Showing 27001 words to 30000 words out of 40544 words

Chapter 10 - Aishah-Saddiqa 4 end Complete Novels by Sumayya Takori.pdf

aiki a gaban iyayen ta.
Tana shigowa tayi sallama taji ya amsa tunda ta fito tsakar gida take jin wani irin kamshi
yanzu da ta shigo kamar tana aljanna….
Prince ya amsa mata ta dan daga kai ta kalle shi, “hasbunallah…” tace a ranta, my husband,
yayi kyau. abinki da fari, yasa bakaken kaya, duk ya bar qasumba se ya sake zama yaro dan
shekaru 35.
Ta karaso, kamshi cool ya cika ko ina… ta ajiye furar da tray din a table din kusa dashi,
sannan ta zauna, duk yana binta da ido. Ta zauna kan carpet tace “Hamma ina yini?” Yace
“lafiya lau” da kyar… tace “ya su Oummana da Nenne da Maman Kiki?” Yace “they are all fine,
how are you?” Tace “Am fine, Alhamdulillah yace “hmm….” don gabadaya kokawa yake da
kansa. Domin data duka yanzu don ajje tray dinnan a gabansa kamar ya kamo ta. Tayi kyau, ga
lallen nan ashe har kafa aka yi shi. Wadannan siraran abin hannun gold din data saka sai ya
kara masu kyau. Ga wani kamshi da take da ya rasa menene. Kai shi kamar ma har canza kala
Siddiqah tayi.
Ya kafe ta da ido, yana yi wa kansa fada, shi fa ba yaro bane, meye haka yake abu kamar
sabon balaga? Zuciyar sa ta ce to meye maraba? Tunda dai tuzurun saurayi ne yayi sa’ar
samun sweet 16?
Sai duk sukayi shiru, tace a hankali “Hamma a dama furar? Ko yamri za a saka?” Yace “furar
dai” tace “to” ta tashi ta dauko sai taga bata dauko bowl ba, sai ta mike zuwa dining din palon,
ta duka haka tana neman bowl din tangaran na dama fura, gabadaya shi kuma ya kafe ta da
ido, dukawar nan da Aisha tayi kuwa yaga Ali, Ali ya gan sa. Se yaji kamar yasa ihu… Yace
waye ya koya ma Aisha seduction haka… Omooo this girl wan kill me…!”.
Ta dauko ta qaraso tana zama sai taji tashin motar Baban ta, tace “ah Abba fita yayi? Ina
zuwa” sai ta leka waje ta gan shi tace “Abba ina zuwa?” Yace Baba Barau ne ya kira ni” tace
“toh a gaishe su, sai ka dawo” (ta dawo like a child), ta zauna tasa fura a gaba tana ta dama
masa, duk sun kasa magana. Ta gama zata juye a bowl, yace shi a qwarya zai sha, da fulatanci ya fada, sai tace “toh”.
Ta miko masa, sai ya nuna table din gefen sa yace a can zata sa, ta taso zata ajje ya cire
hular sa yasa gefe. Ai tana ajje wa yana kama qugun ta, abinki da abaya silky nan ya jiyo jigida
fal qugun, ga wata ‘curve besin’ ya fara bi da hannu bayan ya zaunar da ita cinyar sa, Prince
yace murya na shaqewa. “Siddiqqqqqaaaaaa, nazo bada haquri ne, kiyi haquri kinji, it will never happen again in sha
Allah.
Sauri kikai… na gaggawa, da ba sai an kai haka bama zaki ga action da zan dauka”. Tayi
shiru, tace “ya wuce Hamma”. Yace “ai ba wanda zai taba ki Aisha inyi shiru, I am not like that.
Iyaye sun wuce gaban wasa. So ko ba ke ba, ko wani naga an tabawa iyayen sa, I will make a
stop to it, balle ke matata. So again, I am sorry. Tace “wallahi Hamma ya wuce”. Sam Aisha bata da riko. He hugged
her, yace “Aisha i missed u so much”.
Siddiqah tayi wani lup ta kwanta a jikin shi tana jin kamshi da shauqi, yace “you didn’t miss
me ko? Ai naga har wata kiba kikayi, irin ko a jikin ki, ni ko har rama nayi. I don’t know how
much I fell for u, sai a week dinnan”, Siddiqah ta daga kai ta kalle shi, yace “yes, I fell soooo

hard! Amman ke ina jin har yanzu ni ‘father figure’ ne ko?”
Tayi murmushi tace “ashe mita ce da kai Hamma? Tun yaushe akayi maganar nan?”
Yace “toh kallo na fa kikayi cikin idona kika ce mun kin gama auren….”.
Sai kawai ta rufe ido. Yace “no matter how I am feeling ba abinda zai sa na taba furta
haka….” Ta ce “ai fushi nayi”, yace “toh ki daina magana in kikai fushi kin ji Ayshah, sabida kar
ki fadi abinda daga baya zaki zo kina nadama.
Nan gaba (try and rationalise) kin ji?” Ta ce “toh Hamm…. kan ta karasa sai jin bakin shi tayi
cikin nata tare da wata ajiyar zuciya data kwace masa. He kissed her good, se ji yayi ludayin
fura dake hannun ta ya fadi kasa, qarar yasa ya kyaleta, don yasan dai a gida suke. Aisha ta
sulale daga cinyar sa, ta dau ludayin tayi hanyar dining zata ajiye, har tayi rabin tafiya taji
mutum a bayan ta, kan ta juyo ya rungumota ta baya, ya hada ta da bangon dining din a
hankali, he is completely a manne da bayanta, he can thoroughly feel her on his body, hannun
sa kan flat tummy dinta tace “Hamma…” yace “shhhh…” tace “Umma..” yace “I know…”. Ya
sake matse ta yana kissin kasan wuyan ta…a ta a tare suka saki numfashi mai wahala.
Al’amarin na Hamma Abdulrasheed (Prince) yafi karfin birona ya rubuta shi, can dai naji yace
“Ya ilahi…”. Gaba daya wata kasala Hamma ya saukar mata, basu taba tsintar kansu a irin
wannan yanayin ba sai yau… tana cikin wannan halin taji Hamma ya…… bata san sanda tace
“Babyyyyy!” Ai babyn nan da Siddiqah tace sai ya kuma kwance masa notika.
Ya juyo da ita ta kalle shi ya kalle ta… ba wanda yake hayyacin sa a cikinsu, he started
kissing her lips again. French kiss. Duk dan karatun da ya fara koya mata ya zubar yau,
gabadaya ya zuba sababbi. Dan Baby brain din nata ya juye shi tassssss…..a kwarya.
Ba abinda Prince yake so irin yau ya angwance, gabadaya sha’awar da ya dakile sun zubo,
ten folds yau!
Siddiqah ita ta fara dawowa tunanin ta, na kada fa Abbanta ya dawo tayi maza ta kwace
bakin ta… Hamma yayi lamooo a wuyan ta, ya tsaya a haka yana maida numfashi yana manne
da ita.
Bai san sanda ajiyar zuciya ta kwace masa ba sosai…. ita kuwa kunya kamar ta nitse. Sai da
duk suka nutsu ma kunyar ta sauko mata.
“Siddiqah u will not kill me…” ya dago yana kallon ta. Da kyar taji me yace, gabadaya muryar
sa ta dashe, ita dai ta rufe fuska da hannun ta… Hamma ya qare mata kallo, ya sake gashin ta
daya rike dama dankwalin ya dade da zamewa a kasa, ya duka ya dauko mata dankwalin yace
“ouchhhh….” tace “Hamma yaya?” Ta tsugunna itama yace “it’s u….” se gani tayi Hamma….
tayi maza ta dauke kai, ta bar jikinsa ta yafa gyalenta, ta koma ta zauna kan kujera kamar ba ita
ta gama cewa “babbyyyyy” ba dazu.
Prince ya tsaya ta gyara sannan ya qaraso inda take har wani dingishi taga yana yi, ita dai ta
daina kallon sa… he sat close to her, yace “babyyyy!” tayi smiling tace “in miko ma furar?” Yace
“ai kin bani fura har da nono” tace “innalillahi….” duk ta daburce. Zata mike Hamma ya janyo ta
yana dariya. A ransa yana son kunyar nan tata, amman ya san se ya mayar da ita mara kunyar
kwarai. The Prince yayi wani ‘evil smile’. Yace “this baby has no idea what she is in for…..
Tace “menene kake dariyar mugunta?” Yace “baby, tausayinki nake ji, you have no idea what
is in store for u…. hmmm….”.
Gabadaya a lokacin fuskar sa ta canza, ya dawo “Yoruba Demon” dinsa yana mata wani
arnen kallo, ita ji tai ma kamar period ta fara a lokacin, sai ga horn din Baban ta ya dawo.

Aisha ta zabura ta dauki gyalenta, ta mikawa Hamma hularsa, duk ta rude na rashin gaskiya,
shi dai yana kallonta yana murmushi tace “don Allah Hamma ka sha furar nan” ya karba yana
sha yana kallonta, sai raba ido take kamar munafuka” tace “Abba ya ce zaka Argentina, ba
Qatar kace ba? Ya kalle ta, ya ajje furar bayan ya gama sha, ya goge baki. Yace “kizo mu tafi
tare gobe… I need you Babyyyy, kin dai ji irin yadda… it wants u so baaaaddddd…”.
Ya ja baaad din, she felt it har ranta, a ranta tace “yanzu Hamma Abdul ne ke abubuwan nan
Innalillahi”. Bata sani ba ashe a fili ta fada, yace “baki ga komi ba, Hamma ya samu abinda yake
so… life begins at forty!”
Siddiqah tayi murmushi. Yace mu tafi din?” Tace “Hamma wallahi inaso nayi jamb din, kuma
jiya ma bayan kun tafi Ummana tana ta murna zan kara one week kan mu tafi, gashi kace ka
kara hutu. Allah kadai yasan sai yaushe zamu dawo.
Kayi hakuri ina gamawa ko Sunday ne na yarda mu tafi”. Prince ya numfasa, ya ce “it’s okay
baby…. bakomi.
Amman I have to go on Thursday nayi mantuwa a Argentina, its vital kuma. Sai in hada
abinda zan dauka Friday na wuce Qatar don in dan huta kafin Monday din, in yaso Monday din
sai ki taho”.
Ke dai kiyi min addu’a kar in mutu before Monday”. Siddiqah ta bata rai tace “haba Hamma!”
Yace “baby you wouln’t understand” ya riko hannunta ya kai bakin sa yayi kissin. Daga nan
Hamma ya tashi yace “bari in tafi” tace “toh” suka fito a jere, Siddiqah ta ga dai ya tsaya ya sake
kimtsawa. Suka fito tana gaba yana binta a baya har dardumar su Ummanta, ba kowa. Ta leqa dakin
Umma tace “Umma ga Hamma zai tafi” Umman ta fito sukayi sallama, Haj. Zainab tace “Baban
naku ya shiga wanka”.
Yayi masu sai da safe. Ta raka shi har kofar gida tana tafiya lankai-lankai, tana kuma dama
masa lissafi. Tace “da safe zaku wuce da Nenne?”. Yace “ai ni sai nazo na sallami amarya ta,
so afternoon flight zan bi ko evening”. Tace okay. toh se da safe Hamma”. Yace “ban hannun ki,
ta bashi, yasa hannu a aljihunsa ya dauko waya ya saka mata ciki, yace “I will call u tonight,
don’t sleep”, tace “okay”, yasa hannu ya dan mata side hug da kiss, ya kalle ta yace “I love you
so much Siddiqah. Sai na kira”, tace “okay”.
Har ya fita ya kusa shiga mota tace “love u too..” a hankali. Shi kuma Hamma da shegen ji,
yace “Ayshah what did u say?” tayi cikin gidansu a guje. Zuciyar ta yau sai “lahaula wala
quwatta illa billah….” don farin ciki ne ziryan a ciki.
Idan Prince ya tuno abubuwan da suka faru yau sai murmushi ya dawo, ba kowa a Falon
Oummana shima bai neme su ba ya yi cikin dakinsa ya fada gadon sa ya kwanta
‘Re-play’ kawai yake na inda tace ‘babyyyyy!” And kissing him back, he don’t know why
intensity din yau is different, ko don tana gidansu ne ya san he can’t have her… makes him
want her more…
Ya ji zai daga ma kansa hankali yayi toilet ya saki cold shower akansa… yace yanzu with
what he is feeling, ta ya za’ai satin nan?
Bayan ya fito yayi sallah kenan sai ga wayar Kiki. Suka gaisa, tana bashi hakuri kamar zata yi
kuka. Antinta Firdausi told her all what happened, yace mata ai ya wuce yanzu ma ya dawo
daga wurin Aysha din. Kiki tace tana ta kiranta off, yace zai tura mata sabuwar lambarta, Kiki
tace “so you went to do ZANCE!”. Tayi ta yi masa shakiyanci son ranta.

Da suka gama hirar su da Kiki, ya kira mutuniyar a waya, sau biyu bata dauka ba sai a na
ukun.
Siddiqah tace “Hamma!” shikuma yace “babyn Hamma… ba nace kar kiyi bacci ba?”
Tace “bansan nayi ba. Gajiya ce”. Hamma yace “me akayi har kika gaji… don’t be a lazy wife
ooo, wallahi to gym zan saka ki kina isowa Qatar”. Siddiqah tayi dariya tace “hidimar biki fa… ka
manta biki muka gama?” Yace “oh! Na dauka Hamma ne ya miki nauyi”. Siddiqah ta zaro ido
tace “good night!” Kit! Ta kashe.
Sukayi bacci mai dadi da mafarkan juna masu dadi yau.
Da safe su Nenne suka wuce. Shi kuma jirgin sa se karfe shidda na yamma.
Yana yin sallar la’asar ya sallami Oummana da Uban kasa, yace daga nan zai biya wajen
Aysha daga can ne zai wuce airport, gobe ne jirgin sa na Argentina da dare sha biyu na dare
Uban kasa da Nani Oummana suka masa addu’a sukayi masu fatan alkhairi. Oummana tace
lallai yace ma Aisha tazo mata. yace “toh, na bata waya zata kira ki”.

Yau dai Prince wankan kananan kaya akayi. Duk ya zama dan yaro karami.
Da ya iso gidan Abba baya nan sai Umma. Suka gaisa, yace yana so yaje ya sallami Baba
Barau. Umma ta ce Aisha ta raka shi. Nan ta saka hijabi Mal. Buhari ya kai su.
Suka shiga suka gaishe shi. Hamma yace “anjima kadan ze tafi” Baba Barau yayi masu
nasiha. Ya saka masu albarka, yace in ya isa yayi settling ya kira shi sai a shirya mata tafiya ko
bayan sati ne, sabida ya kimtsa. Da sauri Prince yace “ai Monday zata taho, Baba ba abin da za
a kimtsa”. Baba Barau yayi dariya yayi masu sallama. Suka fito suka dawo gidan su Aisha, a parlon Abban ta. karfe hudu lokacin, 5 ze tafi airport
jirgin 6:15 ne.
Nan ya lalace a wurin ta, ta kawo masa abinci ya dan tsakura yana hira yana abubuwansa.
Itama dai yau Siddiqah sakar masa jiki tayi yana kissing dinta tana mayar masa, abin nasu
wane jiya. Ga Abba baya nan so free suke jinsu. Ita Ummanta ma bacci ne ya dauke ta. ta saba
bacci tsakanin azhar da la’asar. To dai romance kawai ake a falon nan, can Aysha tace washhhhhhh can kaji Kehinde yana
kiran babyyyy…..
Malam Buhari daga waje ya duba agogo, yace shikadai, “yaran zamani, sai jirgin ya tashi ya
barshi”. Mukuma nida team of editorial board dina muka ce “ko ina girman Prince Kehinde?”
Domin gabadaya Prince ya zama yaro mai tashen balaga, a nan duk ya lalace, sai ji yai
wayarsa na kara. Mal. Buhari na tuna masa jirgi bazai jira shi ba. Nan dai ya dawo hankalin sa ya nutsu ya
dauka.
A ladabce Malam Buhari yace “Yallabai, na ga biyar da rabi ne, ba shida bane tashin jirgin?
Ka san akwai dan tafiya”. Yace “ina zuwa”, a gajarce yayi maza ya kalli agogon sa. 5:40 yace
“Baby kinsa nayi missing flight dina” tace “ba ruwana” ya rungumo ta, ya dau wayar sa yayi
dialling wata number, suka gaisa, yace “yanzu zan bar Je ka da fari, zan samu jirgin?” yace “to
ba komai, a yankar min wani ticket na morning flight gobe”.
Aisha ta zare ido tana kallon sa…. ta tashi ta zauna, yana kallon ta lovingly, tace “Hamma da
gaske ka rasa jirgin?” Yace “cewa yayi saidai inyi gudu, ni kuma ban son hanzari shine nace ya

yanko min na gobe da safe.
Bari in tashi in tafi ina kallon ki haka dinnan bazan iya barin gidan nan ba”.
Aisha ta mike, shima Prince haka.

Har sunzo kofar gidan Prince yace “ina fa da gida a garin nan, ko muje ki gani?” Yana mata
wani kallo ta ce “noooo!” tayi cikin gida ta barshi.
Har ta shiga gida sai ga message din sa, yace “anjima zai zo ya kai ta fadar Gombe, Nani
Oummana tana son ganin ta”. tace “toh”.
Sai ga wayar Mal. Yunus, yace “Abdulrashid an tafi?” Yace “wallahi Abba nayi missing flight
dinne, sai da safe. Karfe 6 ne amma nace se 5 zan tafi airport, toh kuma hold up” Abba yace
“assha. Allah yasa haka shi yafi alkhairi” Hamma yace “amin”. Yace.
“Toh sai ka kaita wajen Oummana din da kan ka kawai. Daman nace zan kai ta anjima”.
Prince ya ce “toh shikenan Baba”.

Suna tafe a hanyar zuwa fadar Gombe, Malam Buhari na gulmar Prince a ransa. Yana cewa
wato jinkirin aure ga namiji ba sauki gareshi ba, ranar duk da ya samu mata ko yaya take komai
yarintarta sai Allah, domin kamun kazar kuku mace take musu, dubi dai yadda 'yar yarinya
ficiciya ta tashi kan Yallabai Abdulrasheed, yana can ya like

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login