Showing 9001 words to 12000 words out of 25545 words
Chapter 4 - WALIJAAM BOOK 3 COMPELET Hausa Novels By Maman Teddy .pdf
ba haka ba xanyi kuka . Tayi mgnan tana narai narai da ido tana shirin kuka .
Ganin haka yasa Shatu cewa " bari xanyi kissing din nashi kinji lil?". Share kwallan nata tayi
tana murmushi ...kallon Anwar Shatu tayi da farin ciki ya gama cikashi .
Harara tayi masa kasa kasa tana jan kwafa a zuciyarta . A hankali takai bakin ta kuncinshi
kaman xatayi kissing din nashi ...aiko kuwa ta dage ta gantsara masa cizo ,yanda tasan xaiji
xafi... Jah baya tayi tana dariya itama lil Dariyar takeyi don batasan me Momyn nata tayi ba.
Shikam kallon Shatu yy yana murmushin azaba hadi da mata kallon xamu hadu .
Mikewa tayi saurin yi tana masa gwalo da cewa " Nima na rama!!". Tana dariya ta shige toilet .
Murmushi yy don shi ko ayanxu ranshi da zuciyar shi tayi sanyi ,ganin ko yaya dai da soyayyar
Sa a zuciyar shatun yana da magurbi ko kadanne .
Mikewa yayi yana daukar Lil don duk girman ta bayajin nauyin ta xai daga yar bakutan yarinyan
ya fice . Haka ya dauketa yana barin bedroom din...a falon su ya tsaya yana cigaba da kwasan
dariyar lil Zahra don bakin ta baya ta6a shiru .
*********
Bangaren Abbas kuwa sam a wqnnan rana ya gaxa bacci sai kuma tsakar rana yaji wannan
mgnan daga bakin Momyn shi . A zuciyar shi ne yafara farin ciki n faruwar hakan ,don acewan
shi dole finnal solution din shine Mahaifiyarsa xata ce ya rabu da shatu daganan sai kuma shi
ya Aureta .
Hannun shi yakai yana marin kanshi yana fadin " Anwar abokin kane ,abokin kane Abota tafi
komai . Tsawon lokaci yakai yana kaiwa da komowa . Hannun shi ya kallah yana daukar hankie
yana fara goge sunan Shatu ,bakin shi da zuciyar shi yana fadin Aisha matar Anwar ce Abokin
ka ,kawai sai wani irin xaxxafan kwallah yafara zubo masa . A tsakin abota akwao sadaukarwa .
Na sadaukar mawa Abokina Anwar ,nasan xai kula mun dake kamanni ai aboki nane . Abun da
yake cewa kennan wasu irin zazzaban kwallah na bin fuskar sa . Ganin yanda duk ya sauya yaf
fice a hayyacin shi baki daya yasani saurin barin falon don ni kaina na tsorata matuka da ganin
namiji jarumi kaman Abbas yana zubda hawwye Akan so!!
*********
Kiga da Skirt maroon da golden na lace Shatu ta sanya ,sai fuskan ta tayi maasa simple
makeup. Ganin bashi a bedroom din har ta kammala yasa ta mikeawa hadi da kokarin fitowa .
Ringing din wayan ta taji yana tashi hakan yasata saurin jah baya ,ta isa kenan taga ya katse .
Don Abbas katse kirar yy yana fadin bai kamata ba Abbas Anwar Abokin kane . Ganin y katse
kirar yasa Shatu saurin bin kirar don taga sunan Abbas .
Kaman baxai daga ba ,sai kuma ya daga yana yin shiru don jin mene xata ce . Hlo Yah Abbas
kayi hakuri Hamm....Ya isa Aisha ,ni a jawo komai Anwar abokina ne ,nina yaudare shi , inason
shi ne ,shiyasa soyaayyar shi ya shafeki ,ni kuma ban san da hakan ba ,nakasa tsayawa na
tantance me nake maki sone ko mene??. Yah Abbas wannan wani irin mgna ce kk mun haka ?
Eh Aisha ,ki dauke ni abokin Anwar kinji ,anwar yafini komai xaki fi jin dadin zama dashi fiye
dani ,gyra kadan xakiyi ma rayuwar sa niko xaki wahala sosai kamin ki xama dani yanda kk so
....ji tayi shiru sai kuma taji ya datse kirar ,shiru tayi tana tunani tausayin Abbas yy mata yawa
,tabbas mgnan yake amma dagaji muryar sa tasan kuka yakeyi . Kwallahn da ya ciko mata idon
ta ne ta goge...tana takawa hadi da ficewa tana isa falon...a can dinning ta hangesu suna
xaman jirar isowan ta .
Takawa take a hnakali take wanda gaba daya hankalin Anwar ya dawo kanta...ya saki baki da
ido yana kallon ta , har ta karrako bai sani ba . Shiru tayi tana masa kurr da ido ,tabbas tasan
Hammman na mugun son ta ,amma shi matsalar shi baya fada mata cewa yana son ta kaman
Yah Abbas . Amma a zuciyarta tasan waye gwanin ta .
Tausayin Abokai biyun ne ya kamata ,wanda bacci baya rabasu amma akanta anyi uwar watsi
sun xa6i rabuwar su ,dole nasan yanda xanyi na dawo da wannannabotan ta dore har abada .
Hamma Anwar!
Ta kira sunan shi ,wanda sai a sannan ya lura da isowan ta ,dan sosa kyeya yy yana murmushi
kamin yace " kinyi kyau tawan ". Hawwye ne ya zo mata ,wanda ganin hakan yasa Anwar
saurin mikewa yana kallon cikin idon ta hadi da girgixa mata kai alamun kar tayi kukan . Da
sauri ta fada jikin shi tana rungumeshi shima hannun shi yasa yana rungumeta .
Hamma na kayi hakuri kayafe ma Yah Abbas ,idan baka yafe masa ba xan ta6a daina kuka ka
ba , savoda nasan duk nice na hada komai kayafemun Hamma nida Yah Abbas.
Shiru yayi kana ya dagota yana murmushi hadi da goge hawayen nata da ce mata " Waya ce
maki ina rike da Abbas a raina? Abokina nefa ,tun yarinta muna tare yazama jini na dan uwa
na...kishi ne kawai xanyi idan yace yana son ki ,amma don Abokina ya nuna yana son Abun da
nakeson ai ba wani abu bane ba Aishan Hamma . Ina mugun kishi ne amma duk akanki. Yy
mgnn yana kaama la66an ta yana murmushi .
[11/02, 8:44 AM] Maman Teddyí ¾í·¸: _í ½í°„WALIJAAMí ½í°„_
*_BUZHUWA EMPHIREí ½í°ªí ½í°ª_*
_Assalamu alaikum barkan mu da sake saduwa damu a cikin wannan taskar tamu ta buxuwa
Empire ,sannun mu da shigowa hallarar mu ta buzayeí ½í°ª . Ina kuke matan Aure masu fuskan
tar kalubalen gidan Auren mu ,dan gane da mazajen mu...?? Ina yammata marasa farin
jinií ½í²ƒí ½í²ƒ ,ga Buzhuawa emphire ta taho maku da sabon sirrika ,da yake abun sirrine sirrikar
mallaka dana farin jinin yammata..akan sassaukar farashi duka mallaka da farin jini munayin shi
akan 5k ne kacal. Idan na farin jini ne daya 3k,muna kuma bada sirrin mallakan akwai na 2k da
3k. Ga masu bukata xasuna iya tuntuban wannan number 08081202932 / 09061466409 ...siyan
na gariii....??? Sai kun taho taskar buzhuwa xakisha mamaki da yardan Allah da annabin
rahma._
_Mallaka ta hanyar kwai_
_Mallaka ta hanyar madara_
_Mallaka ta hanyar yan shila sauyi_
_Mallaka ta hanyar Yaseen_
_Mallaka ta hanyar kayar Aduwa_
_Mallaka ta suratul Arrahaman_
_Mallaka ta hanyar nonon shanu_
_Mallaka ta hayar fatiha umul qur'an_
_Da dai sauran su...Mata iyayen kowa sai kunzo ,BUZHUWA EMPIRE na maraba da kowa da
kowa...._
_*Wasu na zuwa ma BUZHUWA akan maganan Suna so su abasu sirrin mallaka ,wasu na farin
jini ,akan cewan su da kansu xasuyi ,a fada masu kudin su biya...Ki sani Buzhuwa xata baki
mallaka dana farin jini ,amma abun da bakisani ba shine ,indai wani yy amfani dashi ba kyeba
,to baxaiyi ba...ita abun nata sirri ne tadabam. Ita da hannun ta take baki sirri indai kk baima
wani baxaiyi ba . Kar ku manta muna da ajent a koina , ga kadan daga nombobin ajent na
buzhuwa wanda zakuna iya samun mallaka a hannun su ,da kuma sauran karin bayani
08081202932 ko 09061466409.*_
_________________________
Narai narai tayi da ido tana kafesu saman fuskar sa ,kaman xata sa masa kuka ,kallon ta yayi
yana shirin tambayar ba'asi sai yaga tasa masa dariya don tasan Halin Anwar din sam baya son
ganin damuwan nata ,itama rigima ce kurum da ta riga da tasaba masa . Bayan sun kammala
break fast babban falon gidan suka nufa bayan kammalawan su . A wannan yinin rana sosai
Anwar ke kokarin ganin ya kawar da dukkan wani damuwa daga gareta .
Zaune na hangosu ,lil Zahra na kwance jikin Anwar ,yayin da itakam Shatu ta dora kanta bisa
kafadan sa. Hannun shi da nata na makale a guri daya . Sai murxa yatsunta yakeyi yaana jin
dadin hade taffan nasu wuri daya ". Hamma baka ce mun komai ba . Shatu tayi mgnn tana dan
dago kanta tana sauke lulun idon ta bisa nasa ,Shiru yayi kaman baxai magana ,don har ta cire
ran da zai mata magana ts maida kanta bisa saman kafadan sa ne sai ta tsinkayi muryar sa
yana cewa " Yaushe rabonki da zuwa Duba Lil?". Uhm na dauka yayi 10mount haka .
Humm Anya kina kula mawa mai Amanan naki da lil zhran kuwa ? Koda yake Kina nan kina
Soyayya ai dole ki.....saurin saka taffan ta tayi tana rufe masa baki ,da girgixa masa kai tana
cewa " aa Hamma ,plz kabar wannan maganan ,a kowacce rana ina tunanin Ya ta zahra'. Toh
wai Hamma dani dakai wayafi son Zahra ne?" kafasan nafika ". Kinfi wane?? Kai mana!! Uhm
shiyasa naga tsawon shekara daya na dauki Zahra daga hannun Umma na taho da ita Inda
nake ,amma baki sani ba .
Oh!! Haka ne tom meye yasa kayin hakan?. Murmushi sakin mata kamin yace " saboda inaso ta
soni fiye da kowa". Eh Hamma ?. Aiko hakan....Karar wayan sace da ake kira ya katse masu
xancen su ,wanda tana gani ya daga kirar ,tsawon minti kusan biyar yana wayan ita dai bataji
komai ba ,har ya ajiye wayan .
Aisha ki shirya da sauri ina jirar ki a moto ,bari na tafi da lil ki samemu acan. Bai bari tayi wata
maganan ba ne ya dauki Lil zahra dake bacci ya fice daga falon yana barin Shatu da baki sake
tana mmkin ina ne zasu tafi da wannan tsakar ranan .
Abun da Shatu bata sani ba shine Abbas ne da kanshi ya taho daukar su don tafiya zuwa garin
bauchi. Koda ta fito Moton Abbas ta gani wanda sai da gaban ta ya fadi ,hango Anwar tayi a
cikin moton ,wanda tsayawa tayi daga nesa taki karakowa ,don gudun wani abun na dabam.
Fitowa Anwar yayi daga moton yana takowa zuwa inda take a tsaye . Me yasa baki karako ba?
Abbas ne xai wuce damu bauchi yanxu . Bauchi Hamma Anwar ?. Shatun tayi mgnn cike da
zullumin da tsoron zuwan ta Bauchin ,don tasan Hjy Haula da kuma tsanan da tayi mata . Ba
tare da yayi mata wani doguwar mgna ba yace mata Eh nan xamu tafi yanxu ".
Kwallah ne ya ciko idon ta ,tana shirun masa magiya akan tafiyar nasu ne ya kai hannun shi
yana riko nata moton ya bude mata ,a hankali ta shiga tana juyawa ,Lil Zahara ta gani a gaban
moton tana ware ware da ido ,don idon ta ya bude sai zubo xance take mawa Abbas.
Bata tanka Abbas ba ,tsawon lokaci a haka suka dau hanya babu mai cewa kowa komai ,sai
surutun Lil da yake tashi a moton . Kukane ya zo maawa Shatu don wannan kirar Mom Haula
ya tsorata ta ,tafi tunanin kila dai Zata tilasta mawa Anwar ya rabu da ita ne ayau. Iskane ya
ciko moton don glss din a sauke suke . Tari ne ya kwace mata ". Wanda tayi saurin rufe baki da
hannun ta...atare suka miko mata hankie Anwar da Abbas din. Kasa amsa duka tayi ,ganin sun
mika mata hankie a tare yasa su duka mayar da Hankie din ,Suna cigaba da Tafiya .
A haka suka cigaba da tafiya babu mai cemawa kowa komai tun lil zahra na surutu har bacci
yayi gaba da ita ".
Ganin lil tayi bacci yabai mawa Shatu daman cigaba da zubda kwallan ta ,tana gyara mayafin ta
.
Kuka take har da shashsheka ,wanda ko wani hawaye nata Anwar yakejin shi kaman ana diga
masa ruwar dalma .
Kallon shi Abbas yayi tabbas yasan halin da Anwar yake ciki , shima ganin Hakan yasa shi mika
hannun shi yana baima Anwar Hankie alamun yabai mawa Shatun .
Babu musu Anwar ya amsa yana juyawa hadi da mika mawa Shatu hankie din...kar6a tayi tana
goge hawayen dake sakko mata a hankali .
Muna da taro ,ina da Bikin Suna yau shiyasa kukaga update babu yawa ,kuyi manage don
Allah.
Maman teddyí ¾í·¸
[13/02, 10:54 AM] Maman Teddyí ¾í·¸: *WLJM*
*_BUZHUWA EMPHIREí ½í°ªí ½í°ª_*
_Assalamu alaikum barkan mu da sake saduwa damu a cikin wannan taskar tamu ta buxuwa
Empire ,sannun mu da shigowa hallarar mu ta buzayeí ½í°ª . Ina kuke matan Aure masu fuskan
tar kalubalen gidan Auren mu ,dan gane da mazajen mu...?? Ina yammata marasa farin
jinií ½í²ƒí ½í²ƒ ,ga Buzhuawa emphire ta taho maku da sabon sirrika ,da yake abun sirrine sirrikar
mallaka dana farin jinin yammata..akan sassaukar farashi duka mallaka da farin jini munayin shi
akan 5k ne kacal. Idan na farin jini ne daya 3k,muna kuma bada sirrin mallakan akwai na 2k da
3k. Ga masu bukata xasuna iya tuntuban wannan number 08081202932 / 09062466409 ...siyan
na gariii....??? Sai kun taho taskar buzhuwa xakisha mamaki da yardan Allah da annabin
rahma._
_Mallaka ta hanyar kwai_
_Mallaka ta hanyar madara_
_Mallaka ta hanyar yan shila sauyi_
_Mallaka ta hanyar Yaseen_
_Mallaka ta hanyar kayar Aduwa_
_Mallaka ta suratul Arrahaman_
_Mallaka ta hanyar nonon shanu_
_Mallaka ta hayar fatiha umul qur'an_
_Da dai sauran su...Mata iyayen kowa sai kunzo ,BUZHUWA EMPIRE na maraba da kowa da
kowa...._
_*Wasu na zuwa ma BUZHUWA akan maganan Suna so su abasu sirrin mallaka ,wasu na farin
jini ,akan cewan su da kansu xasuyi ,a fada masu kudin su biya...Ki sani Buzhuwa xata baki
mallaka dana farin jini ,amma abun da bakisani ba shine ,indai wani yy amfani dashi ba kyeba
,to baxaiyi ba...ita abun nata sirri ne tadabam. Ita da hannun ta take baki sirri indai kk baima
wani baxaiyi ba . Kar ku manta muna da ajent a koina , ga kadan daga numbobin ajent na
buzhuwa wanda zakuna iya samun mallaka a hannun su ,da kuma sauran karin bayani
08081202932 ko 09061466409.*_
__________________________
"A hakan dai suka isa Garin Bauchi , bin tankamemen gidan Shatu takeyi da kallo tare da
mamakin dama wannan ne gidan su Anwar ,tabbas dama ra riga da ta dade da sanin cewa
shidin ita ba ajin auren shi bace babu abun da xaiyi da ita . Bin jikin tayi da kallo hadi da kallo
fatan jikin shi ,duk da ta sauya amma har a yanxu da akwai banbanci tsakanun su...Hannun ta
taji ya rike hakan yasata bin bayan sa suna nufan falon gidan...Don tuni ta daina zubda
kwallahn. Shikam Abbas da Lil Zahra suka jero ,tana tafe tana bin shi da surutu , shikam sai bi
ta nata yake yana buye mata ,kaman yana magana da cikakken mai hankali ,ba yarinya karama
ba .
**********
Falon gidan ne suka tadda tankam da yan uwa da dangi ,ciki kam harda Hjy Yalwa ,da Mama
Rahmatu da Su hjy Jidda kanwar Daddy ,wanda suka jima da isa gidan Mahaifiyar Anwar wato
Hjy Haula.
Diyana ce tayi saurin isowa zuwa inda Anwar yake wanda idon ta ya jeme y kode saboda
tsaban kuka . Shatu ta riko suna xama kusa da Ammie da Hjy yalwa. Itakam Momyn Abbas irin
matan nan ne masu saurin ruduwa ". Sam ta gaza zaune tsaye . A kasan carpet su duka suka
zauna ,su Ammie da hjy daddy duka suna daga sama. Abbas ne yafara gaishe dasu duka
,wanda kaman wanda akayi masu mutuwa kowa ya amsa shi . Alhaji Zubairu ne yafara masu
mgn da yakasance dan uwa wurin Daddy...Bude zaman yy da Addua da kuma sallama yana
kara bada hakuri . Shikam Anwar shi dai kallon kowa yake ,don A wannan karon har Hjy Haula
tafara ficewa hayyacin ta ta koma kaman ba ita ba . Idon nan nata da in ta watsa maka sai
hantar cikin ka y kada ,a wannan karon yy jajirrr. A hankali ya mike yana isa inda Dr Haula ke a
xaune ,a gaban mahaifiyar taasa ya zube har kasa yana kallon ta ido cikin ido ,shi baisan komai
ba amma tabbas a jikin shi yasan da akwai wani abu a kas.
Momy meke faruwa ,meke faruwa dake ne ? ,wannan taron mutanen na mene ne??.
Amaimakon ta bashi amsa sai kurum kauda kai tayi tana riko hannun sa sai wani zazzafan
hawaye yafara sauko mata daga saman kuncin ta . A dake cike da dakakkiyar muryar ta kuma
furgitacciya ta kalli ko wannen su hadi da bin Alhji Zubairu da yafi bata mata rai ,ta kuma fi
tsananshi fiye da kowa tana fadin " Nice nasan komai nice na aikata komai ,babu abun da kuma
ya rage banda kai a yanxu kasani ,ka tara mutane ne don Anwar yasan shi din waye ? Ni
wacece a wurin shi? Shine ko Malam Zubairu? . Humm komai yazo karshe ai , Anwar wannan
taron da ka gani ,badon kowa akayi ba sai don kai!! An taru ne don asan gaskiyar lamarin na
cewar i'm I your biological mother or not??. Tayi mgnan tana zan wani irin abu da ya danne
mata zuciya .
Sauri rintse ido Anwar yayi cike da takaici, a zuciyar shi yana cewa " dama tun da naga Diyana
nasan zuwan su nan babu alheri. Wannan wacce irin mgna ce Mom?? Kece Mahaifiyata kece
kk haifeni!! Dama duk don wannan abunne aka kirawo ni?. To bani da wata uwa da ta wuce ki
Mom....ya isa Anwar banice Mahaifiyar ka da ta dur kusa ta haifeka ba ,gatanan ,kuma a yau
tazo ne duk don ta amsheka , kuma baxan hanata ba....Don tabbas ni nasan ni butultacciya ce
,ban cancanci zama uwa gareka ba. Anwar kaga Mahaifiyar ka nan!! Hjy Haulatu tayi mgnan
tana nuni ga Ammie da itama kwallahn take zubda wa . Shatu kam bude baki tayi tana manakin
da kuma shiga rudu akan wannan maganganun da bata gane gabansu da bayan su ba .