Showing 9001 words to 12000 words out of 34797 words

Chapter 4 - KWARTON MANYA PART 3 by Maman Teddy .pdf

04 Nov 2025

815

" Ok gasunan".


Miƙewa yayi yana nufo ta nan tayi baya ,cafkota yayi yana mannata da jikin shi kamin yace " ki
shirya ,zuwa anjima babu mai ƙwayar ki a hannun Habab sai Allah. Bari na shirya zamu je
asibiti n yanxu ake sanar mun da isar Doctor ɗin ,ƙwararriya ce a fannin karaya , asibitin ma
nata ne. Duk mgnn ganun da ya faɗa mata lokaci ɗaya ta manta , murmushi tayi tana cewa " To
muje. Sai na shirya". Y bata amsa yana nufar waldrob. Shigar suit yayi wanda yayi masifar kyau
,ya koma tamkar Baturen ,dama idon shi irin nasu ......kissing ɗin ta yayi yana cewa " ɗauko
hijab kisa".

Wani irin jahh baya Zainabu tayi da sauri tana cewa " Mene?? Taɓ duk wannan inaaaa ai muje
kawai ,kaga kar ma ka ɗaga mun hankulnn pls". Tayi maganan tana narke murya ta mai shirin
kuka .... Ganin hakan yasa Habab kama hannun ta suna ficewa a tare.

*****

SLMHAB HOSPITAL babban asibiti ne a wannan ƙasar Japan , kowani babba anan ake kawo
su duk iya girman mai girma kuwa ,don itama mai asibitin babban ƴar siyasa ce a wannan ƙasa
,da ta tara masoya ,kowa yana mata fatan hairan saboda don talakawan ta.... Waiting room
Zainabu ta zauna Habab yana amsan wasu files yana cike mata can ɓarayi da ban....wanda
yana yi idon shi na akan ta , don duk yana lura da irin kallon ƴan iskan maxan nan ke mata
....don ya riga da yasa su a zuciyar shi kawai ƴan iska sunan su ,tun da suna kallon masa
Zainabu........wucewar matar ne yasa nurses jah baya wasu na cigaba da ayyukan su ,cikin zafi
don matan tabbas macace mai kamar maza....fuskar ta cikin farin medical eyeglss yake da ya
mamaye rabin fuskar ta , sai dai kayan jikin ta shiga ce ta mutumci.....riga da skirt na English
wears ,wasu na riƙe mata da Wayoyin ta da lapcourt. Da'alama ƴar gayu ce ta ƙarshe .... Ganin
wucewar ta yasa Zainabu saurin miƙewa tana bin bayan ta da sauri ,ta na ƙwaɗa kirar "
MAMA!!! , Jin hakan yasa dukkan ilahirin mutanen hankulan su ya dawo kanta ciki harda Habab
, da yake shirin mata mgn kawai yaga ta fice da gudu ,wannan yasa nurses da doctors bin
bayan ta don sun san patients ɗin sune akwai yiwuwar bata da lafiya....Habab ne shima ya
rakata yana bin bayan ta haɗi da kirar ta "Zeee!! Amma ina wannan matan take bin bayan ta ,da
ita sam bata san da Zainabu n Bama". Doctor salmhab ce taji kawai an rungume ta ta baya an
ƙanƙane ƙaƙaammmm sai sauke numfashi Zainabu take a hankali..... Wanda cikin sauri da
kuma mmiki Doctor Salmhab ta juyo tana kallon Zainabu cike da kallon " Aina kika Sanni".
Hawaye ne ya hau bin kuncin Zainabu , cikin Muryar kuka ta ƙara cewa " Mama....!!! Kece
Maman Habab ko??? Wani irin bugawa ƙirjin doc. Yayi wanda cikin sauri ta sauke glss ɗin idon
ta dai dai Habab yana ƙari sowa wurin". Kece kika haifi Habab ko????.................





*Littafin ƘWRTN MNY na kuɗi ne normal group ₦300 Vip group₦500 Spc ₦1000 ,zaki iya Turo
da katin MTN ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account ɗin 6037312299
Mohammed Aisha keystone bank*


_Masu fitar mun da littafi suna ɗaurawa a facebook da sauran wurare don Allah ku bari ,bana
facebook amma ana yawon faɗa mun ,kuma Amin screen short , amma don Allah badon nuna
Mmn teddy,adaina.... wannan shafin bonus ne ku yawata shi ko ina tncuuu�_

*Mmn teddy*
[6/28, 07:15] my number: *️ƘWRTN MANYA️*


_*Mmn teddy*_
26
*Littafin na kuɗi ne Don Allah kar ki karanta indai baki biya ba, normal group ₦300 Vip
group₦500 Spc ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ,idan kuma kati ne
MTN zaku Turo ta wannan number 08081202932 Tncuuu dearies*

*****

Tsayawa dukkanin su sukayi kowa na kallon ɗan uwan sa , kamin cike da mmki da Muryar kuka
matar ta kalli Habab tana cewa " Habab !! Wani irin kallo yake mata da Zainabu ta kasa gane ta
meye". Rungume Zainabu Tayi tana kuka ,kana cikin sauri ta nufi Habab wanda fuskar sa tayi
kinini ,tamkar wanda aka aiko masa da Saukar ajalinsa. Ganin Doc.Salma na Son ƙoƙarin
hugging ɗin shi yasa Habab Saurin jah baya ,yana ɗaga mata hannu na kar ta iso inda yake".
Tsayawa tayi cakk tana kallon shi idon ta na tsiyayar da wasu irin ƙwallah masu zafin gaske
,tana bin Habab da kallo yau shine ya girma haka? Ashe dama zata gan shi a rayuwar
ta???kamin tayi magana ne taga ya damƙi hannun Zainabu yana janye ta daga gareta ,wanda
yasa Doctor saurin riƙo Zainabun da itama hannun ta ta riƙe". Habab Pls Mahaifiyar kace fah?
Don Allah ka barni nidai bazan bika ba!! Juyowa Habab yayi a fusace fuskar sa da hancin sa
har wani jah da saukar ɗigar zufa yake yi na masifa.... Wannan yasa Zainabu saurin cika
Hannun ta ,tana kuka ,itako Doctor salmhab sam ta kasa Cikata riƙe ta tayi ƙaƙammm ,don
batasan waccece ba a rayuwar Habab ,amma ko ƙanwar sace ,tasan ita ta dabam ce ,bata biyo
halin uwarta Hjy Luba ba". Wani irin fixgeta yayi wanda sam ya manta da hannun karayar ta ,
don shi ya riƙe ,kuka ta sa masa tana riƙe hannun ,jin wani irin raɗaɗin azaba take , wanda cikin
sauri securities ɗin wannan asibiti suka rufe mu , cike da tuhuma suke tambayar Habab waye
shi a wurin Zainabu , yake shirin illata ta ,ba patients bace??? . Cikin masifa Zainabu da
Doctor salmhab sukaji ya katse su da cewa " Ina ruwan su , matar shi ce ,babu abin da ya shafe
su ,duk wanda yayi ƙoƙarin wani abu , wallahi sai yayi Shari'a dashi har ƙarshen rayuwarsa
.....mmkine ya kama Doctor Wanda yasata sakin baki tana kallo Habab ya tafi da Zainabu ,
wanda jikin Doctor van da rawa na firgicin babu abun da yakeyi....fashewa da wani irin kuka tayi
tana nufar moton ta cikin sauri haɗi da shigewa tana barin farfajiyar Asibitin....


****


Wallahi bazan yarda ba ,sai mun zauna babu inda zamuje !! Kawai saboda
kagaaaaa....keeeee!!!! Taji ya mata maganan yana saka mata gigitaccen tsawa ,wanda yasa
Zainabu yin shiru don dole....Ki haɗa koman ki na baki minti biyar ,idan kk wuce kuma zamu
koma gida a haka babu koman ki....ina ruwan ki Zee?? Mom ɗin a ce , kuma bana son ta ,bana

son ganin ta a rayuwa ta".

Cike da Muryar kuka tace" Me yasa Habab? Duk lalacewar Momy mahaifiyar ka ce ,baka da
bayan ta , baka da kuma tamkar ta a rayuwa , itace dai! Me tayi maka a rayuwa haka? Yo ko
kasheka tayi bata cancanta ba Habab, ka mance da naƙudar da tayi kamin ta haifoka zuwa
duniyar nan Habab ,ita fa nata rayuwar ta miƙa shi ga Allah ,wataƙil ta rayu wqtaƙil ta koma
gare sa...amma duk ta jira don kawai ta kawoka duniyar kayi rayuwa kaman saura! Habab !!! Ta
kira sunan shi da ƙarfi tana tsiyar da ƙwallon mai zafin gaske....ka So Momy ka ƙaunace ta baka
da kowa bayan ita a rayuwa".
Kuma mgnn tafiya babu inda xani sai an gyara mun hannu na , ayau ka kira likitoci suka ɗorani
,to xan bar Japan ,amma ka sani xakayi nadamaaaaa....kamin ta ƙare maganan ne ya ɗauketa
da wani shigaggen mari ,Wanda yasata jin komai yayi mata ɗifff na mintuna ,kamin ta dawo
hayyacin ta ne taji yana cewa " Kar ki sa kema na ninnka tsanar da nayi maki ,akan wacce tafi
ta da! Son ki nakeyi , ke ko Hjy Luba ce ta faɗa mun wannan maganan bazan ɗauka ba xan iya
komai a kanta".

Komawa taga yayi ya zauna a Sofa ,ita ko kuka ta rushe dashi tana zubewa gwiwowin ta ƙasa ,
Habab na gaji to kawai ka maidani gidan mu! Ka taimake ni , bazan iya zama da mai taurin
zuciya da baƙin hali irin naka ba...wani cutan zata iya kamani marar maganin. Kallon ta bai
kuma ba ,sai gani tayi ma ya aje ruwar mayen sa giya yana dubawa haɗi da ƙwalɓewa".
Miƙewa tayi da sauri tana nufar innrroom ,don tana bala'in takaicin ganin shi cikin wannan
yanayi......


******


Itako Doctor salmhab tsawon lokaci ta rasa meke mata daɗi a cikin gidan ta , wannan yasata
juyawa tana nufan asibitin ta haɗi da sawa a binciko mata file ɗin Zainabu....bin sunan take da
kallo ,sai hawaye n da take gogewa da hankie". Zeee Habab sunan da tagani kenan , Zeee!!
Ta kuma nanata sunan , bin adreess ɗin tayi tana ɗauke shi ,kamin ta koma cikin sauri ta nufar
moton ta don nufar gidan su Habab , kaman yanda tagani....


Ƙarar Door bell Zainabu take jiyowa a inda take ,wanda Habab da yasha yayi tatil sai busar
sigarin sa yake motsa bakin sa ya kasa saboda baƙin cikin da ke masa yawo da zuciya". Fitowa
tayi tana nufar kofar ,nan taji Muryar sa yana katse ta da cewa " Gida kika ce na maidake ko?
Wurin su Umma? To xan mai dake ,Ni kuma nayi rayuwata Ni ɗaya. Kuka tasa mai ban tausayi
kana tace " Habab bazan iya rabuwa dakai ba , pls don Allah ka Soni ko kaɗan ne, itama Mom
ka So ta....a sannu a hankali zaka gane Mom bata da laifi a komai".


Meye ba laifin ta ba Zainab? Baki san komai ba!! Ƙofan ne suka ga ya buɗe ,wanda Doc salma

ce ta shigo ,hakan yasa Habab juya baya don bai ma Son buɗe ido n sa akan ta". Na shiga uku
na!!! Habab!!!?? Zainabu tayi maganan tana takawa zuwa inda yake". Bazan saurare ki ba
Zeee har sai Mom tabar nan ".

Zan fita Habab ,amma ina roƙon ka ,ka bari na gyaraa hannun Zee. Saurin kallon ta Zainabu
tayi dama ta iya " Hausa?? Tambayar da take mawa zuciyar ta kenan!! Juyawa Habab yayi a
fusace yana barin wurin yana barin Zainabu da doc Salma da hawaye kebin kuncin ta nan
tsayeeee......


*Littafin ƘWRTN MNY na kuɗi ne normal group₦300 ,Vip group₦500 Spc ₦1000 zaki iya Turo
da katin MTN ta wannan number 08081202932 ko ki Turo ta wannan account 6037312299
mohammed Aisha keystone bank*




Mmn teddy
[6/28, 15:34] my number: *️ƘWRTN MANYA️*


_*Mmn teddy*_
27

*Littafin na kuɗi ne Don Allah kar ki karanta indai baki biya ba, normal group ₦300 Vip
group₦500 Spc ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ,idan kuma kati ne
MTN zaku Turo ta wannan number 08081202932 Tncuuu dearies*
[6/28, 15:35] my number: *️ƘWRTN MANYA️*


_*Mmn teddy*_
27

*Night update�*
*Littafin na kuɗi ne Don Allah kar ki karanta indai baki biya ba, normal group ₦300 Vip
group₦500 Spc ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ,idan kuma kati ne
MTN zaku Turo ta wannan number 08081202932 Tncuuu ".*

*Don Allah ina ƙara roƙon ku mabiya kuma masoya Mmn teddy ,ku dai na fitar mun da littafin
nan pls ,ina roƙon ku fita dashin da akeyi yayi yawa , ku taimaki Aisha don Allah a
bari"...masu tambayar complt na littafin bani dashi ,Ni typing nakeyi ,ki biya ta hanyar da nayi
bayani na saman page na saki a Paid grp ,don Allah kar ku jira isowar na bati , masu fitarwa

kuma Allah ya shirya ku� basu karanta na bati ku dubi Allah ku bari ,munfa je islamiyya
duka mun san illan cin haƙƙin da bana mu ba kawai ki zanzare aljihun ki ki biya naki , ba kuɗi ne
mai yawa ba, akwai ƙaramin grp₦300 dana tsakiya₦500 sai na hajiyoyi mu kuma suna biyan
₦1000 , don haka ku biya don Allah�".*
*****
[6/28, 15:35] my number: *️ƘWRTN MANYA️*


_*Mmn teddy*_
27

*Night update�*
*Littafin na kuɗi ne Don Allah kar ki karanta indai baki biya ba, normal group ₦300 Vip
group₦500 Spc ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ,idan kuma kati ne
MTN zaku Turo ta wannan number 08081202932 Tncuuu ".*

*Don Allah ina ƙara roƙon ku mabiya kuma masoya Mmn teddy ,ku dai na fitar mun da littafin
nan pls ,ina roƙon ku fita dashin da akeyi yayi yawa , ku taimaki Aisha don Allah a
bari"...masu tambayar complt na littafin bani dashi ,Ni typing nakeyi ,ki biya ta hanyar da nayi
bayani na saman page na saki a Paid grp ,don Allah kar ku jira isowar na bati , masu fitarwa
kuma Allah ya shirya ku� basu karanta na bati ku dubi Allah ku bari ,munfa je islamiyya
duka mun san illan cin haƙƙin da bana mu ba kawai ki zanzare aljihun ki ki biya naki , ba kuɗi ne
mai yawa ba, akwai ƙaramin grp₦300 dana tsakiya₦500 sai na hajiyoyi mu kuma suna biyan
₦1000 , don haka ku biya don Allah�".*

*****

Zeee!! Ya kira sunan ta yana shirin mata magana ,saurin ɗaya masa hannu tayi cike da Muryar
kuka tace" A'a Ni wallahi ban yarda ba ,kawai ka bari ta gyaramun hannun nawa ,kuma Ni babu
inda xan koma ,anan zan zauna". Kallon ta yayi yana jin kansa na wani irin sara masa , so yake
ya fahimtar da ita ,amma sam ta rufe idon ta ,ta nuna masa firrrr bata yarda ba , wannan yasa
Habab barin wurin a ƙufule". Juyawa Zainabu tayi tana kallon Doctor Salma kamin taga
dattijuwar ta sakin mata murmushi ,riƙo hannun ta Zainabu tayi tana cewa " Mu zauna Mammy".
A tare suka zauna ,wanda Duk wani magana da Take son yi mawa Zainabu daurewa tayi sam
bata mata ba ,wani box ta buɗe da ta taho da kayan aikin nata .... Hannu Zainabu n ta duba
tana ƙwance bandejin ,wanda ɗan tattaɓa hannun tayi nan taji karayar ta fara haɗewa saura
kaɗan . Murmushi tayi tana faɗin " Sorry a hankali xan maki". Ɗaya mata kai kurum Zainabu tayi
,tana gani Mom Salama ta ke bin komai a hankali, har ta kammala mata zafin ƙalilan ne". Sam
bata maida mata da bandejin ba ,don yanxu so yake ya sha iska ƙashin ya ƙarike haɗewa. Wani
mai ta shafa mata...tana bata takarda da cewa " Ya sai maki wannan magungunan, ai hannun
taki ma ta kusa warkewa kaɗan ya rage ,idan aka ci Sa'a nan da kwana bakwai zai iya haɗewa
... Ngd". Zainabu tayi maganan a hankali tamkar ba masifaffiyar mai faɗa ba". Tsawon minti

goma suna a zaune babu wanda yace mawa ɗan uwan sa komai". Muryar Mammy ne taji ya
katseta tana cewa " Zainab!! Ki riƙe mun Habab ,ki riƙe shi tamkar uwar da ta haife shi ,ki ƙular
mun da shi don Allah". Tayi maganan tana share hawayen dake sakko mata.

A'a Mammy komai zai dai dai inshaallh, Habab zai dawo gare ki, Amma Mammy ki dawo muje
Nigeria don Allah , ki zauna damu acan ki cigaba da rayuwa kaman da!".
Kuma Mammy kinsan Nigeria kinsan inda zakiga Habab da Daddy ,me yasa kika yi masu nisa?
Kinsan a wani hali kika sanya su su duka kuwa? Habab fah daina magana yayi a rayuwar sa ,
ya koma miskilanci n da a baya kuma tare bashi da ita.... Abba kamuwa da ciwon zuciya yayi
dukkan saboda rasaki da sukayi na tsawon shekaru...mammy pls ki dawo ki zauna da Daddy ,ki
taimaki rayuwar mu dana mijina Habab , ya jefa kanshi cikin wasu irin halayyar marasa kyau
,tun bayar tafiyar ki Mammy , na roƙeki da Allah Ki dawo gare mu". Zainabu tayi maganan idon
ta na tsiyayar da ƙwallah". Hawaye ne kebin kuncin kowan ne su kowa da irin tunanin da yakeyi
.....hannun ta Dr Salama tayi tana rumgumo Zainabu jikin ta ,kana ta kai bakin ta tana mata
magana ƙasa ƙasa kaman raɗa wanda nidai banji mai take ce mata ba, gani nayi Zainabu na
murmushi da goge hawayen ta". Tsawon minti sha biyar tana mata maganan ,kamin naga ta
miƙa tana cewa " Zainab zan tafi , ki shirya don dole da wuya kuka ƙara ƙwana ɗaya a japaan
,don Nasan waye Habab da zuciya!! Kar ki manta da abun da na faɗi maki ,kiyi ta mana addu'a
kinji". Fitowan Habab yasa su duka kallon shi fuskar sa babu rahama , takawa inda yake
Mammy tayi tana rungumesa tsam haɗi da kissing ɗin sa...ajiyar zuciya ta sauke ,tana ɗan
shafa gyefen fuskar sa kana tace " Bye. Tana juyawa haɗi da ficewa daga falon....kuka Zainabu
tasa harda sheshsheƙa. Wayyo Allah abun tausayi ,wai ka haifi ɗa a cikin ka ya nuna bai san ka
ba.


Zama yayi a gyefen Zainabu ,tamkar mutumin kirki ko ya tausaya mata ya kai hannun shi yana
ɗago fuskar ta...wani dariya ya sa mata yana nuna ta da hannun shi yana cewa " Sannu uwar
tausayi". Haushi ne ya kama Zainabu hade gira tayi tana cewa " Allah na roƙeka indai ɗa irin
Habab zaka bani mai taurin zuciya marar tausayin mahaifiyar sa Allah kar ka bani ,kabar Ni na
zauna juya". Keee Ni kike faɗa mawa bana tausayin Mammy??". Eh bakayi Habab , ba kayi
niko na gode ma Allah ina Son Umma na!!


Ni kika faɗa ma haka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login