Showing 6001 words to 9000 words out of 25545 words
Chapter 3 - WALIJAAM BOOK 3 COMPELET Hausa Novels By Maman Teddy .pdf
datse kirar ,wanda ba tare da ya damu ba ya nufi kwataz din Barikin , don shi yana farin ciki ne
a yau saboda kawai ganin Shatun nashi da yy cikin farin ciki .
Faduwa diyana tayi kasa ,wanda dai dai Ammie na shigowa falon nata ,cikin hanxari cike
kidimewa ganin yar nata daya tilo a wannan mawiyacin halin ta nufota tana daga ta hadi da
girgixata da ambaton Sunanta "Diyana!! Diyana!!!
Mu tare a night updateí ½í²ƒí ½í²ƒ
[08/02, 8:25 PM] Maman Teddyí ¾í·¸: í ½í°„WLJMí ½í°„
Uwar teddyí ¾í·¸
*_BUZHUWA EMPHIREí ½í°ªí ½í°ª_*
_Assalamu alaikum barkan mu da sake saduwa damu a cikin wannan taskar tamu ta buxuwa
Empire ,sannun mu da shigowa hallarar mu ta buzayeí ½í°ª . Ina kuke matan Aure masu fuskan
tar kalubalen gidan Auren mu ,dan gane da mazajen mu...?? Ina yammata marasa farin
jinií ½í²ƒí ½í²ƒ ,ga Buzhuawa emphire ta taho maku da sabon sirrika ,da yake abun sirrine sirrikar
mallaka dana farin jinin yammata..akan sassaukar farashi duka mallaka da farin jini munayin shi
akan 5k ne kacal. Idan na farin jini ne daya 3k,muna kuma bada sirrin mallakan akwai na 2k da
3k. Ga masu bukata xasuna iya tuntuban wannan number 08081202932 / 09062466409 ...siyan
na gariii....??? Sai kun taho taskar buzhuwa xakisha mamaki da yardan Allah da annabin sa._
```Idan kin karanta baki biyani ba keda Allah ,haka kema idan kika futar mun ke da Allah.```
_________________________
"Duk kiran da Ammie kemawa Diyana ko motsi daga inda take ,girgixa ta take hadi da kwala
kirar Driver yanda xai iya jiyota . Wata mai aikin tace ta taho da sauri tana fadin Hjy lafiya ?".
Sam Ammie ta gaza magana sai salati da fadin sunan Allah da takeyi . Da kyer ta iya cewa
"Kama mun ita mukaita Asibitin dake kusa ... Da taimakon wannan ma'aikaciya suka nufi da
Diyana Asibiti .
*****
Bangaren Abbas kuwa Kaman yanda ya saba kirar Shatu duk dare don baya kashe wayan sa
sai yaji saukar munsharin ta . Koda kuwa cewa tayi Ya Abbas zanyi bacci ,sai ya bata amsa da
kiyi baccin ki kar ki damu kinji my luv. A hakan kullum ya sabar mata ,sai idan yaji alamun tayi
baccin sannan ya datse kirar .
A yau ma hakan ta faru ,ya kira wayar yafi sau biyar yana jin tayi ringing ba a dauka. Kira da ta
ishe Anwar ne yasa shi kai hannun shi yana duban screen din wayan . Wani irin murmushi yayi
na bakin ciki da da tsantsan kishi , kamin ya daga hannu shi yana picking call din.
Hlo Me ya sameki dear kina lfy babyn yah Abbas??. Turus Shatu tajah ta tsaya don ya aiko
Mama Shafa ta kirawota . Dai dai kuma ta shigo kunnuwan ta ya sauka a jin furucin Abbas
wanda Anwar yasa Wayan nata a handsfree.
Kallon shi take tana ware ware idon ta fal tsoro ,nan taji Anwar yace " tana lafiyalau malam
Boss . Duk wannan kulace gsky i really apreciated da na samu aboki kuma amini kaman ka. Ina
godiya da kulamun da Flower ta da kayi har a yau na sameta sharrr abun ma sai wanda yaji...ya
karke mgnan yana sakin ma Abbas wani dariya ta iskanci da shashantarwa . Don wannan
mgnan da yayi ma Abbas ya fahimci komai abun da yake nufi wato yau yacika kudurin shi da
burun shi akan shatun . Ya riga shi komai shi ya dade da shukar amma a lokaci daya ya girbe
masa . Kamin Abbas ya ankara ne yaji har Anwar ya datse wayan .
Itakam Shatu zuba ne taji yana tsiyaya mata har wuya . Hamm...Hamma ta tsinci bakin ta da
kirar sunan Anwar muryar ta na gargada . Shiru yayi mata sai a sannan ne ta kare masa kallo
,wayane a kunnen sa wanda a wannan karon nasa ne ,sam bata jin mai yake cewa " sai kuma
daga karshe taji yana cewa " to Mama mu tashi lfy". Mama Rahmatu !!? Ta kirawo sunan cike
da mmki. Kawai sai tayi saurin kwada kiirar sunan Mama tana fadin " Mama don Allah kizo ki
kwaceni ni a wurin ki xan zauna". Hamma na mugun ta mun yake kuma wlh ban masa komai ba
!!
Mikewa Anwar yayi don tuni ya datse wayan ,bai kalli Shatun ba ya ra6a ta gyefen ta yana
nufan waldrop hadi da fito da kayan baccin shi .
Juya masa baya Shatun tayi tana rintse ido hadi tana tafy baya baya wai xata fice daga
bedroom din a haka .
Yana kallon ta har tazo inda yake bata sani ba sai dai ji tayi taci karo dashi tana fadawa jikin shi
. Wani irin gigitaccen kara tasaki jin da tayi ta mannu da jikin shi dai dai yana tsaka da saka
kaya...don da alama boxer xai saka.
Saurin komawa tayi da gudu tana fadawa saman Bed din shi hadi da jaj blanket tana rufe kanta
dashi don dama tayi shirin kwanciya baccine .
Ba tayi mmkin ganin yanda ko kallon ta baiyi ba ,don dama tasan rashin mutumcin shi wai shi a
dole ga miskili anya kwakwalwan Hamma lfyl yake kuwa ?. Abun da take tunanawa kenan tana
dafe kirjin ta dake harbawa .
Muskilamcin Hamma yayi mun yawa wlh ,shi yasa ni banason zama dashi Yah Abbas ba haka
yake mun ba. Kullum burun shi ya sakani cikin nishadi yaga ina walwala da dariya....uhmm ya
xanyi ,dole nayi hakuri na baima Yah Abbas shima hakuri Hamma baxai sakeni ya Aure ni
ba....tana wannan tunanin ne taji motsin shi a bayan ta yana jan bargon da kirar sunan ta
wanda rabon da taji ya kirata da irin wannan muryar mai sanyi ta manta " Aisha". Taso kisha
magani sai kiyi baccin .
A hankali ta muskuta cike da dan dakewa " kaman batayi masa komai ba , hanun ta kai tana
ware taffan ta ,wasu drugs ya zuba mata a hannu ,wanda cike da mantuwa yace " Aisha kinga
yanda xaki sha su ,ki rinka sha dai daya ne kina sha da ruwa haka ". Yy mgnan yana saka
panadol a bakin shi hadi da sha da ruwa . Wai duk a dole yana koya ma Shatun yanda xata sha
mgni ,kaman yanda ya sabar mata a baya . Don shi sam ya manta wai Shatin ta waye haka ??
Yana mata kallon har ynxu a shatun da yasani ta rugar surbajo ce .
Zuba maganin tayi a bakin ta tana sha da ruwa ,kamun ta kalleshi tana cuno masa baki cike da
jin haushin yanda ya dauketa ,wato yar kauye batasan ya ake shan mgani ba ko Hamma ?.
Tayi masa mgnan tana cuno baki ,hadi da kallon lumsassun idon shi .
Murmushi yayi don har ga Allah ya manta sam . Komawa tayi tana kwantawa hadi da dora
kanta bisa pillow. Gyara mata Blnket din yayi yana mata mgna a hankali da cewa " kiyi addu'a
kinji.
Daga masa kai kurum tayi tana lumshe idon ta.... Shi kam sauka yy daga gadon yana nufan
super cushine din hadi da daura laptop din shi bisa table yana cigaba da bincike binciken sa .
**********
Yau ninaga rashin kunya wannan xamani inane xata kaimu ni Yar malam madu.?? Haba wa Hjy
Ai kyeyi koda kunyar ce albarkacin shekaru. Cewan Mahaifiyan Zabeena tana kallon Ammien
Diyana da ta shigo gidan cike da dattako da girma ,gyefe guda mahaifiyar Abbas ce ta rako
aminiyar nata. Ko meya kawo su Allah masani .
Itakam Hjy Haula isa da izza dik abun da takeji don an fada mata zuwan Ammie da Momyn
Abbas amma bata fito ba ,don ta fahimta da tsiya suka taho.
Kunyar mene xanyi hjy? Ai ba kunya ni yaron ma nakeson gani ,yasan bayason yarinya me
yasa xai yaudareta . Dole ayi daya cikin biyu. Ko yau Aure su duka ,ko kuma ya fasa wannan
Auren ya Auri diyata Diyana ,wannan shine mgn idan kuma ba hakan ba ,wlh xan kaiku kotun
koli ,ayi komai acan .
Ammie tayi mgnan cike da fushin da bata ta6a yi ba .
Mikewa Ammie tayi daga tsaye don ta lura xaman ma baxai yi wu mata ba . Don hankalin ta ya
tashi jin sharaddan da Likita ya zubo mata akan diyana da ciwon dake baraxanar ramuwa da ita
.
DR FATIMA..........!!! nan su duka suka tsinci muryar Daddyn Anwar da shigowan shi kenan
daga falon ,ya riski wannan masifan da dukkanin su suke yarfawa. Cak dukan su suka jah suka
tsaya ,ciki harda Hjy Haula da take saukowa daga stairs din ta .
Cikin sauri Ammie ta juyo tana..............................
GN
[10/02, 11:18 AM] Maman Teddyí ¾í·¸: í ½í°„WALIJAAMí ½í°„
MMN TEDDY
*_BUZHUWA EMPHIREí ½í°ªí ½í°ª_*
_Assalamu alaikum barkan mu da sake saduwa damu a cikin wannan taskar tamu ta buxuwa
Empire ,sannun mu da shigowa hallarar mu ta buzayeí ½í°ª . Ina kuke matan Aure masu fuskan
tar kalubalen gidan Auren mu ,dan gane da mazajen mu...?? Ina yammata marasa farin
jinií ½í²ƒí ½í²ƒ ,ga Buzhuawa emphire ta taho maku da sabon sirrika ,da yake abun sirrine sirrikar
mallaka dana farin jinin yammata..akan sassaukar farashi duka mallaka da farin jini munayin shi
akan 5k ne kacal. Idan na farin jini ne daya 3k,muna kuma bada sirrin mallakan akwai na 2k da
3k. Ga masu bukata xasuna iya tuntuban wannan number 08081202932 / 09062466409 ...siyan
na gariii....??? Sai kun taho taskar buzhuwa xakisha mamaki da yardan Allah da annabin sa._
*Idan kika karanta mun baki biyani ba keda Allah ,haka kema idan kika futar mun ke da Allah...*
_______________________
"Innalillahi wa'inna ilaihir rajiun..kalman da Ammie ke nanatawa kenan ,tana jah baya hadi da
dafe kanta ,itakam Diyana da Malama Jalila kara fito da idon nasu sukayi waje suna dulu dulu
dasu . Don basu san Meke shirin faruwa ba ". Mahaifiyar Abbas kam sauke medical eye glass
din ta tayi tana kama Ammie hadi da kokarin zaunar da ita saman daya daga cikin kujerun falon
. Zauna Dr Fatima ,meke faruwa ne wai haka ? ,dama kin san Alh . Jalingo da Kuma Hjy Haulah
ne??. Wannan lbr ne mai tsayi ,da baxan iya amayar dashi a yanxu ba . Wani irin numfashi
Ammie ta sauke kana ta dago idanun ta da suke gabda fara tsiyayar da kwallah tana duban hjy
Haula kamin tace " Haula Ina yaro na yake?? Yana a wani hali ne? Ina rokon allah kasa ba
d'ana bane Diyana takamu da Masifaffar kaunan sa wanda bataji bata gani ,ita dai kawai burin
ta Anwar? Ina Omar farouq yake shin yana raye ne ko a mace?".
Saukowa Hjy Haula tayi a zafafe don abun da take gudu gashi yataho ya cimmata har inda
take . A'a Fatima dakata dan Allah dakata!!! Wannan wani irin magana ce ?? Ahir kar nakarajin
wannab banxan zance ,Dama har kina da Wani dane ban sani ba?.
Kallon mamaki take mawa Dr Haula ,wanda a hankali ta muskuta tana mikewa daga tsaye baki
ta bude xatayi magana ,ta tsinkayi muryar Diyana tana cewa " Ammie wai ban gane ba ,dama
kina da wani d'a bayan ni Diyana ?".
Tabbas Diyana haka yake ina da yaro kuma ban haifeshi ta kowacce hanya face hanyar sunna
,dana na ciki na ,wanda na haifa da Alh jalingo . Kuma a yau zaayi komai takare ,cox ina
bukatar nima yaro na , tunda hjy Haula baki san mutumci ba ,wanda yy maka Alheri ba ka saka
masa da Sharri ba.
Ya isa Fatima ku saurara wannan duk magana ce bata tsaye ba ,zama ya kamata.... Aa Alhji
Jalingo tambayata shine ina yaro na yake yana raye ko a mace? Cewan Ammie tana kara bude
idon ta bisa na Alh jalingo domun kuwa ranta ya gama baci sabida wulakancin Da ta lura Dr
Haula na shirin yi mata koma tace tayi mata .
Au abun da kkson sani kenan?? Cewan Hjy Haula tana bin Ammie da kallo irin na yagaggun
manyan mata ,kana tace " Tom indai yaron ki ne ya mutu ,tattara ki ficemun daga gida don
Allah.
Wani irin Dariya Ammie ta saki kamin ta tsagaita tana kallon Hjy Haula da jikin ta yafara sanyi
don ta lura ba Fatiman da ta sani a dabace a yanxu gaban ta . Allah sarki tom naji yaro na ya
mutu ,allah shi jikanshi da rahama ,amma kumm.....Fatimm....ya isa Alhji jalingo da Matar ka
nake magana ba da kai ba ,barni na gama da ita tukun sai na dawo kanka ayi uwar watsi kowa
yasan gaskiyar lamarin tun da baka da imani ,ka rabani da yaro na babu tausayi bare imani .
Wlh ko na yafe maku kunsan Allah baxai yafe ku ba . Fatima kiyi hakuri mu xauna tukunnna....
Banza Ammie tayi ma wa Daddy kamin ta cigaba da cewa " tom shi kuma dan naki da kk ikirari
ta wani kugun da mahaifan kk haifeshi . Kinsan dai ni ba jahila bace ,idan kina takama ke
medical doctor ce nima haka ,kin ko san kar tasan kar ne tsakanin mu ,babu abun da ban sani
ba .
Waye yace ba danki bane ba ? Anwar shine yaron ki da kk haifa Fatima ,Shine danki Umar
farouq ". Taajibi ne da mmki ya kama Ammie kawai sai kwallah hawaye yahau gangaro
mata....Dafe kirji Diyana tayi tana fadin Daddy wai kana nufin Hayaty Anwar Yaya na ne...ammie
na ta haife shi??. Maganan tayi tana nufan Daddy kwallahn itama na zubo mata idon ta ya kada
a lokaci daya . Ganin Yanda Hankalin Daddy yayi matukar tashi ya rasa bakin mgn yasa Diyana
nufan shi tana rungume Daddyn hadi da sakin kuka mai ban tausayi da taba zuciya ,daddy
meyasa baka kawo mana shi mu ganshi...?? Daddy bakasan muna tsananin bukatar shi bane
,idan Ammie bata da bukatar shi nifa inayi ,ni ni kadaice bana da kowa sai Ammie na Abbi na ya
rasu ,meyasa baka kawo mun Hayaty Anwar ba.....duka maganan take lokaci daya babu
tsayawa ko sauraran mene Daddyn zaice .
Abun da basu sani ba shine tuni Jalila ta daga waya ta kira Abbas tana shaida masa komai".
*********
Har ya kammala kimtsa kansa bata farka ba ,falo ya nufa yana nufan dakin lil Zahra , Daddy
na". Ta kira sunan shi dai dai Mama Sha tana gyara mata gashin kanta mai cika da tsaho .
Ware hannun shi yy da gudu ta fada jikin shi tana dariya don yarinyar akwaita da fara'a ,sam
bata raina abun da xata wangale maka baki . Magana yy mata kunsan dai muskilanci irin nashi
can ciki yy mata mgnan ,wanda ji nayi dai Zahara tana cewa " Daddy mama Shafa tana kula
dani sosai ,da dare jiya da banyi bacci ba tayi ta mun waasa har falo muka fito naga baka nan.
Humm nisawa yayi yana mmkin surutu irin na lil Zahra. Bakin shi yakai yana kissing din saman
goshin ta kana yace " meyasa baki bar Mama bacci ba jiya....yanxu bari mu tafi kigaida momyn
ki ,kibar mama tayi bacci ... Daga masa kai tayi tana murmushi wanda sai da Hushiryar yarinyar
ya bayyana wanda yake kara bayyana kyaun yariyar . Shikam dabadon yasan Shatu ba itace ta
haifi Lil zahra ba da kuwa yace " Surutun da faraar nata duka na Shatun ne ,amma a hakan
yana lura da Shatu ba miskilamci ne take dashi ba kyalliya ne kawai .
A haka ya fita da ita daga falon yana nufan bedroom din shi da Lil Zahra ,a tunanin shi kila
Shatun ta farka daga baccin yanxu .
Kwance yanda yabarta haka ya ganta ,sai ma kara rufa jikin ta da tayi rijif da alama tana jin
dadin baccin ta . Sauka Lil tayi daga jikin shi tana fadin " Dad momy bacci fa takeyi". Mu fita mu
tafi kar mu tasheta . Tayi mgnan a hankali tana kasa da muryar ta wai duk don kar su tashi
Shatu . Murmushi yayi yana kallon kyakykyewan fuskar Shatun da yy dan haske yakuma yi
fiyau kawai na zullumi tsakanin jiya da yau .
Hannun shi yakaai yana shafa lallausar gashin ta ,da yake a wqrwaje saman fillon ,itakam Lil sai
tsalle tayi tana hayewa saman gadon tana murmushin da yazamana halirtaccen ta ne . Kissing
din Kumatun Shatun yy ,wanda nan ya tsinkayi muryar Lil tana cewa " Nima Daddy".
Kallon ta yayi yana murmushi kamin ya yi nata alama ta matso kusa dashi ,matsawa tayi kusa
dashi su duka suna cure wuri guda ,yana kissing din kumatun ta.... Abun ne ya mai dashi wasa
duk don Zahran ,shi kurum yana son yarinyarne saboda sunan da take dashi ,babban suna ne a
wurin shi yanajin sunan a ranshi ,da kuma yanda Yaga Shatun na matukae son Lil zahran .
Idan yy kissing din Shatu sai yy na Lil zahra dariya Zahra keyi har da kyakyatawa ,wanda itadai
Shatu ji tayi ana sumbatan ta da kuma dariya sama sama.
Motsi tafara yi da idanun ta hadi da budesu a hankali tana ware su. Zahra ta gani akanta gyefe
kuma Anwar yana kissing din Ta sai kuma taga yy ma Zaharan . Kamin tayi mgnane taji muryar
Lil tana kai hannun ta hadi da dagota da cewa " Mom tashi kimawa Daddy shima. Ita dai idon ta
da bai gama budewa bane ta mike daga zaunen tana kallon Lil zahra....Kawai sai ta tsinci kanta
cikin nishadin ganin Zahran nata cikin wannan yanayi . Murmushi ta sakin mawq diyar nata
,kana taji muryar Lil tana cewa " Momy ki masa shima . Kauda kanta tayi ,sai tsinkayar muryar
Anwar taji yana cewa " kin gani lil bazatayi mun ba . Eyya Daddy xatayi maka . Momy ki ma Dad
idan