Showing 21001 words to 24000 words out of 34797 words
Zainabu sai tayi fushi dashi , addu'a r da ma
itace Allah yasa bata daina Son shi ba a zuciyar ta.
A ranan rahadi ne Adda Raliya ta tsare shi akan cewa " Ya yake ciki maganan auren sa da
Sobreen ,bai bata amsa ba fache miƙewa da yayi yana nufar bedroom ɗin sa ,can sai gashi da
takarda yana miƙawa Adda Raliya , na sake ta tun a ranan bana jin xan iya zama da ko wacce
mace in dai ba Zainab ba". Ita kaɗai nake So Adda Raliya,ya xanyi ta dawo gareni ? Ina Son
Zeee ina jin komai zai iya faruwa da Habab indai ya rasa ta a rayuwar shi . Rarrashin sa Adda
Raliya ta hauyi , don ita kanta ta rasa tayaya zata shawo kan Mom Salma .
******
Yau Safiyar Laraba Tun safe Mom Salma ta haɗa mawa Zainabu komai kaman yanda ta saba ,
don gyara ta take sosai tana haɗa mata magunguna dana wanko dattin da duk yayi saura".
Sosai Zainabu ta ɗan yi rama tayi haske na masu rashin lafiya....Rintse idon ta tayi tana zama a
cushines ɗin falon tana tunanin ya xatayi ta cire Don Habab ta yaƙice ta huta a rayuwar ta! Mom
Salma ce take jan ta da fira ganin duk ta chanja ,tamkar ba ita Zainabu n ba ,mai yawan surutu
amma a yanxu sai tafi awa da awannin shiru ba uhm ba umh'uhm . Wannan yasa Momy ke
ƙoƙarin jan ta ajiki da fira . Ƙamshin turaren sa ta ji tana shaƙar shi ,kana taji bugun ƙirjin ta ya
daɗa ƙaruwa. Saurin miƙewa tayi tana kallon Hajiya Salma da itama ita ɗin take kallo. Momy
Habab!! Miƙewa Momy tayi tana takowa inda take tsaye haɗi da kamata ,tana cewa " Waye
Habab ki mance dashi a rayuwar ki Zeee , ki natsu ki rabu dashi zaki samu miji mai Sonki fiye
da Habab , na bari ki warware ne sosai , ƙasar ma zaki bari kike kiyi karatun ki hankali ƙwance
". Momy ina ji ajikina kaman yana cikin gidan nan? Zainabu tayi magana hawaye na bin kuncin
ta. Kamata Dr Salma tayi tana buɗe baki xatayi magana taji shigowar sa bakin sa ɗauke da
sallama.
Dakewa Zainabu tayi itako Momy wani haɗe rai tayi , kaman batasan Habab ba a rayuwa. Wuce
wa Zainabu tayi fuuuuuu tana yin ciki ba ko waiwaye ,wanda hakan sosai yayi mawa Mom
Salma daɗi. Bata tanka shi ba ,har ya iso gabanta yana zama a ƙasa capet. Gaishe ta yafara
,wanda babu walwala take amsa masa...jin shirun sa ne yasa ta cewa " Lafiya wani abu ya
kawo ka???.
Rintse idon sa yayi yana jin wani iri ,kana yace " Momy don ki yi hkr akan abun da ya faru , ki ba
Zeee haƙuri ,na kasa sukuni rashin ta a tare dani , kice mata tazo tabi Ni mu koma gida!
Sakin baki Momy tayi tana kallon sa cike da mmkin rainin hankali irin na Habab, wanda cikin
ɗaya murya ta kira sunan Zainabu .....wani irin sanyi yaji a zuciya r shi a tunanin shi Zainabu n
ta kirata ne ta bashi kaman yanda yace ".
Zainabu ce ta fito fuskar ta a sake ,don tuni ta dake da komai. Momy !! Ta yi mgnn tana zuwa
inda take ". Maimaita abun da kace ?? Tace ma Habab tana ware lulun idanun ta da ya ɗebo ta.
Ɗago idon sa yayi da suka kaɗa cikin wani irin sanyi yace " Don Allah Zee ki taho mu koma gida
,na kasa jin daɗin rayuwa ta baki bazab iya zama ba tare dake ba a rayuwa ta , inaaaa". Eiyeee
lallai malam , na rantse Habab bani babu kai ,baxan zauna dakai ba wallahi. Momy don Allah
kar ki yarda da maganan da wallahi na koma kasheni zaiyi wallh".
Ai bari kuka Zainab ,babu inda zaki je ,to ko ita tace zata cika sai nace bata isa ba ,bare kai
ƙaramin mutum ,kai Habab !! Babu ma inda zaka tafi sai ka rubuta mun takardar rabuwar ka da
zeeee Baxan bari nasa ido ka cigaba da cutar musu da yarinya ba!!!!!
Wani irin bugawa ƙirjin Habab yayi wanda sai da yakai hannun shi yana dafe wurin ,don ji yake
kaman zai ɓalle ya fito wajeeeeee!!!!
*Littafin ƙwrtn mny na kuɗi ne Don Allah kar ki karanta indai baki biya ba, normal group ₦300
Vip group₦500 Spc ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ,idan kuma
kati ne MTN zaku Turo ta wannan number 08081202932 "Tncuuu".*
Mmn teddy
[7/1, 08:44] my number: *️ƘWRTN MANYA️*
_*Mmn teddy*_
33
*Littafin na kuɗi ne Don Allah kar ki karanta indai baki biya ba, normal group ₦300 Vip
group₦500 Spc ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ,idan kuma kati ne
MTN zaku Turo ta wannan number 08081202932*
****
Ɗago da lulun idanun sa yayi da suka rine suka sauya daga fari zuwa jah". Ehh kaji abun da
nace maka ko?? Cikin wani irin jiri da ƙyar ya iya cewa " Momy! Mom bazan iya rabuwa da
Zainab ba ,Momy kiyi hkr itama ki bata haƙuri pls". Bazan lamunta komai daga gareka ba. Abu
ɗaya zan yarda na kuma lamun ta shine Ka bata takardar ta ,tun da ba Son ta kake ba , ka
Aureta ne don wani manufa taka ta dabam...Saboda taurarriyar zuciyar ka , Yau duk ya ƙare kaji
ai?". Ta ƙare maganan tana wurga masa littafin gaban ta da biro . Sallaman Adda Raliya ne ya
katse masu abun da sukeyi , Wannan yasa Habab kallon inda Hjy Raliya take tana takowa cikin
takon ta na manya mata . Zama tayi gyefen Inda Habab ke zaune tana dafa shi , idonun sa ya
ɗago yana kallon ta kana yace " Adda Raliya kiba Momy haƙuri ta bani Matata!
Ware ido Zainabu tayi tana mmkin ashe ba ita bane kaɗai yake mawa rashin kunyar ,duk da
wannan kaɗan ne akan wanda yake mata don ita harda ma tsantsan rainin hankali. In banda
rainin hankali a gaban sune yake ce mata wai Abashi matar shi?". Murmushi Adda Raliya tayi
tana shafa kansa kana ta juya da kallon ta zuwa ga Momy da ta haɗe rai , Zainabu tana bin shi
da kallon wallh baka isa ba". Momy kiyi haƙuri akan dukkan abun da ya faru mu ɗauke shi
matsayin mu jarabbi ƙaddara bata wuce kan kowa". Kuma Momy mun zo biko ne muna sake
roƙon ki akan ki dawo gidan Daddy da zama , ki cigaba da kulawa da mu kaman da baya".
Haɗa ido su duka sukayi suna kallon juna , kana Habab ya miƙe yana ba Zainabu takardar da
bata san na meye ,wani irin bugawa taji ƙirjin ta yayi da ƙarfi ,amma sai ta dake tana kai hannun
ta tana amsa.....juyawa yayi yana nufar ƙaramar falon Momy ,wanda su duka suka tsaya bin sa
da kallon me yake nufi???
Ma'aikatan gidan ne suka ga suna shigo maasa da kayan sa ,wanda cikin sauri Momy tace
wannan kayan kuma fah na waye??? . Ɗaya daga cikin su ne yace " na Soja ne ya dawo da
zaman sa nan gidan ,yace a yi masa gyara yanxu!!!!
Eiyeeeee!!!!! Zainabu tayi mgnn tana kama kwankwaso ,wannan wani irin rainin hankali ne da
wayo ????????
Mmn teddy
[7/1, 11:36] my number: *️ƘWRTN MANYA️*
_*Mmn teddy*_
34
*Littafin na kuɗi ne Don Allah kar ki karanta indai baki biya ba, normal group ₦300 Vip
group₦500 Spc ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ,idan kuma kati ne
MTN zaku Turo ta wannan number 08081202932*
****
Murmushi Adda Raliya keyi cike da jin daɗin yanke shawarar da Habab yayi ,kinga dole idan
suka ganshi a cikin gidan ya nasu sukuni ,Momy zata bashi matar sa ,kuma itama zata koma
gidan mijin ta. To ina zai zauna anan? Taɓ Momy zama da wai xaiyi anan gidan?? Zainabu tace
tana kallon Mom Salma da ta tsaya tunanin ya zata ɓullo mawa lamarin Habab". Jin shirun nata
yasa Adda Raliya amsan takardan da yaba Zainabu ,tana buɗewa murmushi suka ga tanayi
kamin ta sa dariya tana cewa " ZeeHabab kenan! Wani irin dammm yaji ƙirjin ta ya buga ,wanda
yasa Zainabu saurin shigewa falon tana nufar inda Habab ya shiga". Tsaye ta taddashi jikin
window ɗin falon ,idon sa na akan ƴan tsirarun ma'aikatan dake ƙular mawa Mom Salma da
gidan nata.... Tsayawa tayi bayan sa tana bin sa da wani kallo , haushi n sa takeji na mamaye ta
,musamman tuno da kala kalan ixiyan da yayi ta mata , hannun ta ta kalla da yanxu bakace da
karaya a hannun ba , sai shafa gyefen fuskar ta da tayi tana tuno da marin da tasha marar
adadi a hannun shi....ɗan tsaki tajah mai sauti , wanda kamin yayi magana yaji muryar ta tana
cewa" Malam mai kuma kazo yi mana anan? Gaskiya ka koma inda ka fito ,don bana ƙaunar
buɗe idanuwan na ga fuskar ka ,bana Son ka bana Son ganin ka Habab". Tayi maganan tana
zubda hawaye dake sakko mata. Duk maganan da take masa ko motsawa baiyi ba , sai ma
haɗe hannayen sa da yayi wuri biyu". Ganin yana shirin maida ta zauwatacciyya yasa ta ƙara
matsawa garesa tana cewa " kaji mai dai nace maka ko?? , To ka sakennn.....Juyowa yayi yana
bin ta da wani irin kallo da yasa ta yin shiru sai bin sa da harara take yi .... Me kike cewa ? Na
rabu dake ,bakya sona ?? To Naji ,amma Ni ba zan rabu dake ba Zainab , Saboda ina Sonki ,
idan kuma kika matsa zaki rabu dani , wallahi da ƙafar ki sai kin dawo ,saboda Ni ɗin nan da
kika ganni mugu ne ,xanyi maku mugun tan da dole ki dawo gareni ,idan kuma kika sa kafiya
kika ƙi to sai dai mu ƙare rayuwar mu a haka ,ke ba miji Ni ba mata. Sakin baki Zainabu tayi
tana kallon sa da mamakin ƙiƙirarin da yake mawa kansa na shi mugu ne , zai yi mata mugun
tan kenan?? Na shiga uku ,abun da Zainabu ke faɗi kenan tana bin sa da kallo da cigaba da
sauraren sa. Ki zaɓi ɗaya ko rabuwa dani ko cigaba da zama dani?....yayi maganan fuskar sa
ba wasa a ciki? Yana matsowa dab da ita". Haɗe rai Zainabu tayi kaman bata tsorata da
maganganun sa ba tace " Mai ya kawo ka ? Ka fice Habab don Allah ka bani... Ji tayi ya
rungume ta yana haɗe bakin shi da nata mutsu² take tana Son ƙwatar kan ta ,amma ina sam ta
kasa sakamakon wani riƙo da yayi mata... Mom Salma ce ta shigo don itama tayi masa nata
faɗan ,nan taga ya riƙe Zainabu da take son ƙwatar kanta ,amma ta kasa". Kirar Sunan sa Tayi
da ƙarfi " Habab! Wanda anan ne ya tsagaita badon ya soba yana cika ta daga jikin shi . Saurin
baya Zainabu tayi tana goge ƙwallahn da ya taru mata tana cuno baki gaba da cewa " Wallahi
Allah ya isa! Dariya taga yasa mata sam bai damu da ganin Mom Salma ba da itama ta tsaya
tana ganin rashin kunya irin na Habab . Kice mawa Mom ta tabani ke,idan ba haka ba kene da
kunya , don inaaaa.... Nufo sa Mom tayi nan yayi baya da sauri yana tsagaitawa da maganan
tasa yana dariya".
Habab fice mun daga gida! Mom tayi maganan fuskar ta ba wasa . Murmushi yake yana cewa "
To ai Mom Ni ɗan ki ne , kuma nan gidan Momy na ne anan zan kwana". Ehhhh ka kwana a
ina? Allah shi kyauta ,ka hanani sukuni da Zainab kenan fita!!
Murmushi yayi yana tuno da inama momy ta barshi ya kwana a gidan da tabbas cikin dare sai
ya turmushe Zeee don ya gaji da haƙuri ,ƙwartancin dai ya daina yi ,tun da ya samu Zee ya
kuma ɗan ɗani zuman ta". Momy na tuba don Allah ki barni na zauna ,zan ƙoƙari na kauda kai
na akan Zainab indai wannan ne tunanin ki . Kai baka isa ba ,ai ka girma nemi gidan ka ,nan
gida na ne nida Bby na".
Tom Momy ki tambayi Zainab inda bata So na ,ta faɗa maki sai in tafi . Ban gane ba? Mom
Salma tayi maganan tana kallon shi ,itako Zainabu sunkuyar da kanta tayi ƙasa tana wasa da
ƴan yatsun hannunta. Ehh Momy ki bari ki tambayi Zainab in tace " Bata so na sai ki rabamu in
kuma tace tana Sona to sai ki barni na zauna anan tare da Matata".
Humm numfasawa Mom tayi tana cewa Ok shikenan". Zainab kina Son Habab ? . Ƙirjin Zainabu
ne ya buga , shiru tayi tana sauke kanta ƙasa ta kasa ce mawa Momy komai". Kar kiji nauyi na
Zainab , kar kuma ya baki tsoro faɗa mun kina Son komawa gidan shi??? Ƙasa bata amsa tayi
sai hawaye n da ya fara zuba mata. Shikam Habab Murmushi yake don yasan ya riga ya gama
tsorata Zainabu da maganganun burgar da yagama yi mata , wanda a yanda yake jin kansa
yake zai iya aikata komai akan duk wanda yayi yunƙurin Rabashi da Zainabu. Zainab baki ce
komai ba?? Yaji Muryar Momy yana katse ta. Dariya yasa yana cewa " Mom tana jin kunyar ki
ne bazata yi maki magana ba ,amma ina mahaukacin Son Zee itama kuma haka take So n
Habab.
Shiru Momy tayi sai kawai ta saki murmushi tana rungume Habab shima Rungume ta yayi ,
fuskar su su duka na fidda Annuri ....hannu takai tana matso da Zainabu da tayi shiru har
lokacin kanta na a ƙasa , haɗa su tayi su duka tana Rungume su tana tsakiyar su.... murmushi
Zainabu tayi tana ƙara riƙe hannun Momy. Ɗago da fuskar ta tayi ,nan taga idon Habab na akan
ta , kashe mata 1 eye yayi wanda yasa ta saurin ƙasa danata idon". Momy ne ta goge ƙwallahn
dake zubowa daga idon ta , tana ƙara godiya ma Allah". Ganin haka yasa Habab kai hannun sa
yana sa hankie yana goge mata hawayen....kallon sa tayi tana murmushi ,nan suka ƙara
Rungume junan su...tana riƙe da hannun Zainabu dake bin su da murmushi sosai suka burgeta
, A wannan yanayin Adda Raliya ta shigo ta tadda su... Kissing ɗin Momyn nasa yayi yana
Rarrashin ta... Murmushi Momy tayi tana waigawa ga Adda Raliya kana tace " Na amince
Zainab zata koma ,amma ba ayau ba ,shi kuma ya koma ba bu wurin kwanan sa anan!
Rintse ido Habab yayi don ya fahimci Momy ta gane shi sosai tasan akwai abun da yake nufi.
Dariya Adda Raliya tasa tana cewa " Ai ko a hakan muna godiya'.
A tare suka nufi falo ,ban da Zainabu da tayi bedroom ɗin ta ,ji tayi duk jikin ta yayi mata sanyi ,
gaba ɗaya Habab ya sauya , tabbas ba yaudara a tare dashi duk abun da ya faɗa xaiyi hakan
ne har a zuciyar shi..............zama tayi a gyefen ƙayataccen bed ɗin nata tana sa hannun
tana....
*Littafin ƙwrtn mny na kuɗi ne Don Allah kar ki karanta indai baki biya ba, normal group ₦300
Vip group₦500 Spc ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ,idan kuma
kati ne MTN zaku Turo ta wannan number 08081202932 "Tncuuu".*
Mmn teddy
[7/3, 15:58] Matar Doctor: *Littafin na kuɗi ne Don Allah kar ki karanta indai baki biya ba, normal
group ₦300 Vip group₦500 Spc ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank
,idan kuma kati ne MTN zaku Turo ta wannan number 08081202932*
Tana gyara Fillon dake bayan ta ...lumshe ido tayi tana tunanin abubuwa da yawa da suka faru
tun daga farkon haɗuwar ta da Habab da yanda ta sharara masa mari a mall wai taje siyayya da
kuɗin hannun ta da basu kai sun komo ba... Dariya ta keche dashi tana girgiza kai kurum.
Ɓangaren Safiya kuwa tun da wannan abun ya faru labari yayi tangwarma har gida jen Auren su
,yanda kowa labarin da yake bada wa akan su daban....Masu cewa sun haɗu zasu kashe
mahaifin su saboda son abun duniya su suka fi yawa. Wanda jin hakan yasa a lokaci ɗaya
mazajen nasu suka basu takardan sakin su da cewa " Suma da suke zaune dasu ba don Allah
bane , Suna samun wata dama zasu idda nufin su akan su. A kwana uku Hjy Luba da mabiyan
ta sun rasa inda zasu saka kansu ,duniya tayi masu faɗi matuƙa ,kullum a cikin zullumi da
fargaba suke , ga baƙin cikin tijarar da Mahaifiyar Sobreen tayi masu , don koda suka je gidan
ta da sunan ta basu mafaka , sai korar cin mutunci tayi masu kaman bata taɓa sanin ɗayan su
ko su duka a rayuwa ba . Cewa ma tayi a subar mata gida tana lallaɓa auren ta kar su zo su
kashe mata , hummm tabbas Hajiya Luba a lokacin tasan meye rayuwa ? Musamman idan
kana dashi ka dawo babu! , Shema'u ce mai'aikaciyar asibitin gomnati under federal wannan
yasa ta sama masu gida a cikin Staff couters . Don babu ɗayan su da ya mallaka gida na kansa,
a tunanin su kawai Alhaji Ahmadu na mutuwa zasu danni arxiƙi ,gida jen sa da koman sa nasu
ne. Sai dai yanxu duniya ta juya masu...wannan yasa a