Showing 3001 words to 6000 words out of 34797 words
azababben Sha'awar nata dake taso masa". Saurin miƙewa Zainabu tayi tana matsawa can
gyefe tana zama ,don ta samu ya cika ta da ƙyar. Kukan nata ne ya ɗauke ganin yanda ya haɗa
gumi zufa na tsiyaya masa tamkar wanda aka watsa masa ruwa ,yayi sharɓam. Wani irin
numfashi yake fuzgar sa da ƙyar idon sa a rufe yake hannun sa na asaman marar sa ,jin sa
yake sama².
Wani iri Zainabu taji ,tabbas ciwo yake ba wasa ba,wannan karon ba mugun tan nasa bane
ba...tayi maganan a zuciyar ta ,ganin yanda yake juyi duk jarumta na Habab ,amma duk ya
sauya ,komai nasa ita firfitowa taga yayi kaman wanda ake shirin zare masa rai . Abun ka ga
mace Tausayin sa ne taji ya kamata ,saurin matsawa tayi kusa dashi tana riƙo hannun sa haɗi
da kirar sunan shi " Habab !! Ta kira sunan nasa kusan sau uku,amma sam ya kasa amsa
masa. Wannan wani irin rayuwa ce Zainabu kika faÉ—a? Tayi mgnn tana sakin wani irin marayar
kuka. Jin ya sauke wani irin numfashi yana furxar da iska yasata saurin riƙo hannun shi tana
cewa " Habab zan maka kaji, Habab kamun magana?". Buɗe idon sa yayi da ƙurar da suka rine
suka koma tamkar jan gautan yalo. Ganin halin da ya shiga yasata rintse idanun ta tana kai
hannun ta da yake rawa tana É—aurawa a í ¼í½Œ ...wani irin ajiyar zuciya taji ya sauke mai Æ™arfi .
Wanda a hankali tace " Habab?". Zee Ki taimaki Habab kinji? Yayi maganan cikin wani irin
raunanniyar murya.
Shafa masa ta hauyi jikin ta duka na rawa ,don tsoro ,amma ganin yana jin daÉ—in hakan yasata
daurewa tana shafa masa yanda taji yace ta masa....ban da sauke ajiyar zuciya babu abun da
yakeyi ,kusan minti talatin suna a haka ,kamin taji ya manna hannun ta da nashi akan í ¼í½Œ yana
wani irin ƙanƙameta , Hjy babban nasa tana wani irin miƙa.....Sannu " abun da take faɗi masa
kenan Sai kace marar lafiya ,don ita Zainabu fah a iya ganin ta Habab bashi da lafiya ,kuma a
zuciyar ta tana tsayawa dole tace masa ya tafi asibiti likita ya dubasa". Ji tayi ya rungume ta a
jikin shi yana kissing É—in kumatun ta ,yana faÉ—in " Zee tncccuuuu ,kiyi bacci". Uhmm banza ta
masa tana ɗauke kanta daga ƙirjin shi ,kana tace " Ai bacci ya ƙare kanajin shiga Masallaci fa
ake shirin yiiiii". Ni ka cika Ni naje nayo alwala nayi sallah ,daga nan nayi maka addu'ar Allah ya
baka lafiya". Tana gama faɗin haka ta miƙe tana ficewa daga bedroom ɗin tana kutsawa privacy
. Tun da ta fara maganan idon sa yake a lumshe har ta gama abun da take yi ta fito privacy n
tana ,sa kaya ,kallon sa tayi tana kuma cewa " Wai baxaka tashi ba kayi sallah?".
Miƙewa yayi ganin ba kunya ya nufota ba kaya jikin sa yasata saurin sa hijab tana tada sallah
,don tasan idan ya isota ba abun da zai mata banda iskancin da ya saba mata. Murmushi yayi a
zuciyar shi yana cewa " Da ki tsaya". A fili kuwa cewa yayi " Ga tsoro ga tsiwa". Tana jin shi ya
fice don bin jam'i".
Kamin Habab ya dawo gari yayi haske har rana ta fara hudowa, da shigowan shi ya hango ta
zaune gaban mirrow tana gyara ɗaurin ta, tayi kyau ƙwarai a cikin wata atampha darkbrown mai
ratsi. Kallon sa tayi da madubin tana cigaba da goge fuskar ta da powder. Toilet ya nufa,wanda
da juyowa batayi ta kalle shi ba ,don kunyar Habab É—in ma takeji .a sarari tana faÉ—in wannan
mutumin tantiri ne , wannan abun nashi ya ishe Ni gsky". Fitowan sa da ƙaramar Towel yana
goge sumar kanshi da yake ƙawance luff har sheƙi yake saboda baƙi kaman na Larabawa
yasata yin shiru". Inda take ya nufa yana tsayawa gaban ta ,wanda tana É—ago kai ta ganshi
gaban ta ,ƙirjin ta ne ya buga don tsoton ganin mutum dogo zabgage gaban ta ,gashi tana ɗago
ido taga idon ta ya sauka a ƙiirjin shi da ƙwantaccen gashi yayi mashi rumfa'. Saurin sunkuyar
da kai tayi tana kallon ƙafan ta da bata shirya yin hakan ba. Ke wakike??me kike cewa?. Ni
menace ? Bance komai ba". Sunkuyowa yayi yana kallon ta ido cikin ido amma sai ta kuma kai
da kanta ,sarai ya gane bata son haÉ—a ido dashi kunyar shi take ji ,amma sai murmushi yayi
cike da rainin hankali yace " Lallai ashe baki da lafiya ,ya kamata nakaiki likita ya duba ki,kadai
da mahaukaciya nake zaune. Miƙewa Zainabu tayi kunsan ba haƙuri ,shi kam juyawa yayi
kaman zai tafi ,nan ko dariyar sa yakeyi don ya gama karantar Zainabu in and out. Gaban sa isa
tana tsayawa haÉ—i da kama kwankwaso ,wacece mahaukaciya r?. Juyawa yayi nan takai
hannun ta tana kama gyemun sa tana jah da ƙarfi ,wanda sai da ya rintse ido ,kana tace " da
wani gyemun ka kaman Mayafin mai tsire". Ware manyan idanun sa yayi yana kallon ta ,bai
taɓa jin zagi irin wannan ba. Ji yayi ta cigaba da cewa" ai kaine marar lafiyar da xa'a kai
asibiti,don yau da mun fita wurin likita zamu fara zuwa....don wallahi Habab baka da lafiya.ni dai
tsoro ma kake bani Allah". Ta ƙare maganan idon ta na ciki da ƙwallah tuno da halin da ta
ganshi É—azuuuu".
Lumshe idon sa yayi yana buÉ—ewa ,a zuciyar shi cewa yake " Badai yarinyar nan da gaske So
na takeyi ba? Hummm lallai da ta tafka babban kuskure ...ke nine bani da lafiyan ko ke? Nima
shirin na nema maki magani nakeyi ai , don baki da lafiya baki da sha'awa sam, baki damu da
namiji ba ko me xa'a maki sai mutum yaci wahala sannan , Ni kuma kinga lafiyayye ne Ni ,a
rana ban nemi mace ba ne na nemeta sau biyarí ½í¸³í ¾í´” . Saurin Æ™asa da idon ta Zainabu tayi
kamin cike da tsiwa da wauta tace " to Ni ina ruwana, meye kuma na faÉ—a mun?
Saboda kisan waye Habab Sosai". Duk da babu buƙata , kina da daɗi fiye da zuma ,amma Ni
taimakon ki nayi na faɗa maki ai ,ki nemi magani don nima yanda nake jin daɗi kema ki rinƙa ji
haka....wani irin kunya ne da takaici ya kama Zainabu , rasa bakin magana ne yasa ta cewa "
Baka da laifi komai ka faÉ—a mun ,Ni na taimake ka, daga taimako zaka ce mun haka???. Tayi
mgnn tana dafe ƙirji tana girgiza kai na bakomai". Ke!! Ya kira sunan da ya na ɗa mata keee".
Juyowa tayi tana masa kallon ka faɗi kome ye". Cije laɓɓan sa yayi yana comb ɗin sunan kan
shi ,kana ya cigaba da ware mata lulun idanun sa yana cewa " Wakika taimaka? Muka dai
taimaki juna!! Sakin baki Zainabu tayi tana kallon shi na mmki n rainin hankali irin na Habab,
tana nan tsaye ne taga ya fiddo da kayan sa yana shirin cire Towel ɗin ƙugun shi a gaban ta ne
yasata saurin barin bedroom É—in tana nufan falo".
***
A falo da fitowan ta sai ga Ɗaharatu ta shigo ,hannun ta ɓoye da saƙon Hjy Luba. Cikin.muryar
raÉ—a ta marar gaskiya ÆŠaharatu take cewa " Gashi ki kula inji Hjy". To bdmw, kicemata...ok bar
shi ma ,ki dawo anjima, Zainabu tayi mata maganan fuskar ta sake ,cike da nuna gamsuwa ta
na bin umarnin Hjy Luba. Tana ficewa É—aharatu shi kuma yana fitowa". Kee Me kikeyi a tsaye
anan??. Kallon sama da ƙasa ta masa ,kamin tace " Shaƙe Ni na faɗa maka". Tayi mgnn ƙasa²
yanda bazai jiyo ta ba. Takowa inda take yayi yana kallon ta kamin yace " kike kiyi break fast .
Kallon sa tayi cikin shigar sa ta wani lallasar yadi mai kyaun gaske da tsada milk. Yasa hular sa
ƙube da ta ƙara fito da sihirtaccen kyawun sa. Murmushi yayi mata Hushiryar na bayyana. Wai
shi nan kyakykyawa ne ko? Tayi maganan ana ta tunanin a zuciya takeyi bata son a fili tayi shi
ba. Sosai ma Madam ". Ya bata amsa yana riƙon hannun ta suna nufa dirnng. Zama tayi shima
ya zauna yana cewa " Kici da yawa ,kar kike ki cinye ma umma nata . Kallon shi tayi kaman
xatayi masa magana sai kuma tayi shiru.
A haka ta cika cikin ta duk da tana farin cikin zuwan ta gidan Umman nata amma a haka taci
tayi nakkk tana faÉ—in yau xanje gidan Umma naci tuwon dare ,don dama na daÉ—e bamu haÉ—u ba
,a wannan gidan ba komai sai kayan ƙwalama da xakayi ta ci bazai ishekaba...kuma a isheka
daa maganan wai kana da ci!! Duk Zainabu ke maganan tana tashi tana bin bayan Habab da
taga bai kalle ta ba, ya É—auki keys yana ficewa haÉ—i da nufan parcking space , a zuciyar shi
cewa yake " Wato har ita tunanin kaiwa ma dare takeyi a can gidan Umma?". Sai ki kai mu
gani". Yana shiga moton yaga tajah ta tsaya tana faÉ—in to Ai Ni ban iya buÉ—e moton ba, ka fito
ka buÉ—e mun! Kallon ta baiyi ba sai music ya sa a hankali yana tashi a moton ,da ido ta bisa
ganin bai tankata ba yasa ta buɗe moton tana shiga haɗi da yin ƙwafa". Murmushi yayi a
zuciyar shi yana yin horn nan aka buÉ—e masa moton suna ficewa ". Hjy Luba ne da ta hango
fitar su hankalin ta ya tashi da sauri ta nufi ɓangaren Sobreen da take can tana barci bata san
wainar da ake toyawa ba".
******
Abun da ya ba Zainabu mmki shine har ƙofar gida ya sauke su , bai tambayeta ina ne gidan
ba,ko tayi masa kwatance ,dama yasan gidan kenan? Tambayar da take mawa zuciyar ta
kenan". Ganin ya tsaya yasata buɗe murfin moton tana saka ƙafarta don fita....yaran unguwar
kuwa tuni suka taru suka tsaya don ganin wannan shimfideÉ—iyar tsadaddan moton ya shigo
layin nasu. Tsaki Zainabu tajah tana cewa " zasu nuna halin ,kwa zubar mawa kanku da
mutumci a wurin wannan miskilanci n mutumin wulaƙantacce. Duk mgnn take a zuciyar ta . Fita
take shirin yi taji ya riƙo hannun ta, kallon shi tayi nan shima ita yake kallo ,kusan minti biyu bai
mata magana ba ,kuma itan yake kallo" . Ganin shiru² bai ce mata komai ba ne yasa ta cewa "
Ni idan baxaka mun magana ba ka cikani in tafi".
Minti talatin zakiyi idan kin shiga, ina kuma jirar ki a nan mota,idan kin gama ganin gidan ki fito
kinji". Yanxu muje na gaida umma". Eiyeee taɓ gidan namu ne xan yi minti talatin a ciki?". Taɓ
wallahi bazai yiwu ba".
Key taji yana mawa moton yana shirin komawa da ita , wannan yasata cewa " Haba Don
Allah,to shknn ka bari xan fito a minti talatin É—in ....tayi mgnn cikin sanyin murya". Murmushi yayi
mata yana buÉ—e murfin moton yana fitowa". Zo kiga idon yara da manya Æ´ann zaman banza
layi. Tuni suka hau gaishe da Habab ,wanda fuska sake yake amsa su sai dai a ciki yake
mmgnn cike da miskilanci". Haushi ne duk ya isheta , ganin shi ake kallo ba ita ba,gaskiya ita
kanta tasan Habab kyakykyawa ne na ƙarshe. Ɗan tsaki tajah kaɗan a zuciyar ta tana cewa"
duk munin mace ,wallahi tafi namiji duk kyaun shi . Wurin Asabe ta tsaya tana ƙwace hannun ta
daga nashi ,tana cewa " Bari na sai wara wurin ƙawata Asabe?".
Bai mmkin maganan ta ba ,don yasan Zainabu xatayi abun da yafi haka , tsayawa yayi yana a
wurin Asabe da ta É—ago tana cewa " Laaa Zainabu kece? Dariya Zainabu tasa tana cewa " Eiyi
Asabe nice". Bamu awara ta É—ari". Ina su fatsuma? Yanzu tabar wurin nan tajen layin dogon koli
....lahh bani to bari yanxu naje can . Dariya Asabe tayi tana gaishe da Habab ,wanda cike da
miskilanci da ya zama masa jinin jiki ya amsa mata. To ka bani kuÉ—in na bata? Yaji Muryar
Zainabu tana masa magana".
Walet ɗin sa ya ciro yana fiddo da dubu...ke Zainabu ki barshi, Asabe tace tana miƙa mata
awara, aaa ba'ayi haka ba ,kafaÉ—an masifan mama Ziza . Mmki ne ya kama Habab ace a
gaban Æ´a ake zargin uwan ta ,amma saboda tsoron Zainabu Asabe shiru tayi , dubun ta bata
,tana jirar canji ,Habab ya kama hannun ta yana cewa " Muje ki bar mata". Aijin haka yasa
Asabe gdy tana ƙarawa ,don wurin kowa yanajin ta yanda take ɗaga murya . Gidan su Mlm
Auwalu suka nufa ,wanda a zauren gidan suka yadda baba Musa da Abba n nata. Zubewa
Habab yayi yana duƙawa haɗi da gaishe da Su Abba,wanda yasa Zainabu itama gaishe dasu
cike da farin ciki. Tana shigewa gida da sauri don tayi kyewar mutan gidan . Cike da farin cikin
yanda Sukaga Habab da Zainabu su Abba suka hau masa Addu'a da cewa sai yaƙara haƙuri da
Zainabu...wanda shikam Habab kaman ba cin ƙaniyar ta yake baaa yana.......
*Littafin na kuɗi ne normal group₦300 Vip group₦500 Spc ₦1000 zaki iya Turo da katin MTN ta
wannan number 08081202932 ko kuma ki tura ta wannan account 6037312299 mohammed
Aisha keystone bank*
_Mmn teddyí ¾í·¸_
[6/25, 17:58] my number: 23
Ina Æ´ammata uwar gida da Amarya ku matso kusa? Ni É—in nan da kaina taku Mmn teddy nazo
mana da Adashin Sati ,duk sati ₦1000 .
Gyaran jikií ¼í½’í ¼í½‰ Suplement mayuka sabulu , brest elargement girman nono da gyaran su suyi
ɓul² , hip up na ƙarin girman hips da baya duka.....
Zuwa bayan sallah kuma zamu yi na kaya da mayafai da dai sauran su......masu buƙata sumin
mgn ta pc inshaallh a wannan satin zamu fara only 20 zamu fara dasu...
*08081202932*
[6/25, 17:59] my number: 23
Ina Æ´ammata uwar gida da Amarya ku matso kusa? Ni É—in nan da kaina taku Mmn teddy nazo
mana da Adashin Sati ,duk sati ₦1000 .
Gyaran jikií ¼í½’í ¼í½‰ Suplement mayuka sabulu , brest elargement girman nono da gyaran su suyi
ɓul² , hip up na ƙarin girman hips da baya duka.....
Zuwa bayan sallah kuma zamu yi na kaya da mayafai da dai sauran su......masu buƙata sumin
mgn ta pc inshaallh a wannan satin zamu fara only 20 zamu fara dasu...
*08081202932*
****
Shiga Zainabu tayi tsakar gidan bakin ta É—auke da sallama ,wanda wannan yasa Umma da su
Hansai Saurin É—ago kai suna mmkin yau Zainabu ce a gidan? , Itako Zainabu da baki yaki
rufuwa ,da gudu taje tana rungume Umma Halima tana cewa " Umma nazo shine Bazaki mun
Oyoyo ba". Sama'ila ne da yake zaune yana cin wainar sa ,shima yana bin ƙanwar tasa da
kallon sha'awa ,ikon Allah ashe yarinyar nan xatayi hankali? Abun da yace kenan a zuciyar shi
bai san maganan zuci ta fito sarari ba". Shidai kawai yaji muryar Zainabu ne tana cewa " waye
yarinya? Ai yarinya itace mai shan Mama ,shekara nawa ka bani ,daga zuwa na kaga Sama'ila
kar ka naimi ɓata mun rai Don Allah". Habawa Zainabu yi shiru kefa yanxu matar Aurece bai
kamata ace ana jin Muryar ki haka ba. To Umma ki masa magana ya fita sabgata,dama Nasan
daÉ—i yaji da bari na gidan nan ,shiyasa yanxu bai farin cikin gani na ba... Sauran matan gidan ne
sukayi saurin cewa " Habawa Zainabu abu mai tagwayen Suna ,muko mukayi kyewan ki,ko
wurin suyan kalallaɓan ki , mun bari ne bamu zo sai kun gama gurxan amarcin ku tukunna".
Hansai ta ƙare maganan tana takowa inda zainabu take ,tana bin ta da kallon burgewa da ban
sha'awa,don fatan tayi kyau ta murje ba wannan dattin yishi² n ƙurajen na ƙazanta da rashin
wanka, har ɗan ƙiba tayi". Hummm nisawa Zainabu tayi tana nufar ɗakin Umma a zuciyar ta
tana maida mawa Hansai mgnn ta da cewa" Ai fa gashinn yana ta gurxana ,Allah dai ya saka
mun kawai".
Biyo bayan ta umma tayi da sauran yaran gidan da matan gidan kowa na rajin Zainabu,harda
wanda suke farin ciki da Tafiyar ta ,nuna mata sukayi sunyi kyawarta ,wannan yasa su kowa da
ƙafarta amma ta kasa komawa ɗakin ta tayi uxurorin gaban ta ,saboda kar Zainabu tace anyi
mata ba dai dai ba. Shikam Habab da su Abba tun shigar Zainabu suka jiyo hayaniyar ta da
Sama'ila ,wanda Abba cewa yake " Ai dama yasan za'a rina indai Sama'ila na gidan nan to sai
sunyi ,koda shekara É—aya sukayi basu haÉ—u ba,ana haÉ—uwa sai anyi wannan faÉ—an. Suna a
haka ne sai ga Sama'ila ya fito...ganin Habab yasa shi gaisar dashi ,kana yayi masa jagora ciki
don gaida umma kaman yanda yace".
***
Zainabu na zaune tana ƙwaƙurar magarya da taura ne sukajiyo sallamar Habab ,wani irin
bugawa ƙirjin ta yayi ,haɗe girar sama da ƙasa tayi ,tuni matan gidan duk suka hau masa sannu
da zuwa suna gaisawa haÉ—i da bashi wuri ya gaida umma. Kallo É—aya yayi ma Zainabu ya
kauda kansa yana jin wani abu na tsaya masa a rai ,ganin tayi wani Rasha Rasha...to nan É—akin
mijin ta ne zata zauna a haka?? Tambayar da yake mawa kansa kenan....tuno da Æ´an samarin
da suka tashi yanxu a wurin yaƙara ɓata masa rai". Danne komai yayi a zuciyar shi yana gaishe
da umma cike da girma,don sai da Zainabu tayi mmki....cewa take Allah sarki mutum kamar na
kirki nan ko mugu ne Allah kaÉ—ai yasan halin sa.
Hararar Sama'ila take tayi ganin yanda ya zage suna fira da Habab ,duk dashi ba mai yawan
magana bane ,amma a haka yake bi mawa Sama'ila don shi É—in akwai iya haba haba da
mutane . Wannan yasa yaÉ—anyi mintoci