Showing 6001 words to 9000 words out of 34797 words
a ɗakin Umma kamin yayi masu sallama yana kallon
Zainabu a sace ya bata kuɗin da batasan iyakar su ba ,yana ce mata ina jirar ki a mota,ki ba
umma asai ma yara wani abu. Kallon shi tayi kana tace " Ka tafi abunka bazan fito yanxu ba.
Ina jirar ki ,abun da yace mata kenan yana ficewa daga ɗakin umma da take masa Allah tsare
don Zainabu ta faɗa mata zasu bar ƙasar a duba mata hannun ta ,don ce masu tayi wai faɗi tayi
a tiles .
Bayan fitan Habab ne Zainabu ta ƙara ɓararrajewa an zo gida , yara kowa Zainabu maƙota har
zuwa ganin Zainabu akeyi. Itakam abunka ga fara'a kowa ta wangale masa baki ,duk da kowa
cewa yake a zuciyar shi faɗan Zainabu ya ragu".
Fiye da awa biyu da fitan Habab ne sai ga Sama'ila ya shigo yana cewa " Habab fah yace yana
jirar Zainabu , kallon umma tayi kana tayi tunani tana miƙewa , Sama'ila ina xakaje ynxu?? .
Murmushi yayi yana jin daɗin yanda Zainabu tayi hankali kana yace " Shago zan tafi yanxu. To
kace masa gani nan fitowa". Fita Sama'ila yayi don faɗa mawa Habab,wanda Zainabu kaman
abun arxiƙi tace Umma bari inzo. Mayafin ta ta ɗauka tana ficewa daga gidan ,wanda da fitar ta
ta nufi gidan ƙawar ta fatsuma ,fira suka sha kusan na minti sha biyar ,sannan ta koma gida
tana cewa " Ai Habab ya tafi yace sai bayan la'asar zai zo ya ɗauke ta. A Cewan Zainabu bayan
al'asar tana fitowa sai ta nemi abun hawa ai tasan hanyar gida.
Haka Zainabu tayi ta cigaba da fira da mutan gida ,har baccin ta tayi bata tashi ba sai wuraren
shan azuhur,tayi sallahn ta taci abincin da mutan gidan suka kawo mata. Daga nan aka cigaba
da duƙara fira.
Wuraren bayan la'asar Zainabu ta shirya tsaf ,har da kukan ta tayi mawa su Umma sallama
tana fitowa layi da nufin neman abun hawa . Wani irin bugawa ƙirjin ta yayi ,idon ta taƙara
ƙyaftawa ko idon ta , moton Habab ta hanga yana nan inda yake tun safe. Tabbas Habab
mugun mai naci ne, salati take da salallami tana tunanin yau ta shiga ukun ta". Matsawa ta
Hauyi a hankali tana nufar moton da ya hango ta tun fitowar ta. Don tun safe n nan da yace
yana jirar ta bai motsa ba . Bin ta da kallo yake yi yana tunani n abubuwa iri² da zai mata a yau
ɗin". Don yanda ta shanya shi ya ɗau alwashin itama sai ta san ta masa".
Night update ne ,shknn sai safe kuma
*Mmn teddy*
[6/26, 18:05] my number: *️ƘWRTN MANYA️*
_*Mmn teddy*_
24
Jikin a saluɓe Zainabu takai hannu tana buɗe moton tana shigewa... Juyowa tayi a hankali tana
cewa " Dama ka daɗe da zuwa ne? Ko yanxu ka taho?". Banza yayi mata yana yi ma moton key
haɗi da fara ficewa daga layin nasu". Shiru Zainabu tayi duk da ranta ya ɓaci ,amma kuma sai
ta danne kaman bata ji komai ba". Habab magana fah nake maka?. Ransa ne ya ƙara
tugunxuma ya ɓaci ,wai mgn take masa kaman wata uwar nan tashi . Jin zata cika shi da
hayaniyar ta yasa shi cewa " Tun safe dana ce ina jirar ki ban matsa naje ko'ina ba". Fiddo da
idanun ta tayi cike da mmkin mgnn tasa ,a zuciyar ta tana ƙara faɗin na shiga uku na yau". Tun
da taji haka tayi shiru bata ƙara ce masa komai ba ,a haka har suka isa gidan....Fuskar sa ba
Annuri ba a sake yake ba ,yayi kinini da rai da zuciya da ke ciyo masa. Ficewa tayi daga moton
da sauri tun kan yayi mata mgn ,tana nufar ɓangaren su . A falo ne ta tadda Sobreen,wacce ta
jefeta da wani irin mugun kallo". Sam Zainabu bata damu ba ,don bata kanta takeyi ba yanxu
,wuce ta tayi tana nufar falon ta,wanda Sobreen cewa take a zuciyar ta " Komai ya kusa zuwa
ƙarshe ,tun da har kika yarda kika faɗa hannun Hjy Luba ....wani irin murmushi ta saki tana
juyawa a tsakiyar falon.
Shi kam Habab yana ganin Zainabu ta fita daga moton ya juya yana ficewa da moton haɗi da
barin gidan ,a zuciyar shi yana lissafa irin hukuncin azabtarwar da zai mawa Zainabu....wata
zuciyar ce ta ce masa " Kar ka mata komai anan ,ai gobe ne dai zaku bar Nigeria ,acan Japan
ɗin sai kayi maganin ta...girgiza kansa yayi na gamsuwa da tunanin zuciya r nasa yana cigaba
da drving haɗi da nufan barikin Sojojin .
****
Hummm wai wannan mutumin lafiya har yanxu bai shigo ba? Kodai wani abun yake ƙullamun??
Zainabu ke maganan a zuciyar ta tana sake² tana juyi a gadon ta ,da ta riga tayi shirin bacci. Jin
buɗewar gate yasa ta saurin miƙewa tana nufar ƙofan ta haɗi da masa key". Sannan ta nufi
window n ta don ganin shi ɗin ne? Haɗa ido sukayi ,nan da gudu tayi saurin juyawa tana kai
hannun ta haɗi da dafe ƙirji. Shikam Habab murmushi yayi yana cewa " Zaki sani ne yarinya, sai
kinyi nadaman bina Japan ,acan zan azabtar dake yanda nake so ,babu mai ƙwatan ki sai
Allah". A haka ya isa falon Wanda direct falon Sobreen ya nufa ,don acan zai kwana duba da
gobe zai bar ƙasar ,dole ya sauke mata haƙƙin ta na matsayin mata a gare shi.
Itako Zainabu gado ta koma tana jan bargo ,haɗi da addu'a , a haka bacci yayi gaba da ita .
Bayan Habab ya kimtsa kansa ne ya nufo bedroom ɗin Zainabu don yaga lafiyar ta ,kamin
safe...murɗa ƙofan yayi nan taji a rufe da key, dariya yayi mai ɗan sauti yana cewa " Nasan
dama za'a rina .....sai dai inda naso yi maki wani abu ,ai akwai spire keys . Juyawa yayi yana
cewa bacci mai daɗi yarinya".
*****
Tun safe Habab ya sanar mawa Zainabu da ta shirya 8:00am zasu isa airport wannan yasa
Zainabu ɗari² n da takeyi ta saki jikin ta...shirya kanta tayi cikin shigar ta , ta doguwar rigar
jallabiya tana rolling haɗi da saka hill shoe mai kyaun gaske mai rufi ,farin ciki ba'a magana yau
itace xataje Japan? Hummm....ai ta riga shi gaba ,don tana fitowa falon ido huɗu sukayi da
Sobreen dashi Habab ɗin da ya saki baki yana mmkin yanda tayi masa wani mugun kyau
,tamkar baturiyar can ". Mmki ne da kishi ya kama Sobreen,wanda gaishe ta Zainabu take
amma sai kawar mata da kai tayi gyefe ,kishi ya hanata amsawa.
Ina jiran ka!! Tace da Habab tana raɓasu haɗi da wucewa".
Ƙasa bata amsa yayi sai lumshe idon sa da yayi yana buɗewa jin jijiyoyin jikin sa yayi sun tsaya
da aiki ....sam hankulnn sa ya karkata mawa Zainabu da tuni ta wuce ta barsu da shaƙar
ƙamshin turaren sa....don saboda niman bala'i ganata amma sai tasa nasa.
A bakin moton sa ne zata shiga taji Muryar Ɗaharatu nace wa " Hjy Luba tace ya maganan
wannan aikin ne??? Wani irin murmushi Zainabu tayi mata ,tana mata kallon shashasha ,kana
tace " Ki ce mata har yau bata san wacce Zainabu ba, na auri Habab ne don zama dashi ,badon
naga bayan sa ba...don haka kiyi mata albishir dana kamu da Son Habab ,ba kaɗan ba ,
zazzafan So nake masa,wannan shine sakon albishir na farko ,na biyu kice mata zamu tafi
Japan daga nan shima acan zai faɗa tarkon Zainabu,zai kamu da Son Zainabu kamar me ???
Ke kice mata dai Ni na tafi ,sauran feedback kuma ta jira dawowa na,nida Sojana".
Duk maganan da Zainabu takeyi ɗaharatu ta ƙasa bata amsa ,bata taɓa ganin rainin hankali da
wayo irin wanda Zainabu ta masu ba.....Motsin Habab taji yana isowa ,dai dai Zainabu na
shigewa moton ,shima isowa yayi nan ɗaharatu ke masa Allah tsare......Mai gadi kuma ya
wangale masu gate suna ficewa haɗi da nufar airport, don Sai da Habab yaje yy mawa Daddy
Sallama da Hjy Luba ,sannan , Adda Raliya kuwa a waya yake sanar mata ,wanda hakan yy
matuƙar mata daɗi........
A cikin mintuna sha biyar da idan su airport jirgin su ta tashi zuwa ƙasar Japan.....
Nikam nace yau su Zainabu za'ayi kwana acan harda zubda yauuu ko kuma Habab xaici
ƙaniyar ta Allah masani
*Babban sirrin qamshi kisamu hadadden gaske Wanda y Sami qwararriyr me sarrafashi daga
very expressive product like arabian,rasasee ajmal,and alharamaiin.masu asalin kyau d inganci
er'uwa karkiyi sake d attitude naki qamshi shine ke bayyana ke wacece ko kinyi ado ko
bakiyiba. Mummies kujini dakyau the beauty of turare is speak to ur hearts and hoply to
someone else...namiji na iya manta komi amma Banda special qamshin ki daya Saba jii na
yauda gobe farkon matakin Jan hankalin miji gareki shine y shaki qamshin daddadan
turarenki. Akwai wasu sirruka ajikin qamshi turaren da akeyinsa da wasu daga cikin
itatuwan bishiyoyi ko saiwar wasu bishiyoyi Wanda ake Kira da (eriqh) wannan itatuwa ba kowa
ya iya maintaining dinsu subada abinda ake bukataba da wannan zakuga d yawan masu
turaren wuta insunyi turare yake qauri Wanda dazasu dage su sarrafashi yanda y kamata Ina
me tabbatr muku ba boka ba malam kinadaga cikin gidanki Zaki siye zuciyr oga walhi kusamu
lada hankali kwance Wanda mu haka shine birinmu insha Allah. To ku marmatso kusa
kuji shahararriyar Kuma hamshakiyr mesai da turarukan wuta wato UMSAD INCENSE ta
tanadar muku turaruka masu inganci Kama daga jiki,gida,Kaya, turarukan tsuguno, turarukan
daake shafawa a gashi batare da sunbawa gashi matsala ba ds.kudai kawai ku tuntube ta
08028827241/09033791049 karku manta UMSAD INCENSE jindadinku shine namu
*Mmn teddy*
[6/27, 19:42] my number: *️ƘWRTN MANYA️*
_*Mmn teddy*_
25
_Amun haƙuri na jina shiru , banyi update na safe ba ,da kuma yanayin yanda zaku na rinƙa
ganin update kwana ² biyu ƙaɗan, Hidimomin ne kunsan da yawa ,wallahi bana samun zama ne
sam...ina godiya abisa ƙaunar da kuke nuna mun ,masu kira a waya suna tambayan lafiya na?"
Suma ina gdy Allah yabar zumunci taku ce dai har kullum Aysha Mmn teddy mai maku fatan
alheri a kullum a kuma koda yaushe ._
*Littafin na kuɗi ne Don Allah kar ki karanta indai baki biya ba, normal group ₦300 Vip
group₦500 Spc ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ,idan kuma kati ne
MTN zaku Turo ta wannan number 08081202932 Tncuuu dearies*
*Masu jirar jin ZeeHabab a Japan ,sai ku gyara zama .*
Japan tokyo babban birni ce a ƙasar Japan ,yayin da a wannan birni suka sauka na tokyo . Ya
subhanallh tun da suka sauka bakin Zainabu yagagara rufuwa". Baki wangale take bin ko ina da
kallo". Wanda ganin har kar da Zee keyi yasa turawan bin ta da kallo kowa nace mata " Hyy! Ai
nan itama tahau ƙara faɗaɗa fara'ar ta tana " Hyyyy"... Abunka ga Habab ba mai son mgn bane
,tun abun na ɓata masa har ya dawo ma dariya take bashi , da ita da mutanen ,a zuciyar shi
yana cewa " Sun ɗauke ta mutun ne ,nan ko basu san ƙaramar yarinya bace da hauka a
ƙwaƙwalwa r ta". Ehh dama ai wani yaƙika ne duniya taso ka...Zainabu ta katse shi don
maganan zucin nashi bai san ya fito fili ba". Haɗe rai yayi yana kau da kansa gyefe jiyo Muryar
wasu samari suna ɗaga mawa Zainabu hannu suna faɗin " U are beutiful". Tncuuuuuuuu tayi
mgnn tana wani jan shi haɗi da ƙara zaƙaƙa daddɗan Muryar ta. Wani irin takaici ne ya fara
lulluɓe Habab , ƙara murtiƙe fuska yayi ... Dai wasu mata na cewa " Wow !! . Ɗaga masu hannu
Zainabu tayi dai dai wata ƴar iyayin tana nufo ta haɗi da cewa " Pls can be ne friend?? . Gaba
Habab yayi yana barin Zainabu da wannan baturiyar da bai san mene tace mata ba , shidai
kawai yasan choco skin ɗin ta ne suke rush akai . Jin sa yake kaman yaje ya daddalla mawa
fuskar ta mari ,ganin yanda a ko ina sai ta tsaya tayi fasali. Wani up building taga ya hau shida
wani mutum da bata san waye shi ɗin ba, wannan yasata saurin nufo inda yake tana biyo bayan
su.
Okay " haka su gidajen su suke anan kenan ,babu ƙofa ?? Babu tunanin ɓarayi ko ƴan fashi da
makami Eiyee Sojana??? Tana maganan iya gaskiyar ta da ƙarfin ta . Wani mugun kallo Habab
ya watsa mata ,wanda yasata sakin baki tana shiga daga cikin falon tana cewa " Habab me
nayi maka kuma Don Allah? Nifa gaskiya bazai yiwu ka takura mun ba anan ma, bazai yiwu ba
gaskiya". Tayi mgnn tana tsalle haɗi da faɗawa saman wani irin lumtsa ² kujeru tana jin wani
sanyi a zuciyar ta ,bin falon take da kallo cike da burgewa ,don yanayin deco ɗin falon yayi
matuƙar mata kyau...shikam Habab Amsan keys ɗin shi yayi a wurin wannan mutumin da yaga
yana ta kallon Zainabu ta gyefen ido ,alamun shima ya ƙyasa". Ganin ya amsa keys ɗin yasa
Baturen Japan ɗin yi masa godiya yana ficewa.
Juyawa Habab yayi yana nufar hanyar da zai sada shi da Bedroom ɗin ,nan yaji Muryar
Zainabu na cewa " Ohh ! Nikam Wai Habab nace ba kujeru sai yi yaka mata agan su ba? Ya
naga wannan ba haka suke ba , 3str ne sai 2 ,ko su haka nasu tsarin yake yasha banban da
yanayin na Nigeria , ko kaine kasa aka fita da 1¹ sitter n ??". Kallon ta baiyi ba ,don yafara jin
tana masa Haukan da baya so ,shi mgnn tana idan ya cika yawa ciwon kai zai saka shi". Ganin
ya shige ya barta anan ,yasata cewa " Humm ai shknn , kayi lokacin ka ne ,amma fah ka sani
anan bazan ɗau wargi ba!".
Juyi Zainabu keyi a falon tana cewa Allah sarki ,wallahi har sanyi AC ɗin su na dabam ne , ba
irin na Nigeria ba,don Allah jubi?? Komai fari gunin burgewa, ai bari mu koma ,zan ba Habab
shawara ya chanja mun wannan cyan colour ɗin kayan nawa ya koma irin haka". Knocking taji
,wanda har taje zata buɗe taji Muryar Habab da fitowar sa kenan daga privacy ya watso ruwa
don yaji daɗin jikin shi yana cewa " Yessss ,tsayawa tayi don har takai ƙofa wai zata buɗe mawa
mai knocking ɗin. Wata ƴar ƙasar ce da kayan ma'aikata ta shigo hannun ta ɗauke da wani abu
kaman mashine tana gungurawa har ta isa dirnng...mmkin ganin wannan abun ne yasa duk
gaisuwar da take masu Zainabu sam bata ji ba....Tana can tana ganin ikon Allah tana maganan
zuci". Habab ne ya amsa mata yana gyara zaman rigar wankan da ya ɗauro". Wani iri Zainabu
taji ,kai wannan anya mutum ne? Yaza'ayi kana ganin mace ka tsaya kana wani comb ɗin
sumar ka babu abin da ya da meka". Haushi ne ya kama Zainabu ,tana tsaye maid ɗin ta gama
jera masu lunch tana ficewa ".
Kallon Habab tayi nan shima ita yake kallo ,wani kallon sama da ƙasa yayi mata yana ƙare mata
kallo ,itako sai wurga masa harara take ,kamin ta wuce tana burguɗa masa baki da ƙarfi tace "
ƘWRTO kawai!! Tana faɗin haka ta nufi inda taga ya fito ,don itama ta watsa Ruwa tazo taɓa
cikin ta haƙkin sa,don har duhu ² take gani na bala'in yunwa".
Mmki ne Ni kaina ya kamani ,ganin Habab ko a jikin shi mgnr data faɗa masa ,sai ma cije
laɓɓan sa yayi yana cigaba da tsane ruwan jikin shi.
******
Tun bayan sun idda lunch ,Habab ya nufi bedroom yana ƙwanciya don barcin gjy. Tun Zainabu
nasa ran tashin sa ,don tasan bai barcin awa ɗaya ,amma yanzu sai taga fiye da awa biyu ,har
rana ya fara sanyi". Miƙewa tayi tana ficewa daga falon haɗi da tsayawa tana kallon mutun
ƙasar Japan...ok shigar su irin ta turkish suke kenan ....?? Ta magann a fili ,don ganin kowaccen
su riga ne irin turkish gwn iya gwiwa sai dogon wando , musulmai da ƙaramar Mayafi suyi roll
,arnan kuma a haka suke yawon su.
Ɗakin su ta koma tana shiga irin tasu ,wanda sai da tagama juyi a gaban madubin bedroom ɗin
ne ta kai hannu tana dukan fillon da ya tada kai tana kirar sunan shi da "Habab!! Wani irin
ƙamshin turaren ta mai sanyi yaji yana shaƙa ,wanda yasa shi buɗe lulun idanun sa yana ware
su a bisa kanta.... Murtsike ido yayi yana ganin tamkar ba Zainabu n da suka taho tare da ita
ba". Murmushi Zainabu keyi tana cewa " Sojana ya kaganni? Nayi kyau???". Ai bai bata amsa
ba ,ita dai kawai taji ya fixgota ne yana kama bakin sa haɗi da haɗewa da nashi ,yana wani irin
tsotsan bakin ta....ji kake zuuuu³ tamkar wanda ya samu alawa.
Hannun shi yana yawo dashi yana shafa dukkanin jikin ta , kusan minti biyar suna a haka ne ,
Zainabu ta ƙwsce kanta da sauri tana jah baya , haɗi da cewa " Haba don Allah Habab ? Meye
hakan ? Ɓata mun ƙwalliyar xakayi ,kai na ɗaya baka ce nayi kyau ba ,kuma kana wani jan mun
bra, gaskiya bana so! . Kamin ya bata amsa ne wayar sa tahau ruri.... Ɗagawa yayi wadda
nidai ji nayi yace