Bayan fitar Hammah Siddiqah ta yi unpacking ta fada wanka ko ta samu karfin jikinta daga
gajiyar data kwaso, ta sille jikinnan tas ta zuba sassanyan turaren humra na “turarewutashop”
(crème de la crème), tana gamawa ta dauko ‘lounge wear’ dinta wando da riga ta saka, sai ta
dora hijab ta fito falon, tana fitowa taga wayam, Zaid har ya gama tattare wajen ya kunna
bakhoor burner ya kwashe kayan abincin da wadanda aka bata, ya bar musu flasks na coffee
da tea a dining din, da mugs da desserts harda da dan cup cakes ya tafi, ta kashe turaren don
ya kare, sannan ta cire hijabinta ta kunna kallo.
Daman Hammah ya mata connecting wifi kafin ya tafi mayar dasu Nenne. Sai kawai ta kira
Ummanta ta whatsapp vedio call, suka danyi hira akan saukarsu lafiya sannan Siddiqah ta
haska mata wani sashe na gidan ta gani, tace “Umma kinga gidan” Umma tace “na gani Petel”
ta sa albarka, bayan sun yi sallama da Umma ta kishingida a three seater din falon tana kallo,
daga nan ne barcin gajiya ya dauketa. Kuma ko a cikin barcin nata duk mafarkanta Hamma
Prince ne.
Saida su Nenne suka wuce priority lounge zasuyi jiran one hour kafin tashinsu Hamma ya
juyo gida.
Yana tafe a hanya ya kira Zaid, yace kada ya zo masa gobe da safe sai ya neme shi da
kansa. They will take care of themselves. A lokacin yana adana motar a muhallinta, ya dauko
abubuwan da yake bukata ya fito ya rufe motar. Yasa mukulli ya bude kofar shiga falon.
Shiruuu baka jin komai sai hucin AC. Kafin ya ankara da Aisha a three seater tayi dai-dai
akan kujerar tana sharar barcinta sadidan. Prince har da sakin ajiyar zuciya don ji yayi tamkar
komai na rayuwa yanzu ya gama yi masa daidai (with his wife Siddiqah by his side). Hamma bai
tasheta ba don ya ga alama tana jin dadin baccin, dakinsa ya wuce ya fada wanka. Har Prince ya fito yayi sallah yayi changing zuwa kayansa na barci wasu ruwan tokar
pajamas Aisha bata farka ba, a hankali Prince ya sunkuya yasa hannunsa biyu ya dauki Aisha,
ya soma tafiya da ita a hannunsa, yana sumbatar kasan wuyanta da saman lips dinta softly,
jinta dauke a hannun Hammah da wannan sumba da yake mata (soft and light kiss) Aisha ta
bude idonta ba shiri, idanun ta suka fada cikin na Hamma Abdulrasheed (Prince).
Aisha tace “Hammah…” cikin magagin barci shi kuma yace “shhhh, cigaba da barcinki ban
so kika tashi ba Baby”.
Sai Aisha ta mayar dasu ta sake lumshewa, ta kuma sunne fuskarta cikin kirjinsa don kunya,
katuwa da ita an mata daukar jarirai. Prince ko a jikinsa don bata fice baby din ba a idanunsa.
A takiyar dakin Prince ya sauke Aisha, kasancewar ya kashe wutar dakin ga barci a idonta
sai bata fahimci a inda suke ba, har sai da Prince ya kunna wutar dakin haske ya gauraye
ko’ina ta gane masterbedroom dinsa na.
Aisha ta fara bude idonta a hankali cikin nutsuwa tana kallon yadda Prince ya shirya mata
‘special welcome’.
A kowacce kusurwa ta dakin kyawawan welcome cards ne na bature, da ‘scented flowers
and rose petals’ zube akan gado, wai duk don maraba da saukarta, har saida abin ya so ya sata
dariya ya kuma sata jin kunya da farin ciki sosai.
Daga bayanta Prince yasa hannu ya rungumota bakidaya zuwa jikinsa. Ya bata ‘fresh red
rose bouquet’ a hannunta, bayeraben mijin nan nata yau zai kasheta da soyayya da farin ciki
mai yawa, yace.
“Welcome my darling Baby! You have no idea how happy I am that you are here!”.
Ya sumbaci kasan wuyanta a hankali, Aisha na murmushi tana kara wartsakewa daga
barcinta tace “thank you darling!”.
Sai ji tayi Hamma ya saka bakinsa a tsanake cikin nata, ya soma sumbatarta, deep gentle
and cool kiss, wanda nan da nan ya soma shiga kwanyar Aisha ta soma kyarma. Hamma na iya
jin yadda jikin Aisha ya soma rawa din. It obviously shows her nervousness and naivity, ta kuma
kasa cewa Hammah komai, domin sosai kisses dinsa ke shigarta. Prince ya kwantar da kan Aisha a kan kirjinsa, wanda hakan yasa dankwalinta ya zame ya
fadi ta baya. “Yaa Subhanallah” kawai Hamma ya iya ambato, lokacin da kyakkyawan kitson
Aisha akan gashinta mai laushi da baki da sheki ya bayyana, hasken lantarki kuma ya kara
masa kyau, siraran jelunan kitson suka kwanto lambam akan wuyanta. Prince kasa jurewa yayi, don bai taba ganin abinda ya masa kyau irin wannan gashin na
Aisha ba, sai da ya shafo kitson da hannun damansa tun daga farkonsa har kasan jelunansa
don kamar ba mutum ne yayi ba.
Wata rahma na sauka a zukatansu su duka. Yace “Aysha…” tace da kyar “na’am Hammah”,
alhalin ilahirin jikin ta yana shaking, and he can feel it, wato yana jin irin rawar da jikinta ke yi a
nasa jikin.
Sai ya soma shafar bayanta a hankali cikin lallashi da son saka mata nutsuwa, ya ce “Aisha
are you nervous?” Murya can kasa, ita kanta muryar tata da tasa rawa take, kamar yadda
jikinsu ma yake rawa da karkarwa irin nafarin shiga, because she can feel how aroused the
Prince is which makes her more frightened. Ta daure tace “a’ah Hamm… am not”, yace “to relax, kin ji Aysha. Ki saki jikinki dani, ba
abunda zan miki in har zuciyarki bakya so yau.
I will never force you to be with me in this regard. I just want to feel your warmth in me and I
feel it, so relax kin ji”.
Aisha har da ajiyar zuciya, ta fara nutsuwa. Kehinde yana rungume da Aisharshi kamar mai
tsoron kada wani ya kwace masa ita, ko ta kara komawa Gombe ta barshi.
Yama rasa inda zai sakata cikin jikinsa da zuciyarsa ya zama contented. Daga bisani ya dora
Aisha a laps dinshi suka zauna a gefen gadonsa, ya matseta sosai ya hadata da kirjinsa kamar
zai hadiyeta.
Bata san meyasa wata irin kasala ta sameta ba a wannan lokacin da Prince yayi shiru kawai
yana makale da ita, sai ta samu kanta da kwantar da kai a kirjin Hammah kawai, tana kara
samun wata irin muguwar kasala.
Hammah kamar ya san halin da Siddiqah take ciki, cikin dabara ya kwantar da ita a tsakiyar
gadonsa, ya kuma dora mata dukkan nauyinsa.
Prince ya soma yi mata hira, irin hirar masoya mai jan hankali, he’s just trying to make her
comfortable with him.
A tsakiyar gadon Hamma suke kwance yanzu, yana kallon jan lallenta, ya soma jan yatsun
da suka sha lellen yana mata hira mai ban dariya duk don ta saki jikin ta daga barin da yake yi,
daga jan yatsu Hammah ya zarce da yiwa Aisha tausa a santala-santalan kafafunta, tausa mai
tsada har ya isa ga inda yake son isa. Kafin kace meye wannan gabadaya Abdulrashid ya fara kunna Petel din Umma, rawar da
jikinta ke yi maimakon ya ragu sai ma ya karu. Kasala ta karu mata. Don Nenne ta bata abinda
bazata iya resisting din Hammah a wannan daren ba; wato ciccibin Naggen yarbawa, ga
touches din Hammah na kara shigarta very irresistible, amma duk da haka Aisha bakidaya a
tsorace take da Hammah a matsayinta na yarinya budurwa a ranar farkonta, har tsoron da
fargabar ya rinjayi sha’awar bakidayanta, don dai kasala ta hanata motsi ne balle ta noke masa.
Ya lura sosai da halin kasalar da take ciki, ko yatsanta bata iya dagawa, yace cikin lallashi
“Baby please, be comfortable….kinsan nayi hakuri nayi kokari mai yawa tun aurenmu ko?”
Siddiqah ta gyada kai, duk don ta boye masa fargabarta da rauninta. Tuni barcin idonta daya
daukota tana yi ya ware. Prince ya lura da hakan yace.
“Aysha na tashe ki daga barcinki ko? Haven’t you slept on the flight?”
Tace “wallahi nayi fa Hammah, ka san tafiya ko yaya sai tasa mutum jin kasala da mutuwar
jiki”. Prince yace “yeah, that’s true. Muje ki sha tea dina na barci (chamomile) zai saki barci mai
dadi da ‘bakhlava’ sai mu dawo nan in miki massege kinji Baby?” Aishah tace “ai Hamma bacci
kawai zanyi, na koshi sosai. Kaga fa naci kebab sosai” ya sakar mata wata harara yace “toh ni
zan sha tea din, zo ki raka ni in hado sai mu kwanta”. Aisha tace “okay” (wani irin innocently). In
ka ganta a lokacin sai ta baka tausayi she looks pale, Hamma ya tashi ya mika mata hannu ta
taso.
Ita de ta kawar da idonta daga kallonsa ta daga kai suka fita. Ya kunna wutar falon. He
actually looks younger yau, ko kayan jikin sa ne? A duniya ta lura Hammah Abdulrasheed
nason wannan ‘pallazo’ wandon ‘grey’ kuma ya lafe a jikin sa sosai, ga rigar ma haka tai masa
cippppp! Masha Allah kawai Aisha tace a ranta, wannan sarbadeden saurayi Allah ya bata ita
kadai in sha Allah…. sai tayi murmushi.
Hammah ya kalle ta yana zuba tea shima, tayi masifar kyau. Yau kuruciyarta ta fito sosai
bakidaya, she looks adorable. Ga lallen da Kitson, amarya sakkkk! Sweet 16 mallam, dukiyar
fulaninnan so perky…. ya tuno yadda ya samesu ranar nan a Gombe, ranar da yaje zance…
“kai! Ya Ilahi!”. Hammah yace bai ma san ya fadi ba. Kawai sai jin zafi yayi a hannun sa, ya
kuwa saki flask din kasa, “subhanallahi!” Suka ce a tare.
Siddiqah tace “Hammah ka qone? Mu gani?” Ta taso da rawar jiki ta rike hannun nasa, yace
“no, I am fine” tace “kai ko Hamma Abdul me kake tunani haka har ka qone?” Yace “U, my
darling” tayi smiling tace “ba gani nan ba har sai ka yi tunani na kuma? Gashinan ka kone ai,
sannu” ta kama hannun tana hurawa da bakin ta, wani softness yaji kamar ya rike Baby, ga
iskar nan da take hura masa kamar petrol take zuba ma wutar sha’awar ta a zuciyar shi. Prince ya mika dayan hannun, ya kamo small waist dinta, sai kissing passionately. He was
actually not in control, becoz he is not even trying to control himself, he is in love and he bloody
don’t care he want the love to just carry him along. Duk wasu plans na binta a sannu da kama
kai sun watse. Zuciyar sa ya sakar ma ragamar, duk yadda tayi daidai ne!!!! Aysha zata matsa ya kuma matso ta sosai yana kissing, yace “I love u baby!”. Aisha cikin
tsananin kunya da karamar murya tace “love u too Hammah” tana dan murmushi sheepishly.
Prince ya sake ta jin ruwa na diga a kasa daga kan tebir. Yace “bari in dauko towel a
kitchen” tace “karasa hada tea din, bari in dauko”. Ta wuce da sauri. Ya fara sipping.
Ta shiga kitchen ta dauko mop mai bucket, ta shigo ta iske shi kan kujera yana kallon ‘polo
line tv highlights’ yana ‘sipping tea’ din sa, hannunsa daya cikin aljihu. Ta karasa ta koma ta
ajiye, sai jin motsin ta yayi, ya juyo yana kallon ta. “Oh, my God!” Prince yace a fili.
Ya aje mug din, ya fara taku zuwa hanyar kitchen din, ita aisha taji sanda yace “Oh, my God”
din, amman ta dauka kallon da yake yi na tv ne. Tana so ta matse mop din, ta shanya. Shi kuma
gogan ashe sura ya gani, yace “Allah yayi halitta”, ashe wani wandon rashin imani ne a jikin
Siddiqa, roba ce a baya daidai tsakiya so gabadaya yaiwa kugunta tamkar bra, gashi tana tafiya
da sauri so her whole body is shaking, wanda ita halittar tace haka, ba wai yi take da gangan
ba. Gaba daya Prince ya nemi nutsuwa da girman sa da kwanciyar rai ya rasa. Wallahi shi bai
ma san yana binta a baya ba. Like he said… following zuciyar sa kurum yake yi yau! Wannan
view na bayan Aysha ya sake kunna shi fiye da tsammani, kunsan dai bayerabe da son
wannan.
Aysha na fitowa ta kashe wutar kitchen sai taci karo kawai da mutum kamar mayunwaci ya
wawuro ta ya hada da kofar kitchen din… “Hammah what I ….” sai jin bakin sa tayi a nata, this
time intensively. Gabadaya his hands are shaking squeezing her whole body, his lips are
quivering, yana kissing bayan wuyan ta, sai taji ashe romance din da Hamma yayi mata a
Gombe ba komai bane, wannan mai degree da masters ne. Ashe wancan na Gombe waec ne
da neco ne.
Prince yana magana a hankali kamar bai ma san yana yi ba. Yana fadin baby you are so
soft… you smell provocative… my God…!”. Shi wannan breathing din da take heavily in his
ears, duk numfashi daya sake kwance masa notikan kai yake bata sani ba. Prince ya sake ta jin
yana iya cika aiki bisa dining table… and he know a kan sabon gadon su ya kamata komai ya
faru, wannan babban darasin bai kamata ya faru anan ba…. He has no idea na yaya akayi ma
dai ya tsaya.
Ya dai san ya sake ta yayi baya, ya jingina da bangon wurin, yana kallon ta looking flushed,
fuskar nan tayi jawur abinki da farar fata… looking so alluring a hargitse… ganin kallon da yake
mata Aysha ta dan ji kunya, ta sunkuyar da kai, ta mike tayi daki yabi bayanta, dab da zatayi
dakinta ya cafko hannunta ya karkatata sai masterbedroom, yace. “Ai wannan dakin kuma Ayshah… sai dai kizo kisa kaya in kin so, amman ga dakin mu nan”.
Ita kunyar kanta taji, yasa zata gudu, dan har mamaki take baima kanta. Fisabililllahi itace ma
kuwa? Gabadaya kamar ba ita ba. Hamma ya mayar da ita spoilt child, matsalar daya ce
wallahi da ya taba ta sai ta nemi hankali da kunya a kwanyar ta taji sun kare, she just wants
more. He is sooo gentle yet so sexy…. kamar wuta Hammah ke kunna mata.
Ta san sunyi wasu abubuwa a Gombe amman gabadaya na yau daban take jinsa. Ita wallahi
Umma ce ta janyo mata tunda ta fara bata wannan kayan zakin ta rasa kanta, ga Nenne itama
ta zo ta dora da irin nata, tana zancen zucin nan suka iso dakin, ta tuna me sukayi yanzu tayi
murmushi, yace “menene?” Tace “babu” yace “tell me”, tace “kawai kayi kyau ne Hammah…
kayan nan suna maka kyau” yace “sosai?” tace “yessssss….” yadda ta fadi “yessss” din ma
yace “you want to kill me koh?” A matukar sanyaye.
Tace “Allah ma ya tsare Hammah, not now….” yace “zo in miki tausar to babyn Hamma…”
tace “uhm uhm,” yace “toh ni yi mun” tace “okay”.
Sai ganin sa tayi ya cire top din ya ajiye, ya kwanta yace “oya” ta zo ta zauna gefe zata fara
yi masa yace “not like this…. zama zaki dirshan a baya na” baiwar Allah tace “okay”, ta zauna ta
fara masa tausa shi ji yake kamar ma tafiyar tsutsa take masa ba tausa ba, ya fara sake tsuma,
tana yi a zuciyar tana admiring her God given hunk of a husband! “wait” taji muryarsa can kasa,
ta tsaya, ya ce “lemmi turn”, ta tashi ya juyo rigingine yace “yadda kika mun a baya haka zaki
min yanzuma. kinga inda ke min ciwo…” ya daura hannun ta on his shoulders… ya zamo dasu
kar daidai kasan cikinsa yace “nan zaki tausa baby”, ta kuwa sa hannu ta fara da zuciyarta daya
(Takori and her crew, muka soma ja da baya, muka ce kai ita dai wannan Petel ta cika ta fari
sannan auta, ba wayo ko na kwabo. Dan Yarbawa ya gama da ita, amman zaki sani ne).
Petel ana massage Prince na lumlumshe ido, tana yin tausar har kirjinsa, groans din Prince
na karuwa, reaction dinsa to her every single touch ke narkar mata da zuciya… har bata san
sanda… Prince yace “Ya ilahiiiiiiii….” Daga haka ya janyo ta jikinsa kamar kiftawar ido, yasa
hannu ya cire mata top din, yaga bra a kasa ya sa hannu ya ballo shi, tayi maza tasa
hannayenta ta rufe tana “Hammmaaaaaa…..”.
A hankali Prince yace “Baby plsss don’t deny me to see you, I really… really…. really neeed
you tonight, you know wanting you comes in waves a kwanakin nan, but tonight I am
drowning…
I need you to save me (with each word followed by a kiss, in a part of her upper body).
Aisha ta dauka waec da neco akai na romance a Gombe, toh ashe dai primary leaving
exams ne, yana wannan bayanai yana daga hannun ta data rufe..”.
Toh daga nan ko