Showing 30001 words to 33000 words out of 34797 words
bin bayan sa. Kan
ta tsaye ta shiga ,tana ɗan gunguni a ƙasan zuciyar ta , a wurin bed ta hangosa can yana cire
jallabiyar sa ,ya zamana daga shi sai boxer bako singlete. Ganin irin power ɗin sa yasa Zainabu
jin ƙirjin ta ya buga don tsoro ,kaman wani ɗan rasiline , kasa ƙarikawa inda yake tayi har sai da
yazo ya wuce ta yana nufan waldrob , ya koma yana kwanciya a gadon sa haɗi da rage hasken
ɗakin. Shiru tayi tsammmm sai kuma ta daure tana takawa zuwa inda yake a hankali , kasa
tsayawa tayi kawai sai ta zauna ƙasan capet ɗin gaban gadon tana miƙa hannun ta tana yaye
bargon da ya rufa dashi...Habab! Ta kira sunan shi a sanyaye...jin yayi mata shiru yasata ƙara
kirar sunan sa Habab ba xakaciiiii...kamin ta ƙarika ne yace " Na ƙoshi kije abinki! . Shiru tayi
masa , kana tace " To ina ne bedroom ɗin a naje na kwanta?? ,Banxa ya ƙara yi mata ,a zuciyar
shi yana cewa " Wato ita wannan Rarrashin miji Bama ta iya ba ,komai sai an koya mata??".
Jan bargo yaƙara yi yana juya mata baya . Wanda yasa Zainabu jin takaicin wulaƙantatan da
yayi , miƙeea tayi tana sharar ƙwallah tana juyawa don barin masa bedroom ɗin ba kuma tare
da tasan ina ne natan ba". Ganin haka yasa Habab kai hannun shi yana murgino ta haɗi da
jawota kusa dashi . Blnket ɗin ya buɗe yana shigo da ita ciki , wanda ba musu ta shiga tana
cigaba da goge hawayen fuskar ta...matsawa tayi daga jikin sa ,nan shi kuma ya riƙe ta yana
ƙara mannata da jikin shi..... Kin yi mun laifi amma bakisan ki bani haƙuri ba , kuma kina mun
kuka ? Kukan meye ? Shagwaɓa ?? . Haushin maganan tasa ne ta kamata , kana cike da
Muryar kuka tace " To Ni ai ban san nayi maka wani abu ba , kayi hƙri to! . Murmushi yayi a
hankali yana ƙara mannata da ƙirjin shi kana yace " A'a Ni bazanyi haƙuri ba sai na rama! ,Kalli
fah yanda kika zauna a falo da kayan bacci ,wai kuma kina magana da wancen ɗan iskan
inyamurin , uhmm kuma kice inyi haƙuri ??? No dole sai na rama , sannan xan ji daɗi ....nifa ban
Sanni ba wallh ,kayi haƙuri bansan zakaji haushi ba". Bakin shi yakai zuwa kunne ta kaman zai
mata magana taji ya ɗan cije ta ,wanda yasata sakin ƙara tana cewa " Washhhhhh . Kinji zafi ??
Yayi maganan Muryar sa ta rasa gane inda ya nufa ,Ɗaga masa kai tayi tana ƙara matso
ƙwallh" . Ji tayi ya rungume ta da ƙarfi yana wani irin murgina² da ita akan bed ɗin ,yana
hayeta...cikin gentle voice ɗin shi yake ce mata" naji zafi fiye da wanda kk ji a yanxu ,humm ji
nake kaman naga baya numfashi a lokacin da na ganku ,tamkar na rufe shi da duka sai yabar
numfashi , amma kinzo kina mun kukan shagwaɓa , ina jin kishin ki tun kamin na fara Sonki Zee
, pls ki rinƙa kularmun da kanki ,zanyi iya komai akan ki ,indai ban kai zuciya nesa ba". Duk
saboda Son da nake maki xan iya hakan...I luv You Zee". Murmushi tayi tana nishi a hankali
kana tace " Kamun nauyi ka ɗagani". Bakin shi yakai saman laɓɓan ta yana manna mata kiss
kana yace " Sai kince wani abu sannan xan ɗagaki". I love you too Habab!! Kamin ta rufe bakin
ta ne taji ya cafki harshen ta yana wani wasa dashi haɗi da ja mata cikin wani irin rikirkitacciyar
salo da yake gab da xauta ta". Wani iriinnnn zuuuu takeji har ƙwaƙwalwar ta chaji ya ɗauka .
Zare bakin sa yayi daga nata ,wanda abun da bata taɓa shi tayi masa ƙara kama nasa bakin
tayi tana tsotsa kaman yanda taga yana yi mata. Lumshe ido yayi yana cigaba da shafa jikin ta
tun daga fuskar ta har zuwa nonuwar ta da yake sauke rigar baccin nata ƙasa . Matsasu take
yana lailaya nipples ɗin ta da suka cika suka ƙara girma , ita sam mata manta da cikin jikin ta....
Wani irin numfashi tajah da sauri da ajiyar zuciya jin yanda yake shirin birkita mata lissafi....
murmushi yayi ganin yana shirin rikita ƴar mutane yasa shi zamewa daga jikin ta yana ɗagota
da ƙwantar da ita jikin saa....ƙanƙame sa tayi tana jin wani irin huuuuu zuuu yuuuu na bin ta ,ga
wani ƙaiƙayi da takeji a ƙasan ta , tabbas itama a hannu take. Kuka take shirin sa masa , wanda
jin haka yasa Habab yi mata rumfa da ƙirjin shi don yasan tana jin sassaucin hakan ne, amma
kuma a yanxu da cutarwa duba ga juna biyun dake tare da ita ...gashi baƙarami ba . Yana ji
tana bin jikin shi tana shafa masa , son shi take ji yana ratsa duk wani sassa da kafa na jikin
ta...kanta ta cusa cikin ƙirjin shi tana shaƙar ƙamshin sa haɗi da kama breast ɗin shi tana sha
masa cikin wani irin salon da bai san ta iya shi ba....tuni yafara jin hajy babban sa na masa
sallaman nazo! Hannun shi yakai yana ƙara manna ta da ƙirjin shi yana mgn cikin Muryar sa da
ke rawa don daɗin yafara kai masa cewa yake " woww!! Tncuuu ohhhhh!!! Tncuuu Zeee ahhh!! .
Matse ƙafarsa yakeyi kana cikin sauri ya matsa gyefe ganin yana danneta da ita sam bata ta
kanta ,ta ma manta da nauyin jikin ta. Ganin yayi baya yasata cike da Muryar shagwaɓa dake
ƙara rikitashi cewa " Habab!! Lumshe idon shi yayi yana buɗewa kana yace " Zee kin manta da
Bbyn mu ne?? Kar mu yi wani abun mu cutarrr......A'a nidai nidai nidaiii kawaiiii tayi maganan
tana cuno baki da shirin sa masa kuka don takasa ƙarike me take son. Juyar da kansa yayi
gyefe yana sauke numfashi a hankali , wanda ganin hakan yasa ta matsawa kusa dashi hannun
sa ta riƙe tana fara masa kuka". Ji tayi ya ɗagota mmki da hannu ɗaya yana ɗaurata bisa jikin
shi yana kallon fuskar ta da ta rufe idon ta hawaye na bin kuncin ta". My Zee bar kuka xan maki
mai daɗi ,nina fara tsokano ki ko?? Zan sakiji daɗi kinji Zee ɗin Habab?? Yayi maganan yana
goge mata ƙwallahn dake zubo mata ,don ji take ana tsikarar ta tun daga sama har ƙasa ,
murmushi yayi don yasan shi ya rikita ta tun farko . Kuma yayi hakan ne don suji daɗin a tare
duka,ba shi kaɗai yanda ya saba yi mata ba. Nonon ta ya fara taɓawa yana murxasu a hankali
,nan ta fara matswa baya ,wanda ganin haka ya tarota da ƙafarsa yana kwantoto tana
sunkuyawa kusa da fuskar sa ,nonuwan ta na sauka a fuskar shi,bakin shi yasa yana tsotsan su
,cikin salon jaraba ,da yasa Zainabu fara kuka tana jin wani irin ƙaiƙari na damun ta ƙasan
ta....washhh ahhhh Habbb... Habab....ta kira sunan shi tana cigaba da kukan ...ɗago da idon sa
yayi kana yace mene ??? Daɗiii?? Kuka take masa takasa basa amsa , hakan yasa shi dai
daita natsuwar sa yana bin ta da kallo don gano inda yake paining ɗin ta. Ganin yanda take
matse ƙafarta tana mutsu² yasa shi fahimta , murmushi yayi mata yana cewa " Tun ynxu??
Kasa fahimtar inda xancen nasa ya dosa ne yasata cewa "Ni dai...rufe bakin ta yayi yana
matsar da ita gyefe wurin cinyoyin sa ,a hankali ya ɗaga yana zura Bananan sa ciki a hankali
yana fara cikin ta...wani irin numfashi ta sauke tana rintse ido tana jin daɗin hakan yana kuma
ƙara rikitata....kuka tasa tana kirar sa , Habab ina jin wani iriiiiii!!! Dariya ya kusa kuɓce masa ,
lallai Zee sai yayi da gaske ,wato bazata ce masa daɗi ba sai dai wani iriiii"....
*Littafin na kuɗi ne Don Allah kar ki karanta indai baki biya ba, normal group ₦300 Vip
group₦500 Spc ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ,idan kuma kati ne
MTN zaku Turo ta wannan number 08081202932*
*Mmn teddy*
[7/6, 07:44] Matar Doctor: Cigaba yayi da bin da salon da yasan zai yi mata daɗi , don yayi ma
kansa alƙawarin shayar da ita zumar daɗin sa...Tun Zainabu na daurewa tafara masa kukan
daɗi don salon da yake bi da ita ya girme ma kanta...Shi da kanshi yake sarrafata duk yanda
taso don motsi ƙwaƙwƙwara ta kasa , A wannan Dare sun jiyar da kansu daɗin da basu taɓa ba
, sun kasance cikin matsanancin Farin ciki da so da ƙaunar junan su...Habab bai wahalar da ita
ba ,yy ƙoƙarin lafafa mata ,saboda duba ga yanayin jikin ta ,Yana samun biyan buƙatar sa ya
rungume ta suna rufawa ,kamin lokacin ƙanƙani bacci yayi awon gaba da su duka". Nikam uwar
teddy nace Asuba ta gari Zeehabab". A haka rayuwar su ke tafiya kullum cikin jin daɗi da
walwala tare da zazzafan Soyayya r juna suke .a ɗan zaman da sukayi tuni Zainabu ta fahimci
waye Habab ? , Don ta lura akwai shi da masifaffan kishi ,anan ne taga suna samun matsala
tsakanin su ,wannan yasa ta ƙoƙarin ganin ta kauce mawa duk wata matsala da zai kawo masu
tarzoma a cikin gidan , zaman Aure take kuma dama shi ɗan haƙuri ne ,wannan haka yake".
Fita ko falo xatayi sai tasa Mayafi ko hijab tun ranta baya So har ya zama mata jinin jiki ,duk don
kauce mawa masifan Habab". Ga masifaffan Damu kullum a buƙace yake baya gajiya
sam...Amma da haka take haƙuri ganin ta faranta masa ,itama ya faranta mata don Habab ba
baya ba wurin iya Soyayya musamman ga Abun da yake So da ƙauna ". Anan ne Zainabu ta
gane ashe duk iskanci ne cewan da yake shi baya Soyayya kuma bai iya tattali da rarrashin
mace ba". To akanta dai wannan ƙirarin nasa ya ƙare ,don kullum a cikin bata kula da tattali
yake ,idan tana kitchen da kanshi zai shigo suyi aikin tare , don kishin sa yasata cewa " Ita sam
wani mai masu aiki indai maza ne suyi tafiyar su kawai zata rinƙa abun ta...matan ma su bar shi
,ita xata iya komai a gidan Umma ita take koman ta". Wannan yasa Habab dakatar da duk wasu
masu aiki maza na ɓangaren shima sai a sannan ya samu natsuwa". A Cewan shi Soja babu
wanda yakaisu Son mata da ƙwartanci . Kunsan dayake shima ya san kanshi ai . A haka
cikin Zainabu ya tsufa haihuwa yau ko gobe ,kullum Umma a aikon Sama'ila take yana kawo
mgnun naƙuda da sauran abubuwa da yake rage zaƙi. Haka su Yau Yaya Radiya kowa yazo
yana duba Zainabu da jikin ta...da a yanxu duk ta tasa cikin jikin ta shi kake fara gani kamin ita
idan ta dumfaro...
Yau an wayi gari Safiyar Alhamis , Zainabu ita kaɗai ta kwana a cikin gidan ta kasantuwar
kunsan aikin Soja , yau ka ganshi a gidan gobe ko zuwa anjima kaji ya bar garin ko ƙasar . Tun
sha biyu na dare Zainabu takejin yane marar ta na ɗaure mata, abun ka ga yarinta haka ta tashi
tsaye tana ta kaiwa da komowa , yana lafa mata sai ta koma ta kwanta ....Daga ji dai tasan
haihuwa ne naƙuda takeyi ,amma kuma tace ita sam baxata faɗa mawa kowa ba sai Taji
haihuwar yazo mata sosai ,wai baxatayi irin na wata mata a gidan su ba Rabi , da tana jin
sansanin naƙuda zata ɓalle zani ta fara kuka tana kururuwa gata ita mai dogon naƙuda sai ta yi
wanni bata haihu ba ,ga rakin tsiya . Tuno da wannan yasa Zainabu daurewa tana ta cije laɓɓa
don azaba a Cewan ta kar ma'aikatan nan su raina ta ,akan haihuwar da rayuwa ne ko
mutuwa . Ai tun Zainabu na iya kaiwa da komowa ta koma ɗaga ƙafar ta kasa , Zama tayi
dirshan taana jin shiga sallar Asuba , a haka gari ya fara haske ....da ƙyar ta iya kai hannun ta
tana lalubar wayar ta haɗi da kirar Momy Don sun fi kusa da ita fiye da Gidan su . Ai da jin
yanayin ta Momy ta aje wayar da sauri tana ɗaukar mayafin ta haɗi da sanar mawa Daddy tana
nufowa gidan cikin gaggawa". Kashe kirar da Zainabu tayi kaman mintuna biyar tafara lalubar
numbern Habab ,don ji take xatayi sallama da duniya bazata fah iya rayuwa ba... Wannan
yasata bugu ɗaya Habab ya ɗauka da dama yake cikin gidan tun tsakiyar dare ya dawo ,bai
shigo bedroom ɗin ta bane Don kar ya dameta . Cikin sauri tuni jikin sa ya basa ba lafiya yake
tambayar ta " kin tashi ne ??. Yanda yaji tana jan numfashi da ƙyar yasa shi jifa da wayar yana
saurin fitowa dai dai Momy na isowa falon , a tare suka shiga bedroom ɗin Zainabu da tafara
ficewa a hayyacin ta...tabbas yau tasan ashe rabi na ƙoƙarin ne ba kaɗan ba, haihuwa wani irin
tsiraɗi ne ga ƴa mace. Yau dai Zee ta fidda mawa kanta ƙara rayuwa a gidan duniyaaaaaa........
Zanin da take ta kucuciye shi ne Momy ta cire shi ,don a yanayin Zainabu tasan nan da Moto
baxasu isa ba zata iya haihuwa,don komai yazo mata gadon gadon .....shikam Habab Rungume
ta yayi yana ƙoƙarin ɗaukar ta. Momy tace................
*Littafin na kuɗi ne Don Allah kar ki karanta indai baki biya ba, normal group ₦300 Vip
group₦500 Spc ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ,idan kuma kati ne
MTN zaku Turo ta wannan number 08081202932*
*Mmn teddy*
[7/6, 15:11] Matar Doctor: Ina masu buƙatar mallakar littafan uwar teddy duka...
1) Bafullatanan Ruga
2)Ƴar Aikina
3) Walijaam
4)Ƴar waye
5)Siyasata
6)Gidan ƙwarata
7)Ƙwaryar sama
8) Bintoto
9)Ƴar maula
10)Habibi da'iman
11)Gidan zaurawa
12) Dijama ƴar Fulani
13)Kawaliya
14)Ƙwartn mnya
15)Zuma da maɗaci
Duka zaku samu complt document ɗin su akan farashi sassauƙa...idan kuma duka kuke buƙata
2k zaku biya ta wannan account deatails mohammed Aisha keystone bank 6037312299
thnkyouuuuu lovers.
[7/6, 15:12] Matar Doctor: *️ƘWRTN MNYA️*
*Finale page Alhmdullh*
_Mmn teddy_
*Masu buƙatar complete document ɗin wannan littafi ₦500 ne via Mohammed Aisha keystone
bank 6037312299...masu buƙatar Turo da kati kuma MTN zasu tura ta wannan number
08081202932*
_Siyan na gari..._
_Ina kuke ƴan uwa na mataa uwar gida da amarya,shin kunsan nesa tazo kusa kuwa?? Akwai
ingattatun mayuka Suplement nasha na gyaran jiki da yasa jikin ki tayi kyau matuƙa ,duk inda
kika shimfuɗa hannu ko ƙafarki sai an kalla an ƙara duba, ai zaton kina shafa wani irin
tsadaddan mayuka ne na ƙarshen misali, nan ko sirrin na daga wannan tablets ɗin ne da yazo
daga hannu na mai inganci , yawancin manyan masu kuɗi dashi suke amfani ,don haka kar ki
sake ayi baki, akwai kuma Suplement da zai ɓatar maki da dukkan wani tabo da ya shafi fatar
ki...maganin nono da zai saka su suyi tuwo² duk lalacewar su sai sun koma gunin sha'awa ,
idan baki da nono ne akwai wanda zamu baki su ciko suyi tantsam² ,idan kuma sun kwanta ne
jijiyoyin sun saki ,akwai Suplement da zan baki ,kisha kiga yanda zasu dawo tamkar ta budurwa
,su tsaya carr jijiyoyin da suka sauka su janye su haɗe da ƙirjin ki suyi wani cir su tsaya
ƙyam...akwai kuma sabulai na gyaran jiki tare da ɓatar da dukkan wani tabo dan gane da esfi
pimples da dai sauran su....duka ku tuntuɓi wannan numbern domin ƙarin bayani
08081202932_
****
Da taimakon Mom Salma da Habab dake tsaye akanta hankalin shi a matuƙar tashe gani yake
kaman Zainabu mutuwa xatayi ta barshi ...ganin haka yasa Mom Salma cewa ya basu wuri
,amma ina sam ya kasa matsawa ko nan da falo , bai yi sukuni ba sai da yaga faɗowar ɗan
nasa duniya". Hamdala su duka sukayi suna godiya ga Allah da ya sauke Zainabu lafiya ,
wanda cikin sauri Momy ta amshi Bbyn da tuni Habab ya riƙe shi ƙam yana manna shi da ƙirjin
shi ,don bai duba ga Ƙazantar jikin shi ba. Naɗe bby boy ɗin tayi tana goge masa dattin jikin sa
,kana ta miƙa mawa Habab ɗan zumuɗi shi , da yake duƙe gaban Zainabu yana ta aikin mata
sannu ,a tunanin shi shiknnn ta haihuwa ,don uwa bata biyo ba...ita dai Momy addu'a take don
ta lura lamarin yana Son mata gardama . Miƙa mawa Habab Bbyn tayi tana cewa " Ku jirani a
falo. Ficewa yayi cike da jin farin ciki marar misaltuwa a zuciyar shi....wanda fitan sa ne Momy ta
cigaba da fafatawa , alhmdullh shine kaɗai abun da xamuce domin ko Allah yayi fitowan ta lafy.
Sosai Momy ta jinjina mawa dauriya irin na Zainabu , da anan ta gyara ta tsaff bata rage komai
ba ,sannan ta chanja mata wuri tana tsaftace wurin . Fitar Habab kuwa tuni ya fara sanar nawa
ƴan uwa da abokan an arxiƙi ,ciki harda su Adda Raliya da yaya Radiya wanda dajin haihuwar
ko minti talatin basu ƙara ba suka iso gidan...Kowa sam Barka yakeyi yana sannu ma Zainabu
,don basu ga Bbyn ba amma sunji labarin irin ƙaton da ta haifa tabarakallh".
Shikam Habab da Saif da tuni ya halirci gidan , can sai ga Sadeeq riƙe ɗa sukayi suka hana
kowa , Cewan suke akwai ƴan kambun ido ,don sai yara kyaun Bbyn suke yi , hak Uban shi
kaman yayi kaki ya aje". Jin sunƙi kawo masu yaron yasa Adda Raliya da kanta nufar inda suke
tana amsan yaron da cewa suke " Adda Raliya ki kula fah?? Juyowa tayi tana hararar su ta
kana cike da dariya tace " in kula mana ,wayaga su Sadeeq yau anyi ɗa??? Dariya su duka
suka sa tana ficewa haɗi da nufar bedroom ɗin da Zainabu