Showing 27001 words to 30000 words out of 34797 words
ta
kawo mata , don a yanxu kullum ta samata sai ta ci shi , kunsan abunka ga likita musamman in
abu nasu. Ruwa tasha tana ƙara vol ɗin tv da take kallo . Bin Agogan falon take da kallo ganin
har 5:pm Mom Salma bata dawo ba ,don tace " bazata daÉ—e ba". Amma kuma har yanxu shiru.
Can taji horn É—in motoci wanda yasata nisawa a zuciyar ta tana cewa" Momy ta dawo kenan ,
miƙewa tayi daga tsaye don ta yi mata " Barka da dawowa , wanda dai dai tana isa falon ne
tafara jin takon sa wanda take jin sa da kuma ganin sa a mafarkin ta na kullum idan ta kwanta .
Bugun zuciyar ta ne ya ƙaro jiyo ƙamshin sa wanda baya taɓa bace mata koda kuwa sunyi nisa
da juna. A hankali ta É—ago da idanun ta da suka kosa da ganin sa , tana watsa su akan fuskar
sa ,wanda yake fitar mata da Annuri yana sakin mata ƙasaitacciyar murmushi n sa ...mmki ne
yasata tsayawa cakk ta kasa motsawa , Mom ne dake gyefe itama tana murmushi tace mata "
Suprice!!! Dariya Zainabu tasa wanda kamin tayi magana Habab ya da yayi mata ƙurr yana bin
ta da kallo ,gani tayi ƙiba tayi kyau ga ciki a gaba ,da bai san dashi ba , wani irin farin ciki ne ya
ninnku a zuciyar sa ,wanda cikin sauri ya ware hannayen sa biyu yana kirar ta da take gare shi".
Tsayawa tayi tana kallon sa idon ta na ciko da ƙwallah , a zuciyar ta cewa take " Ji yanda yayi
kyau yaƙara wani kamala , hummm wata uku a haɗu da tafiyar sa to da wacce macen ma ya
zauna can, don Nasan Habab bazai taɓa iya kwana ɗaya ba tare da yayi Sex da mace
ba....tana wanna n tunanin ne taji ya rungume ta yana dariya , haÉ—i da jan kumatun ta da suka
yi suɓu³ dariya tasa tana ƙara shige masa , wanda ba ko kunya , Habab ya ɗaga ta cakkk yana
juyi da ita , dariya take yana ƙyaƙyatawa ,ita ko Momy cewa take kuyi hankuli dai da Bbyn?? .
Diree ta yayi yana kama hannun ta yana rungumota a tare suka zauna a falon , itama Mom
Salma tana zama a É—aya daga kujerun falon.
*Littafin na kuɗi ne Don Allah kar ki karanta indai baki biya ba, normal group ₦300 Vip
group₦500 Spc ₦1000 via í ½í±‰ 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ,idan kuma kati ne
MTN zaku Turo ta wannan number 08081202932*
*Mmn teddy*
[7/5, 08:37] Matar Doctor: *Littafin na kuÉ—i ne Don Allah kar ki karanta indai baki biya ba, normal
group ₦300 Vip group₦500 Spc ₦1000 via í ½í±‰ 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank
,idan kuma kati ne MTN zaku Turo ta wannan number 08081202932*
Ko wannen su ka kalli fuskar sa zaka ga yana É—auke da matsanancin fara'a , musamman Momy
da a kullum take mafarkin ganin familyn nata cikin wannan yanayi...Ita dai Zainabu tun da ta
zauna ba tace masa komai ba sai Mom ce take ta jan sa da firar tafiyar tasa har zuwa dawowan
sa". Kusan minti sha biyar suna firar sai dai hankalin sa na akan Zainabu da tayi shiru yawan
zuban ta ya ragu ,kodon cikin jikin ta ne ? Tunanin da yake kenan kamin ya miƙe daga tsaye
yana cewa " Momy yau fah zamu koma da Zee gidana , mun bar gidan Daddy daga yau ....
Saurin kallon sa Mom tayi cike da mmkin wani gidan kenan ,ita ma Zainabu a wannan karon shi
take kallo , kaman wanda ya bincika zukatan su ne ya cigaba da cewa " Gidana da Daddy yace
" Bazan koma ba sai yaga hankali na a gaban sa tukun , ai yanxu nayi hankalin ko Momy tun da
ga Zee nan ta kusa haifo mun da bby". Yayi maganan yana dariya haɗi da ɗan sosa ƙyayarsa
na jin kunyar Mom Salma". Sakiyi kawai wuce ka bani wuri , ai Ni wannn maganan ba dani ba
lokacin da kukayi ban sani ba ,kaga ko bana shiga haka kurum ba , dole sai dai kayi haƙuri
zuwa nan da kwana biyu Daddy zai dawo daga tafiya sai muji mai zai ce ? idan ya amince to!! .
Habab ne ya dawo da baya don har yafara tafiya zuwa side É—in sa don ya watsa Ruwa kamin ya
fito , jin maganan Momy yasa shi tsayawa babu kunya yana haÉ—e rai kana yace " Wane ne zai
zauna Mom sai dad ya dawo? . Habab! Ta basa amsa kamin taji mai zaice". Murmushi yayi na
ina ma haka zai faru dashi". Humm Mom ai tun kamin na sauka a Lagos Daddy yasan da ina
tahowa zan tafi da matata , don haka Mom kisa ta ta shirya ,komai ma na tarkayar nawa na yafe
nayi a gidana. Tsayawa Mom Salma tayi tana kallon sa cike da mmki....wanda Habab da yazo
wuce Zainabu ne yayi magana ƙasa² wanda daga shi sai ita zataji yace " Ai na ƙara kwana ɗaya
ba tare da Zee ba ,tabbas a washe gari mutuwa xanyi ". ÆŠago idanun ta tayi tana masa wani
kallo da ya fahimci inda ta nufa , tabbas yasan da daru a zuciyar ta game da shi. Murmushi yayi
yana hayewa up stairs É—in falon yana barin Zainabu da Mom Salma da ta tafi duniyar tunani
,don tabbas tasan Habab kaifi É—aya ne ,idan yace abu to fah sai yayi zaiyi sukuni.
Hummm numfashi ta sauke a hankali kana tace " Zainab je ki shirya ki fito daga dinning sai ku
wuce kawai". Kallon Mom Salma Zainabu tayi kana tace " Taɓ Mom tayaya zan bishi kawai
daga dawowar sa ? Kuma fah Daddy anan yace mu zauna". Takowa zuwa inda Zainabu Mom
Salma tayi tana dafata kamin tace " Zainab babu yanda zamuyi ba mu da wurumin hana Habab
ke ,saboda shi ya ajeki ,ba mu ba , shi yake da iko da komai , kiyi haƙuri kinji kije ki kimtsa .
Kallon Mom Salma Zainabu tayi kana tace " Momy Ni a shirye nake ba wani kimtsa da xan ƙara
". Tana maganan haÉ—i da gyara zaman ta a kujerar falon , suna a haka ne Habab ya sauko kallo
É—aya yayi mawa inda suke ya fahimci durgar dake tsakanin Mom da Zainabu. Dinning area ya
nufa ,wanda Momy ta nufesa don shirya masa komai . Sai murmushi yake don yasan Zainabu
matsoraciya ce da zullumn kar yazo yayi mata mugun ta irin na da baya ne yake sata yin hakan
da takeyi na rashin Son bin sa da takeyi. Kallon inda suke Zainabu tayi tana kauda kai , ganin
yanda Mom Salma sai wani nan ² dashi takeyi kaman wani yaron goye, baki san waye shi ɗin
bane Momy! Abun da take cewa kenan a zuciyar ta , tana ji Mom na masa nasihar ya kula da
matar sa...ita dai Zainabu tana jin su har ya miƙe yana cewa " Momy ina jirar ta a moto.
Da ido ta bisa Zainabu kana cike da haushi da mmki tace " A'a wai ma Momy baxaki zo ba
,shine zai tafi dani É—agani sai shi?". Murmushi Mom tayi kana tace " zana zo mana Zainab zan
zo ki kwantar da hankali n ki , babu abunda zai faru tsakanin ki da Habab inshaallh sai alkhairi
,Nasan fargaban da kikeyi , kisani yanxu Habab ya chanja bazai maki abun da yayi a baya
ba...Habab na Sonki ba kaɗan ba , Ni dai ma a yanxu sai dai nace Don Allah ki ƙular mun dashi
,don ko wani hali Habab ya shiga to sai dai sanadin ki Zainab ga habab nan a hannun ki...tana
maganan haÉ—i da gyara mata Mayafin ta , tana kama hannun ta suna ficewa zuwa farfajiyar
gidan , ɗaya hannun ta jakar Zainabu ne da duk wasu abubuwa n ta da zata buƙata. Habab ne
da isowan su ya buÉ—e mata moton yana tana shiga haÉ—i da É—aga mawa Momy hannu . Hugging
É—in Momy yayi yana mata sallama kamin ya zagayawa mazaunin sa yana ma moton key haÉ—i
da fara ficewa a hankali . Har suka bar gidan Mom tana É—aga masu hannu. Sai a lokacin
hawaye yafara bin kuncin Zainabu ,wanda lokaci bayan lokaci take sa hannun ta tana É—auke su
. Yana kallon ta ta gyefen idon shi ,amma sai yasa cool music yana tashi a hankali a moton.
Takaici ne duk ya ishi Zainabu , wanda ganin yanda yake tafiyar kaman baxaiyi ba , ga waƙar
dake tashi yasa ta dafe kai , tana juyowa tana kallon sa kana tace " Ni karatun Al-kur'ani
kunnuwa na suke son ji ba wannan ba , ka kashe mun!! Tayi maganan kaman wata boss".
Hannun shi yakai yana kashewa kamin ya cigaba da drving hankulin sa kwance yana jin wani
irin nishaÉ—i da farin ciki a zuciyar shi yau shine da Zee É—in shi , da ya daÉ—e yana kisimawa da
irin so da tattalin da zai nuna mata a lokacin da suka zamana daga shi sai ita. Gani tayi tafiya
suke kaman baxasu kai ba , don batasan ina ne gidan nasa yake ba. Hakan yaasa bacci fara
É—aukar ta ,don titir a cikin shi take .
Juyowa yayi yana kallon yanda baccin ya É—auke ta , rungumo ta yayi a hankali yana kwantar da
ita tana yin fillo da kafaÉ—an sa . A haka har suka isa gidan nasa ,wanda ganin girman gidan da
tsaruwar sa yasa Ni kaina ƙara buɗe ido. Tun daga farkon gidan CCTV camara ka masu wlcm.
Ga sojojin da suke gadin gidan gaba da baya , ta ko ina. Wangale katafaren gate É—in akayi suna
shiga . Wanda har ya tsaya bata san i ba. Fitowa yayi a hankali yana zagayawa ɓarayin ta , don
nannauyan bacci ne ya É—auke ta . Wannan yasa shi É—aukar ta cakkk kaman bby yana nufan
babban falon gidan da ita". Wanda bai direta a ko ina ba sai a kasaitaccen master bedroom É—in
sa. Wanda faɗin ƙayatuwar da yayi bazai faɗu ba . A can tsakiyar bed ɗin nashi ya kwantar da
ita.
Wanda ƙamshin turaren bedroom ɗin yasa Zainabu fara buɗe idon ta a hankali , Habab ta
hango can wurin waldrop yana sauya kayan jikin shi zuwa Short knicker da ƙaramin t.shirt.
saurin rintse idon ta tayi ,wanda sai da ya gama kimtsa kansa ne sannan ya É—auko kaya marasa
nauyi yana nufo inda Zainabu ke kwance . Tana jin sautin karatun Alqur'ani yana tashi a hankali
,kaman yanda ta nuna masa tana so.... Hakan yasata jin sanyi a zuciyar ta. Tana ji ya É—agata
yana kwantar da ita jikin shi yana wani sauke nannauyar ajiyar zuciya. Kissing É—in lips É—in ta
yayi yana faÉ—in a hankali cike da murya mai kama da raÉ—a da cewa " I love my Zee". Yana
tsotsan bakin ta cikin wani irin salo , da yasa Zainabu saurin buɗe ido tana ƙwace bakin ta , haɗi
da son tashi daga jikin shi . Hannun ta ya riƙe yana haɗawa da nashi kana yaƙara manna bakin
shi da nata yana haɗewa yana cigaba da tsotsan laɓɓan ta cikin wani irin rikitacciyar salo da
yasa
[7/5, 14:34] Matar Doctor: Ta yin lamo tana jin jijiyoyin jiki n ta na saki , takasa É—aga hannun ta
bare tayi yunƙurin dakatar dashi daga abun da yake yi mata tamkar wani mayunwacin zaki ,
lumshe idon ta kawai tayi tana zaman jirar lokacin da zai cika ta don kansa , Janye bakin sa
yayi daga nata a hankali yana kallon fuskarta da ta buÉ—e idanun ta tana kallon sa ..murmusa
mata yayi ,kana ya matsa daga gareta yana riƙo hannun ta haɗi da miƙar da ita daga zaune".
Ganin yanda yake kasheta da ido yayi mata ƙurrr yasa Zainabu yin ƙasa da nata idon , don ita
har yanxu tana jin nauyin Habab É—in . Ina Son ki Zee na ZeeHabab". Saurin kallon shi tayi jin
lamarin take tamkar almara ,so take ta gasgata mawa kanta da zuciyar ta ,wai shin da gaske
Habab É—in ne ke cewa " Yana Son ta a yau? Kullum jin abun take tazo mujita ,tamkar tatsuniyar
yara. Ganin yanda ta lula duniyar tunani hawaye na taruwa a ƙwarmin idon ta ,yasa Habab
Rungume ta yana mata magana a hankali dai dai kunnen ta " Zee da gaske kar ki kokon to ,
Habab naki ne kekaÉ—ai ,ina mahaukacin Son ki Zeee! Murmushi tayi tana raba jikin ta da nashi
kana tace " Ban san Habab da ƙarya ba ,amma Nasan shi da faɗin komaiye indai yazo bakin sa
a lokacin da yake buƙatar jin ɗumin ko albarkatun Zainabu! Kuka ta farayi a hankali tana riƙo
hannayen sa duka , kana ta cigaba da cewa" Habab kayi komai da Zainabu ,amma kar kayi
ƙarya wai da cewa kana Sona , duk don ka samu biyan buƙatar ka , Ni Zainabu baxan hanaka
ba ,ai komai nawa naka ne ,kaine dai banawa ba...Zee meyasa kika ce haka? I'm totally
change ,na sauya Zainab ke kaÉ—ai nake so a yanxu ,ki yarda da Habab pls?". Hummm
murmushi Zainabu tayi na to yana iya? Kana ta buÉ—e baki a hankali cike da sanyin murya r ta
tace " taya xan yarda da kai Habab? Nafasan ka ,Nasan yanda yini É—aya kakeyi idan baka tare
da mace ,to tayaya hankalina zai yarda acan inda kaje bakayi mu'amalan ka da matar da ka
saba ba?". Hhuuuuu iskar bakin sa ya furzar da ƙarfi yana dafe kansa da yaji tayi masa nauyi
lokaci É—aya , so yake ya fahimtar da Zainabu amma ya rasa ta ina zai fara. Jin sautin kukan
nata ne yasa shi ,cike da Muryar rarrashi yace " Zee wallahi ki yarda da Habab ,tun ranan dana
É—anÉ—ani daÉ—inn ki nakejin sauran mata Salam ,kin fisu Zainab ke kaÉ—ai na cigaba da mu'amala
nadaina komai , na bar neman mata , yanxu ma har ƙwaya na daina sha....pls ZeeHabab ki
yarda dani don Allah". Na daina komai , nafi Maraya maraici rashin ki a tare dani Zee , nayi
mawa Mom magana akan zan Turo a taho dake ,taƙi amincewa da hakan , amma yanxu ba
gashi na dawo ba , kuma nayi maki alƙawari duk inda zan tafi ko wacce tafiya ce ta kamani
dake xan tafi Zeee pls ki yardaaaa.......saurin kai hannun ta tayi tana rufe masa baki ganin
yanda yake mata magiya kaman wata uwar shi ,duk yana neman ya susuce lokaci É—aya.
Murmushi tayi tana cewa " Na yarda da miji na ,tuni Nasan Sojana baya ƙarya koda kuwa
mutuwa zai gani abun da ya tunkara baya taɓa saka shi yin baya". Ina Son ka Habab! Tayi
maganan tana narke fuska tamkar wacce take shirin fashewa da kuka . Murmushi yayi mata
cike da jin daÉ—i ya kama hannun ta yana kissing yana kawar mata daga bakin sa da ta rufe yana
shafa gyefen fuskar shi da sajen sa...wani yarrrrr taji wanda hakan yasata saurin kauda hannun
nata ,tana miƙewa tsaye ,shima miƙewan yayi yana cewa " Ina zakije...Kallon shi tayi cike da
tsantsan nuna soyayya tace " Privacy ina so nayi wanka na É—auro alwala sai naci abinci ,fatan
dai gidan namu da abincin ko sai na shiga kitchen?. Murmushi yayi yanda tayi maganan ta
burgesa ƙwarai , har yanxu Zee tana da cin abinci kenan ,humm bare kuma yanxu da abu ta
zama biyu...A'a komai yana nan yanda Zee na take so , da cook mai mana girki ,yanxu komai
ma is ready ...Zo na goyaki na kai Privacy". Dariya tasa masa tana maƙale masa kafaɗa". Allah
baki isa ba sai kin hau ! Dariya tasa mai sauti tana zille masa don taro ta yayi nan tayi privacy n
da gudu yana biyo bayan ta.
Ko a privacy a tare sukayi komai yana fitowa yasa jallabiya yana ficewa don nufan masallacin
dake kusa dasu. Yana ɗaya daga cikin dalilin da yasa Zainabu ke Ƙara Son Habab a zuciyar ta
kenan , ko a wani hali yake indai yana gida to a masallaci yake jam'i . Haka ta shirya kanta tsaf
kana tasa hijab dogo tana shimfiÉ—a sallaya haÉ—i da fara tada kabbarar yin Sallah... ****
A falo ya tadda ta wuraren ƙarfe 8:30pm na dare batayi wahalar zuwa dinning area ba , a
tsakiyar falon ta baje tuwon shinkafa miyar wake da ganda tana ci tana santi ,tana faÉ—in kai
gaskiya kings ka iya girki ,gashi ka girma favourite dish É—ina...Shidai kings sai murmushi yakeyi
yana cigaba da jera mata , ita kuma na zuba kaman faffan redio. Habab ne yajah ya tsaya da
tuni ya shigo falon wani irin kishi na ciyo sa , ganin zuban Zainabu ya yi yawa yasa Habab daka
masu duka razanan tsawa ,wanda yasa Zainabu sakin loman tuwon ba tare da ta sani ba .
Kaman yanda kings ya miƙe haka itama tayi saurin miƙewa...kai maka da hankali ne ,dan uban
da matar nawa zaka tsaya kana magana? Ita sa'ar kace ko kuma Ni ?? .sorry sir !! Kings yayi
maganan yana ƙamewa irin na sojoji , buɗe baki Zainabu tayi tana cewa a zuciyar ta " Soja
kuma da iya girki? Kai habab wannan wani irin masifa ne ,daga yayi mun mgn. Juyawa yayi
yana ficewa daga falon ,yyn da kingsili shima yabi bayan sa jiki na rawa. Mtseww komai dai
faÉ—a ? Abun da Zainabu tace kenan tana komawa haÉ—i da zama tana cigaba da cin tuwon ta
,tana korawa da lacasera . Tana a haka kaman minti biyar Habab ya shigo falon ,kallon ta baiyi
ba , ya wuce master bedroom É—in shi , wanda jikin Zainabu sanyi yayi, to me nayi masa kuma?
Tambayar da take mawa kanta kenan kamin ta yunƙura tana miƙewa haɗi da