Showing 15001 words to 18000 words out of 25520 words
Chapter 6 - INDA RAI B 3 end Book True Wallafar A'isha Aliyu Garkuwa .pdf
kare taushi da ƙyalli sai zanen heart fari da ja a jere a jere , sunyi cib cib da ɗan
jikinta, yayinda Ummey ta tubke mata gashinta gida uku ɗaya a ƙeya ɗaya a gefen dama ɗaya a
gefen hagu sai kuma ta ɗan saka mata head band ja.
Wani irin murmushin dake bayyana tsananin jin daɗinta da farin cikin zama a tsakiyarsune bisa
fuskarta da sauri ta miƙe tsaye tare da ɗago wata riga da siket farare da zanen blue, kanta Yah
Abana ya shafa cikin tsananin so da ƙaunarta yace.
“Ya akayi”.
Sai kuma ya sumbaci goshinta da sauri ta hau bisa kujerar tare da sumbatar kumatunsa.
“Abban Abeey na ina sonka”.
Kanta ya kuma shafawa tare da cewa.
“Ni nima ina sonki”.
Cikin sauri ta kuma sumbaci Ummey a kumatu tare da cewa.
“Ummeyn Abeey kema ina sonki, sosai fa dan Abeey na yace min duk duniya kinfi kowa sonshi
shiyasa yasa min sunanki kuma fa Abeey yafi sona fiye da kowa a duniya”.
Da sauri Yah Abana ya ɗan ture ƙeyarta tare da cewa.
“Ƙarya yake miki nafishi sonki”.
Ido ta zazzaro tare da cewa.
“Hyyyyh Yah Abana Kayi Astagfirillah, Abeey na baya ƙarya bakin dake karanta Kur'ani ai
bazaiyi ƙarya ba”.
Yadda tayi mgnar ne da zare idon yayi matuƙar basu dariya.
Dai lokacin kuma suka ji ana ƙwanƙwasa musu ƙofar.
Da ido Yah Abana ya nunawa Ummey alamun taje ta buɗe.
Dan tayi zaton mai Delivery ne ya kawo saƙon Kur'ani da sallaya da suka saya Afishan.
Cikin nutsuwa da danne bugun zuciyata ta buɗe ƙofar tare da janta baya ya zama tana bayan
ƙofar ya ɗan ɓoyeta.
Shi kuwa Yah Abana dake fuskantar ƙofar ɗakin cikin wani irin yanayin da bazai taɓa iya
misaltashi ba, ya miƙe zaune daga kishinƙiɗar da yayi.
Shi kuwa Tajj daya kutso kansa cikin ɗakin.
Wani irin raunin zuciya da jikine sukayi mishi dirar mikiya wanda yasa shi fara ɗaga saeunshi a
hankali yana ƙara shiga ciki.
Ita kuwa Afishan da ta bawa ƙofar shiga baya tana miƙawa Yah Abana wata kekkyawar baby
tana cewa.
“Ya gamin ledarta ita wannan takwarar Aunty Laylay ce na mijin kuma Uncle Hamisu zan yiwa
takwara”.
Ganin duk maganar da take yi bai kulata bane, yasa tayi saurin juyowa dan son ganin me yake
gani.
Ita kuwa Ummey yana wuceta taji ƙamshin jikin ɗanta da hancinta bazai iya mancewaba.
Wani irin mutuwar jiki da raunin zuciyane suka haɗu suka tsinko mata ruwan hawayen idanunta,
hakan yasa ta fara binshi a baya a hankali a hankali saboda duk kuzarinta ya bar jikinta tuni
hawayen ta ke zirya har suna gangarowa kan ƙirjinta.
Ita kuwa Afishan ganin Abeeyn tane yasa tayi wani irin tsalle da ihun farin ciki tare da rugowa a
guje ta nufi inda yake.
“Oyoyo Abeey Yah Abana Ummey ga Abeeyna”.
Cikin sauri ya durƙusa kan guiwowinsa kamar yadda yake musu a koda yaushe hannunsa ya
buɗe mata.
Rungumeta yayi tsam a jikinsa tare da rumtse idanunsa.
Shi kuwa Yah Abana ƙasa yayi da kansa yana sauraron bugun zuciyarsa.
Ita kuwa Ummey kujerar dake gab kusa dashi ta zame dirsham ta faɗi zaune a kai.
“My happiness meyasa zaki tafi wani wurin baki gaya minba. Afisha gidan ba daɗi da na dawo
ban sameki ba”.
ƙara lafewa tayi a jikinsa tare da cewa.
“Abeey ban san yau zaka dawo ba, da nabi su Uncle Hamisu na koma, kayi haƙuri kar kayi
fushi dani Yah Abeey”.
A hankali ya ɗan janye ta daga jikinsa, tare da ɗan sumbatar goshinta sai kuma ya riƙe
kafaɗunta da hannayensu duka biyu murmushin da yasa hawayensa zubowa ya sakar mata
cikin sauri ya kamo lip inshi na ƙasa ya tauna da ƙarfi wan ko zai samu hawayen raunin nasa su
tsaya Amman ina sai ma ƙara kwaranya da sukeyi. Kanshi ya sunkuyar tare da tsurawa yatsun sawun Ummeynshi ido.
Shekara tara kenan bai sa iyayensa a kwayar idanunsa ba, yana raye suna raye bai mutuba
basu mutuba sai sharrin magauta da nakircin makirai da fushi da zuciyar riƙo da rashin yafiyar
mahaifinsa ne duk suka jaza mishi.
Hamisu kuwa a hankali ya raɓe bakin ƙofar tare da maida ƙofar ya rufe.
Ita kuwa Afishan ganin mahaifinta na zubda hawayene yasa nata idon ciccikowa tib da wahaye
yan hannauenta ta ɗaura kan kuncinsa tana sharce mishi ruwan hawayen tare da fara magana
cikin raman muryar kuka.
“Abeey kayi haƙuri bazan sake tafiya wani wuri ban gaya maka ba, kayi haƙuri ka daina kuka.
kada kayi fushi dani Abeey”.
Cikin raunatacciyar Muryar da take wani irin sanyi da rawa ya buɗe baki a hankali tare da fara
fito da maganar daga cikin ƙahon zuciyarsa.
“Afisha na banyi fushi da keba! Kuma in sha Allah.
bazan taɓa yin fushi da keba har illa masha Allah.
Duk girman laifin da zakiyi min bazan yi fushi da keba, sai na fara bincike akan haƙiƙanin shin
kinma aikata laifin ne, koko ƙazafine ko sharrin magauta”.
Ya dire mgnar cikin tsananin raunin murya na rawa hawaye na tsiyaya, yana maganar ne tafe
da hannunka maisanda da cikekkiyar falsafa da har ga Allah shi bai ma san yana yinsuba.
“Uhhhhyyyyym”. Yah Abana ya fesar da wani irin zazzafan numfashi mai cike da tururun zuciya
da tarin baƙin ciki.
Ita kuwa Ummeey a hankali ta ƙara matsowa kusa dashi hannunta ta ɗaura tsakiyar kanshi tare
da tura yatsunta cikin sumar kanshi tana mishi wani irin shafawar dake ƙara tunƙuɗo hawayenta
da nashi a lokaci ɗaya.
Ita kuwa Afishan sabbin hawayensa dake ƙara kwaranyowa ta ci gaba da sharce mishi da ƴan
hannayenta murya na rawa tace.
“Abeey to ka daina kuka, in baka yi fushi da niba, kuma ka yafe min”.
Lumshe idonsa yayi tare da ci gaba da magana cikin murya mafi ƙololuwar rauni.
“Ki daina kuka Afishan Abeey bazai taɓa yin fushi da keba, bare in gaza yafe miki, duk girman
laifin da zakiyi min koda kuwa ance min kinyi hatamtaccen abune, dan nafi kowa na duniya
sanin halinki nasan abinda ko sau dubu za'a gaya min ƙaryane bazan yarda bama dan.
Bazan iya nesanta kaina da keba, My happiness.”
Sai kuma ya ƙara tallabe fuskantar cikin tafukan hannunsa tare da taune lips inshi duka biyu.
Murya na rawa yace.
“Shi yasa nake roƙon Allah da kada ya barni a raye in dai akwai ƙaddarar da zata zo tasa inyi
fushi dake ko ɗaya daga cikin yarana, gwara in mutu kafin zuwan wannan lokaci.
Gwara kuyi kukan maraicin rashina a duniya, da in ƙunsa muku azabar baƙin cikin nesantaku
dani da mahaifiyarku, dan na sani duk duniya baku da ababen so sama dani da mahaifiyarku.”
Cikin tsananin tausayi Hamisu ya rumtse idanunsa da ƙarfi saboda jin hawayensa na tsiyaya.
Shi kuwa Tajj murya cike da rauni da sanyi da rawa tamkar mai jin sanyi yaci gaba da mgnar
cikin kukan da yake son danne wa kuma yaƙi dannuwa.
“Dan haka na yafe miki Afishan Abeey”.
Da sauri ta faɗa jikinsa, shima ruggume ta yayi tsam a jikinsa.
Tana kuka tace.
“Abeey bazaka mutuba!”.
Da sauri shima yace.
“Afisha ai mutuwa dolene”.
Tana ɗago kanta a jikinsa tace.
“Abeey zan roƙi Allah ya ƙara mana lfy da rai da nisan kwana”.
Sai kuma ta koma gaban Ummey kema ki mishi addu'a.
Cikin kubcewar kuka Ummey ta fara magana.
“Allah ya ƙare min kai ya ƙara ma lfy da nisan kwana mai amfani, Allah ya rayaka akan yaranka
ya rabani da ganin mugun abu.
Afishan zaki rayu da Abbanki insha Allah”.
Wasu irin numfarfashi da sheshsheƙan kukan ne ya kubce mishi, wanda yasa gaba ɗaya jikinsa
fara wani irin karlarwa alamun zazzaɓi na gab da mishi dirar mikiya.
Sai kuma ya miƙe da sauri.
Yana faɗin.
“Amin Amin Ameeeeeeeen ya rabbil alamin”.
Sai kuma ya jawo hannu Afisha tare da cewa.
“Afisha mu tafi”.
Da sauri Ummey ma ta riƙe ɗaya hannun Afisha.
Sai kuma ta miƙe tsaye tare da ɗago kanta idonta ta zuba cikin nasa yau shekaru tara kenan
rabonta da sa ɗanta a idonta.
Kawai sai ta ruggumeshi tare da sakin wani kukan tana faɗin.
“Muje Afif na haƙura, bazan sake jurar nesanta da kaiba na haƙura da auren mutum mai
azzalumar zuciya mai raba uwa da ɗanta mu tafi, daga yau duk inda kake ina nan.”
Ruggumeta yayi shima yana jin ɗumin jikinta da yake bege, kai ya fara jujjuya mata tare da
cewa.
“Kiyi haƙuri Ummey ki zauna da shi ko dan gudun kada tsinuwarsa ta kamani”.
Da sauri tace.
“Afif ina sonka ina son Afisha ina son rayuwa da ita wuri ɗaya dasu Ayeed”.
Da sauri ya saki hannun Afisha tare da cewa.
“To Ummey na gashi na bar miki ita ku kwana da safe Hamisu zai zo ya ɗauketa”.
Sai kuma ya sunkuyo ya kalli Afishan tare da cewa.
“Kina son zama anan?”.
Da sauri tace.
“Eh Abeey ina son Ummeey da Yah Abana Amman ka dena kuka”.
Ta ƙare mgnar tana sakin wani kukan tausayin ganin mahaifinta na kuka.
Da sauri ya rumtse idanunsa tare da juya kansa ya kalli inda Yah Abana ke zaune.
Cikin wani irin maraitacccen kukan daya kubce mishi ne ya nufi waje da sauri harda sassarfa.
Da sauri Hamisu ya rufa mishi baya.
Ita ma Ummeey da sauri ta kamo hannun Afisha tare da juyawa ta rufa musu baya.
Sai kuma ta juyo jin Yah Abana ya riƙo hannunta tare da cewa.
“Ina zakije? In kin fita ban yafeba”.
Cikin watsa mishi wani irin fusataccen kallo tace.
“Ka sakeni Muhammad wallahi yau ba abinda zai hanani bin ɗana kada Allah yasa ka yafe ɗin,
ni bana ma buƙatar yagiyarka ko ka mance cewa yanzu ni ba matarka bace”.
Dai-dai lokacin kuma Hamisu dake bayan Tajj da tuni ya fita shima ya fice tare da jan ƙofar
ɗakin.
Shi kuwa kuwa Yah Abana cikin rumtse idanunsa yace.
“Inji uban waye yace ke ba matata bace”.
A fusace Ummey tace.
“Inji kai Uban Afif, Maryam, Rashida, Halima, da Zakiya ko ka mance cewa kayi duk randa nayi
alaƙa da Afif ko na kira sunansa akan igiyoyin aurenmu.
Shi kuma in ya kuskura yazo inda nake akan aurenmu kuma ka baka yafeba kuma kace zaka
tsine mish.”
Da sauri yasa tafi hannunsa ya rufe mata bakinta.
Idonunsa dake kwaranyar da hawaye tamkar an ɓalle kan pomopm ya rumtse da ƙarfi tare da
fara magana cikin murya mafi ƙuna yace.
“Na janye wannan furucin tun ranar Matar Abbana ta haifi yarsu ta huɗu Daddey. Na yafe miki
kuma ban sakeki bakiba.
Shi kuwa Afif wai ke kika haifa min shine?!”. Sai kuma kawai ya jawota jikinsa tare da Afisha ya
haɗesu ya ruggumesu tsam-tsam tamkar zai haɗiyesu dan yaji ya rasa kalaman faɗa mata....!
Tsaya-tsaya fa kiji yar uwa.
Zuwa yanzu na gama nazari da fahimtar ƙorafe-ƙorafen wasu daga cikinmu mata da kan zomin
da kukansu ire-iren haka
Garkuwa mijina baida kuzari!
Garkuwa mijina yana fin sati biyu ko uku bai buƙaceni ba!.
Garkuwa mijina baya gamsar dani in an fara 2 minute yakeyi.
A'a Garkuwa wlh abin oga yana ƙanƙancewa.
A'a Garkuwa saifa muna cikin hidima abu yayi bacci.
To ku taho ku kuma yi shiru.
In sha Allah, da yardar Allah da kuma izininsa da faɗinsa bai sauƙi ko wanne ciwoba Saida ya
sauƙi maganin cutar, sai dai in ba'a ganoshi ba.
Yar uwa kizo da yaƙini da yarda in Sha Allahu kukanki ya ƙare.
Domin akwai haɗin maganin maza.
Na basir da sanyi.
Domin mafi akasari matsala biyun nanne ke sasu wannan matsalar.
Bayan maganin matsalar kuma, akwai zazzafan haɗin maza.
Mai magance matsalar ƙanƙancewar gaba, mai ƙara masa kuzari, da girma, gami da iya juriyar
daɗewa lokacin raya sunna, da samawa iyali gamsuwar da zata ƙara zaman lfy da inganta farin
cikin dararen ma'aurata.
Akwai maganin na gargajiya da kuma na Bappa Nasara ke dai ga Number ta 08069423567
kimin magana in kin san a shirye kike zaki saya. Ga kuma account no na nan 0005388578 Jaiz
bank Aisha Aliyu Garkuwa.
By
*GARKUWAR MARUBUTA**INDA RAI*
Part 3 Page 4
Na
*Aysha Aliyu Garkuwa*
Alamomin infection sune kamar haka. Rashin sha'awa. Ƙaiƙayin gaba Kiji idan ya fara miki
ƙaiƙayi kamar zakiyi hauka. Warin ko ƙarnin wurin. Fitar farin Ruwa mai fatsi-fatsi. Ƙurajen su
ɗan fetso ƙananan ko ƴan manya, melewar fatar wurin, Tusan gaba. Bushewar gaba, Rashin
ni'ima. Buɗewar gaba, domin har budurwa infection na iya buɗata. Ciwon mara ko ciki mai
tsanani yayi al'ada, rashin haihuwa, domin har baƙin mahaifa take toshewa. Ko kirinƙajin wani
abu na miki yawo ƙasan mara, ko jin zafi yayin yin fitsari, da kuma sdw, da dai sauran
abubudann ban lissafa Sune manyan alamomin infection.
Shin kin kuwa san illar da infection keyi miki, amman kinajin ɗaya daga cikin alamominta kinyi
bulum buƙui da ita a jikinki. To bari kiji illolin infection wato cutar sanyi.
Rashin haihuwa, ƙyara da hantara a wurin miji domin muddin kina tare da ita baki da wata
daraja a idanu nai, sabida ƙyamas kike ba damshi bare wata ni'ima mai Taste, Kinga kenan
shinfida ta lalace, in kuwa shinfiɗa ta lalace dole kiga sauyin fuska, domin su maza dole
sunason wurin da kwaranya, zaki kasance baki da wani daɗi da ɗumin da mai gida ke buƙata.
Kinga duk tsabtarki da kyanki da iya girkinki shinfidarki ta zama lami. Kiyiwa Allah ki nemawa
kanki lafiya ki samawa mijinki da ke kanki nitsuwa.
KADA KUJI IYA WANNAN DOMIN AKWAI MUGUN INFECTION WANDA BAYA BAYYANA
KANSA. Wanda kawai sai dai kijiki, kamar kwalta kin bushe ƙyamas ya dauke miki dukkan
sinadaran ni'imomin ki, da sha'awarki, duk kayan matan da zakisha a wofi zadai kiji ƴan uwa da
abokan arziƙi da ƙawayenki na yaba miki magunguna GARKUWAR MA'AURATA, amman ke in
kinsha jiya I yau, duk nacin oga da yi miki wasannin bazaki ji sha'awa ba, toh wlh muguwar
infection ce, wacce bata bayyana kanta har sai ta gama yi miki rugu-rugu. Ta lalata miki zaman
aure. Lokacin da zata bayyana sai kiji Doctor's suna kira miki, ovarian cyst, ko kuma fibrod duk
a cikin chronic infection ne yar uwa.
INFECTION set ɗinmu na kowa da kowane Mata, Maza, Bazawara, Budurwa, Maijego, Yara, Ke
yar uwa Wlh har maiciki zatasha, bashi da matsalar komai Maganin na Gargajiya ne mai rakake
INFECTION ya fito miki dashi, wlh duk nacin infection koda na cikin mahaifane bi'izinillahi ta'ala
zaki rabu dashi, cutar infection cutace mai masifar naci, so yar uwa kana dole ki nace masa da
maganin set ɗin na 10k ne kuma maganin kala biyarne nasha da kala uku na tsarki ɗaya na
shafawa ɗaya. Yar uwa idan har kin saya to kiyi ƙoƙarin kisha da mijinki, in akwai abokiyar
zama, kisa miji ya saya mata, domin ko kin rabu da shin dai ita tana dashi tofa kin kashe
macijine baki cire kaiba, ma'ana zai sake dawo miki,
idan kuna da yara suma a saya musu, domin tsoron kada ya riƙa a jikinsu musamman ya'ya
mata ya buɗa miki ƴa tun tana ƙaramarta, ki aurar da ita miji na muku kallon lalatattun iyaye da
baku iya bada tarbiyaba. Saboda yamayin garin yasa ina raba rabin set ɗin in sa miki komai
rabi-rabi 5k amman na ɗan saki Garabasar 4k set ɗin 10k ne Amman yau 8k ne. Idan kin san a
shirye kike ga account number na nan 0005388578 Jaiz bank AISHA ALIYU GARKUWA, ki turo
kuɗinki kafin kiyi min mgn ta WHATSAPP NUMBER'N na 08069423567 sai ki turo min shaidar
biyanki, domin akwaishi Available ko yau kika tura kuɗinki, gobe kayanki zai taho, ina bada sari
ko sayan ɗaɗɗaya. Farashin Sari da sauƙi daga kan mutum 3 ko 6 ko 12. Kai ko na mutum 24
kikeso in Sha Allah zaki samu ina kuma bada sarinsa a farashi mai sauƙi.
Please dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada kimin mgn ki bari sai kin shirya. Taku ce
dai GARKUWAR MA'AURATA
Dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada kimin mgn, masu cewa wai sun goda suga
number'n nayine, ko kuma a'a bari dai in na shirya zan sake miki mgn, ko kuma yanzu dai kuɗin
bai cikaba tukun sai sun cika, ko kuma a wanne gari kike, kai munyi nisa, toh ai duk nisan state
da kike ba ruwan mota ba inda bazai kai mikiba, nake turawa ƴan ƙasashen wajema. Kuyiwa
Allah da Manzonsa in dai in kinsan Baki shirya sayan kaya ba kuyi haƙuri kada kumin mgnar ku
bari sai kun shirya,kada kuzo mu ɓatawa juna lokaci Allah y sani na tsani bana son mutum
yaga na mishi ba dai-dai ba nima Kuma bana so ayi min wasa da hankali a harkar kasuwanci
, duk bayani na gamayi in dai saya zakiyi ga kuɗin kaya ga account no ga numberta ai
sai ki biya kawai kafin kimin mgn. Tunda dai ga alamominshi duka.
Da sauri Addawa ta miƙe tsaye tare da zubawa Hamisu ido, tare da nufowa inda yake dan gani
take kamar baya saurin shigowa.
“Ina Afif ɗin? Kunje ɗin ne? Me Abbanshi yace? Ina Afishan? Shi da waye ne yazo. Abban Afif
ɗin ya tsine mishi ko?”.
Wani irin sassayan numfashi Hamisu ya fesar tare da Lumshe idonsa kana ya buɗesu yana mai
riƙo hannunta yace.
“To Addawa wacce tambaya ɗaya zan fara amsa miki”.
Cikin kaɗuwa da tarin fargaba tace.
“Duka, kai ina Afif ɗin?”.
Ɗan guntun murmushi gefen baki, mai cike da tausayin Afif ɗin yayi tare da cewa.
“Kwantar da hankalinki Addawa, Yah Afif yana lfy, tare muka dawo ya haura sama,