Showing 27001 words to 30000 words out of 70225 words

Chapter 10 - Amnoor Complete Romantic Hausa Novels by Aysha JB.pdf

kallon weast
ɗinta yana haɗiyar wani irin miyau, Allah ya ga ni yana mugun haƙuri tare da juriya in ba haka
ba, yanayinta kaɗai birkita ƙwaƙwaluwansa yake musamman ma ƙamshinta me birkitarwa
shigar da kanshi yai wuyanta yana sauke numfashi tare da lallaɓawa ya cusa hannunshi rigarta
bayan ya zame bargon wani irin ɗauke wa numfashinsa yai na wucin gadi ganin yadda
nonuwanta suke nan tantsa-tantsa da su, buɗe idanuwanta me cike da barci ta yi tana kallon shi
ganin ya zame mata rigarta ne ya sa ta nemi barcin da ke idanunta ta rasa zuciya cike da tsoro
murya na rawa ta ce “Daddy dan...” Ai bai bari ta ƙarasa maganar ba ya cafki bakinta yana
sauke numfashi kuka ta saka mishi jin yanda yake taɓa nonuwanta yana murza bakinsu. Wani
irin kissing ɗinta yake kamar zai cinye bakinta sai da ya yi mai isar sa sannan ya gangaro zuwa
wuyanta yana sauke mata numfashinsa tare da cusa kanshi tsakiyar nonuwanta yana lasan
tsakiyarsu... “Dan Allah Daddy ka yi haƙuri wayyo Allah Mamanmu! Wayyo Amrah..” Kuka ta
saka mishi sosai domin ta shiga ɗimuwa ganin yadda yake ta lashe ƙurjinta yana taɓo su.
Mirginawa yai gefe yana mayar da numfashi, da sauri ta sauka a gadon ta koma kan kujera
tana kuka.

Wannan littafin na kuɗi ne domin kasancewa cikin group ɗin za a tura ₦500 ta wannan account
2389596965 Aisha Jubreel Zenithbank. Sai a tura shedar biya ga wannan Number
09079740079

#Amnoor
#Sadstory
#Destiny
#Hotlove
#Romance
#Sexstory

[5/9, 11:44 PM] FARHATULƘALB: *♡AMNOOR...!*
_A romantic story_
Wattpad: ayshajb

Arewabooks:ayshajb
®
FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION
      ★F. W. A★

Free page 27_28

Kuje YouTube ku yi Subscriber Channel ɗi na FARIN JINI HAUSA TV. Domin samun ƙayatattun
littafanmu.

H-P Place Group.

Daga inda yake kwance ya ƙura mata ido yana jin yadda sautin kukanta ke ratsa kunnuwansa
miƙewa yai zaune yana kallon yadda ta haɗa kai da gwiwa sai ka ce wadda yai mata mai
gabaɗaya, a haka har barci yai awon gaba da ita sai da ya bari barcin nata yai nisa sannan ya
ɗaukota tare da kwantar da ita kan gado ya shafa fuskarta yana murmushi “Drama gril, abu ba
abu ba kuka, komai na kuka ne a wurinki” Toilte ya koma yai alwala yana fitowa ya shimfiɗa
sallaya ya fara jero filfilu. Sai ƙarfe biyu sannan ya haye gadon tare da shigewa cikin jikinta,
motsawa tai tare da buɗe ido tana kallon yadda hannayenshi ke saman cikinta shuru ta yi ba
tare da ta ce komai ba jin bai yi yunƙurin yi mata wani abu ba ne ya sa ta sauke ɓoyayyen
ajiyan zuciya. Washegari da gangan ya wanke mata hijjabinta ya fita yana murmushi, lokacin da
ta farga da abin da yai mata kamar zata fasa ihu ga shi kayan da ke jikinta ba za ta so ya ganta
a haka ba domin rashin ɗa'a ne duguwan riga me hannu shimi ne a jikinta wanda bai sauka
gwiwarta ba, ga shi ya ɗame jikinta sosai ya fitar da shep ɗinta, kwanciya ta yi a gadon tare da
rufe jikinta. Turo ƙofar yai tare da sallama murya can ciki ta amsa mishi tare ɓata fuska ɗauke
kanshi yai ganin yadda take cika tana batsewa wayarshi ya kara a kunne bayan ya zauna kan
kujera, satan kallonta yai tare da faɗin. “Ki zo ga Mamanmu...” Ai da sauri ta wuntsilo har da
ɗan guduta, ta manta da yanayin da take ciki jin ya ambaci sunan Maman su. Wani irin haɗiye
miyau ya yi yana gyara zaman shi ganin yadda kayan yai bala’in amsar jikinta, gefen shi take
shirin zama ya jawota ta faɗo jikinshi, ajiye wayar yai a gefe tare da ƙura wa ƙirjinta ido yana
sake haɗiyan miyau cikin marerecewa ta fara magana da ’yar siririyar muryanta “Kuma ka ajiye
wayar? Dan Allah ba ni mu yi magana da ita...” Tsit maganar nata ya tsaya jin yana shafa
fuskarta zuwa leɓen bakinta.
“Uhm ashe ba ki da wayo farat ɗaya kin taso kina juya min wannan ƙananun abun..”
“Wayyo Allah! Ni ka barni dan Allah ba na so!” Numfashi ya sauke sannan ya ɗagata tare da
miƙa mata wayar ya nufi bayi. Hira sosai muka yi da Zaliha domin Mamamu bata kusa wai sun
je bikin 'yar maƙofciyarsu ina gama magana da ita na fara binciken Number Amrah bugu ɗaya
ta ɗauka “Mara kirki” Cikin ihu ta ce “Matar Daddyna afuwan! Ya abubuwa ya amarci? Ina fatan
ana kula min da Daddy?” Juyowa na yi ina satar kallon shi ganin ya fito ɗaure da towel a
ƙugunsa ɗauke kaina na yi ina faɗi cikin raina _(Shi dai ba ya gajiya da wanka sai ka ce
agwagwa bini-bini yai wanka)_ “Alhamdulillah Ya Mama da Abba ki gaishesu” Karɓan wayar yai
tare da kashewa sannan ya min nuni da nawa ɓata fuska nai ina kallon wayar domin har yau
ban iya amfani da shi ba. “Ayya Daddy ban iya amfani da wayar ba ne ai” Ido ya zuba mata

yana so ta sake magana da shegen muryan nan nata mai tsayawa a zuciyar mai sauraro “Kika
ce?” Ya faɗa tare da ɗaukar wayar ya zauna kusa da ita zubur ta miƙe domin kunyar ganinsa a
haka take yi. Suna sallar Isha ya ɗauketa suka sake fita yau ma sun yi yawo dare sosai suka
dawo gida yau kan ko wanka ba ta yi ba haka ta faɗa gadon saboda barcin da ya cika idanunta.
Shi kam ba zai iya kwanciya haka ba, sai da ya watsa ruwa washegari suka kamo hanya direct
ya nufo gida da ita inda ta ga an sauya komai na gidan harda fenti aka yi musu daga cikin motar
take kallon gidan tana mamakin wadda yai wannan aiki domin ta san mai gidan de ba yi zai yi
ba, dan gyaran bayin gidan ma da ƙyar ya yi sa. Ajiyan zuciya ta sauke jin ya kamo hannunta
yana faɗin “Sai na zo kenan? Ko kuma mu wuce can gidan?” Da sauri ta kalleshi tare da kai
hannu za ta buɗe motar “Ba zan samu wani abun ba?”
“Kamar me fa?” Cike da mamaki ta yi maganar. Matsowa yai tare da kai hannunta bakinsa “Irin
haka..” Da sauri ta fara waige-waige tana jin wani bala’in kunya na rufe ta. Buɗe mata motar ya
yi suka fito tare nan ya sa yara suka kwashe kayan zuwa cikin gida da sauri Zaliha ta fito ganin
Nuriyya ce ya sa ta daka tsalle tare da rumgumeta “Wayyo Allah Aunty shi ne ba ku faɗa kuna
hanya ba? Ina wuni Daddy barka da hanya” Da murmushi ya amsa mata yana kallon yadda
Nuriyya take ƙasa-ƙasa da kai ita ala dole kunya take ji. Wannan yanayin nata ba ƙaramin
burgeshi yake yi ba. “Hmmm! Alhaji da ma ina jiran wannan ranar ya kamata in faɗa maka
gaskiya dangane da wanna yarinyar da aka liƙa maka, yanzu kai ba ka yi bincike ba ka amince
da auren wannan 'yar iskar..” Runtsa idonta ta yi da ƙarfi tare da ƙanƙame hannun Zaliha
idanunta na kawo ruwa.
“Ya Subhanallah bawan Allah me kake faɗa ne? Ban fahimce ka ba fa?” Ya faɗa yana kallonta
yana son gasgasta zancen nasa duba da yanayi da ta shiga. “Eh Alhaji abin da ka ji na faɗa
maka yarinyar nan karuwa ce! Maza uku suka gama hawa da sauka kanta, da farko ni zan
aureta amma da na fuskanci halayyarta sai na janye dan ba mace-ta-gari ba ce, burin kowane
uba ya samar wa 'ya'yansa uwa-ta-gari sai aka yi rashin dace domin da na fahimci ɓoyayyun
halayyarta sai na ga ba zan iya auren fanɗararriya..”
“Innalillahi wainna ilaihir rajiun! Wallahi Daddy ƙariya yake min sharri yake min! Ban san...”
Dakatar da ita yai ta hanyar faɗin. “Ya isa haka! Ku shiga gida!” Cikin ɗaga sauti yai maganar
muryanshi na nuna zallar ɓacin rai. Baban su ne ya shaƙe wuyar mutumin yana faɗin.
“Munafuki la'ananne me haddasa fitina tsakanin ma'aurata sai Allah ya la'ance ka..” Dukan shi
yake yana faɗa mishi mugayen kalamai motar shi ya shiga da sauri yana jin yadda kanshi ke
juyawa yana ji kamar ba a duniyar yake ba. “Taka mota mu tafi!” Da sauri ta buga motar tana
kira sunan shi cikin muryan kuka “Dan Allah Daddy ka tsaya ka saurare ni wallahi sharri yake
mun ka tsaya na yi maka bayani ba haka ba ne karka kalle zancen sa. Daddy dan Allah ka
saurare ni...” Hannunta Amrah da ƙarasowarta kenan ta riƙe suka nufi cikin gidan tana gunjin
kuka “Me ya sa ba ki faɗa ma sa komai ba? Na ɗauka duk ya san abinda ya faru ashe bai san
komai ba? Ɗan farincikin da na fara samu aka daƙushe min? Shi kenan ni ba zan ji daɗi ba a
rayuwa? Amrah na dawo da niyar karɓan sa a matsayin miji duba da halayyarsa masu kyau da
nagarta, Amrah mai ya sa ƙaddara ta zaɓe ni? Sai ni? Komai sai ni ce? Whay Amrah! Me ya sa
komai yake zuwa mun a cukurkuɗe? Sai yaushe ne zan yi dariya kamar kowa? Sai yaushe zan
samu sukuni na daina fuskantar matsalolin rayuwa? Ni kenan daga wannan sai wannan...”
“Yi haƙuri Noor komai da lokacinsa duk abin da yai farko zai yi ƙarshe wallahi na ɗauka Hajiya
Umma ta sanar da shi komai ashe ba haka ba..”

Cikin kuka Nuriyya ta dakatar da ita da faɗin “Ya zan yi? Ban san yadda zan yi mishi bayani ya
fahimta ba na san yana can yana saƙa zancen zuci..”
“In Sha Allahu komai zai zo da sauƙi muje ki yi sallah sai mu ƙarasa maganar daga ba ya”
Janta ta yi har ƙuryar ɗaki Nuriyya kam ta yi shuru tana kallon ikon Allah domin an canza fasali
da tsarin gidan an ware part ɗin Maman Nafisa da ban haka ma nasu kowane da toilte an gyara
tare da zuba kayan alatu “Duk cikin sati biyu aka yi wannan aiki? Waye ya yi?”
Zaliha da ke ƙoƙarin girka mata taliya ne ta amsa da faɗin “Aikin mijinki ne duk shi ya yi mana
wannan abun arzikin” Shuru tayi tare da ajiye handbag ɗinta ta nufi bayi wanka ta yi sannan ta
ɗauro alwala tana fitowa sai ga Fiddoh ta shigo da ihun murna ta rumgumi Nuriyya “Su amare
an yi fresh kinga yadda jikinki yake wani glowing kuwa? Kin yi kyau kin cicciko lallai an ji...” “Ke kam Allah ya shirya mana wannan bakin naki” Dariya ta yi tare da kwanciya saman Bed
tana faɗin “Ina zanga Alhaji na? Taɓ! Wallahi na yarta aure ni’imomi gareshi tun da ga shi na
gani da idona..” Tsaki Nuriyya ta yi don ta lura magana take son saka ta. Zaliha ce ta faɗa wa
Firdausi abin da ya faru.. Tun kafin ta dire zancen nata Fiddoh ta wuntsilo tare da faɗin “Kan
babban buran uba! Ai kuwa zai na ci kan uwar..”
Riƙe ta Nuriyya ta yi ganin yadda ta zaburo tana shirin fita ta san kuma muddin ta fita maganar
ba zai tsaya iya nan ba sai an kai ga 'yan sanda dan kaɗan ne daga halin Fiddoh abu in dai ya
shafe ta ko Maman su ba ta wasa da shi. “Mene ne haka? Dalla malama cika ni saina koya
mishi hankali wallahi da sojoji zan haɗa shi su ci uban ɗan shegiya” “Eh na san haka za ki yi shi ya sa ba na so ki fita Baba ma kaɗai ya ishe shi ba sai an kai ga
hukuma ba..”
“Kina nufin kenan na ƙyale shi?” Cike da takaici ta miƙe tana jan tsaki sannan ta sake faɗin
“Wannan shegen zuciyar naki ba ya faɗa miki gaskiya” Fita ta yi tana ashar domin dai ba ta
cikin hayyacinta shi ya sa ma ta yi saurin dakatar da ita. “Ai da kin ƙyaleta wallahi..” Da sauri
Nuriyya ta ce “A'a Amrah ba ki ganin halin da take ciki ne? Ta yaya zan barta ta je ta yi abin da
za a dawo ana da-na-sani?”
Amrah ta ce “Kuma haka ne fa Allah ya kyauta, ina wayarki?” Kallon Zaliha da ke ajiye musu
abinci ta yi tare da faɗin “Ɗauko min waya yana cikin jakar can” Juya wayar Zaliha ta yi tana
faɗin “Wow! iPhone 14 pro max! Aunty Nuriyya wayyo Allah! zan kashe selfi..” Karɓan wayar na
yi ina faɗin “Damuwarki ragagge ne” “Noor ai gaskiya ce koni na yaba lallai an tsuma Daddyna dole kema ya gwangwajoki da
wannan wayar da ake ya yi” Ta faɗa tana jujjuya wayar ita ma kana ta kira layin shi sai dai har
kiran ya katse ba a ɗaga ba, sake kira ta yi amma still no answer sai da ta jera mishi five miss
call bai ɗaga ba kallonta na yi domin tuni zuciyata ta sake karyewa murya na rawa na ce “Kin
gani ko? Ya ƙi ɗaukar kiran...” Na ƙarasa maganar hawaye na zubo min “Tura mishi saƙo"
Karɓan wayar na yi hannuna na rawa na rasa ma me zan rubuta kallon ta na yi tare da yin
shuru “Noor ki nutsu! Mijinki ne a wannan ɗan tafiyar da kuka yi, ya ci a ce kin fahimci wa kike
aure sati biyu ba wasa ba..”
“Wallahi Amrah na kasa tuno komai ban san abin da zan rubuta mishi ba, kuma ma ba zama
yake ba, bare har na karanci halayyarsa..” Amrah ta katse ta da faɗin “Ki tuna dai!” Runtsa
idona na yi da ƙarfi nan sauran hawayen suka zubo a hankali na fara rubuta mishi kalamai har
na gama sannan na tura mishi muna zaune har 10 domin ta ce a nan za ta kwana tun da
Mamanmu sun je biki ƙauye ne. Abinci ma sai da ta takura min kafin na ci kaɗan.

****
Kiran wayar Laraba ya yi yana tambayarta ina ta tafi nan take sanar masa tana Lagos amma jibi
za ta dawo bai tsaya jin ƙarshen maganarta ba ya kashe wayar tare da jan dogon tsaki wanka
ya yi yana jin wani azaban ciwon kai gefe ɗaya yana ganin kiran Amininsa amma ya ka sa
ɗauka sai da ya yi wanka tare da sallah sannan ya kira shi suka gaisa “Ya na ji muryan ka
haka? Wani abu ya faru ne?” Murya can ciki ya ce “Mu haɗu a gidan Hajiya Umma sai mu yi
maganar gabaɗaya a can” Da ƙyar ya yi driving zuwa gidan yana isa ya zube a kan kujera yana
mayar da numfashi tare da runtsa ido yana mai dafe kanshi gefe guda “Oyoyo Daddyna!”
Suhaima ta faɗa tare da zama kusa da shi. Buɗe daurewa ya yi suka yi ɗan hira domin ba ya so
ta fahimci halin da yake ciki, sai da Abban Amrah ya ƙaraso kafin ta shiga ciki ganin Hajiya
Umma ta fito ga dukkan alamu magana mai muhimmanci za su yi.
“Lafiya naga duk ka yi wani irin?” Murya can ciki ya ce “Umma akwai abin da ya dace na sani a
kanta ne? Akwai wani abin da ya kamata in sani ne?” Haɗa baki Umma da Hon. Sa’id suka yi
wurin faɗin “Kamar ya fa?”
Furzar da iska me zafi yai daga bakinsa tare da cije leɓe yana faɗin “Ina magana ne a kan
Nuriyya domin na ji abin da bai min daɗi ba..”
“A ina? Wa ya faɗa maka?” Umma ta faɗa tana kallon shi. “Kenan da gaske ne? Shi ne ba ki
sanar da ni...”
“Dakata min haka! Akwai wadda ya isa tsallake ƙaddararsa ne? Ba na son dogon magana
Aminu! Ka shirya maganar tarewa ka gyara ɗayan gidanka domin ban yarda da tuban da
Laraba ta yi ba”
Ɗagowa ya yi da jajayen idanunsa yana kallon yadda take masa magana “Tarewa yanzu?”
Miƙewa ta yi tare da nufan hanyar ɗakinta ta barsu a wurin. Bin bayanta yai da ido yana jin
kanshi tamkar zai faɗo ƙasa saboda tsananin sarawar da yake yi, domin maganar tata ya sake
dilmiyar da shi zuwa ga wani irin tunani na daban nan take zuciyarshi ya shiga kitsa mishi
abubuwa a kanta.
“Wai me ke faruwa?”
“Komai ma ya faru” Nan ya kwashe komai ya faɗa masa “Yaa Subhanallah! Kai! Wannan batun
ba gaskiya ba ne..” Kallon sa Alhj Aminu yai tare da faɗin “To yaya ne? Kana ji dai Umma da
bakinta ta tabbatar mun..” Wani irin kallo yai masa tare da faɗin “Ban ji inda Umma ta ce maka
'yar isaka ba ce, ban ji ta ce maka komai dangane da wancan zancen ba. Kai Aminu! In ka ce
za ka bi maganar mutane wallahi kashe maka aure za su yi gwara tun wuri ka kawar da wannan
mugun tunanin a ranka Nuriyya ba za ta taɓa aikata haka ba” Shuru kawai ya yi masa. Koda ya
dawo gida tunani ya shiga yi a haka kiranta ya shigo wayarshi bai ɗauka ba, hatta saƙonta ma
bai kula ba, haka aka shafe kwana biyar tana kiran wayarshi tare da tura mishi saƙo duk ta kasa
nutsuwa tun tana kukan ɓoye har ya zo ta kasa daurewa Amrah ma ta yi ƙoƙarin kiran shi
amma wayar ba ta shiga koda ta samu Abbanta da maganar ya yi matuƙar mamaki jin har
yanzu bai bar wancan maganar ba, nan take sanar da shi ainihin abin da ya faru da ita. Ya ji
matuƙar tausayinta sosai jin wannan mugun ta'asar da aka yi mata.
“Noor!” Buɗe shanyayyun idanunta ta yi tana kallon Amrah “Ki shirya muje ki duba Daddy ba ya
Jin daɗi”
“Ni ba zan iya zuwa gidan matarshi ba..” Hararanta Amrah ta yi sannan ta ce “Dalla can malama

ki tashi muje matarshi ba ta nan” miƙewa ta yi tana ƙoƙarin saka hijjabinta “Dan Allah je ki yi
wanka bari na dafa mishi wani abun ba haka ake zuwa dubiya ba” Dan dole ta shiga ta yi wanka
doguwan rigan material ta saka sannan suka fito bayan ta shafa turarukan da ta ajiye mata,
cikin gida ta bayar da makulli a

07, December 2025
Habib Musa abdulkadir

We love ur book

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login