Showing 33001 words to 36000 words out of 70225 words

Chapter 12 - Amnoor Complete Romantic Hausa Novels by Aysha JB.pdf

yi wa Nuriyyan ita
kuwa ba ta ce komai ba, ta san dai ba rabon ta ba ne wayar shi ya sa haka ta kasance ta wayar
Maman Nafisa ta kira Amrah tana sanar mata wayarta ya ɓata ne. Kwana biyu yana try wayarta
a kashe abin ya ba shi mamaki ga shi aiki ya mishi yawa yana ta zirga-zirga ga maganar
tarewan ta da Umma ta saka shi a gaba dan Maman Nafisa ta tura a shaida mata an yi biki
kawai zaman haka ya isa dan idan Nuriyya ta ci gaba da zama haka zai dinga zuwa yana yadda
yake so da ita, ita kuma ba za ta so a yi ta gantali da ɗiyarta a titi bayan ba ta tare ba. Dole ya
ture wasu ayyukan ya tattaro ya dawo Abuja, yana kunna wayarshi ya sake kiran layin ta a
kashe Amrah ya kira sai dai tana makaranta ba ta samu ɗagawa ba, dricet gidansu Nuriyyan ya
nufo lokacin ƙarfe takwas da rabi na dare har ta yi shirin kwanciya domin Maman su kam ta
shiga ɗakinta. Salaha ta yi sallama tana faɗa mata zuwan na shi Fiddoh da ke gaban mirror
tana shirin zuwa wurin Birthday party ta juyo tana kallon Nuriyya “Sai ki ta shi ki je” Miƙewa ta yi
tana ƙoƙarin sauya kaya domin duguwar riga mara nauyi ne a jikinta wani shegen kallo Fiddoh
ta yi mata tana faɗin “Kin fiya ƙauyanci wannan dressing ɗin ya yi ba sai kin sake wani ba”
turarukan da Maman su ta haɗa mata ta shafa kaɗan tare da saka ƙatuwan himar Zaliha ta taɓa
tana faɗin “Ina zuwa karki rufe ƙofa” Tun daga nesa yake kallon kyakyawa siririn fuskanta ta
hasken farin wata buɗe mata motar ya yi ta shigo tana zama ya kamo hannunta tare da
ɗaurawa saman ƙirjinshi ajiyan zuciya ya sauke tare da lumshe ido yana jin wani fitinannen
ƙamshi na mishi sallama, shuru ta yi tana jin yadda zuciyarshi ke harbawa. “Kina azabtar da
ruhina da yawa, Amnoor mai ya sa mu wayarki? Ina ta kira a kashe kin ji yadda hankali na ya
tashi kuwa? Haka na tsallake tarin ayyuka na zo” Yana maganar ne tare da shinshinar sauran
ƙamshin turaren da ke hannunta. Murya can ciki ta ce “Ta ce ka yi haƙuri wayar ne ya ɓata tun
ranar nan, kuma ma na duba wayar Mamanmu ban ga Number ka ba” Yana riƙe da hannunta

ya ta da motar da sauri ta kalleshi tana faɗin “Ina za muje?” Kallonta ya yi da tsumammun
idanunsa ba tare da ya ce komai ba, “Dan Allah Daddy Mama ba ta san na fito ba...” Wani irin
murza tafin hannunta da ya yi ne ya sa ta yin shuru wurin da ake sayar da wayoyi ya nufa ya
saya mata sabuwar waya kana ya juyo da motar zuwa sabon gidan da yake gyara wa “Dan
Allah mana Daddy ɗare fa...” Zuba mata sexy eyes ɗin sa yai tare da fita a motar ya buɗe mata
ita ma ta fito hannunta ya kama zuwa cikin gidan wadda ya gaji da haɗuwa domin an narka
dukiya sosai bedroom ɗin sa ya nufa da ita a gefen bed ɗin ya zaunar da ita sannan ya nufi
toilte yai wanka ɗaure da towel a ƙugunsa ya fito, kazar da ya saya ya lallaɓa ta suka ci wadda
kaɗan ta ci sai yogurt ɗin da ta sha kana ta miƙe tana faɗin “To ka shirya mu tafi...” Hijjabin
jikinta ya cire nan take wani daddaɗan ƙamshi yai mishi sallama bin rigar jikinta yai da wani
shu'umin kallo yana kallon yadda Breast ɗinta ke up and down saboda zuciyarta da ke harbawa
shuru kawai ta yi tana jin yadda ya shigar da kanshi wuyanta yana shinshinarta kamar wani
maye zuge zip ɗin rigar ya yi ta baya tare da zame rigar saboda tsananin kunyarsa ba ta san
lokacin da ta shige jikinsa ba, haɗuwar jikinsu ya sake haifar mishi da wani fitina rage hasken
wutar ɗakin ya yi tare da janta zuwa bed dan tuni towel yai hanyarsa wani irin lasarta yake yana
squeezing breast ɗin ta sauran abin da ya rage a jikinta ya watsar hatta hular kanta sai da ya
cire nan sumanta ya bazu yana ganin haka ya shigar da hannunshi ɗaya yana cusawa cikin
gashin kanta me shegen tsantsi da laushi, bakinshi na kan ƙirjinta yana cigaba da yamutsa
kwanyarta sosai ya ruɗa jikinta da salon sa kafin ya fara neman hanyar jannati 'yar ƙara ta yi
tare da ƙanƙame shi jikinta na ɗan rawa, bakinshi ya kai nata ya fara lashewa a hankali kafin ya
kamo harshenta yana sucking runtsa idonta ta yi tana jin yadda yake ta ƙoƙari wucewa amma
ya kasa wurin ya koma gam. “Wayyo Allah! Daddy zafi yake mun” Ta faɗa hawaye na gangaro
mata shafa fuskanta yai tare da yi mata raɗa a kunnenta yana faɗin “Yi haƙuri ki daure kaɗan
kawai zan yi”
Rufe ido ta yi jin yana tafiyar da ita slowly “Sannu Amnoor! Allah ya yi miki albarka ke da iyayen
ki, Allah ya barmu tare har a aljanna...”
“Daddy na gaji sosai!” Hannunshi ya kai tare da shafo tsakiyar ƙirjinta nan tsigar jikinta ya miƙe.
Sosai ya dinga juyata yana sambatu tare da sanya mata albarka ya yi dongon zangon da ya sa
ta fashewa da kuka domin ta gurzu sosai amma ba shi da niyar ƙyaleta. Shi kuwa yana nan
yana kwasan ni'imar da Ubangiji ya yi mata, wasu abubuwan ma bai san yana faɗarsu ba,
ƙanƙameta yai da ƙarfi kamar zai ɓallata yana salati tare da sauke ajiyan zuciya. Kallon yadda
suka haɗa gumi ta yi gashi ana zafi sosai nepa sun ɗauke wuta. A kasalance ta miƙe ta yi
hanyar bayi babu ruwan zafi ba ta iya wankan ba, haka ya lallaɓa ya yi nashi wanka sai tsakiyar
dare suka dawo da wuta lokacin tana cikin jikinshi zareta yai daga jikinsa tare da nufar hanyar
kichin ɗin ya saka mata ruwan zafi sannan ya dawo ya tashe ta da ƙyar ta iya yin wankan
saboda jikinta da ke mata ciwo tana fitowa ya kalli yadda gashin kanta ke ɗigar da ruwa ga
towel ɗin da ke jikinta ƙarami ne nan take ya ji sabon fitina matsowa ya yi jikinta tare da kai
hannunshi saman wuyanta yana shafawa zuwa bayanta wani abu ta ji ya tsikareta da sauri ta
sake riƙe towel ɗin a hankali ya shigar da kanshi wuyanta yana sauke mata zazzafan kiss
wadda ya sa ta ɗauke wuta na wucin gadi sake towel ɗin ta yi ba tare da ta sani ba, a haka ya ci
gaba da kashe ta da salonshi yana shafa ta a hankali tare da matso da ita jikinshi sosai yana jin
yadda Breast ɗinta ke rawa a jikinshi ita kuwa idanunta a rufe numfashi kawai take saukewa
sama ya yi da ita tare da direta kan bed nan fa hankali ta ya tashi “Wayyyo Allah Daddy! Bai

warke ba, ni dai a'a wallahi akwai ciwo sosai” Ta ƙara sa maganar tana yarfe hannu marere ce
mata yai shi ma kaman zai saka kuka, domin a matse yake sosai “Amnoor baby! Kaɗan kawai
kin ji 'yar matata? Ba zan yi da yawa ba”
A hankali hawaye ya ci gaba da zubo mata jikin na rawa ya fara neman hanyar wuce kuka ta
fashe da shi saboda azaban zafi, yana nutsewa ya saukewa ajiyan zuciya sosai ya shiga binta
kamar zai cinye ta “Ki yi haƙuri kin ji?” Gyaɗa mishi kai ta yi haka ya dawo da ita saman shi a
nutse ya ci gaba da kashe ta da salonshi ajiyan zuciya ta shiga saukewa hannuwanta na
wuyanshi shi kuwa ya riƙe ƙugunta shuru ta yi tana ji wani yanayi lura da kaman tana jin daɗi ne
ya sa shi ƙara kaimi wurin shafo ta da taɓo mata inda za ta ji daɗi. Sun jima sosai domin ita ma
ta ba shi haɗin kai sun gurji junansu. Tare suka ƙara yin wanka tana idar da sallah ta ce gida
haka ya ɗauko ta da sassafe zuwa gida ba ta wani tsaya ba ta lallaɓa ta shigo gida tana jin
motsin Maman Nafisa a kichi , ɗakin su ta shiga ta ga Zaliha na goge kayan makaranta “Mama
ta shigo ne?” Zaliha ta ce “A'a amma ta kira sunan ki...” Da sauri ta ce “Kika ce mata me?”
“Na ce mata kina barci” Ajiyan zuciya ta sauke sannan ta faɗa saman gado tare da ajiye
wayarta a ƙasan filo.
***
Kwana biyu kenan da dawowarta Abuja sai a ranar na ukun ta yi mishi magana ganin ana ta
gyaran gidan “Nan za a kawo amariyar kenan?” Kallonta yai tare da girgiza kai, “Ɗayan gidan
za ta tare..” Wani mugun kallo ta auna mishi tana faɗin “Wancan gidan da ka gina sabo? Gidan
da ka kashe mishi dukiya fiyye da na nan ni da nake 'yar'uwarka ban zauna ba sai ita bare ce za
a saka? To wallahi ba zai yuwu ba!” Tun da ga nan masifar yau daban na gobe daban ƙarshe da
ke ba mutum ba ne mai son hayaniya kawai sai ya shiga gyaran ɗayan shashin da ke kusa da
ɗakin Laraban, ganin haka ya sa ta kwantar da kai. Tana tunanin ƙulli da za ta yi musu a ɗakin
sa ta saka mishi wani laya cikin filo ba tare da ya sani ba, hidimar biki ya tashi kama-kama sai
kuma tafiya ya kama shi nan ya tafi yai kwana uku, bayan tafiyar shi aka kai lefe na gani na
faɗa, an narka dukiya sosai kowa sai maganar kayan auren Nuriyya yake Baban su kuwa duk
gwala-gwalan da aka zuba mata da shadduna ya kwashe su duka, takaici da baƙinciki ya sa
ranar Maman Nafisa zage shi tas domin faɗa ta yi sosai irin wadda bata taɓa yi ba, shi dai ko a
jikinsa domin ya saba da zagi, kwana uku da tafiyarshi ya dawo nan fa maganar tarewan ta ya
bi ruwa, duk lokacin da ya ji buƙatar son kasancewa tare da ita haka zai lallaɓota ko taƙi haka
zai cika ta da romon baka in ya zo ya ɗaga mata hankali da shafe-shafe haka zata bi shi, wani
lokaci su kwana, wani lokaci kuma duk dare haka za ta saka shi ya dawo da ita an ɗau wata
uku babu maganar tarewa sai dai ya ɗauke ta yau suna wannan hotel ɗin gobe suna wancan.
Duk wannan iskancin da suke Maman su ba ta sani ba, a tunaninta ma ba ya gari ne ganin bai
cika zuwa sosai ba,
***
“Wallahi maganar tariyarta shuru kamar malam ya ci shurwa, gaskiya wannan mutumin ya iya
aiki a da ina ta wasi-wasi ashe abin akwai inganci duk malaman da ke yi min aiki kwanaki ashe
kuɗi na kawai suke ci” Hajiya Larai kenan yayin da take labartawa ƙawarta Fumi. Daga
ɓangaren Fumi ta ce “Amma ƙawata ba ki tunanin yana holewa da matarshi a waje? Kar fa ya
zamto muna tufka shi kuma yana can yana warwara? Ki saka mishi ido sosai In so samu ne ma
ki bari ta tare in ya so sai a yi mata mai gabaɗaya dan boka ya ce wani aikin ma sai tana cikin
gidan zai yi tasiri” Shuru ta yi tana sauraron ta domin ita dai zuwar wata gidan ne ba ta so

wannan share miji da za a dinga yi ɗin nan wallahi takaici abin yake ba ta.
“Kuma fa da gaskiyar ki ƙawata bari zan duba in ya so ta zo a yi mata mai gabaɗayan” Haka
suka ajiye wayar bayan sun gama ƙulla makircin su.
****
Wani irin kallo yake bin ƙugunta da shi ganin yadda ta sake cika hatta Breast ɗinta sun ciko
fiyye da da, ka sa haƙuri yai sai da ya ta so tare da rumgumota jikinshi yana shafo mazaunanta
a duniya yana son mace me Bom-bom da Breast duk da ita ba wasu nonuwan take da su sosai
ba, amma hakan ya mishi tunda yana cika hannun shi. “Amnoor lallai na iya kiwo na iya kula da matata kalli yadda kunkurun ki ya cika dam
mazaunan sun ƙara bajewa jikin ki ya murze ya yi luwai-luwai kamar jariri sabon haihuwa ko dai
na yi ajiye ne?” Ya faɗa yana kwance towel ɗin tare da zu ba ma surara jikinta ido yana haɗiyar
miyau, bai mai me ya sa ba, duk in yana tare da ita rikicewa yake ya kasa control ɗin kanshi har
sai ya jita cikin jikinsa.
Ɗan murmushi kawai ta yi domin shekaran jiya ma ta gama al'adarta yau ɗin ma tare suke a
Amrah ya lallaɓo ta sai da ta biyo shi.
Riƙe fuskarshi ta yi domin ya gama koya mata wannan karatun na shi me mugun daɗi duk ya
gama lalata ta, in ba su tare da juna suna nan maƙale da wayar yana zuba mata kalamai ita
kuwa tana narke mishi wani lokaci idan ya yi tafiya in yana cikin yanayi video call suke yi ya yi ta
kallon Breast ɗin ta yana lumshe ido shi ya sa idan ta shiga hannun shi ba ya mata da wasa duk
da zuwa yanzu ta fara sabawa da yanayinsa domin ta lura yana daga cikin mabuƙatan nan
wadda Sex ba ya isar su, lumshe ido ta yi tare da ɗaura bakinta saman na shi tana lasar lips ɗin
sa.
Nocking ƙofar aka yi nan ya sake ta tare da zuwa ya karɓo abinci da ya yi musu order a
refection ɗin Hotel ɗin, yana dawowa ya hawo gadon domin yanzu ba ya ta abinci ya fi so ya
jishi cikin tafkin rafin daɗinta ƙirjinshi take shafawa tana sauke ajiyan zuciya shigar da kanshi yai
wuyanta nan ya fara sauke mata zazzafan numfashinsa yana lasar ta wuya tsakiyar ƙirjinta.
Lumshe ta yi tana jin wani abu na tsikararta kamar allura haka ya yi ta ruɗa jikinta yana shan
ƙirjinta tare da shafo mazaunanta duk haƙurin ta ya ƙare kuka ta saka mishi tare da ni man
bakinshi nan ya gyara mata zama a jikinsa tare da wurga ƙwallonsa cikin raga. Sosai suka gurji
junansu dan kwana biyu ba a haɗu ba, bayan komai ya lafa ta kalleshi tare da faɗin “Amnoor
gaskiya na gaji da wannan yawon da muke, ina tsoron ranar da Mamarmu za ta fahimci halin da
muke ciki, ba girman ka ba ne mu dinga yawon Hotel yau ko gidan ka babu ɗaki ya kamata ka
ni mi hayar ɗaki ni ko ciki ɗaya ne zan zauna haka, amma wannan yanayin ya ishe ni haka,
mutane sun fara min wani irin kallo kamar ba matar aure ba, duk lokacin da muka zo hotel ba ka
san baƙincikin da nake ji ba, bai dace ba duk da ba alfasha muke aikatawa ba, amma ba kowa
ba ne zai fahimci hakan ba”
Tana gama maganar ta kalle shi domin tana son ta ga in maganar tata ya yi tasiri “To na ji zan
duba..”
“Uhmm!" Kawai ta ce mishi tare da miƙewa tana tattara gashin kanta domin kwata-kwata yanzu
ya hanata kitso sai in ba ya gari ne take yi. Tana cikin wanka ya shigo ɗauke kanta ta yi daga
kallon shi ganin haka ya sa shi fahimtar kamar ta yi fushi ne ganin bai ɗauki maganar nata da
wani muhimmanci ba, matsowa yai jikinta yana faɗin “Ki yi haƙuri mana, ai na ce zan yi abin da
kike so please saki ranki haba babyna amnunu na..” Murmusawa kawai ta yi domin zancen

nasa dole a yi murmushi. Kusan magrib ya dawo da ita gida tana shigowa ta iske Maman Nafisa
ba ta nan ajiyan zuciya ta yi tana yi wa Allah godiya saboda gajiya tana idar da sallar isha'i ta
kwanta.
Daga wannan ranar ta kame kanta domin ta lura haɗin kan da take ba shi ne ya sa ba ya batun
wani tarewa ba irin lallaɓar da bai yi mata ba amma taƙi amince masa ku san sati tana gwara
mishi kai, domin Maman Nafisa ma ɗauke mata wuta ta yi dan ta gaji da ganinta a gidan.
***
Gyara zama Emanuel ya yi tare da kallon Fiddoh da ke shan shisha tana fesar da hayaƙi tare
da lumshe ido, gabaɗaya ya kasa gane kanta dan kwana biyu taƙi kulashi ga shi ba ya jin daɗin
mu'amula da wata mace bayan ita karɓan shishan ya yi daga hannunta yana kallon wasu
shegun kayan da ta saka wanda suka gama bayyanar da jikinta, kwana biyu da kama musu
ɗaki a hotel amma ba ta tsinana mishi uwar komai ba. “Fiddoh! Me ke faruwa ne? Ba ki jin
tausayi na? Ki duba fa a matse nake look at this..” Ya ƙarasa maganar tare da kai hannunta kan
sandar dake tsaye ƙyam. “Ni fa duk wani sha'awa ya fi ce min a rai, shi kaɗai kawai nake
muradi, ALHAJI NA nake son gani shi ne wadda zan iya yi wa komai saboda ina mugun son
shi!” Rumgumeta ya yi sosai a jikinshi yana shafa ta. “Very soon za ki ganshi” Za ta yi wani
magana ya haɗe bakinsu wani irin mugun kiss yake mata tare da watsar da kayan jikinsu, sosai
ya gigita mata lissafi kafin ya fara having sex da ita yana ihu jin ta ƙara Sweet “Ahhhhh....!
Fiddooooo....Uuhhhhh... Thank you Beb!”
Yana moving da ita a Bed yayin da yake sucking breas ɗinta sai da ya samu cikakken awa guda
a kanta kafin ya janye wani barci ne ya kwashe shi tana ganin haka ta zare jikinta tare da yin
wanka ta fito tana jiran su Na’ila dan tare suke kowa na inda guy ɗin shi yake, kamar gizo
kamar gaske ta ga me kama da Baban Suhaima murza idanunta ta yi tana faɗin “Allah ya sa
yau ban shawu da yawa ba” Da gudu ta ƙara so tare da riƙe hannun shi, fitowarshi kenan daga
mitin domin baƙi suka yi ya kama

07, December 2025
Habib Musa abdulkadir

We love ur book

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login