Showing 9001 words to 12000 words out of 25520 words

Chapter 4 - INDA RAI B 3 end Book True Wallafar A'isha Aliyu Garkuwa .pdf

tace.
“Abban dan Allah ka cewa Mommy tayi haƙuri ku rakani”.
Da sauri ta saki wani irin maraitacccen ƙara saboda jin sauƙan marin da Abban nata ya sake
mata abinda bai taɓa yi mataba iya tsawon rayuwarsa.
“Kin cuceni Meymey kin ha'inci yardar da nayi Miki, kin farraƙa tsakanina da aminina Malam
Muhammad, Haba! Haba!! Haba!!! Ashe ba banza tunda abin ya faru Muhammad ya janye
jikinsa dani, ba yadda banyiba alaƙarmu ta koma kamar yadda take a baya.
Amman abin yaci tura ya zama nine kawai ke binsa, daga baya na fahimci kamar baya son
alaƙa dani dole tasa na ɗan ja baya dashi, sai muyi wata biyar bamuga junaba mutumin da da
ko wata ɗaya bamayi bamuga junaba, ashe jikinsa ne ya basa ɗiyata makirace”.
Sai kuma ya nuna mata hanyar fita cikin tsawa da bada umarni yace.
“Maza yanzu nan ba da jimawa ba.
Fice ki tafi kije ki lashe aman da kikayi, koda bazai yafe Miki keba nasan zai yafewa ɗansa
kuma zai dawo dashi cikin ahlinsa wata ƙil kya samu ronggomin zunubin fice kije ki tonawa
kanki asiri”.
Cikin tsoron fusatar mahaifin nata da gigicewa ta miƙe ta fita.

Shi kuwa a baya ya bita tare da bawa driver umarnin ya kaita gidan Malam Muhammad.

Qatar
Da sauri Afisha ta miƙe tsaye sabida jin wayar Telephone ɗin su dake asalin main parlor nasu
nata ringing.
Bisa alamu ba kowa.
Cikin ɗan sassarfanta da kuzarinta ta fito falon tana isewo wayar na katsewa.
Sai kuma ta juyo da sauri jin Addawa na cewa.
“Wake kira?”.
Kai ta ɗan jujjuya tare da cewa.
“Kiran ya katse wata ƙil Abeey nane”.
Sai kuma duk suka juyo jin Hamisu da Laylah suna shigowa Ayeed da na biye dasu a baya.
Nan suka zube a falon.
Numfashi mai sanyi Laylah ta fesar kana ta zuƙo ƙamshin girkin Ishmah dake tashi bisa alamu
tana kitchen ne.
Da sauri ta miƙe tana kallon Hamisu tare da cewa.
“Baby bari inje in taya Ammeyn aiki”.
Cikin sauri shima ya miƙe tsaye tare da cewa.
“Muje tare”.
Cikin kulawa da shaƙuwa mai dan ƙare da tsananin so tace.
“Please Baby ka huta kullum aikin office baya barinka ka huta, yau weekend ɗinma kuma kace
tare za'a shiga kitchen da kai, kawai ka huta gaya min me kake son in dafa maka”.
Wani irin amintaccen kallon so yayi mata tare da cewa.
“To ai dama shi weekend ɗinma ana yinsa ne dan a bawa maza damar sakewa da matansu”.
Da sauri Addawa tace.
“To ai ba'ayi aurenba tukuna ko Oga Hamisu”.
Cike da kunya duk sukayi kitchen ɗin da sauri.
Dai-dai lokacin kuma kiran ya ƙara shigowa.
“Afisha amsa kiran kiji waye ne”.
Da sauri ta miƙe tsaye tare da ɗaukar wayar tana kallon Ayeed da Ayaan dake game a System
ɗin Laylah da ta ajiye yanzu.
“Aunty Laylah gasu Ayeed nan sun ritsa Miki System ɗin ki”.
Ta faɗa tare da kai wayar kunnenta gami da yin sallama.
Ayeed kuwa da Ayaan harara suka banka mata tare da komawa kan 3 sitter suka zauna Ayeed
na cewa.
“To uwar gulma ai ta sani”.

Ita kuwa Afisha sallama ta kuma yi a karo na biyu dan jin ba'a amsa na forkonba.
Cikin wani irin matsanancin farincin da zama mabayyani a kan fuskarsa ya lumshe idanunsa
cikin tsananin son yarinyar da ƙaunarsa da jin akwai tsananin sa'a da ƙarfin jini tunda gashi
itace ma ta amsa kiransa duk da yawan mutanen gidan nasu.
Cikin son yarinyar da jin bai taɓa son wata ɗiya a duniya kwatankwacin son da yake mataba
cikin Muryar dake nuna sonta yace.

“Wa'alaikumussalam warahamatullah ta'ala wa barkatuhu.
Afisha”.
Cikin rakaɗin ta da kuma zaƙin muryarta tace.
“Na'am”.
Cikin yanayin jin dadi yace.
“Ina Abbanki”.
Da sauri tace.
“Ina yini”.
Galala haka Ummey ta saki baki tana kallon Yah Abana cike da tsananin mamaki! Kaɗuwa!
gami da sakewar tunaninta yau tunda jirginsu ya taso suka bar Ethiopia tun lokacin take cikin
tsananin mamaki saboda jin sanarwar da akeyi musu kafin shiga jirgi ana faɗin su parsingers
Qatar ne. Bata gama sinkewa ba sai lokacin da taga jirginsu ya dira cikin babban birnin Qatar wato Doha.
Har lau bata gama fahimtar komai ba a zatonta da tunaninta ko daga nan jirgin zasu ɗauki wasu
parsingers ɗin da zasu wuce Sadia ne dasu kamar yadda kowa yake zaton Umrah Yah Abana
zai tafi da Ummey.
Sai kuma taga sun wuce Hotel inda kanta ya ƙara kullewa.
Lissafin ta kuma ya gama sakewa yanzu da taji yana waya da Afisha.
Shi yasa ta kasa rufe bakinta bare idonta.

Cikin sanyi yace.
“Lfiya Lau Alhamdulillah Afisha my happiness. Ina Abbanki”.
Cikin jin son muryar mutumin da take waya da shi ɗin tace.
“Kai waye ne kake ta tambayar Abbana”.
Cikin jin zaƙuwar bayyana matsayinsa gareta yace.
“Suna Muhammad Tajjudden.
Abban Abbanki Afif Muhammad Tajj. Kakanki”.
Cikin mamaki irin ta yarinta ta zaro idanunta tare da yin Murmushi mai sauti tace.
“Kakana yana Nigeria ai, Abban Ammeyna, shi yake kiran mu a waya.”.
Da sauri yace.
“Nima kakanki ne Afisha Ni kakanki ne ke dasu Arfah dasu Imran na Ethiopia kin sansu ai”.
Kamar tana gabanshi ta gyaɗa kai tare da cewa.
“Eh na sansu mana shima Yah Abana Yah Arfah na nuna mana shi a waya, kuma ina son
ganinsa. Abeey na kuma yace in ya kaimu wai zai ja mishi Allah ya isa. shiyasa bazamu taɓa
ganinshi har abada, saboda baya son fushin Yah Abana ya sameshi”.
Da sauri ya rumtse idanunsa da ƙarfi tare da fesar da zazzafan numfashi murya cike da tarin
ƙuna yace.
“Bawa mamanki waya”.
Da sauri ta juya ta kalli Addawa sai kuma ta ɗaga muryanta da ƙarfi tare da fara kiran Ishmah.
“Ammey! Ammey!! Ammeeyyy!!! Kizo”.
Da sauri Ishmah dasu Laylah da Hamisu duk suka fito.
Addawa kuwa ido ta zuba mata tana son nazartar kalamanta cikin sauri ta fara yafito Ishmah
tana cewa.

“Ammey zo ki amshi waya wai kakana ne na Ethiopia wai yace shi Abban Abeey nane. Wai Yah
Abana ne.
Ammeey kuma ina sonshi ina son ganinsa”.
Cikin sauri Ishmah ta amshi wayar tare da karata a kunne gami da sallama.
Tabbas tasan muryar Yah Abana kuma duk inda ta jita zata shaidata shiysa ta ganeshi da sauri
ta ɗan rusunar da kanta tare da zamewa ta zauna bisa hannun kujerar dake gefenta cikin
girmamawa tace.
“Barka da safiya Yah Abana”.
Wani irin zazzafan numfashi ya fesar tare da cewa.
“Barka dai Mamana ya gida dasu Afishana”.
Wani irin Ni'imataccen murmushi mai cike da mamaki tayi tare da cewa.
“Alhamdulillah duk muna lfy Yah Abana yasu Ummeey dasu Zakeeya”.
Sai kuma ta dubawa Addawa ido ganin yadda ta cika da matsanancin mamaki, kaɗuwa, kai
harma da ruɗani”.
Ita kuwa Ishmah kai ta jinjina tare da cewa.
“Eh Yah Abana ina jinka”.
Gyaran murya yayi cikin sanyi yace.
“Yanzu haka ina cikin Qatar, ina 7 star hotel room 101. Ina neman alfarma in zan samu. Ina son
ganin Afisha in zan samu kiyi haƙuri ki kawo min ita ko ki turo min ita kiyi min wannan alfarmar
Mamana”.
Cikin sauri Ishmah ta fara jujjuya kanta yayinda tuni idanunta sun cika da hawaye har sun fara
gangarowa kan kuncinta murya cike da rauni gami da girmamawa tace.
“Yah Abana Umarnin zaka bani ba alfarma ta zaka nemaba, Yah Afif da ni da yaranmu duk ai
malakinka ne, Yah Abana ka bani umarni kawai ni kuwa zan bishi da yardar Allah”.
Cikin gamsuwa da tarbiyyarta yace.
“To mamana akawo Amin Afisha yanzu ina jira”.
Cikin girmamawa tace.
"To Yah Abana yanzu ƙanina Hamisu zai kawota”.
Cikin kallon Ummey yace.
"Allah ya Miki albakar”

“Amin Ya Allah”.
Ta ƙare mgnar tare da kallon wayar jin ya katse kiran.
Da sauri ta miƙe tsaye yayinda Addawa ta miƙe tsaye tanayi mata kallon neman ƙarin bayani.
Afisha cikin farin ciki take gayawa su Ayeed yau tayi magana da Yah Abana.

Da sauri Ishmah ta ruƙo hannayen Addawa cikin tabbatar tace.
“Allah mai iko maiyin yadda yaso a lokacin da yaso.
Addawa Yah Abana ne ya kira, kuma yace min yana nan cikin Qatar yana masauƙinsa nan kusa
da muma hotel ɗin yake, kuma ya nemi alfarma a kai mishi Afisha”.
Ta ƙare mgnar cikin mabayyanin farin cikin da yasa hawayenta kuma zubowa.
Ita kuwa Afisha da sauri ta kamo hannun Laylah da itama idonta ya ciko da ƙwalla cikin
tsananin jin daɗi take tsalle tana faɗin.

“Aunty Laylah kimin wanka ki shiryani Uncle Hamisu zai kaini wurin Yah Abana”.
Da sauri Ishmah tace.
“Eh Laylah shiryata”.
Jin haka ne yasa Laylah jan hannun Afisha sukayi ɗakinsu.

Addawa kuwa da sauri fara jujjuya kai tare da sharce hawayene daya ciko mata ido kana tace.
“A'a Ishmah kada akai Afisha.
Ki bashi haƙuri.
Kada kiyi wannan gaggawan Tajj bazai lamunci hakanba”.
Cikin tarin mamaki da tsoro Ishmah ta zazzaro idanunta tare da cewa.
“Haba dai Addawa iyayensa nefa mahaifinsa nefa, ya isa yace kada yaransa suje inda iyayensa
suke”.
Cikin sauri Addawa tace.
“Tabbas kuwa, wallahi bazai taɓa barin yayansa ko wani nashi yaje wurin Malam Muhammad
ba, kuma kema in kikayi wannan ganganci inada yaƙinin zaki fuskanci tashin hankali da baki
taɓa fuskataba a tare dashi.
Dan haka kada Afisha taje.”
Ido Hamisu ya zuba musu Ayeed da Ayaan kuwa kama hannun Ishmah sukeyi suna cewa suma
zasuje.
Ita kuwa Ishmah cikin son shawo kan Addawa tace.
“Please dan Allah Addawa kada muyi haka dake, dan Allah ki daina cewa kada Afisha taje, ki
bani goyon baya taje”.
Da sauri tace.
“To ko kira Tajju ki gaya mishi in ya amince taje sai suje”.
Cikin zare ido Ishmah tace.
“A'a wlh bazan kirashi ba, Addawa ke da kanki fa kika rantse min yanzun nan bada jimawa ba,
kikace bazai yarda ba, ta ya zan kirashi, ni dai lamuncewarki nake nema, ai bani zan jeba
Hamisu ne zai kaita”.
Cikin tsoro da fargaba da rashin son abin Addawa tace.
“In yazo ya sani fa”.
Da sauri Ishmah tace.
“Ai bazama ya sani ba”.
Kai Addawa ta jujjuya tare da cewa.
“Ni dai Ruƙayya ba bakina ba hannuna a cikin maganar nan kuma duk abinda zai je ya dawo
kada ki sani a ciki.
Kuma zan kuma jaddada wa Ishmah kada ki bari Afisha ta je”.
Riƙo hannun Addawa ta kuma yi da kyau tare da marairaice fuska tace.
“Naji na yarda komai ya faru ba ruwanki a kaina wakai dai ni alfarma da zan nema kada ki gaya
mishi in ya dawo kin san su Afisha duk in na kwaɓesu bazasu gaya mishi ba, har sai a hankali
zan mishi bayani”.
Cikin fushi Addawa ta janye hannunta tare da cewa.
“Bazan faɗa ba, Amman kuma ba yawuna a tafiyar Afishan”.
Tana kaiwa nan ta koma ta zauna kan kujerar bayanta, tare da fara tunono sharaɗin Yah Abana,

da kuma hasashen irin abinda zai faru in Tajj ya dawo ya samu wannan labarin.
Cikin sanyi Hamisu yace.
“....




Alamomin infection sune kamar haka. Rashin sha'awa. Ƙaiƙayin gaba Kiji idan ya fara miki
ƙaiƙayi kamar zakiyi hauka. Warin ko ƙarnin wurin. Fitar farin Ruwa mai fatsi-fatsi. Ƙurajen su
ɗan fetso ƙananan ko ƴan manya, melewar fatar wurin, Tusan gaba. Bushewar gaba, Rashin
ni'ima. Buɗewar gaba, domin har budurwa infection na iya buɗata. Ciwon mara ko ciki mai
tsanani yayi al'ada, rashin haihuwa, domin har baƙin mahaifa take toshewa. Ko kirinƙajin wani
abu na miki yawo ƙasan mara, ko jin zafi yayin yin fitsari, da kuma sdw, da dai sauran
abubudann ban lissafa Sune manyan alamomin infection.

Shin kin kuwa san illar da infection keyi miki, amman kinajin ɗaya daga cikin alamominta kinyi
bulum buƙui da ita a jikinki. To bari kiji illolin infection wato cutar sanyi.
Rashin haihuwa, ƙyara da hantara a wurin miji domin muddin kina tare da ita baki da wata
daraja a idanu nai, sabida ƙyamas kike ba damshi bare wata ni'ima mai Taste, Kinga kenan
shinfida ta lalace, in kuwa shinfiɗa ta lalace dole kiga sauyin fuska, domin su maza dole
sunason wurin da kwaranya, zaki kasance baki da wani daɗi da ɗumin da mai gida ke buƙata.
Kinga duk tsabtarki da kyanki da iya girkinki shinfidarki ta zama lami. Kiyiwa Allah ki nemawa
kanki lafiya ki samawa mijinki da ke kanki nitsuwa.

KADA KUJI IYA WANNAN DOMIN AKWAI MUGUN INFECTION WANDA BAYA BAYYANA
KANSA. Wanda kawai sai dai kijiki, kamar kwalta kin bushe ƙyamas ya dauke miki dukkan
sinadaran ni'imomin ki, da sha'awarki, duk kayan matan da zakisha a wofi zadai kiji ƴan uwa da
abokan arziƙi da ƙawayenki na yaba miki magunguna GARKUWAR MA'AURATA, amman ke in
kinsha jiya I yau, duk nacin oga da yi miki wasannin bazaki ji sha'awa ba, toh wlh muguwar
infection ce, wacce bata bayyana kanta har sai ta gama yi miki rugu-rugu. Ta lalata miki zaman
aure. Lokacin da zata bayyana sai kiji Doctor's suna kira miki, ovarian cyst, ko kuma fibrod duk
a cikin chronic infection ne yar uwa.

INFECTION set ɗinmu na kowa da kowane Mata, Maza, Bazawara, Budurwa, Maijego, Yara, Ke
yar uwa Wlh har maiciki zatasha, bashi da matsalar komai Maganin na Gargajiya ne mai rakake
INFECTION ya fito miki dashi, wlh duk nacin infection koda na cikin mahaifane bi'izinillahi ta'ala
zaki rabu dashi, cutar infection cutace mai masifar naci, so yar uwa kana dole ki nace masa da
maganin set ɗin na 10k ne kuma maganin kala biyarne nasha da kala uku na tsarki ɗaya na
shafawa ɗaya. Yar uwa idan har kin saya to kiyi ƙoƙarin kisha da mijinki, in akwai abokiyar
zama, kisa miji ya saya mata, domin ko kin rabu da shin dai ita tana dashi tofa kin kashe
macijine baki cire kaiba, ma'ana zai sake dawo miki,

idan kuna da yara suma a saya musu, domin tsoron kada ya riƙa a jikinsu musamman ya'ya

mata ya buɗa miki ƴa tun tana ƙaramarta, ki aurar da ita miji na muku kallon lalatattun iyaye da
baku iya bada tarbiyaba. Saboda yamayin garin yasa ina raba rabin set ɗin in sa miki komai
rabi-rabi 5k amman na ɗan saki Garabasar 4k set ɗin 10k ne Amman yau 8k ne. Idan kin san a
shirye kike ga account number na nan 0005388578 Jaiz bank AISHA ALIYU GARKUWA, ki turo
kuɗinki kafin kiyi min mgn ta WHATSAPP NUMBER'N na 08069423567 sai ki turo min shaidar
biyanki, domin akwaishi Available ko yau kika tura kuɗinki, gobe kayanki zai taho, ina bada sari
ko sayan ɗaɗɗaya. Farashin Sari da sauƙi daga kan mutum 3 ko 6 ko 12. Kai ko na mutum 24
kikeso in Sha Allah zaki samu ina kuma bada sarinsa a farashi mai sauƙi.
Please dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada kimin mgn ki bari sai kin shirya. Taku ce
dai GARKUWAR MA'AURATA

Dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada kimin mgn, masu cewa wai sun goda suga
number'n nayine, ko kuma a'a bari dai in na shirya zan sake miki mgn, ko kuma yanzu dai kuɗin
bai cikaba tukun sai sun cika, ko kuma a wanne gari kike, kai munyi nisa, toh ai duk nisan state
da kike ba ruwan mota ba inda bazai kai mikiba, nake turawa ƴan ƙasashen wajema. Kuyiwa
Allah da Manzonsa in dai in kinsan Baki shirya sayan kaya ba kuyi haƙuri kada kumin mgnar ku
bari sai kun shirya,kada kuzo mu ɓatawa juna lokaci Allah y sani na tsani bana son mutum
yaga na mishi ba dai-dai ba nima Kuma bana so ayi min wasa da hankali a harkar kasuwanci
, duk bayani na gamayi in dai saya zakiyi ga kuɗin kaya ga account no ga numberta ai
sai ki biya kawai kafin kimin mgn. Tunda dai ga alamominshi duka.


By
*GARKUWAR MARUBUTA**INDA RAI*
Part 3 page 3
Na
*Aysha Aliyu Garkuwa*


*Mutanen Niger gafa dama ta samu, na sauƙin Delivery Nigeria to Niger, ina tura kaya a
garuruwan nan cikin aminci da yardar Allah. Nyemay, Maraɗi, Tawa, Arlit, Zinder, Agadaz,
Madawa. Da duk sauran garuruwan dan yardar Allah, sai dai ɗan tsadar kuɗin mota, wanda
hakanne kuma yasa nake sake muku special bononza na kayana na Ɗa'a da Maganin Infection
da kuma kayyakin ƙamshi turatukan wuta da kulacca da su Humra da dai sauransu. Ina muku
araha don samun sauƙi. Inada yaƙinin in sha Allah zakuji daɗin hakan.*
Akwai haɗin amarya budurwa mai ƙarancin shekaru da mai matsakaicin shekaru da kuma mai
ɗan yawan shekaru, kana haɗin amarya bazawarar da take da ragowar ƙuruciya, da mai
matsakaicin shekaru da wacce shekaru sun ɗan ja, hadi dai-dai da halittarki ƴar uwata, ƙawata,
ƙanwata, ƴata, ƴaƴata, kai harma da ke kakata, akwaisu masu maida tsohuwa yarinya, duk
mutuwa da sakewar fatar nan zata tattare da tsuke ta katse ta rayu da ni'imtaccen yayyafin
gyaran zaman aure.
To wai ke mai jego ina kike akwaisu fa naku haɗin, in ma yawan haihuwa yasa wurin ya sake ya
kuma ƙafe, barden goyo ko ɗanyen goyo, akwai haɗinku.

Zaki min bayanin me matsalarki!
Sakewa ne? Rashin ni'ima ne? Rashin feeling ne, ko rashin kuzari ne.
Duk fa akwai haɗinshi.
Kun dai san farashin kayana step by step ne, bana barin Customer tazo da kuɗin duk
ƙanƙantatsa ta juya ba kaya, shiyasa mazubin kayana ke cikin manya da ƙananan robobin da
manya. Manya set ɗina daga 50k ne 60k 70k 80k 90k sai sha kunɗum uban aikin 100k sai kuma
ƙananan set ɗina da suka fara daga 40k zuwa ƙasa 35k 30k 25k 20k 15k sai kuma ɗan Autan
haɗina 10k banayin haɗin ƙasa da 10k sai kwanan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login