Showing 12001 words to 15000 words out of 25545 words
Chapter 5 - WALIJAAM BOOK 3 COMPELET Hausa Novels By Maman Teddy .pdf
Duka falon shiru akayi ,don dama wannan ne sirrin da kowa keson fasawa ,tom kuma gashi
Momy ta fadi da bakin ta yau .
Kowa firfito da ido yy waje na mamaki ,ciki harda su mom da Daddy ,don Amsa Anwar ya bata a
dakile da " Na sani Mom". Nasan ba kece Mahaifiyata ba ,tun ba yau ba". So what next ,ina
ganin shine dama aka tara ni don basani ,ai nasani since before now.
Mom ki kwantar da hankalin ki ,ina sonki baxan ta6a daina sonki ba ,ko ba komai ke kk raine ni
,kuma kin camcsnci xama uwa gareni dama kuma ni kece komai na. Aa Anwar banice ba ,A yau
xan fada maka sirrin da na dade ina binnewa a zuciyata ,wanda ba komai ciki sai xallar cutar
wa....tayi mgnn tana kallon Uwar zabeena da ita kanta tana cikin kidima . Kasan ina son ka Auri
zabeena ,wanda ba komai nake son na gani a wannan Auren ba face ganin bayan ka!! Na cuce
kaina....Wlh bawai don Allah nakeson wannan Auren naka da Zabeena b...Hannun shi yasa
yana rufe bakin Dr Haula idon shi na kadawa yy jah....Har fuska shi ya koma jahhhhhh sosai
,abunka ga farar fata koya idan yana damuwa na kamanin shi sai ta nuna. Momy wannan kkso
na sani wai? Yu mgnan wani irin axababben kwallahnna ciko masa ido ,murmushi yy yana fadin
Momy na na sani". Nasani Momy kiarki daga hankalin ki zan Auri Zabeena a hakan indai kina
so?.
Saurin girgixa masa kai Dr Haulatu tayi tana cewa " Aa Anwar ,da naga Auren ka da Zabeena
gwamma naga mutuwa na!!. Ai daga yau kin bar mun cikin a hali na wlh ,a yau sai Alh. Jalungo
indai ni na haifeshi ya sake ki.
Kuma wani Aure ,aiko kin so ko kin an hakura dashi an soke shi . Ceewan Hjy yalwa tana zare
ido na fitina . A harxuke ANWAR ya juyo yana kallon hjy yalwa kamun yace " Aa Hjy kaka babu
inda momy xataje ,ai gidan daddy gidan mijin ta ne.
Kai don Allah rufe mun baki ,dama an gama da kai a wurin bokaye da matsafa . Wlh
[13/02, 7:12 PM] Maman Teddyí ¾í·¸: *WLJM*
*_BUZHUWA EMPHIREí ½í°ªí ½í°ª_*
_Assalamu alaikum barkan mu da sake saduwa damu a cikin wannan taskar tamu ta buxuwa
Empire ,sannun mu da shigowa hallarar mu ta buzayeí ½í°ª . Ina kuke matan Aure masu fuskan
tar kalubalen gidan Auren mu ,dan gane da mazajen mu...?? Ina yammata marasa farin
jinií ½í²ƒí ½í²ƒ ,ga Buzhuawa emphire ta taho maku da sabon sirrika ,da yake abun sirrine sirrikar
mallaka dana farin jinin yammata..akan sassaukar farashi duka mallaka da farin jini munayin shi
akan 5k ne kacal. Idan na farin jini ne daya 3k,muna kuma bada sirrin mallakan akwai na 2k da
3k. Ga masu bukata xasuna iya tuntuban wannan number 08081202932 / 09062466409 ...siyan
na gariii....??? Sai kun taho taskar buzhuwa xakisha mamaki da yardan Allah da annabin
rahma._
_Mallaka ta hanyar kwai_
_Mallaka ta hanyar madara_
_Mallaka ta hanyar yan shila sauyi_
_Mallaka ta hanyar Yaseen_
_Mallaka ta hanyar kayar Aduwa_
_Mallaka ta suratul Arrahaman_
_Mallaka ta hanyar nonon shanu_
_Mallaka ta hayar fatiha umul qur'an_
_Da dai sauran su...Mata iyayen kowa sai kunzo ,BUZHUWA EMPIRE na maraba da kowa da
kowa...._
_*Wasu na zuwa ma BUZHUWA akan maganan Suna so su abasu sirrin mallaka ,wasu na farin
jini ,akan cewan su da kansu xasuyi ,a fada masu kudin su biya...Ki sani Buzhuwa xata baki
mallaka dana farin jini ,amma abun da bakisani ba shine ,indai wani yy amfani dashi ba kyeba
,to baxaiyi ba...ita abun nata sirri ne tadabam. Ita da hannun ta take baki sirri indai kk baima
wani baxaiyi ba . Kar ku manta muna da ajent a koina , ga kadan daga numbobin ajent na
buzhuwa wanda zakuna iya samun mallaka a hannun su ,da kuma sauran karin bayani
08081202932 ko 09061466409.*_
__________________________
"Wlh Wallahi kaji na rantse ko indai nice na haifi mahaifinka nice uwar data kawosa duniya sai
ya saki wannan matar baxan yarda dana ya zauna da muguwan shi ba ,kuma makashiyan jika
na . Shiru falon ya dauka don Daddy ya kasa magana ,duba ga fushi irin na Hjy Yalwa. Aaa Hjy
Ayi hakuri ni sam ban riketa ba kuma anawa wlh komai ya wuce. Cewan Ammie tana maganan
hadi da goge kwallahn fuskarta .
Kuyi mun shiru banason jin duk wani batu ko xancen banza daga gareku...ni xanyanke hukunci
ko ku??. Sakaran yaro ashe dama Anwaru ina maka kallon mutunin kirki bi ma'ana mai hankali
da kishin kanshi ashe ba haka bane??. Wannan matan Haulatu da kk gani ,saboda rashin
tawakkalin ta ,mahaifiyar ka gata Doctor fatima itace ta kasance likitan ta ,mai dubata a kasan
Egyft ,wanda dama nan ne kasan ta kasan kuma iyayen ta ,anan aka haifi Fatima. Da yake
Haulatu makira ce shaidaniya ,ta roki mahaifin ka akan ya auri Fatima ,ba tare da kowanshi ya
sani ba...da yake ko ansaba bun bokaye anjuya masa tunanin sa ,ahaka ya amunce ya nemi
Fatima ,da yake fatima yar halak ce tasan manufan Haulatu na rokon mijin nata ya aureta
,tasan duk saboda d'ane ,idan ta haifi dan ita ta rike dan ace nata .
Da yake so dayace haka kauna ma daya ce ,fatima ta rife ido ta toshe duk wani tsegumi ta auri
Mahaifin nan naka. Ba tare da mun sani ba ,iyayen da ma suka amsa masa Auren bamu sani
ba. Kasan me yafaru da yake cin amana ne ...fatima na samun juna biyu suka tarkato suka
dawo akancewa mana Haulatu ne da cikin.. Haka nayi ta bata kula har na tsawon wata Shida ,sannan suka bullo mun da cewan ,duba ga
haihuwar fari kuma ta dade batayi ba ,kar abu yazo yanda baayi tsammani ba yasa suka ce
zasu koma Egyft amma da alkawarin a yau fatima ta haihu a gobe xata dawo gida nigeria....kai
Allah ya rabamu da mugun ta da mugun nifi. Abun da Hajiya Yalwa tace kenan tana girgixa kai
kamin ta cigaba da cewa " Da suka koma bansan wani irin dadin baki sukayi mawa Fatima ba
,da ta haifeka yau gobe suka ansoka daga hannun mahaifiyar taka da baka ta6a sanin ta ba sai
ayau tsawon shekara talatin da biyar . Wlh Allah ko da kowa xai yafe maki ni Yalwanatu bazan
yafe maki ba ,kin gama xama mun cikin zuria.
Kwallah Hjy yalwa ta share tana fadin abun tausayin ,cewa sukayi da Fatima xasu dawo mata
bayan yan kwana ki ,kullum tana zuba ido ,kwana daya shiru sati shiru wata shiru ,shekara daya
shiru ,gashi ayau an debi shekaru har kayi aure ka mallaki naka zurian. Sai da ta shekara fiye
da goma sannan ta Auri dan uwwn ta balaraben kasar Egyft ,bayan sunyi Aure da shekara daya
ta haifi yar ta gata Diyana ,Diyana kam nada Shekara goma a duniya mahaifin ta ya rasu
,wanda tun daga nan Fatima bata kara Aure ba ,sanadin bakin cikin da kuka kunsa mata kasan
meke dawainiya da ita kuwa? Tunanin ka Anwar ,tunanin bakin cikin da mahaifin ka ya dora
mata ya gudu ,tunanin Kuncin da ta shiga na yaudara da Haulatu tayi mata yawan wannan
tunanin yasata adan takaitaccen lokaci ta kamu da ciwon buguwar zuciya. Wanda har a yanxu
take akan magani...ko wannan baxaisa ka tsani Haulatu ba,ka yaki ceka a rayuwar ka ba?.
Lokaci daya Anwar yaji zuciyar shi ya karaya ,kwallahn ne yafara biyo saman kuncin sa...A
dake yasaka Hankie yana gogewa don shi mutum ne mai jarumtar gaske , A yau Anwar ne yake
zubda kwallah duk saboda sharri na?? Nasa wanda nafi kauna a xuciyata Zubda kwallah...na
cuci kaina ni Haulah kuma kema Momyn Zabeena kin cuceni!! ,maganan duka take a zuciyarta
kamin ta duke kasa tana xubewa gwiwiwin ta biyu ,tana fadin kaico na ni Haulah kaico na!!
Kasa Anwar ya zube gwowowin sa kasa yana riko hannun Mom Haula da take zubar da wani
irin kuka mai gunji ta nadama. Mom ki daina kuka ,Kaddarar muce ,wannan abu da ya faru
kuma yasame mu Mom Yana Part of Our Destination. Yana maganan ne kwallahn shi ma a
wannan lokacin na bin fuskar shi....Mom ki rarrashe ni kaman kullum ,kaman kuma yanda kk
saba mun ,ni nasan Mom kaidin shedanne duk ya saki hakan ,amma ba halunki bane...Mom
kimun alkawarin baxaki kara aikata irin wannan Abun ba. Maganan tasa ce ta dauke yana jin
numfashin sa kaman xai dauke. Dago da narkakkun idanun ta Hjy Haula tayi tana bude bakin ta
dake rawa...hannun ta na rawa daga dan yatsarta tayi da har shima kakkarwa yakeyi tana
kallon Anwar hawaye na tsiyaya mata ,a yau Anwar dina ne ke zubar da hawwye ? , Ayau nine
nasaka Anwar kuka?? Nine nake shirin salwantar da rayuwar Anwar ???. Kuka su duka suka
rushe dashi na tsantsan ban tausayi... Rungume Dr Haulah yayi suna cigaba da Zubar da
hawaye.... Kai kaiiii Jalingo Dau takarda da bairo ka saki Haulatu a yanxu nan take ,nabar kara
daukar wani shirme a cikin zuria ta .
Hjy ki taimaka ki taimaki farin cikin dana ,farin cikin shi shine kasancewan shi da Haaula ,ki
barshi . Cewan Ammie tana mgnn ita makukan takeyi .
Wlh sai ya saketa ko saki daya ne takoma gida akaramata tarbiya , tun da ta girma an ba
hankali. Haba Hjy Kaka tayaya xaa sakar mun Momy na irin wannan sakin wulakamci?. Indai
Dad ya saki mom ta bar hannun sa kenn har Abada . Anwar yy magann a harxuke yana
Dagowa daga jikin Momyn nashi .
Kuka Hjy Haula take ,kamin ta girgixa kai xatayi mgnne ,suka tsinkayi muryar Diyana tana cewa
" Lallai Yah Anwar na yarda da gaske baka sona!! ,har ace nice yar uwarka baka nuna farin
cikin ka ba sai ma bakin ciki. Tom wlh yau sai anyi uwar watsi sai kabi Ammie ai muma muna
bukatar ka ,koda baka bukatar mu....a zafafe take mgnan sai kuma tadanyi
Kasa da muryar ta ,tana cewa " Ka taimakeni yah Anwar nima ka soni a ynxu nifa kanwar
kace....Ammie Mahaifiyar kace bamu da kowa banada Baba a marainiya na tashi ,ina shiga
halun damuwa indai naga Kowa na nuna Abban shi yace mahaifin shi ,kawaye na su nuna
Yayyaun ssu suce Ga yayan su. Nifa bana da kowa!!! A yanxu ance kaine yaya na amma
bakayi farin ciki ba sai ma bakin ciki danake gani kaman a saman fuskar ka.....Ka tai makeni
Yah Anwar ka soni nida Ammie. Tayi mgnan tana matsawa kusa dashi .
Tausayin yarinyar ne ya kamashi ,buden bakin shi cewa yayi waye yace " bana kaunan ku
Diyana?? Tin farkon ganin ki naji ina soyayya axabtaccciya ,wanda nasan wannan soyayyar
bata komai bane sai ta jini. Kallon shi takarayi tana murmushin dadi hawaye da gangaro mata
............ Juyawa Anwar yy amma sai yaga Babu Hjy Haula babu lbrn ta ,don tuni ta fice daga
gidan Alh jalingo cikin ficewan hayyaci .
Don Anwar baiji lokacin da take ce maww Mman Zabeena......................
[14/02, 2:08 PM] Maman Teddyí ¾í·¸: *WLJM*
*_BUZHUWA EMPHIREí ½í°ªí ½í°ª_*
_Assalamu alaikum barkan mu da sake saduwa damu a cikin wannan taskar tamu ta buxuwa
Empire ,sannun mu da shigowa hallarar mu ta buzayeí ½í°ª . Ina kuke matan Aure masu fuskan
tar kalubalen gidan Auren mu ,dan gane da mazajen mu...?? Ina yammata marasa farin
jinií ½í²ƒí ½í²ƒ ,ga Buzhuawa emphire ta taho maku da sabon sirrika ,da yake abun sirrine sirrikar
mallaka dana farin jinin yammata..akan sassaukar farashi duka mallaka da farin jini munayin shi
akan 5k ne kacal. Idan na farin jini ne daya 3k,muna kuma bada sirrin mallakan akwai na 2k da
3k. Ga masu bukata xasuna iya tuntuban wannan number 08081202932 / 09062466409 ...siyan
na gariii....??? Sai kun taho taskar buzhuwa xakisha mamaki da yardan Allah da annabin
rahma._
_Mallaka ta hanyar kwai_
_Mallaka ta hanyar madara_
_Mallaka ta hanyar yan shila sauyi_
_Mallaka ta hanyar Yaseen_
_Mallaka ta hanyar kayar Aduwa_
_Mallaka ta suratul Arrahaman_
_Mallaka ta hanyar nonon shanu_
_Mallaka ta hayar fatiha umul qur'an_
_Da dai sauran su...Mata iyayen kowa sai kunzo ,BUZHUWA EMPIRE na maraba da kowa da
kowa...._
_*Wasu na zuwa ma BUZHUWA akan maganan Suna so su abasu sirrin mallaka ,wasu na farin
jini ,akan cewan su da kansu xasuyi ,a fada masu kudin su biya...Ki sani Buzhuwa xata baki
mallaka dana farin jini ,amma abun da bakisani ba shine ,indai wani yy amfani dashi ba kyeba
,to baxaiyi ba...ita abun nata sirri ne tadabam. Ita da hannun ta take baki sirri indai kk baima
wani baxaiyi ba . Kar ku manta muna da ajent a koina , ga kadan daga numbobin ajent na
buzhuwa wanda zakuna iya samun mallaka a hannun su ,da kuma sauran karin bayani
08081202932 ko 09061466409.*_
__________________________
"Hankalin ku ya kwanta a kullum abun da nake gudu shi ya faru , shiknn Tawa kaddarar kenan .
Dr Haulatu na gama fada masu maganan ta juya tana ficewa daga falon. Zabeena kam Wani
irin kwallah ne ke mata ambaliya,tana wani irin murmushin takaici na ba haka muka so ba . A
hankali ta mike tana kokarin barin falon...a tafi gayyar tsiya ,Sai kunjiyo sakon takardar Sakin
,don wlh nayi rantsuwa Dana bazai zauna da iri irin ku ba . Jalingo ina saurarenka kana tare da
Haulatu ne ko aa ?? Cewan Hjy Yalwa. Badon Daddy yasoba duk da Haulatu tayi abun da
ranshi ya sosu ,kuma ta dade tana mullkan masa gida ,don allah ma yy shi mutum ne jajirtacce.
Gudun fushin Hajja Yalwa yasashi cewa " aa Hjy Yanda kk ce ayi hakan xaayi....Dadddyyyy.....
Anwar yakira sunan mahaifin nashi da kasalalliyar murya. Tausayin Anwar din ne ya kamashi
,tabbas yasan ya rabu da hjy Haulatu ,bashine yasa a bakin ciki ba Anwar. Cike da dakewa hadi
da biyayya ga Mahaifiyar tasa yace " Bana son jin bakin ka. Kyeleshi mara kunya kayi mun,
hajja yalwa tace tana mazurai...ina jinka ta kuma mgnan tana kallon Daddyn Anwar. Hjy na saki
Haulatu saki daya. Kasa motsa koda dan yatsa Anwar yy ,kwallahn idon shi ya kafe a lokaci
daya.
Me yasa Daddy xakayi hakan?? Cewn diyana tana kallon Hjy yalwa da farin ciki ya bayyana a
fuskarta a lokaci daya. Bana bukatar jin bakin kowa...Hjy yalwa tayi mgnn tana hade girar sama
da kasa . Bana hada jini na da irin fiti na ba.
" Rintse idon takaici Mmn zabeena tayi ,kamin a cike da fitina da rashin nadama tace " Kune
masu irin Arxiki kenan ,har akwai irin fitina da ya wuce taki hajiya yalwa. Ni nasaka Haulatu yin
komai ,kuma koda ta rabu da danki bana da nadama ,nadama nata ne ita kadai . Ao aikin gama
ya gama tunda saki ne ,ni tani wlh yayi ma Haulatu saki Uku bai dameni ba ,tun da ni ina dakin
Aure na da miji na .
Sakin baki duka akayi ana mata kallon mamaki ,harda Anwar da yake ji kaman ya kashe Mmn
zabeena ya huta. Me kk nufi Umma? Wannan wani irin hali ne don Allah? Yanxu Momy ne kk
fadi a saketa ? , haba umma wlh bai kamata kima Momyn Anwar hakan ba ,Kefa kika sanyata
komai badon son ranta ba ,amma ayau kece ta farkon wanda xaki farin ciki da mutuwar Auren
ta ,wannan butulci ne Umma ,koba komai ita yar uwar kice....Zabeena ce mai maganan cike da
jin kuncin kalaman Mahaifiyar nata ,na butul ci ga yar uwarta . Ke don Allah rufe mun baki...kar
da ki kara kirar Haula da yar uwata ,ni ba yar uwata bace ,Ubane muka hada daya , bayannn
sai me?! Wuce mu tafi dama baki rasa masu sonki ba , dan sanata Aruwa yafito dama ,sai kunji
auren Zabeena nan da sati biyu badon ku gayyar tsiya bane dana gayyace ku . Cewan Umman
Zabeena tana dallah mawa su Daddy da hajja yalwa harara. Shikam Anwar jin wannan mgnan
yasa shi da sauri yabar falon yana bin bayan Mom Haulah.
Itakam Hajiya Haula har sakin da Alh jalingo yayi mata a kunnen ta sannan ta fice daga falon
,tana nufan haraban gidan .
*******
Moton ta ta shige tana mata key hadi dayin horn cike da kidimewa hankalin ta baya a jikin ta.
Da gudu mai gadin ya bude mata gate tana ficewa ,dai dai Anwar yana isa barandan gidan.
park ya nufa yana zunduma mawa gate man wani irin ashariyan da bai ta6a ba ,shima yace ya
bude masa ya fice da wani irin mahaukacin gudun da yafi na Mom Haula.
Cin mata yy bata riga da ta fice layin ba. Ji tayi ana mata horn amma kwakwalwarta hankalin ta
yy gaba. Sam bata tsaya ba don kunya da nadama yy mata yawa bata son gani ko haduwa da
kowa a ynxu .
Shikam.Anwar ganin bata da alaman tsayawa ne yasaka shi kirar Security na karshen layin mai
tsaro yana sanar masa ya dakatar da moton Hjy Haulah.
Hakan kuwa ya faru tsayar da moton nata yy wanda a matukar fushi tace " Ya akayi me ys faru
bani hanya don Allah !! Tayi mgnnan a fusace . Kamin ya bata amsa ne da yake kanta ta fito
dashi da window tana masa mgn sai taga Anwar a gaban ta shima isowan shi knnn.
Kauda kai tayi hawaye na dada xubo mata , ku bani hanya na wuce . Aa Momy don allah ki
tsaya kar ki tafi.....bata tsaya bi ta kanshi ba tayi ma motob keyy tana fadin xan bi takanku duka
na take ku wlh Anwar...nice fa nake kokarin kashe ka da hannu na...ka matsa kar na take ku
ynxu.
Gaban moton ya nufa yana tsayaww cike da taurin rai da zuciya Anwar yace " Momy bazaki iya
kashe ni ba ni na sani.amma in xaki iya