Showing 48001 words to 51000 words out of 70225 words

Chapter 17 - Amnoor Complete Romantic Hausa Novels by Aysha JB.pdf

ga shi tana bitar shi.

“Sannu ɗiyar albarka! Ke kan kin cika 'yar baiwa...” Rufe bakinshi ta yi da nata tana sauke ajiyan
zuciya, juyata yai ta dawo ƙasa ya haye samanta nan ya shiga harkan arziki yana binta
wuta-wuta. Hannuwanta ta zuba a wuyanshi tana mishi wani irin tsumamen kallon da ya sake
gigita shi, “Irin wannan kallon ai sai ki sa na mance da sunana ma.. Sannu kin ji? Kin shayar da
ni zumar da ban taɓa jin irinsa ba” Kashe masa ido ta yi tare da kai yatsunta biyu tana zagaye
lips ɗin shi cizon wasa ya sakar mata, cikin wani irin sauti can ciki ta ce “Washhhh Allah zafi!”
Lumshe ido ya yi tare da zungura mata nan take ta riƙo shi tana faɗin “Ahhahhh daɗi!” Sun jima
suna sambatun su kafin suka nutsu. Da sassafe ta tashi ta suka fara hidimar girki sai da suka
gama sannan suka yi wankan tafiya masallaci. Bayan sun dawo ne aka fara rabon abinci duk
tare da Hajiya Laraba suke yi wannan aikin. Sai wajejen sha biyun rana kafin suka samu
nutsuwa yau kan ko ya zo mata wallahi ba za ta moru ba, dan ta gaji sosai. (Kayyasa! Ni kuwa
na ce ba ki ga ya zo ɗin ba ne, tun yaushe in ya rikita ki za ki Gwale masa..)

.......Tafe suke suna 'yar hira irin tasu na 'yammata duk da dai ba ta ji daɗin rashin zuwan da

Fiddoh ta ƙi yi domin sun shirya a kan za su taho tare sai kuma ta ce ta fasa tana da wurin
zuwa, haka dai suka nufi gidan Nuriyya ita da ƙawayenta. Fiddoh kuwa daman ta amsa mata ne
kawai ba wai don za ta je ɗin ba. Dan yau tana son shan ruwa kwana biyu ba ta samu ta shaƙi
iskar sararin samaniya ba. Suna fitowa ta nufi gidan Emanuel wanda yake ƙasan unguwarsu
domin ya daɗe da tashi a gidan su. Kasancewar bai san da zuwan nata ba ne ya sa shi gayyato
wata yarinya domin ba zai iya zama har na wata guda bai juye madararsa cikin ƙwariya ba. Tun
daga falon ta fara jin wani yanayi da ke nuna alamar da mace a ɗakin cikin ƙunar rai ta bankaɗe
labulen nan kuwa ta iske su yana shirin having sex da yarinyar wani uwar ashar ta ƙunduma
wanda ya sa shi sauka da sauri dan ba ƙaramin shakkar ta yake ji ba. “Kan abu kazan uban
can! Wacce shegiyar ce wannan? Ema! Oho daman kwana kake da wasu ƙwailaye masu cinye
kamar muciya shi ya sa kwana biyu ba ka cigiyata kenan? Ke za ki tashi ne ko sai na ci kan
uwar...” Da sauri ya riƙe Fiddoh ganin gadan-gadan za ta afkawa yarinyar ya san kuma idan ya
barta sai ta yi wa yarinyar mugun duka. Ita kuwa yarinyar tsayawa ta yi tana kallon Fiddoh
domin ba ta fahimtar me take cewa kasancewar ta Iyamura. Cikin harshen Iyamuranci ya cewa
yarinyar ta saka kayanta ta fita yanzu nan zai nemeta. Sai da ya ga lallai yarinyar ta yi nisa
sannan ya sake fito ya je ya ƙulle ƙofar. Cikin harzuƙa ta fara kai mishi duka tana faɗin. “Mara
mutunci jiran kwana talatin ne ba za ka iya mun ba? Na rantse da Allah ba zan sake zuwa
wurinka ba, ba ni mukullin ƙofar!” Salin alin ya miƙa mata mukullin nan ta fita cikin ƙunar rai ta
nufi wurin Dalil. A can ɗin ma faɗa suka yi da Suhaima wannan lokacin ma sai da suka tarawa
kan su jama'a domin ta je ta same shi zaune da Suhaima suna hira tana ba shi abinci a baki, ba
wai wani abin suke ba, tana shigowa kenan suka fara faɗa kamar karnuka. Ya yi lallashi da ban
haƙuri a kan Fiddoh ta ƙyale Suhaima ina! Duk wani ban haƙuri ya yi don kar su tarawa kan su
mutane amma sun ƙi bari, shi damuwar shi kar hukuma su shigo ciki dan wancan lokacin Alhaji
Aminu ya gargaɗeshi kar ya sake ganin shi da Suhaima. Janye Suhaima ya yi yana faɗin “Ya
isa haka! Wane irin shirme ne kuke yi haka? Fiddoh na ce miki babu wani abin da yake tsakani
na da Suhaima kin ƙi yarda ya zan yi miki gaisuwar sallah fa kawai ta zo min wallahi bayan shi
ba mu yi wani abun ba, kuma wallahi ba mu taɓa yin komai ba...”
Buɗar bakin Suhaima sai cewa ta yi “Ke kariya mun yi sai me? Kuma cewa ya yi na fiki daɗi da
aji, saboda ke ko wani kare da biri binsu kike yi ko ba ka faɗa ba?” Suhaima ta ƙarasa maganar
tana kallon shi , cikin zare ido Fiddoh ta ce “Haka ka ce ko?” A rikice ya ce “Suhaima ba mu yi
haka da ke ba fa...” Wani irin cakumar junansu suka yi nan suka shiga naushe-naushe cikin
haka Fiddoh ta buga kan Suhaima ya fashe. Jama'ar da suka taru ne wani daga cikin su ya kira
'yan sanda haka aka kwashe su gabaɗaya zuwa police station har shi Dalil ɗin. Wanda zuciyar
shi ke harbawa domin Alhaji Aminu ba ƙaramin jan kunne ya yi mishi wancan lokacin ba.

Ina kwance a falo su Zaliha kuwa suna cikin gida suna ɗaukar hotuna a wayana daman ni na
san abin da ya kawota kenan hoto. Daddy ne ya shigo direct ya yi wucewar shi wurin abinci
yana faɗin “Madam a zo a ba ni abincin mana” Da ƙyar na miƙe saboda jikina da ke min mugun
ciwo ga shi a hakan wai zan yi wani girkin saboda baƙin shi da za su zo. Kwanukan
wanke-wanken ma na tattara su wuri guda ne ina jiran shigowar Zaliha dan haka zan sa ta dole
sai sun wanke min dan ba iya wa zan yi ba. Jikin a kasalance nake zuba mishi abincin “Kina
lafiya?” Yamutsa fuska na yi tare da faɗin “Wallahi na gaji ne sosai bayana kaman zai ɓalle”
Cokali ya ɗauka yana faɗin “Allah Ya ƙara sauƙi sai ki sha magani ai” Abinci ya fara ci ni kuwa

komawa na yi na kwanta a kujera, kallon wayarshi dake haske yai tare da ɗauka. Ai ban san
lokacin da na miƙe da sauri ba jin ya yi mugun ƙwarewa da sauri na nufi wurin tare da kai kofin
ruwa bakin shi ina shafa kan shi. “Sannu Daddy” Buɗe idanunsa da suka canza launi ya yi tare
da miƙewa yana ƙwalawa Hajiya Laraba kira. Kallona yai tare da faɗin “Yi sauri ki kira min
Hisham” To kawai na ce masa sannan na nufi hanyar fita. “Na manta dawo bai jin daɗi” Ajiyan
zuciya na sauke domin haka kawai ban son ma raɓan inda Hisham ɗin yake, wanda tun zuwan
na shi ba mu haɗu ba, “Wannan yarinyar? Hmmm! Sai na yi wa abun tufkar hanci wallahi, me
raba ni da Suhaima ko...” Hajiya Laraba da ke fitowa ta ce “Me Suhaiman ta yi kuma? Oh! Ni
Balaraba wannan yarinyar dai ba za ta bar ni in huta da ƙananun magana ba” Cikin ɓacin rai ya
ce “Yanzu fa Hon. Sa’id ya kira yana sanar min da cewar an kamata suna station”

#Ayshajb.
#Amnoor.
#Sadstory
#Lovestory
#Sexstory
#Sisterslove
#Paidbook
₦500.
2389596965 A'isha Jubreel Zenithbank. A tura wa wannan Number shedar biya. 09079740079
[5/9, 11:46 PM] FARHATULƘALB: *♡AMNOOR...!*
Romance Story.


®
FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION
★F. J.W. A★

Page 36.

*Domin ki ƙanwaty, Maryam Usman Turare much luv dear. Wannan page naki ne.*


Subscriber My YouTube channel Muna ɗora littafanmu a can.
https://youtube.com/@farinjinihausatv.5609?si=4jZwznZJHugMg4VU


Saboda tsananin takaicin abin da Suhaima ta yi kasa tuƙa motar ya yi. Abban Amrah shi ya
amsa yana tausar shi a kan ya yi haƙuri, “Ka san ɗan yau, ka haifeshi ne ba ka haifi halinsa ba,
dan Allah ka danne wannan fushin naka...” Dakatar da shi Alhaji Aminu yai zuciyar shi na wani
irin ƙuna “Kamar ni da girmana, da mutuncina, a ce kullum ina hanyar karɓo Suhaima a police
station? Wannan yarinyar ta isheni! Karatu taƙi ta mayar da hankali ta yi shi, ba damuwa ba dai
aure take so ba? Zan yi mata tun kafin ta ɗauko min abin kunya, tun kafin ta watsar min da

mutuncina a idon jama'a zan aurar da ita” Hon Sa’id dai shuru yai mishi domin idan Aminin nasa
ya ɗau zafi ba ya jin lallashi. Haka suka isa station ɗin. Cikin girmamawa 'yan sandan suka
shiga kawo gaisuwa tare da musu jagora wurin mai gidan nasu. Suna fitowa Abban Amrah ya
ce a sake su duka. Haka aka buɗe su suka fito, kallo Dalil ya yi rai a haɗe ya ce “Ka zo gida ka
same ni” Sunkuyar da kai Dalil ya yi zuciyar shi na bugawa da jin furincin Alhaji Aminu. Fiddoh
kuwa ba abin da take sai kallon Alhajin tana zabga uban murmushi. Ko zafin bakinta da ke a
fashe ba ta ji domin ganin Alhaji Aminu da jin muryan na shi ya tafi mata da raɗaɗin komai
farinciki take ji a ranta tare da wani irin shauƙi. Kallon Suhaima ta yi tare da lashe baki harda
lumshe ido ta yi kana ta ce “Sexy guy...” Naushi Suhaima ta kaiwa bakinta sai dai kafin hnanun
nata ya isa Fiddoh ta riƙe tana mata wani irin banzan kallo, “Ki shiga nutsuwarki domin na
kusan zama Maminki, zan auri mahaifinki dan shi ne murdin raina, shi ne mafarki na, kuma
farincikin rayuwata” Cikin ihu da jin zafin furucinta Suhaima ta ce “Shashasha ki ma daina
wannan tunanin domin fasiƙa ƙazama mara asali irin ka ba ta da gurbi a gidanmu, Uban ki ma
ɓarawo ne an gaya miki ban da labarin ki ne? wallahi tallahi kika sake irin wannan maganar
saina illata ki!” Riƙe haɓa Hon. Sa’id ya yi yana kallon ikon Allah, Alhj Aminu kuwa wani
ƙazamin kallo ya watsawa Fiddoh tare da jan dogon tsaki ya fisgi hannun Suhaima suka fita. Da
sauri ta biyo bayansu tana faɗin “Koma dai mene ne saina mallake...” Ba ta ƙara sa maganarta
ta ba Abban Amrah ya tari numfashinta da faɗin “Hauka kike yi domin ba abin da zai yi da
ballagazar karuwa irin ki, matar shi ta farko naushi ɗaya za ta miki ta ɓalla ƙasussuwan jikinki,
ita kuwa Amariyarsa ba ta bar ƙofar da wata mace za ta burge mijinta ba, idan za ki je ki nema
ɗan' iska irin ki gwara tun wuri ki kama hanya domin kuwa a nan kin makaro, ba ki da gurbi,
kariya kawai. Kuma wallahi idan na sake samun labarin kina bibiyar shi ba za ki ji da daɗi ba”
Sai da Abban Amrah ya yi mata tas sannan ya shiga mota suka baɗe ta da ƙura. Wani irin ihu
Fiddoh ta saka tare da zubewa bisa guiwowinta tana sakin wani azababben kukan da tun da
take ba ta taɓa yin sa a rayuwarta ba, domin ba'a taɓa yi mata ƙazamin zagi da cin fuska irin
wanda Abokin Alhaji Aminu ya yi mata ba. Ta yi kukan da tun da take a duniya ba ta taɓa yin
irinsa ba, sannan ta kama hanyar gida tana shiga gidan ta faɗa jikin Maman su da ke zaune
tana aiki “Subahanallahi Firdausi! Me ya samu fuskar ki? Wa ya taɓa min ke? Wa ya saka ki
kuka?” Lokaci ɗaya Maman su ta jero mata wannan tambayoyin, cikin wani irin sheshsheƙan
kuka me shiga jiki ta ce “Maman mu faɗa muka yi da yarinyar Alhaji na, Maman mu yau an ci
mutuncina an yi mini zagin da tun da kika haifeni ba'a taɓa yi mini irinsa ba, Maman mu a gaban
Alhaji na, amininsa ya zage ni, ya kirani da karuwa, ballagaza, ɗiyar sa ta yi min gorin dangi
Maman mu wai ba mu da asali... Da sauri Maman Nafisa ta rufe bakin Firdausi hawaye na zubo
mata. Cire hannun Maman tasu ta yi tare da faɗin “Akwai wanda ya isa ya kaucewa ƙaddarar sa
ne Maman mu? Ba yin kaina ba ne! Zuciyata ce take son shi, ko laifin ne dan na so shi?
Wallahi Maman mu ina son Alhaji sosai ban taɓa jin zafi da ƙunci irin na yau ba, kuma wallahi
ko dan na baƙanta zuciyar Suhaima saina auri mahaifinta, ni suka kira da karuwa! Wallahi saina
addabi rayuwarsu hatta uwar ta ba zan sararawa ba” Runtsa ido Maman Nafisa ta yi tana jin
zafin abin a zuciyarta musamman ma kalmar *Karuwa*. “Ki yi haƙuri Firdausi, ki fita rayuwar...
Miƙewa Fiddoh ta yi zaune tare da harɗe ƙafafunta tana faɗin “Wallahi tallahi ba zan barsu ba,
muddin da rai a jikina saina addabi rayuwar Alhaji kuma saina aure shi” Ta ƙarasa maganar
hawaye na zubo mata. Matsowa Zaliha ta yi jikin Maman Nafisa tana sauke ajiyan zuciya domin
ita ma abin da aka yi wa 'yar'uwatata ya taɓa zuciyarta tagumi ta yi tare da faɗin “Ina danginmu

suke? Mu 'yan asalin ina ne? Domin ni ma an sha goranta min kuma har gobe ana yi mini gorin
dangi dan Allah Maman mu ki faɗa mana” Juyar da kai Maman Nafisa ta yi tare da faɗin. “Na so
a ce Nuriyya na daga cikin waɗanda za su saurari wannan labarin”.
****
Mutanen Bangaran ( Makiyayan shanu ) ko Larabawan Chadi rukuni ne na ƙabilun Afirka a
yankin Larabawa  da ke zaune a yankin Sahel na Afirka musamman tsakanin tafkin Chadi da
kudancin Kordofan, wanda suke da mutane sama da miliyan shida. Ana kiran su Bangare
a Sudan, Abbala, da Har ila yau, an san shi a gabashin Chadi da iyal DJINED  da kuma Shuwa
Arab a Kamaru, Najeriya da yammacin Chadi. Kalmar Shuwa ance ta samo asalin ne daga
yaren Kanuri. 

Bangaran suna magana da harsuna dabam dabam, wanda aka sani da Larabcin Chadi. Duk da
haka Bangāran na Kudancin Kordofan, saboda tuntuɓar masu zaman kansu da kuma
Larabawan ƙasar Sudan makiyayan raƙuma ne na Kordofan, ya haifar da tasirin Larabci na
Sudan a cikin yare na wannan yanki. Har ila yau, suna da salon rayuwa na yau da kullum na
al'ada, kiwon shanu, kodayake a zamanin yanzu da yawansu suna rayuwa irin na kowanne
mutum. Amma duk da haka, a tare ba dole ba ne dukkansu su ɗauki kansu al'umma ɗaya,
wato, ƙabila ɗaya. An gabatar da kalmar "al'adar bangaran a shekarar alif 1994 ta Braukämper. 

Amfani da kalmar bangāran a siyasance a Sudan yana nuni da gungun ƙabilu masu magana da
harshen Larabci masu alaka ta kud da kud da ke zaune a yankunan kudancin Darfur da
Kordofan wadanda suka yi cudanya da 'yan asalin mutanen dake zaune da su a yankin, a cikin
musamman mutanen Fur, mutanen Nuba da fula . Da yawa dai kawai zuriyar ƙabilun 'yan asalin
da aka riga aka yi su ne kawai. [11] Mafi yawa daga cikin "Larabawa Bangaran" suna zaune
a Chadi da Sudan, tare da 'yan tsiraru a Najeriya, Kamaru, Nijar, Jamhuriyar Afirka ta
Tsakiya da Sudan ta Kudu . Wadanda har yanzu makiyaya ke yin hijira a kan lokaci tsakanin
wuraren kiwo a lokacin damina da wuraren koguna a lokacin rani.

Harshensu na asali dangane da masana ilimi na da sunaye daban-daban, kamar Larabci na
Chadi, waɗanda aka ɗauko daga yankunan da ake magana da harshen. A mafi yawancin karni
na 20, wannan yare da masana ilimi suka san shi da "Shuwa Arab", amma "Shuwa" kalma ce ta
yanki da kuma zamantakewar al'umma da ta fada cikin rashin amfani a tsakanin masana ilimin
harshe da suka kware a cikin harshen, wanda maimakon haka suna kiransa "Larabcin Chadi"
ya danganta da asalin masu magana da harshen da ake tuntubar su don wani aikin ilimi.
Zuriyar gidanmu sun aminta da auren zumunta wanda suka taso suka taso tun iyaye da kakani.
Sun cigaba da wannan auratayyan tsakanin 'ya'yensu har jikoki a haka suka fara yawa har suka
zama babban zuri'a a garin Sudan. Asalin sunana Hamnah kamar a lokacin da na taso kowa so
na yake yi saboda tsananin kyau da nutsuwar da nake da shi, sai dai ban cika kula mutane ba
duk da sukan biyoni har gidanmu kasancewar na san gidanmu ba'a ba wa bare sai ban mayar
da hankali kan maneman da suke min tururuwa ba, ilimi daidai gwargwado muna da shi amma
ni karatuna ba mai zurfi ba ne. Ina da yayye mata da maza wanda suma duk cikin gida aka
bayar da auren su muna da wayewa kasancewar dayawa daga cikinmu sun yi ilimin boko akwai
masu aikin gwamnati, da masu kiyon shanu a cikin mu, gidan mu ya kasu sashi daban-daban

kuma dukkan 'yammatan gidan kowacce tana da sana'ar yi, kamar ni da nake aikin turare
kasancewar ina son ƙamshi sosai, akwai yayata Saliha wacce a wurinta na koya turaren
kasancewar ita shago ma take da shi na turare da na koyar da abubuwa da dama tana gyaran
amare, dan mijinta ya rasu wanda shi ma ɗan nan cikin gidanmu ne, yaron yayan mahaifinmu
ne, ya rasu ya barta da ɗa, yanzu zaune kawai take tana sana'arta duk da a cikin 'yan'uwa
akwai masu sonta sai dai taƙi yarda ta yi wani auren tana harkan kasuwnacinta tare da rainon
ɗanta. Ashraf shi ne yayan mijin Saliha wanda ya rasu, shi ne wanda aka yi mana baiko duk da
babu wata shaƙuwa ta soyayya tsakaninmu saboda ba nan ya yi karatunsa da rayuwarsa ba,
domin ya tsallake ƙasa har Najeriya ya zo garin Barno nan ya yi karatunsa inda ya samu sani
daga Akur'ani sosai, amma akwai fahimtar juna sosai a tsakaninmu, sannu a hankali lokaci ya
fara tafiya har aka sanya bikina da Ashraf wanda ya tattaro ya dawo gida inda yake da garken
shanu yana kiwon su, sai da biki ya zo daf kwatsam na haɗu da Saleh duk kyau da haɗu war da
ake cewa ina da shi sai na rena kaina, domin shi Saleh babu macen da ba za ta so ya kasance
matsayin mijinta ba, ta ko'ina ya haɗu ne matsalar shi talaka ne futuk, domin mu kan gidanmu
akwai rufin asiri sosai, amma ba wai masu kuɗi can ba ne. Tsautsayi ya sa muka fara soyayya
ba

07, December 2025
Habib Musa abdulkadir

We love ur book

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login