Showing 36001 words to 39000 words out of 70225 words

Chapter 13 - Amnoor Complete Romantic Hausa Novels by Aysha JB.pdf

musu hotel, wayarshi na manne a kunnensa yana kiran
Amnoor amma taƙi ɗaukar kiran don fushi take yi da shi da wani irin mugun sauri ya juyo yana
kallon hannunshi da aka riƙe “Wacece ke?” Ya yi maganar fuska a ɗaure ganin yadda take
tamkar tsirara ɗauke kanshi ya yi daga kallonta tana koran sheɗan cikin zuciyarshi “Haba Alhaji
na ni ce fa masoyiyarka...” Wani irin ƙazamin kallo yai mata tare da faɗin. “Ina da kamilar mace!
Wacce take mutuwar sona ni ma nake mutuwar ƙaunarta, babu abin da zan yi da ballagaza
ƙazama irin ki”
Cike da takaicin kalamansa ta ce “Yau ko da mata huɗu gareka sai ka saki ɗaya ka aure ni,
domin kaine tauraro na, da kai nake da burin rayuwa kuma dole ka aure ni wallahi muddin ka ƙi,
na dinga bibiyarka kenan kuma sai na hana ka saƙat ni Mahaukaciya ce a kan abin da nake so!
Za ka aure ni!” Ture ta ya yi tare da jan dogon tsaki ya shige motarshi direct gidan su Nuriyya ya
nufa lokacin magariba ta gabato kiran wayarta ya yi cikin sa'a ta ɗaga murya can ciki ya ce “Ki
zo ki amshi saƙo zan wuce...” Bai jira ya ji me za ta ce mishi ba ya kashe wayar fitowa ta yi tana
duba ko Maman Nafisa na waje sai ta ga ba ta nan ajiyar zuciya ta sauke tare da dafe ƙirjinta
tana jin zuciyarta na bugawa cikin sanɗa ta fara ƙoƙarin fita daga cikin kichin Maman su take
kallon yadda take tafiya kamar munafuka tsaki ta yi domin yau za ta kawo ƙarshen iskancin nan
nasu dan sarai ta lura da fitar da take da lokacin da take dawowa. Tana shiga motar ya kulle
tare da barin anguwar “Daddy ban san me kake nufi da ni ba, na faɗa maka na gaji da wannan
gantalin da muke akan titi dan Allah na gaji!”

“Wai ke ba ki tausayi na ne kam? Na ce miki zan yi duk abin da kike so Please ki bari na samu
nutsuwa wallahi a matse nake kin san ba dai iya haƙuri na yi kwana tara fa ban ganki ba, ban ji
ɗumin jikin ki ba, Dan Allah Amnoor ki bar wanna maganar har na nutsu” Yai maganar tare da
jawota jikinshi yana matse ta dan yanayin Fiddoh ya ɗaga mishi hankali. Sai da ya samu
nutsuwa sosai ita ma munafuka harda kuka tana faɗin ta yi kewarshi goma da rabi ya dawo da
ita Maman Nafisa na jin dirin mota ta fito daga baƙin ƙofar tana kallon su. Fitowa ya yi tare da
buɗe mata mota duk ba su lura da ita ba, ɗan rumgumota ya yi yana mata kiss tare da faɗin
“Allah zan yi ƙoƙari a satin nan za ki tare...” Gyaɗa mishi kai tari sannan ta fito klalon Maman
Nafisa ta yi tare da haɗiye wani mugun miyau. “Koma ki bi shi ku tafi!”
“Maman mu..”
“Rufe min baki munafuka ke har kin yi wayon da za ki dinga satar hanya kina bin miji? Karki
kuskura ki shigo gidan nan...” Shuru ta yi ba tare da ta ƙarasa maganar ba tana kallon Alhaji
Aminu da ya juyo zai yi mata magana “Alhaji Aminu kai ne mijinta?” Kallon shi Nuriyya ta yi tare
da kallon Maman su tana mamakin daman ba ta san mijinta ba? Amma ta yaya ta kira sunan
shi kai tsaye ? da alamun dai ta jima da sanin sa...

Paidbook ₦500
09079740079

_Washh Allah na gaji wallahi_

#Amnoo!
#Romance
#Sexstory
#Sadstory
#Sisterslove
[5/9, 11:45 PM] FARHATULƘALB: *♡AMNOOR...!*
_A romantic story_
Wattpad: ayshajb
Arewabooks:ayshajb
®
FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION
★F. J. W. A★

Free page 31_32

Ku je YouTube ku yi Subscriber Channel ɗi na FARIN JINI HAUSA TV. Domin samun ƙayatattun
littafanmu.

H-P Place Group.

“Dan Allah Mamanmu ki yi haƙuri..” A fusace ta ce “Ungo nan, shashasha mara lissafi ai ni kin
gama ba ni mamaki tun da har kin san dabarar da za ki yi ki bi miji kuna yawon gantalewa a titi,

na faɗa miki muddin kika yarda na ga ƙafarki cikin gidan nan zan saɓa miki. Ki bishi ku ƙarata
can”
“Daddy ka gani ko? Ka ga irin abin da nake tsoro yanzu ta fusata wallahi ba za ta taɓa yarda ba
tun da ta ce haka, ba ta canza magana...” Na yi furucin hawaye na zubo min shi kuwa ya ma
rasa me zai ce mata, wani iri yake jin abin ya san idan Laraba ta san matar da yake aure 'yar
mai aikinta ce akwai matsala. Fitowar Zaliha da jakar kayana shi ya sake tabbatar da Mamanmu
ba za ta sauko daga dokin fushi ba, ina kallon shi ya ɗauki kayan ya saka a mota “Aunty
Amnoor ku ta fi kawai, tun da ta ce haka kema kin san halinta bare yanzu ban san abin da yake
saurin fusata Maman Nafisa ba, abu kaɗan za ka yi mata ta hau faɗa, ki yi haƙuri kawai”
Juyawa ta yi ta koma cikin gidan tana ji ya kama hannunta tare da buɗe motar ya saka ta. “Sai
ka ce mara gata? Wallahi Daddy duk kai ka ja min wannan abun, babu 'yan rakiya daga ni sai
kai za mu ta fi...” Hannunta ɗaya ya kama yana jin yadda sautin kukanta ke taɓa zuciyarshi. “I'm
sorry Amnoor, duk laifi na ne amma please ki daina kukan nan yana taɓa zuciyata” Kwantar da
kanta ta yi a kafaɗarshi tana sheshsheƙan kuka yana daidaita parking motar ya buɗe mata tare
da kamo hannunta dricet yai hanyar ɗakin shi da ita, zaunar da ita ya yi kan bed tare da riƙe
hannunta cikin na shi “Ki yi haƙuri..” Gyaɗa mishi kai na yi ina danne kukan da ke shirin ƙwace
min. Fita ya yi daga ɗakin can sai ga shi ya dawo da kular abinci freezer ɗakin ya buɗe tare da
kwaso tarkacen driks, duk wannan abubuwan da ya jere su gabana ban kalli ko ɗaya da niyyar
ci ko sha ba, illa wani haushin sa da ya cika zuciyata. Kayan jikinshi ya cire tare da ɗaura towel
a ƙugunsa, juyowa ya yi yana Kallonta kana ya ce.
“Tun da ba za ki ci abincin ba zo mu yi wanka” Kallon shi na yi tare da ɗauke kai dan na lura bai
ma damu da damuwata ba, sai ma wani kallon da yake binta da shi. “Please...” Ya faɗa tare da
kamo hannunta yana cire himar ɗin da ke jikinta, tare suka nufi toilte ɗin tana kallon ikon Allah
ganin yadda aka tsara komai tare da narkar da dukiya. Saukan numfashinsa ta ji a wuyanta
yayin da hannayen shi ya kasa zama wurin ɗaya, ta lura Daddy yana daga cikin fitinannun
mazan nan ne wadda ko da za su kwana yin abu ɗaya ba zai gajiya ba, kunna musu shower ya
yi tare da jan zip ɗin rigarta nan take yai ƙasa tsakiyar bayanta ya ci gaba da shafowa tare da
ɓalle pin ɗin brezian ta. Shafo gashinta yai tare da haɗe fuskokinsu yana goga hancinsa saman
nata. Ajiyar zuciya ta sauke tare da buɗe tsumammun idanunta tana kallon yadda yake lumshe
na shi tare da sauke ajiyan zuciya. Tallafoshi ta yi tare da manna bakinta saman na shi, nan
suka shagala da abu ɗaya sun jima sosai a toilte ɗin domin sai da ya juya ta ya ji ya samu
nutsuwar da yake buƙata sannan suka yi wanka, ai tana fitowa ta sauka kan abincin da ya ajiye
wanda har ya huce, sosai ta ci abincin domin cikinta tamkar wacce aka yashe. Kallonta yai tare
da sakin murmushi sannan ya fita ɗakin Laraba ya nufo “Yaushe ka dawo? Na ga har ka yi
wanka ka sauya kaya” Yana riƙe da hannunta suka zauna gefen gado. “Ban jima da dawowa
ba, sai dai na ɗauko Amnoor..”
“Wacece kuma Amnoor?” Ta faɗa tare da zare hannunta ta mike tsaye “Matata mana..”
"Ka ɗauko ta? Tun ba a yi bikin tariyar..” Dakatar da ita ya yi. “Na faɗa miki na ɗaukota ne don
kar sai gari ya waye ki ganta...” Da ƙyar ta iya danne abin da ke ta so mata kana ta ce “Na
fahimta” Daga haka ba ta sake cewa uffan ba har ya gama zaman shi ya fita a ɗakin. Wani
dogon tsaki ta ja tare da ɗaukar wayarta ta kira ƙawarta. “Alhj Aminu dai ya ɗauko wannan
shegiyar matar ta shi, ya zo yana faɗa min ya taho da ita, sai ka ce ba ta da dangin da za su
kawo ta” Dariya ƙawarta ta yi sannan ta ce “Ba rashin dangi ba ne ki fahimta, a yau babu uwar

da za ta ɗauki wannan iskancin a yi aure sama da wata takwas 'ya na zaune a cikin gida, ba na
raba ɗayan-biyu ko dai yana lallaɓata suna shoshalewa ko kuma dai uwar ta fahimci wani abun
shi ya sa suka ba shi ita ba tare da su sun kawota ba”
Laraba ta ce “An ya kuwa Aminu zai iya tarawa da ita a waje? Kai! Ba na jin zai yi haka..”
“Ban katse ki ba, amma ba a shaidar namiji musamman ma mijinki ke fa kike faɗa min yadda
yake bin ki ba ya miki da wasa, a rana zai iya juye miki so biyar kar ki ji mamaki dan ya ɗauke ta
sun fita holewa. Wancan karon ai tare suka yi tafiya ya dinga raina miki hankali ke ga ki
shashasha kina zaune sake da baki mijinki na can yana shan madarar budurci...” Runtsa idonta
ta yi tare da faɗin “Ya isa haka! Yanzu yaushe za ki koma wurin malam?” Wani mugun dariya
Fumi ta yi sannan ta ce “Haba ƙawata barshi ya sha romon budurci kafin a datse masa jijiyar jin
daɗi...”
“Ba fa zai yuwu ba! Tun yanzu nake so a shafe jijiyar a mayar da shi lagwali ya kasa taɓuka
mata komai ba na so ya mu'amulance ta bare har ya sake ajiye wani ƙwan a duniya. Wallahi tun
da ta aure min miji sai ta ɗanɗana kuɗarta wani jin daɗi, ko farincikin aure ba za ta taɓa jin shi
ba, sai na datse duk wani farinciki..” Ajiyan zuciya Fumi ta sauke sannan ta ce “Shi kenan za a miki yadda kike so sai kin turo da
abin sadakar”
“Wannan ba matsala ba ce zan tura miki yanzu” Haka suka ajiye wayar.
Lokacin da ya koma ɗakin ya samu ta kwanta shima kwnaciyar ya yi tare da shigar da ita cikin
jikinshi “Amnoor..” Ya kira ta murya can ciki, lamo ta yi a cikin jikinsa tana sauke ajiyan zuciya.
Kanta ta manna saitin zuciyarshi tana sauraron bugun da zuciyarshi ke yi. “Amnoor zuciyarka
na bugawa da sauri me ya sa?” Ta yi tambayar tare da shafo tsakiyar ƙirjinshi. “Duk sa’ilin da
zuciyata take irin wannan bugun adadin soyayyarki da ƙaunarki sake ninkuwa take cikin
zuciyata. Noor! Ina matuƙar son ki..” Wani ƙayataccen murmushi ta sakar mishi tare da kissing
ƙirjinsa. “Hubby Amnoor, adadin soyayyar da nake maka baki ba zai iya faɗarsu ba, yadda ka
ke ji na a ranka, yana da bambanci da yadda ni ma nake jinka a raina” Ta yi maganar tare yin
fari da idanunta wadda ya sa shi kamo ta yana faɗin “Kamar ya ya?” Ya ce yana kwance igiyar
rigan barcin da ke jikinta riƙe hannunshi ta yi tare da faɗin “Nawa ya fi naka..” Haɗiye sauran
maganar ta yi jin yadda ya shafo ƙirjinta zuwa mararta. Bai samu damar zuwa babban fada ba,
kasance kasala da wani ciwon kai da ya sauko mishi duk yadda ya so kasawa yai. Haka suka
kwana yana matse da ita cikin jikinshi.
****
Cire mata hannun da ta yi tagumi Maman su ta yi cikin faɗa ta fara mata magana “So hauka
ne? A kan wanda bai san ki na yi ba za ki kassara rayuwarki? Namiji kike yi wa kuka da ta yin
kanki? 'Ya'yana suna da kyawun da za a so su, ko Nuriyya da babanku ya takura mata ba rasa
samarin ta yi ba, kwarjininta ya sa maza ke ƙin zuwa inda take, dirin jiki da ƙiba kawai ta fi ki,
kyau da fari kin fita don me za ki tsaya sai shi bayan ya ce miki yana da matar da take mutuwar
son shi, shima kuma yana sonta. Ba ga samari nan suna bin ki ba..”
“Duk ba su yi min ba! Ni shi nake so Mamanmu ni shi kaɗai na ke so gabaɗaya kin kasa fahimta
yanzu kin zama me zafi, kina magana cikin faɗa bayan da ba haka kike mana ba” Kwantar da
kanta ta yi saman cinyarta tana shafawa “Firdausi rayuwa babu yadda ba ta juya mutum, ko ni
ina mamakin yadda na koma mafaɗaciya, halayyar babanku na daga cikin abin da ya sa na
koma haka, da kuma yadda 'yar'uwarki ta raina min hankali tana bin mijinta wani lokaci har

kwana take wurinshi a tunaninta ban fahimta ba, ba ta san na yi mata shuru ba ne..”
“Shi ya sa kika ce lallai sai ya ta fi da ita? Kin san ba ki kyauta mata ba, dan ɗazun ma sai da
muka yi maganar da Amrah a kan yadda mijinta ya ɗauke ta ba tare da 'yan rakiya ba gaskiya
ban ji daɗin hukuncin ba”
Maman Nafisa ta ce “Alhj Aminu shi ne wadda na yi aiki a gidansa, kin fi kowa sanin irin
wulaƙancin da matarsa da 'ya'yansa suka min ai na ba ki labarin komai, shi ya sa na ce ya
ɗauke ta su ta fi” Zaune Fiddoh ta miƙe tana faɗin amma Mamanmu me ya sa mijin Amnoor
yake rawar jiki a kanta? Ki tuna lokacin da baba ya ɗauke wayarta still ya sake sayo mata wani
ba tare da ɓata lokaci ba, yana girmama al'amuranku ke da baba, ki kalli yadda ya saya mana
wannan gidan da muke haya ya dawo mallakin mu, sannan ya keɓance mana na mu ɓangaren
ya gyara ya zuba komai na more rayuwa, ko akwai wani abu ne?”
Ɗan murmushi kawai Maman Nafisa ta yi tana faɗin “Abin a jininmu yake, duk 'yan gidanmu
haka maza ke rawar jiki a kansu, muddin suka ji yadda abin yake..”
“Kenan akwai wani sirri na daban?” Fiddoh ta yi mata tambayar tana son tabbatar da akwai
ɗin, domin irin hakan ta ganshi a karan kanta, yadda maza ke binta da zaran sun yi sau ɗaya
haka za su ci gaba da bibiyarta gashi duk wulaƙancin da take musu suna shanyewa
musamman ma Emanuel har yanzu ya kasa rabuwa da ita duk inda ya je haka zai dawo yana
ba ta labari ba kamar ya ita ba, domin ita ɗin tana da wani baiwa na daban.
“Akwai amma ban san mene ne ba, na san dai namiji ba zai taɓa wulaƙanta min 'ya ba”
Miƙewa Fiddoh ta yi tana faɗin “To! Duk yadda zan yi sai na yi wurin ganin na mallake shi, kuma
koma wacece matar shi ko matan shi sun shiga uku muddin mijinsu na shiga hannuna, ba zan
bi boka ko malam ba, amma ƙissa da kisisina tare da duk wasu sheɗananci zan yi don mallake
shi!”
“Allah ya kyauta Ubangiji kuma ya shirye ki, kullum girma kike amma har yanzu ba hankali, kina
tsaye kina kallo na kike faɗar za ki yi duk abin da zai sa ki mallake shi? Kenan za ki kutsa kai
inda ba a yi da ke?”
Fiddoh ta ce “Ko yana sona ko ba ya sona ni dai na ji na gani shi nake so..” Tana gama faɗar
haka ta fita a gidan “Allah kai ka ba ni ita, Ubangiji ka shiryar da ita, Allah ka nutsar min da ita ta
dawo gida ta zauna ta bar rayuwar da take” Addu'ar da kullum take yi wa Firdausi kenan, domin
ba ta jin daɗin rayuwar da take yi musamman da mutane suke aibata ta, sai dai duk zagin da
mutum zai yi mata bai isa ya kalli ƙwayar idonta ko ya tunkare ta da wannan maganar ba, domin
tana iya illata mutum. Police kuwa sun santa dan abu kaɗan za ta sa a cilla mutum a cell.
Mutane da yawa na shakkar ta dan ba ta ɗaukar iskanci yarinyar da uban da ya kawota duniya
ma ba ta raga mishi ba wa za ta ƙyale?.
★•°•°•°•°★
Maƙontan su na cikin gida ne suka je mata jere duk da ya zuba mata komai amma haka Maman
Nafisa ta shiga kasuwa ta yi mata sayayya domin yanzu kam Alhamdulillah suna samun kuɗi
daga bangaren shi ma yana musu aike kama daga kayan abinci, atamfofi, da duk abin da za su
buƙata, a hakan ma tana taka mishi burki domin hidimar ta yi yawa. Ta yi mata sayayya daidai
gwargwado babansu kam ya ce sisi ba zai kashe ba, tun da ta zama mai kuɗin banza miji ya
zuba mata komai amma tana nan tana kashe kuɗi sai ta yi ta yi. Dariya kawai ta mishi dan
yanzu ba ta cika mishi dogon magana ba, amma in zai kawo mata wargi tana taka mishi burki
wadda yanzu ya fara shakkar ta ganin ta zama masifaffiya. Kuɗi kam idan ya ƙyalla ido ya ga ta

ajiye cinikin turare kwashewa yake yi, in ta yi faɗar ta gaji haka za ta yi shuru, amma duk abin
da ya danganci 'yar gaban gishinsa ba ya ma taɓawa sai dai ya sake adana mishi dan ta fi shi
rashin daraja har cikin mutane take bin shi ta tsutsiye shi lallai sai ya dawo mata da abin da ya
ɗauka, an yi haka ba so ɗaya ba, ba so biyu ba. Da ya ga lallai ta fishi sheɗanci tuni ya daina
taɓa kayanta.

*°*°*°*•°
Ba ta fuskantar matsala daga matar shi suna zaune lafiya. Dan tare suke shiga kichin su yi aikin
abinci sa’i da lokaci

07, December 2025
Habib Musa abdulkadir

We love ur book

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login