Showing 1 words to 3000 words out of 70225 words

Chapter 1 - Amnoor Complete Romantic Hausa Novels by Aysha JB.pdf

[5/9, 11:41 PM] FARHATULƘALB JB: *♡AMNOOR...!*
A Romantic story

®
FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION


★F. W. A★

❌...

Free page 1_5.

Cike da sanyin jiki take kwashe kayan shanyar har ta kammala kafin ta nufi shashin Hajiya Larai
dashi , tuntuɓe taci da kafar Suhaima wanda yasa ta kifewa a ƙasa tare da sakin ƴar ƙara domin
ta bugu sosai da kanta cike da tsiwa irin na yara masu tashe balaga yarinyar ta sake bugeta da
ƙafa tana faɗin “Ke! dabbar ina ce da zaki zo kina tafiya bakya lura da mutune! Dan Allah kalli
yanda kika buge min ƙafa da wannan ƙazamin jikin naki Mommy!” Ta ƙarasa maganar tare da
ƙwalawa uwarta Kira, Murya a shaƙe Maman Nafisa ta miƙe tare da haɗa hannuwa biyu tana
faɗin “Allah ya wuci ran Suhaima ayi haƙuri wallahi ban lura ba ne...” Hisham dake shigowa ne
ya dakatar da ita ta hanyar faɗin “Ya isa haka! Ɗebe kayan ki tafi dan Allah kallon ki ɗaga min
zuciya yake” Da harara suka raka bayan ta tsayawa tayi a bakin ƙofar tana niman izinin shiga
daga ciki Hajiya Larai ta ja wani dogon tsaki kafin ta bata izinin shigowa cikin gaggawa ta gama
jera musu kayan kafun ta du ƙa kai a ƙasa tana faɗin “Hajiya na kammala aikin yau, zan ta fi
gida..” Tun kafun ta ida ƙarasa maganar Hjy Larai ta hurga mata 3k tare da nuna mata ƙofa da
sauri ta fita tana duba hanya dan kar ta sake wani laifi kasancewar ƙiris suke jira su sallame ta
in da a son ransu ne ma da tun tuni sun koreta saboda tsanar da suke mata sai akayi rashin
dace Alhj Aminu yana taka musu burki shiyasa suka zaɓi muzguna mata ta hanyar saka mata
ƙafa idan tazo wucewa ko kuma su saka ta aiki na ba gaira ba dalili kasancewar da aikin take
samu ta ciyar da yaranta shiyasa ba ta damuwa da duk wasu abubuwan da suke mata duk ta
dalilin mugun miji da Allah ya haɗa ta da shi shiyasa ake mata wulaƙanci da a ce yana sauke
mata duk wasu haƙƙokinta dake rataye bisa kansa da hakan bata kasance da ita ba.

Cike da murna yaran suka tare ta suna faɗin “Mama barka da dawowa” ledan dake hannunta
Nafisa ta karɓe tana ƙoƙarin buɗewa Zaliha ta yaga ledar gaba ɗaya, Nan suka haɗu su uku
suna cin abincin data kawo ban da Nuriya data koma gefe tana kallon su zuciyarta cike da
tausayin ƙannin nata ajiyan zuciya ta sauke jin Maman su na tambayar ta in da Firdausi ta tafi
“Yanzun ta kewaye banɗaki” Kallon jama'ar gidan tayi ganin kowa nata shirin fitar da kayan
sana'ar shi kasancewar gidan hayan babban gida ne in da yake ɗauke da ƙabilu kala-kala
“Yawwa Nuriya yi maza karɓi kuɗin nan kije bakin kasuwa ki sayo gyaɗa roba ɗaya” miƙewa tayi
tana hamma saboda yunwar dake damunta a hanyar fita ta haɗu da Emanuel ya tare hanya
yana kallon tare da washe baki nan jajayen haƙoransa suka bayyana “Yawwa Nureya ka zo
muje ɗaki na Minti biyar kawai zan baka dubu ɗaya shap-shap zamuyi...” Cike da takaicin

kalamansa ta watsa mishi narkakkun idanunta rai a ɓace tace “Shegen arne ɗan iskan banza
wlh ko ka bani hanya in wuce ko kuma na haɗa ka da Madam in tona maka asiri...” Dariya ya yi
tare da matsa mata a hanya bayanta yabi da ido ganin yanda mazaunanta ke motsawa hannu
yasa yana gyara zaman Banana ɗin shi daya fara harbin iska domin Allah ya mata baiwan
halitta ba gaban ba, ba bayan ba, kasa haƙuri ya yi sai da ya kai mata runguma tare da cafke
tantsa tantsar nonuwanta wani irin ihu tayi tare da kai mishi cizo a hannun shi ai da gudu ya
sake ta tare da nufan cikin gida domin ko ba komai yaji laushin kayan marmarin ta kuma ya
rantse sai yasan yanda ya yi yaji daɗin abinda take ɓoyewa kaman yanda ya buɗe ƙanwarta
Fiddo haka zai ratsa tsakkanin cinyarta wani irin lumshe ido yayi tare da ɗiban ruwa a bokiti ya
nufi bayi yana shiga yaci karo da Firdausi tana jiran shi. Washe baki ya yi yana faɗin “Fiddoh
fiddoh kace kana nan kana jira azo a baka kayan daɗi”

Wani irin lumshe ido tayi tare da lashe laɓɓanta da yatsu biyu take kiran shi ya yin da take kaɗa
ƙirjinta runguma ruguman nonuwanta na rawa yarinya ce ƴar kimanin shekara goma sha shida
amma idanunta a buɗe yake ta san maza duk wani lagon ɗa Namiji ta san shi a rayuwar
Firdausi bata ragawa namiji hatta mahaifinta Hamisu wanda ya fara buɗe mata ido da maza
tsoron ta yake ji, wani lokaci idan yazo yana masifa yana zagin uwar mata, mahaifiyarsu kenan
kasancewar su huɗu ne reras! Mata shi kuwa ya tsani ƴaƴa mata kullum cikin tsangwama da
kyararsu yake abinci baya basu balle akai ga biyan kuɗin makaranta shi dai ya tattara yana
gidan Amariyarshi Maman Audu, Ita ce mowa domin ita ke morarsa kasancewar yaranta maza
uku ne sai dai duk ba nagari daga ɓarawo sai ɗan shaye-shaye da ɗan daudu, Wani irin girgiza
mazaunan ta da tayi ne yasa shi saki ajiyan zuciya tare da ƙarasowa kusa da ita ya kai mata
runguma yana make mazaunan ta. “Wow Beb ka sake zama ɗan lukuti nasan ramin can ya tara
ruwa sosai domin kwana biyu bamuji daɗi ba, Ina so ka mun Style wanda zan dinga cinka kana
min ihu ai ka gane ko?” jawo bindinsa tayi da ƙarfi tare da murza saman abar tana faɗin “ I'm
not a Man! Ka dinga alaƙanta ni da mace ba Namiji ba okay? Duk da ban ƙarasa sakandiri ba
Ina da na wa ilimin okay you understand?” wani irin shafo shi da tayi ne yasa shi faɗin “Yeahhhh
Beb! Ohhhh don't chop me alll wohhh, OMG! Fiddoh very sweet Fuck me Beb! Washhh Please
sucks me wayyo zai kawo ruwaaaa!”

“See u Emanuel Kai banza ne wlh saboda ina jin daɗin ka ne nake cin wannan Banana ɗin in ba
haka ba da na bar shi ga Yahuza nan mijin maman Zuwai, Kullum sai ya kira ni yana nuna min
zabgegiyar abar shi amma na ƙi yarda saboda bana son harka da ƙazami, Oya bari na juya ka
ci min pussy sosai and ka dinga matsa min Nono dan yafi daɗi”
****

Ƙililin ƙilin “Hello...” Daga ɗaya ɓangare aka fara magana: “Ina fatan Hajiya Larai ce?” Sai da ya
sauke wayar tare da sake kallon Number tana yamutsa fuska kamar wacce taga turoso kafun ta
mayar tana faɗin “Yes wacece ke magana?” Wani irin shewa akayi kafun aka ci gaba da faɗin
“Yanzun haka daga gurin ɗaurin Auren Alhj Aminu kiyi gaggawan zuwa don ban so ayi babu ke
zan turo miki location ɗin gurin..” Kittt aka datse wayar a sukwane ta miƙe tare da ƙwalawa
Suhaima kira kallon Hisham Suhaima tayi tare da faɗin “Tabɗijam! Rabon da Momy ta ƙwala

min irin wannan kiran tun lokacin da Dad Amin yake shirin aure na huɗu hala yau ma wani
auren yake shirin jajiɓowa to koma wata me ƙararren kwana ne zata ci uban ta, kuma zai
kasance aure na biyar da zamu ɓata ina fatan kuma daga wannan auren Dad Amin, Bazai sake
marmarin wani aure ba...” “Ku muje shashasu kuna ji ina ta kiran ku Aminu dai wani aure yake
shirin ɗaurawa”

“Momy kalli yanda kika saka kaya gajeren wando da T-sht lallai wannan auren ya hargitsa
kwanyar ki” a 360 Haj Larai taja mota suka fita suna isa ta ɗauko bindiga tare da kutsa kai cikin
maza sauke bindigar dake hannun ta tayi kan limamun tana faɗin “Kana shaida wannan ɗaurin
Auren zan tarwatsa kan ka!” kallon mutanen gurin Hisham ya yi rai a ɓace yana faɗin “Ko wa ya
watse wannan Auren an soke shi!”

*Paid Book ne, ₦500*

A tuntuɓi Wannan Number; 09079740079 WhatsApp kawai
[5/9, 11:41 PM] FARHATULƘALB: *♡AMNOOR...!*
A Romantic story

*PAID BOOK!₦500*
*_DOMIN SAMUN CIGABAN LITTAFIN ZA'A TUNTUƁI WANNAN NUMBER TA WHATSAPP_*
09079740079

®
FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION
★F. W. A★

❌...

Free page 6_10

“Yes! an fasa wannan Auren in kuma ka shirya mutuwar ƴar ka Bisimillah, Gida na ni ɗaya ce!
Aminu bai isa ya sake wata mata ba muddin ina raye ba shi da power ɗin ƙara Aure..!” Tas tas
ta ji saukan lafiyayyun mari har guda biyu sake bindigar tayi a ƙasa tare da dafe kuncin ta tana
kallon Alhj Aminu “Ka mare ni?” Cikin tsananin ɓacin rai ya ce “Ki na mamaki ne kin ɗauka
yanzun da ne, da zaki ratso tsakiyar maza kiyi mun tijara sannan ki ta fi lafiya? Laraba da
yuwuwar na kai ki asibiti domin bincikar lafiyar ki wannan shi ne karo na biyar da kike ɓata min
Aure..” Riƙe shi Hon Sa'id ya yi tare da kara waya s kunne yana kiran matar sa, Babu ɓata
lokacin Salamatu ta ƙara so tana jan hannun Hj Larai, “Me kenan kika aikata haba Larai har
yanzun kina nan da wannan halin naki fisabidillahi bakya kyautawa wannan ai hauka ce, Ya zaki
kwashi yara ki ta fi tare da su kuma a gaban idonsu kike aikata komai wannan fa ba tarbiyya ba
ce...” Dakatar da ita Hj Larai tayi tana magana rai a ɓace “Sannu uwata! Na ce sannu, kinzo ki
ta sa ni gaba kina min faɗa da Sa'idu ne yace zai ƙara Aure ban san irin haukar da zakiyi ba..”
"Wallahi ba abinda zanyi Sunna fa zai aikata in dai Auren zai samar da kwanciyar hankali

wallahi ina maraba in har mace ta gari zai ɗauko bani da matsala ai gwara Auren da biye-biyen
matan banza, Magana ta gaskiya kina takura Aminu babu hali ya yi ƙoƙari Aure sai kinyi sare
sarin da zaki rusa masa farinciki ban san wata shegiyar ba ce take kawo miki gulman Auren sa,
yau da ace kina faranta ran sa nasan ko kusa bazai yi tunanin wani Auren ba, da'ace har
yanzun kina haihuwa na rantse miki da Allah Aminu bazai ji sha'awar ƙara Aure ba, Amma ya
son yara Hajiyar shi naso taga ya tara zuri'a kasnacewar shi ɗaya ne ɗan ta Namiji duk sauran
ƴaƴanta mata ne. Amma ke kin juyar da mahaifar ki kin ce baki buƙatar tara yara yo ba dole.."

"Ya ishe ni haka!" Tsaki Salamatu tayi tare da juya kan motar ta ta nufi gidanta lamarin Larai ya
daina bata mamaki ya dawo bata tsoro dan bata dan sheɗanin dake kai mata gulma ba.

Gyaɗa kai Hajiyar shi tayi bayan ta gama jin duk wani jawabi daga bakin Hon Sa'id, "Allah ya
kyauta Amma lamarin Labara na buƙatar ganin likita nafi tunanin aljanu gare ta" Aminu dake
kwance hannunsa ɗaure da drip domin tun a can ya zube jinin sa ya hau dalilin da yasa suka
ranƙayo da shi asibiti tare da kiran Mahaifiyarshi kenan, Murya a dusashe ya ce "Wallahi Umma
tsaban iskanci kawai yake damun ta, karki ɗauki alhakin Aljanu ban cin ina duba daraja da
girma irin na zumunci wallahi da na daɗe da sakin Laraba saboda fitina ni kenan bani iko da
gidana ƴan'uwa na basu da ikon zuwa gidana yara na ban isa in ce musu kaza suyi ba, kowa
abinda ran shi ya raya masa shi yake yi wani irin jarabta ce wannan?"

"A kul! Kar na sake jin irin wannan kalaman, Ka sake ta ta je ina? Ai haƙuri zaka ci gaba da yi.
Shiya sa tun farko da ka ce Labara zaka Aura na ƙi, Domin na san halin Zuwaira duk da
ƙanwata ce Amma yaranta basu da ɗa'a sam, Ganin ka na ce lallai sai ita shiyasa na zama ƴar
kallo yanzun wa gari ya waya? Sai kaci gaba da haƙuri da halinsu shawaran da zan baka shine
kayi ƙoƙari koma ya ya ne karka bari nan gaba ta wargaza maka Aure duk yanda za'ayi kafun a
shiga sabuwar wata kayi Aure ko nayi maka Aure da duk wacce tayi mun!"

"A'a Hajiya Umma a dai yi haƙuri In Sha Allahu zai duba wacce tayi daidai da ra'ayin sa" Cewar
Hon Sa'id. Ita dai bata sa ke cewa komai ba har aka sallamoshi.
Durƙusawa Maman Nafisa tayi har ƙasa tana mishi barka da zuwa "Yawwa sannu da aiki, Ga
wannan a siyawa yara wani abun" Hannu biyu ta saka tare da faɗin "An gode Baban Hisham
Allah ya ƙara buɗi Ubangiji ya shiga lamarin ka" Cike da jin daɗin Addu'ar ta ya gyaɗa kai tare
da nufan part ɗin shi dake sama, Cikin gaggawa ta kammala ayyukan ta kafun ta nufo gida cike
da murna tana ƙirga kuɗin da Alhj Aminu ya bata dubu goma sha biyu ne cas, Har da hawaye
saboda tsananin murna ta mance rabon da ta riƙe dubu biyar nata na kan ta , Yau gashi tana
riƙe da kuɗi masu yawa.

"Wa'alaikumus Salam Mama barka da dawowa" Nuriya dake ƙulle soyayyen gyaɗa ta faɗa tare
da kallon mahaifiyar tata ganin yanda fuskan ta ke cike da annuri, “Ina sauran yaran suke naga
ke kaɗai kike nan?"

"Nafisa da Zaliha sun tafi makarantar allo"

"Firdausi fa?" "Maman tun fitar ki ita ma ta fita ban san in da ta je ba" Shuru kawai Maman
Nafisa tayi tare da faɗin "Ki ɗibi abincin nan ki bar musu sauran" da sauri ta ajiye gyaɗar da ma
Allah, Allah take Maman ta dawo saboda yunwar dake cin cikinta su Nafisa ma da ƙyar ta
lallaɓasu suka tafi makaranta juye abincin ta yi sannan ta ɗibi kaɗan gyara zama tayi a hankali
ta yi Bisimillah sannan ta fara ci bankaɗe labulen ya yi yana ƙare mata kallo kwanon abincin ya
ƙwace tare da zama gefen katifan yana ci sunkuyar da kai Nuriya tayi ƙasa tana matse yatsun
hannunta sai da ya cinye tas har da wanda aka barwa yaran ya haɗa ya handame wurgin
Nuriya ya yi da kwanon yana faɗin “Ke! Nuratu kiyi gaggawan fitowa da miji dan na gaji da
kallon ƴaƴa mata a cikin ɗakin nan in kuma ba haka ba sadaka zan yi da ke kin ji me na ce ai!"
Jiki na rawa ta shiga gyaɗa mishi kai fita Mamansu tayi daga ɗakin aikuwa ƙasan katifar ya
ɗaga tare da kwashe kuɗin da ta ajiye fita yayi a gidan nan ya nufi majalisa dama an cinye shi
caca gashi ya ɗorawa kan shi bashi har na dubu ashirin nan yaje ya basu kuɗin tare da faɗin zai
biya sauran daga baya.

"Innalillahi Yanzun ƴan kuɗaɗen ma bazai barmin ba sai da ya kwashe su?" Ɗagowa Nuriya tayi
tana share hawayen da ke zubo mata ganin yanda Maman su tayi kalan tausayi hijjabi ta saka
tare da ɗaukan gyaɗar ta fita tallah tana tafe tana share hawayen dake zubo mata jan ta ya yi
da ƙarfi kamar ya kife ta da mari ganin yanda ta tsaya tsakiyar titi ga motoci dake ta mata horn
amma bata ji ba, "Ke! Lafiyar ki ƙalau kuwa? Ta ya zaki zo tsakiyar titi ki tsaya!" Ya ƙarasa
maganar ran shi a ɓa ce"

Zirrrr ya ji tsigan jikin shi ya miƙe sakamakon jin zazaƙar muryan daya ratsa kwnayar shi "Mai
yasa baka buge ni da motar na mutu ba! Wallahi na gaji da duniyar nan nafi ƙaunar mutuwa ta
fiye da komai a yanzun, rabon da in ci abincin kirki har na manta.." Lumshe ido Alhj Aminu ya yi
tare buɗe su tar yana ƙare mata kallo Hon Sa'id ya kalla ganin shi ma kallon su yake yana
girgiza kai leda ya ɗauko tare da juye gyaɗar duka sannan ya miƙa mata 5k ba tare da ya ce
komai ba ya koma cikin mota bin bayan shi tayi da ido domin karo na biyu kenan wannan
Alhajin yana taimakon ta. Sa ke damƙe kuɗin tayi sosai jikinta na rawa saboda zazzaɓi dake
shirin rufeta da ƙyar ta koma gida lokacin ana kiraye-kirayen Sallar la'asar "Waye ya baki
wannan kuɗin Nuriya! Kin fara biye biyen maza ne kamar yadda mutane suke faɗa kenan, Ina
tarbiyyar da na baki? Na ƙi ɗaurawa ƙannin ki tallah saboda ina gudun a yaudare su
kasancewar su yara ƙananu ke da nake miki kallon nutsattsiya ashe ba haka bane Nuriya a she
zan cen mutane gaskiya ne da suke cewa kina yawon banza..." Girgiza mata kai tayi hankali a
tashe tana faɗin "Wallahi Maman mu ko hannu na Namiji bai taɓa riƙewa ba, Wannan kuɗin
wani Alhj ne ya bani tare da karɓan ya ce na tafi gida so biyu kenan yana taimako na saboda na
tsaya kan titi saura kaɗan ya buge ni da mota" Ajiyan zuciya Maman Nafisa ta sauke tare da
faɗin "Duk da haka ki sake kiyaye wa domin duniyar nan abar tsoro ce dan Allah ki tsare
mutumcin ki dole ce yasa nake ɗora miki tallah saboda babu yanda na iya ne"

"In Sha Allahu bazan taɓa aikata abinda zai saka ki dana sani ba Maman mu" Hayaniyar daya
cika cikin gidan ne yasa su fitowa nan suka ci karo da yan sanda nuna su Maman Audu tayi
tana faɗin "Ga matar shi nan, Dan ni rabon da na saka shi a ido na kwana uku kina ji Maman
Nafisa Baban Su ne yaje ya sato sarƙan gwal a shago..." Dafe kai Maman Nafisa tayi tana

nanata sunan Allah cikin ranta shiga ɗakin ƴan sandan sukayi nan suka shiga bincike basu ga
komai ba, fitowa sukayi tare da faɗin "Ki faɗawa mijin ki muddin muka kama shi na lahira sai ya
fishi jin daɗi" Lumshe ido kawai tayi domin bata jin zata iya magana,

Riƙe ta Nuriya tayi suka koma ɗaki ganin irin kallon tsana da ƙyamar da matan gidan suke musu

07, December 2025
Habib Musa abdulkadir

We love ur book

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login