Showing 12001 words to 15000 words out of 25520 words
Chapter 5 - INDA RAI B 3 end Book True Wallafar A'isha Aliyu Garkuwa .pdf
Ƙasaitacciyar mace 5k. Sai kuma set ɗin
maganin Infection set 10k half set 5k Amman daga jiya zuwa yau ina Bononza set 8k half set 4k
ne.
Akwai kuma turatukan wuta da kulacca da su Humra kala-kala da ban da ban, suma haka ne
farashin su. Yake suma ina araha ina hana bashi ina kuma yin asusu wa Customers na. Idan
kina buƙatar ga Account no na nan 0005388578 Jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa, sai ki turo min
shaidar biyanki ta wannan number 08069423567.
“Adda To in Yah Afif ya dawofa kafin mu dawo”.
Cikin sanyi tace.
“Shida sai gobe zai ɗauko parsingers ɗin Jordan, in ya diresu ne zai kwaso na Qatar a Jordan
ɗin, ta zai dawo yau”.
Kai Hamisu ya jinjina tare da cewa.
“Toh Amman kinaga ba matsala”.
Da sauri tace.
“In sha Allah kuwa”.
Dai-dai lokacin Laylah da Afisha suka fito daga ɗakin nasu.
Wani irin ƙelli da ƙamshi Afisha yake zubawa. Egypt Abayace Blue black mai masifar sulɓi
yasha Diamond stones da suke baza ƙyalli.
Tayi mata Rollin kanta da gyalan rigar, tayi mata wannan shigar nen kasan cewar yau jumma'a
dan suna da al'adar sa sutura ta musamman duk ranar jumma'a.
Sosai tayi kyau kamanninta dasu Hamida ya fito fili musamman Rashida.
Cikin zumuɗi tace.
“Ammeey na mun tafi”.
Sunkuyowa Ishmah tayi tare da sumbatar goshinta cikin rashin jin tsoron me zai je ya dawo
tace.
“Allah ya kaiku lfy Mamana ki gaida min ya abana.”
Sai kuma ta kalli Ayeed da Ayaan da sukayi gaba.
Muryar Addawa da tajine yasata kamo Ayeed da Ayaan ɗin.
“Hmmm ni dai nawa ido wato bayan Afisha harda su Ayeed ɗin zaki tura?”.
Da sauri ta ruggume yaran tare da cewa.
“Kuyi haƙuri anjima da dare zamuje tare.
Kunga yau jumma'a kada ki rasa jam'i ku bari Zulaihat tazo ta shiryaku”.
Sai kuma ta kalli Laylah da ke cewa.
“Ayyah Ammeey nima zanje”.
Kai ta gyaɗa mata alamun taje”.
Ita kuwa Addawa cikin jin takaicin rashin bin umarninta karo na farko da Ishmah tayi a tsawon
zamansu ta zamansu ta miƙe ta koma ɗakinta.
Ita kuma Ishmah kitchen ta koma tare da danƙawa Zulaihat hannunsu Ayeed tana faɗin.
Je ki musu shirin jumma'a Kinga har lokacin ya ƙarato.
Ethiopia.
Cikin mamaki Mom Amal ke kallon Meymey da ke zaune a gabanta yayinda gidan ke cike fal
kamar yadda suka saba duk ranar jumma'a.
Murya a disashe ta gaida Hajia Babba kana Ummu Aryan.
Sai kuma ta kalli Mom Amal cikin tsananin dana saninta a duniya tayi kwaffa tare da gaida a
sukane, kana ta kalli Ummu Aryan tare da cewa.
“Yah Abana fa?”.
Ta ƙare mgnar cikin mabayyanin damuwa da nadama.
Da sauri Mom Amal tace.
“Baya nan yayi tafiya”.
Cikin sauri tace.
“Ina yaje?”.
Cikin takaici da baƙin kishi da safin rasa gane inda lamuran Yah Abana ya dosa tace.
“Muma duk ba wacce tasan inda yaje, ni ban ma san yau zaiyi tafiyar ba”.
Murmushi Hajia Babba tayi tare da miƙewa tsaye kana tace.
“Kai wallahi ke ma dai Mom Amal kamar baki san malam ba to ina zaije daya wuce umrah.”
Hararan ƙasa-ƙasa tayiwa Hajia Babba tare da cewa.
“Da alamu kuma kece baki karanci lamarin malam ba.”
Cikin sanyi zazzafin kuka Meymey tace.
“Ummey fa”.
Ummu Aryan na bin bayan Hajia Babba tace.
“Tare suka tafi ai Meymey, Amman su Halima da Zakeeya nan ki isa mana”.
Daga nan suka fice.
Suna fita Kabiru da Aryan suka matso kusa da Mom Amal ɗin.
Ita kuwa Meymey yunƙura tayi da biyar miƙewa sai kuma ta koma ta zauna saboda jin wasu
kalamai da Aryan yakeyi dole ta koma ta zauna cikin yanayin da ita kanta bata taɓa zato ko
tsammanin zata yishi ba.
Tana zama Amal na shigowa.
Gyara zamanta tayi tare da fuskantarsu da kyau gami da gyara riƙon wayarta nan sukaci gaba
da tattaunawa.
Sai kusan bayan awa biyu kana Aryan da kanshi ya maida ita, dan sun samu mafita a zaman
nasu.
Cikin lumshe ido Ishmah ta kalli Laylah dake cewa
“Ammey nayi mamakin ganin harda Ummey fa Yah Abana yazo.”
Sai kuma ta kalli Addawa da begen yarta yasata cewa.
“Da nasan harda Fatima na akazo wallahi da dani zaku tafi, kuma da munje tare da baza'a bar
Afisha a canba”.
Murmushi Ishmah tayi tare da ɗan lumshe idanta dan jin zuciyarta na tsinkewa tare da faɗuwa
ras-ras sai kuma ta danne abin da addu'a tare da cewa.
Ai Hamisu yace Yah Abanan yace gobe da sassafe yaje ya ɗaukota.
Cikin jin fargaba Addawa tace.
“Kwana ma zatayi kenan”.
Da sauri Laylah tace.
“Hmmm Addawa kenan saifa kinga yadda Yah Abana da Ummey suka haɗe wuri ɗaya suka
ruggume Afisha Ummey fa harda hawayenta ta rinƙa cewa dan Allah mu bar musu Afisha ta
kwana, nima fa da kyar ta sakeni.
Tana ta mamaki wai na girma.
Ammey wai yanzu nafi da kyau?”.
Ta ƙare mgnar cikin sigar tambaya da jin tasowar shaƙuwa da son Ummey da ahlinta na
Ethiopia baki ɗaya.
Cikin murmushi Ishmah ta jawo hannun Daddey tare da cewa.
“Sosai ma kuwa Laylah ai ƙanina ya tsinci dami a kala.
Yanzu muje muyi salla sai kizo mu shiga kitchen zanyiwa su Yah Abana abinci da magrib ku kai
musu ko”.
Sai kuma ta kalli Addawa tare da cewa.
“Addawa me Ummeey tafi so a abinci”.
Cikin ɗan jin sassaucin haushi. Ishmah tunda akace mata da yarta akazo tace.
“Daga ita har malam suna son samun fura da nono mai kyau sai kuma Couscous shine abinda
sukafi so”.
Cikin sauri tace.
“An gama, muyi sallah ko Laylah mu shiga kitchen kafin waɗannan su dawo daga sallan
jumma'a”.
Gab da Magrib ya shigo gidan, cike da nishaɗi da farin cikin samun dawowa a yau a madadin
sai gobe sai wani irin Ni'imataccen ƙamshin mai ɗan ƙaren daɗin shaƙa yake zubawa. Sajen
san nan yayi lip-lip gwanin ban sha'awa sai ƙyalli da sheƙi yake zubawa.
Da ka ganshi ka ga alamun gaji tattare dashi.
Fuskarsa ɗauke da yelwataccen murmushi ya tura ƙofar corridor tare da sallama a binsa sai
kuma ya ɗan buɗe murya da ɗan ƙarfi yana faɗin.
“Hello my happiness Ummey na, ga Abeey ya dawo.
My Twins Ina kuke ga Abeey.
Daddey Sweet heart Abeey na kira”.
Ya Salam.
Shine abinda Addawa ta furta da ƙarfi tare da firgici.
Ayeed da Ayaan kuwa da suke ɗakinsu a guje suka fito bisa dukkan alamu alwalan sallan
magrib sukayi.
Ishmah kuwa da sauri ta ɗan juyo tare da fitowa daga kitchen ɗin dan jin kamar muryar mijinta
na cewa.
“Hello babey ina kike”.
Sai kuma ta tsaya kamar an dasata saboda ganin yess shi ɗin ne dai.
Shi kuwa Tajj da sauri ya ɗan rage tsawonsa tare da buɗewa su Ayeed hannunsa, ai kuwa a
guje suka abka jikinsa.
Sai kuma ya fara jujjuya kanshi tare da cewa.
“Ummey na ina kike, Afisha am back”.
Sai kuma ya saki Tattausan murmushi ganin Daddey dake bacci gefen Addawa jin muryarsa ya
tasheta ta miƙe da sauri tana wangale baki tare da nufishi tana ɗan tangaɗin bacci.
Shafa kansu Ayeed da Ayaan yayi tare da sumbatar gishi gami da sa musu al'barka, sai kuma
yayi sauri rungumar Daddey data faɗa jikinsa tare da miƙewa tsaye yana nufo gaban Addawa
da tayi kamar tsoratacciya.
Ganinshi gabanta ne ya sata miƙewa dan sanin in dai yayi tafiya ya dawo sai ya ruggumeta ita
da matarsa da yaransa da Hamisu.
Laylah da Zulaihat kuma ya shafa kansu yasa musu al'barka.
Rugumetan yayi irin yar rungumar gefen nan sai kuma ya ɗan kalleta cikin tsananin sonta yace.
“Kina lfya?”.
Yayi tambayar yana waige-waige.
Cikin aro ƙarfin halin um toma ita ina ruwanta taga Ishmah ma bata wani ruɗeba.
“Lfy Lau Alhamdulillah ya hanya, kai da muke tsammanin ka jiya sai kuma mu ganka yau”.
Yana shafa kan Laylah da ta iso gabansa yace.
“Eh an samu parsingers ɗin Qatar ne da yawa a Malli shiyasa kawai aka bani su”.
Sai kuma ya kalli Laylah tare da cewa.
“Allah ya miki al'barka ina, little Ummey?”.
Da sauri duk suka juyo suka kalli Ishmah jin tayi wani irin gyaran murya tare da matsowa kusa
dashi tana faɗin.
“Ni da ba'a damu da niba ko sau ɗaya ba'a nemeni ba”.
Da sauri yasa hannunsa ya kamo nata tare da jawota jikinsa ya ruggumeta cikin so da alamun
begen ta a ɗan kwana biyu da yayi baya nan ɗin yace.
“Ai ke heart beat nace, ko ban tambayeki ba muna tare, ina jin motsinki a jikin dukkan bugun
zuciyata Ina Afisha”.
Cikin ɗan shayi kaɗan tace.
“Taje gidan Rahma ne”.
Fuskarsa ya ɗan sauya sai kuma ya ɗan jujjuya kai.
Tare da ruggume Hamisu kana ya sawa Zulaihat al'barka.
Cikin ɗan gajeren tsaki yaja tare da cewa.
“Me yasa baki gaya minba ta tafi?”.
Yess ta sani duk inda yaransa zasuje dole sai an gaya mai ko baya nan koda ko gidan Rahman
ne da Dr Abbas.
Ya ƙare tambayar ne kuma da tsareta da ido.
Cikin sanyi tace.
“Afwan nayi laifi amman kayi haƙuri bazan ƙaraba".
Kai ya sunkuyar tare da kallon agogon hannunsa.
“Lokacin salla yayi mu tafi masallaci.
Daga nan suka fice.
Ita kuwa Ishmah jan hannun Laylah tayi tare da cewa.
“Karfa ki yadda ku gaya mishi inda Afisha take zan gaya mishi a hankali.
In munyi salla ki ɗauki basket ɗin abin sun Yan Abana kisa a mota.
Suna dawo masallacin zan jashi sama, sai kuje ku kai musu abinci, ku ɗauko Afishan dan
kinsan baya barinku kwana a wani wurin.
Kai Laylah ta gyaɗa kana ita da Zulaihat suka ɗauko womars ɗin abincin daransu suka shirya a
kan dinning table.
Addawa kuwa cikin kallon Baga irinta nan ba, ni dai ba ruwana ta wuce tayi ɗakinta.
Itama Ishmah ɗakinta ta shiga.
Bathroom ta wuce wanka ta fesa tare da yin brush kana tayi alwalar.
Tana fitowa ta shafa mai tare da murza kulaccar sirri da shu'uman hummara a jikinta.
Wasu Tattausan riga da wondo masu masifar sulɓi tasa, royal blue color sai sai kuma ta ɗaura
after dress akai fari ƙal.
Hijabi ta zura kana ta kabbarta sallah.
Basu fito masallacin ba sai bayan an idar da isha.
A hankali suke tafiya yana riƙe da hannun Ayeed a gefen damansa Ayaan a gefen hagu Hamisu
na daga fensa ta gaba kaɗan.
Cikin nutsuwa ya kalli Hamisu dai-dai lokacin da suka iso bakin ƙofar shiga cikin main parlor
nasu.
Ɗan murɗa handile ɗin yayi kana ya tura ƙofar tare da cewa.
“Yauwa kai Hamisu wuce gidan Dr Amdaz ka ɗauko min Afisha”.
Cikin sauri Ayeed yace.
“Abeey ai Adda Afi na wurin Yah Abana, mu Ammey ta hanamu zuwa”.
Rashin gargaɗin da Ishmah ta sha'afa batayi musuba yasa Ayeed wannan maganar.
Cikin rashin fahimtar mgnar da kyau yace.
“Kai Ayeed wuran ya Abana kuma, ai gidan Aunty Rahma taje.”
Da sauri Ayaan yace.
“A'a Abeey wurin Yah Abana Uncle Hamisu ya kaita, yakira sunyi waya da Ammeyn mu”.
Cikin rashin gamsuwa da fahimta ya juyo kan Hamisu dai-dai lokacin kuma Hamisu ya kai
hannunsa ya ɗan bugi bakin Ayaan alamun yayi shiru.
Cikin sauyawar fuska in one time ya tsare Hamisu da ido tare da cewa.
“Kai Hamisu ina Afisha take?”.
Kai Hamisu ya ɗan sosa tare da cewa.
“Ah, ummm, ehh, to nima ɗazu na dawo ban san”.
Cikin sauri Hamisu yayi ƙasa da kansa dan jin wani irin hautsinennen tsawa daya daka mishi.
“Kar ka kuskura ka yarda ka fara yi min ƙarya, ina ka kai Afisha?”.
Cikin tsoronsa da girmamawa yace.
“Eh can take”.
Cikin wani irin tashin hankalin da yasa lokaci ɗaya idanunsa suka firgito waje, tare da fara
sauya launi daga fari zuwa ja ja ja.
Tuni murmushin fuskarsa ya ɓace sake hannun su Ayaan yayi tare da kusa kai cikin farko yana
sunawa Ishmah kira da sunan da rasan in ya kirata ba wasa ko wani shauƙin so iya zallar gsky
da matsayinsa a mijinta yake nunawa.
“Aysha! Aysha!! Aysha!!!”.
Ya kira na ukun da ƙarfi tare da nufar ɗakinta, a bakin ƙofar sukayi kiciɓis.
Addawa kuwa jin kiran ne yasata fitowa Laylah da Zulaihat dake zaune a falon kuma miƙewa
tsaye sukayi saboda ganin yadda yake a fujajan.
Idonshi ya tsaida cikin nata murya cike da matsayin miji kuma uba ga yayansa yace.
"Aysha ina Afisha”.
Cikin aro jarumta tace.
“Nace maka tana gidan Ra.”
Da sauri ta rumtse idanunta cikin tsanani rawan jiki saboda bahaguwar tsawar daya danna mata
wacce ta nemi kuramta mata kunnuwa.
“Kada ki zubda ta hanyar yin ƙarya ina kika tura min ƴata?”.
Cikin tattaro ragowar jarumtarta da ƙarfin guiwarta tace.
“Tana wurin Yah Aban...”.
Da sauri tayi ƙasa da kanta tare da toshe kunnenta jiyo muryar shi na amsa kuwa cikin tsananin
tsawa da fushi da fusatar da tasa gaba ɗaya jikinsa rawa yace.
“Da izinin waye kika kaita? Addawa ya za'ayi ki bari s kai Afisha wurinsa”.
Cikin sauri Addawa tace.
“Wallahi nayi iya yina Amman Ishmah taƙi saurarona, Ni bada izinina ko da yardata ta turata ba,
na hanata ma taƙi hanuwa dole na zuba mata ido”.
Cikin rawan jiki murya a hargitse lissafinsa na ƙara barin kansa in ya tuna shike nan yau yarsa
ta zama sanadin mutuwar auren iyayensa, shike nan tsinuwar Yah Abana ta hau kanshi, shi
kenan daga yanzu zai fara rayuwa da Allah ya isar mahafinshi wanda ya sani kiyaye sharaɗinsa
ne yasa baiga maaifa a rayuwarsaba,tunda dama yace in ya sake ganinsa ne ko alaƙanta
kansa da ɗansa ko yin alaga da yayansa ne sharaɗin tsinuwar da Allah ya isan garma da sakin
Ummeynsa murya a hautsine yace.
“Aysha kin cuceni kin tozarta min darajar auren mahaifiyata kin sani a hufushin iyayena nace
ma da izinin waye kika tura min ƴata can ke kika haifa min itane ko ke kika halitta min ita ko
kece kika bani ita da zaki yanke hukunci a kanta har Addawa ta hanaki ku ƙi hanuwa”.
Cikin son tunasar dashi tace.
“Naga ai iyayenka ne, ya kamata ka tuna darajarsu tunda ai kaima mallakinsu ne bare yar da ka
haifa dan Allah ni ka daina min irin wannan ihun a kaina...”
Cikin rufewar ido alamun ya fara kasa control ɗin zuciyarsa da jikinsa dan illahirin jikinsa
karkarwa hakeyi tuni fuskarsa tayi jazur idanunsa kuma kamar zai zarosu waje cikin tsananin
hargitsewar tunani ya danna mata tsawa cikin umarni yace.
“Maza ki wuce kije ki ɗauko min ƴata.”
Cikin zuba mishi ido tace.
“Wallahi ba inda zanje bazan ɗaukotaba, sai dai kayi duk abinda kake son yi”.
Cikin wani irin rawan jiki da kiɗima da hauhawar fushi.
Ya ɗaga hannunsa da ƙarfi ya yarfa mata wasu irin tagwayen maruka harda gambonsu.
Kau! Kau!! Tas!!! Marukan da suka sa jinta ya ɗauke cak sai dummmm kunuwanta ke bada wani
sauti.
Ganinta yayi ɗib sai wasu taurarin take gani suna gilmawa ganinta.
Da sauri Addawa ta riƙo hannunsa ganin ya sake ɗago hannunsa zai yarfa mata wani marin.
Hamisu kuwa cikin sauri yaja hannun Ayeed da Ayaan ya juya dasu ɗakinsu ba tare da sun
ƙarasa shigowa ba.
Laylah kam tuntuni ta bar falon da gudu ta nufin ɗakin Addawa hakama Zulaihat ta mara mata
baya.
“Yah Salam Tajjudden ka rinƙa maimaita innalillahi wa innalillahi rajiun, zakaji sanyi a ranka”.
Jin yadda jikinsa ke rawane yasa ta fara jan hannunsa.
Ita kuwa Ishmah wani irin maraitacccen kuka mai cike da tarin takaici da shaiɗan ke kitsima
mata ta juya ta koma cikin ɗakinta.
Shi kuwa Tajj da ƙarfi ya fara kiran Hamisu a tsawace.
Da sassarfa Hamisun ya iso inda yake.
Cikin bada umurnin yace.
“Muje ka kaini inda ka kaimin yata”.
Cikin sauri Hamisu yace.
“Toh”.
Tare da juyawa ya nufi waje.
Cikin fusatar yabi bayan Hamisu, kusan a tare suka shiga Mota kana Hamisu yaja moto suka
tafi.
Dubai ƙarfe takwas dai-dai ta samu su Adaya a wurin tantance lafiyar yaran da zasu gudanar da
gasar rawar ta ko wacce ƙasa.
Cikin farin ciki su Adaya suka fito dan an gama duba tawagar Ethiopia.
“Gsky Adaya na gaji yanzu dai mu koma gida, tun ƙarfe tara na safe fa, muka iso Dubai muketa
yawo kamar zomawaye ni bacci nakeji”.
Cikin sauri
Izzin yace.
“Yesss yanzu dai kam ya kamata mu koma ma sauƙinmu dan mu samu isasshen bacci saboda
mu samu mu tashi da wurin mu samu hallatar wurin gasar da wurin tunda ance ƙarfe takwas
dai-dai na safe za'a fara”.
Cikin gamsuwa da maharsu Adaya ta gyara jinginar Yasir a jikinta kana tace.
“To ba laifi mu koma”.
Ta ƙare mgnar tana kallon yan sauran tawagar tasu.
Ethiopia.
Mommyn Meymey ta ɗan Lumshe idonta tare da kallon Abban cike da damuwar abinda ɗiyarsa
ta aikata cikin sanyi tace.
“Itama taje bata sameshi ba, wai sun tafi Umrah da Ummeyn Affi wlh da suna ƙasarnan a yau a
daren nan zanje in basu haƙuri in wanke kaina”.
Cikin rasa abin cewa ya zuba mata ido.
Ita kuwa Meymey kwance take a ɗakinta waya takeyi da Yah Aryan yana ƙara yi mata ƙarin
bayani kan plan C ɗin dan sun A an koreshi sunyi B an barranta dashi sauran C kuma rabashi
da duk farin ciki da daraja a duniya.
Qatar
Afisha ce zaune a tsakiyar falon bisa Tattausan turkey carpet ɗin dake wurin bisa dukkan alamu
yanzu suka dawo daga shopping mall.
Dan ta zuba abubuwan wasane a gabanta kama daga su manya-manyan Teddi sai kuma yan
madaidaitan baby masu kyau da aiki da batir, ga samon system da tafi farin ciki a kansa, sai
lodin suturu sun kai kala bakwai su chocolates sweets.
Ga kuma set ɗin kayan kitchen na wasan yara kama daga tukwane kofuna plate sai kuma wani
ɗan kekkyawan carbi dake hannunta.
Ɗaya daga cikin kayayyakin bacci da suka saya mata ne a jikinta riga da wondo pink color
masu ɗan