Showing 12001 words to 15000 words out of 70225 words
Chapter 5 - Amnoor Complete Romantic Hausa Novels by Aysha JB.pdf
suna taɓa ta hankali a tashe Maman su
ta kwantar da ita tare da riƙe mata hannuwa dan har idanunta sun firfito tamkar wacce rai yake
shirin barin gaggan jikinta domin har wani shiɗewa take tana jan numfashi, da ƙyar dai jikin ya
daina rawa. A lura irin na Maman Nafisa Nuriyya ta kamu da cutar É—imuwa wadda muddin aka
yi mata magana me ƙarfi nan da nan take ficewa daga hayyacinta musamman ma idan namiji
ne yai mata ihu abin na fin haka tsanani.
Alh. Aminu ne zaune gaban Hajiya Umma yana jin kalaman da take jero masa tare da miƙa
masa hotuna murmushi kawai yai mata kana ya ce "Umma duk wannan hotunan basu yi mini
kyau ba.."
"Daure dai ka duba dukkanin su kyawawa ne" Gyara zaman sa ya yi yana faÉ—in "Ita ma tana da
nata sihirtacciyar kyau É—in, doguwa ce me dirarriyar jiki, tana da nutsuwa yanayinta ba mace ba
ce me son hayaniya, zagayyen dogon fuskanta yana É—auke da hanci zar idanuwanta irin
shanyayyun nan ne wadda da zaran ta kalle ka za ka ji wani yanayi, a gefen kuncinta na dama
tana É—auke da dimful bakinta É—an daidai tana da tsayi sai ita ba fara ba ce yanayinta mace ce
me sanyi domin ko tafiyarta a sanyaye take yin sa.." Dakatar da shi Hajiyarsa ta yi tana jinjina
irin wannan soyayyar da yake yi wa yarinyar da har yau bai san sunan ta ba.
"Kenan ka ƙare mata kallo? Ka san dai irin wannan kallon babu kyau.."
"Ba haka ba ne Umma ni kaina ban san lokacin da na yi hakan ba.." Miƙewa ta yi tana faɗin
"An É—auki tsawon watanni amma ba ka samo ta ba, na samo maka kyakkyawan yara amma
kaƙi amincewa da su lallai sai ita bayan har yau ba ka san inda take ba.."
"Allah zai bayyana min ita" Juyowa ta yi ta kalle shi na 'yan daƙiƙu kana ta ce "Zan je gidan
Zuwaira domin tun jiya take kira akan za mu yi magana idan za ka fita ka ce da Hannatu ('yar
aiki) ta samu Habu drive su je kasuwa." Miƙewa yai yana faɗin "Muje sai na ajiye ki ni ma zan bi
ta wajen Sa’id" Tare suka jiro suna hira gwanin sha'awa shi ya buɗe mata motar ta shiga kana
shi ma ya shiga "Umma zan dawo da Suhaima domin banga alfanun zaman ta a can ba Laraba
ma ta mayar da hankalinta kan kasuwancin ta na tura ta akan su haÉ—u da Amratullah su dinga
gudanar da al'amuran karatu tare amma taƙi yarda wai can akwai takura bata iya barcin asuba
sai a dameta da karatu gabaɗaya Laraba ta ɓata min yara da ɗabi'ar banza ban isa na yi
magana a yi min abin da na ce ba, gwara ta dawo nan É—in zan fi samun nutsuwa domin bazan
mata abin da take so ba, shi ma Hisham É—in ba yadda na iya ne shi ya sa ta É—auke shi daga nan
ita kuma mace ce ba zan iya É—aukar ta zuwa wata duniya karatu ba" Yanayin da yake maganar
zai bayya maka ran shi ya sosu da abin da matarsa take masa.
"Gaskiya ko ni ban goyi bayan a ɗauki ɗiya mace zuwa wata ƙasa karatu ba, Allah ya kyauta ya
kare mana zuri'a"
Har gidan ya kai ta kana ya nufi inda Amininsa yake. Da ke tana son ta yi tattaki shi ya sa
lokacin da ta fito daga gidan 'yar'uwar tata ba ta kira shi ba daidai zata sha kwana ta ga
dandazon mutane tana muhawara Daga ƙarshe abin sai ya koma kamar faɗa mamaki ta ji ganin
yadda manyan mutane suke ƙoƙarin ba hammata iska. "Assalamu alaikum!" Dudum! Babu
wadda ya juyo ba re ta sa ran za a amsa mata cikin ɓacin rai ta fara magana "Haba bayin Allah
sai ka ce ba musulmai ba, a yi Sallama ba za ku amsa ba ko dai tunanin nawa ne bai ba ni
daidai ba?" Juyowa suka yi suna shirin surfe ta sai dai ƙwarjinta da yadda ta yi shigar kamala ne
ya sa su dakatawa É—aya daga cikin su ya amsa mata da faÉ—in "Barkanmu dai Hajiya" Hajiya
Umma ta ce "Me ke faruwa a nan naga kun tsaya kun yi cirko-cirko.." Kan ta ƙarasa maganar
ɗaya daga cikinsu yai caraf yana faɗin "Wannan la'anannen ne yai min alƙawari ya saɓa..." Da
sauri ta dakatar da shi tana faÉ—in "Yaa Subhanallah! Haba bawan Allah a dinga tauna magana
kafin a furzar sam wannan kalamin bai da ce ya fito daga bakin muslmin ƙwarai ba, ka yi
magana kai tsaye ban da zagi da cin zarafi" Tsaki yai yana faÉ—in "Hajiya wannan mutumin ya
cancanci fiyye ma da haka, nan muka yi da shi akan zai ba ni auren babbar É—iyarsa dan ita ce
me nutuwar dubu talatin ya karɓe min yanzu ina cewa ya ba ni kuɗi yana kawomin wani ƙaulin
da ban san da shi ba"
"Ya batun auren fa?" Ta tambaye shi tana kallon Hamisu Saleh Baban su Nuriyya juyowa yai
domin tun da aka fara maganar be ce musu ƙala ba, "Cewa yai wai ya fasa aure ni kuma yanzu
ba ni da kuɗin da zan biya shi, ina ta ba shi haƙuri ya ƙi ya, gwara dai ya karɓeta a hakan in
kuma ya ƙi wlh kuɗin sa ba labari" Gyaɗa kai ta yi tana faɗin "Kai don me ya sa ba za ka auri
yarinyar ba yanzu?" Tsaki mutumin yai kana ya ce "Gwanjo ce fa, yarinyar da maza ba É—aya ba
har uku suka dinga hawa da sauka shi ne zan É—auka..." Runtsa ido ta yi tare da É—aga mishi
hannu alamar ya isa, ɗaya daga cikinsu ne ya ce "Haba! Wannan fa ƙaddara ce don me ya sa
ba za ka karɓe ta ka rufa mata asiri ba? Idan ba ka son auren ta me ye na buɗe maganar?
Wannan ai tozarci ne, duk cikin mun nan muna da 'ya'ya babu wadda ya wuce ƙaddara" Daga
nan ya fayyace mata duk abin da ya faru da Nuriyya saboda tsananin tausayi sai da ta zub da
ƙwalla tana Allah wadai ga duk wadda yai mata haka. Jakarta ta buɗe tare da ɗauko bandir ɗin
'yan É—ari biyar-biyar ta wurgawa mutumin kana ta kalli Baban su Nuriyya tana faÉ—in "A É—aura
auren da É—ana ga sadaki" Bandir É—in 'ya dubu-dubu guda biyu ta direwa Baban Nuriyya 200k jiki
na ɓari ya kwashe kuɗin yana faɗin "To madalla lallai Nuratu an yi goshi.." Dakatar da shi Harisu
yai yana faɗin "Hajiya kin san kuwa idan kika ƙoƙarin dasa iri? Wannan fa ba mutumin arziki ba
ne da za ki dasa iri har ta yi yabanya.." Cikin ɓacin rai Baban su Nuriyya ya daka mishi tsawa
yana faÉ—in "Harisu fita idona na rufe! Tun da an biya ka ka yi wucewar ka, kuma ka kwana da
sanin za ka dawo da sauran dubu ashirin domin wallahi ba za ka ci su ba" Jijjina kai kawai
Hajiya Umma take yi tana tur da hali irin na Baban su Nuriyya, Malam Sule wanda yai mata
bayani shi ya tsaya matsayin wakili ga Aminu shi kuwa Baban su Nuriyya daga cikin waÉ—anda
suke buga caca ne ya zaƙulo ɗaya ya zama wakili Nuratu nan aka bayar sannan aka amsa
daga ƙarshe jama'a suka shaida ɗaurin auren Aminu da Nuriyya daga nan Umma ta ba shi
adireshin ta tare da sanar da shi cewa zata turo É—an nata domin su gana da Nuriyya batun
tarewa kuwa ba yanzun ba su dakata tukun. Washe baki kawai yai yana gyada mata kai tare da
faɗin. "Ai babu komai Hajiya duk lokacin da kuke da buƙatar ɗaukar ta ƙofa a buɗe yake ni dai
sisi na ba zai shiga hidimar tariyar ta ba, ku da kuka ga za ku iya, ku za ku yi kome" Hajiya
Umma ta ce "Ai da ma bamu buƙatar komai naku, Allah dai ya sa ka gane wannan ba ɗabi'ar
mutan ƙwarai ba ne" Daga haka ta nufi gida.
** ** * ** ***
Kallon Aminin nasa ya sake yi yana faÉ—in "Wai da gaske ka samo ta?" Murmushi yai yana faÉ—in
"Ƙwarai kuwa, cikin tarkacen hotunan Amrah na islamiyya na ganta da na tambayi Amrah sai ta
ce min ai ƙawarta ce ajinsu ɗaya, nan ta shiga ba ni labarin yarinyar da yadda mahaifiyarsu take
ta faÉ—i-tashi gurin inganta rayuwarsu.." Cikin zumuÉ—i ya katse shi ta hanyar faÉ—in "Muje ni ka
kaini.." Wayarshi ne ya katse masa sauran maganar ta sa ganin Hajiyarsa ce me kiran ya sa shi
É—agawa cikin hanzari domin ba ya wasa da duk abun da ya shafi Hajiyar sa. Da sallama ya
ɗaga wayar daga can ɓangaren Hajiyar ta amsa kana ta ce "Ina son magana da kai urgent!"
Miƙewa tsaye yai yana faɗin "Ga ni zuwa" Daga haka ya sauke wayar yana faɗin "Muje gidan
Hajiya daga nan sai in sanar mata" Mota suka shiga sannan suka nufi gidan. Shuru ya yi yana
sauraron abin da take cewa har ta dire aya bai katse ta ba, illa gumin da ya haÉ—a kamar wanda
ya haÉ—iye kunama. "Aminu ina ta magana ni É—aya ba tare da ka ce komai ba?" Maganar ta ne
ya dawo da shi daga duniyar tunanin da ya faÉ—a "To..t..o. ai Hajiya ban san me zance ba ne.."
Dakatar da shi ta yi ta hanyar faÉ—in "Ba ka san me za ka ce ba?"
"Hajiya Aure fa kika ce kin yi mini haba! Sai ka ce yaro ƙarami.."
"Ungo nan gidan ku na ce, ka ji ɗan ƙaniya ko"
Hon. Sa’id ya ce "Yi haƙuri Umma duk ba abin ba na faɗa ba ne kai Aminu ka faɗa mata
maganar.." Dakatar da shi tai cikin ɓacin rai "Wata magana?" Kallon Aminin na sa yai domin
gabaɗaya zancen ya ruɗa shi. Gyaɗa masa kai Hon Sa’id yai alamar ya sanar da ita. "Hajiya da
ma akan maganar yarinyar can ne mun samo inda take.."
"Ai ho! Yanzu na fahimta, to in ban da abin ka Aminu ai lokaci ya ƙure..." A rikice ya cire hular
da ke kan shi yana faɗin "Innalillahi wainna ilaihir rajiun! Dan Allah Hajiya ki yi haƙuri.."
"Ban son jayayya Aminu batun ka gano inda take bai taso ba, ni dai na gama magana ka je ka
samu wannan matar ku daidaita"
*Wannan littafin na kuɗi ne domin kasancewa cikin group za a tura ₦500 ta wannan account
2389596965 Aisha jubreel Zenithbank Sai a tura shedar biya ga wannan Number 09079740079
please idan ba saya za ki yi ba karki ɓata lokaci wurin yi min magana.*
#Amnoor
#Sadstory
#Destiny
#Hotlove
#Romance
[5/9, 11:43 PM] FARHATULƘALBí ½í²”í ¾í´—: *_♡AMNOOR...!_*
_A Romantic Story_
®
FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATIONí ½í³š
★F. W. A★
Free page 19_20
*H-P Place Group*
Riƙo shi Hon. Yai tare da faɗin "Haba da Allah! So kake ka illata kan ka ne ko yaya? Saura
kaɗan fa ka buge da ƙofar nan.." Leƙowa Umma ta yi tana faɗin "Me nake ji haka? Aminun ne
yake ƙoƙarin kassara kan shi don na ce ya je su gana da matarshi?" Runtsa ido yai da ƙarfi
domin kalmar *MATA* tamkar saukar mashi haka yake jin abin a zuciyarshi. Haka suka fito
haraban gidan motarshi yake ƙoƙarin shiga cikin ƙarfin hali domin gabaɗaya gwiwowinsa sun
sace tamkar tayar mota "Dan Allah ka yi min jagora zuwa inda take wallahi zuciyata na mararin
son ganin t..." Dakatar da shi Umma ta yi ta hanyar faÉ—in "A kul! Karka kuskura bare har ka fara
wannan gangancin domin wlh muddin na ji ka je inda yarinyar take wallahi zan saɓa maka.."
Dafe kan shi da ke tsananin sarawa yai tuni ya riƙe saitin zuciyarshi da ɗayar hannun "Dan
Allah Umma ki yi haƙuri wannan hukuncin yai tsanani da yawa a yi mana uzuri kin san lokacin
ɗaya ba zai karɓi wannan lamarin ba, a yanzu yana da damar da zai kawo na shi zaɓin dan
Allah Umma ki sassauta masa.."
"Duk wannan daɗin bakin naka Sa’idu ba ɗauka zan yi ba, ka sake jaddada mishi aure ne dai
an riga da an ɗaura kuma wallahi na ji wani abu bayan wadda na ce zuciyoyi zai ɓaci"
BuÉ—e idanunsa da suka fara sauyawa saboda tashin hankali yai a hankali kamar me koyon
magana ya ce "An ya ba sauya min Umma aka yi ba? Mahaifiyata ba haka take ba, Umma bata
taɓa yanke min hukunci me tsauri har haka ba ya zan yi da raina? Ya zan yi da tarin soyayyarta
da ke nuƙurƙusan zuciyata wallahi akullu yaumi da ita nake kwana nake tashi ta yaya zan iya
rabuwa da mace mafi daraja kuma mafi soyuwa a gareni farat ɗaya haka?" Ya ƙarasa maganar
da ƙyar yana me ƙurawa Aminin nasa idanu.
"Aminu ka yi biyayya ga umurnin Umma Please ka sassauta wannan soyayyar duk fa wannan
hidimar da kake ita fa yarinyar bata san kana yi ba, tana can tana rayuwarta cikin farinciki kai
kuma kana ƙoƙarin jayya da Umma"
"To ya zan yi?" Hon. Sa’id Ya ce "Haƙuri domin ita ce komai muddin kuma aka ambaci wannan
kalmar to tabbas an cuci wadda ake so ya yi ta" Lumshe ido yai tare da faÉ—in "Shi ke nan!" Duk
yadda Hon. Sa’id Yaso fahimtar da shi amma ina karshe ma share shi yai, motar shi a gidan
Umma suka bar shi domin yanayin da yake ciki ba zai iya tuƙawa ba.
Kallon shi Maman Nafisa ta yi ganin yadda yake washe haƙora yana ƙirga 'yan farare "Baban.."
Be barta ta faÉ—i abin da take son faÉ—a ya katse ta "Alhamdulillah yau de buri na ya cika na aurar
da wannan guzumar" Ya ƙarasa maganar tare da yin nuni da Nuriyya wacce take ta ƙoƙarin
gyara kayan turaren da Maman su ta haÉ—a, wani irin ajiyan zuciya kawai ta sauke tare da
zubewa a ƙasa da sauri Zaliha da ke shigowa tare da Manna su suka rufu a kanta "Ai ko
mutuwa kike kina dawowa aure de ya É—auru kuma gidan nera inda zan dinga samu ina
da-na-sha Allah sarkin daÉ—i!"
"Haba Baba! Me ya sa kake irin haka? Ka san de ba lafiya ne da ita ba har yanzu bata gama
dawowa hayyacinta da har za a aza mata wani damuwa ba.." Tsawa ya daka mata tare za zare
mata ido yana faÉ—in "Ke ma irin haka zan yi miki.." Turo baki Zaliha ta yi tana faÉ—in "Wallahi ba
de ni ba, ai ko sama da ƙasa za su haɗe ba wanda ya isa yai min aure ba tare da wadda nake
so ba"
"Ke Zaliha! Mahaifin naki kike faÉ—awa magana? Ban hane ku da irin wannan É—abi'ar ba? Wallahi
na sake jin irin haka zan fasa bakin nan"
"Banga laifinta ba, kinga de irin abin da nake gudu na haihuwar 'ya'ya mata ko? Yau wannan
'yar tayin ce take faÉ—a min magana? Ai ga irinta nan, kin je kin haifi yara basu san irin kalamin
da za su dinga faÉ—awa manyansu su ba, se na karya ki wallahi in sake jin kin tsoma baki cikin
magana ta" Turo baki tai gaba tana ƙunƙuni, tsaki ya ja sannan ya fita a ɗakin yana me faɗin
"Aure de an É—aura, kodayake sun ce ba yanzu za a yi tariya ba" BuÉ—e ido ta yi tare da fashewa
da wani hargitsattsen kuka "Mama dan Allah me na yi wa Baba da ba ya ƙaunar ganin
farincikina? Ni kenan daga wannan sai wannan, wallahi na gaji da rayuwar Allah ka É—auki..."
Rufe mata baki Maman Nafisa ta yi tana faɗin "Ki ce Alhamdulillah!" Da ƙyar ta iya furta kalman
sannan ta koma jikinta ta lafe tana mayar da numfashi kiran Amrah ne ya shigo wayarta a
hankali ta ja jiki daga na Mahaifiyarta sannan ta É—auki wayar.
Bolingo Hotel.
Sautin kiÉ—e-kiÉ—e ne ke tashi a gurin yayin da 'yammata da samari suke casu tare da É—aga
kwalba ana ihu Suhaima na zaune tana danna waya gabanta kofi ne wanda yake É—auke da
ruwa kyakkyawan Guy ɗin da ke cashewa a fili ta ƙurawa ido ba ta ko ƙiftawa , Allah ya gani
tana matuƙar son Dalil Amma sam ya ƙi ya kulata ta bishi har ta gaji, wannan ma ƙawarta Zee
ce ta ce ta zo yau yake Birthday party amma tun da ya masa gaisuwarta bai sake kallon inda
take ba, ta lura da yadda yake ta duba agogo tare da kallon hanyar shigowa ga dukkan alamu
wani yake jira wanin ma yana da matuƙar muhimmanci tunanin ta ya tsaya cak sakamakon
ganin yadda ya tafi da sauri yana rumgume wata 'yar matsiyar da za su yi sa'a a shekaru. Ihu
gurin ya ɗauka nan aka hau kiran sunanta kowa na ƙoƙarin gaisawa da ita. Na'ilah ce ta taɓa ta
tare da faɗin "Fiddoh ki sake masa fuska mana Please bai kamata ki dinga sha mishi ƙamshi
har haka ba" ÆŠan murmushi ta yi tare da manna bakinta saman na shi wani irin deep kiss ta yi
masa sannan ta kai bakinta saitin kunnen sa tana faÉ—in "Happy birthday Sweet Lil" Cikin murna
ya riƙe hannunta har gurin da cake ɗin yake ya kaita sai murmushi yake zubawa domin bai
tsmamaci zuwan nata ba, kasancewar ya daɗe sosai yana binta tana ƙin ba shi dama gashi
cikin sauƙi ya samu ta sauko. Cake ɗin suka yanka shi ya fara sakawa a bakinta kallon ta yai
tare da kashe mata ido duk yai kalan tausayi matsowa ta yi jikinshi sannan ta kai nata bakin
saman na shi É—if aka É—auke wutar gurin zagaye hannayenshi yai a weast É—inta tare manna ta
sosai a ƙirjinshi yana amsar cake ɗin da take ba shi wani irin yanayi ta shiga dama ga shi
kwana biyu bata ji sandar ya ratsa ta ba domin duk Guys É—in da take da su basu mata irin
yadda Ema yake mata. Cak ya É—auketa tare da
07, December 2025
Habib Musa abdulkadir
We love ur book